Showing 87001 words to 90000 words out of 244674 words
na farko da Fou'ad
ɗ
in ya fara ga
nin Maleek
ɗ
in acikin irin wannan halin, ahankali ya sanya hannunsa ya dafa kafa
ɗ
an Maleek
ɗ
in cikin son ƙarfafa masa guiwa yace.
"Shiru da zurfin ciki basa ta
ɓ
a kawar da damuwa M.Jay, tabbas na fahimci irin yanda kakeji azuciyarka, saidai kuma kasani ako
da yaushe muna tafiya ne da Ƙaddaran mu, ƙaddaran mu da bamu da ikon sanjata daga mummuna izuwa kyakkyawa, sau dayawa ba komae da kake so kake samu ba, haka kuma ba kowani buri ne ke cika ba, sau da dama mukan rasa hope
ɗ
inmu, kuma amma hakan baya nufin c
ewa har abada zamu ta rasa hope
ɗ
in mu bane, lallai watarana burin mu zai cika, saboda idan mun rasa anan zamu samu acan, Allah Shi yake duk wani tsarinsa babu kuma wanda ya isa ya wargaza, saboda haka ka sawa zuciarka jarumta, dan Allah Na roƙeka akaro na
uku katashi kasa kaya mutafi wajen
ɗ
aurin auren nan, kada fa kamanta Laylerh ƙanwar kace, kuma ako da yaushe burinka shine rayuwarta tayi kyau, meyasa bazaka kwa
ɗ
aitawa kanka halartar
ɗ
aurin aurenta ba? ka tuna koba komai ita
ɗ
in ƙanwace agareka, kuma ita
ɗ
in wani
ɓ
angare ne na zuciyarka, saboda idan akace ayau Abbou Jaheed ya kwanta dama kaine komae nata, sannan kayi tunanin rashin zuwanka wajen
ɗ
aurin auren nata me zai haifar? baza'a fasa abun da Allah Ya tsara ba, haka kuma Abbou Jaheed bazaiji da
ɗ
in bak
an ba, idan ya tambayeka dalili wace amsa zaka bashi?, nasan baka da ita, saboda haka ka manta baya Maleek ka fuskanci gaba please!."
Idanunsa wanda suka ka
ɗ
a sukai jajur ya bu
ɗ
e tare da tsaida kallonsa akan Fou'ad
ɗ
in, tabbas kalaman fou'ad
ɗ
in na ƙars
he sun tabbatar masa da cewar Fou'ad baisan zafi da rafa
ɗ
in da yakeji acikin zuciyarsa ba, domin da ace yasan koda kwatankwacin hakan bazai ta
ɓ
a ce masa ya manta da baya ya fuskanci gaba ba, domin kuwa abune da har abada bazai ta
ɓ
a yiyuwa ba, domin manta b
aya agareshi tamkar mantawa da rayuwarsa ne.
La
ɓɓ
an
ɓ
akinsa ya cija tare da dunƙule hannunsa, haƙiƙa dama yasan babu wanda zai fahimci haƙiƙanin abun dake cikin zuciyarsa, babu wanda zai gane me yakeji acikin ransa, zafi, ƙuna, da kuma zogi da ra
ɗ
a
ɗ
in da
yakeji azuciarsa duk babu wanda zai fahimta.
Ahankali ya miƙe tsaye tare da
ɗ
aukan kayan da Fou'ad din ya ajiye masa agefensa, cikin yanayin sanyi ya nufi bedroom
ɗ
in dake cikin falon.
Duk da yanda yakejin wani irin jiri na
ɗ
ibansa, haka ya shirya kansa
cikin riga da wandon getzner'n, tare da
ɗ
aura gare akan rigar jikinsa, wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar hula me kalan blue ya saka akansa, kasancewar aikin dake jikin babbar rigar tasa blue ne, tunda yake wannan shine karo na farko daya fara saka manyan kaya, bakuma ƙarami
n kyau suka masa ba, yayinda suka bayyana cikar kamalansa, duk da cewar yana
ɗ
auke da damuwa amma hakan baisa mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jikinsa sauyawa ba, kyau ajininsa yake wannan yasa ako wani condition ya samu kansa kyawunsa baya tawaya.
Ha
ɗ
a
ɗɗ
en black blue
ɗ
in takalmi ƙiran company'n Italy ya sanya aƙafansa, tare da
ɗ
aura agogon diamond ahannunsa.
Ƙ
warai yayi kyau sosai, dan da ace wata mace zata
ɗ
aura idanunta akansa cikin shigar tasa, to babu yanda za'ayi ta
ɗ
auke kanta.
