Showing 81001 words to 84000 words out of 244674 words

Chapter 28 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

shiga

rera kuka, gaba

ɗ

aya bataji da

ɗ

in hukuncin da Abbou Jaheed din ya yanke mata ba.

Ahankali Oum Ayush taturo ƙofar

ɗ

akin ta shigo,ganin Laylerh'n na kukane yasata tsayawa ajikin ƙofar ta zuba mata ido.

Laylerh dake kuka jin an bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

akin nata ne y

asata

ɗ

ago kanta da sauri, wanda hakan yasa ta sauƙe idanunta akan Oum Ayush

ɗ

in.

ganin Oum Ayush

ɗ

in nata ne yasata sauƙowa daga kan gadon cikin sauri taje ta fa

ɗ

a jikinta tare da rungumeta ƙaƙam, ta sake sakin sabon kuka.

Ajiyar zuciya Oum Ayush ta sau

ƙ

e, yayinda ahankali ta shiga shafa bayan Laylerh'n.

Kanta ta

ɗ

an soma girgizawa, cikin yanayin sheshsheƙan kuka tace.  "Shikenan yanzu Oum Ayush bazan sake zuwa makaranta ba?"

Kai Oum Ayush

ɗ

in ta girgiza tare da kamo kafa

ɗ

unta ta

ɗ

agota hakan yasa suk

a zama suna fuskantar juna, murmushi Oum Ayush

ɗ

in tayi kana cikin kulawa tace. 

"Waya fa

ɗ

a miki cewa bazaki sake zuwa makaranta ba, zakije makaranta mana Laylerh, bakiji me Abbou Jaheed ya fa

ɗ

a ba, hutu kawai ya ne mamiki na wata biyu, bayan kuma lokacin

ya cika zaki cigaba da zuwa makarantarki kamar yanda kika saba, ki share hawayenki kinji, saboda na tabbata Abbou Jaheed bazai ta

ɓ

a yi miki abun da zai cutar da rayuwarki ba,  duk da cewar bansan me kikeji akan aurenki da Najeeb ba, amma nayi imani cewa A

bbou Jaheed bazai miki mummunan za

ɓ

i ba, sannan kuma inaso kisa aranki cewar kamar yanda kowani bawa yake tafiya da ƙaddaransa, haka kema kike tafiya da taki ƙaddaran, ki kuma sa aranki cewa Auren ki da Najeeb shima wata ƙaddara ce ta daban, sannan kuma in

aso kisani ba ko da yaushe ne kuka ke maganin damuwa ba, wani lokaci jajircewa da kuma addu'a sune abu mafi tabbas wajen kawar da duk wata damuwa, kisa hakan aranki kinji!."

Ta kai ƙarshen maganar nata cikin lallami, ha

ɗ

i da yiwa Laylerh'n nuni akan yanda

zata fuskanci rayuwa.

Duk da cewar ƙwaƙwalwa da kuma tunaninta basu gama fahimtar abun da kalaman Oum Ayush

ɗ

in ke nufi ba, saidai taji a zuciyarta ta samu gamsuwa, wanda hakan yasa ahankali ta sa hannu ta goge hawayen  dake kwance akan fuskarta..

Gan

in ta goge hawayen nata ne yasa Oum Ayush sakin murmushi cikin kulawa tace.  "Yauwa ko kefa, kidaina yawan sa damuwa aranki kinji."  Kai ta jinjina tare da sake shigewa jikin Oum Ayush

ɗ

in ta rungumeta, tabbas tanayiwa Oum Ayush

ɗ

in kallon uwa kuma mahaifi

ya, wanda hakan yake sawa taji cewar har yanzu tana da garkuwa, kana kuma mahaifiya me sharewa ƴarta hawaye ako da yaushe.

Hannunta Oum Ayush

ɗ

in ta kama cikin kulawa tace.

"Muje part

ɗ

ina saboda yau ya kamata afara miki gyaran amarya na musamman, da

tunjia naso mu fara amma ganin ba lokaci yasa na bari sai yau."

Ayanda jikinta gaba

ɗ

aya yayi sanyi ne yasa ba musu tabi bayan Oum Ayush

ɗ

in.

Kaitsaye sashin Oum Ayush

ɗ

in suka nufa.

koda suka ƙarasa cikin falon, kallonta Oum Ayush tayi tare dayi mata

nuni da

ɗ

aya daga cikin kujerun falon,  gane abun da Oum Ayush

ɗ

in ke nufi ne yasata zauna akan kujeran.

