Showing 93001 words to 96000 words out of 244674 words

Chapter 32 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

nuna 3 minute kacal ya rage musu, akasin haka kuwa zasu iyayin losing

ɗ

insa.

Duk wani iya ƙoƙari da basirarsu

sunyi amma shiru, saidai kuma ganin da sukayi cewa, da gaske zasu iya rasashi ne yasa suka ƙara dagewa wajen ganin dawowan numfashinsa, dan ta hakane ka

ɗ

ai bugun zuciyar tasa zata daidaita.

Wani na'ura da suka

ɗ

aura masa akan aƙirjinsa ne yasa shi jan wa

ni dogon numfashi me

ɗ

auke da yanayin nishi.

Amamakance jin yanda yaja dogon numfashin ne yasa su maida idanunsu ga wata ƴar ƙaramar abu me kaman computer dake gabansu.

Ahankali suka ga numfashin nasa na ƙoƙarin dawowa, yayinda take zuciyarsa fara

ɗ

an

motsi da harbawa.

Ajiyar zuciya suka sauƙe su dukansu, domin hakan alamace dake nuna zallan nasara, dan ba ka

ɗ

an ba shawo kan matsalar tasa ya basu wuya.

Handglobes

ɗ

insu suka soma cirewa yayinda wasu daga cikinsu suka turo gadon da Maleek din ke kwance

zuwa wani special room.

Acan waje kuwa hankalin su Abbou Kareem amatuƙar tashe yake, kasancewar dukansu basu san awani hali Maleek din ke ciki ba.

A

ɓ

angaren Abbou Jaheed kuwa ko zama ya kasayi, kallo

ɗ

aya zaka masa kafahimci cewa yafi kowannensu shiga

tashin hankali, yayinda aransa yake ta fata da kuma addu'an samun sauƙin

ɗ

annasa, kasancewar shi ka

ɗ

ai ne

ɗ

an daya ke dashi guda

ɗ

aya aduk fa

ɗ

in duniya, saboda haka bazai ta

ɓ

a son wani abu da zai cutar dashi ba.

Dr.Hafeez da kuma Dr.Al-bashir wanda fito

warsu daga emergency room

ɗ

in kenan, ganin su Abbou Jaheed atsaytsaye cikin tashin hankali ne yasa suka ƙaraso garesu.

Ganin Doctors

ɗ

inne yasa su Abbou Jaheed zuba musu ido, kowannen su zuciyarsa cike da tarin fargaban abun da kunnuwansa zasu jiyemai.

G

anin yanda tashin hankali ya bayyana ƙarara akan fuskokinsu ne yasa.

Dr.Hafeez sakin murmushi, cikin son ƙarfafa musu guiwa yace.   "Alhamdulillah ku kwantar da hankalinku, domin da izinin Allah Nida abokan aikina munyi nasarar ceto rayuwar Maleek."

Ta

mkar sauƙan ruwan sanyi haka su Abbou Jaheed sukaji kalaman Dr.Hafeez, sanadin hakan kuwa yasa suka sauƙe wani irin ƙatuwar ajiyar zuciya, da ke bayyana tsananin jin da

ɗ

insu.

Take kuwa cikin tsananin zumu

ɗ

i da zallar farinciki Abbou Jaheed yace.

"Alhamdu

lillah Allah, Yanzu Dr.Hafeez ina Maleek

ɗ

in yake? ya bu

ɗ

e idanunsa kuwa?."

Ɗ

an girgiza kai Dr.Hafeez yayi, inda Dr.Al-Bashir ya gyara tsayuwarsa, kana cikin kulawa yace.

"Munkaisa

ɗ

akin hutu na musamman, saidai har yanzu bai bu

ɗ

e idanunsa ba, amma ha

kan bazai zamo wani abun damuwa ba, insha Allah koda yaushe zai iya bu

ɗ

e idanunsa, ya kuma dawo cikin hayyacinsa."

