Showing 60001 words to 63000 words out of 244674 words

Chapter 21 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

/>
ɗ

i koma wace irin alfarma ce ka samu."

Murmushin jin da

ɗ

i yayi tare da tsaida idanunsa akan Laylerh wacce har yanzu taƙ

i

ɗ

ago kanta dake ƙasa.

Kansa ya

ɗ

an shafa ataƙaice yace. "Dama inasone Laylerh ta min rakiya zuwa mall."

Jin abun daya fa

ɗ

a ne yasa Laylerh'n tayi saurin

ɗ

ago kai ta kalleshi, idanunsa

ɗ

aya ya kashe mata, wanda hakan yasa ta turo

ɗ

an ƙaramin

bakinta gaba.

Murmushin me

ɗ

auke da ma'anoni daban daban Momy tayi, cike dason cimma manufarta akansu tace. "Laylerh ae ƙanwarka ce Najeeb, saboda haka kana da iko da ita ako da yaushe, bakomai kuje Allah Yadawo daku lafiya."

Abbou Jahee

d dake jin duk abun da suke fa

ɗ

a ne ya saki murmushi, cinin kulawa yace.

"Ni babu wanda zai tambayi izinina kenan wato nagama nawa dana ba da aure ko?."

Murmushi Momy da Najeeb din sukayi, ahankali ya miƙe tsaye cikin yin ƙasa da murya yanda Layler

h'n zataji sa yace

"Kisameni amota please."

Baijira amsawarta ba ya juya, kaitsaye ya nufi hanyar fita daga falon.

Laylerh da ta bisa da kallo ƙasa ƙasa ta

ɗ

an murgu

ɗ

a masa baki.

"AYSHA!."

Abbou Jaheed ya ƙira asalin sunanta murya asanyaye.

Yan

ayin yanda taji muryan Abbou Jaheed din asanyaye, da kuma yanda yaƙira asalin sunanta ne yasata

ɗ

ago kai ta kalleshi, saidai tunkan yakai ga cewa komai taji zuciyarta ta tsananta bugawa, domin kuwa Abbou Jaheed

ɗ

in bai ta

ɓ

a ƙiranta da sunanta na asali ba

.

Abbou Jaheed kuwa hannunsa yasa acikin aljihunsa tare da soma ciro wasu bandir bandir

ɗ

in kudi wanda aƙalla yawansu yasa zasu kai dubu

ɗ

ari biyar, anan kan saman table

ɗ

in dake gabansu ya

ɗ

aura ku

ɗ

a

ɗɗ

en tare da kamo hannunta ya

ɗ

aura akan ku

ɗ

a

ɗ

en, idan

unta ta zubawa Abbou Jaheed

ɗ

in sakamakon rashin sanin abun da hakan da yayi ke nufi.

Ajiyar zuciya ya sauƙe, ganin irin kallon da Laylerh'n keyi masane ya sashi gyara zama, ahankali cikin kulawa ha

ɗ

e da tausayinta da yakeji yace.

"Haƙƙin k

owani ubane ya damƙawa ƴarsa sadakinta atafin hannunta, saboda haka ganaki sadakin, haƙƙin ƙine kina kuma da damar da zakiyi duk abun da kikeso dashi matuƙar abun bai kaucewa ƙa'idan addini ba."

Wani irin ruftawa taji zuciya da ƙirjinta sunyi,

yayinda kalman "SADAKI" da taji Abbou Jaheed din yafa

ɗ

a, ya sanya lokaci

ɗ

aya taji duk wani tunaninta ya tsaya cak, lokaci

ɗ

aya kuma zuciyarta ta tsananta bugawa, take taji wani abu na sukan tsoka da kuma jinin jikinta, samun kanta tayi da kasa

ɗ

auke idan

unta akan Abbou'n nata, sanadin haka kuwa yasa hawaye suka cika idanunta, jikinta ne ya

ɗ

auki rawa, wanda hakan ya bawa hawayen dake cikin idanunta daman gangarowa kan kyakkyawar fuskarta.

