Showing 219001 words to 222000 words out of 244674 words
Idanunta, tare da tura yatsun hannunta acikin gas
hin kansa, sosai hot sucking d’in da yakewa neck d’inta ke shigarta, domin kuwa har ji take kamar numfashinta zai d’auke.
Yayinda takejin wani irin abu mai kaman k’aik’ayi na yawo akan light pink nipples d’inta,
Daga gefe guda kuwa yawan feeling d’
in da Maleek d’in ke jefata yawan ciwon mararta dake k’aruwa, wanda ayanzu harjin marar nata take kaman ya kunbura.
Wani irin azababben nishi suka sake atare adaidai lokacin da ya d’agota gaba d’aya zuwa jikinsa.
Taushi da kuma naked skins d’insu ne
suka had’e waje d’aya, wanda kuma hakan yasa breast d’inta had’ewa da chest d’insa.
A haukace yayi tighten hugging d’inta, tare da soma kissing d’in jikinta tako Ina, yana sakin growing.
After 5minute kacal gaba d’aya ya rud’asu ya haukata gaba tuna
ninsa dana Laylerh’n.
Ya koma tamkar wani mayunwacin zakin daya jima yana farautar abun harinsa, taushi da laushin skin d’inta sun zautar dashi sun kuma fitar dashi acikin hayyacinsa.
Gaba d’aya ko’ina na jikinsa rawa yake, domin kuwa sai ayanzune ya
san menene hakikanin feeling, sannan kuma ayanzu ne yasan cewar duk abunda yakeji akan Laylerh’n da ba feeling bane.
Domin k’arfin sha’awarta da yakeji ayanzu na neman zautar masa da hankali, had’e kuma da shid’ar dashi.
Yakai wani mataki mai wahala
r fassaruwa, da burinsa ayanzu kawai shine yajisa acikin jikin Laylerh’n.
Hannunsa dake rawa ya d’aura akan saman mararta tare dayin k’asa da sket d’inta, ahankali yasoma yawo da hannunsa akan marar nata.
Hawayen da suka cika idanunta ne suka sam
u daman gangarowa alokacin da taji ya tsaida hannunsa adaidai saitin inda keyi mata ciwo.
Ahankali ya cigaba da kissing d’in jikinta, har ya gangaro zuwa kan k’irjinta, da jinsu ya k’ara kunna masa wutar sha’awa.
Lips d’insa masu sanyi ya d’aura akan
soft breast d’inta
Wanda hakan yasa lokaci d’aya numfashinta ya soma seizing, domin wannan ne karon farko agaba d’aya rayuwarta da wani Namiji ya fara tab’a breast d’inta, hakan yasa taji abun na ratsa cikin jikinta sosai, kasancewar kuma anan duk
wani logon feelings d’in ta yake ne, yasa gaba d’aya duk ta fice ahayyacinta.
Har batasan lokacin daya rabasu da gaba d’aya kayan jikinsu ba.
Hannayensa duka biyu yasa ya juyar da ita tare da saka kansa abayanta ya soma yawo da harshensa, atsaki
yar gadon bayanta.
Sannu ahankali kuma yake sauk’owa zuwa sauran gangar jikinta.
Yanayin yanda yake lashe skin d’in ta ne kuma yasa ta lumshe Idanunta tare da soma sakar masa growling na shagwab’a.
Alokacin da taji sauk’an kansa akan mararta kuwa
wani irin zabura tayi tare da soma yun k’urin mik’ewa, saidai wani irin rik’on fitar hayyaci da yayi mata yasa ta kasa motsawa.
Tunaninta da kuma Brain d’inta ne suka tsaya da aiki adaidai lokacin da taji M.Jay d’in nayi mata wani abu na daban, wan
da yasa gaba d’aya sassan jikinta suka amsa da karkarwa, numfashinta kuwa wani irin fusga ya somayi alokacin da taji yanda yake k’ok’arin tura tongue d’insa acikin jikinta, kuka maik’arfi da kuma Gaza jurewa ta sakar masa tare da soma kokarin janye jikint
a baya, domin abunda taji bata isa misalta shi ba, kwakwalwarta tayi kadan da d’aukan feeling d’in abun.
Shikuwa Maleek sam bayajin akwai wani abu daya fi komae, zautar dashi kaman d’umin cikin jikinta da tongue d’in nasa ya jiyo masa, wanda ya je fas
a acikin wani irin feeling d’in ta na musamman, saboda haka tuni ma duk wata jijiya dake jikinsa ta mik’e.
