Showing 78001 words to 81000 words out of 244674 words

Chapter 27 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

ahankali ne yasata

ɗ

an lumshe ido, cikin sa

nyi da kuma da

ɗ

in murya tace.   "Have a sweet dreama Yah M.Jay!."

Ahankali ta juya cikin takunta me

ɗ

auke da nutsuwa ta nufi hanyar fita daga

ɗ

akin.

Sam tama manta da batun kashe wuta haka tayi ficewarta.

Jin alamar fitanta daga cikin

ɗ

akinne yasa aha

nkali ya bu

ɗ

e idanunsa wanda suka sauya launi daga kalan fari zuwa ja, yayinda kuma suka riki

ɗ

e suka koma zallar sexy eyes wanda suke

ɗ

auke da zallar wutar sha'awa acikinsu, kana kuma suka bayyana da kuma fallasa asirin dake cikin zuciyarsa.

Hanyar da tab

i ya zubawa ido, haka yakejin tsikar jikinsa na ci gaba da tashi, yayinda kuma gargasan jikinsa ke ƙara miƙewa, the first time kenan da yaji wata irin mahaukaciyar sha'awarta na neman fasa masa mara.

Domin kuwa tun shigowarta falonsa yaji motsin mutum, ka

na kuma har ta shigo cikin

ɗ

akin idanunsa biyu, duk wani abu da ta aikata ta kuma fa

ɗ

a yana jinta, saidai rufe idanunsa da yayi yasa ta ga kamar bacci yakeyi, tabbas baƙaramin juriya yayi ba, domin alokacin da ta

ɗ

aura hannunta akan tsakiyar bayansa, wani

irin masifaffen shock ne ya shiga jikinsa, take kuma jarababbiyar feelings dinsa ta motsa, lallai ya daurewa hakan, domin yanayin yanda take wasa da ƴan ƴatsun hannunta akan bayansa baƙaramin ruguza masa lissafi yayi ba,  saidai kuma azuciyarsa cike yake d

a mamakin abun da zai kawota

ɗ

akinsa acikin daren,  tabbas ayau lallai ya yarda cewa da So da kuma sha'awa mataki mataki ne, saboda ya fahimci cewa aso da kuma sha'awar Laylerh ya tafi zuwa wani mataki na daban, babban mataki wanda bakowa ke iya hawansa ba

.

Sannan Ayau ya sake tabbatarwa da kansa cewa shi me matuƙar Rauni ne akanta, sannan kuma duk wani fata da burinsa akanta ne, ayayinda jini ke guda ajikin kowa shi ƙaddararsa da ta Laylerh ce ke gudana acikin jikinsa.

A karon farko na gaba

ɗ

aya tarihin

rayuwarsa kenan dayaji zuciyarsa ta karye da gasken gaske.

Idanunsa dake neman fallasa zallan

ɗ

aci da kuma ra

ɗ

a

ɗ

in dake kwance acikin zuciyarsa ya rumtse da ƙarfi, tare kuma da ha

ɗ

iye wani yawu me

ɗ

aci da ya tsaya amaƙoshinsa.

Tunowa dayayi cewar Abbou

Jaheed ya hanasa komawa USA ne yasa shi jin wani sabon abu ya tokare masa maƙoshi, haƙiƙa ƙaddarori sun kewaye rayuwarsa, saidai ako da yaushe yana fata da kuma burin cimma nasara, domin kuwa har yanzu yana nan akan bakansa cewar bazai ta

ɓ

a zama Me kasawa

ba akullum akuma koda yaushe.

Akaron farko kenan daya fara ƙokarin saka kansa baccin dole, duk da kuwa cewar baccin ya ƙauracewa idanunsa tuntuni, saidai ya zame masa dole ya ƙaƙalo baccin matuƙar yana son tseratar da rayuwarsa daga bugawar zuciya.

La

ylerh.

Kanta tsaye tafita daga falon nasa, koda ra fito kuwa anan cikin babban falon gidan ta samu kanta, batare da ta damu da dubun da ya mamaye falon ba ta nufi

ɗ

akinta.

Ganinsa yasata jin zuciyarta ta mata sanyi, yayinda duk wani damuwa dake kwance ac

ikin zuciyarta ya yaye.

Tabbas tayi imani cewa. M.Jay

ɗ

in daban yake da kowa.

Locking ƙofar

ɗ

akin nata tayi sannan ta koma ta kwanta.

