Showing 63001 words to 66000 words out of 244674 words
fitar da abun dake cikin ranka, sannan kuma barinta azuciya kwata kwata baya kawo mafita, sometimes saidai ya sake jefaka acikin wani hali, inaso ki gusar da damuwar dake kan fus
karki ta hanyar fa
ɗ
a
ɗ
a murmushinki, kina da kyau saboda haka murmushi yafi dacewa dake ako da yaushe, ko wani bai ta
ɓ
a fa
ɗ
a miki cewar kina da kyau ba ne?."
Idanu ta tsura masa saboda har acikin zuciyarta so take ta fahimci inda kalamansa suka dosa, ka
sancewar ayanzu komin ƙanƙantar hanyar da zaisa ta fahimci abun dake cikin zuciyarta nemansa take.
Ganin yanda take kallonsa ne yasashi sakin murmushi tare da
ɗ
auke kansa daga gareta, domin yasan idan ya cigaba da kallonta to bazai iya controlling
ɗ
in kansa ba, anutse yayiwa motar key tare da
ɗ
anyin reverse, ganin hakane yasa maigadi wangale masa wawakeken gate
ɗ
in gidan ya cilla hancin motar tasa waje.
Idanunsa da sukayi matuƙar ja ya rumtse, tare da sakin curtain
ɗ
in window'n dake riƙe ahannu
nsa, ahankali ya juyawa window'n baya, yayinda yakejin wani irin ra
ɗ
a
ɗ
i da kuna na sukar zuciyarsa, wani irin abu me kama da zallan kishi ne ya tokare masa ƙoshi, har zuwa yanzu abu
ɗ
aya ne ke yawo acikin idanunsa, wato ganin da yayiwa Laylerh'n tare da Na
jeeb riƙe da hannun juna, wanda yanzu ma again akan idanunsa yaga ficewarsu daga cikin gidan, kansa da yakejin ya masa nauyi ya riƙe, tare da ware idanunsa wanda suka ƙara zama jajur kaman wanda aka watsa musu jan barkono, tafasan da zuciyarsa keyi ne yasa
hatta sautin fitan numfashinsa ma saida ya sauya. Lallai ba ƙaramin asara bane rasa abun da yakasance kamar fata da buri agareshi, tabbas arayuwa akwai ƙaddarori masu tarin yawa acikinta, saidai wata Ƙaddaran tafi gaban kwatance, domin zafi da kuma ƙun
arta takan iya raunata gaba
ɗ
aya rayuwa. Hannayensa ya zuba acikin aljihun wandonsa, tare da fesar da wani zazzafan numfashi,
ɗ
an jingina bayansa da jikin window'n yayi, saboda bayajin zai iya barin wajen batare da yaga dawowan Laylerh'n cikin gidan ba, do
min yaune karon farko daya fara jin cewa yayi mistake na
ɓ
oye gaskiyar abun dake cikin zuciyarsa, wanda sanadin haka gashi yana neman rasa duk wani muradi da kuma ƙwarin guiwarsa, tabbas bazai iya jurewa ba matuƙar Ƙaunar daya jima yana kiwonta acikin zuci
yarsa ta watse alokaci guda.