"Alhamdulillah!!."

Dukansu suka ha

ɗ

a baki wajen fa

ɗ

an hakan, domin ba ka

ɗ

an ba sukaji dadin kyakkyawan labarin da su Dr.Hafeez

ɗ

in suka

kawo musu, wanda hakan yasa zuciyoyinsu yin sanyi.

"Amma kana ga zamu iya ganinsa yanzu kuwa Doctor? "

Abbou Kareem ya tambaya.

Kai Dr.Hafeez ya girgiza cikin kulawa yace.

"Agaskia yanzu yana buƙatar hutu sosai, duk dama bai gama dawowa hayyacinsa b

a, so inaga zaifi kyau ku bari sai nan da cikakken 1 hour, kafun nan brain

ɗ

insa ta sake hutawa, saboda sai brain

ɗ

insa ta samu nutsuwa sosai, kafun bugun zuciyarsa zai cigaba da tafia daidai."

Jin hakanne yasa su jinjina kae, cike da gamsuwa da kalaman D

r.Hafeez

ɗ

in.

Duban Abbou Jaheed Dr.Hafeez yayi, anutse yace.   "Please Alhaji ina son ganinka a office."

Da "To"

Abbou Jaheed ya amsa, nan kuwa su Dr.Hafeez

ɗ

in sukayi gaba shi kuma ya rufa musu baya.

Yayinda Abbou Kareem da Alhaji Ahmad da kuma Fou

'ad suka samu guri suka zauna, anan kan wasu bench zuciyoyinsu cike da nutsuwa.

Abbou Jaheed kuwa kaitsaye Office

ɗ

i

ɓ

Dr.Hafeez suka wuce.

Koda suka ƙarasa cikin office

ɗ

in kujeran da aka tana da musaman dan zaman baƙi, Dr.Hafeez ya nunawa Abbou Jaheed

, alaman ya zauuna.

Gane abun da Dr.Hafeez

ɗ

in ke nufi ne yasa Abbou Jaheed jawo kujeran ya zauna, tare da maida dubasan ga Dr.Hafeez.

Gyara zama Dr.Hafeez yayi ha

ɗ

e da sauƙe ajiyar zuciya.

Wani file ya

ɗ

auko yayu rubutu aciki, bayan ya gama ne kuma ya

ɗ

ago ya kalli Abbou Jaheed cikin nutsuwa yace. 

"Please Alhaji dama Maleek yana

ɗ

auke da wata damuwa ne, wanda ta jima tana damunsa?."

Kai Abbou Jaheed ya girgiza, kana cikin sanyin jiki yace.  

"Agaskiya Dr. Bana tunanin haka, saboda a iya sanina da

shi, baya sakewa da jama'a bare kuma har damuwarsu ta dameshi."

Ajiyar zuciya Dr.Hafeez yayi, kana yace.

"Babu wata damuwa Insha Allah Zai samu sauƙi, saidai kuma agaskiya yana da buƙatar kulawa sosai, dan akwai buƙatar hanasa yawan tunani, domin matuƙa

r yana sa damuwa aransa da kuma yawan tunani to fa wani abunne na daban zai iya kamasa, wanda magancesa bazai zo mana da sauki ba, sannan ya kamata aguji

ɓ

ata masa rai, domin samun kansa acikin bacin rai shima abune da zai iya jawo masa babbar matsala."

K

ai Abbou Jaheed ya jinjina tare da fa

ɗ

in. 

"Insha Allah zamu kiyaye."

Hannu Dr.Hafeez ya miƙa masa sukayi musabaha, tare da tabbatar musu da cewar akowani lokaci Maleek

ɗ

in zai iya dawowa hayyacinsa, duk dama sunyi masa allurai masu ƙarfi, saidai ganin y

ana da ƙarfin jini yasa suka sa tsammanin cewa zai iya dawowa hayyacinsa anan kusa.

