Showing 24001 words to 27000 words out of 244674 words
/>
a
ɗɗ
iyar lallausan darduma ya
ɗ
auka ha
ɗ
i da wayarsa wanda keta faman ringing ganin ƙiran bawani me mahimmanci bane yasashi ƙin
ɗ
agawa, da
rduman na riƙe ahannunsa haka ya fito daga part
ɗ
insa ya nufi masallaci.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa jin ciwon marar nata ya
ɗ
an lafa ne yasa ta tashi tayi sallan magriba, koda ta sallame sallan bata tashi ba saida tayi sallan Isha,
ɗ
an musku
tawa gefe tayi tare da kwantar da kanta ajikin gado, azkar take amma gaba
ɗ
aya tunani da hankalinta sun tafi zuwa wani waje daban, daga jiya zuwa yau wani irin fitinannen baƙon yanayi takesamun kanta aciki, babu wani minti da zai wuce batare da tayi tunan
insa ba, haka zalika ko wani bugun zuciyarta
ɗ
aya da tunaninsa yake tafiya, haka takeji kaman ana zana mata tunaninsa acikin jininta, wani abu na musamman takeji akansa, wanda kuma hakanne kesawa taji zuciyarta na ƙoƙarin bayyanar da rauninta, batasani
ba, bata kuma san meyasa tunaninsa ke sawa taji kaman tayi kuka ba, haka takeji ajikinta tanason kasancewa dashi, ayanzu ba abun da takeson shaƙa kaman ƙamshin sa, wani irin fitinannen feeling takeji akansa.
Samun kanta da tayi cikin shauƙin tunaninsa
ne yasa ta sake matse jikinta waje
ɗ
aya, tare da lumshe kyawawan idanunta.
Kusan atare suka shigo cikin gidan su dukansu, Najeeb wanda shiya fara ganin Maleek
ɗ
in, murmushi ne ya fa
ɗ
a
ɗ
a akan fuskarsa, cikin sa
kewa ya miƙawa Maleek hannu alaman su gaisa, akaron farko kenan tun wayewar gari zuwa yanzu da ya
ɗ
an saki murmushi akan fuskarsa, wanda shima iya kansa kan la
ɓɓ
an bakinsa, hannu ya miƙawa Najeeb
ɗ
in suka gaisa.
Alhaji Ahmad Rufa'e ne ya fafa
ɗ
a fari'arsa tare da
ɗ
an bubbuga kafa
ɗ
an Maleek
ɗ
in cikin kulawa yace. "Wellcome back son, i hope kadawo nan Nigeria da zama?."
Ɗan murmushi yayi wanda ya bayyana tsantsar kyaunsa, cikin husky voice
ɗ
insa yace.
"Haka nake tunani."
Murmushi dukansu sukayi, cikin jin dadi Abbu da Alhaji Ahmad Rufa'e sukace.
"Allah yasa."
Abbu ne ya dubi Maleek
ɗ
in cikin kulawa yace.
"M.J ga Najeeb ina fatan zamanka a America baisa kamantashi ba."
Ɗ
an kall
on Najeeb
ɗ
in yayi, wanda shima kallonsa yake, batare da ya ce komai ba ya jinjina kai, alaman bai mantashi ba. Ɗauke kansa yayi gefe tare da
ɗ
an lumshe idanunsa, wanda hakan ya zame masa sabo kuma
ɗ
abi'a.
Najeeb kuwa ƙurawa M.J
ɗ
in idanu yayi, hakanan y
aji wani abu aransa game da Maleek
ɗ
in, saidai atake yakau da tunanin dake ransa.
Kusan atare duk suka shiga cikin falon, Momy dake zaune tana ganinsu ta saki murmushi, cikin kulawa da son karrama baƙin nasu tace. "Sannunku da dawowa, kusan mintuna 1
5 kenan da dinner ke jiranku a dinning."
