Showing 21001 words to 24000 words out of 244674 words

Chapter 8 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

tundaga garin Kaduna,  gefensu kuwa Momy ce ke ta faman

ɗ

awainiya dasu sai kawo musu drinks da snacks take.    

Zaune yake akusa da mahaifinsa, inda yake sanye cikin riga

da wando na wani tsadadden yadi me kalan milk, duk da kasancewar yana da haske amma hakan bai hana yadin yi masa kyau ba, fari matashin saurayi ne wanda aƙalla bazai haurawa  shekaru 30 ba, da dukkan alama kuma jikinsa na tafiya daidai da shekarunsa, kaits

aye idan ka gansa zaka ƙirasa da  kyakkyawa, dan babu laifi shima yana da nasa salon kyau'n, sannan kuma kai tsaye ga wanda ya iya nazarin halayyan mutum idan ya gansa zai iyayi masa kallon me abubuwa guda uku, nafarko bashi da yawan sakewa, sannan kuma ba

shi da tsumewa, abu naƙarshe dayafi kowanne shine kallo

ɗ

aya kawai zaka masa kafahimci cewa yana da nagarta. NAJEEB AHMAD RUFA'E kenan matashin saurayin dayakeji da ƙuruciyarsa, wayarsa ƙiran Samsung galaxy fold 2 ne ahannunsa yana ta faman latsawa, yayind

a Abbu da Alhaji Ahmad Rufa'e keta faman tattaunawa akan harkan kasuwancinsu.         

Cikin nutsuwa ta turo ƙofar falon ta shigo bakinta

ɗ

auke da sallama, zaƙin muryarta da kuma sanyinta shiya sanya Najeeb

ɗ

ago kansa tare da sauƙe idanunsa akanta.

(Sorry awajen sa matsayin ajin karatun Laylerh nasa SS 1, typing error ne SS 2 zansa, then my wattpadians gaskia kuna min rowan vote da comment, karku manta da comment da vote

ɗ

inku ka

ɗ

ai nakesamun confidence, my whatsapp people kuma fa kunamin rowan comme

nt

🙄

)

*Vote nd Comment*

      *Fatymasardauna*

1/19/21, 8:10 PM - Ummi Tandama:

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

     *LAYLERH MALEEK*

  *Writting By*

Phatymasardauna

                            *Wattpad*

                   @fatymasardauna

#Fantas

y

*Chapter 7*

Sauƙe idanunsa da yayi akanta ne yasa duk tsikar jikinsa mimmiƙewa, take yaji wani sabon yanayi ya ziyarcesa, numfashi ya fesar tare da soma yawo da idanunsa akanta baya ko ƙiftawa.

Ɗ

ago

ɗ

ara

ɗ

aran kyawawan Idan

unta tayi, wanda hakanne ya bawa eye balls

ɗ

inta daman sauƙa acikin nasa idanun.

Wani irin fa

ɗ

uwar gaba ne ya ziyarceta, cikin sauri ta janye idanunta tare dayin ƙasa da kanta, hakanan taji duk tazama wata iri. Ahankali tasake yin ƙasa da idanunta

, tare da kawar da kanta gefe. Cikin yanayin sanyi ta ƙarasa shigowa cikin falon, tare da

ɗ

an durƙusawa cikin sassanyar muryarta tace.

"Abbu barka da yamma." Murmushi Abbu yayi tare da cewa. "Yauwa Laylerh ya school

ɗ

in?."

ɗ

an murmushi tayi ah

ankali ta ce. "Alhamdulillah."

Idanunta ta

ɗ

aga tare da

ɗ

an kallon Alhaji Ahmad Rufa'e wanda tun shigowanta fari'ar dake kwance akan fuskarsa ta ƙaru. Cikin yanayin ta na nutsuwa tace.

"Ina yini."

