Showing 216001 words to 219000 words out of 244674 words

Chapter 73 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

saitin zuciyarta dake bugawa, matsanancin fargaba takeji sosai akan daren nasu na yau.

Maleek dake durk’ushe akan k’afafunsa kuwa ganin da yayi tad’an motsane yasashi.

Sake matsowa kusa da ita.

Ahankali ya zare hannayensa daga k’asan k’afafunta.

“AYSHNOOR!!!

‿

Yak’ira sunanta cikin wata irin kasalalliyar muryar dake bayyana, asalin rauni da kuma abunda ke cikin zuciyarsa...

Cak bugun zuciya da tunaninta suka tsa

ya adaidai lokacin da taji sauk’ar muryarsa acikin kunnuwanta, Yayinda taji wani irin abu maikama da tsoro ne ya lullub’eta.

“AYSH......NOOR!!!

‿

Ya sake k’iran sunanta akaro na biyu, tare da d’aura tafukan hannunsa akan nata hannun, wanda suka sha gold

rings, saidai kuma ayanzu yanayin amon muryartasa ta banbanta da wanda taji afarko.

Ayanzun ya k’ira sunanta ne da murya mai bayyanar da rauni.

A yanayin yanda yakejin kai da zuciyarsa kuma bayajin zai iya tsayawa har sai Laylerh’n ta amsa masa.

Aha

nkali yasa hannayensa yayi k’asa da mayafin dake jikinta.

Take kuwa kyakkyawar fuska, da kuma idanunta wanda suka ciko da k’walla suka bayyana.

Kusan atare suka lumshe idanunsu, saboda wani irin daddad’an yanayin da suka samu kansu aciki marar misal

tuwa.

Sake tank’washe k’afafunsa yayi akaro na biyu, tare da kamo soft hands d’inta ya rik’e acikin nasa, duk kuma da irin shocking d’in da rik’e hannun nata ya jawo masa hakan baisashi sakin tattausan hannayen nata ba.

Idanunsa da sukayi ja sosai ya

lumshe, tare da d’an matsowa kusa da ita sosai, wanda har hakan yasa guiwowinta suka shiga gogan chest d’insa.

Hannayenta dake cikin nasa ya d’an matsa Ahankali, cikin kuma wata irin raunanniyar murya, dake bayyana gaskiyar abunda ke cikin zuciyarsa yace.

“Why? Meyasa Ayshnoor? meyasa zaki zab’i rayuwa da mutumin da yake amatsayin nakasasshe? Meyasa zaki tauyewa kanki farinciki saboda ni kawai? Me yasa kika zab’i zama da mutumin da bazai iya baki d’a ko y’a daga jikinsa ba? Me yasa kika zab’i mutumin da z

ama dashi bazai amfaneki da komai ba? Bazan iya amfanar dake ba Laylerh, sure ba zaki samu zuri’a daga gare ni ba, ni mai raunine Laylerh, Tabbas hakika ni Mai Raunine, mai raunin da baicancan ci samun wata mace ya aura ba, tayaya zaki bada duk wani hope d

’inki akaina Ayshnoor? Akullum burina shine kiyi farinciki, sannan burina ako da yaushe shine na nesantaki da munanan k’addarorina, sam banason kiji zafi asabo dani, domin kowani rauni d’aya naki acikin zuciyata nakejinsa...

‿

Kanta ta d’an soma girgizaw

a cikin sauri tare dasa hannayenta ta toshe masa baki.

Lokaci d’aya kuma wasu irin siraran hawaye masu zafin gaske suka shiga gangarowa daga cikin idanunta.

Yayinda gaba d’aya duk jikinta ya d’auki b’ari. Saboda wani kuka ne na gaske ke k’ok’arin k’wace

mata.

Ganin hakanne kuma yasa shi durk’usa guiwowinsa akasa, ahankali ya d’aura kansa akan k’afafunta.

Sanadin hakanne kuma yasa shi, jin wani irin feelings mood na yawo acikin jikinsa.

4/1/21, 9:10 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting B

y*

fatymasardauna

*Note editing*

*(This page is dedicated to you My Sweetheart Munu Glams ILYSM Bae

🖤🥀

🥰

)*

#Love

*Chapter 77*

Idanunsa da sukayi ja sosai ya lumshe, alokacin da sassanyan k’amshin dake fita ajikinta ya shiga ratsa cikin ha

ncinsa, wani irin k’amshine mai tsananin dad’i, ga kuma taushin skin d’in k’afafun nata da suka sauk’ar masa da kasala.