Wani irin shu'umin murmushi Momy ta sake, tare da

ɗ

an ci

je la

ɓɓ

anta, cikin zuciyarta tace.

"Kin fara kuka kenan Laylerh daga yanzu har ƙarshen rayuwarki, tabbas daga kan wannan daren mummunan ƙaddaranki zata fara bibiyanki, ayau akuma cikin wannan daren zaki rasa duk wani farinciki, tabbas zakiyi kuka Lay

lerh kuka irin na fitar hayyaci, kukan kuwa da babu me rarrashinki."

Still wani shu'umin murmushin tayi, domin kuwa ta hangowa kanta zallan nasara, wannan dama ce da ta jima tana fata da burin samu, daman kisan duk wani farinciki dake cikin zuciyar su,

daman kawar wa da Laylerh budurcinta, haka kuma daman nesanta ƙauna me tsananin ƙarfi.

*(Kuyi haƙuri two days bana baku update kullum kuma akan kari, wallahi bani da lapia seriously, dan Allah kuyi haƙuri dani zanna baku update duk bayan kwana

ɗ

aya p

lease! Kumin wannan uzurin dan Allah

🙏🏻

)*

1/19/21, 8:12 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for p

eople that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank, whatsapp number 07017879464.)*

*Chapter 18*

Idanu Abbou Jaheed ya zuba mata sakamakon ganin yanda hawaye ke sauƙa akan fuskarta.

"Laylerh!." ya kira

sunanta cikin sanyayyar murya, dake bayyana zallar damuwarsa.

Haƙika zuciyarta ta riga da tayi rauni sosai, wanda sanadin hakan yasa batajin zata iya controling hawayen ta, kasa amsa ƙiran da Abbou Jaheed din ke mata tayi, saima ƙasa da tayi da kan

ta, saboda sam batajin akwai wani abu da zata iya fa

ɗ

awa Abbou Jaheed

ɗ

in da bakinta.

Ganin yanda tayi shiru kana kuma ta sunkuyar dakai ne yasa Abbou daya zuba mata ido sauƙe ajiyar zuciya, cikin yanayin sanyi ha

ɗ

i da fargaba da kuma fa

ɗ

uwar

gaban da yakeji ya kamo hannunta,

ɗ

an numfasawa yayi kana kuma cike da kulawa me

ɗ

auke da tsananin tausayinta ya ce.

"Ya isa haka kidaina kuka, haƙiƙa wannan hawayen dana gani akan fuskarki, na tabbatar da cewa bawai hawaye ne na haka kawai ba, lallai

akwai wani abu dake kwance aƙasan zuciyarki da kike

ɓ

oyewa, saboda haka kamar yanda na tambayeki afarko, zan kuma sake tambayarki yanzu akaro na biyu, inaso ki fa

ɗ

amin aurenki da Najeeb ne ba kyaso?." Yayi mata tambayar cikin nutsuwa me

ɗ

auke da kulawa.

Jin tambayar da Abbou Jaheed

ɗ

in yayi mata ne yasata

ɗ

an lumshe idanunta wanda ke cike da ƙwalla, tabbas da ace tana da dama da ta bayyana zallan abun dake

ɓ

oye acikin zuciyarta, da ace kuma Abbou jaheed zai gane halin da take ciki, to da baiyi mata tam

baya akan kukan da take ba, domin kuwa ita kanta batasan kukan me takeyi ba, kwata kwata batajin tsana da haushin Najeeb acikin ranta ko ka

ɗ

an, sannan haka kuma batajin ƙin aurensa, saboda shi

ɗ

in tsayayyen Namiji ne, kuma ha

ɗ

a

ɗɗ

e da kowace mace zatayi fata

n samu amatsayin mijin aurenta, saidai kuma awani

ɓ

igere na zuciyarta auren ta da Najeeb

ɗ

in fargaba da kuma tsoro yake haifar mata, sam batasan meyasa take samun kanta cikin matsanancin rauni akan maganar da ya shafi auren nata ba, haka take jin cewa wani

abu me girmane yake ƙoƙarin tunkaro rayuwarta. Again ganin tayi shiru takasa amsa tambayar da Abbou Jaheed

ɗ

in yayi mata ne, yasa lokaci

ɗ

aya fargaba ya ziyarci zuciyar Abbou Jaheed, wanda kuma hakan ya tilasta masa sauƙe ajiyar zuci

ya tare da

ɗ

an numfasawa cikin sanyi yace.

