Showing 84001 words to 87000 words out of 244674 words
Ayush
ɗ
in ta kwana.
Dream!.
Lokaci
ɗ
aya ya soma ƙoƙarin janye jikinsa daga nata, yayinda
ahankali yake
ɗ
an yin nesa da ita, tare da soma ƙoƙarin sakin hannunta dake cikin nasa.
Wani irin fitinannen yanayin da take gani acikin idanunsa ne, ya sata soma girgiza kainta, wanda hakan yasa hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa k
an fuskarta, lokaci
ɗ
aya kuma wani irin matsanancin kuka ya ƙwace mata, tabbas so take ta rungumesa ko zataji sanyi aranta, saidai yaƙi bata daman hakan, ganin cewar dagaske sakin hannunta dake cikin nasa zaiyi, yasa ta tsananta kukanta, kana cikin wata i
rin muryarta da bata fita da kyau tace.
"Kada ka sake hannuna Yah Maleek, dan Allah Kada kayi nesa dani! katsaya atare dani pleaseee...!!!"
Ta ƙare maganar cikin matsanancin kukan daya riga yaci ƙarfinta..
Sosae kukanta ke ta
ɓ
a masa zucia, saidai kuma
abun dayakeji aƙirjinsa ya wuce duk wani gaban kwantance.
Kansa ya shiga girgizawa ha
ɗ
e dayi mata nuni da daidai saitin zuciyarsa, kana ahankali ya zare hannunsa dake cikin nata, tare da juya mata baya.
Ganin ya juya mata baya ne yasa cikin matsanancin
kuka tatafi da gudu dan ta fa
ɗ
a jikinsa, saidai kuma kafun ƙiftawar ido tuni ya
ɓ
acewa ganinta, hakanne yasa ta sulale ƙasa tare da fashewa da wani irin kuka, cikin karyayyar muryarta ta ƙwala ƙiran sunansa da ƙarfi.
Yanayin yanda taƙira sunansa da babba
n murya ne, yasa sautin muryar ta ta bayyana afili.
Jin amo da kuma sautin muryar nata ne yasa ta dawowa daga cikin duniyar mafarkin da ta fa
ɗ
a.
Ahankali ta soma bu
ɗ
e idanunta wanda suka
ɗ
an ƙanƙance saboda bacci.
Wani irin juyawa taji kanta nayi, yayin
da zuciyarta ke bugawa da sauri.
Jin sautin surutun mutane acikin gidanne yasa ta
ɗ
anyi shiru, domin tana son tabbatar da abun da kunnuwan nata ke jiye mata.
Jin da tayi cewar da gaske hayaniyan mutane ne ke tashi acikin gidan, bawai ƙarya kunnuwanta ke
mata ba, yasa ahankali ta tashi zaune, tare da jingina bayanta da saman gadon da take kai.
Mafarkin da tayi akan Maleek
ɗ
inne ya shiga dawowa cikin brain
ɗ
inta filla filla, take kuwa taji ƙirjinta yayi mata nauyi, yayinda wani abu me kama da fa
ɗ
uwar gaba
ya shiga ziyartar duk wani kafar sadarwa na jikinta.
Yanayin yanda taji zuciyarta na bugawa ne yasa ta maeda idanunta ta lumshe.
Dai-dai lokacin kuwa Oum ayush ta turo ƙofar
ɗ
akin ta shigo.
Ganin Laylerhn azaune ne yasa ta sauƙe ajiar zucia ha
ɗ
e da cew
a. "Tun da kin tashi sai ki hanzarta yin wanka, dan masu lallen dana ƙira, sunzo tuntuni ke kawae suke jira."
Jin an ambaci masu lalle ne yasa ta kalli Oum Ayush
ɗ
in, cikin sassanyar muryar tace.
"Oum Ayush masu lalle kuma?."
"Eh mana masu lalle, ko
kin ta
ɓ
a ganin inda aka bar amarya haka ba lalle ajikinta?." Oum Ayush tafa
ɗ
a tana me nufar ƙofar bathroom dan so take ta ha
ɗ
awa Laylerh'n ruwan wanka.
"Amarya.!" Ta maimaita kalmar da Oum Ayush
ɗ
in tafa
ɗ
a, dan hakanan taji kalmar abakinta kamar sabuwar
kalma, ganin bata da lokacin tunani ne yasa ta sanya hannayenta ta mutsutstsuke idanunta, da suke gane mata dishi dishi, ahankali kuma ta zuro da kyawawan ƙafafunta ƙasa daga kan gadon.