Murmushi Abbu yayi, tare da kai dubansa ga Maleek wanda ke ƙoƙarin nufar sashinsa.
"Maleek."
Abbu yaƙira sunansa.
Tsayawa da tafiyan yayi tare da
ɗ
an juyowa ya kalli Abbu'n nashi. Shim
a Abbun kallonsa yayi.
Tabbas shi mutum ne me saurin fahimta, sometimes ma yafi fahimtar magana ta ido, fiye da yanda mutum zai furta, wannan yasa ko awajen horar da
ɗ
alibai yakan sa su koyan yanda zasuyi magana da idanunsu, haka kuma idan aka musu maga
na da ido zasu fahimta, yakan gane abun dake zuciyar mutum daga yanayin kallon da mutum
ɗ
in keyi masa, gane abun da Abbu ke nufi ne ya sashi fasa shiga side din nasa.
Ƙ
arasawa dining area din sukayi, wanda tuni anriga da an ƙara yawan kujerun waje, s
abanin da da kujeru 4 ne awajen.
Zama sukayi dukansu, yayinda Momy ta shiga ƙoƙarin seving
ɗ
insu. Abbu ne ya
ɗ
ago kai tare da duban Momy cikin kulawa yace.
"Kisa aƙiramin Laylerh?."
Wani baƙin cikine ya tokare maƙoshin ta, sam
batason kulawan da Abbu ke bawa Laylerh,Batare da ranta yaso ba ta ƙira
ɗ
aya daga cikin masu aikin gidan, tace da ita taje ta ƙira Laylerh.
Cikin sauri kuwa haka me aikin nasu ta tafi dan cika umarnin Momy'n.
Laylerh da har yanzu
ke zaune akan sallaya ta lumshe idanunta tare da dafe saman mararta dake mur
ɗ
awa, jin ana knocking ƙofar
ɗ
akin nata ne yasa ta bude idanunta, tare da juyawa ta zubawa ƙofar idanu, still knocking ƙofar da aka cigaba da yine, yasa ta miƙewa tsaye, duk da cew
ar tanajin ciwo amararta amma haka ta cije. Ƙarasawa jikin ƙofar
ɗ
akin tayi tare da bu
ɗ
ewa.
"Kizo in ji Hajiya." Me aikin tafa
ɗ
a tana me kafe Laylerh'n da idanu.
Kai Laylerh ta jinjina alaman. "To." sanin halin Momy yasa batare da ta kom
a cikin
ɗ
akin nata ba ta fito, yayinda ta ware
ɗ
an kwalin dake kanta ta
ɗ
an yafa zuwa wuyanta, duk dama dai vail
ɗ
in dashi gwamma babu dan yana showing sosae. Tana ƙarasowa cikin falon, takai dubanta kan dining area'n, take kuwa idanunta suka
sauƙa akan faffa
ɗ
an bayansa, kasancewar zaman da yayi ya bawa cikin falon baya ne, wani irin fitinannen sanyi ne taji na shiga jikinta, tare da ratsa tafin ƙafanta, yayinda hancinta ya shiga zuƙo mata dadda
ɗ
an ƙamshin turarensa.
Ƙ
asa tayi da kanta tare d
a ƙarasowa dining area
ɗ
in.
Najeeb da tun shigowanta cikin falon ya zuba mata idanunsa, har zuwa yanzu kuwa bai
ɗ
auke kallonsa daga gareta ba, baisan me yasa ba hakanan yake samun kansa dason kallonta, wani abu na musamman yakeji adangane da ita.
Cikin sanyi taja kujera ta zauna,
ɗ
an
ɗ
ago da kanta tayi, bisa tsautsayi idanunta suka fa
ɗ
a cikin na Najeeb dake jifanta da kallo me
ɗ
auke da ma'anoni daban daban, sauƙe idanunta ƙasa tayi, tare da sauƙesu akan yatsun hannun Maleek dake
ɗ
aure bisa sama
n table
ɗ
in cin abincin.