Har yanzu yanajin tamkar abubuwan dake faruwa ba gaskiya bane, har yanzu yana ganin kaman idanu wansa gizo sukeyi masa, yanajin tamka

r bashine da Laylerh’n acikin d’akin ba.

Ahankali ya sauk’e wata irin k’akk’arfar ajiyar zuciya, tare da d’an janye jikinsa baya, idanunsa ya d’ago ya kalli Laylerh’n da har yanzu wasu siraran hawaye basu daina bin k’uncinta ba.

Akaron farko daya tsura

mata idanu baya ko k’yaftawa, domin shikad’ai yasan meyakeji acikin zuciyarsa ayanzun, k’arfin yanayin da yakejin kansa aciki ya wuce ya fassara sa, abunda zuciya da kuma gangar jikinsa ta jima tana buri da fatan samu, yau itace agabansa kuma amatsayin m

allakinsa.

Lallai ya yarda cewa babu wata k’addara mummuna ko kuma mai tawaya da zata tabbata, babu kuma wani abu wanda har abada bazai wuce ba.

Again tsumammun idanunsa wanda yakejin ruwa acikinsu ya lumshe, tare da d’an janye guiwowinsa, daga durk’us

on da yayi ya mik’e tsaye.

Tafiya ya d’an soma yi Ahankali har zuwa gaban babban drawer’n dake cikin d’akin.

Hula da agogon dake d’aure a tsintsiyar hannunsa ya cire, had’e kuma da zare babbar rigar dake jikinsa, ya ajiye akan wani original gothic

chair dake cikin d’akin.

D’an durk’usawa yayi anutse ya zare takalman dake sanye a k’afafunsa.

Cikin kuma takunsa dake bayyana nutsuwarsa, kai tsaye ya nufi bathroom d’in dake Cikin d’akin.

ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar bathroom d’in, tana b

ud’ewa kuwa ya shige ciki tare da kullo k’ofar.

Laylerh dake zaune kuwa jin alaman ya shige cikin bathroom d’inne yasata zamowa k’asa ta durk’ushe akan guiwowinta, d’aya daga cikin hannayenta ta d’aura adaidai kan mararta dake yi mata wani irin ciwo, m

ayafin dake kan nata ta d’an yaye tare da ajiye bayanta ajikin gadon, ta lumshe Idanunta, sassanyan k’amshin turarensa dake matuk’ar kashe mata jiki ta ci gaba da shak’a, wanda hakan yasa takejin kanta acikin wata duniya ta daban, duk da kuma ciwon da tak

eji ak’asan mararta, amma hakan bai hanata Jin wani irin abu na musamman akan Yah M.Jay d’in ba, yanayin da batasan dame zata k’irasa ba, kasancewar duk yanda tunaninta ya d’auki al’amarin ya wuce nan, jin abun take acikin gangar jiki da jininta.

Ruwan

daya taro acikin tafukan hannayensa ya watsa akan kyakkyawar fuskarsa, lokaci d’aya kuma ya saki wani irin ajiyar zuciya, tare dajan dogon numfashi.

Kwantattun gargasan dake jikinsa wanda ayanzu suka mimmik’e tsaye ya zubawa ido.

Tamkar dai wani mai na

zartar wani abu.

Saidai kuma azahirance bawae nazartan wani abun yakeyi ba, shiru da kuma nutsuwar da yayi, alamace dake nuna cewar gangar jikinsa na amsar abunda zuciya da kuma brain d’insa ke aika masa.

Ahankali ya janye jikinsa daga gaban classic g

lass bathrobe d’in, tare da juyawa ya k’arasa gaban sink, hannayen riga da kuma k’afan wandonsa ya d’an nad’e, anutse ya soma gudanar da Alwala, bayan kuma ya gama alwala’nne ya juya Ahankali ya nufi hanyar fita daga cikin toilet d’in.

Bud’e k’ofar toilet

d’in yayi ya fito, tare kuma da soma takowa ahankali zuwa gareta.

Ganinta da yayi a durk’ushe ne kuma yasa shi, d’an tsaida Idanunsa da suke lumshewa akanta, tare dasa hannunsa ahankali ya d’an janye mayafin dake kanta.

“Ayshnoor kije kiyi alwala.

‿

Ya fad’a cikin wani hot unique voice d’insa, daya sanya tsikar jikinta mimmik’ewa.

Duk da cewar kuwa bata kallonsa amma saida taji wani irin nauyinsa ya lullub’eta.

Hannunta dake kan mararta ta zare tare da mik’ewa tsaye, ahankali cikin kuma yanayin san

yin daya zame mata sabo ta nufi k’ofar da take tunanin cewa nanne toilet.

