Showing 54001 words to 57000 words out of 244674 words

Chapter 19 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

ƙwaƙwalwa."

Lallai bata da mafita wand

a kuma hakan yasa taji duk gaba

ɗ

aya zaman makarantar ya isheta,  miƙewa tsaye tayi, tare da sa hannu ta dafe kanta da lokaci

ɗ

aya taji yana sara mata. 

Kallonta Teemah tayi tare da cewa.  "Ina kuma zakije?."   

"Class!." ta bata amsa asanyaye batare k

uma da ta jirayi komai ba ta fara tafiya.  

Ɗ

an jim Teemah tayi na wasu lokuta tare da binta da idanu, itakam sam bata fahimci komai akan lamarin Laylerh'n ba, hasali ma gani tayi kaman Aljanu ne ke damunta.

Ganin cewar da gaske tafiya class Laylerh'n z

atayi ta barta yasa cikin hanzari ta rufa mata baya.                    

MALEEK.  

Duk yanda yaso daidaita nutsuwarsa ya kasa, baisan meyasa  jin duk wata magana da ta shafi auren Laylerh'n ke matuƙar haukata masa tunani ba,   idanunsa da sukayi ja y

a lumshe tare da sa tafukan hannunsa ya rufe kyakkyawar fuskarsa,  lokaci

ɗ

aya duk wasu maganganun da Abbou Jaheed  da kuma Alhaji Ahmad

ɗ

in keyi, suka daina shiga cikin kunnuwansa, domin gaba

ɗ

aya zuciyarsa tatafi izuwa wani waje na daban.             

Abbou Jaheed wanda suka gama tattaunawa da Alhaji Ahmad Rufae, akan maganar auren Laylerh'n ne ya

ɗ

ago da kansa, tare da dawo da kallonsa ga Maleek wanda har yanzu bai bu

ɗ

e fuskarsa dake arufe da tafukan hannunsa ba.          

"Maleek!." Abbou Jaheed ya

ƙ

ira sunansa cikin nutsuwa.              

Jin sautin muryar Abbou Jaheed

ɗ

in acikin kunnensa ne ya sashi

ɗ

an janye tafin hannunsa daga kan fuskarsa, idanunsa da suka ka

ɗ

a sukayi jajur ya bu

ɗ

e ha

ɗ

i da yin ƙasa dasu, kasancewar sam bayaso ayanzun kowa ya f

ahimci irin situation

ɗ

in da yake ciki, cikin wata irin murya dake son

ɓ

oye damuwarsa yace. 

"Na'am."    

Ɗ

an zuba masa idanu Abbou Jaheed

ɗ

in yayi, ahankali ya sauƙe ajiyar zuciya tare da cewa. "Sama da shekara 2 kenan yanzu dana zuba maka ido inason

naga gudun ruwanka, saidai kuma na lura da cewa kwata kwata babu tunanin aure acikin ƙwaƙwalwarka, saboda haka kasa aranka cewar, kamar yanda na za

ɓ

awa Laylerh Miji, na kuma sa aurenta lokacin

ɗ

aya,  haka kaima zanyi maka, saboda haka ya rage naka a iya lo

kacin daya ragema ka nemo matar aure, idan kuma ba haka ba dakaina zan nemo maka wacce zata dace dakai."           

Jin abun da Abboun ya fa

ɗ

ane yasashi

ɗ

ago kansa, hakanan yaji kalaman Abbou Jaheed

ɗ

in kaman tatsuniya, duk da kuwa yasan cewa duk abun da

Abbou Jaheed

ɗ

in yafa

ɗ

a tabbas zai iya aikatawa, amma kwata kwata bayaji ajikinsa cewar zai rayu da wata mace.        

Idanunsa ya

ɗ

an lumshe tare kuma da sakin wani murmushi, wanda iya kansa la

ɓɓ

an bakinsa, tabbas ya yarda da cewar, muradi da kuma fata



ɗ

aya ne acikin zuciyarsa, wanda kuma rashin samun cikar burinsa daidai yake da ƙin yin aurensa har abada.

