Showing 18001 words to 21000 words out of 244674 words
ɗ
insa yayi, saboda yanda yakeji ajikinsa duk ba da
ɗ
i, bayajin idan baisha magani ba zai ji relief daga abun da yakeji, musamman ma ayanzu da yake jin mararsa nayi masa ciwo.
Miƙewa tsaye yayi, cikin
nutsuwa ya ƙarasa gaban wata ƴar ƙaramar drawer dake cikin
ɗ
akin, murfin drawer'n ya bu
ɗ
e tare da ciro wasu tablets, hannunsa na rawa ya
ɓ
alli maganin tare da watsa su abakinsa, ahankali ya ƙarasa gaban fridge
ɗ
in dake cikin
ɗ
akin, tare da bu
ɗ
ewa ya
ɗ
auko bootle water marar sanyi,
ɓ
alle murfin gorar yayi tare da kafa bakin goran akan soft lips
ɗ
insa, sai alokacin ya ha
ɗ
iye maganin dake bakinsa, asanyaye ya lumshe idanunsa tare da sakin ajiyar zuciya, shi kansa baisan wani irin mutum bane shi, always
yana cikin feeling, abun tun baya damunsa har zuwa yanzu ya fara damunsa.
Komawa saman bed yayi ya kwanta, ahankali yake ta faman sauƙe ajiyar zuciya, sannu ahankali yakejin feeling
ɗ
in na sauƙa, yayinda gaba
ɗ
aya jikinsa ke samun relief, shiru yayi ta
re da ƙurawa zanen dake saman
ɗ
akin nasa ido, abubuwa da yawa yake saƙawa acikin zuciyarsa, ahaka in 15 minute bacci ya
ɗ
aukesa.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa dama tajima dayin bacci, saidai acikin baccin nata ne ta dinga mafarkai iri iri, kamar yanda ta sab
a akowani dare saitayi mafarkin wani na musamman, wani wanda take ganin babu irinsa, wanda kuma bai ta
ɓ
a bata dama taga cikakkiyar fuskarsa ba,, saidai ako da yaushe tana cikin aminta cewar kyawawan idanun da keyi mata gizo mallakinsa ne, wani abun mama
kin kuwa shine amafarkin nata na yau ba iya Mr.Beautyful eyes
ɗ
in nata bane yazo kamar yanda ta saka masa suna, abayansa wani take gani wanda shima bai bata daman ganin full face dinsa ba, wani ne ya kutso cikin mafarkin nata wanda yake neman shiga wani b
abi na rayuwarta, zuwan sa ne kuma yasa mr.beautyful eyes
ɗ
inta ke neman rufe mata kyawawan idanunsa.
A
ɗ
an razane ta farka daga nannauyan baccin daya
ɗ
auketa, hakanan taji zuciyarta na bugawa, mafarkin nata ne yashiga dawowa cikin kanta filla filla, wani
irin yanayi da tasamu kanta aciki me wuyar fassaruwa ne, yasa ta tashi ta nufi toilet alwala ta
ɗ
auro sannan ta dawo ta sakeyin addu'a ta kwanta.
Wani irin sabon fargaba ne ke neman lullu
ɓ
e zuciyarta, hakanan taji tasamu kanta cikin wani ƙaton rauni, pil
low'n dake hannunta ta rungume, so take tayi kuka amma kukan yaƙi zuwa, yanda zuciyarta ke bugawa yasa sunan Ya M.Jay ke yawo acikin ƙwaƙwalwarta.
Ahaka dai saida ta
ɗ
auki sama da 20 minute kafun bacci
ɓ
arawo ya kuma
ɗ
aukarta.
Washegari.
6am daidai ta tashi daga bacci, tana bu
ɗ
e idanunta kuwa mafarkin ta na jiya ya shiga dawowa kanta, kanta ta
ɗ
an soma girgizawa tare da rumtse idanunta, sam batason sake tuna mafarkin, saboda tunasa yanasawa taji zuciyarta ta zama very weak sannan tanaji
ajikinta cewa tanason yin kuka.
Cikin sauri tatashi daga kan gadon, agurguje tawuce toilet alwala tayi sannan tazo ta gabatar da sallan asuba.