Daidai takai tsakiyar d’akinne kuma vail d’in dake jikinta ya zame ya fad’i k’asa.

Batare kuma da ta ankara da hakan ba, ta cigaba da tafiya harta shige cikin toilet d’in.

Ka

salallun idanunsa ya lumshe tare dajan wani dogon numfashi, hakan ya faru ne kuma saboda sauk’e idanunsa da yayi akan tsararren shape d’in jikinta, kasancewar d’inkin riga da sket d’innata ya bayyana komai da komai.

Wani tunani na daban kuma daya shigo c

ikin k’wak’walwarsa ne yasashi zama abakin gado, tare da sanya hannayensa ya rufe fuskarsa.

Laylerh kuwa koda ta shiga cikin toilet d’in baki ta bud’e tana k’arewa cikin toilet d’in kallo, domin had’uwarsa ya wuce duk yanda take tunani, gudun kuma kada

ta b’ata lokaci ne, yasa ta k’arasa gaban sink ta d’auro alwala kamar yadda ya umarceta.

Saidai kuma sam batasan meyasa har yanzu bugun zuciyarta ya kasa zama daidai ba.

Gaba d’aya amatakin wani irin take kallon komai.

Bata kuma tashi sanin cewar vail

d’in da ta rufu dashi baya jikinta ba, sai yanzu da ya kammala alwala, shagwab’abb’iyar fuskarta ta d’an kwab’e, sanin babu yanda zatayi ne kuma yasa ta zame d’ankwalin dake kanta ta yafa ajikinta.

Ahankali ta bud’e k’ofar bathroom d’in ta fito.

Tana f

itowa kuwa idanunta suka sauk’a akanshi, saidai kuma ganin ba ita d’in yake kallo ba ne, yasa tayi saurin k’arasawa gefen gadon ta d’auki Hijab d’in da tayi sallah dashi d’azu ta saka ajikinta.

Maleek kuwa tun fitowarta daga cikin toilet d’in yana lure

da ita, duk da kasancewar idanunsa ba akanta suke ba, amma zuciya da tunaninsa na gareta, shiyasa ko da ace idanunsa basu sauk’a akanta ba, To hakan bawai yana nufin baya kallonta bane, domin duk wani abu daya shafeta da idon zuciya yake kallonsa, kuma ka

llo bawai Lallai dole saida idanu ba, sometimes ma hankali shine gani.

Mik’ewa tsaye yayi tare da juyowa ya fuskanceta, wanda hakan yasa tayi saurin sadda kanta k’asa.

Wani irin bugawa kuma zuciyarta ta shiga yi adaidai lokacin da ta ga ya nufo Inda t

ake

Wanda har saida hakan ya kasa b’uya, domin zai iya cewa duk taku ae dake dad’a kusanto shi gareta sai yaji sautin bugun zuciyarta.

Lokacin daya k’araso kusa da ita d’inne kuma ya tsaya cak, tare da daidaita tsayuwarsa akan wani babban darduma dak

e gefen gadon, wanda kuma akansa ne Laylerh’n take.

Hannunta ya kamo ahankali tare da mayar da ita bayansa.

Daidaita tsayuwarsa akan darduman yayi, tare da d’aga hannayensa duka biyu ya tada ik’ama.

Ganin hakanne kuma yasa itama ta daidaita tsayuwar

ta.

Tare da tsaida duk wani tunani da kuma feeling d’in dake cikin mind d’inta.

Cikin yanayi na nutsuwa yajasu sallah Raka’a biyu, wanda ta d’aukesu tsawon 12 minute, kasancewar akowacce sujjada sai yayi addu’o’i masu tsawo, Kamar dai yanzu da suke suj

jadar k’arshe, addu’o’i sosai ya musu, kafun daga bisani ya d’ago kansa yayi sallama.

Jin sallamewarsa d’inne kuma yasa itama ta sallame nata sallah’n.

Dai dai lokacin kuwa d’an yayyafin ruwan sama da akeyi ya sake k’arfi, Yayinda walk’iya mai hasken g

aske ke ci gaba da haske sararin samaniya.

Juyowa yayi Ahankali ya fuskanceta, kyakkyawar fuskarta ya tsurawa ido, alokacin daya sanya hannunsa na dama akanta, cikin wata irin sassanyar muryar da bata tab’ajinsa da ita ba, ya soma karanta mata addu’a.

Zara zaran eye lashes d’inta da suke d’auke da danshin ruwa ya kalla, kana kuma Ahankali ya dawo da kallonsa ga jajayen lips d’inta, wanda har yanzu suke d’auke da sugar plum, still kuma shining suke.

Wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauk’e, tare da d

’an matsowa kusa da ita, saboda feeling d’inta sosai yakeji, ahankali ya sauk’e hannayensa akan nata hannun, wanda suka sha red colour henna.

Atake kuwa duk tsikar jikinsu ya zuba,

Musamman Laylerh, wanda har hakan yasa ta lumshe Idanunta.

“AYSHN

OOR!!

‿

Ya k’ira sunanta da cool voice nashi, wanda yasa ta kasa amsa masa.

Saima wani irin sanyi da taji na k’ara ratsa duk ilahirin jikinta.

Hannunta dake cikin nasa ya d’an murza ahankali tare kuma da k’ara matsowa kusa da ita, take kuwa k’amshin

turarensa da nata suka gauraye waje d’aya, haka ma bugun zuciya da sautin fitan numfashinsu.

Hannunsa dake kan nata ya zame, tare da kama hijab d’in dake jikinta ya zare Ahankali.

Fitinannun Idanunsa masu d’auke da zallan sha’awa da kuma matsanancin

soyayyarta ya lumshe, adaidai lokacin da ya sauk’e ganinsa, akan beautiful neck d’inta.

Wanda asanadin hakan har saida yaji gaba d’aya duk wata jijiya dake jikinsa ta harba.

Take kuwa duk wani Feelings d’in da ya jima ajikinsa, tsawon shekaru ya shiga t

asowa.

Abu d’aya kawai yakeso ayanzun shine yaji Ayshnoor d’in acikin jikinsa, so yake ya d’and’ana d’umi da kuma dad’in fatarta, so yake ya shiga jikin Ayshnoor d’insa, jikin daya jima yana kwad’ayi da kuma fatan samu.

Jikin da yayi imani cewa babu wata

mace mai irin jikin da zata gamsar dashi.

Ayau D’and’ano da kuma dad’in saliva d’inta yake son ta shayar dashi.

Hannayensa dake kan nata, ya k’ank’ame tare da sake matsowa kusa da ita sosai, cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa ya d’an jawota

zuwa gareshi.

Tare kuma da matso da fuskarsa gab da nata, sake had’ewar breaths d’insu waje d’aya ne kuma yasa, gaba d’aya wutar sha’awar dake jikinsu motsawa, musamman Laylerh, da takejin bazata tab’a iya jurewa yanayin ba, domin kowani fitar numfashins

a d’aya sauk’a yake akan fuskarta, hakan kuwa ba k’aramin jefata acikin wata duniya na daban yayi ba.

Still kuma taushin hannayensa dake gogan nata yasa tsikar jikinta mimmik’ewa.

Saboda hakan kuma Batare da ta sani ba har lips d’insa sun d’an bud’e.

Wanda kuma hakan alamace dake nuna she’s ready, da karb’an duk wani sak’o dazai tura mata.

Wani irin numfashi maitsananin sanyi ta fesar, alokacin da taji sauk’an soft hand d’insa akan wuyanta.

Tabbas ayanzu yakai wani mataki da bazae iya jurewa ba, h

akan yasa ahankali ya d’aura jajayen lips d’insa akan nata, tare da kamo lips d’inta na k’asa ya bata wani irin hot sucking, daya sa ta narkewa gaba d’aya ajikinsa, ahankali kuma ya soma tura sugar tongue d’insa acikin bakinta.

“Yah Allah!!

‿

Yafad’a da

wata irin muryarsa dake shaking, alokacin da tongue d’insa ya samu shiga cikin bakinta kuwa, wani irin abune yaji yana ratsa

Cikin jiki da b’argonsa.

Hakan yasa amatuk’ar buk’ace ya soma sucking lips and tongue d’inta.

Itama Laylerh da had’ewar bakin

su waje d’aya ya jefata acikin wata duniya ta daban sake shigewa jikinsa tayi, tare da kamo lips d’insa ta soma sucking ahankali.

Hakanne kuma yasa shi soma fitar da wani irin breathing dake bayyana mahaukacin feeling d’inta da yakeji.

Ak’agauce ya

sanya duka hannayensa biyu ya sake shigar da ita jikinsa, dake matsanancin rawa, gaba d’aya d’and’anon saliva d’inta ya rikita masa lissafi, sannan ya kuma jefesa acikin wata duniya ta daban, duniyar feelings d’in da tunda yake aduniya bai tab’a sanin da a

kwai kalar wannan duniyar ba.

Azafafe tunani da hankalinsa ke tafiya, Yayinda yakejin ya rasa duk wani control d’insa.

Sosai idanunsa dake alumshe suka kad’a sukayi jajur, babu abunda yakeji da gani ayanzun sai Laylerh’n, yanayin yanda yakejin kans

a dama gangar jikinsa ne, yasa shi soma tunanin iya jurewa kaiwa wannan yanayin.