Sama da 10 years kenan daya

ɗ

auka yana dakon abubuwa da yawa acikin rai da zuciyarsa,  tun baisan me yakeyi ba, tun kuma baigane me yake ji ba, har

hakan ya caku

ɗ

a da numfashinsa, ya zamanto bugun zuciyarsa, duk wani zafi da yakeji ya jure, ako yaushe akuma ko wacce rana buri

ɗ

aya ne ke yawo acikin zuciyarsa, wanda kuma ayanzu wannan fata da burin suka cika da tarin ƙaddarori masu wuyar

ɗ

auka.   

A

hankali ya miƙe tsaye dan bayajin zai iya cigaba da zama acikin falon.     Batare daya cewa kowannensu ƙala ba, kansa tsaye ya nufi hanyar ƙofar fita daga cikin falon.

Hakanne kuwa yasa duk suka bisa da kallo.     

Saidai kuma banda Najeeb wanda ayanzu

yake ƙoƙarin gaskata zargin dake cikin zuciyarsa, saidai kuma koma meye bayajin zai iya barin abun da ayanzu ya gamsu cewar lallai yanaso.             

Koda ya fita daga cikin falon kaitsaye compound

ɗ

in gidan ya nufa, inda ma aikata kota ina keta hidi

momi, masu bawa flowers ruwa, da masu wanke cars duk suna aikinsu.

Direct babban parking space

ɗ

in gidan ya nufa, wanda kuma ananne tarin motocinsa ke fake.

Abdoul dake zaune ganin Ogan nasa ya fito, yasa cikin sauri ya taso tare da ƙarasowa inda yake, c

ikin girmamawa yace.  "Good Morning Sir."  

Kansa kawai ya iya jinjina wa Abdoul

ɗ

in, wanda hakan ke nuna cewa ya amsa.  ƙarasawa jikin wata ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar sabuwar motarsa ƙiran Mercedesbenz CLA 35 yayi, ganin hakanne yasa Abdoul gane cewa yau ogan nasa merc

edes

ɗ

in yake son hawa.

Cikin hanzari kuwa ya ciro key

ɗ

in motar, tare da bu

ɗ

ewa M.Jay

ɗ

in murfin motar ya shiga,  shikuwa Abdoul kamar yanda ya saba, nan wajen zamansa na driver ya shiga tare da murzawa motar key, cikin ƙwarewa ya fitar da ita daga parki

ng space

ɗ

in, maigadi dake tsaye kuwa  yana ganinsu ya wangale masu gaba

ɗ

aya gate

ɗ

in gidan,  cikin ƙwarewa Abdoul ya cilla hancin motar waje, sanin inda ogan nasa yafi zuwa idan yana cikin garin na Abuja ne,  yasa batare daya tsaya wani

ɓ

ata lokoci ba ya

miƙi hanyar da zata kaisu Maitama Estate.   

Ɓ

angaren Laylerh kuwa tun komawarsu class ta samu kanta da kasa iya aiwatar da komai, hakanan ta zama wata so silently, yayinda gaba

ɗ

aya tunani da nutsuwarta suka ƙaura izuwa wani waje na daban, sanadin ha

kan kuwa yasa duk wani malamin da zai shigo yi musu lecture bata ta

ɓ

a fahimtar komai akan hakan, saboda hakanan takeji kaman anshafe mata ƙwaƙwalwa.        

Yayinda acikin ranta kuwa fata da kuma burin son sanin haƙiƙanin abun dake cikin zuciyarta ne, du

k ya hanata sukuni, haka kuma duk yanda Teemah taso Laylerhn ta saki jikinta kasawa tayi, duk kuwa yanda taso ta

ɓ

oye damuwarta ta kasa.

Ahaka har aka tashe su daga makarantar, kamar kullum kuma kamar koda yaushe tare suka jero suna tafiya, ahaka har suka

fito daga cikin makarantar, suna fitowa kuwa kowaccensu tasamu driver na jiranta. 

Laylerh da tatafi zata shiga mota ne, Teemah ta riƙo hannunta, wanda hakan yasa tafasa shiga motar ta juyo ta fuskanci Teemah'n.  

Idanu Teemah ta

ɗ

an lumshe cikin sany

in muryar dake bayyana tausayin ƙawarta ta tace.  

