Showing 96001 words to 99000 words out of 244674 words

Chapter 33 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

hakan yasa cikin fitinnannen yanayin da ta samu kanta aciki ta sake shigewa jikinsa, ha

ɗ

e da manna ƙirjinta da nasa, wanda kuma tayi hakanne saboda bata cikin hayyacinta, kasancewar gar

ɗ

i da kuma da

ɗ

in saliva

ɗ

insa, yasa tuni ta manta matsayita, da ku

ma sanin wacece ita.

A

ɓ

angaren Maleek ma hakan take, dan kuwa kamar yanda Layler'n ta zauce haka shima ya fita hayyacinsa, yayinda gaba

ɗ

aya ya manta wacece ita awajensa, zazzafan soyayyar da yake mata yasa shi manta cewar ita

ɗ

in matar wani ce, kana hal

aliyar wani, kuma mallakin wani.

Saboda ayanzu gaba

ɗ

aya zuciyarsa ta cika da matsanancin son nunawa Laylerh'n irin yanda yajima yana muradin ta.

Yanayin yanda yake shan bakinta amatuƙar zauce ne yasa shi mata wani irin runguma, wanda har sai da ƙashin j

ikinta yayi ƙara, saboda yanda ya matseta sosai ajikinsa, haka yakejin kansa kamar mayunwacin zaki, yayinda kuma yakejin kamar ya ciro zuciyarsa ya damƙa mata atafin hannunta, ko hakan zai sa ya samu sassauci na daga abun da yakeji, saboda ayanzu yakai ƙol

oluwar zautuwa akan soyayyarta, haƙiƙa son da yake mata ya wuce duk wani tunanin me tunani.

Laylerh kuwa ahankali wasu zafafan hawaye suka kwaranyo daga cikin idanunta, yayinda tuni tsayuwa ya soma ƙoƙarin gagararta, duba da irin yanda ta samu kanta aci

kin wani fitinannen baƙon yanayi, wanda kuma tunda take adunia bata ta

ɓ

a shiga makamancinsa ba, tabbas ayanzu Maleek ya kawota wata ga

ɓ

a, wanda yasa bazata ko iya tsayawa da kafafunta ba, kasancewar kuma takai maƙura ne yasa, ahankali gaba

ɗ

aya jikinta ya

sake, take kuwa ta narke ajikinsa, tare da soma yunƙurin zube guiwowinta aƙasa.

Saidai kuma kasancewar Maleek

ɗ

in na riƙe da ita, hakan yasa bai bari ta kai ƙasa ba, ya sake mannata da jikinsa.

Ahankali cikin yanayin sanyi ya zare bakinsa daga cikin nata

, tare da ha

ɗ

e goshinsu waje

ɗ

aya.

Idanunsa wanda sukayi jajur, suke kuma

ɗ

auke da danshin hawaye ya bu

ɗ

e, tare da sauƙe ganinsa akan kyawawan idanunta, wanda har zuwa yanzu basu daina zubar da ƙwalla ba.

Ahankali ya soma fitar da wani irin numfashi.

C

ikin yanayin sanyi da kuma son daidaita nutsuwarsa, yakai hannunsa kan fuskarta, ahankali ya soma ƙoƙarin share mata hawayen dake kwance kan fuskar nata.

Jin hannunsa akan fuskarta ne, yasa ta

ɗ

aura nata hannun akan nasa, tare da kama hannun nasa ta riƙe.

Cikin yanayin sanyin dake bayyana matuƙar rauninta, ahankali ta soma

ɗ

an grgiza kanta, yayinda la

ɓɓ

an bakinta suka soma

ɗ

an motsawa, da alama wani abu takeson fa

ɗ

a, amma kuma ta kasa.

Ganin hakan da yayi ne kuma ya sashi ƙura mata tsumammun idanunsa, da

ke matuƙar rikitata.

