Showing 39001 words to 42000 words out of 244674 words

Chapter 14 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

zai sama masa relief daga abun da yake ji a zuciyarsa.         

Najeeb..

tsawon mintuna 20 ke

nan da ya keta juyi akan makeken gadonsa, gaba

ɗ

aya tunanin Laylerh ya hanawa ƙwaƙwalwarsa sukuni, wani irin hot feeling yakeji adangane da ita na ratsa duk ilahirin jikinsa, hakanne yasa yafara tunanin cewa abun daya

ɗ

auka da wasa zai iya fin ƙarfin tunan

insa.   Jin

ana ƙiran sallan Isha ne ya sashi miƙewa, ya shige  toilet tare da

ɗ

auro alwala.  Yana fitowa kaitsaye ya wuce masallaci.   

7:30 pm  daidai Abbou Jaheed da Alhaji Ahamad Rufae suka shigo cikin gidan, yayinda Najeeb ke biye dasu abaya, ahak

a har suka ƙaraso cikin falon.  Yayinda yau Momy da kanta ta shirya musu diner, bayan tasa Larai ta girka musu foods kala kala ha

ɗ

i da drinks.       

Kujera Abbou Jaheed yaja ya zauna tare da duban  Larai dake ta aikin mopping tiles

ɗ

in falon,  yace ta k

ira masa Laylerh. Cikin girmamawa kuwa  tace "To ranka shi dade."   Ahanzarce ta nufi

ɗ

akin Laylerhn.     

Laylerh dake kwance tayi hugging pillow,yayinda zuciyarta tayi nisa cikin tunanin Maleek wanda hakan yasa ita ka

ɗ

ai take ta sakin murmushi.   Jin

ana knocking ƙofar

ɗ

akin tane yasa ta miƙewa, ahankali take

ɗ

an taka kafarta wanda tuni ta ware ta daina yi mata zafi sosai.  Ƙarasawa jikin ƙofar tayi tare da bu

ɗ

ewa.        

Ganin Larai tsaye abakin ƙofarne yasata sakin murmushi, cikin son bawa Larai'

n girmanta tace.  "Inna Larai ki shigo mana."  

Murmushi Larai tayi tare da cewa.  "Aa ai bama sai na shigo ba, dama Alhaji ne yace na ƙirawoki."   murmushi Laylerh tayi tare da cewa to gani nan zuwa.    

Komawa cikin

ɗ

akin tayi, kaitsaye drawer

ɗ

inta

ta bu

ɗ

e wani farin

ɗ

an ƙaramin mayafi ta

ɗ

auka tare da yane kanta dashi, cikin nutsuwa ta nufi falon dan amsa ƙiran da Abboun ke mata.       

Tana shigowa cikin falon tayi ido hu

ɗ

u da Najeeb wanda dama tun zamansa awajen jiran fitowarta yake.     Kasa ta

yi da kanta tare da ƙarasowa dining area

ɗ

in.

Kujera taja ta zauna, cikin salon shagwa

ɓ

an da sometimes bata sanin tanayi tace "Abbou gani."   Murmushi Abbou yayi sannan cikin kulawa yace.   

"Ya ƙafan naki ta daina zafi ko?."    kai ta gya

ɗ

a masa alam

an.    "Eh."      Kanta ya

ɗ

an shafa cikin tausayi ha

ɗ

i da ƙaunarta yace.  "Good girl tashi kiyi seving

ɗ

inmu to."      Murmushi ita

ɗ

inma tayi, wanda har acikin ranta tanajin da

ɗ

in kulawan da Abbou Jaheed ke bata, tabbas tarasa uwa uba amma Abbou na iyaka

ƙoƙarinsa wajen ganin batayi kukan maraici ba.

Cikin nutsuwa ta soma ƙoƙarin seving

ɗ

insu.  Daidai lokacin M.Jay ya shigo cikin falon.  Ɗan Lumshe idanunta tayi tare da shaƙan dadda

ɗ

an ƙamshin turarensa da ya kawowa hancinta ziyara,  jin motsin ƙarasow

ansa dining area dinne yasa tajin wani irin sanyi na ratsa jikinta, take ta kwa

ɗ

aitu da son

ɗ

aura idanunta akansa.   Jan kujera tayi ta zauna tare da

ɗ

an satan kallon gefen da yake, sosai yayi kyau cikin shigar white shirt, da kuma white trouser

ɗ

in dake

jikinsa.     