Sake matsowa jikin Laylerh’n yayi, wanda har hakan yasa komai nasu ya zamana yana manne da juna.
Fitinannun idanunsa masu d’auke da tsananin
soyayya da kuma sha’awarta ya lumshe.
A iya gaba d’aya tsawon rayuwarsa baisan haka Laylerh’n nasa take ba, baisan haka komai najikinta ke da dad’i ba, Tabbas adaidai irin wannan lokacin bai kamata ace komae yazo mind d’insa ba, saidai kuma amma ya z
aiyi da tabon da K’addarar su tabar musu? Tayaya zai fara goge abunda ke neman shigowa cikin tunani da k’wak’walwarsa ayanzun? Tayaya zai nesanta kansa da tunanin da ke neman ruguza masa zuciya?
Meyasa wannan tunanin zaizo cikin k’wak’walwarsa ayanzu?
Meyasa zuciyarsa zata tono masa mikin da yake ta kokarin bunnewa?
Bayason tunawa koda kad’anne kuwa, bayason tuna cewar kafun shi K’addara ta had’a masa Ayshnoor d’insa da wani, a d’aki d’aya kuma a gado d’aya, the same kuma matsayin mata da miji.
Kafunshi wani daban yaga jikin Ayshnoor d’insa, kafunshi wani ya tab’a taushi da kuma fatar jikinta, sannan ya shiga cikin jikinta ya d’an d’ana abunda shi kad’aine ya kamata ace yau ya d’an d’ana.
Labb’ansa ya cije da k’arfi tare da soma girgiza k
ansa, cikin wani irin azababben kishi da kuma tsanar Najeeb da yakeji acikin ransa ya matsa gefe daga jikin Laylerh’n.
Hannayensa duka biyu yasa ya kama kansa, Yayinda yakejin duniyar na juya masa.
Haka yakejin komae na dawo masa sabo.
Akaron far
ko kuma daya ji ya tsani k’addarar da ta kawowa Laylerh’n wani daban acikin rayuwarta.
Dafe zuciyarsa dake k’una yayi, tare da sake rumtse idanunsa da k’arfi, acikin zuciyarsa yake ambaton sunan ALLAH Don samun sauk’i.
Laylerh dake kwance hawaye nab
in gefen Idanunta kuwa bayansa dake d’auke da zanen tattoo ta tsurawa idanu, domin ta fahimci cewar rubutu ne akayi da paint na tattoo din.
“AYSHNOOR!!!
‿
Ta maimaita sunan da aka rubuta d’in acikin zuciyarta.
Maida idanunta tayi ta lumshe, domin s
am bazata iya jurewa ganin cikakkiyar halittar Yah M.Jay d’in ba, saboda kwarjininsa ya wuce duk yanda take tunani.
Ahankali yakejin zuciyarsa na ci gaba dayin rauni, Yayinda wasu ruwa masu kama da ruwan hawaye suka cika idanunsa.
Yasani cewar k’add
ara babu yanda bata zuwarwa bawa, su kuma ahaka tasu k’addarar tazo.
Dole kuma ya jurewa hakan, koba Don komai ba, kodan saboda Kaunar da yakeyiwa Ayshnoor d’insa.
Lallai Tabbas zai jure, akoyaya Ayshnoor d’in tazo masa, zai kuma yi mu’amala da ita kod
a ace maza sama da Goma ne suka Santa amatsayinta na y’a mace, asalin Soyayya bawai yana nufin kaso mutum saboda wani abu na jikinsa bane kawae, asalin soyayya tana farawa ne daga cikin jini da zuciya, son mutum dan wani abu nasa ba tabbataccen soyayya b
ane, domin ba komae ne Idan kana dashi yake tabbata ba, wani abun na gushewa ta har abada, Idan karasa shi kuma rashine na har abada.
K’addarar sa dana Ayshnoor tafi k’arfin ya juya mata baya saboda wannan.
Tabbas sud’in abu d’aya ne, Fata da kuma m
uradi d’aya, saboda haka zasu rayu tare akowani irin hali.
Juyowa yayi Ahankali ya fuskanceta, tare da k’urawa kyakkyawar fuskarta idanu.
Wani irin sabon soyayya da shauk’inta ne yaji na k’ara ratsa cikin jikinsa.
Ahankali ya sanya hannayensa du
ka biyu ya jawota jikinsa.
Idanunta dake cike da mayen feelings d’insa ta bud’e ahankali.
Tare da sauk’e ganinta akansa.