Koda Abbou Jaheed ya fito daga office

ɗ

in Dr.Hafeez, direct wajen daya bar su Abbou Kareem ya nufa.

Kallon Abbou Kareem da kuma Alhaji Ahmad, harma da Najeeb wanda ya iso

wajen bada jimawa ba yayi, ganin kaman akwai damuwa akan fuskarsu ne ya sashi nemo ƙwarin guiwa ya azawa kansa, cikin kulawa ya dubi Fou'ad dake zaune wanda ya zuba tagumi. 

"Fou'ad."  Yaƙira sunansa, hakanne yasa Fou'ad din

ɗ

ago kai ya kalli Abbou Jah

eed

ɗ

in.

"Ka zauna dashi, mu zamu koma gida kasan munbar mutanen gidan cikin tashin hankali, ga kuma Laylerh itama ba lafiya ne da ita ba."

Cike da gansuwa Fou'ad ya jinjina kai alaman "To."

Abbou Kareem kam har acikin ransa baiso tafiya ba, saidai gani

n Abbou Jaheed din dakansa ne yace su tafi yasashi amincewa, nan suka shiga motarsu suka kama hanyar dawowa gida.

Gida.

Ahankali ta soma

ɗ

an bu

ɗ

e idanunta wanda sukayi luhu luhu, kana kuma suka ƙanƙance, jin kaman an

ɗ

a

ɗɗ

aure mata jijiyoyin jikinta ne

yasa ahankali ta soma ƙoƙarin motsa hannunta.

Oum Ayush dake zaune agefenta ganin ta fara motsi ne yasa ta zuba mata ido, ahankali cikin sanyin murya ta ƙira sunanta.

Jin muryar Oum Ayush acikin kunnenta ne yasa ta ƙarasa bu

ɗ

e idanunta, ƙoƙarin amsa ƙir

an da Oum Ayush

ɗ

in tayi mata take, saidai kuma ta kasa, saboda yanda taji la

ɓɓ

an bakinta sunyi mata nauyi.

Ahankali ta soma

ɗ

an jan jikinta, kasancewar so take ta tashi zaune, duk da kuwa batajin wada taccen ƙarfi ajikinta.

Ganin tana yunƙurin tashi ne

yasa Oum Ayush kamo kafa

ɗ

unta tare da taimaka mata ta

ɗ

an jingina bayanta ajikin gadon.

Cikin kulawa Oum Ayush

ɗ

in tace.  "Sannu ko ya jikin naki?."

Kanta ta jinjina alaman da sauƙi, gefen fuskarta Oum Ayush ta shafa, cike da tausayinta tace.   "Yanzu in

a ne ke miki ciwo?."

Kai ta

ɗ

angirgiza ahankali takai hannunta daidai saitin ƙirjinta, wanda da dukkan alamu nan

ɗ

inne ke mata zafi.

Fahimtar cewa ƙirjin nata ne ka

ɗ

ai ke mata ciwo yasa Oum Ayush duban Aunty Zee cikin kulawa tace.  "Zee ha

ɗ

o mata tea yan

zu tasha please."

"to" Aunty Zee ta fa

ɗ

a take kuwa cikin gaggawa ta fice daga cikin

ɗ

akin.

Mintuna 5 tsakani ta dawo cikin

ɗ

akin hannunta

ɗ

auke da mug wanda ta ha

ɗ

a tea din aciki.

Ƙ

arasowa jikin gadon tayi tare da miƙawa Oum Ayush mug

ɗ

in.

Kar

ɓ

an mug

ɗ

in Oum Ayush tayi tare da kamo hannun Laylerh, cikin kulawa tace.  "Tashi kisha tea kinji, nasan zaki

ɗ

an samu ƙarfi ajikinki."

Jin abun da Oum Ayush

ɗ

in tafa

ɗ

a ne yasa ta shagwa

ɓ

e fuska, saboda kwata kwata bata sha'awar komai, "Naƙoshi."