Ƙ

warai yasan akwae wani abu acikin zuciarta, wanda kuma hakanne kuma ya sashi, jafa idanunsa acikin nata baya ko ƙyaftawa, kasancewar so yake ya karanci abun dake cikin zuciarta ta hanyar kallon ƙwayar idanunta, saidai kuma yanayin ya

nda zuciarsa ke bugawa da matsanancin sonta, ya riga daya sashi rasa duk wata nutsuwarsa, yayinda daga wani sashe na

ɓ

angaren tunaninsa kuwa, gani yake kamar duk abun dake faruwa bai zamanto gaskia ba, haka yake ganin komai kamar amafarki, saboda kasantuw

arsa da Laylerh'n ya sashi jin wani abu na daban, kana kuma na musamman, haƙiƙa ayau zuciarsa ta riga da ta gama karyewa, domin yasan cewar ya rasa fata da duk wani muradin sa, tayaya zai iya rayuwa batare da ita ba? tayaya zuciyarsa zata iya jurewa? sama

da shekaru sha ya

ɗ

auka yana dakon wani abu azuciarsa wanda baisan ko menene ba, duk kuwa da cewar akowacce rana zafi da kuma

ɗ

a

ɗ

a

ɗ

in abun na sukan zuciarsa amma haka yake daurewa, akullum burinsa kuma shine yasan gaskiyar abun dake zuciarsa, baisan kowa b

a, bai saba da kowa ba, shi ka

ɗ

ai yake rayuwarsa, idan zafi yaji shi ka

ɗ

ai yake shanyewa, haka kuma idan yaji damuwa zuciarsa yake barmawa, saboda bashi da wanda zai fa

ɗ

awa, sama da shekaru bakwae kenan yanzu da sanin haƙiƙanin matsalar dake damun zuciars

a, amma haka ya daure, ya kuma bawa kansa ƙarfin guiwa, akullum ji yake ajikinsa cewa bazai ta

ɓ

a zama me gazawa ba, wannan yasa komae tsananin abu yakan iya jurewa, haƙiƙa amatsayinsa na Namiji kuma soldier ya shanye abubuwa da yawa, amma ayau rana

ɗ

aya ka

wai komai ya ruguje, yazama Loser.

Tabbas bazai ta

ɓ

a mantawa da wannan ranar ba, domin acikinta ya fara sanin meye gazawa, haka kuma acikinta ne yafara sanin haƙiƙanin ƙunci, da kuma

ɗ

acin rayuwa, kana kuma acikinta ne kalmar Gazawa ta mamaye gaba

ɗ

aya ra

yuwarsa, ya zama me RAUNI, me tsananin RAUNI.

Lallai ako da yaushe mutum yana rayuwa cikin lafiya ne idan jini yana gudana yanda ya kamata acikin jikinsa, idan akasin hakan ta faru kuma sa

ɓ

anin farinciki ne yake biyowa baya, kasancewar Laylerh itace gins

hiƙin numfashi, kuma jininsa me zai faru dashi kenan alokacin da tabar jikinsa? amsa guda

ɗ

aya ce itace Mutuwa.

Haƙiƙa ya aminta cewar gaba

ɗ

aya rayuwa cike take da ƙaddara, kuma ako yaushe sanjawa take, kamar yanda ayau wata sabuwar shafin ƙaddara ta bu

ɗ

e masa, wanda kuma sanadin hakan yasa, ya zamo mutum me matuƙar rauni.

Tabbas akullum kuma ako yaushe yakan tambayan kansa, akan meyasa ƙaddara take wujijjiga rayuwarsa?.

Yau ga Laylerh tsaye agabansa amatsayin matar wani, Laylerh'n da ya rayu da sonta

acikin kirjinsa sama da shekaru, Laylerh'n da kowani bugun zucia da numfashinsa ke tafiya da matsanancin sonta, Laylerh'n da yakejin ta ajikinsa kamar jini, Laylerh'n da ta kasance. AYSHNOOR

ɗ

insa, mafarkinsa, burinsa, kana kuma bugun zuciyarsa, Laylerh'n

da tazamo gaba

ɗ

aya duniyarsa.