Ƙ
urawa kyawawan fararen yatsun nasa idanu tayi wanda suke
ɗ
auke da shining nails, yatsarsa ta tsakiya ta ƙurawa ido wanda ke sanye da wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en shining ring, ajikin ring
ɗ
in an rubuta A.M da manyan baƙi.
Kallon ring
ɗ
in
dake hannunta tayi da kyau, sam basu da maraba da wanda ke hannunsa saidai ita harufan da aka rubuta akan nata L.M ne nashi kuma A.M,
ɗ
an jim tayi tare da murza zoben nata, duk da ita kanta batasan da ya akayi zoben ya shiga hannunta ba amma tanason zoben
sosai, dan bata ta
ɓ
a mantawa watarana tun tana ƙarama, ta kwanta bacci koda ta tashi sai gani tayi an sanya mata zobe a
ɗ
aya daga cikin yatsun hannunta, tun daga wannan lokacin kuwa bata ta
ɓ
a cire zoben daga hannunta ba.
So take ta
ɗ
an saci kallonsa amma n
auyin hakan takeji.
Ganin duk sun fara cin abincinne yasa ta
ɗ
auki plate tayi seving kanta.
Duk yanda taso cin abincin nata ta kasa, domin hakanan takejin kallon da Najeeb keyi mata duk ya takurata, gefe guda kuma ga ciwon marar ta da ya tsananta, r
umtse idanunta tayi tare da
ɗ
an karyar da wuyanta gefe, ciwo mararta keyi sosae.
Najeeb ne ya tsaida cin abincin da yakeyi tare da zuba mata ido, dan ya karanci cewa akwai abun dake damunta.
"Laylerh!." Yaƙira sunanta cikin wata silent voice.
Layle
rh da ayanzu ciwon nata yakaita maƙura har ta kai ga idanunta sun ka
ɗ
a sunyi ja, ahankali ta
ɗ
ago da kanta ta kallesa.
Idanunsa ya
ɗ
an zaro waje ganin yanda idanunta suka sauya launi ne yasa cikin kulawa yace.
"Are you okay?."
Samun kanta tayi da kasa ta
nka masa, lokaci
ɗ
aya wasu hawaye suka kwaranyo daga cikin idanunta.
Wanda Sauƙan hawayen nata yayi daidai da
ɗ
ago kai da Maleek yayi, wanda tun zuwanta bai
ɗ
ago kansa daga abun da yakeyi ba.
Ganin hawaye a idanunta ne ya sashi janye idanunsa daga kan
ta, asanyaye ya
ɗ
an lumshe idanunsa.
*( Menene fata da burin dake cikin zuciyar Laylerh da Maleek? Idan ƙundin Ƙaddaransu aha
ɗ
e take dana juna, me kuke tunanin zai faru anan gaba idan Najeeb ya shigo cikin rayuwar Laylerh? Tabbas akwai wata soyayya me
tsananin zafi da ta
ɓ
a zuciya agaba, kada ku manta tun afarko na fa
ɗ
a muku cewa wannan salon na dabanne, haka zalika LAYLERH MALEEK daban yake da sauran labarai da kuka sani, kar ku manta yanzu akafara wasan. sannan kuyi haƙuri jia kunjini shiru nayi typin
g ne ya goge shiyasa, kuma typing akwai wahala sosai
😪
)*
*Vote nd Comment*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama:
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
Phatymasardauna
*Wattpad*
@fatymasardauna
#hausanovels
*Chapter 8*
Idanu Najeeb ya zuba mata ganin yanda take ta mutsu mutsu, ga kuma hawaye still na sauƙa akan fuskarta, ganin yanda take taune lips
ɗ
inta ne yasa shi jin wani i
ri ajikinsa, asanyaye ya sake ƙiran sunanta, akaro na biyuk enan.
