Showing 99001 words to 102000 words out of 244674 words

Chapter 34 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

raunin

da take ƙoƙarin yi, ya miƙawa Oum Ayush ku

ɗ

i da kuma key

ɗ

in motar, cikin muryarsa da tayi sanyi sosae yace. "Sadaki da kuma makullin motar dana saya mata ne, idan kun kaita

ɗ

akinta sai ki bata, sannan dan Allah kuyi mata duk wani abun daya dace, domin

addu'ar mu ako yaushe shine, Allah Ubangiji ya basu zaman lafiya."

Da "Ameen" Abbou Kareem ya amsa, wanda shima tuni idanunsa sun ciko da ƙwallan tausayin Laylerh'n, kasancewar shi tuntuni yake ganin kamar Laylerh'n bata kae ace har sun aurar da ita ba

, saidai kuma akan hakan bashi da ta cewa, domin duk abun da Ɗan uwa kuma Yayansa Abbou Jaheed ya aiwatar awajensa daidai ne.

Ahankali kuma cikin nutsuwa Oum Ayush ta kama hannun Laylerh'n suka fice daga cikin falon.

Kaitsaye sashin Oum Ayush

ɗ

in suka

koma, inda suka samu Aunty Zee da kuma Teemah azaune.

Zaunar da Laylerh'n akan gado Oum Ayush tayi, tare da ƙarasawa gaban sif

ɗ

inta fa ciro wani tsadaddiyar atamfar vlisco wanda akayiwa

ɗ

inkin fitted gown, miƙawa Aunty Zee atamfar tayi, cikin

ɗ

an yanayi

n hanzari tace. "in 20 minute ki sake shirya Laylerh, saboda ba lokaci dare na ƙarayi."

"To." Kawae Aunty Zee tace, tare da kar

ɓ

an kayan, ƙarasawa wajen da Laylerh'n ke zaune tayi, anutse ta warware mayafin dake jikin Laylerh'n, miƙa mata doguwar rigar

atamfar Aunty Zee tayi, babu musu kuwa ta kar

ɓ

a ta saka, domin zuwa yanzu gaba

ɗ

aya jikinta ya gamayin sanyi.

Koda tasa kayan kuwa sosai rigar ta zauna ajikinta, kasancewar kuma rigar nada fa

ɗ

in wuya ne yasa kusan gaba

ɗ

aya rabin breast

ɗ

inta bayyana.

Ɗ

an ta

ɓ

a jikinta Aunty Zee tayi, jin jikin nata akwai zafi sosai ne kuma yasa bata wani damu kanta wajen yi mata sabon meckup ba, tayi mata simple

ɗ

aurin

ɗ

an kwali, tare da

ɗ

aukan wani sabon vail me kyaun gaske ta rufa mata ajikinta, har zuwa kan fuskarta,

wasu turare masu da

ɗ

in ƙamshi ta turara Laylerh'n dasu, tare da

ɗ

aukan body spray again ta shafa mata, take kuwa gaba

ɗ

aya

ɗ

akin ya gauraye da ƙamshi.

Wasu ha

ɗ

a

ɗɗ

un takalma Oum Ayush ta sa mata aƙafanta, tare da kamo hannunta ta miƙar da ita tsaye.

Yana

yin yanda Oum Ayush

ɗ

in ta riƙeta ne yasa ta lafe ajikinta, anutse Oum Ayush ta soma takawa da Laylerh'n suka fice daga cikin

ɗ

akin, yayinda Aunty Zee da kuma Teemah ke take musu baya, ahaka suka fito daga part

ɗ

in Oum Ayush

ɗ

in.

Kaitsaye

ɗ

aya daga cikin

part

ɗ

in dake cikin gidan suka nufa.

Aunty Zee ne ta bu

ɗ

e ƙofar, yayinda Oum Ayush ta cewa Laylerh'n tayi Bismillah ta shiga da ƙafar dama.

Jin abun da Oum Ayush

ɗ

in tafa

ɗ

a ne yasa Laylerh yin bismillah tare da jefa ƙafarta na dama, acikin katafaren falo

n da aka matuƙar ƙawatasa, duk da cewar fuskarta arufe yake da tattausan mayafi, hakan bai hana dadda

ɗ

an ƙamshin turaren dake tashi acikin falon ratsa hancinta ba.