Ɓ
angaren Laylerh kuwa jin sun hau tsakiyar titi ne yasata jingina bayanta da jikin kujeran motar, tare da maida gaba
ɗ
aya kallonta zuwa kan titi tana kallon yanda ababen hawa keta zirga zirga, wanda azahirin ga
skia kuwa hankalinta ba akan ababen hawan yake ba, tunani da nutsuwarta ne kawai ke ƙoƙarin tafiya zuwa wani waje na daban. Tabbas tasan babu wani abun ƙi atattare da Najeeb, kama daga kan halayya
ɗ
abi'unsa dama yanayin tsarin halittarsa,saidai kuma koma
yaya zuciyarta ta karkata ne izuwa wani waje na daban. "Inasonki!." Maganar da Najeeb din ya fa
ɗ
a
ɗ
azu kenan da ke ta yi mata yawo cikin ƙwaƙwalwarta, ahankali ta
ɗ
an lumshe idanunta, kana kuma acikin rai da zuciyarta yanda babu me iya ji ko karantar
yanayinta tace. "Tayaya Najeeb ya fahimci cewar yana sona kuma har ya iya gayamin? hakan na nufin cewa yasan alamomin so da kuma wanda ba so ba kenan? haka kuma furta kalman SO ga wanda kake so, bai zamanto abu me wahala ba kamar yanda ta
ɗ
auka, lallai t
abbas tana da buƙatar wanda zai gaya mata ya kalan nata SO
ɗ
in yake." Ɗan nisawa tayi tare da sauƙe ajiyar zuciya akaro na barkatai, tabbas tana da buƙatar sanin amsan duka waƴannan tambayoyin dake cikin ranta, nan ta yanke shawarar cewa zata tambayi Naje
eb, kuma bata damu ba koda kuwa zai gane cewa bashi take so ba.
Momy
Safa da marwa take tayi atsakiyan katafaren
ɗ
akinta, babu komai acikin zuciyarta kuwa face son ganin cikar burinta. Wayarta dake aje kan bedside ne ta soma ƙara, alam
an shigowar ƙira, hakanne kuma yasata tsayawa daga tafiyan da take tare da kai dubanta inda ta ajiye wayar tata,
ɗ
an jim tayi tana tunanin wanda zai ƙirata adaidai lokacin, jin ƙiran wayar na neman katsewa ne yasa da
ɗ
an sassarfa ta ƙarasa wajen da wayar t
ake, ganin sunan Aina'u akan screen
ɗ
in wayar ne yasa cikin sauri tayi picking call
ɗ
in, batare kuma da ta jira Aunty Aina'un tayi magana ba tace.
"Bani da wadataccen lokaci Aina'u, ayau nakeson ruguza rayuwar Laylerh dama duk wani farincikin daya rage
mata ta hanyar amfani da babban Rauninta wato Maleek!."
Jin Abun da Momyn tafa
ɗ
a ne yasa Aunty Aina'u sakin murmushi, cikin son fahimtar da ƴar uwartata tace.
"Rusa ƙauna me tsanani kamar wacce ke tsakanin Maleek da Laylerh ba abu bane me sau
ƙ
i kamar yanda kika
ɗ
auka Hajiya Suwaeba, lallai dole muna buƙatar nutsuwa kafun aiwatar da komai, domin yin abu cikin gaggawa zai iya jawo mana tonon asiri, kuma kinsan dukanmu bazamu so hakan ba."
Ɗ
an jim Momy tayi cikin rashin fahimtar kalaman Ain
a'un tace. "Me kike nufi, ban fahimci kalamanki sam."
Murmushi Aunty Aina'u tayi cike kuma da son bayyana abun dake ranta tace.
"Baikamata plan
ɗ
inmu ya faraci daga yanzu ba, tabbas ada munyi tunanin cewa Alhaji Jaheed, Maleek zai aurawa Laylerh,
sai kuma yazo ya
ɓ
ata mana tunani, ta hanyar bawa Najeeb aurenta, kuma hakan da yayi damace ya bamu me kyau, wanda zamu
ɓ
ata rayuwar Laylerh ta hanyar
ɗ
ansa Maleek, sanadin hakan kuma zai jawo tsana me tsanani tsakanin Maleek da Laylerh har ma kuma dashi A
lhaji Jaheed
ɗ
in kansa, domin nayi imani cewa matuƙar yafahimci cewa Maleek na bibiyan Laylerh bayan kuma tana da aure abun bazai ta
ɓ
ayin kyau ba, ba kuma mu da yanda zamuyi wanda ya wuce mu bari Maleek ya nemi Laylerh da aurenta."
