Showing 105001 words to 108000 words out of 244674 words
fuskantar juna.
"Laylerh!!"
Akaro na biyu ya sake kiran sunanta, saidai kuma yanayin yanda taji amon muryar tasa ayanzunne yasa ahankali ta soma bu
ɗ
e idanunta, take kuwa ta sauƙe ganinta acikin idanunsa wanda sukayi ja, wannan yasa ta kasa
ɗ
auke idanun
ta akansa, ganin yanda gaba
ɗ
aya mood
ɗ
insa ya sanja.
Ahankali ya
ɗ
an hura mata iskan dake bakinsa akan fuskarta, cikin matsanancin shauƙin daya samu kansa aciki, yasa hannunsa ya shiga shafa gefen fuskarta, ganin yanda jikinta ke rawa ne, yasashi
ɗ
an lu
mshe idanunsa akasalance yace. "Tsoro na kikeji?."
Kasa amsa masa tayi, saima wasu irin sabin hawaye ne suka fito daga cikin idanunta.
Yanayin yanda yayi kusa da ita ne kuma yasa numfashinsu gauraya dana juna.
Ahankali bugun zuciyarta ke cigaba da tsa
nanta, take kuwa ta soma
ɗ
an motsa la
ɓɓ
an bakinta dake rawa, da'alama so take ta fa
ɗ
i wani abu dake zuciyarta, amma yanayin yanda bakin nata ke rawa, yasa sirrin dake zuciar nata kasa bayyana.
Tamkar sauƙan ruwa da
ɗ
aukewa, haka gaba
ɗ
aya duk wani tunan
inta ya tsaya, alokacin da taji sauƙan bakin Najeeb
ɗ
in akan wuyanta, sanadin hakan kuwa ne yasa duk wani motsi na jikinta dakatawa, harta kuwa numfashinta saida ya tafi hutun wucin gadi.
Ɓ
angaren Najeeb kuwa dadda
ɗ
an ƙamshin dake tashi ajikinta ne yasash
i ƙara shigewa jikinta, tare dayi mata wani irin hugging, cikin mahaukacin feelings
ɗ
in daya samu kansa, ya shiga sakar mata wasu irin mahaukatan kisses awuyanta.
Wanda kuma hakan yasa da ƙyar ta iya ƙwato nunfashinta dake ƙoƙarin
ɗ
aukewa gaba
ɗ
aya, samun
kanta acikin baƙon yanayin da tayi ne yasa jikinta ya tsananta
ɓ
ari, yayinda taji kaman ana buga mata guduma atsakiyar kanta, hannayenta tasa duka biyu ta riƙe kanta da lokaci
ɗ
aya yasoma yi mata wani irin ciwo.
Najeeb kam gaba
ɗ
aya ya soma fita hayyacin
sa, saboda lokaci
ɗ
aya ya soma ƙoƙarin manta komae, cikin kuma yanayin daya samu kansa aciki ne, ya
ɓ
alle ƴan ƙananan button
ɗ
in dake jere agaban rigar baccin nata, take kuwa kyawawan breast
ɗ
inta suka bayyana.
Ganin breast
ɗ
in nata afili ne kuma ya ƙar
a ru
ɗ
ashi, azafafe yaci gaba da kissing
ɗ
in wuyanta.
Yanayin yanda kanta ke juyawa ne yasa ta runtse idanunta da ƙarfi, wani abune ke ƙoƙarin kutsowa cikin tunaninta, take mummunan yanayin daya rusketa abaya yashiga dawo mata, wanda har yasa taji ajikin
ta cewar watarana irin haka ya ta
ɓ
a faruwa da ita.
Ji tayi gaba
ɗ
aya duniyar na juya mata, yayinda lokaci
ɗ
aya idanunta suka shiga dawo mata da abubuwan da suka faru da ita ashekarun baya da suka wuce.
jikintane ya cigaba da
ɓ
ari hartakai ga haƙwaranta n
a ha
ɗ
ewa waje
ɗ
aya, take wani irin fitinannen tsoro ya shigeta, ahankali ta soma jujjuya kanta da takejin yayi mata nauyi sosae.
Komae da ya wuce ne yashiga dawo mata tamkar alokacinne abubuwan ke faruwa.
Bazata iya jurewa yanayin ba, domin abun yasake
dawo mata, yayinda idanunta suka rikide, ba abun da suke gane mata sai lokacin da yake ƙoƙarin keta mata rigar jikinta, hakan yasa ta ƙanƙame jikinta waje
ɗ
aya, tare da sakin wani irin kara, lokaci
ɗ
aya ta soma kiciniyar kwace jikinta daga na Najeeb din.