Kaitsaye Ouum Ayush dake riƙe da hannunta, ta nufi

ɗ

akin daya kasance nanne bedroom

ɗ

in Lay

lerh'n wanda aka zuba masa asalin royal bed me masifar kyau, wanda musamman akayi order'nsa daga Dubai.

Akan lallausan gadon da yaji bedsheet na alfarma Oum Ayush ta zaunar da ita, tare da ƙara gyara mata rufin mayafinta.

Ɗ

an

ɗ

agowa Oum Ayush tayi, tare

da yiwa Aunty Zee da kuma Teemah alama da idanu akan su fita daga

ɗ

akin.

Take kuwa babu musu suka fita, domin dama sun san plant

ɗ

in da suka shirya.

Ganin sun fita a

ɗ

akinne yasa Oum Ayush, dafa kafa

ɗ

an Laylerh'n wanda har yanzu fuskarta ke lullu

ɓ

e, cikin

kulawa tace.

"Yau Allah Yayi munkawo ki

ɗ

akin aurenki, ina fata kuma ba zaki manta da maganganun dana fa

ɗ

a miki ba, saboda ita rayuwar aure daban take." Kanta ta

ɗ

an jinjina alaman "Eh." Murmushi Oum Ayush

ɗ

in tayi, cikin kuma son tayi mata wayo tace. "

Na ajiye miki saƙo akan bedside drawer,

bari naje na duba yanayin tsarin falon, zan turo miki Teemah ta tayaki kwana."

Batare da ta saurari abun da Laylerh'n zata fa

ɗ

a ba, ta juya ta fice daga cikin

ɗ

akin.

Samun su Teemah afalo da tayi ne yasa cikin sau

ri tace musu "Kuzo muje, nan bada jimawa ba Najeeb zai zo."

Miƙewa sukayi dukansu suka bi bayan Oum Ayush, yayinda suka bar Laylerh ita ka

ɗ

ai acikin part

ɗ

in, tana zaman jiran dawowansu.

*(Am sorry yau ina cikin bad mood

😡

shiasa banyi typing

ɗ

in da

tsawo ba, maybe typing errors yayi yawa.)*



11:30. am

1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*Chapter 31*

Ahankali ta sake gyara zama, tare da

ɗ

an matse jikinta waje

ɗ

aya, domin ha

ka takejin wani irin sanyi na ratsa duk ilahirin jikinta.

Kasancewar tana zaune ne atsakiyan gadon hakan yasa ta

ɗ

an jingina bayanta, tare da lumshe gajiyayyun idanunta, hakanan takejin wani irin fa

ɗ

uwar gaba tare kuma da tsinkewar zuciya na ziyartar ta,

wanda kuma hakanne yasa ta ƙara takure kanta waje

ɗ

aya, duk da cewar yanzu an kwashe sama da 20 minute da fitan Oum Ayush daga cikin

ɗ

akin amma har yanzu bata fidda rai da zuwan Teemah ba, kamar yanda Oum Ayush

ɗ

in ta fa

ɗ

a mata cewar.  "Teemah zata zo ta

tayata kwana."

Idanunta wanda takejin sunyi mata nauyi ta lumshe, ahankali kuwa zanen hoton fuksarsa ya soma yi mata gizo, sanadin hakanne ko yasa take moment

ɗ

insu ya shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwar ta, wanda yasa  lokaci

ɗ

aya tasamu kanta acikin wani irin

yanayi me wahalar fassaruwa, yanayin da bata ta

ɓ

a jin irinsa ba, yanayin da yasa taji wani abu na musamman na yawo acikin jikinta, ba tare da ta ankara ba wani irin sahirtaccen murmushi ya bayyana akan fuskarta, hakan kuma ya faru ne saboda tuna yanda ya

ɗ

aura bakinsa akan nata da tayi, domin kuwa sai ayanzu ne abubuwan ke dawo mata, cike da wani zazzafan shauƙi, tuna yanda sweat lips

ɗ

insa ke tsotsan tongue

ɗ

inta ne, yasa komai ya sake ƙwace mata, akaron farko taji wani irin fitinannen shauƙinsa na fusgar

ta,  haƙiƙa moment

ɗ

in ya kasance me matuƙar da

ɗ

i agareta, wanda za taso maimaituwarsa ako yaushe, saboda arayuwarta bata ta

ɓ

ajin wani abu da yakai mata saliva

ɗ

insa dadi da kuma gar

ɗ

i ba, yanayin yanda yake goga harshensa akan nata da ta tuno ne yasa take

taji gaba

ɗ

aya tsikar jikinta ya tashi,  wanda hakan yasa taja wani irin numfashi me kama da sexual erection sound, ahankali tajawo pillown dake gefen gadon ta rungumesa ƙam.