Sam baya buƙatar duba madubi wajen
ganin kyawunsa, hakan yasa ahankali ya mur
ɗ
a handle
ɗ
in kofar ya fice.
Fou'ad dake zaune ganin Maleek din ya fito ne yasashi sakin baki yana kallonsa, tabbas duk da cewar shi ma Namiji ne kuma kyakkyawa, yasan cewa Maleek ajin ƙarshe ne aha
ɗ
uwa, dan yana
da tabbacin cewa irin yanayin kyawun Maleek
ɗ
in daban yake dana kowa.
Sanin da yayi cewar idan ya tsaya yin wata magana, abune me sauƙi Maleek
ɗ
in yace ya fasa zuwa ne yasashi gimtse bakinsa, haka suka jera atare suka fice daga cikin falon.
Koda suka fi
to compound
ɗ
in gidan motar Maleek
ɗ
in ƙirar G waggon suka shiga, yanayin yanda yake jin jiri ne yasa shi miƙawa Fou'ad makullin motar saboda bayajin ayanda yake zai iyayin driving dan ko gani sosae bayayi.
9:55 am daidai suka iso ƙofar gidan su Maleek
ɗ
in dake cike da tarin jama'a, manya manyan malamai, ƴan kasuwa, da kuma ƴan siyasa ne cike awajen.
Yayinda Abbou Jaheed da kuma Abbou Kareem suka sha adonsu cikin shigar manyan kaya.
Najeeb na hango atsakiyarsu wanda yayi matuƙar kyau cikin shigar milk
colour getzner dake jikinsa, yasha ado sosai ta yanda kallo
ɗ
aya zakayi masa ka fahimci cewa shine angon.
Yanayin yanda mutane suka cika wajen ne yasa Fou'ad yayi parking motar daga nesa.
Duk da cewar bayason yawan hayaniya haka ya bu
ɗ
e murfin motar ya f
ito.
Taku
ɗ
aya zuwa biyu yayi yaji wani ƙaƙƙarfan jiri na neman kadashi, yayinda wani irin duhu ke ƙoƙarin mamaye ganinsa.
Kasancewarsa soldier kuma Namiji me iya shanye duk wata wahala, hakan yasashi daurewa, ya ƙarasa cikin taron jama'an, yayinda Fou'
ad ke binsa abaya.
Wajen zaman da aka tanada musamman dan su
ɗ
in suka ƙarasa suka zauna.
Ganinsa awajen
ɗ
aurin aurenne Abbou da gaba
ɗ
aya zuciarsa ke cike da fargaba ya saki murmushi, saboda sae ayanzu yaji sanyi aransa.
Kamar yanda aka rubuta ajikin k
atin auren ƙarfe 10:00 am daedae dubban jama'a suka shaida
ɗ
aurin auren.
*LAYLERH MAHMOUD NAI'EB da kuma angonta NAJEEB AHMAD RUFA'E* akan sadaki naira dubu
ɗ
ari biyar (500k).
Jin an
ɗ
aura aurenne kuwa yasa me shela
ɗ
aga muryarsa inda ya shiga nana
tawa jama'a cewar lallai aurefa ya
ɗ
auro, Laylerh ta zamo matar Najeeb.
Ɗ
aura auren da akayi yayi daidai da bugawar zuciyarsa da ƙarfi, yayinda gaba
ɗ
aya jijiyoyin jikinsa suka mimmiƙe, take wani irin matsanancin ciwon kae ya kawo masa ziyara, wanda hak
an yasashi sanya hannu ya kama kansa ha
ɗ
e kuma da miƙewa tsaye, duk jikinsa rawa yake, cikin dauriya ha
ɗ
e da cijewa ya soma taka ƙafarsa, domin kwata kwata bayajin zai iya jurewa zaman wajen, taku
ɗ
aya kacal yayi wani irin jiri ha
ɗ
i da duhu me tsanani suka
mamaye ganinsa take kuwa ya tafi luuu ya fa
ɗ
i ƙasa awajen.
*(Kuyi haƙuri two days ba editing bana gama typing da wuri shiasa.)*
*Sunday 20/December/2020*
1/19/21, 8:14 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(This
book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*
*Chapter twenty
five*
Ahankali take taka ƙafafunta dake matsanancin karkarwa, sanadin hakan ne kuma yasa suke neman gaza
ɗ
aukar nauyinta.
Yayinda kuma wani irin matsanancin ciwon kae da jiri me ƙarfi keneman rinjayarta.