Gaba d’aya ya rud’ar da Laylerh, da irin salon kissing d’in da yake mata, musamman yanda yake goga mata lallausan beard d’insa agefen fuskarta, musammman idan gashin beard

d’innasa ya gogeta haka takejin kamar zata shid’e.

Ahannunta dake kan chest d’insa ta zare ahankali, tare da d’an janye jikinta baya, akaron farko da taji numfashinta na kokarin d’aukewa, ga kuma mararta dake murd’awa, still kuma jin wani abu na fita

daga jikinta, yasa ta zare bakinta daga nasa, tare da fad’awa cikin jikinsa, ta sakar masa wani kuka mai kama dana shagwab’a, wanda kuma azahiri bawai kukan shag’wab’a bane, kukane dake bayyana yanda kissing d’in ke shiga jikinta, da kuma matsanancin feel

ing d’in dake taso mata wanda bata tab’a jin irinsa ba.

Idanunsa da sukayi jajur suka kuma k’ank’ance ya bud’e ahankali, tare da fesar da wani

Irin numfashi mai kama da growling.

Sake matseta ajikinsa yayi sosai, tare da sa bakinsa adaidai saitin ku

nnenta, sassanyar iskan dake bakinsa ya shiga hurawa zuwa cikin kunnenta.

Lokaci d’aya kuma ya tura tongue d’insa cikin kunnen nata, tare da soma wasa dashi.

Wani irin numfashi taja alokacin da sanyin iskan baki da kuma tongue d’insa suka soma yawo acik

in kunnuwanta.

Wani yanayi na musamman da bata tab’a jin irinsa ba taji ayau d’in, yanayin da yake k’ok’arin matar da ita sunanta dama wacece ita gaba d’aya.

Maleek kuwa atsananin buk’ace yake da Laylerh’n tasa, hakan yasa ahankali yasanya hannunsa

abayanta, tare da soma yin k’asa da zip d’in rigar dake jikinta, kasancewar kuma bata cikin hayyacinta shiyasa ko kad’an batayi yunk’urin dakatar dashi ba.

Gaba d’aya ya zuge zip d’in rigar nata, kasancewar kuma anyiwa rigar d’inkin brides ne, yasa Koda

tazo saka kayan bata saka bra ba, domin dama ba’a buk’atar hakan, saboda rigar tana da tsarin breastcup mai kyau.

Atare suka saki wani irin zazzafan numfashi, alokacin da tafukan hannayensa suka sauk’a akan naked soft skin d’inta.

Bata kuma k’ara fi c

ewa acikin hayyacinta ba saida taji, yanda yake shafa skin d’in bayanta da hannayensa.

Yanzu kam kukan shagwab’a ta saka masa da gaske, saboda yanda

Taji brain d’inta na juyawa, saboda komai da yake mata ayanzun sabone agareta, Domin babu wani Namiji

daya tab’a yi mata hakan.

Sam akowani irin yanayi ba zai iya jurewa kukanta, hakan yasashi d’an yunk’urawa tare dasanya hannayensa duka ya d’agota zuwa jikinsa, duk da cewar kuma, kowacce gab’a dake jikinsa ta mutu, haka ya iya daurewa ya mik’e tsaye ak

an k’afafunsa, Laylerh’n na jikinsa ya nufi kan makeken bed d’insu wanda aka shumfud’awa milk colour bedsheet.

Shumfud’eta yayi atsakiyar gadon, tare da kai hannunsa ya rage gaba d’aya hasken wutan dake cikin d’akin, wani yellow blue bedside lamp ya k

unna, wanda yanayin haskensa ya k’awata d’akin sosai.

Rigar getzner d’in dake jikinsa ya zare, tare da haurowa saman gadon yayi mata rumfa da faffad’an chest d’insa.

K’afafunsa ya tank’washe tare kuma dasa Hannunsa ya d’agota zaune, ya zamana suna fus

kantar juna.

Lafiyayyen kiss ya d’aura mata akan wuyanta, tare da sa hannu lokaci daya yasomayin k’asa da rigar jikinta, still kuma yana sucking wuyanta azafafe.

Ahaka har yayi nasarar yin k’asa da rigar jikinta.

Sauk’e idanunsa da yayi akan beautifu

l breast d’nta kuwa kusan daidai yake da d’aukewar numfashinsa, domin bai tab’a tunanin cikar halittan Laylerh’n har yakai haka ba.

Laylerh kuwa jin ya raba ta da rigar dake jikinta ne yasa ta lumshe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login