Tabbas abune me matuƙar wahala jure rayuwa babu masoyi, saidai har yanzu bazai cire rae ba, haƙiƙa zai jira, kuma ko yaushe zai zamana cikin jiranta, tabbas zai jirata har zuwa lokacin da zuciarsa zata daina bugawa, lokacin

da numfashinsa zaibar gangar jikinsa, son LAYLERH ajininsa yake, daina sa abune da har abada bazae ta

ɓ

a yiwuwa ba.

Idanunsa da suka cika da ƙwalla ya lumshe, tare da cije la

ɓɓ

ansa da ƙarfi.

"Zanjiraki Ayshnoor, haƙiƙa zan jiraki har zuwa lokacin da nu

mfashi zae bar jikina!..."

Yafa

ɗ

a cikin wata irin raunanniyar muryar dake bayyana karyewar zuciarsa, wanda kuma ga dukkan alama baisan maganar tasa ta fito fili ba, dan atunaninsa azuciya yayi ta.

Ahankali ya sassauta riƙon da yayi mata, cikin sanyi y

a

ɗ

aura bakinsa adaidai tsakiar forehead

ɗ

inta, tare da sakar mata wani irin hot kiss, wanda yasa gaba

ɗ

aya tsikar jikinta mimmiƙewa.

Ahankali ya

ɗ

an soma janye jikinsa baya daga gareta.

Laylerh da wani sabon kuka ke shirin cimmata, da sauri ta riƙo hann

unsa, kanta tasoma girgizawa, kana cikin wata irin muryar da ta taho tare da matsanancin kuka tace.

"Dan Allah Yah Maleek! Dan Allah!!!" Yanayin yanda tayi maganar cikin kukane yasa shi soma girgiza mata kai, tare kuma da ƙoƙarin zare hannunsa dake ci

kin nata, saboda bayajin zai iya jurewa yanayin da yakejin kansa aciki, domin idan yaci gaba da kasancewa ahaka zuciarsa zata iya tarwatsewa.

Laylerh kuwa da gaba

ɗ

aya kukan da take yakusa shi

ɗ

ar da'ita, ganin da gaske zai zare hannunsa daga cikin nata ne

yasa ta fashewa da wani sabon kuka me tada hankali, wanda yasa gaba

ɗ

aya jikinta ya soma rawa, hakanne kuwa ya bashi daman zare hannunsa daga cikin nata, ahankali ya

ɗ

an soma jan jikinsa baya, tare da soma girgiza mata kai, yayinda kuma ya kasa

ɗ

auke idan

unsa akanta, wanda suka cika da ƙwalla.

Ganin hakane kuma yasa itama ta soma girgiza masa kae, saboda kuka yaci ƙarfinta sosai, hakan yasa bazata iya magana ba, duk da cewar kuma ƙafafunta sun kasa tsayuwa waje

ɗ

aya, haka tashiga takawo ahankali, dan so

take ta kusanta kanta dashi, domin har yanzu bai daina jan jikinsa baya daga gareta ba.

Hannunta dake rawa ta miƙo masa, cike da burin son ya kama hannun nata, cikin muryarta da ta zama over cracking tace..

"Pl....e.a...s.ee BOO don't leave me! Please!

!!"

Tamkar narkakkiyar dalma haka zuciarsa ta narke, alokacin da taƙirasa da sunan BOO, sunan da yajima yana so yaji daga bakinta, sunan da yayi matuƙar kewar jinsa daga bakinta.

Take hawayen dake cikin idanunsa suka soma ƙoƙarin sauƙowa kan kumatunsa,

wanda hakan yasa cikin sauri ya juya, tare da mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar bathroom

ɗ

in dake bayansa ya shige, kafun Laylerh'n ta ƙaraso kuwa tuni ya murzawa ƙofar key.