Kasancewar zuciyarta cike take da farinciki hakan yasa bata wani jima ba bacci ya sake

ɗ

aukanta.

*(Note editing)*

1/19/21, 8:14 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abuba

kar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*

                 *Chapter 23*

Maleek.

Sama da 20 minute ya

ɗ

auka yana ta faman juyi akan gado, duk yanda ko yaso bacci ya

ɗ

aukesa ya kasa, haƙiƙa  shigowarta cikin

ɗ

akin nasa yasa yayi

losing duk wata nutsuwarsa, yayinda ahankali yakejin wani nannauyan kasala na sauƙar masa, again ga kuma  wani sabon hot feelings

ɗ

inta dake sukar duk wata kafar sadarwa na jikinsa, wanda kuma sanadin hakanne ya sashi kasa rumtsawa.

"Yah Maleek."

Sautin

amon sassanyar muryar da taƙira sunansa da shi ne ya shiga dawowa cikin kunnensa,   ahankali ya soma tuna yanda take zagaye ƴar yatsar hannunta akan  fatar bayansa, wannan yasa batare daya sani, ko shiryawa hakan ba ya saki wani ƙawataccen murmushin daya

bayyana zallar kyawunsa, ahankali ya

ɗ

an lumshe idanunsa, dan so yake bacci ya

ɗ

aukesa tunkan tunaninsa ya koma ga wani fanni na daban.

Duk da cewar zuciyarsa na ƙoƙarin raya masa wani abu na daban, ƙin bata daman hakan yayi saboda ayanzun yafi buƙatar ba

cci fiye da komae.  Cikin abun da bai wuce 15 minute ba kuwa yayi sa'a  bacci ya

ɗ

aukesa.

Washegari.

9:00 am

Daidai ahankali ta bu

ɗ

e idanunta wanda suka cika da yanayin bacci, miƙa tayi tare dayin hamma, kana  cikin nutsuwa ta zuro da kyawawan ƙafaf

unta ƙasa.

Idanunta dake

ɗ

an gane mata dishi dishi ta murza, ahankali ta sauƙo daga kan gadon tare da miƙewa tsaye.

Yanayin yanda taji jikinta ya zama very weak sosai ne ya sa ta

ɗ

an lumshe idanu, tare dasa hannu ta dafe kanta dake

ɗ

an sarawa ka

ɗ

an ka

ɗ

an

, wanda  kuma tuni hakan ya zame mata sabo, dan kusan ko wacce rana idan ta kwanta da ciwon kai take tashi.

Kaitsaye bathroom ta nufa, dan tasan idan tayi wanka zata daina jin ciwon kan.

Ahankali ta mur

ɗ

a handle din ƙofar bathroom

ɗ

in ta shiga, cikin nut

suwa ta cire rigar baccin dake jikinta, tare da ƙarasawa gaban shower, akasalance ta sakarwa kanta ruwa. Jin sauƙan ruwan shower'n ajikinta ne yasata sauƙe ajiyar zuciya, take kuwa

moment

ɗ

inta na daren jiya ya shiga dawo mata, tunawa da kyakkyawar fuskar

sa da tayi ne yasa ta sakin murmushi har saida fararen haƙwaranta suka bayyana, tabbas yanayin na jiya yayi mata dadi sosai,

domin sanadinsa ne yasa takejin zuciyarta wasai, haka kuma acikin kaso

ɗ

ari na damuwarta tayi loosing kaso hamsin.

Yanayin yanda



ɗ

umin ruwan shower'n ke sauƙa ajikinta ne yasata lumshe idanunta akaro na barkatai takuma sauƙe ajiyar zuciya.

Yayinda takejin wani

ɓ

angare na zuciyarta, na ƙoƙarin aikawa ƙwaƙwalwarta wasu tunani ma ban banta. Sanin da tayi cewar idan ta biyewa tunanin

zata matuƙar

ɓ

ata lokacinta ne, yasa take ta soma ƙoƙarin zeroying mind

ɗ

inta.

Wanda hakan yasa tayi wankanta cikin nutsuwa.

Koda ta kammala wankan wani light peach colour

ɗ

in bathrobe tasa ajikinta, saboda  yanayin weather'n garin yasa ana

ɗ

an busa sany

i ka

ɗ

an, wani

ɗ

an ƙaramin farin towel ta

ɗ

auka tare da na

ɗ

e dogon gashin kanta wanda ke jiƙe da ruwa, anutse ta ƙarasa gaban sink din dake cikin bathroom

ɗ

in, brush tayi ha

ɗ

e da sake wanke fuskarta, kana cikin nutsuwa ta fice daga cikin toilet

ɗ

in.

