Showing 12001 words to 15000 words out of 244674 words
ƴan yatsun hannunta.
Shafa kanta Abbu yayi, tare da cewa. "Naga result
ɗ
inki na firts time yayi kyau sosai, Allah Ya miki albarka." da "Ameen" ta amsa, ganin irin kallon da Momy ke mata ne yasa ta miƙewa tare da cewa.
"Abbu bari naje na ha
ɗ
a maka apple drinks
da jallop rice."
Murmushi Abbu Yayi tare da cewa. "To ƴar gidan Abbu."
Kasancewar dama matuƙar yana gari, itace meyi masa girki.
Kaitsaye kitchine ta wuce, inda ta samu Larai me aikinsu nata aikin
ɗ
aurawa da sauƙewa, matsawa can gefe tay
i, cikin nutsuwa ta shiga ha
ɗ
a abubuwan da zata buƙata wajen ha
ɗ
a apple drinks, tana kammala wa kuwa, ta
ɗ
aura masa jallop rice me rai da lafiya.
haka tayita gudanar da aikinta cikin nutsuwa harta kammala, koda ta gama tuni an soma ƙiraye ƙirayen
sallan Magriba, akan dining table ta jera duka abincin da ta girka, har dama wanda Larai ta girka, saida ta gama komai sannan ta wuce
ɗ
akinta, wanka tayi tare da
ɗ
auro alwala, koda ta fito daga toilet wata jar doguwar riga ƙiran turkish ta saka, wanda
yake Abbu'n nata ne ya ta
ɓ
a kawo mata tsarabar ta, sosai rigan tayi mata kyau, hijab tasanya sannan ta tada sallah. Koda ta idar da sallahn bata tashi akan sallayan ba saida tayi sallan Isha.
A
ɓ
angaren Maleek kuwa, tun fitansa sai yanzu yake s
higowa cikin gidan. Koda ya shigo kaitsaye part
ɗ
insa ya wuce, kasancewar yana da abubuwan da zaiyi masu yawa.
Hijab
ɗ
in dake jikinta ta cire, sannan ta saka wani jan hula akanta, wanda shi ya ƙara bayyana kyawun shigar tata
, sanincewa Idan Abbu na gida, doka ne kuma ƙa'ida gaba
ɗ
aya gidan atare suke cin abinci, hakanne yasa ta nufi falo kaitsaye, aikuwa tana zuwa ta samu Abbu da Momy akan dining, Abbu na ganinta yace.
"Yauwa Laylerh zo maza kiyi serving
ɗ
inmu, dama ke
muke jira."
Ɗ
an murmushi tayi, tare da ƙarasowa, saida tayi serving
ɗ
insu, sannan taja kujera ta zauna.
Abbune ya zaro wayarsa daga aljihu tare da dannawa lambar MALEEK ƙira, wanda fitowarsa daga wanka kenan, ganin ƙiran Abbu ne ya sashi
ɗ
agawa.
"Kazo dining kayi dinner." Abbu ya fa
ɗ
a ataƙaice, tare da katse ƙiran.
Jin Abbu ya datse ƙiranne yasa shi cilla wayartasa kan gado, cikin nutsuwa ya cigaba da shirya kansa, wasu irin tarin tunani ne kwance aƙasan zuciyarsa.
Acan falo kuwa gaba
ɗ
aya Laylerh ta kasa sakewa taci abincin, saboda yanda Momy ke ta jifanta da wani kallo me
ɗ
auke da ma'anoni guda biyu, idan taga Abbu na kallonsu kusa, saita ta ƙoƙari wajen ganin taja Layler'n da hira.
Shigowansa cikin falon ne yasa gaba
ɗ
aya ko ina na ya gauraye da dadda
ɗ
an ƙamshin dake tashi ajikinsa, hakanne kuwa yasa tun kafun ƙarasowarsa dinning area'n ƙamshinsa yaje musu,
Laylerh da takai loman farko na abinci bakinta, samun kanta tayi
da kasa ha
ɗ
iye abincin, saboda yanda ni'imtaccen ƙamshinsa ya ratsa hancinta.