Hakanne kuwa yasa Laylerh da ta iso da sauri, ta fa

ɗ

a jikin ƙofar tare da sakin wani irin ku

ka me matuƙar ta

ɓ

a zucia da kuma ta da hankalin me sauraro.

Jin kukan tane kuma yasa ahankali ya sulale ƙasa inda ya zauna da

ɓ

as, tare da jingina bayansa da jikin ƙofar, idanunsa ya rumtse ƙam saboda koka

ɗ

an bayason jin kukan Laylerh'n, dan ko ayanzu haka

jin zuciarsa yake na ƙuna kaman zata faso ƙirjinsa.

Laylerh kuwa zuwa yanzu, mafarkin da tayi daren shekaran jia ne ya shiga dawowa ƙwaƙwalarta filla filla, wanda hakan yasa sautin kukanta ƙaruwa, har ya kai ga numfashinta ya soma ƙoƙarin

ɗ

auƙewa, haka

nne kuwa yasa ta ta durƙusa guiwowinta aƙasa tare da jingina kanta da jikin ƙofar, ahankali cikin sheshsheƙa ta soma ƙiran sunansa.

Maleek kuwa duk yanda yaso daurewa hakan ya kasa, dan haka yakejin kaman kansa zai tarwatse, haƙiƙa kukanta shine abu na fa

rko dake saurin karyar masa da zucia, kana kuma shike sawa yaji kaman ana sukan zuciarsa da mashi, saboda matuƙar yaji sautin kukanta, zuciarsa

ɗ

umi take

ɗ

auka.

Ahankali ya tashi daga jikin ƙofar, tare da arowa kansa juriya ya ƙarasa gaban jakuzzien dake

cikin toilet

ɗ

in, haƙiƙa ayanda yakejin kai da zuciarsa, yasa shi jin zai iyayin komai matuƙar zaiji salama da kuma sassauci. wannan yasa batare da tunanin komai ba ya shiga cikin jakuzzie'n dake cike da ruwa ya kwanta, tare kuma da nutsa kansa acikin ruwa

n, hakanne ko yasa gaba

ɗ

aya jikinsa ya lume, take kuma ruwan ya soma shiga cikin hanci da bakinsa.

Yanayin yanda ya kwanta acikin ruwanne kuma yasa ga wanda baisani ba idan ya shigo cikin bathroom

ɗ

in bazai ta

ɓ

a tunanin cewa akwai mutum acikin jakuzzie'

n ba, saboda yanda gaba

ɗ

aya ruwan dake cikin jakuzzie'n ya ha

ɗ

iyesa.

Sunday 27 december 2020

7:36 pm.

1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *L.M*

*Chapter 30*

Oum Ayush na riƙe da hannunta suka nufi babban falon gidan, wanda yake mallakin Abbou J

aheed ne, da yawan lokuta anan yake sauƙe muhimman baƙinsa.

Koda suka ƙarasa cikin falon kuwa, zaune suka samu su Abbou Jaheed

ɗ

in akan luntsuma luntsuman kujerun dake cikin falon .

Kaitsaye wajen Abbou Jaheed Oum Ayush

ɗ

in ta nufa, wanda kuma har yanzu

riƙe take da hannun Laylerh, akan lallausan carpet

ɗ

in dake malale atsakiyar falon, Oum Ayush ta zaunar da ita, daidai gaban Abbou Jaheed.

Abbou Jaheed kuwa da ke riƙe da jarida ahanunnunsa, ganin shigowar Oum Ayush da Laylerh'n ne yasashi ajiye jarida

n daily trust

ɗ

in dake hannunsa.