Koda t

a fito daga cikin bathroom

ɗ

in

akan Agogon dake saƙale jikin bangon

ɗ

akin ta sauƙe idanunta

9:30 am daidai da ta gani ne yasa ta

ɗ

an zaro idanunta waje, don kwata kwata bata kawo aranta cewar ta

ɓ

ata lokaci abaccin nata har haka ba, saboda tunda ta tashi

tayi sallan asuba ta sake komawa wani sabon bacci, bata tashi ba sae yanzu.

Ganin babu wani wadataccen lokaci ne yasata

ɗ

aukan towel cikin nutsuwa ta shiga goge jikinta, tana gama goge jikin nata kuwa ta ƙarasa gaban dressing mirror.

Wani body lotion me

sauƙin ƙamshi ta shafa ajikinta, tare kuma da feshe jikinta da body spray

ɗ

inta me da

ɗ

in ƙamshi, wanda ƙamshinsa ke matuƙar samar da nutsuwa, dan irin ƙamshin nan da baifiye tashi bane dashi, dan sometimes ba me jin ƙamshin har sai idan mutum ya samu kusa

nci da ita sosai ne zai iya jiyo ƙamshin.

Dama kwallia ba aikinta bane, hakan ne kuma yasa bata wani tsaya shafa powder da jambaki ba direc

ɗ

ta nufi wajen drawer'nta.

Koda ta bude drawer'n wani riga da sket

ɗ

in material me kalan baƙi ta ciro, wanda aka ƙ

awata gaba

ɗ

aya jikinsa da adon fararen duwatsun

white stones.

Anutse ta sanya kayan da yayi matuƙar amsar jikinta, dan kuwa baƙaramin kyau material

ɗ

in yayi mata ba, yanayin yanda kayan ya lafe ajikinta ne yasa cikakkun hips

ɗ

inta bayyana.

Dogon gashi

nta dake bin bayanta ta tubke da wani babban ribbom, sake komawa gaban dressing mirrorn  tayi tare da zubawa kanta idanu.

Ita kanta tasan tayi kyau sosai, hakanne ko yasata sakin murmushi,  ita kanta tana mamakin yanda kowani kaya tasa saiya mata kyau,

ɗ

a

n kwalin material

ɗ

in nata ta yafa akanta, kasancewar kuma yana da

ɗ

an girmane yasa shi sauƙowa har bayanta.

Tun tashinta takejin cikinta na kukan yunwa,  wannan yasa tana gama kimtsa kanta bata tsaya wasa ba ta zura wasu flat shoe masu kalan fari aƙafant

a, zuciyarta cike da

ɗ

okin ganin Mr. Beautyful Eyes

ɗ

inta, ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar ta fita.

Zaune suke dukansu akan dining table

ɗ

in cikinsu kuwa harda Najeeb.

Wanda shigowarta cikin falon yayi daidai da

ɗ

ago kansa da yayi, take kuwa ya sauƙe idanuns

a akanta.

Wani irin kyau'n da yaga tayi masa ne ya sashi dan lumshe idanunsa tare da sauƙe ajiyar zuciya.

Laylerh kuwa ganinsa da tayi ne yasa ta sauƙar da kanta ƙasa, tare da ƙarasowa kan dining table

ɗ

in.

Ganin Laylerh'n ne yasa Oum Ayush sakin mur

mushi, cikin kulawa tace.  "Laylerh kin tashi?."

Murmushine ya bayyana akan fuskarta, ahankali ta

ɗ

an jinjina kai alaman "Eh" 

ɗ

ago kanta tayi tare dakai dubanta zuwaga su Abbou Jaheed dake zaune, cikin nutsuwa ta gaishesu, inda suka amsa mata fuska asake,

Abbou Kareem ne ya

ɗ

ago kai ya dubeta, cikin yanayin tsokana yace. "Sarkin shagwa

ɓ

a har antashi?."

Murmushi me kama da dariya tayi  cikin nutsuwa da kuma bayyana  farincikin dake ranta tace.  "Eh Abbou nah na tashi, saidai kuma kwana nayi ina mafarkin cho

colate

ɗ

in dakace kakawomin.."    Dariya sukayi dukansu, cikin kulawa Abbou Kareem

ɗ

in yace.  "To bari mugama cin abinci saina

ɗ

auko miki." 

