Showing 9001 words to 12000 words out of 244674 words
saka ajikinsa, a kansa kuwa sanye yake da facing cap wanda take itama na soldiers ne, kallo
ɗ
aya tak zaka masa, kab
awa kanka amsar wanene shi, wato jajirtacce kuma tsayayyen Namiji, wanda ha
ɗ
uwarsa ya zarce duk wani misali, yana da wata irin mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jiki abun burgewa, fari ne irin tas
ɗ
innan, sannan kuma yana da wani irin kyau da ƙarin kwarjini, duk da cew
a bazai haurawa 31 years ba, amma yana tafiya daidai da shekarunsa. facing cap
ɗ
in daya sanya akansa ne ya sanya fuskarsa, da asalin kamaninninsa suka
ɗ
an
ɓ
uya, amma duk da haka ana iya hango lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, wanda shi ya ƙar
a ƙawata kyawun fuskar tasa.
Cikin wani irin taku dake nuna zallan kwarjininsa ya nufi hanyar da zai sadasa da babban falon gidan.
Daidai lokacin Laylerh ta fito daga cikin kitchine hannunta
ɗ
auke da flask da kuma cup.
Aha
nkali ya mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar falon ya shigo, shigowansa cikin falon yayi daidai da fitowan Laylerh daga cikin kitchine, haka zalika yayi daidai da kai dubanta zuwa ga ƙofar shigowa falon, adaidai lokacin ne kuma narkakkun idanunsa suka sauƙa akanta, ga
ninsa da kuma kallonta da
yayi, yayi daidai da sarƙewan numfashinta, take tasaki flask
ɗ
in dake hannunta, har da cup
ɗ
in duk suka fa
ɗ
i ƙasa.
(Kuyi haƙuri duk bayan kwana
ɗ
aya zankeyi muku update, saboda hakan na taimakawa wajen hutawan brain
ɗ
ina.)
*2/Nov/2020*
*Vote nd Comment please*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama:
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*LAYLERH MALEEK*
*Writting*
By phatymasardauna
*Wattpad*
@fatymasardauna
#Crush
*Chapter 4*
Ƙ
aran fa
ɗ
uwan flask
ɗ
in dake hannunta ne yasa, duk hankalin su Momy ya dawo kanta.
Cikin sauri ba tare da ta yarda ta sake
ɗ
aura idanunta akansa ba, ta durƙusa awajen da flask
ɗ
in ya fa
ɗ
i, yayinda gaba
ɗ
aya
jikinta rawa yake, hannayenta dake rawa tasanya ta
ɗ
auko flask
ɗ
in, wanda da dukkan alamu glass
ɗ
in dake cikinsa ya fashe, ba kuma zai sake amfanuwa ba.
Tun kallon farko da yayi mata wanda bai wuce na second 2 ba, ya
ɗ
auke idanuns
a daga kanta, hannayensa ya cusa cikin aljihun wandon dake jikinsa tare da ƙarasowa cikin falon,
Momy da ganinsa yasa ta miƙewa tsaye, fuskarta
ɗ
auke da murmushi tace.
"Wellcome my son."
Kansa ya
ɗ
an jinjina mata, tare da
ɗ
am lumshe idanu
nsa alaman. "Thanks."
Sannu da dawowa Aunty Aina'u da kuma sauran ƙawayen Momy'n sukayi masa, kamar yanda bai amsawa Momy ta magana ba, haka su
ɗ
in ma bai amsa musu ba, kansa kawai ya gya
ɗ
a musu. Hakanne yasa suka bisa da kallo.
Kansa t
saye ya nufi wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar ƙofa dake cikin falon, key ya ciro daga cikin aljihunsa, tare da sawa ya bu
ɗ
e ƙofar, tura ƙofar ciki yayi, ahankali ya aje ƙafarsa akan lallausan carpet
ɗ
in dake malale bakin ƙofar shigowa sashin nasa.
Maida ƙofar tasa yayi
ya rufe tare da murza mata key ta ciki.
