Showing 6001 words to 9000 words out of 244674 words

Chapter 3 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

/>
                   *Chapter 3*

Idanunta ta

ɗ

an lumshe tare da matsawa gefe ta bashi hanya, don ya wuce, murmushi ne ya bayyana akan la

ɓɓ

ansa, c

ikin nutsuwa ya ra

ɓ

a ta gefenta ya wuce har jikinsa na

ɗ

an gogan nata, ƙamshin turaren dake tashi ajikinsa ne ya cika mata hanci.   Hakan yasa ta kau da kanta gefe, tare da ficewa daga cikin falon.                 Har ta fita daga cikin falon bai daina k

allonta ba.     

"Habeeb."  

Daga cikin falon Momy taƙira sunansa.  

Dawo da kallonsa wajen Momy'n yayi, tare da yi mata alama da idanunsa yanda zata fahimci me yake nufi.          Ɓata fuska tayi, cikin son nuna masa abun da yake son sani ba hurumin

sa bane tace.     

"Zaka iya ƙarasowa muyi abun da ya kawo ka."   

Murmushi Kawai Habeeb yayi dan dama yasan ko zaiyi yaya ne Momy bazata ta

ɓ

a fa

ɗ

a masa abun da yakeson ji ba, sau da dama yasha tambayarta agame da LAYLERH amma bata bashi amsa, saima ts

umewa da takeyi, baisan me yasa hakan ba, saidai yasan dole akwai wani abu aran Momy, wanda zai iya yiwuwa tana da wani nufinne akan Laylerh na daban, da wannan tunanin ya ƙaraso cikin falon ya zauna.            

Laylerh kuwa tana fita compound

ɗ

in gid

an, ta samu drivern Momy tsaye yana jiranta,  bu

ɗ

e murfin motar tayi ta shiga sannan drivern ya tada motar,  maigadi ne ya wangale musu ƙofar gate

ɗ

in gidan.  

Koda suka kawo bakin gate

ɗ

in,

ɗ

an leƙa kanta tayi ta window'n motar, still har yanzu wannan

soldier man

ɗ

in na tsaye abakin gate, kamar dai yanda tabarsa

ɗ

azu,  jingina bayanta da jikin kujeran motar tayi, tare da lumshe beautyful sexy eyes

ɗ

inta.     "MR.SOLDIER."  tafa

ɗ

a abayyane tare da

ɗ

an ciza ƙananan jajayen la

ɓɓ

an bakinta,   tabbas zuciya

rta nason tuna mata wani abu daya wuce acan baya, saidai kuma ƙwaƙwalwarta taƙi amsa hakan, gudu take tare da

ɗ

iban wasu ayyuka masu tarin yawa, wanda ayanda take da ƙarancin shekaru bai kamata ace hakan na kasancewa da ita ba,   dole haka ta watsar da w

asu tunanin da suka kasance marassa amfani, ko da sau

ɗ

aya ne itama watarana tanaso ace takasance kamar kowa, tunanin abun da Teacher David yayi mata ne ya shiga dawowa kanta, ji tayi

idanunta masu matsanancin rauni sun cika da ƙwalla, sannu ahankali hak

an ke ƙoƙarin tuna mata wani abu daya faru da rayuwarta lokacin baya, cikin wani irin sanyin murya, me

ɗ

auke da rauni tace.   *"YA M.J"*    hawayen da suka cika idanunta ne suka samu daman gangarowa, lokaci

ɗ

aya taji gaba

ɗ

aya jikinta yayi weak, tunanin

abun daya faru abaya ne yasoma ƙoƙarin kutsowa cikin brain

ɗ

inta, wani irin tsoro ne me tsanani ya lullu

ɓ

eta, hakan yasa gaba

ɗ

aya jikinta ya soma rawa, cikin kunnuwanta tasoma jin wata irin murya naƙiran. *"AYSHNOOR!!"* in a slow tone, murya ce da baza

ta ta

ɓ

a iya manta ta ba, acikin gaba

ɗ

aya duniyarta da rayuwarta.  

Da sauri ta bu

ɗ

e idanunta, sakamakon jin yanda drivern ya caka burki, har sai da ta

ɗ

an wantsalo gaba.          