Kallon da ta masa d’inne kuma yasa mararsa amsawa, tafukan hannayensa ya d’aura akan waist d’inta, azafafe ya shiga bata wani
sabon kiss d’in daya fi wanda ya bata abaya.
Lokaci d’aya yasake zautar dasu, saboda kuma yanda chests d’insu ke had’e awaje d’aya ne, yasa feelings d’in su ke sake k’aruwa.
Still akaro na biyu yasake bin duk jikinta da hot kisses,
awannan karo
n ma kasa jurewa sucking d’inta da yakeyi tayi, musamman ayanzu da yake sake nutsar da tongue d’insa cikin jikinta, ji takeyi kamar zai zuge mata gaba d’aya ruwan jiki.
Saurin rik’e kansa tayi cikin shaking voice d’inta da kwata kwata ma baya fita sosa
i tace.
“Please......... Yah .... M.Jay don’t ... kill me please.....!
‿
Dago kansa da kuma idanunsa wanda sukayi jajur yayi, sam ayanzu baya banbance komai, shiyasa ma bai iya banbance abunda Laylerh’n ta fad’a ba.
Daidaita jikinsa dana Laylerh’
n yayi, cikin kuma yanayin dake nuna ya kasa iya controlling kansa ya daura bakinsa akan nipples d’inta, tare da tura mata yatsarsa d’aya acikin bakinta, adaidai lokacin daya ke kokarin ratsa cikin jikinta..
*1/4/2021*
*5:00 pm*
4/4/21, 6:46 PM -
Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*note editing*
*Chapter 77*
Idanunta dake alumshe ne suka firfito waje, lokaci d’aya kuma ta saki wani irin razanannen k’ara, tare da soma kokarin janye jikinta baya.
Cikin yanayin dake bayyana mahaukacin feelin
g d’inta da yakeji ya d’ago da kansa ya kalleta, da jajayen idanunsa, wanda lokaci d’aya suka k’ank’ance.
Kansa da yakejin ya masa nauyi ya d’an soma girgizawa, tare dasa hannunsa d’aya ya rik’o waist d’inta, ahankali ya soma motsa labb’an bakinsa, da
alama kuma magana yakeson yi amma ya kasa.
Saidai jikinsa dake ta b’ari, Yayinda kwantattun gashin jikinsa duk suka mimmk’e.
Musamman saboda ayanzu ya kawo wani stage da bazae tab’a iya jurewa ba, domin har wani jin kansa yake akumbure.
“Please Aysh
noor please.....
‿
Ya fad’a amatuk’ar raunace, da kuma muryarsa wacce bata fita sosai.
Kanta tad’an soma girgizawa ahankali, tare da sake janye jikinta baya, tsoro da fargaba takeji sosai, wanda hakan yasa duk jikinta ya d’auki b’ari.
Yayinda kirjint
a ke dukan uku uku, Tabbas tasan komai dake jikinta ayanzu mallakinsa ne, tana kuma matuk’ar son jinsa ajikinta, domin hakan muradine da ya jima yana rayuwa acikin zuciya da gangar jikinta, saidai tayaya zata iya jurewa abunda bata san ya yake ba? batasan
ya zafi da kuma dad’insa yake ba, Tabbas akwai fargaba mai tsanani, duk da tana da confidence d’in cewar Yah M.Jay d’in nata bazae tab’a yin abunda zai cutar da ita ba.
Idanunta dake zubar da hawaye ta lumshe ahankali tare da komawa k’asanshi ta kwanta.
Ganin hakan da yayi d’inne kuma yasa shi, yi mata rumfa da faffad’an chest d’insa, ahankali kuma ya lumshe idanunsa da yakejin sun ciko da k’walla, bakinsa ya d’aura akan nata cikin yanayin sanyi da kuma mayen sha’awarta dake fusgarsa, ahankali ya tura
harshensa acikin bakinta.
Wani irin sassanyan nishi ta sauke adaidai lokacin da taji d’umi da kuma dad’in tongue d’insa acikin bakinta.
Ahankali tad’an sakar masa jikinta tare da tura hannayenta acikin gashin kansa.
Kusan atare suka saki wani irin
nishi maik’arfi adaidai lokacin daya sake yunk’urin shiga cikin jikinta.
Hannayenta dake cikin tarin sumar kansa ta zare, tare da d’aurasu akan damatsan hannunsa, cikin kuma sabon feeling d’in daya sake jefata aciki, ta k’ara bud’e bakinta, wanda hakan y
a bashi daman sake tura mata harshensa acikin bakinta, tare kuma da soma yi mata wani irin salon sucking tongue, d’in da yasa ta kara ficewa acikin hayyacinta.