Ita kuwa Oum Ayush kaitsaye

ɗ

aki ta wuce.

Bata wani jima sosai ba ta fito hannunta

ɗ

auke da wani

ɗ

an ƙaramin towel, da kuma wani

ɗ

an madaidaicin bowl

wanda aka zuba wani abu me kaman kwa

ɓ

a

ɓɓ

en madara aciki.

Miƙa mata towel

ɗ

in Oum Ayush tayi tare da cewa "Tashi kije ki cire kayanki."

"To" tace ha

ɗ

e da kar

ɓ

an towel din, kaitsaye ta wuce

ɗ

akin Oum Ayush

ɗ

in.

Cikin nutsuwa ta cire riga da sket

ɗ

in dake

jikinta tare da

ɗ

aura towel

ɗ

in, wanda tsawonsa ya tsaya iyaka cinyarta.

Babban madubin dake kafe ajikin bangon

ɗ

akin ta kalla, ganin yanda gaba

ɗ

aya surar jikinta ya bayyana ne yasa duk taji kunya ya rufeta, saidai babu yanda zatayi dole ahaka ta bude ƙ

ofar ta fita.

Anan kan wani darduma Oum Ayush ta zaunar da'ita tare da sawa ta miƙe ƙafafunta.

Cikin nutsuwa Oum Ayush ta shiga shafa mata wannan kwa

ɓ

a

ɓɓ

en abu me kaman madaran ajikinta, ƙamshi da kuma sanyin abunne ya sata lumshe idanunta, tare da

ɗ

an j

ingina kanta da jikin kujera.

Cikin abun dabai wuce 20 minute ba kuwa Oum Ayush ta gama shafe mata duka abun ajikinta, wanda yasa gaba

ɗ

aya falon ya cika da ƙamshi,  wani ruwa me kaman oil Oum Ayush

ɗ

in ta shafa mata akan fuskarta.

Tsawon 30 minute ta

ɗ

a

uka zaune awajen, ganin abu ya bushe ne yasa Oum Ayush soma mummurza jikin Laylerh'n,

ɗ

an rumtse idanunta tayi saboda yanda Oum Ayush

ɗ

in ke murje mata fata yasa tana

ɗ

anjin zafi ka

ɗ

an.

Hannunta Oum Ayush

ɗ

in ta kamo suka ƙarasa bedroom, kasancewar tuni t

a ha

ɗ

a mata ruwan ƙamshi ne yasa kaitsaye ta jata zuwa toilet.

Nuna mata bathrobe

ɗ

in dake cike da wani brown

ɗ

in ruwa me tsananin ƙamshi Oum

ɗ

in tayi,  kana cikin kulawa tace. "Kishiga ki kwanta, kuma ki tabbatar kin bu

ɗ

e jikinki yanda ruwan zai ratsaki

da kyau, 30 minute zakiyi, idan time ya cika zan miki knocking door saiki fito."

Da to kawae ta amsawa Oum

ɗ

in dan gaba

ɗ

aya jikinta yayi luƙus.

Ganin Oum Ayush

ɗ

in tafita daga cikin toilet

ɗ

inne yasata zare towel din dake jikinta,  anutse ta ƙarasa jiki

n bathtube

ɗ

in tare da shiga ciki ta kwanta.

Dadda

ɗ

an

ɗ

umin ruwan da kuma ƙamshin daya ratsata ne yasata lumshe idanunta, tare kuma da sake nutsa jikinta cikin ruwan, ahankali ta shiga sauƙe ajiyar zuciya, yayinda kuma lokaci

ɗ

aya taji wani irin dadda

ɗ

an

bacci na neman

ɗ

aukarta.

Kanta ta

ɗ

aura akan saman bathtube

ɗ

in, hakan yasa ko mintuna biyu ba ayi ba bacci

ɓ

arawo ya

ɗ

auketa.

Cikin baccin nata ne taji ana knocking ƙofar toilet

ɗ

in.

Da sauri ta bu

ɗ

e idanunta, sanin cewa Oum Ayush ne ke knocking

ɗ

in, y

asa ta fitowa daga cikin bathtube

ɗ

in.

Wani sabon towel  ta

ɗ

aura ajikinta.

