Showing 225001 words to 228000 words out of 244674 words

Chapter 76 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

d’insu da yayi ne, yasashi zaro idanun nasa amatuk’ar rud’e, yasa y’ar yatsarsa ya tab’a abunda yake gani ajikin bedsheet d’in.

K’urawa yatsar ido yayi saboda yanason fahimtar, gane cewar abun dake jikin yatsar tasa jini ne yasashi rumtse idanunsa da k’arfi, lokaci d’aya kuma wasu irin hawaye masu tsananin zafi suka silalo daga cikin idanun nasa.

Take kuma yaji wani irin

matsa

nancin tausayin Ayshnoor d’innasa, da kuma mahaukaciyar soyayyarta na d’ibansa.

Ahankali ya zube guiwowinsa akan gadon, tare da d’an mirginawa ya shige cikin jikinta, hugging d’inta yayi sosai, tare dasa hannunsa d’aya asaman mararta ya soma shafawa slo

wly.

Again kuma bakinsa dake rawa ya d’aura adaidai saitin kunnenta.

*”I LOVE YOU Ayshnoor! I Love You So Much!! and I’m very sorry Ayshnoor i don’t mean to hurt you, but please I’m so sorry...

‿



Ya fad’i haka cikin wata irin muryarsa da tayi sanyi

sosai, kana take kuma fidda matsanancin rauninsa da kuma tausayin Laylerh’n, domin koda wasa bai tab’a tunanin zai iya aikatawa Laylerh’n hakan ba.

Hannunsa d’aya yasa acikin nata, tare da rik’eta gam, cikin kuma wani sabon yanayin da yakejin kansa aci

ki ya sauk’e mata wani irin hot kiss akan forehead d’inta, lokaci d’aya kuma saiga hawaye masu zafi nabin gefen fuskarsa.

Hannunta dake cikin nasa ya rik’e da kyau, tare da had’e goshinsu waje d’aya ya lumshe idanunsa.

Baisan tayaya zai misalta irin y

anayin da yakejin kansa aciki ba, domin yanayi ne da tunda yake aduniya bai tab’a jin kwatan kwacin irinsa ba, yau Ayshnoor d’insa ta shayar dashi abunda bazae tab’a mantawa ba, ta bashi kyautan virgin d’inta abu mafi tsada dake cikin rayuwar ko wacce y’a

mace, sannan kuma abu mafi daraja da ba kowa ne ke samu ba.

Lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa, ya d’an shiga goga mata akan gefen fuskarta.

Cikin wata kasalalliyar murya yace.

“I can’t pay you back Ayshnoor, kece mace tafarko acikin rayuwar

Maleek, sannan kece mace ta farko da Maleek ya fara sani, kece kuma macen da kika fara bawa Maleek kyautan virgin , you take care of your self for me, for a while, thank you so much Ayshnoor, I can’t live without you!!!

‿



Ya k’are maganar cikin muryarsa

da tayi rauni sosai, tare da sake hugging Laylerh’n acikin jikinsa.

Ahankali yasanya tafukan hannayensa akan naked skin d’inta yana shafawa, wani irin sonta yakeji na ratsa kowani b’argo da jijiyar jikinsa.

Yayinda daga gefe guda kuwa yakejin yanda

zuciyarta ke bugawa, duk da kuwa cewar numfashinta baya fita da kyau sosai.

Had’e fuskarsu yayi awaje d’aya, tare da zaro harshensa ya tura acikin bakinta, ahankali kuma ya soma yawo da harshen nasa yana sucking d’in bakinta.

Daddad’an d’umin sali

va d’insa dake yawo acikin bakinta ne, yasa ta jan wani irin dogon numfashi, lokaci d’aya kuma ta soma kokarin bud’e idanunta, da suka b’ata sawon mintunoni akulle, duk da cewar bawai suma tayi ba, amma bata cikin hayyacinta sosai, domin dare d’aya kawai h

ar ta rame.

Kyakkyawar fuskarta dake dauke da hawaye ya zubawa idanunsa masu sanyi, harta gama ware nata idanun.

Akan fuskarsa ta sauk’e ganinta, duk da cewar kuma dishi dishi take gani amma hakan baisa ta janye idanunta daga garesa ba, Yayinda tak

ejin zafin d’umin jikinsa na shiga cikin nata jikin.

“AYSHNOOR!!!

‿

yak’ira sunanta cikin sanyin murya tare da d’agota ya sake mannata da jikinsa.

