Showing 90001 words to 93000 words out of 244674 words
ja, haƙiƙa jin c
ewar Laylerh'n bata da lafiya ya sanyaya masa guiwa sosai, tunawa da cewar yau kwanansa hu
ɗ
u kenan baisanyata a idanunsa ba, yasa yaji ya kwa
ɗ
aita dason ganinta, domin dama bai nisanta kansa daga gareta da wata manufa ba, kawai dai yanaso sai ta zamo malla
kinsa ne, saboda ako yaushe yasa ta acikin idanunsa, ji yake kaman ya jawota ya rungumeta, dan sosai yake da feeling me ƙarfi akanta.
Ahankali ya ware idanunsa tare da
ɗ
an soma jan jikinsa baya, batare daya sani ba ya buge wani
ɗ
an ƙaramin table dake baya
nsa, sanadin hakanne ko yasa wani abu me kaman box dake
ɗ
aure asaman table
ɗ
in an lullu
ɓ
esa da wani farin yadi me kyau ya fa
ɗ
o ƙasa.
"Oh My God!." Yafa
ɗ
a alokacin dayake juyawa dan
ɗ
aga abun daya ture
ɗ
in ba tare da saninsa ba.
ɗ
aukan box
ɗ
in wanda afa
ɗ
u
war da yayi yasa abun dake cikinsa suka zubo ƙasa, hannunsa yakai kan wani
ɗ
an madaidaicin abun saka hoto wanda aƙa ƙawatasa da ado me kyau, ahankali ya
ɗ
ago abun tare da juyawa dan hakanan yaji kwa
ɗ
ayin ganin hoton wanda aka saka acikin abun, sauƙe ganins
a akan hoton dake liƙe ajikin abunne yasashi
ɗ
an zaro idanunsa, lokaci
ɗ
aya kuma ya ƙurawa hoton idanu.
Sanye take cikin wani riga da sket na atamfa me kalan blue, yayinda tasanya hannayenta biyu ta kama waist
ɗ
inta, saidai kuma yanayin yanda idanunta ke
kallon gefe ne yasa da ka gani zaka fahimci cewa unexpected pic ne aka mata batare ma da saninta ba.
*"LAYLERH..!!"* yaƙira sunanta acikin zuciyarsa wanda take cike da mamakin yanda akayi hoton Laylerh'n yazo ga Maleek, har yayi masa irin wannan karramawa
r tahanyar sashi a glass me matuƙar tsada da kyau.
"Me hakan yake nufi?." Zuciyarsa tayi masa tambayar da sam bashi da amsarta.
Jin wani tunani na ƙoƙarin
ɗ
arsuwa acikin ransa ne, ya sa yayi saurin girgiza kansa, cikin son watsar da duk wani tunani dake
ransa yace. "Ita ƴar uwarsa ce, saboda haka bai kamata na damu kaina dan naga hotonta a
ɗ
akinsa ba, sam ma babu ƙatar hakan."
Da wannan tunanin yayi saurin tattare wajen, tare da gyarasa ya maidashi yanda yake.
Turo ƙofar
ɗ
akin da akayine yasa su maid
a hankalinsu wajen, ganin Dr.Hafeez ne yasa suka sauƙe ajiyar zuciya, Abbou Kareem ne yayi masa jagora harzuwa inda Maleek
ɗ
in ke kwance.
Wasu ƴan gwaje gwaje Dr.Hafeez
ɗ
in yayiwa Maleek, ganin abun na buƙatar nutsuwa sosai ne yasashi
ɗ
ago kai ha
ɗ
i da cew
a. "Please ko zaku
ɗ
an jira a falo, because hayaniyan ku zai iya
ɗ
an disturbing
ɗ
ina wajen yi masa kyakkyawan checking."
Jin abun daya fa
ɗ
ane yasa dukansu suka fita daga
ɗ
akin, dan su dama burinsu shine suga ya bu
ɗ
e koda idanunsa ne.
Koda suka fito da
ga cikin
ɗ
akin, Abbou Jaheed, da kuma Abbou Kareem ne suka nufi cikin gidan, dan dama sun matsu suje su duba jikin Laylerh'n, kasancewar tuni Abbou Jaheed ya tura Dr. Ishaq wato family doctor'nsu saƙo akan yazo ya duba jikin Laylerh'n.
Alhaji Ahmad da Naj
eeb kuwa waje suka koma dan sallaman baƙin da suka tara, yayinda aka bar Fou'ad shi ka
ɗ
ai zaune acikin falon Maleek
ɗ
in.