Ɗ

an gyara zamansa yayi, kana cike da kulawa ya kalli Laylerh'n wanda ta duƙar da kanta ƙasa, murmushi ne ya

ɗ

an bayyana akan fuskarsa, wannan yasa cikin farincikin da yakejin kansa aciki yace. "Laylerh'n Abbou Jaheed matso

kusa da Abbou'nki mana."

Laylerh da gaba

ɗ

aya jikinta ke asanyaye, jin abun da Abbou Jaheed

ɗ

in ya fa

ɗ

a ne yasa ta

ɗ

an muskutowa tare da matsowa kusa dashi.

Hannu Abbou Jaheed yasa ya

ɗ

an shafa kanta, cikin kulawa da kuma bayyana farincikinsa yace. "A

lhamdulillahi Allah ya bani dama da kuma iko, yau na cika alƙawarin dana

ɗ

auka, kana kuma na sauƙe nauyin dake rataye a wuyana, ayanzu Laylerh, babu abun da zance saidai yi miki fatan nasara agidan aurenki da kuma kyakkyawar rayuwa, sannan ahar kullum kuma

ina me godewa Allah da yasa kika zamo ƴa me biyayya agareni, Allah Ya Miki albarka Laylerh, ya kuma baki ƴaƴa masu biyayya kamar yanda kika zama me biyayya agaremu."

"Ameen." Abbou Kareem da kuma Oum Ayush suka amsa, yayinda kowannensu fuskarsa ke

ɗ

auke

da murmushi.

Wanda Abbou Jaheed

ɗ

inma Murmushi ne bayyane akan fuskarsa, cikin

ɗ

an sigar tsokana yace.

"To ni ma yau

ɓ

oyemin fuskar

ɗ

iyar tawa akeyi, baza'a bari nagani ba."

yayi maganar yana me ƙoƙarin

ɗ

aga mayafin da ya rufe fuskar Laylerh'n.

Murmu

shi Oum Ayush tayi tare da cewa.

"Eh mana Alhaji, ai kasan amarya, fuskarta tsada yake dashi awajen kowa."

Murmushi Abbou Jaheed

ɗ

in yayi, adaidai lokacin daya

ɗ

an

ɗ

age mayafin, wanda take fuskar Laylerh'n ta bayyana, ganin hawayen da yayi kwance akan f

uskarta ne kuma, yasa take yanayin fuskarsa ta sanja, lokaci

ɗ

aya jikinsa ya ƙarayin sanyi, domin dama ƙarfin hali kawai yake, take kuma wani sabon tausayin ta ya lullu

ɓ

esa, hakanne ko ya sashi ƙiran sunanta murya asanyaye.

Laylerh wanda ganin Abbou Jahee

d

ɗ

in yasa zuciyarta ta ƙara karyewa, kasa amsa ƙiran nasa tayi, take kuma wasu sabbin hawaye suka cika idanunta, hakan ko yasa ahankali tayi ƙasa da kanta, tare da ha

ɗ

e yatsunta waje

ɗ

aya ta

ɗ

an soma murzawa, lokaci

ɗ

aya kuma batare da ta ankara ba hawaye

n dake cikin idanunta suka shiga gangarowa kan fuskarta.

Ganin hakane yasa Abbou Jaheed sauƙe ajiyar zuciya, tare da kai hannunsa ya dafa kafa

ɗ

an ta, cikin yanayin sigar lalallashi yace.

"Kuka kuma Laylerh? please ki share hawayenki kinji, yau ranace

ta Musamman agareki bai kamata ace kina

ɓ

arnatar da hawayenki ba, domin babu wani mutumci da daraja ha ƴa mace, wanda ya wuce mata zaman gidan mijinta, kiyi farinciki domin dayawan mata suna da burin ganin irin wannan ranar, da za akaisu

ɗ

akin mijinsu, sab

oda haka ki daina kuka, addu'ar mu kuma ako da yaushe shine Allah Ya baku zaman lafiya da zuriya ta gari, sannan inaso ki