Tafa

ɗ

a akasala

nce, tare da jan blanket ta rufe jikinta, dan bawani rigar kirki bane ajikinra, nan ma Oum Ayush

ɗ

inne tasa mata rigar.

"Kiyi hakuri ki sha kinji, saboda likita yace sai kinci abinci kafun kisha magani, dan akwai yunwa ajikinki, karbi kishi kinji Laylerh

na." Oum Ayush ta fa

ɗ

a cikin rarrashi.

Haƙiƙa acikin yanayin da takejin kanta batajin zata iya

ɗ

aukan rarrashi, saboda ayanzu ma zuciyarta bugawa take da sauri sauri, yayinda tarin tambayoyi ke kwance acikin ƙirjinta, kallon Oum Ayush

ɗ

in tayi, cikin kary

ayyar muryarta me

ɗ

auke da matsanancin rauni tace.  

"Nasan zuwa yanzu Abbou Jaheed ya

ɗ

auramin aure ko Oum Ayush?."

Jin tambayar nata ne yasa matsanancin tausayinta ya rufe zuciar Oum Ayush,  hannunta takai ta dafa kafa

ɗ

un Laylerh'n, cikin sigar lall

ashi ha

ɗ

e da sanyin murya tace. 

"Haka Allah Ya tsarawa rayuwarki Laylerh, kuma inaso kisani kowa baya wuce ranarsa, domin aure kaman Mutuwa ne, ranar da Allah ya tsayarwa mutum ko za'ayi yaya bazai wuce saba, kisawa zuciyarki salama, domin fatan mu ako

da yaushe shine Allah Yabaku zaman lafiya da kwanciyar hankali azaman aurenki da Najeeb, domin ayanzu ya riga daya zamo mijinki, wanda kuma nan da anjima ka

ɗ

an zamu miƙa mishi ke amatsayin mata."

Jin abun da Oum Ayush

ɗ

in ta fa

ɗ

a ne, yasa ta lumshe idan

unta wanda suka ciko da ƙwalla, ahankali taji bugun zuciyarta na ci gaba da tsananta, yayinda wani irin abu me kama da ma

ɗ

aci ya tsaya amaƙoshinta.

"Shikenan yanzu ta zama matar aure?" tayiwa kanta tambayar, take kuwa hawayen da suka cika idanunta suka sa

mu daman gangarowa kan fuskarta.

Daidai lokacin ne kuma aka turo ƙofar

ɗ

akin, wanda hakan yasa su Oum Ayush suka maida kallonsu ga ƙofar.

Ganin Abbou Jaheed da kuma Najeeb dake biye dashi abayan ne yasa Oum Ayush sauƙe ajiyar zuciya.

Ƙ

arasowa cikin

ɗ

ak

in Abbou Jaheed yayi, wanda ganin Laylerh'n a

ɗ

an kishingi

ɗ

e yasa shi jin sanyi aransa.

Da

ɗ

an sauri ya yaraso jikin gadon yana me ƙiran sunanta.

Jin muryar Abbou Jaheed akunnenta ne yasa tayi saurin bu

ɗ

e idanunta, take kuwa wasu sabin hawaye suka shiga

sauƙa akan kumatunta.

Ganin hawaye afuskarta ne yasa Abbou Jaheed shafa kanta, cikin kulawa yace.  "Sannu ko Laylerhtun Abbou Jajeed ya jikin naki?."

Shagwa

ɓ

e sick face

ɗ

inta tayi, cikin muryarta dake

ɗ

auke da rauni tace "Da sauƙi."

Kai Abbou Jaheed

ɗ

i

n yanjinjina, tare da duban Oum Ayush cikin kulawa yace.  "Taci abinci kuwa?."

Kai Oum Ayush ta girgiza alaman "A'a"  tare da nuna masa mug

ɗ

in tea

ɗ

in dake hannunta. 

Kar

ɓ

an mug

ɗ

in yayi ha

ɗ

e da miƙawa Laylerh'n, cikin kulawa yace.  "Kar

ɓ

i kisha kinji.