Oum Ayush ce zaune abakin gadon, saikuma Aunty Zee da Teemah wanda suke tsaye agefen Dr. Ishaq wanda yake ƙoƙarin daidaita tafiyar d
rip
ɗ
in daya
ɗ
aurawa Laylerh'n.
Bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin da akayine yasa duk suka juya, ganin su Abbou Jaheed yasa Oum Ayush sauƙe ajiyar zuciya.
Ƙ
arasowa cikin
ɗ
akin sukayi fuskarsu
ɗ
auke da matsananciyar damuwa, hannu Abbou Jaheed ya sa ya
ɗ
an ta
ɓ
a goshin Lay
lerh'n wanda ya
ɗ
au zafi zau kamar wuta, hakanan yaji wani irin matsanancin tausayin Laylerh'n ya kamashi, cikin karyewar zuciyar da ta sameshi ya dubi Dr.Ishaq, asanyaye yace. "Dr. meyake damun ta ne? dan naji jikinta ya
ɗ
auki zafi sosai."
Ajiyar zuciya
Dr.Ishaq ya sauƙe, tare da duban Abbou Jaheed din ganin yanda gaba
ɗ
aya hankalinsu ya tashi ne yasa shi
ɗ
anyin guntun murmushi, cikin kulawa yace. "No karku damu bawani serious problem ba ne, kawae dai tana fama ne da matsanancin zazza
ɓ
i, sai kuma yanayi
n damuwan da tasa aranta yasa jininta hawa, ƙwarai nayi mamaki danaga hakan, domin ƙaramar yarinya kamar Laylerh bana tunanin akwae wata damuwa da har zai iya sawa ta kamu da ciwon hawanjini, agaskiya Alhaji Jaheed ina tunanin ya kamata ace ku bincike ta,
domin sanin damuwar dake damunta, dan akasin hakan, zaisa damuwar ta ta ƙara fa
ɗ
a
ɗ
a, wanda kuma hakan zai iyasa ciwon nata yayi worst, idan kuwa haka tafaru gaskia za'a iya samun matsala, saboda ita yarinyace, sometimes ma batasan yanda zata kula da kant
a ba."
"Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'oun..!!" Gaba
ɗ
aya suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
an haka, saboda ko kusa basu ta
ɓ
a kawo aransu cewar wai Laylerh zata iya kamuwa da cutar hawan jini ta sanadin damuwa ba, domin kuwa ita
ɗ
in yarinyace ƙarama, wanda suke g
anin cewa babu wata damuwa da zai kawo naƙasu arayuwarta, musamman ma da ayanzu ne take ƙoƙarin cika 18 years, kuma ayanzu ne suke tsammatawa rayuwarta ƙarin jin da
ɗ
i, saboda auren da akayi mata.
Ahankali Abbou Jaheed ya cire hulan dake kansa, tare da z
ama anan bakin gadon, tuni kuwa zufa ya keto masa, haƙiƙa yau rana ce ta farinciki agaresa, amma kuma gashi tana ƙoƙarin juyewa izuwa ranar riskar damuwarsa, sosai ya ka
ɗ
u dajin cewa wae Laylerh'nsa na
ɗ
auke da hawan jini, wannan na nuna alamar cewa kenan
bai riƙe amanar da
ɗ
an'uwa da kuma mahaifiyarta suka bashi ba, saboda idan har damuwa zata iya sawa Laylerh ciwon hawan jini, to haƙiƙa hakan na nuna cewar ya gaza bata kulawarsa hundred percent.
Shiru yayi tare dasa hannayensa ya rufe fuskarsa, lallai a
bun da yakejin tsoro tuntuni shine ke ƙoƙarin faruwa.
Ahankali Abbou Kareem da jin maganar hawanjini'n Laylerh'n yasa shi a shock ya sauƙe ajiar zucia, cikin sanyin da guiwowinsa sukayi yace. "Yanzu Dr.Ishaq menene mafita? sannan kuma ya ake ciki da ma
ganar farfa
ɗ
owanta?"
"Tariga da ta farfa
ɗ
o tuntuni, kuma kamar yanda na fa
ɗ
a muku matuƙar za'a kiyaye, akuma bata kyakkyawan kulawa, to hakan bazai zama wani abun damuwa ba, saboda yanzu nayi mata allurai, sannan kuma akwae magunguna da za'a sayo idan
ta farka sai abata tasha, kada kuma ayi nesa da ita dan zata iya farkawa kowani lokaci, duk dama alluran dana mata suna da ƙarfi sosai, sannan idan ta farka ya kamata abata abinci taci kafun magani."