Sake fa

ɗ

a

ɗ

a fari'ar dake kwance akan fuska

rsa yayi, murya asake yace. "Lafiya ƙalau Laylerh ya karatu, ana nan anata fama ko?."

Kai ta jinjina masa alaman "Eh." still har yanzu fuskarta

ɗ

auke yake da murmushi.

Kallon Abbu Alhaji Ahmad Rufa'e yayi cikin yanayin jin da

ɗ

i yace. "Masha Allah A

lhaji Jaheed Laylerh ta girma, wancan zuwan nawa fa tana ƴar ƙarama da ita, dan in ban manta ba lokacin shekarunta 11 ko."

Murmushi Abbu yayi, tare da jinjina masa kai, cikin dattako yace.

"Ae kasan girman ƴa mace babu wuya."

Shi

ɗ

in

ma Alhaji Ahmad Rufa'e'n murmushi yayi, dan tabbas ko maganan da Abbun ya fa

ɗ

a haka ne.

Laylerh da duk taji ta kura

ɗ

an muskutawa ka

ɗ

an tayi, tare da sakeyin ƙasa da idanunta, hakanan takejin wani iri ajikinta, gashi jikinta na bata cewar ana kallonta.



Najeeb ajiyar zuciya ya sauƙe tare da

ɗ

an lumshe idanunsa, wanda tun shigowarta suke aikin kallonta basa ko lumshewa, hakanan yaji wani diffrent feeling akan yarinyar, duk da kasancewar tana da ƙananun

shekaru, amma ya

lura tana da abubuwan burgewa da yawa ajikinta, sosai kuma ya karanci yanayinta, cikin zuciyarsa yake maimaita sunan da yaji Abbu ya ƙirata dashi wato "LAYLERH".

"Nice name." Ya fa

ɗ

a batare daya bari sautin muryarsa ta fito fili ba, saidai la

ɓɓ

ansa da

suka

ɗ

an motsa, baisan meya saba har yanzu ya kasa

ɗ

auke idanunsa akanta.

Bazata iya jure zaman wajen ba, musamman yanda taji tsikar jikinta na zubawa, miƙewa tsaye tayi domin ayanzu ba abun da takeso kaman ganinta a

ɗ

akinta, dan ko tantama bata

yi, kasancewar taji ajikinta cewa ana kallonta.

Ganin Laylerh'n ta miƙe tsaye ne yasa Abbu cewa.

"Laylerh baki ga Yayanki Najeeb bane? kigaishe sa mana."

Jin Maganan da Abbu ya fa

ɗ

a ne yasa akaro na biyu ta

ɗ

ago kyawawan idanun

ta ta kalleshi, kasancewar tun

ɗ

azu idanunsa akanta yake, shiyasa idanunsu suka fa

ɗ

a cikin na juna, saurin sadda kanta ƙasa tayi tare da kama ƴan yatsun hannunta ta shiga murzawa, cikin muryarta dake cracking tace.

"Ina yini."

Akaron farko kenan d

aya janye idanunsa daga gareta, cikin son samawa kansa nutsuwa yace. "Lafiya."

Jin sauƙar muryarsa acikin kunnuwanta ne yasanya ta sake

ɗ

ago kai ta kalleshi, wani abu da ta tuna ne yasa ta

ɗ

auke idanunta daga kansa, tare da miƙewa tsaye cikin yanay

in nutsuwarta ta nufi

ɗ

akinta, kasancewar ta

ɗ

ebo gajiya amakaranta shiyasa takejin kanta nayi mata ciwo ka

ɗ

an ka

ɗ

an.

Ta gefen idanunsa yabita da kallo,har ta shige wani

ɗ

an corridor dake cikin falon, wanda anan cikin corridor

ɗ

in

ɗ

akinta yake,

ganin ya daina ganinta ne yasa shi

ɗ

auke kansa daga kallon hanyar da tabi.