Idanunta tad’an lumshe ahankali, tare dajan wani dogon numfashi, labb’an bakinta dake d’auke da danshin

saliva d’insa ta d’an motsa Ahankali, da alamu magana takeson yi amma ta kasa.

Ganin hakan da yayi ne kuma yasashi sanya tafin hannunsa ahankali ya shafi gefen innocent face d’inta.

Ahankali cikin kuma yin k’asa da murya yace.

“I’m sorry, forgi

ve me please I’m very sorry Wife! kinajin zafi sosai ko? Boo d’inki baida kirki ko? sorry kinji I promise you Yah M.jay bazai sake hurting naki haka ba!!!

‿



Ya k’are maganan yana me saka d’aya daga cikin yatsun hannunta na dama acikin bakinsa, wanda kum

a hakan yakeyi mata tun tana k’arama, idan ya fahimci cewa tana cikin halin taimako.

Sassanyun Idanunta ta lumshe,alokacin da taji yanda yake sucking finger d’inta, lokaci d’aya kuma taji wani irin matsanancin sonsa na k’aruwa acikin zuciyarta, sam ko

kad’an dangane da abunda yayi mata d’in, batajin wani ciwo acikin zuciyarta, hasalima wani irin sanyi takeji, ba kuma tajin akan wannan zata iyayin fushi dashi, saboda shid’in gaba d’aya rayuwarta ne, da soyayyarsa kad’ai take samun nutsuwa acikin zuciyart

a.

“Yah M.jay please zansha ruwa..

‿

tafad’i hakan cikin wata kasalalliyar muryarta, dako fita sosai batayi.

Jin tace zata sha ruwa ne, yasa shi d’an lumshe idanunsa, tare da zare hannunta dake cikin bakinsa, new towel d’in dake gefen gadon ya d’a

ura akan waist d’insa, tare dajan blanket ya rufe mata rabin jikinta, ahankali ya sauk’o daga kan gadon, kaitsaye wajen fridge ya nufa, koda ya bud’e fridge d’in, cikinsa cike yake da kayan drinks da kuma bottle water, bottle water mai d’an sanyi ya d’au

ko, tare da dawowa anutse ya zauna abakin gadon, hannunsa yasa ya jawota jikinsa tare da bud’e murfin bottle water d’in ya sa mata abakinta.

Sosai tasha ruwan har kusan fiye da rabin goran, ganin hakanne kuma yasashi janye goran daga bakinta, ahankali y

asa hannu ya shafa long hair dinta, da ya watse akan kafad’unta.

Itakuwa Laylerh’n ganin jini a bedsheet dinsu ne yasa ta, d’ago maraitattun Idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi, saidai kuma wani irin kallo da taga yanayi mata ne yasa tayi saurin s

adda kanta k’asa, domin abune da ke abayyane cewa bazata iya jurewa kallon cikin idanunsa dake matuk’ar rikitata ba.

Shikuwa Maleek ganin yanda duk jikinta yayi weak ne, yasashi gane cewar zafi takeji sosai, maybe ma ko yaji mata ciwo, hannunsa yasa y

a jawota jikinsa sosai, tare da lumshe idanunsa, saboda Allah Ma yasani shi baisan ta inane zai fara ba, baisan me akeyiwa mace idan anyi disvirgin d’inta ba.

Wayarsa k’irar iphone12promax dake kan bedside ya d’auko, kaitsaye google ya shiga yayi search

ing, cikin sa’a kuwa yaga abun da yakeson gani.

Hannunsa yasa ajikinta daya d’au zafi sosai, duk da cewar kuma shid’inma akwai zazzab’i sosai ajikinsa amma baidamu da kansa ba, saboda yasan cewa shi mai iya jure kowani irin ciwo ne.

Kwantar da ita a

kan pillow yayi, tare da mik’ewa tsaye kaitsaye ya wuce toilet.

Warm water ba kuma maitsananin zafi sosai ba ya had’a acikin babban bathtub, tare da zuba wani turaren wanka wanda ke jere kala kala agaban wani mirror glass, dake cikin toilet d’in.

Ba

yan ya kammala komae ne kuma ya bud’e k’ofar toilet d’in ya fito, direct gaban gadon nasu ya nufo, ahankali yasa hannayensa duka biyu ya d’agota zuwa jikinsa, haka ya nufi cikin toilet d’in yana d’auke da ita ak’irjinsa.