Bayansa ya
ɗ
an jingina da jikin ƙofar tare da soma ƙarewa cikin ha
ɗ
a
ɗɗ
en falon kallo, wanda yake mallakinsa ne, komai dake cikin falon so nead,
babu wani alaman datti ako ina, sannu ahankali ƙamshin airfreshener ke
tashi acikin falon, ga kuma dadda
ɗ
an sanyin A/C'n dake busawa, wanda hakanne ma yasa
ɗ
akin gaba
ɗ
aya ya
ɗ
auki sanyi me da
ɗ
i.
Cikin takunsa na isa ya gama ƙaraso cikin falon, zama yayi akan
ɗ
aya daga cikin luntsuma luntsuman kujerun da suk
a ƙarawa falon kyau, sannan suka ƙara ƙawata shi, facing cap
ɗ
in dake kansa ya cire, hakanne ya bawa asalin kyakkyawar fuskarsa bayyana.
Wanda yake Kyakkyawane bana wasa ba, yayinda yake da wasu irin fitinannun eyes masu kyau, da
ɗ
aukar hankali, duk d
a kasancewar idanun nasa basu da girma sosai, amma suna da yalwar lashes asamansu, sannan ga kuma gashin eye brow
ɗ
insa dake ashirye tsab sai sheƙi suke, yana da dogon hanci, da kuma small lips masu
ɗ
auke da kalan pink, akan fuskarsa kuwa babu alaman was
a, ko murmushi, sam fuskar tasa bata
ɗ
auke da yanayin dariya, bata kuma
ɗ
auke da tsumewa, hakanan nature
ɗ
insa yake, yana da wani irin kwarjini naban mamaki, yayinda lafiyayyen sajen dake kwance akan kumatunsa ke ƙarawa fuskar sa kyau, yana da wani irin l
afiyayyen tulin gashi akansa, wanda yasha gyara sai shining yake.
Ajiye facing cap
ɗ
in nasa yayi tare da miƙewa tsaye, direct jikin wata ƙofa dake cikin falon ya nufa, ahankali ya mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar, sannan ya kutsa kansa ciki.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa, gaba
ɗ
aya ganinsa ya so birkita mata lissafi,
ɗ
aukan flask da kuma cup
ɗ
in tayi ta mayar kitchine, anan gaban sink ta tsaya tare da kunna fanfo, ruwan dake gudunatasa hannu ta tara, tare da watsawa akan fuskarta, hakanan t
aji zuciyarta na tsananta bugawa, idanunta da suka sanja launi ta lumshe, tare da sakin wata ƙakƙarfan ajiyar zuciya, tabbas ganinsa da tayi ayanzu yana neman tuna mata abubuwan da suka wuce tun tana ƴar ƙaramar yarinya, ganinsa yasa memories
ɗ
inta na
baya na ƙoƙarin dawo mata, duk da cewar ta kwashe shekaru masu yawa batare da ta sake sanyashi a idanunta ba, amma koda sau
ɗ
aya ne zuciyarta bata ta
ɓ
a bugawa batare da wani nau'i na tunaninsa ba, haka zalika sauyawan kamanni da jikinsa baisa ta kasa gan
eshi ba, lallai shi
ɗ
in ne, koda ace idanunta zasu kasa tantance mata, to banda zuciyarta.
Jin kaman motsin za a shigo cikin kitchine
ɗ
in ne, yasa ahankali ta bu
ɗ
e idanunta, tare da ƙoƙarin daidaita nutsuwarta, anan cikin kitchine
ɗ
in ta ha
ɗ
a tea
ɗ
in
tasha.