"Please Laylerh ki daina damuwa kinji, kisa aranki cewa auren da Abbou Jaheed zai miki shine mafi alkhairi agareki, kuma nasan Abbou Jaheed bazai ta

ɓ

a za

ɓ

a miki mijin daya san zai cutar dake ba, dan Alla

h ki daina sa damuwa aranki kinji please!!."  

Teemah'n ta ƙare maganan tana me ha

ɗ

e hannuwanta biyu waje

ɗ

aya, wanda hakan ke nuna alaman roƙo.     Ayanayin da take ciki yasa batajin zata iya cewa Teemah'n komai, domin yanzu babu abun da takeson gani da

ji, kamar M.Jay.

ɗ

an lumshe idanunta tayi tare da jinjinawa Teemah'n kai alaman  "To."  Murmushi Teemah tayi mata, sannan ta juya ta nufi wajen da motar gidansu ke fake.   

Asanyaye ta shige motar tare da

ɗ

an kwantar da kanta asaman kujera tana maida nu

mfashi, ahaka drivern yaja suka bar harabar makarantar.

Maitama Estate.

Tsaye yake agaban wani  ha

ɗ

a

ɗɗ

en glass frizer, yayinda hannunsa ke riƙe da zungureriyar kwalban wine, sai kuma wani

ɗ

an ƙaramin glass cup da ya riƙe a hannun damansa, ahankali ya

ke

ɗ

an jujjuya cup

ɗ

in, wanda ya riga daya zuba wine

ɗ

in aciki, yayinda gaba

ɗ

aya tunaninsa ya tafi izuwa wani waje daban.    

Idanu wani ha

ɗ

a

ɗɗɗ

en gayen dake zaune akan

ɗ

aya daga cikin kujerun falon ya zuba masa, *Fou'ad* kenan tabbas yana mamakin hali

irin na abokin nasa, ajiyar zuciya ya sauƙe akaro na barkatai,

ɗ

an gyara zamansa yayi cike kuma da ƙaunar abokin nasa yace.   "Meyasa kake

ɓ

oye sirrin dake cikin zuciyarka Maleek? batun yauba nasan kana

ɗ

auke da damuwa, wanda ko da ace baka fa

ɗ

a ba, gaba

ɗ

aya yanayinka ya nuna hakan, meyasa kake

ɓ

oye abunda ke cikin zuciya da ƙirjinka?, meyasa kake ƙoƙarin haramtawa kanka abun da Allah Ya halatta ma? ya kamata ka farka daga wannan nannauyan baccin da kake, because yanzu rayuwa ta sanja, then zurfin ciki bay

a kawo komai sai dana sani, meyasa ako da yaushe kake tauyewa zuciyarka haƙƙinta bayan kuma kasan ta kamu da SO matsananci?."          

Idanunsa ya

ɗ

an lumshe  tare kuma da bu

ɗ

esu alokaci guda, Ajiye kwalban wine

ɗ

in dake hannunsa yayi, ahankali cikin nu

na halin ko in kula ya ƙaraso cikin falon, kan wata kujera dake facing na Fou'ad din ya zauna, ba tare kuma da ya kalli Fou'ad

ɗ

inba, cikin husky voice

ɗ

insa  yace.  "So? menene kuma SO?... its in possible, because i dont have any feeling in my mind."     

          

Murmushi Fou'ad yayi domin shi yariga daya san waye Maleek, ya kuma san komai agame dashi, taurin rai dana zuciya tamkar aminai suke awajensa, kwata kwata baya ta

ɓ

a

ɗ

aukan kuskurensa, always gani yake shi akan daidai yake.     

Miƙewa tsa

ye Fou'ad

ɗ

in yayi tare da ƙarasawa wajen da Maleek

ɗ

in ke zaune, hannunsa ya

ɗ

aura akan shoulder

ɗ

insa, cikin kulawa yace.  "SO ne Maleek, ni nayi imani cewa akwai so acikin zuciyarka, meyasa kake

ɓ

oyewa? meyasa bazaka iya fa

ɗ

a ba? Meyasa....."        