Lokaci

ɗ

aya yanayin fuskarta ya sanja daga yanayin tausayi zuwa na zallan shagw

a

ɓ

a.

"Still I'am waiting for you.!"  ta fa

ɗ

a cikin wata irin kasalalliar muryar dake bayyana zallan shagwa

ɓ

a, da kuma gaskiar abun dake zuciarta, duk da cewar kuwa batasan maganan nata ya fito fili ba.

Sake duƙunƙune jikinta waje

ɗ

aya tayi tare da lumshe

kasalallun idanunta, wanda suka soma

ɗ

anyi mata nauyi saboda ta

ɗ

an fara jin bacci.

Kasancewar kuma kafun yanzun taci kuka sosae ta ƙoshi ne yasa ko 10 minute bata ƙara ba bacci

ɓ

arawo ya

ɗ

auketa.

9:00 pm daidai ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar mota ƙiran Range Rover Maroo

n colour ta shigo cikin gidan, adaidai ƙaron parking space

ɗ

in gidan motar ta faka.

Almost 6 minute kafun matuƙin motar ya ya bu

ɗ

e murfin motar ya fito, Sanye yake cikin wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en shadda me kyau da tsada, wanda akayi masa

ɗ

inkin riga da wando da kuma

babbar riga, kasancewar kuma kayan nada kalan shu

ɗ

i wato blue ne yasa kayan ya amshi jikinsa sosae, musamman ma ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar hulan daya kafa akansa, wanda ta ƙara ƙawata kyaun fuskarsa, yayinda kallo

ɗ

aya zakayiwa fuskarsa, ka fahimci cewa yau

ɗ

in yana cikin

farinciki, maida murfin motar yayi ya rufe, ahankali kana kuma cikin nutsuwa ya nufi hanyar part

ɗ

in da yasan an ajiye masa amaryarsa aciki.

Koda ya ƙarasa ahankali ya tura ƙofar falon tare da tura kansa ciki, wani irin dadda

ɗ

an ƙamshin da ya daki hancin

sa ne ya sashi lumshe idanunsa tare da sakin ƙaƙƙarfan ajiar zuciya, domin kuwa sosai ƙamshin turaren ya masa da

ɗ

i, bu

ɗ

e idanunsa yayi tare da ƙarasowa cikin falon, ahankali ya shiga ƙarewa falon kallo, domin ba ka

ɗ

an ba yanayin yanda aka tsara falon, da k

uma tsadaddun kayan da aka zuba acikinsa suka matuƙar burgesa.

Bayan ya gama ƙarewa falon kallone kuma, kaitsaye ya nufi

ɗ

aya daga cikin ƙofofin dake falon.

Ahankali ya

ɗ

aura hannunsa akan handle

ɗ

in ƙofar tare da mur

ɗ

awa ya tura ƙofar ciki.

Kaman yanda

dadda

ɗ

an ƙamshi ya daki hancinsa alokacin da ya shigo falon haka yanzun ma, sanyin A/C da kuma sassanyan ƙamshin turaren dake tashi acikin

ɗ

akin ne suka shiga ratsa shi, ahankali ya maida ƙofar bedroom

ɗ

in ya rufe, tare da juyowa ya sauƙe idanunsa akan L

aylerh wanda take kwance ta duƙunƙune jikinta waje

ɗ

aya, kallo

ɗ

aya kuma zaka mata kafahimci cewa bawani jin da

ɗ

in kwanciyan nata take ba, kuma daga yanayin yanda ta lullu

ɓ

e kanta da mayafin dake jikinta, zaka gane cewar sosai sanyin A/C'n ke ratsa ta.

Wa

ta iriyar ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauƙe tare da

ɗ

an jingina bayansa ajikin ƙofa, idanunsa ya zuba mata, yayinda aransa yakejin wani irin matsanancin SO da kuma shauƙinta na

ɗ

ibansa, tabbas yasan cewa samun Laylerh amatsayin mata ga kowani

ɗ

a Namiji babba

n nasara ce, wannan yasa shi yake ƙara jin wani irin sanyi na ratsa zuciyarsa, yayinda kuma agefe guda yake ƙara godewa Allah Da ya mallaka masa Laylerh alokacin da yake tsananin buƙatar ta.