Alhaji Ahmad Rufa'e ne ya kalli Abbu cikin sakin fuska yace. "Tabbas Alhaji Jaheed nakusa samun suruka, masha Allah fatan dai baka manta da alƙwarin dak

e tsakanin mu ba."

Cikin son ƙarfafawa aminin nasa guiwa Abbu Jaheed yace. "Tayaya zan manta da alƙwari me girma irin wannan, hakan ma bazata faru ba, kuma Insha Allah ina meyi maka albishir da cewa kafun ka koma Polland zan cika maka wannan alƙawa

rin naka dana

ɗ

auka, dan ni kaina nafiso ayi komai agabanka."

Murmushin jin da

ɗ

i Alhaji Ahmad yayi tare da cewa.

"Alhamdulillah lallai zanji da

ɗ

in hakan kuwa."

Murmushi Abbu Jaheed yayi, sannan suka ci gaba da hirarsu.

Laylerh kuwa kaitsaye



ɗ

akinta ta wuce, tana shiga ta turo ƙofar

ɗ

akin nata tare da murza handle

ɗ

in, school bag

ɗ

in dake rataye akan kafa

ɗ

anta ta ajiye, tare da cire hijab

ɗ

in dake jikinta.

Anan kan

ɗ

an madaidaicin gadonta ta zauna, tare da sakin ajiyar zuciya, ahankali ta

ɗ

an lumshe idanunta, wanda suka

ɗ

anyi ja saboda gajiya da kuma stress.

Kallon da Najeeb keyi mata me

ɗ

auke da ma'anoni kala kala ne ya dawo cikin mind

ɗ

inta, da sauri ta bu

ɗ

e idanunta tare da turo

ɗ

an ƙaramin bakinta gaba, ashagwa

ɓ

e tace. "Ko waye shi

ma oho, har da zaiyita wani kallona?." Ƙwafa tayi tare da soma ƙoƙarin watsar da tunaninsa acikin kanta, tashi tayi cikin nutsuwa ta soma ƙoƙarin cire uniform

ɗ

in jikinta.

Koda ta kammala cire uniform

ɗ

in wani baby pink towel ta

ɗ

aura ajikinta wanda

ko cinyoyinta basu kai ga rufewa ba, kaitsaye ta wuce toilet dan sosai takejin kanta na sarawa, tun safe kuwa takejin mararta a

ɗ

an

ɗ

aure, ruwan zafi ta ha

ɗ

a dashi tayi wanka sannan ta

ɗ

auro alwala.

Koda ta fito daga cikin toilet

ɗ

in, tsane jikinta tayi,

tare da shafa wani body lotion ajikin ta, haka take bata dason yawan kwalliya, shi yasa ko powder bata shafa akan fuskarta ba, ƙarasawa gaban sif

ɗ

in kayanta tayi tare da bu

ɗ

ewa, kayan cikin drawer'n ta zubawa ido kamar wacce ke na zartan wani abu,

ɓ

ang

aren dogin rigunanta ta kalla, wanda kusan ma sune sukafi yawa acikin kayan nata, kasancewar tafison abayas, and kimono fiye da kowani kaya, wata blue

ɗ

in abaya me adon manyan duwatsu wanda ke ha

ɗ

e da

ɗ

an gyalensa ta ciro, rigace me kyaun gaske dan ƙir

ar turkish abaya ce.

Anutse ta zura rigar ajikinta, baƙaramin kyau kuwa rigar tayi mata ba, dan ta bayyana