"

kai ta girgiza alaman "A'a." domin har acikin zuciyarta yanzu babu wanda takeson gani sama da Maleek.

Najeeb.

Ahankali ya sauƙe ajiyar zuciya tare da tura duka hannayensa cikin aljihun rigar jumper'n dake jikinsa, duk da cewar kwana hu

ɗ

u kawai yayi

baisata a idanunsa ba, amma hakan bai hanashi ganin kyau da kuma hasken da ta ƙara ba,  ba abun daya fi

ɗ

aukar hankalinsa atattare da ita kuwa, kaman cute innocent face

ɗ

inta, da kuma jajayen lips

ɗ

inta.

Idanunsa dake cike da mayen soyayyarta ya lumshe, a

hankali ya fesar da wani numfashi, yayinda yakejin kamar yaje ya rungumeta acikin jikinsa.musamman ma yanda yaga tana zuba zallar shagwa

ɓ

a, wannan yasa shi jin gaba

ɗ

aya tsikar jikinsa sun mimmiƙe.

Abbou Jaheed kuwa ganin da gaske Laylerh'n taƙi kar

ɓ

an

tea dinne yasa shi ajiye mug din ha

ɗ

e da miƙewa tsaye, kallon Oum Ayush da kuma Aunty Zee yayi, cikin nutsuwa yace. "Mutafi wata ƙila idan Najeeb ya mata magana zata sha." 

Jin hakanne kuwa yasa Oum Ayush da Aunty Zee harma da Teemah suka miƙe, jin an an

baci Najeeb ne kuma yasa Teemah sake kallon ha

ɗ

a

ɗɗ

en gayen dake tsaye cikin milk colour

ɗ

in shadda, wanda dama tun shigowarsa take kallonsa.

Murmushi ne ya bayyana akan fuskarta, acikin zuciyarta tace.

"Gaskiya Najeeb handsome guy ne, shine wannan ƴar ra

inin hankalin zata wani ce bata sonshi." ƙwafa tayi tare da ƙudurtawa aranta cewar sai tayiwa Laylerh'n tsiya, da zaran tasamu sauƙi saita tsokane ta.

Kasancewar kuma Teemah'nce ta zamo ta ƙarshen fita daga

ɗ

akin, hakan yasa ta jawo ƙofar

ɗ

akin ta rufeta

gam.

Laylerh kuwa ganin su Abbou Jaheed sun fita daga cikin

ɗ

akinne yasata maida idanunta ta rumtse su ƙam, lokaci

ɗ

aya kuwa ƙirjinta ya soma bugawa, akaron farko cike da tsoron Najeeb

ɗ

in ta ƙanƙame jikinta waje

ɗ

aya.

Najeeb kuwa da bai motsa daga

tsayuwan nasa ba, har yanzu idanunsa akanta suke, saboda yanda yaji idanun nasa basu ƙoshi da kallonta ba, ganin kuma yanda take ta kakkame jikinta ne yasashi takowa ahankali ya ƙaraso jikin gadon.

Ƙ

amshin turarensa da ya shiga ratsa cikin hancinta ne ya

sata gane cewar ya iso kusa da ita.

"Laylerh.!!"

Yaƙira sunanta cikin wata irin murya, me

ɗ

auke da wata irin amo.

Hakanan ta samu kanta da kasa amsa masa, tare kuma da kasa bu

ɗ

e idanunta ta kalleshi, saboda abu

ɗ

aya ne ke yawo acikin zuciyarta, kuma sh

i ka

ɗ

ai take so, shi take son gani da ji, shi ka

ɗ

ai ne kuma zai iya rarrashinta har zuciyarta ta samu nutsuwa, haƙiƙa MALEEK shine sa

ɓ

in zuciarta.

*(Sorry guys jia banyi update ba, saboda naga dayawanku fushi kuke da auren Laylerh shiasa nima nace bar

i na huta.