Ɗ

an nunfasawa yayi ahankali ya ƙaraso cikin

ɗ

akin, ƙatuwar ledan

dake hannunsa ya ajiye akan wani

ɗ

an ƙaramin stool na glass wanda akayi masa surki da ado me yanayin zinare.

Remote ya

ɗ

auka ya rage gudun A/C'n

ɗ

akin, ahankali ya ƙaraso jikin gadon, rashin sanin cewa Laylerh'n bacci takeyi ne yasa ya ƙira sunanta cikin

wata sassanyar murya.

Ganin shiru bata motsa bane yasa shi zama abakin gadon, ahankali ya

ɗ

an ranƙwafa tare dasa hannunsa ya

ɗ

an bu

ɗ

e mayafin da ta rufe fuskarta dashi.

Tozalin da yayi da kyakkyawar innocent face

ɗ

inta wanda ke

ɗ

auke da bushashshen haway

e ne ya sashi sauƙe ajiyar zuciya, tare da sakin wani murmushi me

ɗ

auke da ma'anoni daban daban, ahankali ya kai hannunsa ya shafi gefen fuskarta, cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace. "Laylerh rigima, ko yaushe cikin kuka."

Ahankali ya

ɗ

an soma warwa

re mayafin dake jikinta, har ya cire mata shi gaba

ɗ

aya, idanu ya zubawa ha

ɗ

a

ɗɗ

en zanen jan lallen daya ƙara ƙawata farar fatar hannunta, kana kuma ahankali ya shiga ƙarewa gaba

ɗ

aya shigar jikinta kallo, duk da kuwa cewar akwance take amma hakan bai hana

shi ganin kyawun da doguwar rigar jikin nata tayi mata ba, gajerar ajiyar zuciya ya sauƙe tare da

ɗ

aga kansa ya kalli agogon dake manne ajikin bangon

ɗ

akin, 9:20 pm daidai daya gani ne yasa shi

ɗ

an matsawa kusa da Laylerh'n, ahankali yasa hannunsa ya shiga



ɗ

an jijjigata.

Laylerh kuwa tuni baccinta yayi nisa, hakanne ma yasa ko ka

ɗ

an bataji tashinta da yakeyi ba, domin tuni tayi nisa acikin mafarkin da takeyi, kasancewar kuma mafarkin Maleek takeyi ne yasa gaba

ɗ

aya ta saki jiki, dan ba ka

ɗ

an ba mafarkin ya

yi mata da

ɗ

i, musamman da ta samu kanta acikin mafarkin kwance ajikin Maleek.

Najeeb kuwa ganin baccin nata yayi nesa ne yasa ahankali ya kama kafa

ɗ

unta tare da

ɗ

an juyo da ita ya zamana suna fuskantar juna.

Idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta, wanda ku

san rabin breast

ɗ

inta suka bayyana ta saman rigar dake jikinta, take kuwa yaji tsikar jikinsa ya zuba, yayinda tashin farko yaji wani irin abu na yawo acikin jikinsa, domin wannan shine karo na farko daya fara ganinta ahaka, saurin

ɗ

auke idanunsa daga ka

n ƙirjin nata yayi inda ya maida kallonsa ga fuskarta, idanu ya tsurawa ƴan ƙananan jajayen la

ɓɓ

anta da yaga suna

ɗ

an matsawa ahankali, wanda kuma da alama magana take, saidai kuma sautin maganan nata baya fitowa fili.

Ahankali ya matso jikinta tare da sa

kunnensa adaidai saitin bakinta tayanda zaiji abun da take cewa, sa kunnensa da yayi kuwa yayi daidai da ambatan sunan M.JAY da tayi, wanda sanadin hakan kuwa yasa take yaji ƙirjinsa ya yi wani irin bugawa, da sauri ya janye jikinsa tare da komawa ya zaun

a.

"M.JAY." ya maimaita abun da kunnuwansa suka jiye masa, cikin wata irin murya me

ɗ

auke da matsanancin kishi, take kuwa yaji wani abu me kama da ma

ɗ

aci ya mamaye maƙoshinsa, yayinda wani yanki na zuciyarsa ke tambayarsa, kan cewar meyasa Laylerh'n ke a

mbatam sunan Maleek acikin baccinta?