Maida kanta ƙasa tayi tare da jawo plate

ɗ

in abincinta gabanta, kasancewar yunwa takeji sosai yasanya bata jira komai ba ta fara cin abincin.     

Maleek kuwa tun isowarsa wajen bai

ɗ

aga kai ya kalli kowannen su ba, wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en cup ya

ɗ

auka tare da ha

ɗ

awa kansa tea, komawa yayi ya zauna ahankali ya ke

ɗ

an sipping tea

ɗ

in yayinda rabin nutsuwarsa ke kan wayar dake hannun sa.       

Ɗ

agowa Abbou Jaheed dake cin abinci yayi ya dubi kowannensu.   

Tsaida cin abincin nasa yayi tare dayin

ɗ

an gyaran murya.  

Cikin kulawa ha

ɗ

i da nuna musu amfanin abun da yakeson fa

ɗ

a yace.  "Tabbas duk wani buri da kuma fatan uba nagari shine farinciki da

kuma samun nasaran Ƴaƴansa."  Ɗan jim yayi tare da sauƙe ajiyar zuciya, kallon Laylerh dake cin abin

ci yayi cikin kulawa ha

ɗ

i da tsananin tausayinta yaƙira sunanta.      "LAYLERH!."        

akaron farko kenan da taji ƙiran sunanta da Abbou'n yayi ya tsinkar mata da zuciya, tsaida cin abincin nata tayi tare da

ɗ

ago kai ta kalli Abou'n.      

Hannunta y

a kamo cikin kulawa yace.   "Laylerh ke ƴata ce da nakejin soyayyarki acikin raina, duk da nasan cewar banine na haifeki ba,amma koda sau

ɗ

aya ban ta

ɓ

a kallonki amatsayin wacce ba jinina ba, haka zalika ako da yaushe matsayin Uba nake agareki, kuma nasan i

na da haƙƙin da zanyi miki za

ɓ

i  na gari arayuwa, nayi imani cewa kamar yanda bazan iya cutar da yayanki Maleek ba haka kema bazan iya cutar dake ba, tabbas kina da matsayi me girma awajena Laylerh,  wanda hakan yasa na yanke wani hukunci  batare da nayi s

hawara da kowa ba, fatana da kuma burina ako da yaushe shine ki kar

ɓ

i za

ɓ

in da nayi miki hannu bibbiyu!."   Ɗan numfasawa yayi tare da sake riƙe hannunta ƙam, idanunsa ne suka ciko da ƙwalla, saboda lokaci

ɗ

aya yaji Rasuwar ƙaninsa Abbou Mahmoud ya dawo ma

sa sabuwa, dan tabbas da ace yana nan ayau shine zaiyiwa Laylerh'n haka.      

Ganin Hawaye a idanun Abboun ne yasa Laylerh zaro idanunta, cikin tsananin mamaki ha

ɗ

i da ka

ɗ

uwa ta soma girgiza kai, cikin muryarta dake ckracking tace.  "Please Abbou dan Al

lah, Ka umarceni akan komai bazan ta

ɓ

a sa

ɓ

a maka ba, please Abbou dan Allah karka bari hawaye sufita daga cikin idanunka saboda ni!."   tayi maganar ƙwalla na saukowa daga cikin idanunta.       

Ganin hawaye akan fuskarta ne yasa Abbou shima ya girgiza k

ai, cikin sassanyar murya yace.  "Kada ki sake barin hawaye su fita daga cikin idanunki Laylerh, burina ako da yaushe shine nafaranta miki, har abada ina fatan hakan da nayi bazai zamo cutarwa agareki ba."    tsagaitawa da maganan nasa yayi tare da

ɗ

an gy

ara zamansa cikeda  kulawa yace.  

"Nasan ke ƴace me biyayya agareni ako da yaushe, kamar kuma yanda yake alhakin kowani Uba ne ya za

ɓ

awa ƴarsa miji nagari, nayi ƙoƙarin kamanta hakan, dan na za

ɓ

a miki NAJEEB amatsayin mijin da zaki Aura.!!!."