"Enough Fou'ad, Enough is Enough please!!."  Maleek din  yafa

ɗ

i haka ta hanyar katse Fou'ad daga maganan da yakeyi.  Bayajin zai iya jurewa jin kalaman da yawancin lokuta Fou'ad

ɗ

in ke fa

ɗ

a masa, wannan dalili yasa sometimes bayason zuwa wajen Aboki kuma A

minin nasa, saboda ako yaushe so yake saiya ƙuresa.   Wayayoyinsa dake aje kan table ya

ɗ

auka, batare da ya kalli Fou'ad

ɗ

in ba ya juya ya nufi hanyar fita daga falon.   

Da kallo Fou'ad ya bisa har ya fice daga cikin falon. Murmushi yayi tare da komawa

kan kujera ya zauna, daman ya sani ako da yaushe Maleek

ɗ

in baya kar

ɓ

an gaskiya aduk yanda tazo masa.              

Abdoul dage zaune aharabar gidan Fou'ad

ɗ

in kuwa, ganin yanda Ogan nasa ya fito kaman afusace ne yasashi saurin tashi tsaye, cikin hanzari

ya ƙarasa jikin mota, tare da bu

ɗ

ewa Maleek

ɗ

i murfin motar yashiga. 

Shi

ɗ

in ma shiga yayi, yayinda tun kafun yaja motar yayiwa gateman alaman ya bu

ɗ

e Musu gate

ɗ

in zasu fita, ba

ɓ

ata lokaci kuwa gateman

ɗ

in ya wangale musu gate

ɗ

in gidan suka fice.   

 

Koda suka fara tafiya lumshe idanunsa yayi, yanamejin yanda sanyin A/C ke ratsa dum jikinsa.

kalmar "SO" da Fou'ad ya fa

ɗ

a ita keta yi masa yawo acikin ƙwaƙwalwarsa,  hakanan yaji ya tsani kalmar domin yayi imani cewa abun da yakeji acikin zuciyarsa y

a fi karfin aƙirasa da sunan SO, tabbas kalmar SO tayi ka

ɗ

an ta

ɗ

auki nauyin abun daya jima yana sukar zuciyarsa.

Ɓ

angaren Laylerh kuwa tunda suka

ɗ

auki hanyar dawowa gida bata bu

ɗ

e idanunta da suke alumshe ba, ahankali kala kalan tunani ke cika zuciyar

ta, yayinda wani irin magana

ɗ

isun son ganinsa ke yawo ajikinta. Jin tsayuwar motar tasu ne yasa ta gane cewar sun iso gida.

Ahankali ta bu

ɗ

e idanunta tare da

ɗ

aukan school bag

ɗ

inta dake gefenta, anutse ta bu

ɗ

e murfin motar ta fito, batare da ta tsaya s

auraran komai ba kuwa ta nufi ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar ƙofar da zata sada ta da babban falon gidan, koda ta ƙarasa jikin ƙofar ahankali ta mur

ɗ

a handle din ƙofar ta shiga falon bakinta

ɗ

auke da sallama, babu kowa acikin falon sai tv plasma dake ta faman

ɓ

a

ɓ

atu shi ka

ɗ

a

i.

Kasancewar agajiye take jin kanta yasa kaitsaye ta nufi hanyar da zai sadata da

ɗ

akinta.

Yanayin yanda ta sadda kanta ƙasa ne yasa sam bata ma lura dashi ba. Najeeb dake tsaye idanunsa ya

ɗ

an lumshe tare da sakin ajiyar zuciya, tsawon 10 minute ken

an daya

ɗ

auka atsaye yana jiran dawowarta.

Ganin zata wuce batare da ta ganshi bane yasashi kamo hannunta. Wanda hakan yasa ta juyo amatuƙar razane, tare kuma da ƙoƙarin fasa ihu saboda ta tsorata sosai, cikin sauri yasa hannunsa ya toshe mata baki

, tare da

ɗ

an soma girgiza mata kai, alaman kada tayi ihu.

Fa

ɗ

awar idanunta cikin nasa ne yasata sauƙe wata ƙatuwar ajiyar zuciya tare da lumshe idanunta, murmushin daya bayyana asalin kyawun fuskarsa yayi, cikin silently voice yace. "Matsoraciya ka

wai!." Jin yace mata matsoraciya ne yasata bu

ɗ

e idanunta, tare kuma da daidaita nutsuwarta, cikin yanayin shagwa

ɓ

an daya zame mata jiki tace.