Daidai nan Oum Ayush ta fito daga cikin toilet
ɗ
in, towel
ɗ
in dake h
annunta ta miƙawa Laylerh'n, tare da ce mata ta kar
ɓ
a tasa.
Babu musu kuwa ta kar
ɓ
i towel
ɗ
in ta
ɗ
aura ajikinta.
Ganin haka ne yasa Oum Ayush fita daga
ɗ
akin, kana kuma cikin minti biyu ta dawo hannunta
ɗ
auke da wani cup wanda cikinsa ke
ɗ
auke da madarar
shanu.
"Kitabbatar kin shanyesa tas kafun kishiga wankan." Oum Ayush ta fa
ɗ
a tana me miƙawa Laylerh'n kofin madarar.
Ganin madara ne acikin kofin yasa ta kar
ɓ
a, tare da kafa kanta ta shanyesa nan take ta ajiye cup din.
Juyawa Oum Ayush din tayi ta fit
a, wanda hakanne kuma ya bata daman shigewa toilet
ɗ
in kaitsaye.
Yau ma kamar jia ruwan wankan da Oum Ayush
ɗ
in ta ha
ɗ
a mata acikin bathtube din wankan, sai tashin dadda
ɗ
an ƙamshi yake, cikin marari ta shiga cikin ruwan ta kwanta, tare da lumshe idanunta
.
Tunawa da mafarkin nata na yau da tayi ne yasa taji gaba
ɗ
aya jikinta yayi sanyi, take kuma taji zuciyarta ta karye, duk da cewa bata da yaƙini akan mafarki, amma tanaji ajikinta cewa lallai wani abu zai shigo cikin rayuwarta, wanda zai mata shamaki da
duk wani muradin zuciyarta, tabbas taji ajikinta cewa wata sabuwar ƙaddara na neman kutso kai cikin rayuwarta, wanda kuma hakan daidai yake da salwantar farincikin ta.
Cikin rashi kuzari da kuma ƙarfin jiki tayi wankan. koda ta fito daga cikin toilet
ɗ
in,
zaune ta taradda Oum ayush akan gado, gefenta kuwa Aunty Zee ce, wanda takasance ƙanwa ga Oum Ayush
ɗ
in.
Ganin Aunty Zee
ɗ
inne yasa ta
ɗ
an doka tsalle, cikin sauri ta ƙaraso ta fa
ɗ
a jikin Aunty Zee
ɗ
in, cikin farinciki tace. "Oyoyo Aunty Zee." Murmush
i matashiyar matar da aƙalla bazata haura 31 years ba tayi, tare da shafa kan Laylerh'n cikin kulawa tace. "Oyoyo Laylerh amarya."
Jin Aunty Zee
ɗ
in ta ƙirata da amarya ne yasa ta
ɗ
an turo ƙaramin bakinta gaba ashagwa
ɓ
e tace. "Nifa ba amarya bace."
Da
riya Oum Ayush da kuma Aunty Zee din sukayi, saboda dukansu sunsan cewa akwai ƙurucia acikin sha'anin Laylerh'n.
Wasu
ɗ
inkin riga da sket na atamfa, wanda yana
ɗ
aya daga cikin kayan da suka kar
ɓ
o jiya awajen tailor Oum Ayush ta bata tace ta saka.
Koda ta
sa kayan kuwa sosai
ɗ
inkin ya amshi jikinta yayinda hips
ɗ
inta suka bayyana kaman zasu fasa sket
ɗ
in, kasancewar kuma Oum Ayush ta turawa telan da yayi
ɗ
inkin hoton Laylerh'n ne yasa shi yi mata
ɗ
inkin daidai da jikinta, wanda kuma tasaya kayayyakin ne a
Dubai musamman saboda Laylerh'n tasa alokacin bikin ta, saboda tafi kowa sanin irin ƙiyyayar da Momy ke nunawa Laylerh'n, wannan yasa lokacin da Aunty Zee takai musu ziyara ta bata wasu daga cikin kayan tace takawo nan Nigeria a
ɗ
inka.
Kasancewar Aunty Ze
e ƙwararriyar me meckup ne yasa ta zaunar da Laylerh'n tayi mata light meckup akan fuskarta.
Masha Allah kuwa sosai fuskar Laylerh'n tayi ra
ɗ
au da ita, yayinda wani fitinannen kyau ya bayyana akan fuskar Laylerh'n, take kuwa ta fito a siffanta na amarya.