Idanunta ta lumshe tare da jan dogon numfashi, sam bata kawo aranta cewar shi bane, hakan yasa ta
ɗ
ago kanta dan ganin daga ina ƙamshin ke fitowa, sauƙe idanunta akansa ne yas
a batare da ta shirya ba ta soma ƙoƙatin ha
ɗ
iye abincin dake bakinta batare da ta tauna ba, wani irin mummunan ƙwarewa tayi, wanda yasa nan take ta fara tari , Abbu ne ya
ɗ
an sa hannu ya bubbuga bayanta, cike da kulawa yace. "Sorry." Cup
ɗ
in ruwa ya m
iƙa mata, kar
ɓ
a tayi hannunta na rawa takai cup
ɗ
in bakinta, koda tasha ruwan kuwa ta
ɗ
anji dama dama, kasancewar babu yawan kujeru a dining arean ne yasa dole akujeran dake kusa da na Laylerh ya zauna, zamansa yayi daidai da sakin ajiyar zuciyarta,
Abbu ne ya dubeta tare da cewa. "Kiyi serving
ɗ
insa." Jitayi kaman ta ruga da gudu, wani irin fitinannen tsoronsa takeji, ga kuma zamansa akusa da ita, daya sa gaba
ɗ
aya kwarjininsa ya lullu
ɓ
eta, hannunta na rawa haka tayi serving
ɗ
insa, komawa ta
yi ta zauna tare da ƙurawa plate
ɗ
in abincin dake gabanta idanu.
Duk wannan abun da akeyi, koda sau
ɗ
aya ne Maleek bai
ɗ
ago kansa ya kalli kowa ba, wayarsa ce a hannunsa yana dannawa.
Har kusan sama da 4 minute.
Ahankali ya
ɗ
ago kansa tare da jawo p
late
ɗ
in abincin gabansa, cike da nutsuwa ya soma cin abincin nasa, time to time yakan
ɗ
an lumshe sexy eyes
ɗ
insa.
Laylerh kam gaba
ɗ
aya ta kasa sake kai loman abinci bakinta, juya spoon
ɗ
in hannunta kawai takeyi acikin abincin, ahankali bugun zuciyarta
ke tsananta, hakan yasa taji maƙoshinta na ƙoƙarin bushewa, hannunta takai da niyar
ɗ
aukan cup
ɗ
in juice, daidai lokacin kuwa ya
ɗ
aura hannunsa dake riƙe da wayarsa akan saman table
ɗ
in, da niyar ajiye wayan nasa, batare da Laylerh ta sani ba ta sauƙe lal
lausan tafin hannunta akan nasa hannun, wani irin schock sukaji atare su dukansu, ahankali ya lumshe
idanunsa, Laylerh kuwa da sauri ta cire hannunta daga kan nasa, ƙirjinta na bugawa.
Ɗ
an bu
ɗ
e rikitattun idanunsa yayi, karon farko tun zamansa awajen day
a
ɗ
ago idanunsa masu
ɗ
aukar hankali ya kalleta, da sauri ta rumtse idanunta, tare da soma motsa la
ɓɓ
an bakinta, kalmar "Haƙuri." take ƙoƙarin ha
ɗ
awa amma takasa.
Yanayin yanda take yi da la
ɓɓ
anta ne ya sashi sake zuba mata narkakkun idanunsa, ahankali ya
kai hannunsa daidai saitin fuskarta.
*Vote nd Comment*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama:
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*LAYLERH MALEEK*
*Writting by*
Phatymasardauna
*Wattpad*
@fatymasardauna
#Arrogant
*Chapter 5*
Hannunsa ya kai daidai saitin fuskarta, kallon ƙwayar shinkafan dake manne agefen bakinta yayi, haka yayi kaman zai cire mata sai kuma ya fasa, tare da saurin
ɗ
auke kansa daga gareta, loka
ci
ɗ
aya ya ha
ɗ
e fuska kaman bai ta
ɓ
a dariya ba arayuwarsa.
Tuno wani abu da yayi ne, ya sashi rumtse idanunsa tare da
ɗ
an cizan jajayen lips
ɗ
insa, ahankali ya soma girgiza kansa, haka yakejin zuciyarsa ba da
ɗ
i, wani irin abune yaji yana yi masa yawo
acikin jikinsa.
Laylerh kuwa har zuwa yanzu bata bu
ɗ
e idanunta ba, bugun zuciyarta ne ke ƙara tsananta, yayinda ƙirjinta ke harbawa da sauri.