Idanunta ta

ɗ

an zaro waje ganin saura ka

ɗ

an su buge wani

ɗ

an dattijon mut

umi da yazo tsallaka titi.   driver'n ne ya leƙa kansa waje inda ya bawa mutumin haƙuri, sannan yaja motar sukayi gaba. Sake lumshe idanunta tayi, akaro na sau ba adadi, hakan

ɗ

abi'a ne, wanda yake gudana acikin jininta, lumshe ido da cije lips, sa

uda dama takan tambayi kanta meyasa takeyin hakan, saidai takan rasa amsan da zata bawa kanta, dole tabar hakan amatsayin

ɗ

abi'arta.

Ko mintuna 7 basu ƙara ba suka iso gaban makeken gate

ɗ

in gidan Hajia Asma'u,   abakin gate

ɗ

in drivern ya faka, hakanne

yasa ta bu

ɗ

e murfin motar ta fito, gaba

ɗ

aya duk jikinta asanyaye yake, dole haka ta aro ƙwarin guiwa da jarumta ta sakawa kanta, dan bakowa takeso ya karanci damuwarta ba.   

Ahankali ta tura ƙaramar ƙofar gate

ɗ

in ta shiga cikin gidan,    maigadin dake

zaune abakin ƙofar

ɗ

akin da aka tanada musamman danshi, yana ganinta ya washe baki tare da tasowa ya ƙaraso gareta, baki har kunne ya shiga cewa.  

"Fara me farar aniya, Farar Alkhairi,  kaga yarinya kyakkyawa son kowa, fara me zubin larabawa, wallahi k

o acikin larabawa LAYLATU  kin fi wasu da yawa kyau, tauraruwa me haske abun son kowa."          Shiru Laylerh tayi tare da sakin murmushi, tabbas idan da sabo ta saba da halin mutumin, dan idan Momy zata aikota gidan sau dubu, to ba gajiyawa zai mata kir

ari sau dubu,  

ɗ

an rusunawa tayi, saboda mutumin yana da

ɗ

an yawan shekaru, cikin sanyin murya tace.   "Ina wuni Baba."      Baki ya sake washewa tare da cewa.    "Lafiya ƙalau Laylatul Khair, wato daren alkhairi kenan ko, inji larabawa, duk yanda akayi d

ai a daren Laylatul Ƙadari aka haifeki, wato daren Daraja kenan."   Dariya Laylerh tayi, sannan ta girgiza masa kai, sanin cewa idan ta tsaya zaita yi mata surutu ne yasa ta wuce cikin gidan.  Shima murmushin yayi sannan ya koma ya zauna.  

Laylerh kuwa

tsayawa tayi abakin babbar ƙofar da zai sadata da falon gidan, knocking tayi akazo aka bu

ɗ

e mata ƙofar, Hajiya Asma'un ce da kanta ta bu

ɗ

e kofar,  ganin Laylerh yasa ta saki

ɗ

an murmushi, tare da cewa.     "Laylerh kece, sannunki da zuwa."    Tafa

ɗ

i magana

n tana me bawa Laylerh hanya ta wuce.  Saida suka ƙaraso cikin falon Laylerh ta rusuna ta gaishe da Hajiya Asma'u'n, fuska asake Hajiya Asma'u ta amsa mata, tare da tambayanta su Momy.    "Lafiansu ƙalau."  Laylerh ta amsa mata, tare da miƙa mata ƴar jakan

da Momy tace takawo mata, amsan jakan Hajiya Asma'u tayi tana murmushi, nan ta ƙwala ƙiran mai aikinta, ahanzarce kuwa mai aikin Hajiyan tazo, cikin isa Hajiya Asma'u tace.     "Kikawo wa Laylerh drinks da abinci."     "To" tace cikin sauri ta juya ta

koma kitchine dan cika umarnin Hajiyan.                    

Bawani jimawa ta kawowa Laylerh Jallop rice nd coslow sai kuma banana drinks,    cikin kulawa Hajia Asma'u tace. "Laylerh kici abinci."       Murmushi tayi, cikin yanayin nutsuwa tace.  "Hajiya n

a ƙoshi bana jin yunwa."  Kai Hajiya Asma'u ta girgiza tare da cewa.  "Aa Laylerh kinsan banason halin nan naki na fulaku."  Tana fa

ɗ

an haka tatashi ta wuce

ɗ

akinta.      