Oum Ayush da kanta ta kama hannunta zuwa falo, wanda yake cike da jama'ar Oum Ayush, dan acewarta auren gata za'ayi Laylerh'n saboda hakane ma ta gayyato ƙawayenta da kuma danginta na kusa dan tundaga yau takeson bikin ya soma, inda yau za'ayi sakun lalle
, gobe kuma shine za'ayi walima, sannan kuma zasuyi mothers night da dare, yayinda jibi insha Allah Za'a shafa Fatiha.
Ganin taron jama'a acikin falonne yasa Laylerh taji duk ta takura,yayinda gaba
ɗ
aya jikinta yayi sanyi, saboda ayanzu ne ta sake tabbat
arwa da kanta cewar lallai Aurenta da Najeeb ba fashi.
Kilisa aka mata na musamman ta zauna, take wacce zatayi mata zanen Lallen ta fara aikinta.
Haka ma dae yau
ɗ
in Kusan wuni sukayi suna abu
ɗ
aya, yayinda akayiwa Laylerh'n zanen jan lalle me matuƙar kya
u, kasancewar kuma tana da hasken fata ne yasa zanen lallen fitowa ra
ɗ
au ajikinta, yayi mata kyau.
6:00 pm daidai ta wanke lallen tare da yin wanka tayi sallah, tana nan zaune akan sallayan har aka kira sallan isha, bayan ta idar da sallan ne ta haye sam
an gadon Oum Ayush, saboda yanda taji lokaci
ɗ
aya zazza
ɓ
i na ƙoƙarin sauƙar mata, da kwanciyan nata kuwa ko minti 20 ba tayi ba bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
auketa.
Washegari.
Da wani irin zazzafan zazza
ɓ
i ta farka wanda har yakai ga da ƙyar ma take iya mota ga
ɓɓ
an
jikinta.
Ganin yanda jikin nata yayi tsanani sosae ne yasa Hankalin Oum Ayush ya tashi, take tayiwa Abbou Jaheed waya ta sanar dashi cewar Laylerh'n bata da lafiya, hankalin Abbou Jaheed atashe ya ƙira family Doctor
ɗ
insu.
Cikin abun da baiwuce 30 minut
e ba kuwa Dr. din yazo.
Zuwa lokacin kuwa zafin jikin Laylerh'n ya ƙara tsananta, allurai biyu dr
ɗ
in ya mata, tare da bata magani, duk da kuwa cewar tanajin ciwon ajikinta bata sha maganin ba saida Oum Ayush ta lalla
ɓ
ata sannan tasha maganin, kasancewar
kwata kwata batason magani.
Kasancewar alluran da dr. Ɗin ya mata nada ƙarfi sosae ne yasa take bacci ya
ɗ
auketa. Ganin kuwa ta samu bacci ne yasa Oum Ayush komawa cikin jama'arta suka ci gaba da hidimominsu.
Ƙ
arfe uku daedae ta farka daga baccin nata
sakamakon hayaniyan daya cika gidan.
Ahankali ta bu
ɗ
e idanunta da sukayi mata nauyi, jin motsi da kuma ƙaran danna waya agefenta ne yasa ta
ɗ
an juyo da kanta.
Ganin Teemah zaune agefen gadon ne yasa ta
ɗ
an waro idanunta, cikin yanayin mamaki ha
ɗ
i da mury
arta da bata fita da kyau ta ƙira sunan Teemah.
Jin muryar ta ne yasa Teemah dake danna wayarta ta
ɗ
ago da sauri, ganin Laylerh'n ta bu
ɗ
e idanunta ne yasa cikin sauri ta hawo saman gadon tare da kamo hannun Laylerh'n ta riƙe, cikin kulawa tace. "Sannu Ama
rya ya jikin naki, nayi mamaki sosai da Oum Ayush ta tura driver har gida ya
ɗ
auko ni, ashe kin fara jinyan amarcin ne tun yanzu, tun kan akashe boss!."
Yanayin yanda ta ƙare maganar cikin tsokana ne yasa Laylerh da ta
ɗ
an yunƙura ta tashi, ta watsawa Teem
ah'n harara.
Dariya Teemah tayi tare da matsawa kusa da Laylerh'n, cikin yin ƙasa da murya tace. "Gaskia Angon nan naki zai kwashi gara
ɓ
asa, ji yanda kike ƙamshi kaman anmiki wanka da turare, bayan haka kuma kalli yanda skin
ɗ
inke keta sheƙi like diamon
d, awwn sunan wani abu wae so sweet!."