Ahankali ta
ɗ
an bu
ɗ
e idanunta wanda cikinsu ya cika da ruwan hawaye,
ɓ
oyayyar ajiyar zuciya ta saki, ta
re da ƙoƙarin shanye ruwan hawayen nata, dan batajin zata iya barinsu sukai ga sauƙa akan fuskarta,
ɗ
an satan kallonsu tayi, ganin cewa dukkaninsu hankalinsu ba'a wajenta yake ba ne yasa ta
ɗ
an matsar da kujeranta gefe, wanda hakan yasa ta
ɗ
anyi nesa d
ashi, spoon
ɗ
in dake hannunta tasa tare da
ɗ
iban abincin ta kai bakinta, ahankali take tauna abincin, dan hakanan taji duk batajin yunwa, gefe guda kuwa zuciyarta ne ke saƙa mata abubuwa da yawa, azahirance kuwa so take ta
ɗ
an saci kallon gefen da y
ake, amma kuma kwata kwata tsoro da fargaban da takeji sun hanata.
Ajiye spoon
ɗ
in dake hannunsa yayi, tare da miƙewa tsaye, baice da kowannensu ƙala ba, ya juya kai tsaye ya nufi bedroom
ɗ
insa.
Da kallo Abbu ya bisa tare da
girgiza kai, yasani dama har abada Maleek bazai ta
ɓ
a sanjawa ba, tuntuni ya riga daya bari miskilanci da zurfin ciki sun zame masa
ɗ
abi'a, gashi yanayin aikinsa ya ƙara sanja masa
halayya, bazai ta
ɓ
a fa
ɗ
in damuwarsa ba komin girmanta, haka zalika koda y
aushe fuskarsa babu wadataccen murmushi, then bakomai ke sashi dariya ba, koda kuwa abun yakai na dariya saidai kawai yayi murmushi.
Ajiyar zuciya Abbu ya sauƙe tare da ci gaba dacin abincinsa, dan baisan sai yaushe ne Maleek
ɗ
in zai sanja ba.
Tashin
da yayi ne yasa Laylerh sakin
ɓ
oyayyar ajiyar zuciya, tabbas yana da kwarjini mai tarin yawa, wanda shi yake sawa duk takejin kanta wata iri, bata da wani ƙwarin guiwa agabansa,
ɗ
an lumshe idanunta tayi tare da ha
ɗ
iye abincin dake maƙale amaƙoshinta, tashi
nsa shi ya sa ta
ɗ
an saki jikinta, da ka
ɗ
an ka
ɗ
an ta dinga tsakuran abinci tana kaiwa bakinta.
Abbu wanda ya kammala cin abincin sa ne ya
ɗ
aura idanunsa akan wayan Maleek, wanda ke aje nan kan saman table
ɗ
in, sauƙe idanunsa akan wayan kuwa, yayi daid
ai da soma ƙiran wayar da akayi, kallon Laylerh da ke goge bakinta da tissue Abbu yayi, cikin kulawa yace.
"Laylerh
ɗ
auki wayarsa ki bisa da shi."
Jin maganan da Abbun ya fa
ɗ
a ne, yasa lokaci
ɗ
aya ta fara tari batare da ta shiryawa hakan ba, da sa
uri ta
ɗ
auki ruwa tasha, tare da soma mutsustsuka idanunta, kallon da Abbu yayi mata ne yasa asanyaye ta
ɗ
auki wayar tasa dake ta faman ringing.
Miƙewa tsaye tayi tare da barin dining area'n, koda ta ƙarasa cikin falon kaitsaye ta doshi ƙofar da zata sada
ta da sashin sa.