ɗ

auka cewar ba wai zallan jin da

ɗ

i ne kawae acikin rayuwar aure ba, haƙiƙa akwai ƙalubale da yawa, hakan yasa watarana zaki samu kanki

cikin farinciki, watarana kuma akasin haka, saidai ina me umartarki da ako yaushe ki riƙe mijinki hannu bibbiyu, sannan kiyi masa biyayya iya iyawarki, domin ta hanyar hakanne ka

ɗ

ai zaki samu aljannar da kowa ke fatan samu, tare kuma da tarin nasarorin ra

yuwa, ina fata kuma zaki ci gaba da zama me biyayya agaresa kamar yanda kike yanzu dama ko yaushe."

Ɗ

an tsagaitawa da maganan nasa yayi, kana ahankali ya riƙo hannunta, cikin

ɗ

an muryarsa da tayi sanyi yace.

"Haƙiƙa zamuyi kewarki sosae Laylerh, saidai k

uma babu yanda muka iya, domin haka rayuwa take, duk yanda aka kai ga sabo watarana dole sai anyi nesa da juna, ina miki fatan nasara agaba

ɗ

aya rayuwarki, daga ƙarshe kuma ina me miki albishir da cewa, zaku zauna acikin gidannan keda Najeeb na

ɗ

an wani ƙa

lilan

ɗ

in lokaci, saboda bai gama kammala ginin gidan da zaku zauna ba, sannan kuma ganin da nayi cewar baki da ishashsen lafiya, yasa nayi amfani da wannan damar, ta hanyar bada umarni aka gyara muku

ɗ

aya daga cikin extra part

ɗ

in dake cikin gidannan, nay

i hakanne kuma saboda naga rashin lafiyarki yana buƙatar kulawa sosai, bai kamata kuma ace kinyi nesa damu batare da kinji sauƙi ba, kuma kema nasan hankalinki zaifi kwanciya idan kina tare damu, saboda haka bana so na sake ganin hawaye a idanunki." Ya ƙar

e maganar yana me ƙoƙarin share mata hawayen dake kan fuskarta.

Wanda kuma agaba

ɗ

aya amaganganunsa babu wanda yasa taji zuciyarta ta samu nutsuwa, saima ƙara karyewa da tayi.

Hakanne ko yasa ta kasa control

ɗ

in hawayen dake cikin idanunta, yanayin yanda

taji zuciyarta ta sake raunana sosae ne yasa, lokaci

ɗ

aya taji wani irin kuka me ƙarfi yazo mata, da sauri tasa hannu ta toshe bakinta, saboda ko ka

ɗ

an batason Abbou Jaheed yaga gazawarta, kasancewar tasan kukan nata na yau, ya banbanta da na kowacce ran

a, domin kuka ne da sautinsa, zai iya fallasa asirin zuciyarta.

Hakan yasa ta soma ƙoƙarin maida kukan ta hanyar sakin shashsheƙa.

Oum Ayush da ta lura da yanayin Laylerh'n, cikin sanyin jiki ta miƙe tsaye, tare da ƙarasowa inda Laylerh'n ke zaune,

ɗ

ago

ta tayi tare da miƙar da ita tsaye ta mannata ajikinta.

Kamar kuwa dama jira Laylerh'n take, domin Oum Ayush na mannata da jikinta ta fashe da kuka.

Ahankali Oum Ayush ta soma shafa bayanta, dan awannan karan bata da bakin da zata cewa Laylerh'n tayi sh

iru.

Abbou Jaheed dake kallonsu, jin ƙwalla ta cika masa ido ne yasashi sauƙe kansa aƙasa, hannunsa ya tura acikin aljihun rigarsa, tare da ciro wasu

ɗ

aurin ku

ɗ

a

ɗ

e masu yawa da kuma

ɗ

an makullin mota.

Cikin dauriya da kuma son danne zuciyarsa daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login