Koda ta idar da sallan zama tayi tare da
ɗ
aukan Alƙur'ani ta soma karantawa, sanin da tayi cewa idan Abbu Jahee
d na gida tana da driver me kaita makaranta.
Suratul Anbiya ta karanta sannan ta rufe Alƙur'anin.
Miƙewa tsaye tayi, cikin nutsuwa tasoma gyara
ɗ
akinta, tana kammalawa kuwa ta shige toilet, wanka tayi sannan ta fito
ɗ
aure da towel ajikinta.
Ƙ
arasawa g
aban
ɗ
an madaidaicin drawer'nta tayi, ƴar ƙaramar jakar da Hajiya Asma'u ta bata ta
ɗ
auko, tare da ciro wani body lotion, wanda yake
ɗ
aya daga cikin kayayyakin da Hajia Asma'un ta bata, anan kan gado ta zauna cikin nutsuwa ta soma shafa lotion cream
ɗ
in a
jikinta, tana kammalawa kuwa ta ƙarasa gaban mirror, normal powder ta murza akan fuskar ta, sannan ta
ɗ
an shafawa jajayen lips
ɗ
inta white lip gloss, daga haka kuwa ko kwalli batasa acikin idanunta ba ballantana kuma mascara, hakanan ta saba bata da yawan
kwalliya, koda yaushe haka take zama fuskarta ba kwalliya, wasu lokutan kuwa haka take zuwa skull
ɗ
in ma ko powder bata shafawa akan fuskar ta.
Anutse ta sanya kayan uniform
ɗ
in ta, yayinda ta ha
ɗ
a dogon gashinta daya cunkushe waje
ɗ
aya, saboda rashin sa
loon ta
ɗ
aure.
Ɗ
an ƙaramin hijab
ɗ
in skull
ɗ
in nata tasa, tare da
ɗ
aukan jibgegiyar school bag
ɗ
inta ta goya, kallon agogo tayi 7 am daidai, wanda hakan ke nuna mata cewa kenan tana da sauran 30 minute daya rage mata, ƙarasawa jikin ƙofar
ɗ
akin tayi tar
e da mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar ta fice.
Abbu Jaheed ne ke zaune acikin katafaren falo'n nasu, yayinda Momy ke zaune agefensa tana ha
ɗ
a masa coffee, sosai Momyn tasha ado cikin wani swiss yard me kyau, tun tuni dama ita gwanar ado ce.
Ƙ
aras
owanta cikin falon ne yasa Abbu Jaheed sakin murmushi cikin kulawa yace.
"Laylerh har lokacin tafiya school
ɗ
in yayi ne?." Murmushin daya bayyana asalin cute face
ɗ
inta tayi, tare da jinjina masa kai cikin sanyi ta ce.
"Abbu barka da safi
ya."
Kansa ya
ɗ
an jinjina alaman "Yauwa."
Ɗ
an satan kallon Momy tayi ha
ɗ
e da cewa.
"Barka da sapia Momy."
"Yauwa barka."
Momy ta amsa mata ataƙaice.
Abbu Jaheed ne ya miƙe tsaye tare da kamo hannun Laylerh'n cik
in kulawa yace.
"Zo muje kiyi break fast kada ki makara."
Ba musu ta miƙe tsaye, haka suka ƙarasa gaban dining area'n Abbu Jaheed na riƙe da hannunta.
Ɗ
aya daga cikin kujerun dining
ɗ
in taja ta zauna, daidai lokacin Larai ta f
ito daga kitchine hannayenta
ɗ
auke da manyan food flask, anan kan dining table
ɗ
in ta jere food flask
ɗ
in. Zama Abbu Jaheed yayi tare da cewa Laylerh tayi seving
ɗ
insu.
Momy dake zaune afalo kuwa gaba
ɗ
aya duk ranta ya
ɓ
aci, sam batason irin kul
awar da Abbu Jaheed ke bawa Laylerh, sanin cewa babu yanda zatayi ne yasa ta
ɗ
auke kanta daga garesu.
Laylerh kuwa saida tayi seving
ɗ
in Abbu, sannan itama tayi seving
ɗ
in kanta.