Cike da gamsuwa da bayanansa Abbou Kareem ya jinjina ka
e ha
ɗ
e da cewa. "Insha Allah.!"
Dr.Ishaq kuwa
ɗ
aukar jakarsa yayi, saboda dama ya gama mata duk wani abu daya kamata, ganin zai fita daga
ɗ
akinne kuma yasa Abbou Kareem ya rufa masa baya.
Ɓ
angaren Maleek kuwa sama da 30 minute Dr.Hafeez ya
ɗ
auka yana
checking
ɗ
insa.
Gano matsalar Maleek
ɗ
inne yasa take zufa ya ketowa Dr.Hafeez.
Hannu yasa ya share zufan ha
ɗ
e da
ɗ
ago kansa, kana ya sauƙe wata ƙatuwar ajiyar zuciya, lallai akwai aiki ja agabansa, kallon agogon dake
ɗ
aure atsintsiyar hannunsa yayi. "10
:40 am" Yafa
ɗ
a abayyane yana me
ɗ
an zaro idanunsa.
Cikin sauri da kuma hanzari ya juya yafice daga cikin
ɗ
akin.
Fou'ad dake zaune afalo yayi jigum, ganin Dr.Hafeez
ɗ
in yafito afujajan ne yasashi saurin miƙewa tsaye, cikin bayyana tashin hankalinsa yace.
"Dr. Lafiya?."
Kai Dr.Hafeez ya girgiza, cikin yanayin tashin hankalin da yake ciki yace. "Ba lafiya ba, saboda akwai babban matsala mintuna 20 kawai muke dashi wanda ya rage mana da zamu iya ceto rayuwar Maleek, maza maza yanzu ka ƙira emergency, mu
wuce dashi hospital."
Amatuƙar razane Fou'ad yace. "20 minute fa kacal kace Doctor, bangane me kake nufi ba, please kafa
ɗ
amin meke damun Maleek.?!!!" yanayin yanda yayi maganar cikin matsanancin tashin hankali ne yasa. Dr.Hafeez soma girgiza kansa, ƙwar
ai shima ya tsorata da al'amarin.
cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.
"Zuciyarsa ce take gab da bugawa!."
Tamkar shock haka Fou'ad yaji sauƙan kalaman Dr.Hafeez cikin matsanancin tashin hankali yace. "Bugawar zuciya?."
"Eh, irin bugawan da baz
ata sake amfani ba, wanda kuma za tasa ya rasa gaba
ɗ
aya Rayuwarsa.!!!"
*(No charge woo
🥴
. team Maleek how market? najiku shiru, kuyi haƙuri kowa da irin tasa ƙaddaran, then ƙaddara ba agogon hannu bace bare mu juyasa yanda mukeso, ahaka Labarin Layle
rh Maleek yazo, amma idan zaku taushi zuciyarku asannu zakuji dadin karatu.)*
1/19/21, 8:15 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna.
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it.
Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
*Chapter twenty sixth*
Ahankali Fou'ad ya rumtse idanunsa wanda suka cika da ƙwalla
, saboda sosai yaji wani irin matsanancin tausayin abokin nasa ya sake lullu
ɓ
e sa, yayinda kuma yaji take zuciarsa ta karye.
Tabbas ya yarda cewa kowani bawa da irin tasa ƙaddaransa arayuwa, yayinda shi kuma Maleek wannan itace ƙaddaransa, Ƙaddarar So me
tsananin zafi, ra
ɗ
a
ɗ
i, ha
ɗ
i da kuma cutarwa, haƙiƙa sae ayau ya sake tabbatarwa da kansa cewar, ba ako da yaushe bane zurfin ciki ke haifar da riba, hasalima sometimes baya kowo komai sai danasani, da kuma ƙunan zuciya, dan asanadin hakanne kanaji kana ga
ni zaka rasa dama da kuma za
ɓ
in zuciyarka.
Hannu yasa ya
ɗ
an dafe kansa, tuna cewar basu da wadataccen lokacine yasa shi bu
ɗ
e idanunsa cikin sauri yace. "Yanzu Dr.Hafeez meye abunyi? Dan Allah kayi duk yanda zakayi wajen ganin ka ceto rayuwar Maleek, kada
Mu rasashi please....!"
Dr.Hafeez dake ƙoƙarin cire handglobe
ɗ
in dake hannunsa ne, cikin sauri sauri yace.