*(Hmmm

chab chakwakiya kenan Abbou ya za

ɓ

awa Laylerh Miji, lallai akwai gurmi.)*

1/19/21, 8:11 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people

that are willing to pay- 0002214625 Abubakar muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp Number 07017879464.*

*Chapter 12*

Idanunsa ya rumtse lokaci

ɗ

aya yaji duniyar na neman juya masa, bugun zuciya da numfashinsa ne suka nemi tsayawa saka

makon jin kalaman Abbu'n, yayinda shock

ɗ

in daya shiga yasa shi kasa motsa koda ƴar yatsar sa.

Wanda hakan yasa yanayinsa da nata suka kasance alokaci

ɗ

aya, tamkar diran aradu haka taji sauƙan kalaman Abbu'n acikin kunnuwanta, manya manyan idanunta wan

da alokaci

ɗ

aya suka sauya launi ta zazzaro waje, jin maganganun Abbu Jaheed

ɗ

in yasa zuciyarta yin nauyi, take wasu irin abubuwa suka shiga haukata mata tunani da nutsuwarta, ahankali ta soma girgiza kanta, yayinda sabin zafafan hawayen da suka cika idan

unta suka

samu daman gangarowa kan fuskarta, gaba

ɗ

aya jikinta ya

ɗ

auki rawa, cikin wata irin sarƙaƙƙiyar murya wanda take dauke da cracking tace. "A...b..b.u..." Katseta daga maganan da take ƙoƙarin yi

ɗ

in Abbou yayi cikin tsananin tausayinta d

a kuma tausayin maraicinta da yakeyi yace.

"Ki yarda dani Laylerh bazan ta

ɓ

a za

ɓ

a miki mijin da zai cutar dake ba, haka kuma amatsayina na Uba dole ne na za

ɓ

a miki Mijin da zai zamo *GARKUWA* agareki, wanda zai share miki dukkan kukanki, ya kuma

hanaki tuna cewar ke marainiya ce, Farincikin ki akullum shi nake burin gani Laylerh, burina ki samu miji nagari ki kumayi zaman aure nagartacce, domin burin kowani Uba aduniya shine ya aurar da ƴarsa ga Namiji mafi nagarta da halin ƙwarai, wanda ko bayan

ransa zai kula masa da

ɗ

iyarsa!." Ɗan numfasawa Abbun yayi tare da sauƙe ajiyar zuciya. Cikin sanyi ya cigaba da cewa. "Alƙawari na

ɗ

auka Laylerh, alkawarin bawa Najeeb aurenki tun kina da shekaru 11 aduniya, ayanzu kin kawo girma saboda haka nake

fatan cika wannan alƙawarin dana

ɗ

auka." Damƙe hannunta yayi ƙam cikin kulawa yace. "Kada kicemin a'a Laylerh, kada ki watsamin ƙasa ta hanyar ƙin kar

ɓ

an za

ɓ

in da nayi miki, duk da cewar bana fatan yi miki dole arayuwa, saboda haka kina da za

ɓ

i, idan

har baki aminta da Najeeb ba, kada ki

ɓ

oyemin ki fa

ɗ

a agabana kuma agaban kowa da kowa, ina me tabbatar miki da ashirye nake na bawa Aminina Alhaji Ahmad da kuma

ɗ

ansa Najeeb haƙuri, domin alƙawari ne dana

ɗ

aukawa kaina cewar bazan ta

ɓ

a miki dole ba, koda

kuwa umarni nabaki kika shallake, kada ki

ɓ

oye abun dake cikin rai da zuciyarki Laylerh, lallai kema kina da za

ɓ

i!." Abbu Jaheed ya fa

ɗ

i maganar cikin bayyana zallan abun dake cikin zuciyarsa.

Hawayen dake gudu akan fuskarta kam

an an kunna famfo ne suka kasa tsayawa, lokaci

ɗ

aya duk wani tunani da nutsuwarta suka kau, yayinda bugun zuciyarta ya tsananta, har takai ga ƙirjinta gaba

ɗ

aya na amsawa, wani irin shuuuu haka takeji acikin kunnenta kaman wanda aka watsa mata ruwa, la

ɓɓ

a

da harshenta ne sukayi nauyin da har takai ga ta kasa motsa su.