Hannayensa dake kan saman breast d’inta ya janye zuwa kan waist d’inta, tare dayi mata wani
irin rik’o irin wanda ke bayyana fitar hayyacinsa, idanunsa ya rumtse da k’arfi alokacin da gaba d’aya jikinsa ya d’auki rawa ne kuma ya soma karanta addu’ar da shikansa yasan ba daidai yakeyi ba, saboda yanda yakejin yana k’ara kusanta kansa da wani irin
d’umi mai gigita tunani.
Dad’i da kuma sha’awar da tafi k’arfinsa dayaji alokaci guda ne kuma yasashi, sake shigewa cikin jikinta da k’arfi.
Daidai lokacin kuwa atare suka saki wani irin k’aran da gaba d’aya cikin d’akin nasu saida ya amsa.
Saboda wa
ni irin gigicewa da sukayi, take kuma numfashinsa ya soma wani irin fusga, wanda hakan yasashi yin wani abu kamar maiyin shak’uwa.
Itakuwa Laylerh da tasaki karan azaba, sake rik’o hannayensa tayi k’am, tare da rumtse Idanunta da tsananin k’arfi, saboda
yanda taji wani irin zafi, radad’i dama ciwo na bin kowani sassa na jikinta har izuwa cikin k’wak’walwarta.
Take kuma numfashinta ya soma wani irin seizing, saboda yanda tajisa d’in acikin jikinta yazo mata amatuk’ar bazata.
Hakanne kuma yasa taji tsi
nkewar wasu abu masu kaman jijiyoyi daga cikin jikinta, wanda kuma asanadin zafin da tajine ya sata sakin k’ara.
Azauce ya dafe kansa dake wani irin juyawa, tare da sake nutsa jikinsa acikin nata, yana mejin kansa tamkar zai shid’e, domin kowani gaba da
ke jikinsa rawa yakeyi, Yayinda kuma kowacce jijiya dake jikinsa ke harbawa, k’wak’walwarsa kuwa na d’aukan wasu sak’onnin da bata tab’a sanin akwae su ba aduniya, sak’onnin da suka sashi manta suna da kuma shi kansa gaba d’aya.
Wasu irin hawaye masu t
sananin zafine suka shiga gangarowa ta gefen idanunsa, alokacin daya gama samun kansa acikin jikinta, adaidai lokacin ne kuma yaji gaba d’aya kunnuwansa sun toshe, saboda wani irin dad’in da yaji, wanda baitab’a sanin akwai makamancinsa aduniya ba, kasance
war kowani jijiya dake jikinsa ayanzu ta gamsu da daddad’an d’umin dake cikin jikin Laylerh’n, Tabbas yaji abunda bai tab’a tunanin zaiji ba, wanda asanadin haka yasashi jin kansa awata duniya ta daban, duniyar dashi kansa baisan a inda hayyacinsa yake ba,
duniyar da takashe masa kunnuwa da bakinsa, haka kuma duniyar da ta tsayar da duk wani tunaninsa, ya zama tamkar mayunwacin zaki, ko kuma zautaccen da kwata kwata baya gane komai sai dad’in da yake ciki.
Saboda shid’ewan da yayi kuwa bakinsa sam yakasa
rufuwa, saidai hawaye kawai dake bin fuskarsa.
Sam Maleek ya manta waye shi, da kuma Laylerh’n sa, sabuwar duniyar daya samu kansa aciki ne kawai ke wasa da tunani da kuma kwakwalwarsa, duniyar Ayshnoor d’insa ta musamman, duniyar daya jima yana kwad’a
yi da fatan samu, haka kuma jikin daya jima yana muradi, tayaya zai iya misalta wannan yanayin nasa mai kama da suma? tayaya zai iya banbance daidai da rashinsa ayanzu?
Tabbas yayi fi cewa ahayyacin da bazai tab’a iya controlling gangar jikinsa ba, dom
in ayanzu ma baya gane komai saidai sake nutsewa acikin jikinta da yakeyi, yanajin kansa na yawo asararin samaniya.
15minute only
Idanunta da sukayi luhu luhu, wanda kuma hawaye ke fitowa daga cikinsu ta lumshe ahankali, adaidai lokacin da taji yand
a Yah M.Jay d’in ke cigaba da heaven sex da ita, wanda zuwa yanzu ko hannunta bata iya motsawa, domin jikinta ya zama very weak sosai, kuka kuwa ayanzu ko tayi muryar nata bazai tab’a fitowa ba, saboda komai najikinta ya riga da yayi rauni, har jin kanta
takeyi na wani irin juyawa, Yayinda kowani jijiya dake cikin kanta ke sarawa.