Haƙiƙa abun da takeji acikin azuciyarta yau di
n, ya wuce duk wani tunanin me tunani, kasancewar haka takejin zuciyar tata kaman zata fasa ƙirjinta ta fito waje.
Yanzu kusan sama da 15 minute kenan da gama wankan ta, amma takasa fitowa daga cikin bathroom
ɗ
in saboda yanda kanta ke bala'in sarawa, da k
uma jirin dake neman kada'ita.
Ƙ
arasowarta bakin ƙofar bathroom
ɗ
inne, yasa ahankali ta
ɗ
aura hannunta akan handle
ɗ
in ƙofar, tare da bu
ɗ
eta asanyaye ta fito.
Wani
ɗ
an ƙaramin towel ne
ɗ
aure ajikinta, wanda tsawonsa ya tsaya a iyaka cinyarta, sannan kall
o
ɗ
aya zaka mata ka ga zallan raman da tayi, wanda ya bayyana kansa
ɓ
aro
ɓ
aro. Yayinda dagon gashin kanta dake jiƙe da ruwa ya kwanta lub akan baya da kuma wuyanta.
Lumshe idanunta wanda ke cike da ƙwalla tayi, ahankali tasa hannu ta dafe daidai saitin zu
ciyarta dake bugawa da sauri sauri.
Hawayen dake cikin idanunta ne suka gangaro kan fuskarta, haƙiƙa rana irin ta yau takasance
ɗ
aya daga cikin ranakun da bazata ta
ɓ
a mantawa dasu ba acikin rayuwarta, dan ayau tarasa duk wani fata da burinta, sannan farin
ciki da kuma nutsuwar zuciya, a yau duk wani tunaninta ya tsaya cak, haka takejin zuciarta na mata wani irin matsanancin ciwo, tabbas ayau ta yarda cewa samun abun da kakeso aduniar nan yafi komae da
ɗ
i, haka kuma rasashi yafi komai ciwo, kana kuma samun ab
un da kakeso abune me matuƙar wuya, tabbas ayau ta sake yardarwa kanta cewar tana matsanancin SON SA, sannan taji ajikinta cewar lallai tarasa Yaya, farinciki kuma jigonta, hakan yasa takejin wani irin suka da kuma ra
ɗ
a
ɗ
i me zafi acikin zuciyarta, haƙiƙa b
azata iya jure rashinsa da kuma yanayin da take ciki ba, domin zuciyarta bata da wannan ƙarfin.
Turo ƙofar
ɗ
akin da akayi ne yasa ahankali ta bu
ɗ
e idanunta.
Teemah da shigowarta
ɗ
akin kenan ganin hawaye kwance akan fuskar Laylerh'n ne yasa ta
ɗ
an zaro
idanunta waje, cikin yanayin mamaki tace. "Kuka kuma Laylerh? meke damunki?."
Ayanayin da take ciki yasa batajin zata iya amsawa Teemah'n, tabbas so take tayi kuka sosae ko hakan zaisa taji sauƙin abun dake sukar zuciyarta, so take tayi kukan da shi ka
ɗ
ai
ne zai iya rarrashinta.
Ahankali ta soma ƙoƙarin sulalewa ƙasa tare da sakin wani irin kuka me tsananin ta
ɓ
a zuciya.
Ganin haka yasa Teemah tayi saurin ƙarasowa gareta, tare da sa hannayenta ta
ɗ
ago Laylerh'n.
Jin Teemah'n akusa da ita ne yasa ta fa
ɗ
a
jikinta tare da rungumeta ƙam, kuka take sosai irin kukan nan dake bayyana zallar damuwar dake zuciyar me yinsa, yanayin yanda take kukan ne yasa tsoro da kuma fargaba suka shiga zuciar Teemah, domin kuwa a iyaka saninta da Laylerh bata ta
ɓ
a ganinta tana i
rin wannan kukan ba, ga kuma yanda lokaci
ɗ
aya duk jikinta ya
ɗ
auki
ɓ
ari.
Cikin sanyin jiki ta rungume Laylerh'n, kana cikin karyayyar muryarta tace. "Please Laylerh ki daina kuka, ki fa
ɗ
amin meyake damunki, ko zazza
ɓ
in ne ya saki kuka haka? dan Allah Kif
a
ɗ
amin saboda kinsa gaba
ɗ
aya zuciyata ta karye, stop crying please......" Yanayin yanda Teemah taƙare maganar cikin sanyin murya da kuma karyewar zuciya ne yasa idanunta cikowa da ƙwalla, kwarai tausayin ƙawarta ta ya kamata.