Najeeb da tunda aka fara maganan ya shiga shock zuba mata idanunsa yayi, lokaci

ɗ

aya yaji komai na kansa na warwarewa, ko da wasa bai ta

ɓ

a tunanin samun auren Laylerh'n zaizo masa

asauƙi har haka ba, shi ka

ɗ

ai yasan abun da yakeji akan Laylerh, wanda bai gama tabbatar da cewar zuciyarsa ta kamu da son Laylerh'n ba saida Abbu yayi wannan maganan, wanda shima a iyaka tsawon rayuwarsa baisan da ita ba. *"LAYLERH"* Abbou Jaheed yaƙ

ira sunanta, domin gaba

ɗ

aya ya lura da yanayin yanda jikinta ke rawa, ga kuma ruwan hawayen da yake ta sauƙa akan kyakkyawar fuskarta, hakanne yasa lokaci

ɗ

aya yaji zuciyarsa ta karye, yayinda yanayin damuwa ta maye gurbin fuskarsa, zallan fargaba ya bayy

ana acikin idanunsa. Ɗaga idanunnata dake cike da ƙwalla tayi ta kalli Abbou'n, wanda hakan ke nuna cewar batajin zata iya furta wata kalma daga bakinta. Maleek Tamkar yanda bugun zuciyarsa da numfashinsa ke ƙoƙarin tsayawa haka ma

tunaninsa, akaron farko kenan daya samu kansa cikin irin wannan condition

ɗ

in, the first time kenan dayaji zuciyarsa na barazanar tarwatsewa, yayinda kuma ƙirjinsa yayi masa nauyi, akaron farko kenan dayaji yana son jin wani abu daga bakinta, wanda yayi i

mani cewa jin hakan daidai yake da ruguza gaba

ɗ

aya shafin rayuwarsa, wanda ananne kuma littafin sabuwar ƙaddararsa zai bu

ɗ

e, wanda baya tunanin acikinsa akwai wani sassauci, idanunsa wanda sukayi jajur kaman jan garwashi ya bu

ɗ

e, akaron farko kenan da tun

zamansa awajen ya

ɗ

ago idanunsa ya kalleta, haƙiƙa da ace wani daga cikinsu zai kallesa, to da yagano haƙiƙanin abun

dake cikin rai da zuciyarsa. wanda ya jima yana

ɓ

oyewa, tabbas yaji ajikinsa cewa ayau wani babi nadaga cikin littafin Ƙaddaran rayuwar

sa ƙoƙarin bu

ɗ

ewa, wanda ya tabbatar cewa babine na Ƙaddara mafi girma me matuƙar wahalarwa da kuma tsuma zuciya. Kamar yanda ya zuba mata ido kuwa haka dukanninsu suka zuba mata nasu idanun, harda Momy kuwa wacce gaba

ɗ

aya akalan tunaninta ƙoƙarin soma sa

njawa. Ajiyar zuciya Abbou Jaheed ya sauƙe, tabbas ya karanci wani yanayi daga kan fuskar Laylerh'n, wanda kusan shi ka

ɗ

ai ma ya isa nusar dashi abun dake cikin zuciyarta, gaba

ɗ

aya jikinsa ne yayi sanyi, hakanne kuwa ya sashi

ɗ

an lumshe idanun

sa. Cikin sanyi ha

ɗ

i da raunin daya samu nadaga ƙwarin guiwarsa ya

ɗ

an shafa kan Laylerh'n, atausashe yace "Kinsan banason kukanki ko ka

ɗ

an, saboda haka ki share hawayenki, domin ni bazan ta

ɓ

a yi miki dole akan abun da ba kya so ba, saidai kuma inason kis

ani, bazan ta

ɓ

a miki za

ɓ

in danasan zai cutar da rayuwarki ba, nafahimci dukkan yanayinki Laylerh saboda haka kibar kuka!." Asanyaye ya ƙarasa maganar, ha

ɗ

e da

ɗ

an jan kujeran dayake kai baya, ya miƙe tsaye, lokaci

ɗ

aya yasoma ƙoƙarin barin dining area'n.