ƙ
aran da tayi ne ya dawo da Najeeb hayyacinsa cikin yanayin mamaki ya
ɗ
ago kansa ya kalleta, ganin kuma yanda jikinta ke ta
ɓ
ari ga kuma gumin dake feso mata ne yasa shi riƙeta da kyau, cikin yanayin mamakin daya shiga yashiga kiran sunanta, saboda ya lura
kaman bata cikin hayyacinta.
Kuka me tsanani ta fashe masa dashi tare da soma jijjiga kanta da'alama so take ta ƙwace daga riƙon da yayi mata.
"Laylerh!!"
Yaƙira sunanta da ƙarfi, atunaninsa ko hakan zaisa ta shiga hayyacinta, dan abu takeyi kamar wan
da aljanu suka kama.
Sam tayi nisan da bata jin ƙira, kasancewar gaba
ɗ
aya ta fara fita hayyacinta, amatuƙar zauce take ha
ɗ
e jikinta waje
ɗ
aya, yayinda ta shiga rera masa kuka, tare da soma yaƙushinsa tamkar wanda ta samu gushewar hankali.
Najeeb kuwa ga
nin yanda take yaƙushin fatarsa da kuma yanda take ƙara jan jikinta bayane yasa shi sakinta, aikuwa dama kamar jira take cikin sauri ta diro daga kan gadon, ganin haka yasa cikin sauri ya cafko hannunta.
Razanannen ƙara ta saka masa tare da soma ƙoƙarin ƙ
wace hannunta dake cikin nasa, yanayin ru
ɗ
ewan da yayi ne kuma ya sashi sakin hannun nata batare da ya shiryawa hakan ba, baya baya ta somayi tare da ha
ɗ
e hannuwanta biyu waje
ɗ
aya alaman roƙo, matsota da yakeyi ne yasa ta soma girgiza masa kai, cikin wan
i irin muryar da baisanta da shiba take fa
ɗ
in.
"Dan Allah ka ƙyaleni, karka cutar dani dan Allah!!!"
Jin hakane yasa da sauri yakae hannu zae ta
ɓ
a ta, rumtse idanunta tayi tare da soma ƙiran sunan Maleek, kafun yayi wani yunƙuri kuwa tuni ta bu
ɗ
e ƙof
ar
ɗ
akin ta fice aguje.
Matsanancin mamaki da kuma shock
ɗ
inta ne yasa Najeeb tsayawa kamar statue ya kasa koda motsa ƙafarsa, domin yanayin da yaga Laylerh'n ya matuƙar tsoratar dashi.
Ita kuwa Laylerh cikin matsanancin kuka ta fito daga part
ɗ
in nasu,
kaitsaye babban falon gidan ta nufa, yanayin yanda take gudu tana kuka ne yasa duk wani wanda baccinsa baiyi nisa sosae ba zai iya jiyo gunjin kukan nata.
Kasancewar kuma ta taho aguje ne yasa tana buga ƙofar falon, ta bu
ɗ
e nan take.
Atsorace take sosae,
hakan yasa gaba
ɗ
aya sautin kukanta ya cika ko ina dake cikin falon, haƙika tashiga tsoron da yasa ko ganin gabanta bata iyawa, duba da irin yanda take ganin abubuwan da suka faru da ita suna dawo mata sabi, wannan yasa ta shiga ru
ɗ
u sosae.
Yanayin yanda
ta shigo falon aguje ne yasa ta fa
ɗ
a jikin MALEEK wanda shi kuma alokacin yake koƙarin fita daga cikin falon.
Jin da tayi ta fa
ɗ
a jikin mutum ne yasa ta
ɗ
ago idanunta wanda suka soma dishewa, sauƙe ganinta da tayi akansa ne kuma yasa ta rungumesa ƙam tam
kar zata shige cikin jikinsa, kuka ta fashe masa dashi, ahaukace ta soma jijjigasa, bakinta ta bu
ɗ
e daniyar yin magana, amma gaba
ɗ
aya takasa, saima numfashinta dake ƙoƙarin
ɗ
aukewa.
Ganin hakane yasa shi rungumeta ƙam ajikinsa, kansa ya
ɗ
an soma girgiza
mata, kana ahankali ya tura mata ƴar yatsarsa cikin bakinta.
Daidai lokacin kuwa Su Abbou Jaheed wanda kukan Laylerh'n ya taso su suka karaso cikin falon, wanda kuma hakan yayi daidai da shigowar Najeeb cikin falon.