"Babu wani wadataccen lokaci Fou'ad, domin ni kaina na tsorata da lamarin, amma yanzu na tura saƙo wa asibitin mu, nanda mintuna 5 za'azo da
ambulance a
ɗ
aukeshi, rashin lokaci yasa tafiya amotar gida bazai yiwu ba."
Jin hakane yasa Fou'ad sauƙe wata wahalalliyar ajiyar zuciya, hakanan gaba
ɗ
aya komai ya daina masa dadi, zuciyarsa cike da fargaba ha
ɗ
i da zallan tashin hankali ya lalu
ɓ
o wayarsa
dake cikin aljihu, tare da dannawa number'n Abbou Jaheed ƙira.
Abbou Jaheed dake zaune abakin gadon da Laylerh ke kwance, wanda tuni ya riga daya fa
ɗ
a duniyar tunani, jin ƙaran wayarsa ne yasa shi dawowa hayyacinsa, tare da zaro wayar daga aljihunsa, gani
n sunan Fou'ad na yawo akan screen
ɗ
in wayar ne yasashi saurin picking call
ɗ
in.
Saidai kuma jin abun da Fou'ad
ɗ
in ke fa
ɗ
a ne, yasa matsanancin tashin hankali ya bayyana ƙarara akan fuskarsa, hakanne ko ya sashi miƙewa tsaye cikin sauri yana fa
ɗ
in kalmar
. "Innalillahi Wa'inna Ilaihirraju'un!."
Jin Abbou Jaheed
ɗ
in na salati ne yasa su Oum Ayush da kuma Abbou Kareem zuba masa ido, ganin ya cire wayar akan kunnensa ne kuma, yasa Abbou Kareem cikin tashin hankali, da fa
ɗ
uwar gaba yace. "Wani abune kuma
ya sake samun Maleek
ɗ
in?."
Jin Abbou Kareem ya ambaci sunan Maleek ne yasa Oum Ayush dafe ƙirjinta, tare kuma da rumtse idanunta, domin tasan ƙwarai dama hakan zai iya faruwa.
Abbou Jaheed ko ganin yanda suka kafesa da ido ne, yasa ya
ɗ
an soma girgi
za kansa, cikin muryarsa da tayi matuƙar rauni yace.
"Maleek yana cikin wani hali, domin Dr.Hafeez yace mintuna 20 ne kacal suka rage na iya ceto rayuwar sa, domin zuciyarsa tana gab da bugawa."
Idanu suka zazzaro su dukansu domin baƙaramin ki
ɗ
ima su
maganganun Abbou Jaheed
ɗ
in sukayi ba, cikin matsanancin tashin hankali Oum Ayush da ga ba
ɗ
aya jikinta yayi sanyi tace.
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraju'oun, meya samu Maleek? dama bashi da lafiya ne?."
Duk acikinsu babu wanda zai iya amsa mata tamba
yoyin nata, saboda gaba
ɗ
aya basa hayyacinsu, damuwa ne zalla kwance akan fuskokinsu.
Cikin hanzari ba tare da waninsu yace ƙala ba, suka juya suka fice daga cikin
ɗ
akin, Abbou Jaheed har yana jin tuntu
ɓ
e.
Oum Ayush da hankalinta yakai ƙololuwa wajen tas
hi, ganin babu wanda ya amsa ta acikinsu ne yasa ta rufa musu baya da sauri.
Ahargitse suka fito compound
ɗ
in gidan, wanda hakan yayi daidai da shigowar ambulance farfajiar gidan.
Cikin gaggawa ma'aikatan ambulance
ɗ
in suka firfito.
Ahargitse kuwa su A
bbou Jaheed sukayi wa ma'aikatan ambulance
ɗ
in jagora har zuwa sashin Maleek.
Koda suka shiga cikin sashin nasa kuwa, kaitsaye bedroom
ɗ
insa suka wuce, inda suka
ɗ
aurasa akan wani bed me ƙafafun taya, irin dai gadon nan da ake
ɗ
aukan marassa lafiya akai.
Koda suka gama daidaita masa kwanciarsa akan gadon, cikin yanayin sassarfa suka shiga tura gadon zuwa inda motarsu take, cikin sauri su Abbou Jaheed da duk sun ru
ɗ
e, suka rufa musu baya.
Ƙ
aran ambulance
ɗ
in da ya cika gidan ne, yasa gaba
ɗ
aya jama'ar d
ake cikin gidan suka san cewa ba lafiya, hakanne ko wasu daga cikinsu suka firfito dan ganewa idanunsu abun dake faruwa.