Ɗ

an jim Laylerh tayi, bawai yunwan ne bataji ba, kawai dai bata da sakewa ne, some

times takanji

ɗ

ar da kuma tsoron wasu mutanen na daban.  Ahankali take

ɗ

iban abincin tana kaiwa bakinta, bata wani ci abincin sosai ba taji ta ƙoshi, kasancewar dama ita ba mutum bace me yawan cin abinci,  ruwa tasha sannan ta miƙe tsaye, daidai lokacin Ha

jiya Asma'u tafito daga

ɗ

akinta.  Ganin Laylerh a tsaye yasa tace "Har kin kammala?."   Kai Laylerh ta jinjina, tare da

ɗ

aukan tissue ta goge bakinta.         Wata ƴar ƙaramar jaka Hajiya Asmau ta bata, tare da cewa  "Gashi wannan  naki ne ki gaishemin da

Momyn taku."   Ƙoƙarin girgiza kai Laylerh ta somayi, alaman bazata amsa ba, take Hajiya Asma'u ta

ɓ

ata fuska, ahanzarce tace.   "Banason musu Laylerh ki amsa kawai."    Kar

ɓ

an ƴar ƙaramar jakan Laylerh tayi tare da yiwa Hajiya Asma'un godiya, daga haka t

ayi mata sallama sannan tafice daga cikin falon.          Saida ta shiga cikin mota, har suƙa fara tafiya, kafun ta bu

ɗ

e ƴar jakan da Hajiya Asma'un ta bata, kayan meckup ne aciki sai kuma wani agogon silver me kyau, sai kuma ku

ɗ

i 5k, rufe jakan tayi tare

da maida kallonta ga titi, abubuwa da yawa takeson saƙawa acikin rai da zuciyarta, amma duk yanda taso hakan abun ya kasa,  bata sani ba ko ƙwaƙwalwarta ne batayi ƙarfi ba wajen iya nazartan abubuwa.     isowansu gidane yasa ta ajiye duk wani tunani,   tan

a fita daga cikin motar kaitsaye babban falon gidan nasu ta nufa, bata taradda kowa ba,  ganin lokacin sallan Magrib ya gabato ne yasa  kaitsaye ta wuce

ɗ

akinta.      Hijab

ɗ

in dake jikinta ta cire sannan ta shiga toilet ta

ɗ

auro alwala,      koda ta fito

nan kan darduman dake shumfu

ɗ

e acikin

ɗ

akin ta hau, ta gabatar da sallah, tana nan zaune akan sallayan har aka ƙira sallan Isha, bayan ta idar da sallan Isha

ɗ

inne ta miƙe daga kan sallayan, gaban drawer

ɗ

inta ta ƙarasa tare da bu

ɗ

ewa ta zaro wani riga da

wando na bacci masu kalan blue,  doguwar rigan dake jikinta ta cire sannan ta maye gurbinsa da riga da wandon,   dunƙule dogon gashinta tayi waje

ɗ

aya, sannan ta sanya wata hulan sanyi akanta, kasancewar ana

ɗ

an busa sanyi ka

ɗ

an.    

Kan

ɗ

an madaidaicin

gadon nata ta hau, tare da jawo blanket ta rufe jikinta dashi,  hannunta na dama ta

ɗ

ago tare da zubawa

ɗ

aya daga cikin yatsunta dake sanye da wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en zobe idanu, wanda ajikinsa aka rubuta (L.M)  da manyan baƙi,  zobe ne na zallan zinare me tsanani

n kyau da tsada, 

ɗ

an lumshe idanunta tayi ahankali take

ɗ

an murza zoben da hannunta, tana matuƙar ƙaunar zoben sosai, wanda yana ahanunta ne sama da 7 years, tun yana ababban

ɗ

an yatsarta har ya dawo ƙaramar yatsarta saboda ya

ɗ

an mawa babban yatsan nata

ka

ɗ

an.             Ajiyar zuciya ta sauƙe tare da tura kanta acikin pillow, ita da zuciyarta kawai suke fa

ɗ

in wasu kalamai wanda ƙwayan sautinsa baya iya bayyana, saidai la

ɓɓ

anta dake motsawa ahankali. 