😃

)*

*24 December 2020*

1/19/21, 8:25 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people tha

t are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*

*Chapter twenty eighth*

Sauƙan harshensa acikin bakinta ne yasa bugun zuciya, da nunfashinsu soma ƙoƙarin

ɗ

aukewa, musamman saboda yanda s

ukaji wani irin abu me tsananin ƙarfi ya shiga cikin jikinsu, wanda hakan yasa suka samu kansu acikin wani irin yanayi me matuƙar wahalar fassaruwa, irin yanayin kuwa da dukkaninsu basu ta

ɓ

a sanin cewar akwaishi acikin duniya ba, yanayin daya gusar musu da

hankali ha

ɗ

i da nutsuwarsu, kana yanayin da yasa gaba

ɗ

aya rauninsu bayyana, tabbas ayau dukansu sun shaida cewar su

ɗ

in muradi da kuma BURI ƊAYA ne, domin ha

ɗ

ewar su waje

ɗ

aya yasa wani irin matsanancin shauƙi da kuma zazzafan ƙauna ya shiga yawo acikin

jininsu, tare da haukata duk wani nau'in tunanin dake yawo acikin ƙwaƙwalwarsu, wanda sanadin haka yasa gaba

ɗ

aya jikinsu ya soma

ɓ

ari.

Tabbas ayau bashi da ikon control

ɗ

in kai da kuma zuciyarsa, kasancewar ayau ne duk wata soyayyar dake

ɓ

oye acikin zuc

iyarsa ta bayyana kanata afili, haƙiƙa rasa Laylerh awajensa tamkar rasa rayuwarsa ne, domin kuwa ayau ya sake tabbatarwa da kansa cewar itace bugun zuciya da numfashinsa.

Tabbas wannan yanayi ne da ya zamo baƙo agaresu, saboda ha

ɗ

uwar saliva

ɗ

insu waje

ɗ

aya ba ƙaramin gigita musu tunani yayi ba, musamman Laylerh wanda

ɗ

an

ɗ

anon yawun bakin Maleek

ɗ

in yasa ta fara ƙoƙarin manta kae da kuma duniyar da take, kasancewar a iyaka tsawon rayuwarta, wannan shine karo na farko da wani namiji ya fara sanya bakinsa a

cikin nata, kuma wannan shine karo na farko da ta fara jin

ɗ

an

ɗ

ano da kuma launin saliva

ɗ

in sa.

Maleek kuwa da gaba

ɗ

aya jikinsa ya

ɗ

auki rawa, ahankali cikin matsanancin shauƙin dake

ɗ

ibansa, ahankali ya sake tura harshensa acikin bakinta, amatuƙar sa

nyaye yasa la

ɓɓ

ansa ya kamo ƴan ƙananan lips

ɗ

inta, da aka shafawa sweat lipgloss, hannayensa yasa ya sake matseta ajikinsa, adaidai lokacin da yayiwa lips

ɗ

inta wani fitinannen sucking

ɗ

in daya sa lokaci

ɗ

aya numfashinta ya soma ƙoƙarin

ɗ

aukewa, haƙiƙa ka

santuwar hakan shine karo na farko agaba

ɗ

aya tarihin rayuwarsu, shin tayaya zasu misalta yanayin, da kuma fa

ɗ

arsa?.

Tabbas ba zata iya jurewa yanda yake tsotsan bakinta da jajayen la

ɓɓ

ansa masu masifar taushi ba, domin har aƙasan ƙafarta takejin wani a

bu na yi mata yawo, yayinda gaba

ɗ

aya tsikar jikinta suka mimmiƙe, jin yanayin nasu take kamar amafarki, kasancewar ko da wasa bata ta

ɓ

a kawo tunanin hakan aranta ba. Yanayin yanda yake juya harshensa acikin bakinta ne, yasa harshensu ha

ɗ

ewa waje

ɗ

aya.

Wa

nda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login