Teemah tafa
ɗ
i haka tana me
ɗ
an rungume Laylerh'n.
Ayanayin yanda takejin kanta yasa bata tunanin biyewa shirmen Teemah'n, dan har yanzu bawae zazza
ɓ
in ya gama sauƙa ajikinta bane.
Shigowar Oum Ayush cikin
ɗ
akinne
yasa Teemah ta saki Laylerh'n, cikin salon tsokana tace. "Yauwa Oum Ayush amaryar tamu ta farka." Murmushi kawae Oum Ayush tayi, kasancewar tasan halin Teemah'n da tsokana.
Ruwan wanka Oum Ayush
ɗ
in ta ha
ɗ
awa Laylerh, tare da zuwa ta kamo hannunta, da ka
nta ta kaita har cikin toilet, ganin jikin Laylerh'n babu ƙarfi sosae ne yasa Oum Ayush din da kanta tayi mata wanka, bayan ta fito daga wankanne kuma aka turare mata jikinta da turaren wuta me dadin ƙamshi.
Aunty Zee ne ta shiryata cikin wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en ya
di me kalan blue da kuma golding, wanda aka masa
ɗ
inkin riga da sket, sosai kayan suka amshi jikinta sannan suka bayyana hasken fatarta, meckup me kyau Aunty Zee
ɗ
in ta mata, saidai sanin cewa laylerh'n bata da ishashshen lapia ne yasa bata tsawaita meckup
ɗ
in ba.
Dogon gashinta Aunty Zee
ɗ
in ta kama inda ta nanna
ɗ
e mata shi da wani blue
ɗ
in ribbom, da babban
ɗ
an kwalin kayan tayi mata
ɗ
aurin turban.
Ha
ɗ
a
ɗɗ
en sarƙan gwal da kuma awarwaro Aunty zee
ɗ
in tasa mata, wanda hakan ya ƙara ƙawata adon nata, wani
golding colour laffaya me tsananin kyau da tsada Aunty Zee din ta na
ɗ
a mata, tare da bata wasu ha
ɗ
a
ɗɗ
un takalma masu kalan golding ta saka aƙafafunta, baka
ɗ
an ba Laylerh'n tayi kyau, duk dama yanayin rama ya bayyana akan fuskarta saidai hakan baihana kyawu
nta bayyana ba.
Ganin yanda Laylerh'n tayi kyaune yasa Teemah ta shiga yi mata pics masu kyau.
Kasancewar tuntuni jama'a sun hallara a hall
ɗ
in da za'ayi waliman ne yasa Aunty Zee kamo hannun Laylerh'n dake ta faman baza ƙamshi suka fice daga cikin
ɗ
akin
, yayinda Teemah ke biye dasu abaya saiyi wa Laylerh'n vedio take, duk da kasancewar yanayin yanda aka
ɗ
an sa mata laffaya ya rufe rabin fuskarta.
Koda suka fito compound
ɗ
in gidan, cikin wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar Range Rover Aunty Zee ta saka Laylerh'n tare da zam
a akusa da ita, Teemah kuwa gaban motar ta shiga, kasancewar dama tuntuni su drivern ke jira, suna shiga kuwa yaja motar suka bar compound
ɗ
in gidan.
4:30 pm daidai suka isa katafaren hall din da aka ƙawatasa da decoration, yayinda tuni mutanen da Oum Ayu
sh da kuma wanda momy ta gayyata sun cika wajen.
Zuwan su Laylerh'n ne yasa malamar da aka gayyato ta fara wa'azi akan yanda mace zatayi rayuwa me kyau da tsabta acikin gidan aurenta.
Babu laifi kuma sosai Malamar tayi wa'azi me ratsa zuciya.
Ƙ
arfe 6 da
idai aka tashi daga walimar, nan fa aka soma ciye ciye, bayan kuma anci ansha ne Oum Ayush ta raba kyaututtuka na burgewa ga duk wacce ta halarci waliman.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa gaba
ɗ
aya ta kasa sake jikinta, kasancewar bata saba da yawan shiga jama'a ba,
hakanne kuma yasa hayaniyar mutanen ya ƙara mata ciwon kai, wannan yasa jikinta ya sake
ɗ
aukan zafi.
7 daidai suka dawo gida, kasancewar akwai gajiya da kuma ciwo ajikinta ne yasa tana idar da sallan isha ta kwanta anan kan sallayan bacci ya
ɗ
auketa.
Sh
igowar Oum Ayush cikin
ɗ
akinne ta sauƙe idanunta akan Laylerh'n dake kwance akan sallaya.