Jin abun da
Aina'un tafa
ɗ
a ne yasa Momy lumshe idanu, tare da sakin wani shu'umin murmushi, lallai tayarda ƙanwarta Aina'u tafita kaifin hankali da kuma tunani ha
ɗ
i da iya shirya mugunta, gashi yanzu take ta samu kanta acikin farinciki da kuma zallan nisha
ɗ
i.
fashewa
da wata irin dariya me
ɗ
auke da tunanin samun nasara tayi, sai kuma da tayi dariyan sosai kafun ta
ɗ
an tsagaita cikin yarda da shawarar ƙanwartata tace.
"Tabbas kinyi magana me ma'ana Aina'u, zan kuma bita ayanda ta dace, saidai kada ki manta aƙwarine n
a
ɗ
aukarwa kaina cewar sai Maleek ya zamanto silar lalacewar rayuwar Laylerh, bansan meyasa ba nakejin wani abu adangane dasu, lallai barinsu su biyun zai iya kawomin matsala ako da yaushe, tabbas zan bari Laylerh ta auri Najeeb domin hakan ma wata damace
dazan samu, wanda kuma nasan abu mafi munin baƙin ciki shine Maleek ya kusanci Laylerh da aure akanta, tabbas zanso hakan domin mafari ne na hargitsewar rayuwarsu!."
Dariya suka saka su dukansu, daga bisani kuma suka yi sallama.
Ajiye wayar Momy t
ayi tare da yin murmushi, tabbas burinta ne ta ƙuntatawa rayuwar Laylerh da kuma ta Maleek, cikin isa da kuma bayyanar da abun dake cikin zuciyarta tace.
"Dole saina tono sirrrin dake
ɓ
oye, sannan kuma kuskure
ɗ
aya kayi arayuwarka Maleek, da ka bari n
asan cewa Laylerh itace Rauninka."
*(ku tsumayeni gobe akwai update insha Allah
😘
)*
1/19/21, 8:12 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don'
t read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank, whatsapp number 07017879464.)*
*Chapter 19*
Tunda suka
ɗ
au hanyan super market
ɗ
in yake satan kallonta lokaci
zuwa lokaci, yayinda kuma ya maida gaba
ɗ
aya hankali da nutsuwarsa zuwa gareta, wanda asanadiyar hakanne ya fahimci cewa akwai damuwa me tarin yawa dake kwance acikin zuciyarta wanda ta kasa furtashi ga kowa, duk kuwa da yanda zuciyarsa ke cike da son san
in damuwar tata haka ya share, domin kwata kwata bayason abun da zai hargitsa tunaninsa.
Isowarsu bakin babban katafaren shoprite
ɗ
inne ya sashi kashe motar, ahankali ya
ɗ
an jingina bayansa da jikin kujeran motar, cikin yanayin kasalan daya sauƙar masa l
okaci
ɗ
aya yaƙira sunanta.
Duk da cewar idanunta alumshe suke kana kuma tayi nisa cikin duniyar tunanin da take, hakan baisa ta kasa jiyo sautin muryarsa da ya ƙira sunanta da ita ba.
Ahankali ta kallesa da idanunta wanda suk
a sanja launi zuwa yanayin bacci.
Shi din ma kallonta yake saidai kuma yanayin nasa nasa kallon ya banbanta da irin wanda take masa, domin kuwa shi irin kallon nan me matuƙar kashe jiki yakeyi mata. Kasancewar kwata kwata bata saba da jefa idanunta aciki
n idanun wani namiji ba, hakan yasa bazata iya jure yanayin kallon nasa da yakeyi mata ba, ahankali ta
ɗ
auke kanta daga gareshi, tare da kai dubanta zuwa babban ƙofar shiga katafaren Shoprite
ɗ
in, gaba
ɗ
aya har acikin zuciyarta batason irin kallon da Naje
eb din keyi mata, saboda yanayin kallon nasa yakansa taji wani iri ajikinta.
Shi kuwa ganin ta
ɗ
auke kai daga garesa ne, yasashi sauƙe ajiyar zuciya, ahankali kuma ya bu
ɗ
e murfin motar, ta
ɓ
angaren da yake, kana kuma cikin tone
ɗ
in muryarsa data
sanja amo saboda kasalan daya sauƙar masa lokaci
ɗ
aya yace. "Muje ko."