*4/January/2021*
1/19/21, 8:27
PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Note Edit*
*Chapter 33*
Ƙ
anƙame jikinsa tayi ƙam yayinda gaba
ɗ
aya jikinta ke rawa , wanda kuma hakan yasa numfashinta soma
ɗ
an carkewa, matsanancin kukan da takeyi
ɗ
inne kuma y
a
ɗ
an tsagaita alokacin da ya sanya mata ƴar yatsarsa acikin bakinta.
Maleek kuwa ganin da yayi cewa da gaske ta fita hayyacinta ne yasa shi matseta ajikinsa sosae, duk da cewar hannayenta dake kan ƙirjinsa na yaƙushin fatarsa amma sam baidamu da hakan ba
, hasalima ko zafin abun da take masa
ɗ
in baijiba.
Rumtse idanunsa wanda suka ka
ɗ
a sukayi jajur yayi, wani irin tafasa yakejin zuciyarsa nayi, yayinda matsanancin tausayin Laylerh'n ke ƙara mamaye zuciyarsa, tabbas yasan me take gujewa, kana kuma me takej
in tsoro, saboda ya jima yana gujewa zuwan wannan ranar, ranar da zatasa abun da ya wuce shekarun baya ya kuma dawowa cikin tunanin ta, meyasa Najeeb zai ta
ɓ
a masa Laylerh'nsa har haka? idan ƙaddara batayi musu adalci ba, Najeeb baikamata yace zai kusanci
masa Laylerh'n sa ba, ƙwarai ya tuna abun daya jefa Laylerh'n acikin wannan rikitaccen halin, yanayi da kuma acting
ɗ
inta na yanzu, daidai yake da wanda tayi lokacin baya, lokacin da kwata kwata bayason tunoshi acikin gaba
ɗ
aya tarihin rayuwarsa, domin tun
a abun kansawa yaji kaman kansa zai fashe, kasancewar tuna hakan baƙinciki
ɓ
acinrai da kuma ƙunan zuciya ne ke kewayesa.
Shin meye amfaninsa idan har za'a samu wani wanda zai
ɗ
imautar masa da Laylerh akaro na biyu, batare daya
ɗ
au mataki ba, akaron farko
wani yaso ketawa Laylerh'n tasa mutumci, gashi kuma ayanzu ma hakan naƙoƙarin faruwa,
Kansa da yayi masa wani irin nauyi ya
ɗ
an soma girgizawa, yayinda kuma idanunsa wanda sukayi jajur suka nemi ƙoƙarin tara masa ruwan hawaye acikinsu.
Jin yanda numfash
in Laylerh'n ke fusga da sauri sauri ne, yasa ahankali yasa hannunsa ya shiga shafa bayanta, tare da
ɗ
an soma jijjigata ajikinsa tamkar wata ƙaramar yarinya ƴar shekara 3.
Haƙiƙa tun tana ƙaramarta ajikin mutum
ɗ
aya take samun nutsuwa, komin kukan da take
kuwa daya
ɗ
auketa zatayi shiru, wannan mutumin kuwa ba kowa bane face shi, daya zama tamkar shine ma rayuwarta gaba
ɗ
aya.
Aduk kuma sanda tagansa ji take kaman ta tsira daga dukkan wani abun cutarwa, ahankali tasake shigewa jikinsa, tare dasa harshenta t
a kananna
ɗ
e yatsarsa dake cikin bakinta, har zuwa yanzu jikinta
ɓ
ari yake, yayinda still kuma numfashinta ya kasa daidaita.
Maleek da yaji komae na duniyar ya daina masa da
ɗ
i, baƙinciki da ƙunci sun cika zuciyarsa, jin yanda ta ƙara shige masa sosae ne ya
sashi
ɗ
aura ha
ɓ
arsa akan watsatstsen gashin kanta dake ta fitar da ƙamshi, tare kuma da sake rungumeta ƙam, domin ayanda yakejin zuciarsa na wani irin tafasa, da ace itadin bata jikinsa to tabbas da zai iya aikata komae, ciki kuwa harda illata Najeeb, wand
a sanadinsa ne Laylerh'n ta dawo tamkar wata zautacciya.
Su Abbou Jaheed da Momy ha
ɗ
i da Oum Ayush kuwa da suka fito falon tuntuni, haka suka tsaya suna kallonsu tamkar wasu statue.
Ciki kuwa harda Najeeb wanda shi
ɗ
inma tsayawa yayi yana kallon ikon Al
lah, ba abun da ya bashi mamaki kuwa kamar yanda yaga Laylerh da Maleek
ɗ
in naƙara shigewa jikin juna.