Hakanan takejin ƙirjinta na bugawa da ƙarfi, gaba
ɗ
aya jikinta rawa yake, ahanakali ta
ɗ
aura hannunta akan handle
ɗ
in ƙofar, tare da mur
ɗ
awa ta tura ƙofar ciki, asanyaye ta
ɗ
an kutsa kai cikin falon, takun farko ta jefa ƙafanta akan
wani lallausan carpet me taushin gaske, ga kuma wani irin dadda
ɗ
an sanyi me tafiya da ƙamshi daya daki kan fuskarta,
ɗ
an lumshe idanunta tayi, tare da maida ƙofar ta rufe, idanunta ta baza wajen ƙarewa falon nasa kallo, komai na cikin falon atsare ya
ke, da dukkan alama mamallakin falon bayason yawan tarkace, domin daga yanayin tsarin falon nasa zaka fahimci haka, inda aka zuba wasu ha
ɗ
a
ɗɗ
un cushions masu kyaun gaske atsakiyar falon, sai kuma royal blue nd milk curtains da aka saka ajikin kowacce ƙof
a da window dake cikin falon, kasancewar kujerun falon nada kalan royal blue shiyasa curtains
ɗ
inma suka kasance royal blue nd milk, gefe guda kuwa wani jibgegen tv plasma ne, wanda aka
ɗ
aurasa akan wani glass table me kyaun gaske, gefe da gefensa kuma w
asu fararen flowers ne masu kyau, kallon ha
ɗ
a
ɗɗ
en turkish carfet
ɗ
in dake malale atsakiyan falon tayi, wanda shima kalan royal blue da milk ne, tsarin falon yayi kyau sosai, ahankali ta shiga takawa har ta ƙaraso tsakiyan falon, ganin bakowa afalon ne ya
sa ta
ɗ
an ciji lips
ɗ
inta, idanunta ta sauƙe akan wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar ƙofa dake cikin falon, wanda da dukkan alama kuma ƙofar bedroom ne.
Kallon wayartasa dake riƙe ahanunta tana ta faman ringing tayi.
Rasa yanda zatayi yasa ahankali ta ƙarasa jikin ƙofar z
uciyarta cike da tsoro,
ɗ
an mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar tayi, take kuwa ƙofar ta bu
ɗ
e, kasancewar dama ba arufeta da kyau ba.
Ganin ƙofar ta bu
ɗ
e ne yasa ta
ɗ
an zaro danunta waje, sam batayi tunanin ƙofar abu
ɗ
e take ba shiyasa ta tura, atsorace batare da ta ƙa
rasa shiga cikin
ɗ
akin ba, da ƴar siririyar muryarta tayi sallama.
Saidai shiru haka taji, ba ko motsin mutum bare tasa ran za'a amsa mata, sake kwa
ɗ
a wani sallaman tayi, still babu amsa.
Jin shiru ne yasa tayi tunanin cewa ko baya cikin
ɗ
akin, ajiyar zu
ciya ta sauƙe tare da ƙarasa shigowa cikin
ɗ
akin.
Wani dadda
ɗ
an ƙamshin da ya daki hancinta ne, yasa ta kuma lumshe idanunta tare da jan wani dogon numfashi, tashin farko kenan da taji tana masifar son ƙamshin, dan ko tantama baza tayi ba, wannan ƙamshin
shine ƙamshin da taji yana fita ajikinsa.
Ɗ
an bu
ɗ
e idanunta tayi ahankali, inda ta sauƙe su akansa.
Zaune yake agaban dressing mirror yayinda ya bawa ƙofar shigowa
ɗ
akin baya, sanye yake da white trouser yayinda ya cire rigar jikinsa ya ajiyeta agefe,
yanayin yanda ya juya baya ne yasa gaba
ɗ
aya surar bayansa ta bayyana, wasu ƙananan hairs ne kwance lub akan white skin
ɗ
insa, yayinda fatar tasa ke wani irin shining, yanayin yanda ya juya baya ya kuma duƙar da kansa ƙasa shiya sanya ba'a iya ganin me y
akeyi, kuma shima ba lallai yasan anshigo
ɗ
akin ba.
Idanunta masu kyau ta zubawa fatar bayansa bata ko ƙiftawa, bakomai ya
ɗ
au hankalinta ba kuwa face wani
ɗ
an zanen tattoo wanda akayisa kaman rubutu dake manne a tsakiyan bayansa.
Ahankali ta
ɗ
an lumshe i
danunta, tare da budesu alokaci guda, gaba
ɗ
aya ta shagala da kallon zanen dake kwance abayansa, hakanan taji shauƙin ta
ɓ
a zanen na fusgarta, cikin nutsuwa ta soma takawa zuwa inda yake, wanda har zuwa yanzu bai
ɗ
ago kansa ba, baikuma yi wani ƙwaƙƙwaran mo
tsi ba, da'alama dai baisan da shigowanta cikin
ɗ
akin nasa ba.