Jin abun daya fa
ɗ
ane yasata bu
ɗ
e murfin motar, ahankali ta zuro da kyawawan fararen ƙafafunta waje, wanda suke sanye cikin wasu ha
ɗ
a
ɗɗ
un baƙaƙen flat shoe masu kyaun gaske,
koda ta gama fitowa daga cikin motar, ahankali ta gyara zaman
ɗ
an siririn mayafin dake jikinta, saboda kwata kwata bata fiye son tafiya ana kallon jikinta.
Najeeb kuwa ganin ta fito ne yasashi
ɗ
an soma takawa, wanda hakan yasa ta rufa masa baya.
Ahaka
suka shiga cikin shoprite din yana gaba tana biye dashi abaya, yayinda kuma atsakaninsu ya kasance babu wani tazara sosai.
Kaitsaye sashin womens clothing ya nufa yayinda take biye dashi abaya, wasu manyan super market trolley ya
ɗ
auka tare da
ɗ
an
juyowa ya kalleta. murmushi
ɗ
auke akan fuskarsa yace. "Muje ki tayani sayyayya, then duk abun da kikaga ya miki ki
ɗ
auka." Ya fa
ɗ
i maganar yana me tura mata trolley
ɗ
aya gabanta,
Kai ta
ɗ
an jinjina tare da mai da dubanta ga wata ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar abaya
wanda tun shigowarsu wajen ita tafara
ɗ
aukar hankalinta, domin kuwa rigar ta ha
ɗ
u sosai saidai sanin cewa rigar zatayi tsada ne yasa ko kusa bata kawo tunanin
ɗ
aukarta ba, idanu ta soma bazawa tana me ƙarewa ha
ɗ
a
ɗɗ
un kayayyakin dake wajen kallo, domin k
uwa kayane masu kyau ha
ɗ
i da burgewa aka zuba awajen.
Kasancewar kwata kwata bata saba da irin hakan bane yasa ta kasa
ɗ
aukan komai dake wajen, domin kuwa wannan shine zuwanta shooping na farko da wani daban wanda ba Abbou Jaheed ba, saboda sometimes ida
n zata zo shooping da Abbou Jaheed
ɗ
in suke zuwa, yanayin rashin sabon da tayi da hakanne kuwa yasa takasa
ɗ
aukan komai dake wajen, sanin cewa bazata iya
ɗ
aukan komai dake wajen bane yasa ta tsayawa tare da juyowa zuwa
ɓ
angaren da Najeeb din yake, ganin y
anda yake ta kwasan kaya, dangin su abayas da kuma straight gown, ha
ɗ
i da boubou ne yasa ta zuba masa ido, tana me mamakin yanda yaketa jidan kaya masu uban yawa kaman bada kudi zai biya ba.
Najeb kuwa ganin basket
ɗ
in nasa ya kusa cikane, yasa sh
i
ɗ
an dakatawa ha
ɗ
e da juyowa ya fuskanci Laylerhn, wanda har zuwa yanzu ba abun da ta
ɗ
auka.
Ganin da tayi yana kallonta ne yasa ta sauƙe idanunta ƙasa, tare da kama ƙasan vail
ɗ
inta ta soma wasa dashi.
Ɗ
an lumshe idanunsa dake cike da maye
n ƙaunarta yayi, domin yanayin yanda tayi acting
ɗ
in ne yasa yaji wani irin sanyin ƙaunarta ya ratsa sa, ahankali ya
ɗ
an tura keken hannunsa wanda ke cike da kaya, kaitsaye ya nufo inda take.
Koda ya ƙaraso tsaida idanunsa akanta yayi cikin kulawa yace.
"Meyasa baki
ɗ
auki komai ba, ko babu abun daya miki ne?."