Gama

ɗ

aura towel

ɗ

innata kuwa yayi daidai da shigowar Oum Ayush cikin toilet din.

Jin yanda lokaci

ɗ

aya jikin Laylerh'n ya game da ƙamshi ne yasa Oum Ayush

ɗ

in  sakin murmushi,

hannun Laylerh'n ta kamo tare da bu

ɗ

e tafukan hannun nata, ta fesa mata wani abu dake riƙe ahannunta me kaman turare, sanyin abun da kuma ƙamshinsa me masifar da

ɗ

i ne yasa Laylerh ta lumshe idanunta, lokaci

ɗ

aya tunanin Ya M.Jay

ɗ

in ya fado cikin brain

ɗ

in

ta, domin tasan cewa  shine mutum me tsananin son ƙamshi, sanyin da taji aranta ne yasa ta saki murmushi.

Oum Ayush dake kallonta itama murmushin tayi cikin salon tsokana tace.

"Murmushin me kike kodae kin tuna da angon naki ne?."

Jin an ambaci angonta

ne yasata shagwabe fuska tare da turo

ɗ

an ƙaramin bakinta gaba, cikin yanayin shagwa

ɓ

an daya zame mata sabo tace.  "Ni wallahi ban tuna dashi ba."

Dariya maganar tata ta bawa Oum Ayush, saidai bata bari dariyar tata ta bayyana ba, madadin haka sai ta kamo

hannun Laylerh'n suka fito daga cikin toilet

ɗ

in.

Tabbas har acikin ranta ta gano cewar  akwae wani abu da Laylerh ke

ɓ

oyewa acikin zuciyarta, wanda kuma ita tasan ko meye ke cikin zuciyar Laylerh'n, domin ga mutum ne fahimta da kuma saurin nazarta,  kal

lo

ɗ

aya kawai zaiyiwa cikin idanun Laylerh'n ya karanto duk wani abu dake kwance acikin zuciyarta, fahimtar hakan da tayi ne kuma yasa tun zuwansu jiya da taga Laylerh'n taji gaba

ɗ

aya zuciyarta ta karye, saidai lokaci ya riga daya ƙure saboda  bata da yan

da zatayi akan hakan,  amma  kuma abu

ɗ

aya tasa aranta shine INDA RAI DA RABO, saboda babu wanda ya isa ya hana hukuncin Allah Faruwa, lallai ne kuma tilas abun daya tsara shi zai faru babu wanda ya isa ya hana, domin kuwa ƙaddara na iya sauyawa ako da yau

she.

Sake hannun Laylerh'n tayi tare da ƙarasawa Inda da ta ajiye burner wanda ta zuba masa turaren ƙamshi da game jiki acikinsa, kunna burner'n tayi tare dayiwa Laylerh alaman cewa ta zo ta tsugunna agaban burner'n, Laylerh da gaba

ɗ

aya son ƙamshi ya s

higeta, cikin hanzari tazo ta tsugunna agaban burner'n.

lullu

ɓ

eta Oum Ayush

ɗ

in tayi da wani babban mayafi, wanda hakan yabawa turaren daman game gaba

ɗ

aya jikinta.

15 minute ta

ɗ

auka turaren na bin jikinta, kafun Oum Ayush tace mata ta tashi hakanan.

W

ani cup dake

ɗ

auke da maganin da aka dama shi da madara Oum Ayush

ɗ

in ta miƙo mata tare da cewa ta shanye sa tas.

A

ɗ

an tsorace takai cup

ɗ

in bakinta, dan duk atunaninta maganin zaiyi

ɗ

aci, harshenta tasa ta

ɗ

an lasa maganin, jin babu

ɗ

aci ne yasaka ta saki

n murmushi, kasancewarta gwanan shan zaƙi take ta shanye gaba

ɗ

aya maganin, harda su sucking lips

ɗ

inta.

Again wani magani me kaman zuma Oum Ayush

ɗ

in ta miƙo mata, babu Musu kuwa ta kar

ɓ

a ta shanye, tana shanyewa kuwa ta soma su

ɗ

e bakinta, saboda wanda t

asha yanzun yafi na farkon zaƙi.

Ajiye cup

ɗ

in tayi tare da zama akan

ɗ

an madaidaicin bedside carbinet

ɗ

in dake cikin

ɗ

akin.

Wata doguwar riga marar nauyi Oum ayush ta miƙo mata tare da cewa tasa.