Wani wahalallen k’ara ta sa

ka masa alokacin daya ajiye ta acikin warm water’n, tare dasa hakwaranta ta cije labb’anta, saboda wani irin zafi da kuma rad’ad’i da taji suna ratsa ta.

Ganin tana k’ok’arin fitowa daga cikin bathtub d’inne kuma, yasa shi rik’e shoulder d’inta da kyau

, murya atausashe yace.

“Please kiyi hakuri kinji, idan baki tsaya ba, zaki ci gaba dajin zafi sosai, banason kisake jin zafi kuma har abada.

‿



Yanayin yanda ya k’are maganar yana d’an danne jajayen lips d’insa ne, yasa ta tsura masa ido batako k’yaft

awa, domin aduniya bata tab’a sanin cewa kyawunsa ya zarce tunaninta ba, sai ayau da taga yana magana, babban abunda yafi komai daukar hankali agaresa kuwa, shine yanda yake motsa red lips d’insa.



Wani irin zufa ne ya shiga keto mata alokacin da d’umin

ruwan ya gama ratsa cikin jikinta, still kuma har yanzu yana rik’e da ita.

Almost 12minutes yasa hannunsa acikin ruwan, jin da yayi kuma ruwan ya salance ne yasashi sake zuba mata wani ruwan, saidai ayanzu kam kukan shagwab’a ta saka masa, tare da s

oma yi masa turjiya, bisa dole haka ya k’yaleta tare da komawa gefe ya zare towel d’in dake jikinsa, kana ya sakarwa kansa shower.

Da sauri ta rumtse idanunta saboda bazata iya kallonsa ahaka ba.

Shikuwa Maleek duk abunda yakeyi dauriya ne kawai, tar

e kuma da jurewa zazzab’i da kuma ciwon marar dake damunsa, bayan ya kammala wankan nasa ne kuma ya zura wata farar bathrobe ajikinsa, tare da juyowa ya fuskanci Laylerh’n.

Ahankali yakamo hannunta ya mik’ar da ita tsaye, wanda hakan yasa cikin sauri

tasa hannu ta kare breast da kuma nipples d’inta wanda sukayi ja, fito da ita daga cikin bathtub d’in yayi, ganin kuma yanda take layi kaman zata fad’i ne yasa shi, d’aga ta ya kaita bakin shower.

Shida kansa ya taimaka mata tayi wanka.

Tare da d’au

kan wani mini towel ya d’aura mata ajikinta.

Still kuma d’aukanta ya sakeyi ahannu suka fito daga cikin toilet d’in, akan gado ya zaunar da ita, tare da d’aukan wani towel ya shiga goge mata ruwan dake kanta, bayan ya gama goge mata ruwan ne, ahankali

ya zauna akusa da ita tare dasa hannayensa duka biyu ya dafe kansa dake ciwo.

Almost 5mn kafun ya d’ago kansa ahankali ya kalli Laylerh’n, Idanunta dake ta lumshewa ya kuma kallo, ahankali yasa bayan hannunsa ya tab’a wuyanta dan har yanzu akwai zafin z

azzab’i sosai ajikinta.

“Ayshnoor!!

‿

Ya k’ira sunanta asanyaye.

Ahankali ta bud’e idanunta ta kalleshi, tare kuma da d’an shagwab’e fuska.

Kyawawan idanunsa shima ya zuba mata, cikin yanayinsa na asalin Maleek da baisaba magana ba yace.

“Tell

me what’s wrong with you, kinajin ciwo sosai ne?

‿



“I’m feeling hungry!

‿

tafad’a asanyaye tare da sanya hannu ta shafa lafaffen cikinta dake kukan yunwa, saboda duk abunda ke cikinsa Maleek d’in ya kwashe.

Hannunsa yasa yad’an dafe kansa, saboda gab

a d’aya yama manta da cewar Fou’ad ya ajiye masa leda a falon k’asa.

“I’m sorry bari na baki abinci.

‿

Ya fad’a yana me mik’ewa tsaye, cikin sauri ya fice daga cikin d’akin.

Jin fitansa daga cikin d’akinne kuma yasa ta maida idanunta ta lumshe, sabod

a zuwa yanzu wani irin bacci ne ke fusgarta, saidai kuma yunwa da zafin zazzab’in dake jikinta na neman hanata sukuni.

Aba’angaren Maleek kuwa yana fita daga d’akin, kaitsaye falon k’asa ya sauk’o, ledodin da Fou’ad ya basa gaba d’aya ya kwaso tare kum

a da dawowa saman.