Laylerh kuwa yanayin yanda
take rusa kuka sosai ne, yasa numfashinta soma sarƙewa, hakanne kuma yasa lokaci
ɗ
aya jikinta ya saki, take kuwa numfashinta ya
ɗ
auke, wanda hakan yasa ta sulale daga jikin Teemah ta fa
ɗ
i ƙasa.
Ganin da Teemah tayi Laylerh'n ta zube aƙasa bata numfashi n
e yasa ta fasa wani irin ƙara, amatuƙar razane ta juya da gudu ta fita daga cikin
ɗ
akin dan ƙiran Oum Ayush, akan tazo taga halin da Laylerh'n ke ciki.
Cikin yanayin damuwa ha
ɗ
i da zallar rashin hankali Fou'ad dama sauran jama'an dake cike awajen sukay
i kansa, durƙusawa agabansa Fou'ad yayi tare da kamo kafa
ɗ
unsa ya soma jijjigawa, amatuƙar ru
ɗ
e kuma cikin tsoro ha
ɗ
i da zallar fargaban daya rufesa ya soma ƙiran sunansa.
Cikin sauri da tashin hankali su Abbou Jaheed suka ƙaraso wajen da Maleek
ɗ
in ke ya
she.
Durƙusawa Abbou Jaheed yayi, hankalinsa amatuƙar tashe ya soma ƙiran sunan Maleek
ɗ
in, tare da girgiza shi.
Ko motsi Maleek
ɗ
in baiyi ba, kasancewar tuni ya jima da fita a hayyacinsa, yayinda gaba
ɗ
aya numfashinsa ya bar gangar jikinsa.
Fou'ad da i
danunsa suka ciko da ƙwalla ne yasa hannunsa adaidai hancin Maleek
ɗ
in, shirun da yaji ba alamar fitar numfashi ne yasashi zaro idanunsa waje, da sauri yakai hannunsa ya dafa ƙirjin Maleek
ɗ
in daidai saitin zuciyarsa.
Jin zuciyar Maleek
ɗ
in na harbawa ka
ɗ
an ka
ɗ
an ne yasashi sauƙe wata nannuyar ajiyar zuciya, cikin sanyin da jikinsa yayi ya
ɗ
ago kae, ya kalli Abbou Jaheed wanda yake cikin tashin hankali, cikin muryarsa dake
ɗ
an rawa yace.
"Ta
ɓ
a zuciyarsa kaji Abbou bata beating da kyau, komae nata yana zam
a low, please Abbou aƙira doctor kada mu rasa shi.!"
Abbou Jaheed da gaba
ɗ
aya ya ru
ɗ
e kasa koda motsa jikinsa yayi, domin idan yace zai nemo wayartasa ma baisan ta inda zai fara ba.
Abbou Kareem ne yayi saurin ciro wayarsa, cikin tashin hankali ya danna
wa abokinsa Dr.Hafeez ƙira, bugu uku kuwa Dr.Hafeez
ɗ
in ya
ɗ
aga.
Cike da tashin hankali Abbou Kareem ya labartawa Dr.Hafeez
ɗ
in abun dake faruwa.
Yanayin yanda Dr.Hafeez yaji muryar Abbou Kareem
ɗ
in a
ɗ
an ru
ɗ
e ne yasashi cewa gashinan zuwa.
Ahankali Fo
u'ad yasoma ƙoƙarin
ɗ
aga Maleek
ɗ
in, saidai kuma yanayin yanda jikin Maleek din ke asake ne yasa Fou'ad
ɗ
in kasa
ɗ
aga sa shi ka
ɗ
ai, ganin hakane yasa Najeeb wanda isowarsa wajen kenan cikin matsanancin damuwa ya sa hannu suka
ɗ
aga Maleek
ɗ
in.
Direct cikin
gida suka nufa dashi, saidai kasancewar farfajian gidan cike yake da mutane ƴan biki dake ta hada hada, yasa suka bi ta ƙofar baya, wanda direct ya kaisu har zuwa sashinsa.
Kaitsaye bedroom
ɗ
insa suka wuce dashi, tare da kwantar dashi akan makeken gadon
sa, wanda yaji bedsheet na alfarma.
Su Abbou Jaheed da suka biyosu ne suka tsaya sukayi jigum jigum, kallo
ɗ
aya zakayiwa fuskar Abbou Jaheed ka fahinci cewa yana cikin tashin hankali da kuma tsananin damuwa.