Kai ta girgiza masa alaman
"babu"
"Why?." Yafa
ɗ
a cikin yin ƙasa da murya tare kuma da sanya hannunsa ya
ɗ
an
ɗ
ago ha
ɓ
arta, wanda hakan ya bawa kyakkyawar fuskarta daman bayyan
a.
Idanunsa
ɗ
aya ya kashe mata tare da cewa. "Biyoni muje."
Yanayin yanda yayi maganar yana
ɗ
an tafiyane yasa bata jira komai ba ta rufa masa baya, kaitsaye
ɓ
angaren takalma suka nufa, nan ma kamar yanda sukayi a
ɓ
angaren abayas haka sukayi ana
n
ɗ
in ma, dan shika
ɗ
ai ya dinga jidan takalma masu kyau da tsada. Ita dai duk inda yayi da idanu kawai take binsa, gaba
ɗ
aya ta kasa ganin makusa ajikinsa, ganin kuma yanda yake mata wani irin kallo na alaman bazaki
ɗ
auki komai ba ko, yasa ta
ɗ
auki wani
pink sneakers shoe me kyau.
Haka dai ya dinga janta suna kutsawa duk inda wani kyan ƙyale ƙyalen mata suke, ita dai idanu kawai ta zuba masa.
Saida yayi sayayya sosai kafun suka ƙarasa wajen da ake biyan kudi, ganin da yayi kamar tagaji ne yasashi
ɗ
auko
wata kujera ya ajiye mata batare daya kalleta ba yace.
"Please zauna ki jirani anan inazuwa yanzu."
Baijirayi me zatace masa ba ya juya, ya nufi part
ɗ
in da ake saida su chocolate da kuma kayan sweets.
Binsa tayi da kallo har saida ya
ɓ
acewa g
aninta, kafun ta sauƙe ajiyar zuciya, ha
ɗ
e da dawo da kallonta ga mutanen dake ta hada hada awajen, yayinda kuma duk wanda yazo wucewa sai ya kalleta, musamman ma maza da suke mata ƙuri da ido kaman zasu cinyeta, wanda kuma hakanne yasa duk taji ta ƙosa da
zaman wajen, saboda irin yanayin kallon da suke mata ne yasa taji ta kamar wata baƙuwar halitta wanda mutane basu saba gani ba.
Najeeb kuwa aƙalla saida ya share sama da 15 minute kafun ya dawo wajen, again trolley ne ahannunsa wanda
ya sake cikasa da kaya.
Ƙ
in kallonsa tayi, domin kusan karo na uku kenan da yake kamata tana kallonsa, wannan yasa ayanzu taƙi
ɗ
ago kanta ta kallesa.
Gane manufarta ne yasashi sakin murmushin, domin kome take yana lure da ita, yasan sarai taƙi kallonsa
ne saboda batason ya kamata akaro na hudu.
Yana tsaye kuwa aka gama yi masa lissafin ku
ɗ
insa ya biya, tabbas ba ƙaramin ku
ɗ
i ya kashe a sayayyan nasa ba, saidai kuma ko ajikinsa baiji cewar ya kashe ku
ɗ
i ba,, saboda ku
ɗ
in akwaisu har ma ba asan iyaka adi
dinsu ba.
Nan cikin wasu ƙattin ledodi aka zuba musu kayayyakin tare kuma dasa wasu daga cikin ma'aikatan wajen suka kai musu mota.
Koda suka fito daga cikin shoprite
ɗ
in, bayan motar Najeeb ya bu
ɗ
e wa ma'aikatan suka zuba musu kayayyakin aciki, kasance
war shi me yawan kyauta ne yasashi zaro ku
ɗ
i a aljihunsa wanda shi kansa baisan ko nawa bane, ya bawa waƴanda suka kawo masa kayan, batare kuma daya saurari godiyarsu ba ya bu
ɗ
e murfin motar ya shiga, Laylerh dake tsaye ganin ya shiga cikin motar ne yasa i
tama ta bu
ɗ
e murfin motar ta shiga, akaron farko kenan da taji Najeeb din ya burgeta saboda kyautan da yayi, tabbas