Babu musu kuwa ta amshi rigar tasa, wanda gaba

ɗ

aya jiki

nta ke fitar da dadda

ɗ

an ƙamshin humra.

Hijab da kuma takalmi Oum Ayush din ta bata tasa, sannan itama ta shirya kanta, duban Laylerh'n tayi cikin kulawa tace. "Taso muje unguwa."

Jin cewar fita zasuyi ne yasata miƙewa cikin sauri ta bi bayan Oum Ayush w

anda tuni tayi gaba.

Koda suka fito compound

ɗ

in gidan, kaitsaye wajen da tarin motocin gidan ke fake suka nufa, wata baƙar benz Oum ayush

ɗ

in tasa driver ya fito mata dashi, kasancewar da kanta takesonyin driving ne yasa ta bu

ɗ

e murfin motar tare da shig

a

ɓ

angaren driver.

Ganin hakanne kuwa yasa Laylerh shiga gefen me zaman banza ta zauna.

Cikin ƙwarewa Oum Ayush ta murzawa motar key, yayinda me gadi ya wangale musu gate suka fice daga cikin gidan.

Kaitsaye wani babban saloon lounge suka nufa, wanda

kuma wajene da bakowa ke zuwansa ba.

Koda suka ƙarasa cikin babban lounge

ɗ

in amutumce aka tarbesu.

Ɗ

aya daga cikin manyan ma aikatan wajen Oum Ayush ta samu, tare dayi mata bayani akan irin gyaran da takeso ayiwa Laylerh'n, saboda daga gobene za'a fara

gudanar da events

ɗ

in bikinta, yayinda wasu event

ɗ

in kuwa sai bayan an

ɗ

aura auren ne za'ayi su.

Cikin girnamawa matar tace za ayi duk yanda oum Ayush din keso, za kuma suyiwa Layler'n gyara yanda ya kamata.

Ganin yanda Oum Ayush

ɗ

in ta zuba musu ku

ɗ

i s

osai ne yasa nan take matar ta shiga gyara Laylerh.

Ita dai Laylerh kallonsu kawai take, yayinda aranta take mamakin gyaran da ake mata, wanda kuma tasan anayi mata hakanne dan zatayi aure, auren da har yanzu bataji ajikinta cewar

Eh dagaske za'a

ɗ

aur

a shi ko a'a ba.

*(Shin wa kuke tunanin cewa Laylerh zata aura acikin mazaje biyun nan? MALEEK ko NAJEEB? nasan dukan ku kun matsu dajin hakan, to koma dae wanene zai bayyana gobe a next page wajen

ɗ

aurin aure. Lallai duk wanda yafi ƙuri'a kuma wanda ya

fi sa'a shi zaiyi wuf da ita

😅

yaseen nagaji da typing hannuna zogi anan zan tsaya.

🏃🏻

‍♀

︿

)*

1/19/21, 8:14 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please

don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*

*(Hey guys wannan page

ɗ

in na ha

ɗ

a muku dana yau da kuma na gobe ne, so ku karanta rabi yau, sa

i gobe ku ƙarasa sauran

😂

, nidae na fa

ɗ

a muku kada wata tace ban fa

ɗ

a ba tam

😆

.)*

*Chapter 24*

Kusan awa

ɗ

aya aka kwashe anayi mata gyaran gashin, wanda hakan yasa cikin

ɗ

an ƙanƙanin lokaci gashin nata yayi kyau, tare kuma da ƙara tsawo, yanayin yan

da aka gyara kannata ne kuma yasa shining face

ɗ

inta ƙara fitowa.

Kasancewar idan suka sake mata dogon gashin nata zai na ta

ɓ

o tsakian bayanta ne, yasa koda suka kammala gyaran suka

ɗ

aure mata gashin atsakiar kanta, tare da fesa mata wani turaren gashi me

matuƙar ƙamshi.

Oum Ayush kuwa dake zaune ganin yanda gashin Laylerh'n yayi kyau sosae ne, yasa ta ƙara musu ku

ɗ

i. Sosae kuwa ma'aikatan shagon sukayi mata godia kafun suka baro saloon lounge

ɗ

in.