Agurguje taci chips da ƙwai
ɗ
in, sannan ta
ɗ
aura tea akai, ganin zat
ayi latti ne yasa ta miƙe tsaye.
Abbu Jaheed dake cin abinci ne ya
ɗ
ago kai ya kalleta, cikin kulawa yace "Allah ya bada sa'a, kije Bala driver na jiranki awaje."
Kai ta jinjina tare da cewa. "Ameen Abbu."
cikin sauri ta
ɗ
au school bag
ɗ
inta ta
fice daga cikin falon, kaman yanda Abbu ya fa
ɗ
a mata kuwa tana fita ta taradda Bala driver na jiranta.
Wani irin sanyi taji acikin ranta, saboda kafun yanzun harta fara tausayin kanta na tafiyan da zatayi.
Cikin sauri sauri ta shiga motar Bala drive
r yaja suka fice daga cikin gidan.
11:00am.
Ahankali ya ke ware idanunsa wanda sukayi jajur dasu, hannu yasa ya
ɗ
an dafe kansa dake sarawa ka
ɗ
an ka
ɗ
an, hakanan gaba
ɗ
aya duk bayajin ƙarfi ajikinsa, wanda hakan kuma baya ra
sa nasaba da ƙarfin maganin daya sha daren jiya, wanda ko sallan asuba ma da ƙyar ya iya tashi yayi.
Cije jajayen la
ɓɓ
ansa yayi, cikin
ɗ
an kuzarin daya saura masa ya sauƙo daga kan gadon.
Kaitsaye ya nufi toilet, tun daga bakin toilet
ɗ
in ya soma
rage kayan dake jikinsa, saida ya zama naked sannan ya ƙarasa gaban shower, hannunsa yasa ya kunna makunnin shower'n, take ruwa ya soma
sauƙa ajikinsa, ahankali ya
ɗ
an lumshe idanunsa yana mejin sanyin ruwan na ratsa duk jikinsa, wanda hakanne kuma yasa
shi
ɗ
an jin relief.
Sama da 15 minute yana tsaye ruwa na dukan jikinsa, ahaka dai yayi wanka.
Koda ya fito daga toilet
ɗ
in, towel ne
ɗ
aure a waist
ɗ
insa, gaba
ɗ
aya jikinsa
ɗ
auke yake da danshin ruwa, yayinda lafiyayyar suman kansa ta kwanta tayi lub, i
tama ahankali take
ɗ
an
ɗ
igar da ruwa.
Wani mini towel ya
ɗ
auka wanda dashi ya goge kai da kuma jikinsa, kasancewar yana da yalwar gashi sosai akansa, hakan ne yasa dole saida yayi amfani da handryer wajen sake busar da gashin kannasa.
Yana kammalaw
a ya shafa wani fitinannen body lotion me ƙamshin gaske ajikinsa, tare da feshe jikinsa da body spray.
Ƙ
arasawa gaban drawer
ɗ
insa wanda ke cike da kaya yayi,
ɓ
angaren ƙananan kayansa ya bu
ɗ
e ya ciro riga da wandon track suit masu masifar kyau da tsada
, koda ya sanya kayan ajikinsa ba ƙaramin kyau sukayi masa ba, ha
ɗ
uwansa da kwarjininsa sun sake bayyana, gashin kansa kuwa sai shining yake domin yasha mayuka kala kala
Wasu white sneaker shoe ya sanya aƙafansa, sannan ya
ɗ
auki wayarsa da kuma wata b
lack bag ya fice daga cikin
ɗ
akin.
Koda ya fito babban falon gidan nasu bakowa aciki, kaitsaye compound
ɗ
in gidan ya nufa.
Soldiers
ɗ
insa dake zazzaune acikin compound
ɗ
in gidan, suna ganinsa gaba
ɗ
ayansu suka mimmiƙe, tare da ƙame
wa awaje
ɗ
aya,
ɗ
aya daga cikin soldiers
ɗ
in nasa ne ya tafi cikin hanzari ya bu
ɗ
ewa Maleek
ɗ
in murfin motar da zai shiga, sauran soldiers
ɗ
in ne suka soma ƙoƙarin rufa masa baya, hannu ya
ɗ
aga musu batare daya kalli
ɗ
aya daga cikinsu ba ya girgiza musu
kai, alaman baya buƙatar rakiyansu, gane abun da yake nufi ne yasa su komawa suka tsatstsaya.