"To." tafa

ɗ

a cikin jin da

ɗ

i, dan tasan chocolate

ɗ

in dayake kawo matan da

ɗ

insu na musammne 

Juyowa tayi tare

da gaishe da Oum Ayush, fuska

ɗ

auke da murmushi Oum Ayush ta amsa mata, tare da tambayarta yanda ta kwana, da "Lapia." ta amsa mata kana ta juya ta gaishe da Momy,  ganin su Abbou Kareem

ɗ

inne yasa Momyn ta amsa mata cikin sakin fuska.

Ɗ

aya daga cikin k

ujerun dining

ɗ

in taja ta zauna, kasancewar kujeran nata na facing

ɗ

insa ne yasa batare da ta

ɗ

ago kai ta kalleshi ba, cikin tura baki tace  "Ina kwana."

Murmushin daya bayyana haƙwaransa yayi batare kuma daya amsa mata ba ya ci gaba da zuba mata idanu, d

an yau

ɗ

in sosae tayi masa kyau.

Jin bai amsata bane yasa ta murgu

ɗ

a baki, cikin zuciyarta tace.   "Dama ni banaso ka amsa mayen kallo kawae."

Yanayin yanda tayi maganan tana mamul mamul da bakinta ne yasashi karantar abun da take fa

ɗ

i.

Wani irin dariya

ne ya kamasa amma sanin cewa su Abbou Jaheed na wajen yasa shi shanye dariyar tasa, la

ɓɓ

an bakinsa ya

ɗ

an ciza cikin zuciyarsa yace.  "Daga yau kwana hu

ɗ

u ne kawae ya rage na mallakeki, saboda haka ki tabbatar daga wannan lokacin bazaki tsira ahannuna ba,

dan sai na cinye wannan bakin tsiwan naki."  Ya ƙare zancen zucin nasa yana me sakin wani shu'umin murmushi.

Laylerh kuwa plate

ɗ

in abincin da Oum Ayush ta ajiye agabanta wanda yake

ɗ

auke da chips and ketchup da kuma soyayyen ƙwai ta kalla, ahankali ta

fito da tongue dinta tare da

ɗ

an lashe lips

ɗ

inta, sosai abincin ya shiga ranta, dan tanason chips saboda yana

ɗ

aya daga cikin favorite foods

ɗ

inta.

Spoon ta

ɗ

auka tare da soma cin abincin cikin nutsuwa.

Gaba

ɗ

aya dining table din ya

ɗ

auki shiru yayin

da kowa ke cin abincinsa anutse.

Ɗ

an lumshe idanunta tayi ha

ɗ

e da sauƙe ajiyar zuciya, kwata kwata bataji dadin rashin ganinsa a dining table

ɗ

in ba, saboda sosai zuciyarta ta azalzaleta da son ganinsa.

"Miss you so much.!" ta fa

ɗ

a acikin zuciyarta tare

da sakin wani gauron numfashi.

Tabbas idanunta cike suke dason ganinsa, saboda har yanzu mood

ɗ

in jiya na mata yawo acikin jiki da jininta, wanda kuma tayi imani cewa har abada bazata ta

ɓ

a iya manta moment

ɗ

inba, domin shine moment na farko daya tsaya aci

kin mind

ɗ

inta.

Tuna yanda take wasa da yatsarta akan zanen butterflay

ɗ

in dake bayansa ne yasata sakin murmushi, cikin matsanancin shauƙin daya

ɗ

ebeta tace. "he is beautyful." yanayin yanda ta motsa la

ɓɓ

an bakinta ne yasa sautin maganar nata fitowa batar

e da ta shiryawa hakan ba, jin sautin muryar na ta ya bayyana ne yasa cikin sauri ta sanya hannu ta toshe bakinta, tare da

ɗ

ago kanta da sauri tasoma rarraba idanu, dan dan bata fatan ace wani yaji abun da ta fa

ɗ

a.

Idanunsu ne suka sarƙe acikin na juna, k

asancewar tuntuni ita yake kallo.

Yanayin kallon da yakeyi mata me

ɗ

auke da alamar tambaya ne yasata yi ƙasa da kanta, tare da sa teeth

ɗ

inta ta ciji beautyful lips dinta.

Ganin ta sunkuyar da kanta ƙasa ne yasashi gane cewar lallai akwae abun da zuciy

arta ke saƙa mata na daban.