Samun kansa da yayi acikin makeken bedroom
ɗ
in nasa ne, yasa shi soma ƙoƙarin cire rigar jikinsa, hannunsa yakai ya shafi gefen cikinsa, wanda ke
ɗ
aure da bandage,
ɗ
an rumtse idanunsa yayi, da alaman ciwon dake wajen nayi masa zafi, ƙarasawa
gaban madubin dake jikin bangon
ɗ
akin yayi, take yayi ido biu da mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jikinsa da kuma bu
ɗɗ
a
ɗ
un muscles
ɗ
insa, manya manyan 6 packs ne kwance acikinsa, wanda kallo
ɗ
aya zaka masa ka tabbatar da cewa shi
ɗ
in ma'abocin motsa jiki ne, kusan ma ya
maida hakan babbar
ɗ
abi'arsa, still sake kai hannunsa gefen cikinsa ta
ɓ
angaren dama yayi, wanda akayi masa zanen tattoo awajen,
ɗ
an shafa zanen tattoo
ɗ
in yayi, tare da lumshe idanunsa, wanda yake har hannayensa akwai zanen tattoo ajiki, saidai z
anen tattoo
ɗ
in nashi basu da yawa, wanda yake kuma kowanni zane da akwai abun da yake nufi, kamar zanen dake kwance akan cikinsa, azahirin gaskiya idan ka kalli zanen zaka
ɗ
auka adone kawai akayi awajen, saidai ba hakan yake ba, dan idan mutum me fahimta
ya ƙurawa zanen ido, zai iya fahimtar cewa suna ne
aka rubuta, sai dai anjuya harufan sunan tayanda baza suyi sauƙin karantuwa har akai ga gane me aka rubuta ba, saidai idan mutum nada zurfin ƙwaƙwalwa, zaiyi saurin gane abun da aka rubuta da tattoo
ɗ
in.
Cikin nutsuwa ya zare dogon wandon dake jikinsa, ƙarasawa gaban makeken drawer glass
ɗ
in dake cikin
ɗ
akin nasa yayi, wanda komai dake cikin drawer'n ana iya gani daga waje, wani sabon towel ya ciro daga cikin drawer'n, tare da
ɗ
aura towel
ɗ
in akan waist d
insa, agogon dake hannunsa ya soma koƙarin cirewa, bayan ya kammala ne ya ƙarasa jikin wata ƙofa, wanda da dukkan alama ƙofar toilet ne, mur
ɗ
a handle din ƙofar yayi ya shige kaitsaye.
Tabbas kuwa nan
ɗ
in toilet ne kaman yanda nayi hasashe, amma saidai ya
banbanta da sauran toilet
ɗ
in da kuka sani, domin komai dake cikin toilet
ɗ
in na original royal glass ne, hatta bath
ɗ
in wanka kewaye yake da royal glass me
ɗ
aukan idanu, ƙarasawa gaban shower yayi tare da sakarwa kansa ruwa.
Haka ya
ɗ
auki sama d
a 30 minute yana wanke jikinsa, koda ya gama alwala yayi sannan ya
ɗ
aura bathrobe ajikinsa.
Koda ya fito daga toilet
ɗ
in gaba
ɗ
aya jikinsa
ɗ
auke yake da danshin ruwa, musamman ma gashin kansa wanda har
ɗ
igar da ruwa yake.
Agaban dressing mirror ya za
una tare da
ɗ
aukan wani
ɗ
an ƙaramin towel ya shiga tsane gashin kansa, yana kammalawa kuwa yasa handrayer ya busar da gashin kannasa, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en body lotion ya murza ajikinsa, tare da shafe jikinsa da wani fitinnanen turare.
Ƙ
aran horn din motan
dake tashi acikin compound
ɗ
in gidan ne, ya shiga ratsa kunnuwansa,
ɗ
an lumshe idanunsa yayi saboda sam shi bayason yawan hayaniya, agogon dake saƙale ajikin bangon
ɗ
akin ya kalla, ganin cewa 12:30 pm daidai, ya sashi gane cewa Abbu ne ya dawo, dan dama
yace masa yau zai dawo.