"Ke nake sauraro Laylerh, domin nasan duk da cewar Najeeb za

ɓ

ina ne dana miki, wanda kuma nake fatan cika alƙawarin dana

ɗ

auka,hakan bazai sa nakasa baki za

ɓ

i ba, saboda haka inason ki amsa min tambayata, me

kikeji game da aurenki da Najeeb? idan har ba kyason Najeeb ki sanar dani Laylerh, insha Allah bazan miki dole ba, zan kuma bawa Amini na Alhaji Ahmad Rufa'e haƙuri, duk da kuwa nasan fasa batun aurenki da Najeeb zai maidani mutum mafi ƙaranta awajensa, a

mma zan jure domin farincikin ki yafiye min komai."

Wasu sabin hawaye ne suka sake gangarowa daga cikin idanunta, tabbas soyayyan ƴa da mahaifi wata abace me tsananin girma tare kuma da zallan shaƙuwa, haƙiƙa Abbou Jaheed mahaifine agareta,

duk da kasancewar kuwa bashine ya haifeta ba, amma tayi imani cewa bazai ta

ɓ

a cutar da rayuwarta ba, tabbas idan Abbou Jaheed zai iya yarda ya

ɗ

au kunya da kuma zubewar girma da ƙimarsa awajen jama'a da kuma abokansa, saboda ya sama mata farinciki ita me

yasa bazata iya jure komai dan ta sama masa nasa farinciki da cikar buri ba? ako da yaushe idan tana cikin ƙunci Abbou Jaheed

ɗ

inne ke ƙoƙarin yaye mata, duk da cewar bashi ya haifeta ba amma tayi imani cewa yana mata soyayyar da iya kanta zaiyiwa ƴar ciki

nsa.

Lallai Abbou Jaheed ubane daya cancanci dukkan sadaukarwan ta, ta yarda cewa saboda shi zata iyayin komai, domin koda ace bai bata za

ɓ

i ba, dama yana da haƙƙin da zai bata umarni ta bi, ya kuma kawo mata kowani irin mijine ta ka

r

ɓ

a.

Hannunta tasa ta share hawayen dake kwance akan fuskarta, ahankali ta

ɗ

ago jajayen idanunta wanda suka cika da ruwan hawaye, cikin sanyi ha

ɗ

e da murya dake rawa tace.

"Kai Uba ne agareni Abbou, haka kuma kana da daman da zakayimin za

ɓ

i na kar

ɓ

es

hi hannu bibbiyu, bana tunanin bijirewa umarninka koda na second

ɗ

aya ne, ba kuma na tunanin sa

ɓ

awa maganarka ako da yaushe, kai mahaifina ne kuma kana da iko me ƙarfi akaina, na'amince da za

ɓ

inka Abbou har cikin zuciyata, kuma bana tunanin akai wani abu d

azai kawarmin da hankali akan za

ɓ

in da ka min....." Ɗan tsagaitawa da maganar tayi sakamakon yanda kuka yake neman ƙwace mata, ahankali cikin muryarta da ta soma cracking tace. "Bawai ina kuka saboda za

ɓ

inka bane,ina kukane kawai saboda aure zai nesanta

ni dakai dama duk wata kulawa taka, zanyi nesa na barka Abbou, zanyi nesa nabar Ya M........" kasa ƙarasa maganar nata tayi, sakamakon kuka me ƙarfi daya ƙwace mata, saboda tunawa da M.Jay

ɗ

in ka

ɗ

ai da tayi ya ƙara ruguza mata duk wani ƙwarin guiwarta.