Ahaka bacci

ɓ

arawo ya

ɗ

auketa. 

Washe gari.  

Da sassafe ta tashi, bayan tayi sallah ne ta wuce  kitchine,  ita da kanta ta ha

ɗ

a break fast

ɗ

in gidan, sannan ta gyara kitchine

ɗ

in tare da duk wani abu da ta

ɓ

ata, acikin food flask tasa abincin wanda zata tafi

makaranta dashi, ganin 7 yakusa ne ya

sa agurguje taje tayi wanka, ta shirya cikin  kayan uniform

ɗ

inta me kalan navy blue nd milk,  sosai tayi kyau acikin shigar uniform

ɗ

in, wanda yake ƙara bayyana zallan yarinta da kuma kyawunta, LAYLERH kyakkyawar yarinya ce wacce bata da yawan hayaniya,

yarinyace da take tafiya daidai da shekarunta, bata da jiki haka kuma baza a ƙirata da sunan siririya ba, saidai tana da

ɗ

an fa

ɗ

i ta ƙasanta, duk da cewa ayanzu ne alamomin girma ke bayyana ajikinta, amma hakan bai hana hips

ɗ

inta fitowa ba, tana da shape

me kyau, wanda hakanne ke ƙarawa tsarin halittarta kyau,  kaitsaye ba za'a ƙirata da doguwa ba, saboda yanayin tsayinta yana tafiya ne da shekarunta. duk da kasancewar shekarun Laylerh basu

ɗ

ara 17 ba amma tana da structure me kyau, ayanayin fuskarta kuwa

tana da

ɗ

an madaidaicin baki da kuma dogon hanci, sannan tana da wasu irin rikitattun idanu masu

ɗ

aukar hankali da yalwar eye lashes asaman su, kaitsaye idan kaga idanun nata bazaka ƙirasu da manya sosai ba, amma idan ta waresu suna da girma,  asaman foreh

ead

ɗ

inta kuwa wasu irin lausassun gargasane kwance lub, sunyi mata ƙawanya, wanda suka ƙara ƙawata kyawun fuskarta, kamar yanda komai nata yake me kyau hakama farar fatarta takasance natural.    

Cikin sauri ta goya school bag

ɗ

inta, sannan ta zura wasu

sneaker shoe aƙafanta, yau kam sam bataso ta makara hakan yasa take komanta ahanzarce.   

Tayi sa'a kuwa koda ta fito falo su Momy sun gama break fast

ɗ

insu,  food flask

ɗ

inta ta

ɗ

auka sannan ta fice daga cikin falon da sassarfa.      Koda ta fito daga

cikin gidan nasu, kaitsaye hanyar da zata samu taxi ta nufa, da yake sauri take shiyasa bata wani

ɓ

ata lokaci ba ta iso babban titin, tana ƙarasowa kuwa ta samu taxi ta shiga.  

Koda suka ƙarasa makarantar motar mai taxi

ɗ

in na sauƙeta, motar gidan su Te

emah na ƙarasowa,  hakanne yasa suka jera atare ita da Teemah suka shiga cikin makarantar, Teemah sai tsiya take mata, akan wai yau tayi ƙoƙari tazo da wuri.     

Koda suka ƙarasa cikin class sanin cewa English shine firsf period

ɗ

insu yasa suka nutsu tar

e da bada hankalinsu ga Malamin English

ɗ

in nasu.      

Koda aka fita break anan cikin ajin suka zauna, dayake Laylerh bata wani damu dason yawo ba, shiyasa Teemah ke biye mata, sometimes acikin aji suke break

ɗ

insu.       

5 daidai aka tashesu, Yauma

Teemah ne tasa driver

ɗ

inta yayi dropping Laylerh.          