Ahaka tun tana jiyo groaning d’insa na tashi sama sama, har dai ya zamana idanuwanta sun rufe ruf bata iya jiyo sautin komai, sai yanda yake sake shigewa jikinta yana enjoyin
g mood d’in, har numfashinsa na fusga, gaba d’aya abu yakeyi mata na irin wanda kwata kwata baya cikin hayyaci da nutsuwarsa.
*After 45minutes 1:30 am*
Wani irin gumi ne ke yanko masa, duk da kuwa cewar gaba d’aya ilahirin jikinsa rawa yake, rawa ku
ma irin na wanda ke nuna cewar yanajin matsanancin sanyi.
Kansa dake matuk’ar sarawa ya rik’e tare da rumtse idanunsa, domin haka yakejin tamkar ana hura masa duk wata jijiya dake cikin kannasa, Yayinda take kuma yaji wani zazzab’i mai zafi ya sauk’ar m
asa.
Idanunsa da sukayi luhu luhu suke kuma wani irin jujjuyawa ya bud’e tare da sauk’e ganinsa akan Laylerh, da har yanzu ke kwance, idanunta alumshe still kuma har yanzu hawaye basu daina bin gefen fuskarta ba.
Ahankali yad’an soma yawo da idanunsa
ajikinta duk da cewar ayanzun bawai yana wani gani sosai bane, saboda har yanzu baigama dawowa hayyacinsa ba.
Sauk’e idanunsa da yayi akan mararta da kuma jikin milk colour bedsheet d’insu da yayi ne, yasashi zaro idanun nasa amatuk’ar rud’e, yasa y’ar
yatsarsa ya tab’a abunda yake gani ajikin bedsheet d’in.
K’urawa yatsar ido yayi saboda yanason fahimtar, gane cewar abun dake jikin yatsar tasa jini ne yasashi rumtse idanunsa da k’arfi, lokaci d’aya kuma wasu irin hawaye masu tsananin zafi suka sila
lo daga cikin idanun nasa.
Take kuma yaji wani irin
matsanancin tausayin Ayshnoor d’innasa, da kuma mahaukaciyar soyayyarta na d’ibansa.
Ahankali ya zube guiwowinsa akan gadon, tare da d’an mirginawa ya shige cikin jikinta, hugging d’inta yayi sosai
, tare dasa hannunsa d’aya asaman mararta ya soma shafawa slowly.
Again kuma bakinsa dake rawa ya d’aura adaidai saitin kunnenta.
*”I LOVE YOU Ayshnoor! I Love You So Much!! and I’m very sorry Ayshnoor i don’t mean to hurt you, but please I’m so sorry
...
‿
Ya fad’i haka cikin wata irin muryarsa da tayi sanyi sosai, kana take kuma fidda matsanancin rauninsa da kuma tausayin Laylerh’n, domin koda wasa bai tab’a tunanin zai iya aikatawa Laylerh’n hakan ba.
Hannunsa d’aya yasa acikin nata, tare da ri
k’eta gam, cikin kuma wani sabon yanayin da yakejin kansa aciki ya sauk’e mata wani irin hot kiss akan forehead d’inta, lokaci d’aya kuma saiga hawaye masu zafi nabin gefen fuskarsa.
Hannunta dake cikin nasa ya rik’e da kyau, tare da had’e goshinsu waje
d’aya ya lumshe idanunsa.
Baisan tayaya zai misalta irin yanayin da yakejin kansa aciki ba, domin yanayi ne da tunda yake aduniya bai tab’a jin kwatan kwacin irinsa ba, yau Ayshnoor d’insa ta shayar dashi abunda bazae tab’a mantawa ba, ta bashi kyautan
virgin d’inta abu mafi tsada dake cikin rayuwar ko wacce y’a mace, sannan kuma abu mafi daraja da ba kowa ne ke samu ba.
Lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, ya d’an shiga goga mata akan gefen fuskarta.
Cikin wata kasalalliyar murya yace.
“I c
an’t pay you back Ayshnoor, kece mace tafarko acikin rayuwar Maleek, sannan kece mace ta farko da Maleek ya fara sani, kece kuma macen da kika fara bawa Maleek kyautan virgin , you take care of your self for me, for a while, thank you so much Ayshnoor, I c
an’t live without you!!!
‿
Ya k’are maganar cikin muryarsa da tayi rauni sosai, tare da sake hugging Laylerh’n acikin jikinsa.
Ahankali