ɗ

an madaidaicin shape

ɗ

in jikinta wanda kullum ƙara fitowa yake, bama kamar hips

ɗ

inta wanda suke ta ƙara fa

ɗ

i da kuma bu

ɗ

ewa, wanda kuma hakan n

a da nasaba da girma da take ƙarawa ako wacce rana, dogon gashinta daya nanna

ɗ

e ta tubke waje

ɗ

aya, tare da

ɗ

aura vail

ɗ

in abayan akanta, jin yanda mararta ke ƙara mur

ɗ

awa ne yasa ta zauna akan bedside drawer, ahankali ta

ɗ

an rumtse idanunta tare da

ɗ

aura

hannunta akan mararta, wanda asannu sannu ciwon ke ƙaruwa, abubuwa da yawa take saƙawa azuciyarta, daga gefe guda kuwa zuciyarta na neman gangarawa wani sashi ne na daban, wanda hakan ne ke ƙara jefa tunaninta cikin rauni, batason ko menene ke shirin faruw

a da ita ba, saidai wani lokaci tunaninta yakan tafiya ne da kowani ƙwayan bugun zuciyarta.

Jin ciwon marar na sake nuƙurƙusanta ne yasa ta sake rumtse idanunta, tare da cije jajayen la

ɓɓ

anta, jin bazata iya jure zaman bane yasa ta tashi daga ka

n bedside

ɗ

in, nan kan saman gadonta ta kwanta, tare da jawo blanket ta rufa ajikinta.

6:40 pm dai-dai.

Baƙar motarsa ƙiran Toyota Avalon, bugun 2020 ta danno kai cikin farfajiyar gidan, awannan karon baya ta

re da soldiers

ɗ

insa, hasalima shi da kansa yake driving motar.

Ganin motarsa ta kutso kai cikin gidan ne yasa soldiers din dake compound

ɗ

in gidan shiga taitayinsu, inda duk suka ƙame awaje

ɗ

aya.

Daga yanayin yanda yake tuƙin motar ka

ɗ

ai zaka ga

ne irin yanda yake cike da isa, kuma komai nasa yana yinsa ne acikin nutsuwa, kasancewarsa bashi da yawan hayani ya.

Atsakiyar compound

ɗ

in gidan yayi parking motar, wanda ya

ɗ

auki sama da 7 minute bai fito daga cikin motar ba.

Sanin yagama daidaita par

king

ɗ

in motar ne ya sashi

ɗ

auke hannunsa akan steering motar,

ɗ

an jingina bayansa da jikin kujeran motar yayi, tare da fesar da iska ta bakinsa, cute cat

ɗ

insa me kalan milk dake kwance akan kujeran

ɓ

angaren me zaman banza ne tayi saurin hayewa jikinsa,



ɗ

agota yayi tare da

ɗ

an soma shafa gashin bayanta, yanason cutie

ɗ

in nasa, wanda sanadin haka ne tayi matuƙar sabo dashi.

Madaranta ya

ɗ

auko anutse ya soma bata abaki har sai da ta ƙoshi, gane ta ƙoshi ne yasa shi

ɗ

aurata akan shoulder

ɗ

insa, anutse ya

bu

ɗ

e murfin motar ya fito.

Ganin fitowarsa daga cikin motar ne yasa soldiers

ɗ

insa soma sara masa, kasancewar haka suka sabayi masa ako da yaushe.

Abdul ne ya taho da sauri cikin takunsu na isassun maza wanda idan sunayi sai ƙasa ta amsa, da d

ukkan alama sun samu horo me tsanani awajen ogan nasu, dan duk wani soja dake cikin gidan daka kallesa, zaka san ba ragon namiji bane, da alama duka sojojin nasa horarru kuma ƙwararru ne, dan dukansu tsayayyu ne, kana kuma matasa masu jini ajika.

"Well come back Sir."

Abdul da ƙarasowarsa kenan yafa

ɗ

a cikin yanayin girmamawa.

Kansa ya jinjina alaman "Yauwa." Tare da

ɗ

an juyowa yayiwa Abbul

ɗ

in kallo me alamar magana, shi

ɗ

in ma Abdul kallonsa yayi, gane abun da kallon Ogan nasa ke nufi

yasa cikin sauri yace.

"Yess Sir nayi mana takeaway

ɗ

in lunch harma dana dinner."