Bayan ya shiga cikin motar ya zauna ne, ya
ɗ
ago kansa tare da duban Abdul. (Abdul
ɗ
aya daga cikin soldiers
ɗ
insa ne wanda kuma shine driver'nsa.) Cikin yan
ayin maganansa da baisaba yinta cikin walwala ba yace.
"Idan ka ajiyeni kabiya ta restaurant kayi muku takeaway."
Cikin girmamawa Abdul yace.
"Okay sir."
Baisake cewa komai ba ya maida hankalinsa kan wayarsa ƙiran iphone 12 pro dake r
iƙe ahannunsa.
Abdul kuwa shiga motar yayi tare da murza mata key, gate man ne ya bu
ɗ
e musu gate suka fice daga cikin gidan.
Kaitsaye hotel
ɗ
in transcop hilton suka nufa.
Koda suka ƙarasa wajen da ake parking cars, cikin isa ya bu
ɗ
e
murfin motar ya fito, batare da ya saurari Abdul daya fito dan bu
ɗ
e masa motar ba, kaitsaye ya nufi sashin da zai sadasa da babban
ɗ
akin gym
ɗ
in dake cikin hotel
ɗ
in, kasancewar privet section yayi register hakan yasa wajen babu yalwan hayaniya, hasali
ma koda ya shiga
ɗ
akin yin gym
ɗ
in babu kowa.
Rigar dake jikinsa ya cire, cikin nutsuwa ya soma sana'ar tasa ta motsa jiki, wanda ya maidashi
ɗ
abi'arsa, domin babu ranan da za'a wayi gari matuƙar da lafiyansa baiyi gym ba, hakanne yasa duk jikinsa ya m
ummur
ɗ
e.
Ganin ogan nasu yafara gym ne yasa Abdul komawa mota, tunowa da umarnin me gidan nasa ne ya sashi wucewa restaurant kaitsaye.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa yau tun da taje skull bata samu nutsuwa ba saida suka kammala Biology test
ɗ
in d
a zasuyi.
Teemah dake amatuƙar gajiye ne ta
ɗ
an kwanto jikin Laylerh'n, akasalance tace.
"Wallahi Laylerh nagaji gashi yunwa nakeji sosai."
Hararanta Laylerh tayi tare da cewa. "Nima ae nagaji, bacci ma nakeji." Laylerh tayi
maganan tana
ɗ
an lumshe idanunta.
Da sauri Teema ta
ɗ
ago daga jikinta, cikin zumu
ɗ
i tace.
"Yauwa kin tunamin kinsan mafarkin me nayi jiya kuwa?."
kai Laylerh ta girgiza alaman "A'a" Murmushi Teemah tayi tare dayin fari da idanunta,
cikin son nuna shauƙin abun da takeji tace.
"Mafarkin Mr.Soldier nayi." Idanu Laylerh ta
ɗ
an zaro cike da mamaki tace.
"Mr.Soldier? wani Mr.Soldier?."
Hararan wasa Teemah ta watsa mata, cikin ƙaunar abun da takeson fa
ɗ
i ta gy
ara zama, tare da
ɗ
an rufe fuskarta tace.
"Mr. Soldier na wa kika sani?, idan nace Mr.Soldier kema kinsan Mr.Soldier
ɗ
in gidanku nake nufi."
Idanu Laylerh ta zaro cike da matsanancin mamaki tace.
"Kina nufin YA M.J?."
kai te
emah ta jinjina tare da cewa "Eh shi, duk da banta
ɓ
a ganinsa ba amma inajin wani abu agame dashi Laylerh, sau
ɗ
aya kawai dana ga pics
ɗ
insa afalon ku Allah Laylerh inasonshi, yana burgeni sosai, ban ta
ɓ
a ganin wani mutum irinsa ba, ya ha
ɗ
u Laylerh cute han
dsome ne bana wasa ba, please yaushe zai zo?"
Ta ƙare maganar tana me rolling idanunta.