Tana shiga compound

ɗ

in gidan, taga motar Momy na ƙoƙarin fita daga gidan,  yi tayi kaman bataga motar ba cikin sassarfa ta wuce cikin gidan,  kaitsaye

ɗ

akinta ta wuce, wanka tayi sannan ta

ɗ

au

ro alwala, riga da wandon fakistan tasa sannan tafito falon, kitchine ta shiga tare da zubawa kanta abinci,  sanin cewa Momy batanan yasa ta zauna acikin falon taci abincin, koda ta kammala tashar Zee world ta kalla, jin ana ƙiran sallah ne yasa taje ta

ɗ

a

uro alwala, again bata tashi akan sallayan ba saida ta idar da sallan Isha, kasancewar gobe saturday, kuma ranan monday suna da Islamic test

yasa ta

ɗ

auki littafin Islamic

ɗ

inta ta

ɗ

an duba, sai 9 ta kwanta, take bacci ya

ɗ

auketa, haka take bacci baya

bata wuya, always da ta kwanta kawai zatayi bacci. 

Washegari kuwa tun tashinta taji gidan nasu ya

ɗ

an cika da hayaniyan mutane,  kasancewar yau

ɗ

in weekend ne yasa tayi tunanin ko Abbu ne zai dawo, jin yanda surutu ke tashi acikin compound

ɗ

in gidan na

su ne yasa ta sauƙo daga kan gadonta, ahankali ta ƙarasa jikin window'n dake cikin

ɗ

akinta,

ɗ

an bu

ɗ

e labulen windown tayi, soldiers ta gani da yawa, sunata zazzagaye compound

ɗ

in gidan, saurin sake labulen tayi, tare da sa hannu ta

ɗ

an dafe daidai saitin

zuciyarta dake beating, sama da mintuna uku ta

ɗ

auka ahaka, kafun daga bisani ta zura hijab

ɗ

inta, ta fita zuwa falo, dan ko break batayi ba. 

Momy ce zaune afalon ita da Aunty Aina'u,  sai kuma wasu wanda batasan ko su waye ba, saidai ayanda tagansu ko

wacce taji naira, da alama ƙawayen momy ne, ƙarasawa cikin falon tayi, tare dabin ko ina dake cikin falon da kallo, domin kuwa komai na falon an sauyashi, ga wani decoration da akayi me kyau, gefe guda kuwa masu aiki ne keta kai da kawowa acikin falon, h

idima kawai sukeyi. Gaishe da ƙawayen Momyn tayi, haka suka amsa mata sama sama, dama ta saba da hakan, kitchine ta nufa saboda yunwa takeji sosai.

           

11:00 pm.   

Wasu tsala tsalan motoci ne guda biyu ke gudu akan babban titin, motocine

masu kyaun gaske, inda

ɗ

aya daga cikin motocin takasance ƙirar Range Rover 2018, sai kuma wacce tafi Range Rover'n kyau, wanda take ƙirar G Waggon 2019, gudu sosai motocin keyi har suka kutso cikin, hamshaƙiyar unguwar, kan shumfu

ɗ

a

ɗɗ

iyar titin dake

malale acikin unguwar suka ratso, inda suka tsaya  agaban makeken gate

ɗ

in gidan, tare da danna horn, ko second 8 ba aƙaraba aka wangale musu makeken gate

ɗ

in gidan, da gudu kuwa masu tuƙin cars

ɗ

in suka shige cikin gidan.  Nan cikin tsakiyan compound

ɗ

i

n gidan motocin suka faka,  cikin sauri  wasu soldiers guda hu

ɗ

u suka fito daga cikin black range rover car, jikin G Waggon

ɗ

in suka ƙaraso suka tsatstsaya, babu ko

ɗ

igon fari'a  akan fuskar soldiers

ɗ

in.     Sama da 5 minute aka

ɗ

auka batare da wanda ke

cikin G Waggon

ɗ

in ya fito ba.        Ɗaya daga cikin sojojin nan ne ya kai hannunsa inda ya bu

ɗ

e murfin motar, ta

ɓ

angaren me zaman banza.     

Ahankali ya zuro da ƙafafunsa waje wanda suke sanye da wasu tsadaddun takalma irin na sojoji, cikin nutsu

wa ya gama fitowa daga cikin motar,  sanye yake da wando irin combat

ɗ

innan amma na kakin sojoji, sai kuma wata black t shirt me kauri daya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login