Jin haka yasa batare daya sake cewa komai ba, ya nufi babban ginin benen dake tsakiyar compound

ɗ

in gidan, wanda kuma nanne zai sadashi da babban falon gidan h

ar izuwa sashinsa da ƙofar shigansa ke cikin falon.

Ahankali ya mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar falon ya shiga, zuwa lokacin babu kowa acikin falon dansu Abbu sun tafi masallaci yin sallah'n Magriba da ta Isha, Larai ce ka

ɗ

ai ke tsaye akan dining area t

ana shirya dinner, yayinda ta kusan cike saman babban table

ɗ

in cin abincin, dan girke girken da akayi yau

ɗ

in na musamman ne, an girka abinci kala daban daban sunkai 7 banda drinks

ɗ

in sha da aka ha

ɗ

a kala daban daban, wanda kuma hakan duk aikin Larai da

sauran kukus

ɗ

in gidan ne, dan aƙalla suna da kukus sunkai 5 agidan, amma duk da hakan baya hana Laylerh aikatuwa, dan watarana Momy hana kukus din komai take, tace Laylerh ce zatayi, to yaudai Allah Ya samawa Laylerh lafiya daga yin aikin gidan.

Kaitsaye ƙofar part

ɗ

insa ya nufa. Ƴan yatsun hannunsa yakai jikin wata na'ura dake jikin ƙofar tasa, na'urar na

ɗ

aukan hoton ƴan yatsunsa ƙofar ta bu

ɗ

e, tura ƙofar yayi ya shiga ciki, yana shiga kuwa ƙofar da kanta ta kulle. Ƙarasawa tsakiyar falon

yayi, tare da

ɗ

aura hannunsa akan schoulder

ɗ

insa, kamo cutie

ɗ

in nasa wanda ta fara bacci yayi, anan kan lallausan carpet

ɗ

in dake malale atsakiyar falon ya ajiyeta, sannan ya nufi bedroom

ɗ

insa.

Yana shiga cikin

ɗ

akin kuwa ya soma ƙoƙa

rin rage kayan jikinsa, rigar t-shirt na Calvin Clain Jeans

ɗ

in dake jikinsa ya cire, a

ɗ

an ƙagauce ya cire takalmin sopport

ɗ

in dake ƙafansa.

Zama yayi akan wata ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar cushion dake cikin

ɗ

akin.

Dan lumshe idanunsa yayi, yayinda ahankali yakeji

n kasala na sauƙar masa, jingina bayansa da jikin kujeran yayi, tare da sakin ajiyar zuciya, hakanan yau

ɗ

in yakejin yanayinsa duk ba da

ɗ

i, hannunsa yasa ya dafe daidai saitin zuciyarsa dake beating, wanda cikinta ke cike da fata ha

ɗ

i da muradi da kuma

burin samun abun da takeso, tabbas zuciyarsa cike take da muradi, wanda yayi imani cewa ƙaddara na kewaye da wannan muradin nasa, mafarkin da yayi adaren jiya ne yasoma dawowa cikin kansa filla filla, hakan kuwa shiya sanyashi bu

ɗ

e idanunsa, tare da tash

i tsaye kaitsaye ya nufi toilet, sam bayason maimaita tunanin mafarkin nasa because mafarkin kaman abune marar tushe awajensa. Ruwan shower me sanyi ya sakarwa kansa, ba tare da ya bari ruwan ya jima yana dukansa ba yayi wanka ha

ɗ

e da

ɗ

auro alwalan salla

n Isha.

Koda ya fito daga wankan da wani farin towel ya tsane jikinsa, sama sama ya shafa men body lotion ajikinsa, wasu riga da wandon crazy jeans masu kyau yasaka, wanda suka sake bayyana hasken fatarsa, kasancewarsa mai son ƙamshi sosai, wannan yas

a ako da yaushe baya barin jikinsa ba ƙamshi, hakan ne kuwa yasa koda bai shafa turare ba jikinsa ƙamshi yake.

Wata ha

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login