Wani irin sabon tausayinta ne ya lullu

ɓ

e zuciyar Abbou Jaheed, wanda har hakan yasa idanunsa cikowa da ƙwalla, hannunsa ya

ɗ

aura akanta cikin kulawa ha

ɗ

i da tsantsar ƙauna yace. "Tabbas ke ƴace ta musamman awajena Laylerh, kana kuma ke kyautar Allah ce m

e tsananin daraja, ina alfahari dake ako da yaushe, sannan kuma kada ki ta

ɓ

a tunanin cewa kulawan da nake baki zata iya sauyawa ako da yaushe, kafun iyanzu ke ƴa tace haka ma kuma yanzu still amatsayin ƴa kike awajena, saboda haka aurar dake da zanyi bashi

zaisa ki tashi daga matsayin ƴata ba, har gaban abada ke ƴata ce Laylerh, sannan kuma kulawa ta zai tabbata akanki har zuwa ranan da zan daina numfashi, kuma nasan ko bayan babu raina zan kasance me alfahari domin na bada aurenki a inda ya dace, inda nasa

n bazaki ta

ɓ

a wulaƙanta ba, kuma kamar yanda kikamin biyayya insha Allah kema watarana ƴaƴan da zaki haifa zasuyi miki biyayya." Hannayenta ya kama cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.

"Ki share hawayenki, sannan ki tashi kije Yayanki Najeeb

yana jiranki amota."

Ya fa

ɗ

i hakan yana me miƙa mata tissue, duk da kuwa cewar shima zuciyarsa tayi rauni amma ƙarfin hali kawae yakeyi.

Cikin macewa da kuma sanyin jiki ta kar

ɓ

i tissue

ɗ

in tare da

ɗ

an soma goge hawayen dake kwance akan fuskarta

, gaba

ɗ

aya jikinta yayi sanyi dajin maganganun Abboun, duk da kuwa azuciyarta tanajin cewa tana da za

ɓ

i, amma dole haka zata daure saboda ƙaddara ta riga fata.

Ƙ

oƙarin daidaita nutsuwarta ta soma yi, kana kuma ahankali ta miƙe tsaye. Kallon Abb

ou Jaheed

ɗ

in tayi cikin sanyi da kuma son gusar da damuwar dake cin zuciyarta tace. "Nagode Abbou Saina dawo."

Murmushi ya sakar mata tare da jinjina mata kai alaman "Adawo lafiya."

Juyawa tayi cikin sanyi da kuma yanayin nutsuwarta ta nufi hanyar f

ita daga falon, gaba

ɗ

aya zuciyarta acunkushe take da tunani kala kala, wani irin baƙon yanayi takeji ajikinta, wanda yake tafiya da duk bugun zuciyarta, karyewar zuciya da kuma fargaba sune abun da suka mamaye gaba

ɗ

aya ƙwanyarta, yayinda

takejin wani i

rin abu me kama da duhu da kuma zallan ru

ɗ

u na neman mamaye gaba

ɗ

aya rayuwarta. Isowa bakin ƙofar falon da tayi ne, ya sa ta sake daidaita nutsuwarta, cikin nutsuwa ta mur

ɗ

a handle din ƙofar falon ta fice.

Zaune yake acikin babbar motar tasa

ƙ

iran Prado LandCruiser, yayinda ya sanja shigar jikinsa zuwa wani tsadadden yadi me kyau, time to time yake

ɗ

an duba agogon dake

ɗ

aure atsintsiyar hannunsa,

ɗ

ago kansa da yayi ne ya bashi daman hangota, wanda fitowarta daga falon kenan, lokaci

ɗ

aya ya z

uba mata mayun idanunsa baya ko ƙyaftawa, kasancewar kuma garin ya

ɗ

an

ɗ

au sanyi ne yasa shuke shuken bishiyoyin da ke compound

ɗ

in gidan soma ka

ɗ

awa, hakanne kuma yabawa doguwar rigar dake jikinta daman bu

ɗ

ewa, sanadin hakanne yasa kayan jikinta fitowa fi

li, tare kuma da bayyana shape

ɗ

inta.