Ajiyar zuciya Oum Ayush
ɗ
in ta sauƙe tare da kafe Laylerh'n da idanu, wani irin matsanancin tausayin Laylerh'n ne ya cika mata zuciya, wanda hakan yasa take taji ida
nunta sun ciko da ƙwalla, cikin dauriya ta shanye ƙwallan dake idanun nata, ahankali ta ƙaraso inda Laylerh'n ke kwance,
ɗ
an durkusawa tayi tare da shafa kan Laylerh'n, cikin sanyi da kuma matsanancin tausayin Laylerh'n tace. "Nasan matsalan dake damun z
uciarki Laylerh, kuma insha Allah Idan da rai da rabo watarana zaki rayu da Maleek, zaki zauna a ƙarƙashin inuwarsa zama na har abada, saboda ku
ɗ
in fata da buri ne ha
ɗ
e awaje
ɗ
aya, insha Allah zaku kasance atare da juna." Hannu tasa ta share
ɗ
an guntun
hawayen daya sauƙa akan fuskarta, tare da
ɗ
aga Laylerh'n ca
ɗ
ak ta kwantar da ita akan gado, jin jikin nata da zafi sosai ne yasa Oum Ayush
ɗ
in ta rufa mata blanket, tare da rage mata gudun A/C kaitsaye ta fice daga cikin
ɗ
akin.
Washegari.
Tabbas Rana
bata ƙarya, duk kuma abun da Allah Ya tsara faruwarsa sae ya faru, kamar yanda ranar yau
ɗ
in ta kasance asabar kuma acikinta ne za'a
ɗ
aura auren Laylerh'n.
Kallon Agogon dake saƙale ajikin bangon
ɗ
akin Fou'ad yayi, wanda ya nuna masa ƙarfe 9:30 am daida
i. Ajiyar zuciya ya sauƙe, kana akaro na bartakai yakai dubansa ga Maleek wanda ke zaune akan kujera, yayinda idanunsa ke alumshe. Gefe dashi kuwa wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en yadin getzner ne wanda akayiwa
ɗ
inkin riga da wando da kuma babban gare.
"Maleek.!"
Fou'a
d ya ƙira sunansa cikin yanayin dake bayyana zallar damuwar dake kwance acikin zuciyarsa.
Samun kansa yayi da kasa amsawa Fou'ad
ɗ
in duk da cewar kuwa yaji ƙiran da yayi masa.
Yanayin yanda yakejin zuciyarsa na harbawa akai akai ne ya sashi sanya hannu
ya dafe daidai saitin zuciyar tasa, wanda yakejin tanayi masa ƙuna da kuna suka, yayinda yakejin wani abu me tsananin
ɗ
aci na game maƙoshinsa.
Kwana uku kenan daya kasa rumtsa idanunsa da sunan bacci, sanadin hakan kuwa yasa gaba
ɗ
aya yafita hayyacinsa,
yayinda kallo
ɗ
aya zaka masa ka karanto zallan damuwa kwance akan fuskarsa.
Tabbas atsakanin jiya da yau shi ka
ɗ
ae yasan me yakeji azuciyarsa, domin kuwa zafi da ra
ɗ
a
ɗ
in dayake bazai ta
ɓ
a misaltuwa ba, dukkuwa ga yanda yaso daurewa sai yaji abun na neman
fin ƙarfinsa, wannan yasa ya barwa kansa komai domin zuwa yanzu zuciarsa ma bazata iya
ɗ
aukar ƙunan da yakeji ba, ada yayi tunanin cewa har abada bazai taba bari rauninsa ya bayyana ba, saidai ayanzu ya riga daya fahimci cewa, RAUNINsa bame
ɓ
uya bane, sab
oda duk wani sirrin zuciyarsa yanzu rubuce yake akan fuskarsa.
Fou'ad daya tsura masa ido ganin bae amsa ƙiran da yayi masa din bane yasashi miƙewa tsaye tare da ƙarasowa inda Maleek
ɗ
in ke zaune.
Tabbas ya fahimci irin yanda Maleek
ɗ
in keji azuciyarsa
, saboda gaba
ɗ
aya fuskarsa ta bayyana matsanancin Rauninsa, haƙiƙa koda yaushe azuciyarsa yake
ɓ
oye duk wani sirrinsa, saidai kuma ayau zuciyar tasa takasa juran cigaba da
ɓ
oye abun dake cikinta.
Tabbas wannan shine karo