Abbou Kareem daya cire hulan kansa ya soma fif
ita dashi ne ya
ɗ
ago kai ya kai dubansa ga Fou'ad wanda ke tsugune agaban gadon, cikin muryarsa data bayyana tsananin damuwarsa yace.
"Fou'ad meke damun Maleek ne, dama tun can bashi da lafiya har haka, amma ba wanda ya sani?."
Fou'ad ko jin tambay
ar da Abbou Kareem
ɗ
in yayi masa ne yasashi fesar da wani gauron numfashi, cikin yanayin damuwa yace.
"Bani da masania akan wannan rashin lapiyan nasa Abbou Kareem, hasalima lafiya ƙalau muka fito daga gida, bansan meyake faruwa dashi ba, aƴan kwanakin
nan gaba
ɗ
aya bana gane masa, domin yau kwana biyu kenan da muke tare dashi, amma ko abinci bayaci, abun dana lura dashi kawai shine baya cikin farinciki, lallai akwae abun dake damunsa."
Yafa
ɗ
i hakan yana me ƙoƙarin danne zuciyarsa, domin ahaƙiƙanin ga
skia ingiza sa take akan yafa
ɗ
i haƙiƙanin abun dake damun Maleek
ɗ
in, saidai kuma sanin da yayi cewar fa
ɗ
an gaskiyar lamarin bazai haifar da komae ba ne yasashi rufe bakinsa, domin tuntuni aikin gama ya riga daya gama, bayyana sirrin zuciyar Maleek
ɗ
in ba
abun dazai haifar sai rugujewar mutumta ka, da kuma
ɓ
ata alaƙa, dan Allah Yariga dayayi tsarinsa.
Jin abun da Fou'ad din ya fa
ɗ
ane yasasu yin shiru, tare da zubawa Maleek
ɗ
in dake kwance idanu, wanda kuma sai alokacinne suka lura da yanda ya rame, amma ku
ma fatarsa ta ƙara haske sosae.
Abbou Jaheed dake tsaye jin idanunsa sun ciko da ƙwalla ne yasashi lumshe su, tare da jingina bayansa da jikin bango, ahankali yake sauƙe ajiyar zuciya, yayinda aransa yake addu'a da fatan samun lafiyar
ɗ
annasa, tabbas yasa
n idan wani abu ya samu Maleek to sakacinsa ne, kuma Allah Sae ya kamashi saboda hakan, dan shi kansa yasan baya bawa
ɗ
annasa kulawa yanda ya kamata.
Wayar Abbou Kareem da ta soma ƙara ne yasa kowannensu dawowa daga duniyar tunanin da suka fa
ɗ
a.
Ganin
sunan Oum Ayush na yawo akan screen
ɗ
in wayarne yasa Abbou Kareem ya
ɗ
auki wayar cikin sauri.
Jin abun da take fa
ɗ
a ne yasashi rumtse idanunsa, lokaci
ɗ
aya kuma ya bu
ɗ
esu tare da kai dubansa ga Najeeb dake tsaye.
Ajiyar zuciya ya sauƙe batare daya ce kom
ae ba ya kashe wayan.
Kallonsa ya mayar ga Abbou Jaheed dake tsaye.
Ganin yanayin Abbou Kareem
ɗ
in ya sauya ne yasa Abbou Jaheed yace. "Lafiya meke faruwa?."
Ajiyar zuciya Abbou Kareem
ɗ
in ya sauƙe, kana cikin sanyin muryar dake bayyana sabuwar damuwar
da ya samu kansa aciki yace. "Laylerh ce ba lafiya, wai tafa
ɗ
i bata ko numfashi."
Idanu dukansu suka zazzaro waje, cikin yanayin tashin hankali ha
ɗ
i da damuwa. Abbou Jaheed yace. "Subahanallahi yanzu ina Laylerh'n take, sannan wani hali take ciki?." A
bbou ya ha
ɗ
ewa Abbou Kareem duka tambayoyin awaje
ɗ
aya.
Ɗ
an jim Abbou Kareem yayi, kana cokin sanyi yace "Tana sashin Aysha, sannan akwae buƙatar likita ya dubata cikin gaggawa, wannan wani irin tashin hankaline haka? ace atake yara dukansu biyu basu da l
afiya, sannan kowannensu baya cikin hayyacinsa, Ya Allah Kabamu ikon jurewa hukuncinka." cewar Abbou Kareem daya ƙare maganar yana me
ɗ
aga hannayensa sama alaman roƙon Allah.
Ajiyar zuciya ya sauƙe tare da lumshe idanunsa wanda suka
ɗ
anyi