"To meyasa zaka tsoratani?."

"Saboda inason sanin wace irin mata zan aura!." Yafa

ɗ

a yana me bin duk

jikinta da idanu.

Jin da tayi ya ambaci aure ne yasa ta

ɗ

ago manya manyan idanunta ta kallesa.

Wani irin yaaarrr yaji ajikinsa sakamakon kallon da tayi masa, hakanne kuma yasashi kamo hannunta duka biyu ya riƙe ƙam acikin nasa, ahankali ya matso ga

b da ita wanda har hakan yasa numfashinsu gauraya dana juna. ahankali idanunsa suka

ɗ

an fara lullumshewa, cikin muryarsa da ta sanja amo yace.

"INASONKI Laylerh, Inasonki sosai da sosai!!." Yanayin yanda ya ƙare maganar cikin wani irin tone ne ya

sata lumshe idanunta, wanda sanadin hakan yabasu daman sake kusanci da juna sosai, still kuma har yanzu hannayenta na cikin nasa.

Daga waje kuwa ahankali Maleek ya

ɗ

aura hannunsa akan handle din ƙofar shigowa falon, kasancewar ƙofar ba akulle take bane

yasa take ta bu

ɗ

e, sako kansa cikin falon da yayi ne, ya sashi sauƙe idanunsa akansu.

*5/December/2020*

1/19/21, 8:12 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you d

id'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464.)*

*Chapter 17*

Mummunan ganin da idanunsa sukayi ne yasa lok

aci

ɗ

aya yaji wani irin abu me nauyi ya daki ƙirjinsa, wanda hakan ya tilastawa zuciyarsa bugawa da ƙarfi, idanunsa da suka zama jajaye ya rumtse tare kuma da dunƙule ƴan yatsun hannunsa, wani irin tafasa yakejin zuciyarsa nayi, ga kuma wani

ɗ

aci da ya mam

aye maƙoshinsa.

haƙiƙa wannan yanayin baƙone awajenta, irin wanda bata ta

ɓ

a samun kanta acikinsa ba, tabbas a iyaka tsawon rayuwarta bata ta

ɓ

a kusanci da wani namijin da ba muharraminta ba kamar yanda Najeeb ya tilasta mata yi ayau

ɗ

in.

Yanayin yanda

hucin numfashinsa ke dukan beauty face

ɗ

inta ne yasa gaba

ɗ

aya tsikar jikinta mimmiƙewa, ahankali ta

ɗ

an soma jan jikinta baya, domin bazata iya jurewa kusancin nasu ba, wanda sanadin hakanne yasa taji jiri na ƙoƙarin

ɗ

ibanta.

Samun kansa cikin

wata sabuwar duniya ta daban da yayi ne, yasa wani irin zazzafan shauƙi ya soma

ɗ

ibansa, sosai yanayin ya masa da

ɗ

i, kasancewar bai ta

ɓ

a samun kusanci da ita har haka ba,

Jin da yayi tana ƙoƙarin nisanta kanta da shine yasa shi sake damƙe hannunta dake ci

kin nasa, cikin wani irin yanayin da yakejin kansa aciki yace.

"Please Laylerh fa

ɗ

amin kina sona?"

Jin tambayan da yayi mata ne yasata bu

ɗ

e tsumammun idanunta, tare da sauƙesu akansa, wani irin kallo takeyi masa wanda ke nuna kamar bata f

ahimci abun da yake fa

ɗ

a ba, hasalima ayanayin da take ciki kamar bata gane komai.

Shi

ɗ

inma idanunsa wanda suka juye izuwa kalan bacci ya zuba mata baya ko ƙiftawa,ahankali yakejin ƙaunarta na mamaye duk wani sassa na jikinsa.

kwata kwata batajin zata

iya ci gaba da kallon cikin idanunsa, wanda yanayinsu ya riga da ya sauya, har takai ga tana hango wani abu na daban acikinsu, ahankali tayi ƙasa da kanta tare da

ɗ

an lumshe idanunta, hakanan taji kirjinta na bugawa, yayinda wani irin abu me kama da fargab

a ha

ɗ

i da tsoro suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login