Idanunsa da suka sauƙa akan shape

ɗ

in cikinta da kuma hips

ɗ

inta ya

ɗ

an lumshe, tare da jan wani dogon numfashi, dan kuwa har cikin ransa ya yaba da kyau da kuma tsarin halittar ta, lokaci guda kuwa yaji wani irin ho

t feeling na jansa zuwa gareta, numfashi me zafi ya fesar tare kuma da sake kafeta da ido, ko acikin ransa yasan cewa haƙiƙa samun ta amatsayin mata babbar nasarace ga kowani Ɗa Namiji, haka kuma rashinta daidai yake da duk wani ƙuncin rashin samun nasara.



Samun kanta acikin compound

ɗ

in gidanne yasa ta cigaba da daidaita nutsuwarta, kyawawan idanunta ta zubawa gaba

ɗ

aya cars din dake cikin compound

ɗ

in gidan, kasancewar akwai tarin motoci agidanne yasa ta kasa tantancewa kanta wac

e mota ce Najeeb din ke ciki.

Murmushi yayi domin daga ganin yanda take ta kalle kalle ya fahimci cewar bata gane wace mota yake ciki ba, kasancewar baya son wahalar da'ita ya sashi danna horn

ɗ

in motar.

Jin horn

ɗ

in mota agefenta ne yasa ta dawo da k

allonta inda taji ƙaran, hangosa tayi zaune agaban motar

ɓ

angaren driver ya tsura mata idanu baya ko ƙyaftawa, ganin irin kallon da yake matane yasa ta sadda kanta ƙasa, tare da soma takawa cikin nutsuwa ta ƙarasa wajen da motar nasa ke fake.

Da

ga ciki yasa hannunsa ya bu

ɗ

e mata murfin motar wanda hakan ya bata daman shiga ciki ta zauna, ahankali ta maida murfin motar ta rufe tare da

ɗ

an lumshe idanunta.

"Kin shanyani da yawa."

Yafa

ɗ

ayana me kai dubansa gareta.

Jin a

bun daya fa

ɗ

a

ɗ

inne yasa ta

ɗ

ago

ɗ

ara

ɗ

aran idanunta ta kalleshi, kana lokaci

ɗ

aya kuma ta sadda kanta ƙasa. Ganin hakane ya sashi zuba mata idanunsa cike da son karantar yanayinta, saboda yaga gaba

ɗ

aya mood

ɗ

inta ya sanja.

"Laylerh!." Yaƙira su

nanta cikin yin ƙasa da murya.

Samun kanta tayi da kasa amsa masa ha

ɗ

e kuma da kasa

ɗ

ago kai ta kalleshi, kwata kwata batason ya fahimci rauni ha

ɗ

i da damuwarta, wanda tasan ko daga cikin muryarta zai iya fahimtar hakan, domin ayanzu idan tace zata tsa

nanta magana tabbas kuka zai iya ƙwace mata.

"Laylerh!!."

Ya kuma ƙiran sunanta akaro na biyu. Yanayin yanda taji muryarsa tayi sanyi sosae ne yasa ta

ɗ

ago kai ta kalleshi.

Idanunsa acikin nata ya sakar mata murmushi, tare da s

oma yi mata wani irin shu'umin kallo, cikin son ƙarfafa mata guiwa ha

ɗ

e da gusar da duk wata damuwa dake kan fuskarta yace. "Ba yau ba, ba kuma kullum ba sam damuwa bata kamaci kyakkyawar fuskarki ba, zai fi kyau ako da yaushe ki fa

ɗ

i abun dake cikin zuc

iyarki akan ki

ɓ

oyeshi, kisani ita damuwa tana gushewane kawai idan kasamu ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login