Wahalallen saliva
ɗ
in daya tsaya mata amaƙoshi ta ha
ɗ
iye, ahankali ta
ɗ
an lumshe idanunta, akullum akuma ko da yaushe, Teemah na yawan yi mata sambatu
akan Ya M.J, koda sau
ɗ
aya ne kuwa bata ta
ɓ
a jin hakan acikin jikinta ba sai yau.
Jin tayi shiru ne yasa Teemah dafa shoulder
ɗ
inta, cike dason jin bayani akan Mr.Soldier man
ɗ
inta tace
"Why kikayi shiru?."
Bu
ɗ
e idanunta tayi tare d
a sauƙesu akan Teemah, kallon cikin idanun Teemah'n tayi sannan ta sunkuyar da kanta ƙasa, tabbas yau ta hango wani abu acikin idanun Teemah, wanda yasanya taji wani abu me kama da fargaba naneman kamata, wanda ita kanta batasan dalilin hakan ba.
Still ganin tayi shiru yasa Teemah kamo hannunta, batare da ta lura da yanayin da take ciki ba tace "Zo muje muyi sallan la'asar naga lokaci yayi, kuma anata fita no need mu zauna a class."
bata iya cewa komai ba sai bin bayan Teemah'n tayi su
ka fita daga cikin class
ɗ
in.
Kaitsaye inda aka tanada donyin awala suka nufa, Ita tafarayin alwala sannan Teemah ma tayi.
Gefen masallaci suka nufa, wajen da aka tanadawa matan skull
ɗ
in musamman danyin sallah, atare sukayi sallan b
ayan sun idar da sallan ne suka koma class.
Ƙ
arfe 5 daidai aka tashesu, suna fitowa daga cikin school
ɗ
in suka tarar da Bala driver har yazo
ɗ
aukan Laylerh.
Murmushi Teemah tayi tare da cewa. "Lallai hakan alamace dake nuna cewa Abbu ya dawo."
M
urmushi Laylerh tayi tare da jinjinawa Teemah kae, alaman "Eh" idanu Teemah ta
ɗ
an kashe mata sannan sukayi murmushi, saida Teemah taga tafiyarsu kafun driver
ɗ
inta yazo itama ya
ɗ
auketa.
Jin sunyi nisa da tafiyane yasa ta kwantar da jikinta ajik
in kujeran motar, ahankali ta
ɗ
an lumshe idanunta tare da sakin ajiyar zuciya. Kalaman da Teemah ta fa
ɗ
a mata ne suka shiga dawowa cikin kanta filla filla, hakanan taji gaba
ɗ
aya duniyar ta daina yi mata da
ɗ
i, batasan me yasa ba sai tanajin kaman kalaman
Teemah'n naneman ruguza mata wani abu daga cikin rayuwarta, wanda ita kanta batasan ko menene shi ba, zoben dake ƴar yatsar hannunta ta soma murzawa, ahankali takejin wani irin sanyi me dadi na ratsa jikinta, sake lafewa ajikin kujeran motar tayi tana sa
kin numfashi ahankali, idanunta da suke alumshe ne suka fara yi mata gizon kyawawan idanunsa wanda suka zamo wasu abu daga sashin zuciyarta, saboda ganinsu cikin yanayin gizo yana sama mata nutsuwa, wani irin baƙon yanayi wanda bata ta
ɓ
a jin irinsa ba ne
yasoma ziyartar ta, mafarkinta na jiya ne ke ƙoƙarin dawo mata, sam kuma batason hakan.
Jin an takawa motar tasu birki ne yasa tayi saurin bu
ɗ
e idanunta, ga mamakinta sai gani tayi sun iso gida. Jikinta asanyaye ta bu
ɗ
e murfin motar ta fito, idanunta
ne suka sauƙa akan wasu sabin cars guda biyu dake fake atsakiyan gidan,
ɗ
an kau da kanta gefe tayi tare da sake maƙala bag
ɗ
inta akafa
ɗ
arta.
Batakawo tunanin komai ba kaitsaye ta nufi babban falon gidan...
Acan cikin falon kuwa Abbu Ja
heed ne zaune shida babban amininsa Alhaji Ahmad Rufa'e, wanda ya kawo masa ziyara