Kasa amsa masa tayi saima rumtse idanunta da tayi, tare da cizan la
ɓɓ
anta, asanyaye ta sa hannu ta share hawayen dake kwance akan fuskarta, jin bazata iya jurewa bane ya
sa ta
ɗ
aura kanta akan table
ɗ
in cin abincin, sosai marar nata ke ci gaba da mur
ɗ
awa, ahankali ta soma sakin sheshsheƙan kuka, tare da dafe saman marar nata da hannunta.
Tashin sautin sheshsheƙan kukanta ne yasa hankalin su Abbu Jaheed dawowa k
anta, cikin kulawa ha
ɗ
e da nuna tsantsar damuwa Abbu Jaheed yace.
"Subahanallah Laylerh lafiya meke damunki?."
Yayi maganar cikin yanayi na
ɗ
an ru
ɗ
ewa.
Jin muryar Abbu ne yasa kukan nata ƙaruwa, cikin sheshsheƙan kuka tace. "Abbu
mara na zai fa
ɗ
o ƙasa, ciwo nakeji sosai."
Cikin tausayawa, Abbu da Alhaji Ahmad suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
in. "Subahanallah!."
Ɗ
an jim Abbu Jaheed yayi, take kuma tunanin ƙiran Doctor ya zo masa, waya ya zaro daga cikin aljihunsa, cik
in yanayin damuwa yace.
"Bari naƙira Dr.Yazo ya dubaki."
Baisaurari komae ba yayi dialing number'n Dr.Ishaq.
Bugu biyu kacal Dr. Ishaq
ɗ
in ya
ɗ
aga, bayan sun gaisane Abbu yayi masa bayanin abun dake faruwa, kasancewar sa family doctor
ɗ
ins
u, yasa take yace gashinan zuwa. Jin hakanne yasa Abbu ya aje wayar, kallon Laylerh'n ya kuma yi wanda har yanzu ke aikin kuka, yayinda ta duƙunƙune jikinta waje
ɗ
aya da dukkan alama ciwon marar ne ke wahalar da ita.
Cikin tausayin
ta Abbun yace. "Sannu ko Laylerh, yanzu Dr. zai zo ya dubaki, am sorry jeki
ɗ
aki ki kwanta kafun Dr. Ishaq
ɗ
in yazo."
Jin abun da Abbun ya fa
ɗ
a ne yasa ta
ɗ
an jan kujeran da take kai baya, cike da son daure ciwon da takeji ta miƙe tsa
ye, tashin ta tsaye kuwa yayi daidai da wani irin mur
ɗ
awa da mararta yayi, wanda hakan yasa ta rumtse idanunta da ƙarfi, tare da sakin wata ƴar ƙara, take jiri ya kwasheta, hakan yasa tatafi luuu zata fa
ɗ
i, cikin azama Najeeb yasa hannu ya tarota ta fa
ɗ
a
jikinsa.
Daidai lokacin kuwa Maleek ya
ɗ
ago kansa, wanda tun fara kukan nata ya sadda kansa ƙasa baisake
ɗ
agowa ba sai yanzun,
ɗ
ago idanunsa da yayi yayi daidai da fa
ɗ
awarta jikin Najeeb. Wani irin abune yaji ya caki ƙahon zuciyarsa, wanda zafi d
a ra
ɗ
a
ɗ
in sa ya ratsa cikin ƙwaƙwalwa da sassan jikinsa, rumtse idanunsa da suka ka
ɗ
a sukayi jajur yayi tare da bu
ɗ
e bakinsa ya fesar da wani zazzafan numfashi.