Zuwa lokacin kuwa, har an saka Maleek din acikin motar ambulance
ɗ
in, yayinda driver'n motar ya jata da wani irin speed ya fice daga c
ikin gidan.
Hakan yasa take su Abbou Jaheed suka shiga moto tare da rufa musu baya.
Yanayin yanda motar Ambulance
ɗ
in ke gudu sosai akan titi batare da wani shamaki ya tsaida ta bane yasa cikin mintuna ka
ɗ
an suka iso babban katafaren asibitin da Dr.Hafee
z
ɗ
in ke aiki.
Ambulance
ɗ
in na tsayawa kuwa aka soma ƙoƙarin fito dashi daga cikin motar, koda suka fito dashi direct Emergency aka wuce dashi, nan take batare da jiran wani abu ba kuwa ƙwararrun likitotin dake cikin asibitin suka duƙufa akansa dan gan
in sun ceto rayuwarsa.
Acan gida kuwa hankalin su Oum Ayush amatuƙar tashe yake, saboda bata samu daman binsu asibitin ba kasancewar idan tatafi Laylerh zata iya farkawa kowani lokaci.
Wanda take kuma labarin ciwon Maleek
ɗ
in ya cika gidan.
Har ya isa
kunnen Momy da kuma ƙanwarta Aunty Aina'u.
Wata irin dariya me
ɗ
auke da farinciki Momy tayi, cikin bayyana jin da
ɗ
inta tace.
"Nasamu hanya mafi sauƙi na tarwatsa akwalan zuciyar ka Maleek, domin yanzu ne baƙin cikin rayuwarka zai soma, sannan kuma t
a sanadiyar Laylerh wata rana sai ka rasa zuciya aƙirjinka."
Dariya Aunty Aina'u ta fashe dashi, dan itama kanta taji da
ɗ
in hakan, cikin son zuga ƴar uwartata tace.
"Ya kamata ace daga yanzu wasan ya soma, tunda dai aure ne an riga da an
ɗ
aura, so ina
tunanin ba amfanin tsaya wani
ɓ
ata lokaci."
Murmushi Momy tayi ha
ɗ
e da jinjina kanta cikin son cimma manufarta tace.
"Tabbas sai abun da nakeso ya faru, sai kuma na cimma burina."
Dariya sukayi su dukansu ita da Aunty Aina'un, tare da cigaba da kitsa ya
nda munafurcin nasu zai kasance.
Ɓ
angaren Oum Ayush kuwa jikinta amatuƙar sanyaye ta baro compound
ɗ
in gidan, kaitsaye
ɗ
akinta ta koma wajen Laylerh'n da ke kwance. Teemah ce zaune agefenta, wanda gaba
ɗ
aya yanayin damuwa ya bayyana akan fuskarta, sabod
a jin ance Mr.Soldier
ɗ
inta babu lafiya, yasa duk taji jikinta ya mutu.
Shigowar Oum Ayush cikin
ɗ
akinne yasa ta
ɗ
ago kanta cikin sauri tace. "Ya jikin Yah M.Jay
ɗ
in?."
Oum Ayush da gaba
ɗ
aya yanayin idanunta sun sauya, sun kuma cika da ƙwalla, ajiar zu
cia ta sauƙe tare da ƙarasowa cikin
ɗ
akin, cikin sanyin murya tace.
"Da sauƙi, saidai an wuce dashi asibiti."
"Asibiti!." Teemah tafa
ɗ
a tana
ɗ
an zaro idanunta wanda suka cika da tsananin tausayin Ya M.Jay
ɗ
in da kuma ƙawarta Laylerh.
Kai Oum Ayush ta j
injina mata, tare da ƙarasowa jikin gadon ta zauna, ahankali ta
ɗ
ago kan Laylerh ta
ɗ
aura acinyarta, baƙaramin tausayin Laylerh da Maleek
ɗ
in takeji ba, wanda hakan yasa gaba
ɗ
aya rauninta ya bayyana, har ta kai ga idanunta na neman zubar musu da ƙwalla.
Hospital.
Gaba
ɗ
aya likitotin da suka duƙufa akansa gumine ke feso musu, saboda sosai suka tsorata da ciwon Maleek
ɗ
in, don wani irin kamu ciwon yayi masa, wanda shi kansa baisan da hakan ba, duk da cewar ciwon baici jikinsa sosai ba, amma wani abun m
amakin shine zuciyarsa dake neman bugawa lokaci
ɗ
aya.
Ɗ
aya daga cikin doctors
ɗ
inne ya kalli agogon dake
ɗ
aure a tsintsiyar hannunsa, wanda ke