"he is beautyful."

ya maimaita kalmar dayaji ta fa

ɗ

a.

"Wa kenan?."  yayiwa kansa tambayar da bashi da amsarta.

Tabbas yasan cewa so da kuma burin aurenta azuciyarsa suke, saidai baisan meyasa ako da yaushe yake ƙara jinta

acikin jikinsa ba, haƙiƙa yanaji ajikinsa cewa kamar idanunsa na ƙoƙarin rufewa, ta yanda zasu kasa gane masa abun dake kwance acikin zuciyar ta, saboda lokuta da dama idan yaso nazartar zuciyarta fargaba da kuma tsoro ne ke lullu

ɓ

eshi, dan ko da da secon

d

ɗ

aya ne baya so ya fahimci cewa akwae wani azuciyar Laylerh'n, saboda ya riga daya kai maƙura ta yanda bayaji ajikinsa cewar zai iya sadaukar da ita ga wani.

Wani irin gauron numfashi yaja tare da aje spoon din dake hannunsa, ahankali ya soma ƙoƙarin

miƙewa tsaye.

Ganin Najeeb

ɗ

in ya tashi tsaye ne yasa Abbou Jaheed

ɗ

ago kai ya dubesa cikin kulawa yace.  "Najeeb ya akayi?." 

Murmushin dole ya ƙaƙalo ya

ɗ

aura akan fuskarsa, tare da

ɗ

an soma shafa sumar kansa, cikin yanayin girmamawa yace. 

"Naƙosh

i Abbou kuma banaso na makara dan akwae wani project da zanje na duba."

Cike da gamsuwa Abbou Jaheed ya jinjina kai tare dayi masa fatan nasara da kuma dawowa lapia.

Da "Ameen" ya amsa sannan kaitsaye ya fice daga cikin falon.

Laylerh dake binsa da kal

lo ƙasa ƙasa   ganin ya fita ne yasata sauƙe ajiyar zuciya, dan dama ta ƙosa ya tafi din, saboda irin yanayin kallon da yake mata takurata yake.

Cikin nutsuwa ta kammala cin abincin nata, tare da

ɗ

aukan tissue ta goge bakinta.

Ƙ

oƙarin miƙewa tsaye ta s

oma yi, saidai ƙiran sunanta da Abbou Jaheed yayi yasata dakatawa tare da

ɗ

ago kai ta kalleshi, cikin sanyin muryarta tace. "Na'am Abbou."

Abbou Jaheed dake zaune yana cin abinci batare daya

ɗ

ago kai ya kalleta ba yace.  "Yaushe ne zaku fara exam?."

Jin

tambayar nasa ne yasa ta sauƙe ajiar zuciya, dan batayi tunanin cewa hakan zai tambayeta ba.  "Monday!." ta basa amsa tana me wasa da yatsun hannunta.

Kai Abbou Jaheed

ɗ

in ya jinjina cikin kulawa yace.  "Yayi kyau, amma kinsan yanzu babu maganar zuwanki

makaranta ko."

Jin maganartasa tayi mata zuwan bazata ne yasa ta

ɗ

an zaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki ha

ɗ

i da

ɗ

aure kae tace.

"Abbou Exam fa zamu fara..."

Katseta daga maganan nata Abbou Jaheed yayi tare da cewa.

"Nasan exam zaku fara saboda

haka already nasamu principal na makarantar taku munyi magana dashi, so rashin zuwanki bazai zamo wata matsala ba insha Allah, saboda nayi masa maganar cewa inaso ki

ɗ

au hutu na 2month ya kuma amince."

Idanunta ne suka ciko da hawaye, yayinda taji gaba



ɗ

aya zuciyarta ta karye, koda wasa bata ta

ɓ

a kawo aranta cewa wae saboda auren nata Abbou Jaheed zai hanata zuwa makaranta ba, shikenan yanzu duk karatun da tayiwa exam

ɗ

in ya tashi abanza?

Jin hawaye na ƙoƙarin sauƙa akan fuskarta ne yasa tayi saurin ju

yawa tabar dining table

ɗ

in.

Da kallo Oum Ayush ta bita

sakamakon ganin yanda gaba

ɗ

aya mood dinta ya sanja, ahankali ta miƙe tsaye tare da rufawa Laylerh'n baya.

Tana shiga cikin

ɗ

akin nata ta saki kuka me sauti, tare da fa

ɗ

awa saman gado ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login