Najeeb kuwa taro Laylerh'n da yayi ta fa
ɗ
a jikinsa ne, ya sashi jin wani iri
n shock, take yaji gaba
ɗ
aya tsikar jikinsa sun mimmiƙe, lokaci
ɗ
aya wani irin yanayi ya soma ratsa ƙashi da bargonsa, hannayensa dake rawa yakai kan kyakkyawar fuskarta, cikin wata irin murya me sanyi yace. "Laylerh! please wake up, ki bu
ɗ
e idanunki ple
ase." Yafa
ɗ
i maganan a
ɗ
an ru
ɗ
e, dan yanda yaga idanunta na lumshewa, ya sanyashi jin fa
ɗ
uwar gaba.
Duk da cewar tana jinsa amma bazata iya amsa masa ba, saboda hakanan takejin kamar tunani da hankalinta na ƙoƙarin barin jikinta, idanunta ne su
ka cigaba da lumshewa, yayinda jikinta ya sake.
Ganin haka ne yasa Abbu tasowa hankalinsa amatuƙar tashe ya taho kan Laylerh'n,
ɗ
ago ta yayi daga jikin Najeeb, ahankali Abbu ya shiga girgizata tare da soma ƙiran sunanta. Ganin kamar bata cikin
hayyacinta
ne yasa Abbu
ɗ
ago kai ya dubi Maleek wanda ya lumshe kyawawan idanunsa, yayinda yayi kamar baisan abun da ke faruwa ba.
Hankalin Abbu a
ɗ
an tashe yace. "Please M.J sake ƙiran Dr.Ishaq, Laylerh ta fara fita hayyacinta banason wani abu ya
sameta.."
Abbu bai ida maganar tasa ba Dr.Ishaq ya shigo cikin falon.
Ganinsa ne yasa Abbu sauƙe ajiyar zuciya, da kansa ya
ɗ
aga Laylerh'n inda ya kwantar da ita akan wata luntsumemiyar kujera dake nan side din dining area'n.
Ƙ
arasowa ciki
n falon Dr. Ishaq yayi, hannunsa riƙe da ƴar jakarsa wacce ya zuba kayan aikinsa da yasan zai
ɓ
uƙata aciki.
Cikin kulawa Abbu da duk ciwon Laylerh'n yasa shi cikin damuwa yace. "Please Dr. kayi checking
ɗ
inta, naga kaman bata motsi."
Kai Dr.Ishaq ya jinjina alaman duk yanda Abbun keso haka za'ayi.
Ɗ
an ranƙwafawa yayi tare da bu
ɗ
e ƴar jakarsa ya ciro abubuwan dayasan zai buƙata.
Cikin wasu ƴan sakanni ya gama yi mata duk wasu gwaje gwajen da zaiyi mata.
Acikin ƴan sak
annin nan kuwa idan ka kalli fuskar Abbu da kuma Alhaji Ahmad, damuwa kawai zaka hango akwance, yayinda Najeeb kuwa ya bada duk wani attention
ɗ
insa akan Laylerh'n, fararen kyawawan legs
ɗ
inta wanda suka
ɗ
an bayyana, sakamakon doguwar rigarta da ta
ɗ
an
ɗ
a
ge ya zubawa ido baya ko ƙiftawa,daga cikin zuciyarsa kuwa abubuwa da yawa yake saƙawa.
Maleek.
Harzuwa yanzu idanunsa alumshe suke, ga wanda baisan meke faruwa ba, idan yazo zai iyi tunanin cewa bacci yake, saidai kuma aza
hirance ba hakan bane, shi ka
ɗ
ai yasan abun da yakeji acikin zuciyarsa, ahankali yake fitar da numfashi, yayinda yakejin jikinsa duk ba da
ɗ
i, lokaci
ɗ
aya yaji kansa nayi masa ciwo, jingina bayansa da jikin kujeran da yake kai yayi, ajiyar zuciya yake sak
i akai akai, daga cikin ƙirjinsa kuwa zuciyarsa ce ke beating da sauri sauri.
Daga
ɓ
angaren Dr. Ishaq ma ajiyar zuciyan ya sauƙe, dan gane abun dake damun Laylerh'n yasa komai yazo masa cikin