Cikin nutsuwa ya ƙarasa gaban drawer
ɗ
insa, wasu tsadaddun riga da wando ya ciro, kamar yanda ya saba dayin komansa cikin nutsuwa, haka yanzun ma anutse ya saka kayan, wanda suka matuƙar fito da kwarjini da kuma faffa
ɗ
an jiki
nsa, sosai kayan sukayi masa kyau kasancewar fatarsa na da haske sosai, black jeans ne da wata jar riga wacce take da adon baƙi da fari agabanta, sai kuma wata blue
ɗ
in denim jacket daya
ɗ
aura asaman rigar, tare da saka wasu tsadaddun white sneakers sh
oe aƙafansa, sosai shigar tasa tayi kyau, kwarjininsa kuwa ya sake bayyana, wata farar facing cap me ratsin baby pink colour ya
ɗ
aura akansa.
Masha Allah Yayi kyau sosai, dan babu wata macen da zata masa kallo
ɗ
aya ta
ɗ
auke kai, baga mace ba harma ga k
owa, CAPTAIN MALEEK JAHEED GWANI kenan, matashin saurayin da aƙalla bazai
ɗ
arawa 31 years ba, kyakkyawa ne shi na gasken gaske, sannan yana da abubuwan burgewa masu tarin yawa, duk da cewa bashi da tsawo sosai, amma tsarinsa da kuma mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jikin
sa, na matuƙar jan hankalin mata da dama, idan ka ganshi kai tsaye bazaka ƙirasa da sunan
ɗ
an Nigeria ba, koda ga yanayin farin fatarsa, idan mutum ya kalla, zai gane cewar shi
ɗ
in ba asalin
ɗ
an Nigeria bane, kana kuma shi
ɗ
in yakasance wani irin mur
ɗ
a
ɗɗ
e
n mutum, wanda ba a iya gane gabansa da bayansa, miskiline na ƙarshe, sannan bai fiye yawan magana ba, saidai yana da zafin nama sosai akan komai musamman ma a
ɓ
angaren aikinsa, hakanne yasa sunansa ke yawo ako ina.
Wayarsa ƙirar iPhone 11 p
ro max ya
ɗ
auka, cikin takunsa na isa kuwa ya nufi hanyar fita daga cikin
ɗ
akin, mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar
ɗ
akin yayi, tare dasa kai ya fice.
Kaitsaye babban falon gidan ya nufa. Fitowarsa daga sashinsa yayi daidai da shigowar ALHAJI JAHEED GWAN
I (Abbu )cikin falon, ganin M.J
ɗ
in ya saka Abbu sakin murmushi, cikin kulawa yace.
"Wellcome back Captain M.J"
Akaron farko kenan MALEEK ya
ɗ
anyi murmushi, wanda iya kanta kan la
ɓɓ
an bakinsa, saidai kuma abun da baisani ba, murmushin ya ma
tuƙar ƙarawa fuskarsa kyau, haka zalika akaron farko daga dawo wansa zuwa yanzu da sautin muryarsa ta bayyana, yace.
"Thank you Abbu."
Hannu Abbu ya miƙa masa tare da cewa.
"Naji da
ɗ
in dawowanka Maleek, saboda kwata kwata hankalina baya kwanc
iya da zamanka a US
ɗ
in nan, then 7 years fa kenan bakazo Nigeria ba."
Musabaha sukayi shida Abbu'n nasa, sannan ya zauna akan
ɗ
aya daga cikin kujerun falon.
Momy da ganin Abbu yasa fuskarta ta fa
ɗ
a
ɗ
a da fari'a tace.
"Your wellcome A
lhajina."
Murmushi Abbu yayi tare da
ɗ
an jinjina mata kai, cikin sakin fuska yace. "Thank you."
Zama yayi akan kujeran dake facing
ɗ
in ta Maleek, take kuwa Momy tasa aka cika musu gabansu da kayan ciye ciye dasu drinks, ƙawayen M
omy dake zaune ne sukayi wa Abbu sannu da dawowa, wanda dama dan yi masa sannu da dawowan Momy ta tarasu, kasancewar yaune birthday
ɗ
in Abbu'n shiyasa ta gayyacesu dan suzo sutaya ta murna.