Taku hu
ɗ
u kacal ya rage mata ta ƙarasa garesa, ƙiran wayansa da aka kumayi ya katseta, wani sabon tsoro ne ya lullu
ɓ
eta dan gaba
ɗ
aya tamanta me ya kawota
ɗ
akin nasa,
Ɗ
agowa tayi ta kalles
a, still har yanzu bai
ɗ
ago kansa ba, murza ƴan yatsun hannunta ta soma yi ahankali dan batasan ta ina zata fara yi masa magana ba.
Akaro na barkatai kenan daya closing very beautyful eyes
ɗ
insa, ahankali ya
ɗ
an juyo da kansa, batare daya
ɗ
ago ya kalleta
ba, ya miƙo mata hannunsa alaman ta bashi wayan.
Kamar dama jira take da sauri kuwa ta saka masa wayar atafin hannunsa, saidai tasha mamaki ƙwarai dan batayi tunanin yasan da zuwanta
ɗ
akin ba.
Ɗ
an satan kallon sa tayi, saidai bata iya hango full face
ɗ
insa, dan bawai ya juyo gareta bane, amma tana iya ganin rabin fuskarsa, da kuma gefen kumatu'nsa wanda ƙawataccen sajen dake wajen ya kwanta lub gwanin ban sha'awa.
Juyawa tayi cikin sauri ta nufi hanyar fita daga
ɗ
akin, wajen sauri kuwa har ƙafafunta n
a har
ɗ
ewa.
Tana fita daga cikin
ɗ
akin ta saki wata ƙatuwar ajiyar zuciya,
ɗ
an kallon cikin falon nasa tayi, sannan da sauri ta fice.
Koda ta fito daga sashin nasa, bata samu kowa anasu part
ɗ
in ba, dan haka kai tsaye
ɗ
akinta ta wuce.
MALEEK kuwa yana
amsan wayar, picking call
ɗ
in yayi tare da kara wayar akan kunnensa, har wanda ke kan wayan yagama bayanin da zaiyi baice ƙala ba, yana gama jin bayanin da akeyi masa acikin wayar ya kashe ƙiran tare da cilla wayartasa kan bed, ahankali ya
ɗ
ago da kansa
tare da lumshe tsumammun idanunsa, numfashi ya
ɗ
an fesar sannan ya miƙe tsaye daga zaunen da yake.
Tsadadden wrist watch
ɗ
in dake
ɗ
aure ahannunsa ya duba.
9:15 pm daidai, cikin takunsa na isa, da kuma yanayin da ya saba ya ƙarasa jikin ha
ɗ
a
ɗɗ
en gadonsa
, hannunsa yakai jikin bango, inda ya kashe hasken wutan
ɗ
akin, bedside lamp Ya kunna, wanda yake bada blue nd pink
light, hayewa saman gadon yayi tare da lumshe idanunsa, gaba
ɗ
aya jin kansa yake agajiye.
LAYLERH.
Sake sakin wata sabuwar ajiyar
zuciya tayi akaro na barkatai, ahankali ta matse pillown dake hannunta tare da lumshe idanunta.
"Yana da Kyau!." tafa
ɗ
a abayyane batare da ta sani ba, naked skin
ɗ
in bayansa da kuma kwantaccen sajen da ta gani agefen fuskarsa ne keta yiwa idanunta gizo
.
Sannu ahankali wani baƙon tunani ke shiga yana ratsa cikin ƙwaƙwalwarta, wanda asanadinsa ne zuciyarta ta shiga bugawa da ƙarfi, saurin sanya hannayenta duka biyu tayi ta toshe kunnenta tare da rumtse idanunta.
Ahankali ta shiga ambatan sunan Allah, d
an sosai zuciyarta ke bugawa, wani abu ne keyi mata yawo acikin kai da zuciyarta, take wani irin masifaffen kewar iyayenta ya rufeta, duk da kasancewar bata gama sanin da
ɗ
insu agareta ba, alokacin da ta rasasu, amma tabbas ayanzu tana da buƙatarsu aciki
n rayuwarta, idanunta da suke alumshe ne suka ciko da ƙwalla, ahankali ta soma sakin shashsheƙan kuka.
Tabbas har yanzu ita yarinyace, sannan kuma tana da buƙatar