Abbou Jaheed ne yayi ƙarfin halin sauƙe ajiyar zuciya, wanda take kuma maganar da Dr.Menk ya fa
ɗ
a masa shekarun baya ya shiga dawo masa, musamman cewar
da Dr.Menk din yayi. "atarana abun daya faru da ita zai iya dawowa cikin tunaninta, musamman alokacin da wani namiji ke ƙoƙarin romancing ko kuma yin sex da'ita, saboda ta tsorata sosae kuma abun ya shiga jikinta."
Wani irin gauron numfashi Abbou Jaheed
ɗ
in ya fesar, domin kuwa bama sai anyi mishi ƙarin bayani ba ya riga daya fahimci komae, saidai kuma yanayin yanda yaga Laylerh da Maleek
ɗ
inne yasa yaji wani iri acikin zuciyarsa, duk da kuwa cewar su
ɗ
in ƴan uwane, amma irin wannan kusancin nasu ayanzu
ɗ
a
uke yake da matsala babba, domin kuwa ko ba komae ayanzu akwae aure akan Laylerh'n, wani tunani kuma dayazo zuciyarsa ne, yasa shi cikin
ɗ
an kausasa murya yaƙira sunan Maleek
ɗ
in da haryanzu yake riƙe da Laylerh'n.
Maleek kuwa jin muryar Abbou Jaheed acik
in kunnuwansa ne, yasa shi bu
ɗ
e idanunsa wanda sukayi ja, yanayin yanda yaji muryar Abbou Jaheed
ɗ
in ka
ɗ
ai yasan me yake nufi, hakan yasa ahankali yasoma ƙoƙarin
ɓ
an
ɓ
are Laylerh'n daga jikinsa, saidai kuma irin yanayin riƙon da tayi masa da ƙarfi ne yasa y
akasa cireta ajikin nasa, hannayensa yasa ahankali ya tallafo fuskarta, tare da
ɗ
an ƙura mata idanu, saboda har yanzu gata gama dawowa cikin hayyacinta ba, domin idanunta har yanzu akulle suke, still kuma lips
ɗ
inta basu daena karkarwa ba.
Da idanunsa wan
da cikinsu ke
ɗ
auke da saƙonni kala kala yake kallonta, batare da yayi tsammani ko shiryawa ba kuwa, idanun nasa suka fa
ɗ
a kan ƙirjinta, da kudan gaba
ɗ
aya rabin breast
ɗ
inta suka bayyana tasaman wuyan rigarta da buttun
ɗ
inta ke watse.
Wani irin abu da ya
ji ne yasashi runtse idanunsa da karfi, tare da sa hannu ya dafe daidai saitin zuciyarsa, wanda lokaci
ɗ
aya ta shiga wani irin dokawa, da ƙyar ya fusgo numfashinsa dake ƙoƙarin ƙwacewa, haƙiƙa ganin breast
ɗ
innata da yayi ya matuƙar sashi a shock saidai ku
ma, tuno da cewar Najeeb ya kalleta ahaka kamar yanda shima ya kalleta ne yasa shi jin wani
ɗ
aci tare da ƙuna aransa, saboda sosae yake matuƙar kishin Laylerh'n.
Idanunsa ya
ɗ
an lumshe tare da soma kokuwa da zuciarsa wanda ke ƙara hasalasa, domin tabbas ya
san idan ya biyewa fushin da zuciarsa ke ciki, to duk abunda zaiyi bazai zamo me kyau ba.
Yanayin kuma yanda yaji ƙuna acikin zuciarsa ne yasa take yaji har ita Laylerh'n ya soma jin haushinta, hakanan idanunsa suka rufe yake ganin kamar komae ma dake far
uwa da saninta.
Ayanayin yanda yakejin ƙuna acikin zuciarsa ne yasa shi, sanya hannayensa duka biyu ya tureta daga jikinsa, tare kuma da saurin miƙewa tsaye.
Laylerh kuwa da jikinsa ya zame mata mafaka, jin ya tureta gefe ne yasa, ta riƙo ƙafafunsa ta ru
ngume, tare da sakin sabon kuka, saboda sam batason yayi nesa da ita, dan zamansa akusa da ita
ɗ
in, yasa taji cewar ta samu mafaka, domin tayi imani cewa matuƙar yana kusa da ita, bazai ta
ɓ
a bari wani abu ya cutar da ita ba, kamar yana kuwa ya ceceta aloka
cin baya, haka take saran cewa ayanzuma zai taimaketa, dan gani take kamar Najeeb cutar da rayuwarta zaiyi.