Ko tsinke bai
ɗ
auka daga cikin abun da aka ajiy
e masa ba, jin surutun ƙawayen Momy na neman Affecting
ɗ
insa ne, ya sashi miƙewa tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon.
Da idanu Abbu da Momy suka rakashi, har ya fice daga cikin falon.
Miƙewa Abbu yayi shima ya nufi sama dan yanaso ya
ɗ
an h
uta, take kuwa Momy ta rufa masa baya.
Yana fita daga cikin falon, kaitsaye compound
ɗ
in gidan ya nufa, inda motarsa ke fake ya ƙarasa, soldiers
ɗ
insa da ke ta kai kawo acikin gidan nasu, suna ganinsa kowa ya shiga sense
ɗ
insa, duk suka
ƙame awaje
ɗ
aya, bu
ɗ
e murfin motar yayi ya shiga, shigansa cikin motar kuwa yayi daidai da tashin cute cat
ɗ
insa, wanda yake ƙira da sunan cutie, ita
ɗ
in tazama kamar wata baby
ɗ
insa ce, dan mafi yawancin lokuta yana tare da ita, yanason cat din tasa
sosai, haka itama tayi matuƙar sabo dashi, hayewa saman jikinsa cat
ɗ
in tayi, saman bayanta ya
ɗ
an shafa, tare da
ɗ
aukan kwalin madararta dake cikin motar ya shiga bata abaki tana sha, time to time yake shafa screen
ɗ
in wayar dake hannunsa, da'alama wan
i abu me mahimmanci yakeyi.
Koda ya gama bawa cutie
ɗ
in nasa madara, soldiers
ɗ
insa yayiwa alama akan su taho akwai inda zasuje, take kuwa duk suka shiga mota, drivers
ɗ
insa yaja suka fice daga cikin gidan.
A Ɓangaren Laylerh k
uwa tana barin kitchine
ɗ
in kaitsaye
ɗ
akinta ta wuce, kwanciya tayi akan
ɗ
an gadonta tare da jawo wani text book ta soma karantawa, ta jima tana karatun bayan tayi sallan azahar ne bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
auketa ko tashi daga kan sallayan da tayi sallah batayi
ba, ba ita kuwa ta farka ba sai ƙarfe 4.
Toilet ta wuce ta sake
ɗ
auro sabon alwala sannan tazo ta tada sallah, bayan ta idar da sallan la'asar
ɗ
inne ta fita zuwa falo, dan ita kwata kwata bata masan Abbun nasu ya dawo ba.
Acikin falon kuwa Ab
bu ne da Momy zaune suna
ɗ
an ta
ɓ
a hira, fitowarta daga cikin
ɗ
akin kuwa, yayi daidai da kai duban Abbu ƙofar
ɗ
akin nata, ganin Abbu'n ne yasa ta
ɗ
an waro manyan idanunta, cikin zumu
ɗ
i da kuma mamakin ganinsa tace. "Abbu."
Murmushi Abbu Ya sakar ma
ta tare da bu
ɗ
e mata hannayensa, cikin kulawa yace. "Oyoyo Mamana." da
ɗ
an sassarfa ta ƙaraso, durƙusawa agabansa tayi, tana murmushi, hannayenta Abbu ya kamo, cike da kulawa yace.
"Ƴan matana anata girma, ya school
ɗ
in dai, hope kina karatu sosai
?."
Murmushin daya bayyana zallan kyawunta tayi, cikin ƙaunar Abbu'n tace.
"Ina karatu sosai Abbu, next week ma insha Allah Zamu fara exam
ɗ
in second term."
Kai Abbu ya jinjina tare da cewa.
"Masha Allah, Gaskiya naji da
ɗ
in hak
an, fatan dai baki da wata matsala a school
ɗ
in naku ko?."
Ɗ
an murmushi tayi tare da jinjina masa kai, alaman "Eh." sai alokacin ta
ɗ
ago da kai ta kalli Momy wadda ta tsura mata ido, sauƙe kanta ƙasa tayi tare da soma wasa da