"Kenan hakan na nufin akwae wani abu azuciyarta dangane da Maleek?." Aflili yayiwa kansa tambayar da bashi da amsarta, jin zuciyarsa na neman azalzalansa da wani tunani na dabanne yasa shi rumtse idanunsa, tare da som

a ambaton sunan Allah, Domin wannan ranan ta dabance awajensa, saboda haka bayaso wani abu na rashin jin da

ɗ

i ya wanzu acikin zuciyarsa.

Miƙewa tsaye yayi tare da cire babbar rigar dake jikinsa, kana ahankali ya ƙarasa gaban fridge

ɗ

in dake cikin

ɗ

akin, g

oran ruwa me sanyi ya

ɗ

auka tare da

ɓ

alle murfin ya kafa goran abakinsa, saida yasha ruwan sosai kafun ya soma sauƙe ajiyar zuciya akai akai.

Jin ya samu nutsuwa azuciyarsa ne yasa shi tuna cewar duk wunin yau

ɗ

in Laylerh'n bataci abinci ba, kuma koda ya

ta

ɓ

a fuskarta yaji jikinta da zafi.

Sake komawa yayi ya zauna akan gadon.

Ɗ

an jijjigata ya somayi tare da ƙiran sunanta yanda yasan za taji sa.

Kamar amafarki haka takejin tashin muryarsa acikin kunnenta, hakanne ko yasa ahankali tasoma

ɗ

an bu

ɗ

e idanunt

a, sauƙe idanunta akansa da tayi ne yasa azabure ta tashi zaune tare dasa hannayenta ta kare ƙirjinta.

Murmushin daya bayyana haƙwaransa yayi, cikin salon tsokana yace. "Meye kike wani kakkare jiki bayan kuma tuntuni na riga da naga komai."

Jin abun daya

fa

ɗ

a ne yasata

ɗ

an zaro idanunta waje, cikin yanayin kasala da kuma shagwa

ɓ

an daya sauƙar mata lokaci guda ta turo

ɗ

an ƙaramin bakinta gaba, sake matse jikinta waje

ɗ

aya tayi, take kuwa saiga hawaye sun cika mata ido.

Ganin ruwan hawaye a idanunta ne yas

ashi sake matsowa kusa da ita, har ya zamana jikinsu na gogan juna, ahankali yasa hannu ya dafa kafa

ɗ

anta, cikin yanayin kulawa yace. "Am sorry nabarki ke ka

ɗ

ai ko ya jikin naki?."

Idanunta wanda ke cike da ƙwalla ta

ɗ

ago ta kalleshi, ganin kuma shi

ɗ

inm

a kallonta yake ne yasa da sauri tayi ƙasa da kanta.

Sam bai damu da rashin amsawar nata ba, domin dama yasan ba lallaine ta amsa masa ba.

Hannayenta wanda ta kare ƙirjinta dasu ya kalla.

Hannunsa yasa daniyan kamo hannayen nata, hakan yasa da sauri ta

rumtse idanunta, murmushin daya fitar da kyawun fuskarsa yayi cikin yin ƙasa da murya yace.

"Kinci abinci?."

Kai ta jinjina masa alaman "Eh." Saidai kuma tunowa da nasihar da Oum Ayush tayi mata ne yasa ahankali cikin muryarta da tayi sanyi sosai tace.

"Naƙoshi."

"Okay to tashi ki sanja kaya." Yafa

ɗ

a yana me ƙoƙarin miƙar da ita tsaye.

Jin yace ta sanja kaya ne yasata ta

ɗ

an zazzaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki tace. "Kaya kuma?."

"Eh, bakisan kwanciya da irin wannan kayan yanasa ciwon jiki ba

?." Yafa

ɗ

a yana me nuna kayan jikinta, wanda ya kamata kana kuma ya bayyana shape

ɗ

in jikinta.

Baki ta bu

ɗ

e daniyar cewa wani abu, amma kuma saidai tunawa da maganan Oum Ayush yasa tayi shiru, domin tace mata koda wasa kada yasata abu taƙiyi, sannan kum

a kar tanayi masa musu, saboda yin hakan zai rage mata ƙima da mutumci a idanunsa.

Ganin kuma bata ce masa komai bane yasashi kama hannunta, suka ƙarasa gaban makeken drawer'n dake cikin

ɗ

akin.

Bu

ɗ

e murfin drawer'n yayi, take kuwa jerin sababbin kayan da

Oum Ayush ta

ɗ

inka mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login