Ledodin dake hannunsa ya ajiye akan sofa, tare dasa hannayensa Ahankali ya jawo Laylerh’n jikinsa, acikin jikinsa ya zaunar da ita, tare da bud’e duka ledodin da suke cike da kayan ciye ciye, wani foilpaper’n da cikinsa ke d’auke da

chicken and soup ya bud’e, tare da d’aukan naman ya kai bakinta, ahankali kuma cikin yanayin bacci da kasala, tad’an bud’e bakinta ya saka mata naman, haka ta dinga d’an taunashi ahankali harta cinye ya k’ara mata wani.

Feeding d’inta yayi almost 10

mn tace ta k’oshi da naman, duk da cewar bata ci wani mai yawa ba.

Hollandia milk d’in daya fara sha ya soma bata, nan ma bata wani sha mai yawa ba tajanye kanta, wajen juyar da kannata ne kuma ta buge hannunsa, kusan rabin hollandia milk d’in haka ya

kware acikin k’irjinta.

Towel d’in dake jikin nata ya zame ahankali, tare da tura kansa jikinta, ya soma lasan duk inda milk d’in ya tab’a, Yanayin yanda taji harshensa na yawo ajikinta ne kuma yasa ta narkewa, tare da lumshe idanunta, duk wani sak’

o da harshensa zai tura mata kuwa enjoying d’insa take.

Tana ajikinsa haka kuwa wani bacci mai nauyi ya d’auketa.

Lucky eyes d’insa ya lumshe a lokacin da yaji yanda, numfashinta ke sauk’a akan saman mararsa, cikin yanayin kasala da kuma sabon fee

ling d’in daya saukar masa, ya matsar da kayayyakin abincin gefe, tare da d’aukanta cad’ak ya kwantar da ita agefe.

Bayan kuma ya sanja Bedsheet d’insu da yayi staining ne, ya d’aukota ya dawo da ita kan gadon.

Rage hasken dake cikin d’akin yayi, tar

e da hayewa saman gadon, bayan ya zare bathrobe d’in dake jikinsa, ne kuma ya zare towel d’in dake jikin Laylerh’n, Ahankali ya jawota jikinsa yayi hugging nata, tare da rufa musu wani lallausan blanket.

Lafaffen cikinta da kuma kasan mararta yake

shafawa ahankali, wanda jin hakan yasa ta sake shigewa jikinsa sosai.

Shikuwa idanunsa ya lumshe yana mejin wasu abubuwa na yawo acikin tunaninsa, Yayinda akaron farko yau gashi kwance da Laylerh ad’aki d’aya, gado d’aya, kuma acikin jikin juna matsa

yin ma’aurata, sun riga da sun zama abu d’aya.

Tabbas buri da kuma muradin zuciyoyinsu ya tabbata.

*4:30 pm*

4/7/21, 7:48 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting by*

fatymasardauna

*Note editing*

*Chapter 78*

Washe gari.

5:00

am.

Ahankali ya soma bud’e idanunsa wanda cikinsu ke cike da mayen bacci, duk da cewar kuwa abaccin ya tashi, saidai da dukkan alama baccin bai ishesa ba.

Kyawawan idanunsa ya sauk’e akan Laylerh’n da gaba d’aya ta gama shigewa cikin jikinsa ta mann

e.

Ahankali ya d’an matsa tare da janye jikinsa baya, hannunsa ya daura adaidai saitin wuyanta, jin har yanzu jikinnata da zafi sosai ne kuma yasashi gyara mata kwanciya, tare dajan blanket ya rufa mata.

Anutse ya sauk’o daga kan gadon, saboda sam

bayaso motsinsa ya tada ita daga bacci.

Kaitsaye toilet ya wuce, yana shiga kuwa ya sakarwa kansa ruwa, saboda yasan hakan zai taimaka masa wajen jin k’arfi ajikinsa.

8minute kacal ya d’auka ruwan na dukan jikinsa, bayan ya kashe shower’n ne kuma ya d

’auro alwala, tare da fitowa daga cikin toilet d’in.

Direct wani temporary glass drawer’n dake cikin d’akin ya bud’e, anan kuwa yaga kusan rabin kayan sawarsa, ak’agauce ya d’auko wani long combat jeans mai kalan mocha ya saka ajikinsa, tare da wata fa

rar T-shirt mai kauri, saboda yanayin garin akwai sanyi sosai, kasancewar daren jiya and’au lokaci maitsawo ana ruwa.