Tabbas aduniyar nan zai iya jurewa komae amma kuma banda sauƙan sautin kukanta acikin kunnuwansa, domin sukan karyar masa da zuciya, sannan sukansa
ka rauninsa bayyana, wannan yasa ko ka
ɗ
an bayason kukanta, domin yakanji kaman narkakken dalma ne ake
ɗ
iga masa akan zuciyarsa.
Kowa ya sani har akullum baya iya jurewa jin sautin kukanta, to hakama ayanzun bayajin zai iya jurewa, rumtse jajayen idanunsa
yayi, cikin dauriya da son karfafawa kansa guiwa ya janye ƙafansa daga riƙon da tayi masa, batare daya tsaya sauraran komae ya nufi ƙofar fita daga cikin falon.
Najeeb kuwa ganin yanda Maleek
ɗ
in ya taho tamkar wanda baya hayyacinsa ne yasashi
ɗ
an matsa
masa daga bakin ƙofar, amma kuma duk da haka da Maleek
ɗ
in yazo wucewa saida shoulders
ɗ
insu suka gogi juna.
Jin irin karfin bugun da shoulder
ɗ
in Maleek
ɗ
in yayiwa kafa
ɗ
ansa ne yasashi juyawa yabi bayan Maleek din da kallo.
Ahankali ya zura hannayensa a
cikn aljihun wandon dake jikinsa, tare da fesar da wani irin numfashi.
Ƙ
warae yaji zafin abun da Maleek din yayi masa, saidai kuma amma yabarsa amatsayin bashi wanda zai rama anan kusa, wani irin murmushi yayi tare da jingina bayansa da jikin bango, ahank
ali ya dawo da kallonsa ga Laylerh wacce ke durƙushe jikinta sai faman
ɓ
ari yake, tamkar wanda aka watsawa ruwan sanyi.
Oum Ayush da gaba
ɗ
aya lamarin ya rikitata sai ayanzu ta samu bakin ƙiran sunan Laylerh'n, tare da ƙarasowa ta dafa kafa
ɗ
anta.
"Lafi
yanki ƙalau kuwa Laylerh me yake damunki ne, kibar kuka, ki natsu kiyi mana bayani."
Oum Ayush tafa
ɗ
a tana me
ɗ
an jijjiga Laylerh'n.
Fa
ɗ
awa jikin Oum Ayush
ɗ
in tayi ta rungumeta ƙam, tare da
ɗ
an soma girgiza kanta, cikin muryarta me
ɗ
auke da yanayin kuka
, kana kuma yake bayyana zallan abun dake cikin zuciyarta tace.
"Help me Oum Ayush tsoro nakeji sosae, dan Allah Kice masa ya ƙyaleni, kada ya cutarmin da rayuwata please!!!" alokacin da ta kai ƙarshen maganan nata kuka take sosae, tare da ha
ɗ
e hannuwan
ta biyu waje
ɗ
aya alaman roko.
Gane abun da take nufi ne yasa cike da tsauyawa Oum Ayush ta rungumeta, ahankali ta
ɗ
an soma shafa mata bayanta, cikin kulawa da kuma son sama mata nutsuwa tace.
"Please Laylerh kidaina kuka kinji, Najeeb Mijinki ne bakuma
zai ta
ɓ
a cutar dake ba, sannan gani akusa dake, ga kuma su Abbou Jaheed duk bazamu bari wani abu ya ta
ɓ
aki ba, please control your self!"
Duk da kuwa cewar bata cikin nutsuwarta sosae, amma ta
ɗ
anji zuciarta ta samu nutsuwa dajin kalaman Oum Ayush
ɗ
in.
Ganin ta
ɗ
an sassauta kukan da takeyi dinne kuma yasa Oum Ayush kamo hannunta ta zaunar da ita akan
ɗ
aya daga cikin kujerun falon,
ɗ
ago da kanta Oum Ayush
ɗ
in tayi tare dayiwa Najeeb dake tsaye alama akan ya bata ruwa.
Gane abun da take nufine yasa anutse
Najeeb ya ƙarasa wajen fridgen dake cikin
ɗ
akin, bu
ɗ
ewa murfin fridge
ɗ
in yayi tare da
ɗ
auko bottle water me
ɗ
an sanyi ka
ɗ
an.
Zagayowa ta bayan Laylerh'n yayi yanda bazata gansa ba, ya miƙawa Oum Ayush bottle water'n.
Kar
ɓ
an goran ruwan tayi tare da bu
ɗ
e murfin, addu'a ta karanta abakinta tare da
ɗ
an tofawa acikin ruwan, miƙawa Laylerh'n goran ruwan tayi, cike da kulawa tace. "Kar
ɓ
a ruwa