Daga shagon saloon

ɗ

in kuwa kaitsaye wani babban loun

ge na tailoring fashions styles suka nufa, aƙofar katafaren lounge

ɗ

in Oum Ayush tayi parking motar tare da

ɗ

agowa ta kai dubanta ga Laylerh wacce gaba

ɗ

aya hankalinta ke ga motocin dake ta faman zirga zirga akan titi.

Cikin nutsuwa Oum Ayush

ɗ

in tace

"Sarkin kalle kalle, fito muje ko."

Jin abun da Oum Ayush

ɗ

in tace ne, yasa ta yin murmushi tare da bu

ɗ

e murfin motar ta fito.

Atare suka ƙarasa cikin babban lounge din wanda ke cike da tailors kala kala.

Ganinsu ne yasa Ogan shagon da kansa ya tarbesu

cikin girmamawa, dan kamar yanda aka tarbesu a shagon saloon

ɗ

in cikin mutum tawa haka ma aka kar

ɓ

esu anan shagon

ɗ

inkin, bayan sun gaisane kuma aka shiga jido kayayyakin da Oum Ayush

ɗ

in ta bada

ɗ

inki, saboda tun kafun zuwansu Oum Ayush ta yiwa shugaban l

ounge

ɗ

in waya, wannan yasa tun kafun ƙarasowansu kayan nasu ya zama ready.

Ganin kuma kamar suna sauri ne yasa shugaban lounge

ɗ

in da kansa yasa aka kai musu kayan mota, godiya Oum Ayush ta mishi sannan suka baro lounge

ɗ

in.

daga tailoring lounge

ɗ

in

direct gida suka nufo, yayinda tun ahanya gaba

ɗ

aya bacci ya cika idanun Laylerh.

Koda suka dawo gidan kuwa anan part

ɗ

in Oum Ayush ta zauna, kasancewar tafi jin dadin zama anan din fiye da ko ina.

Anan kan sofa ta zauna tare da

ɗ

an jingina bayanta da

jikin kujera, ahankali ta lumshe idanunta wanda suke cike da bacci, cikin abun da baiwuce mintuna goma ba kuwa baccin ya soma ƙoƙarin fusgarta, saidai kuma zuwan Oum Ayush da bowl

ɗ

in dulka yasa dole ta bu

ɗ

e idanunta.

Duk da kasancewar ta gaji sosai, said

ai bazata iya musawa Oum Ayush dinba, haka ta zauna Oum Ayush

ɗ

in ta gurje mata gaba

ɗ

aya jikinta da dulka, saboda yanda tasha gurza kuwa har saida farar fatarta tayi ja.

Sama da awa

ɗ

aya kwa

ɓ

a

ɓɓ

en dulkan ya

ɗ

auka ajikinta, kafun daga bisani Oum Ayush

ta sata taje tayi wanka, bayan tafito daga wankan ne kuma Oum Ayush ta sake bata wasu ha

ɗ

a

ɗɗ

un magunguna, hannunta na rawa kuwa ta kar

ɓ

i kofin maganin tare da kaiwa bakinta, saboda atunaninta maganin zai zamo me zaƙi kamar irin wanda aka bata afarko, sai

dai kuma

ɗ

aura harshenta akan maganin da tayi ne, yasa tayi narai narai da ido, tare da ta

ɓ

e bakinta, saboda haka taji

ɗ

an

ɗ

anon maganin kwata kwata ba da

ɗ

i.

Ƙ

oƙarin furzar da maganin ta somayi, saidai ganin yanda Oum Ayush ke kallonta ne, yasa bisa dole t

a shanye maganin badan taso ba.

Tana aje kofin maganin kuwa Oum Ayush ta sake turarata da wani turare me kamshin gaske, ita dai Laylerh sakin jiki kawae tayi, dan gaba

ɗ

aya ta gaji da shafe shafe da kuma murje murjen da Oum Ayush

ɗ

in ke mata.

Ahaka dai

suka ƙare gaba

ɗ

aya wunin na yau, yayinda Oum Ayush ta zage wajen gyara Laylerh'n sosai, wannan yasa acikin wuni

ɗ

aya kacal taushin jiki da kuma ƙamshi suka matuƙar kama jikinta, koda dare yayi kuwa bayan ta idar da sallan Isha wani shafe shafen Oum Ayush

ta sake yi mata, tare da bata wasu kalan magunguna na daban tasha, kasancewar agajiye take sosai ne yasa kafun ƙarfe 9 bacci ya

ɗ

auketa, inda kuma anan sashin Oum

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login