Wasu simple slipper yasaka ak’afansa, tare da d’aukan darduma kaitsaye ya fice daga cikin d’akin, da d’an sassarfa saboda saura baiwuc

e 3minutes bane ya rage ashiga sallah’n asuba.

Babban Masallacin dake kusa da gidannasa ya nufa, yana zuwa kuwa ana tada sallah, hakanne yasashi shiga cikin jam’i akayi sallah’n dashi.

Koda suka idar da sallah’n, mik’ewa tsaye yayi bayan ya shafa a

ddu’a, saboda sanin halin daya bar Laylerh acikine kuma, yasa bai ko tsaya yin Azkhar ba, kaitsaye ya nufi gida.

Ahankali ya tura k’ofar d’akin ya shiga bakinsa d’auke da sallamar, da kunnuwansa ne kad’ai suka jiye masa sautin.

Har yanzu tana nan k

wance kamar yanda ya barta, saidai sautin numfashinta dake fita sama sama, wanda kuma hakan alamace dake nuna cewar zazzab’in dake jikinta na k’ara hawa.

Darduman dake rik’e a hannunsa ya ajiye, tare da d’an rank’wafowa ya lek’a fuskarta, ahankali yas

anya hannayensa duka biyu ya d’agota zuwa jikinsa, cikin yanayin sanyi da kuma murya mai kama da rad’a ya k’ira sunanta “Ayshnoor!

‿



“Ayshnoor!!

‿

Yasake k’iran sunan nata adaidai lokacin daya sa tafin hannunsa, ya shiga shafa gefen fuskarta, tare da mat

sar da dogon gashinta da yayiwa fuskartata rumfa.

Acikin baccin nata tajiyo sauti da kuma amon muryar, da har abada bazata tab’a manta mai itaba, hakan yasa ahankali ta soma bud’e idanunta, da sukayi luhu luhu, kana kuma suka d’anyi ja.

Akan kyakkyaw

ar fuskarsa ta sauk’e ganinta, wanda hakan yasa ta shagwab’e fuska.

“Boo ni ban k’oshi da baccin ba fa, please ka mayar dani....

‿

Tafad’a cikin yanayin zazzab’i da kuma kasalan da takejin ya sauk’ar mata.

Sanyayyun Idanunsa ya d’an lumshe, tare dasa

hannusa ahankali ya soma zagaye small lips d’inta, cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.

“I’m sorry kiyi sallah to saiki koma baccin kinji, tashi muje kiyi alwala.

‿

Yanayin yanda ya k’are maganar yana me tallafota jikinsa ne, yasa ta narke masa

tare dajin wani irin matsanancin soyayyarsa na k’ara shiga cikin zuciyarta.

Shikuwa Maleek ahankali ya mik’ar da ita tsaye, tare da d’aukan towel ya daura mata ajikinta.

Hannunta ya rik’e tare da soma d’an janta ahankali suka nufi toilet, duk da cew

ar kuma tana d’anjin zafi ak’asanta, but haka ta daure, saboda ta fahimci babu amfanin ci gaba da yi masa wani koke koke, domin tafi kowa sanin cewar kokad’an baya son kukanta.

Koda suka shiga cikin toilet d’in kuwa, shida kansa ya taimaka mata tayi al

wala, yana kuma rik’e da hannunta haka suka fito daga cikin toilet d’in.

Ganin yanda take d’an ciccije baki ne kuma da yayi, yasashi zaunar da ita akan gado.

Tare da k’arasawa ya bud’e murfin drawer, idanunsa ya zubawa tarin kayayyakin ta dake cikin

drawer’n, wanda shi kansa bai isa zaman irga yawansu ba, hannunsa yasa ya zaro wata turkish abaya had’e da hijab.

Karasowa inda Laylerh’n ke zaune yayi, hannunsa yasa ya warware towel d’in dake jikinta.

Saurin rumtse idanunta tayi tare da sa hannaye

nta ta kare breast d’inta, saboda wani irin kunyansa takeji, musamman ayau daya gama gane mata duk wani sirrin jikinta, ciki kuwa harda inda ita kanta bata tab’a gani ba.

Shikuwa Maleek idanunsa yad’an lumshe, lokaci guda kuma yaji tsikar jikinsa ta som

a tashi, saboda sauk’e idanunsa da yayi, akan beautiful breast d’inta, da kyawunsu ke matuk’ar rikita shi, yayi imani komai na Laylerh’nsa mai kyaune, komai nata kuma daban yake dana kowa, ita ta musamman ce.

Wani yawu daya tsaya masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login