Ganin hakane yasa ta sadda kanta ƙasa, sosai zuciyarta ke bugawa, yayinda gaba

ɗ

aya duk wani kafar sadarwa na jikinta yayi sanyi, abubuwa da yawa ne ke yawo acikin zuciya da tunaninta wanda tayi imani cewa nan gaba ka

ɗ

an suna iya jikkata mata zu

ciya. Amatuƙar sanyaye ta juyo ta kalli Abbou wanda yake gab da barin dining area'n, bazata iya jurewa ba, domin gaba

ɗ

aya rauni ya cika zuciyarta, cikin wani irin matsanancin kuka daya ciwota, ta miƙe tsaye da wani irin gudu taje ta fa

ɗ

a jikin Abbun, tar

e da rungumesa ta baya, wani irin fitinannen kuka ta saki me ratsa zuciya, cikin kukan ha

ɗ

i da muryarta da bata fita da kyau tace. "NA AMINCE Abbou, Na amince, bana fatan na kasance me butulci agareka ba, da nayi hakan kuwa Abbou gwara na rasa raina, N

a amince da duk wani za

ɓ

inka agareni zan rayu aduk yanda kaso......" Kukane ya sarƙe mata numfashi hakan yasa ta sake rungume Abbou Jaheed

ɗ

in ƙaƙam. Tabbas maganganunta daidai suke da zuban wuta ajikinsa, haka kuma daidai suke da soyewa ha

ɗ

i d

a ƙuntatar zuciyarsa, idanunsa ya rumtse da ƙarfi, take kuma jikinsa ya soma wani irin

ɓ

ari, wani irin mahaukacin yanayi ya samu kansa aciki me wuyar fassaruwa, wanda da ace yasan zai samu kansa acikin irin yanayin, to da koda wasa bazai sake ƙafarsa tatak

o cikin Nigeria ba, wanda hakan gashi ya zamanto silar rugujewar ƘUNDIN RAYUWARSA. Hawayen dake cikin idanun Abbou Jaheed ne suka samu daman zubowa kan fuskarsa wanda shi kansa bai ankara da hakan ba saida suka samu daman zubowa, da sauri y

asa hannunsa ya goge hawayen, tare da

ɗ

an juyowa ya shiga shafa kan Laylerh'n, yayinda yakejin wani irin farinciki na ratsa zuciyarsa, cikin son bayyana zallan farincikin da yake ciki yace. "Masha Allah! Allah Yayiwa rayuwarki albarka, yasaki acikin farin

ciki kamar yanda kika sani ayanzu, ina me miki fatan nasara da kuma cigaban rayuwa, insha Allah Bazakiyi danasanin za

ɓ

in dana miki ba, domin Najeeb ma

ɗ

an uwa kuma Yaya yake awajenki, Nagode Laylerh Allah ya miki albarka!." Ya fa

ɗ

i maganar yana me shafa

bayanta, dan har yanzu kuka take me tsuma zuciya. kukan da duk wanda ya jisa saiya tausaya mata, kukan da ya zamanto tamkar sauƙan yayyafin ruwan zafi acikin kunnuwan Maleek, kukan dake motsa masa zuciyarsa wanda ke cike da zogi ha

ɗ

i da zallar

ƙ

una, kukan da ra

ɗ

a

ɗ

i da kuma zafinsa ke ƙona zuciyar Maleek, kukan da yake neman zautar dashi ha

ɗ

i da fitar dashi hayyacinsa, kukan dayafi komai hautsuna tunaninsa, bayajin zai iya jurewa domin hawayenta azabtar dashi suke, wanda hakanne yasa take wani za

zzafan ciwon kai ya rufesa, hakanne ya sashi miƙewa tsaye batare da yana iya kallon gabansa ba ya nufi hanyar barin dining,

gaba

ɗ

aya jikinsa ya sake, yayinda zallan damuwa ya bayyana atattare da duk wani yanayinsa, idanunsa ne suka ka

ɗ

a sukai jajur kaman

wuta, duk da kuwa cewar dishi dishi yake gani haka ya nufi side

ɗ

insa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login