Showing 36001 words to 39000 words out of 244674 words
kau, gefenta kuwa Aunty Aina'u ce dake ta faman taunar cheewing gum, tana me karka
ɗ
a ƙafanta.
Cikin yanayin fushi Momy tace. "Banason Laylerh Aina'u, banason yarinyar nan, ban kuma ta
ɓ
a jin tsanarta
me tsanani acikin raina ba kamar yau danaji ƙudirin Alhaji akanta, ki bani mafita Aina'u dan narantse bazan ta
ɓ
a bari abun dake zuciyar Alhaji ya bayyana har ya aiwatar da abun da yake so ba."
Murmushi Aunty Aina'u tayi tare da gyara zamanta cikin hali
n ko in kula da kuma bayyanar da zallan abun dake cikin zuciyarta tace.
"Dole saikin kashe Laylerh kafun ki samu ainihin haƙiƙanin abun da kikeso, saboda haka ki kasheta kawai!."
Murmushi Momy tayi tare da miƙewa tsaye, cike dajin da
ɗ
in shawarar da Ai
na'un ta bata tace.
"Tabbas zan kashe Laylerh Aina'u amma bada hannu na ba, Zan kashe Laylerh ne ta hanyar Captain M.J, najima da wani buri araina wanda nake buri da fatan cimmasa, tabbas Captain da kansa zai ruguza rayuwar Laylerh."
Murmushi sukayi su d
ukansu domin kowacce da abun da take saƙawa acikin ranta.
Acan falon Abbu kuwa Alhaji Ahmad ne da Abbu zaune, akan lallausan darduman da ya ƙawata tsakiyan falon.
Cikin nutsuwa Abbu ya
ɗ
ago kai ya dubi Alhaji Ahmad dake ta faman aikin duba wasu files d
ake gabansa.
Gyara zama Abbu yayi tare da sakin ajiyar zuciya.
Cikin muryarsa da tayi sanyi yace.
"Nasa ka auren Laylerh nan da 1 month."
Ɗ
ago kai Alhaji Ahmad yayi tare da
ɗ
an sakin murmushi,cikin halin dattako yace.
"Tabbas nasan da hakan Alhaj
i Jaheed, saidai bansan meyasa kaketa yawan maimaita hakan ba tun
ɗ
azu."
Ajiyar zuciya Abbu ya sauƙe tare da cewa.
"Bansan Ya Laylerh zata
ɗ
auki abun ba, saboda har yanzu ita
ɗ
in yarinyace, tabbas nasan ba zataƙi za
ɓ
ina ba, saidai kuma bansan me yasa nak
ejin fa
ɗ
uwar gaba agame da hakan ba inajin kamar akwai wani gurbi daban cike ba."
Murmushi Alhaji Ahmad Rufa'e yayi tare da
ɗ
an bubbuga kafa
ɗ
an Abokin nasa cikin kulawa tare dason basa ƙarfin guiwa yace.
"Insha Allah bakayiwa Laylerh za
ɓ
en tumun dare b
a, ina me tabbatar maka da cewar kamiƙa Laylerh a inda za'a kula da ita namaka alƙawari cewa Laylerh bazatayi kuka ba, kai Uba ne nagari kuma kayi abun daya dace."
Murmushi Abbu yayi tare da miƙewa tsaye ya
ɗ
an soma zagaye falon, cikin son ƙarfafawa ka
nsa guiwa da kuma cika alƙawarin daya
ɗ
auka yace.
"Insha Allah nima haka nake fata."
Maleek.
Shigowarsa cikin falon kenan, kaitsaye ya nufi dining area, kujera yaja ya zauna tare da cire facing cap din dake kansa, murfin bootle water'n dake hannunsa y
a bu
ɗ
e tare da juye ruwan dake cikin goran akansa, sanyin ruwan daya ratsa sa ne ya sashi kifa kansa akan table tare da sakin ajiyar zuciya.
Laylerh fitowarta daga kitchine
ɗ
in kenan hannunta
ɗ
auke da plate
ɗ
in indomie'n da ta dafa.
Kaitsaye danning ar
ea ta nufa, idanunta akan indomie'n nata har ta ƙaraso dinning
ɗ
in.
Ƙ
amshin turarensa da tajine yasata
ɗ
aga idanunta, take kuwa ta sauƙe ganinta akansa.
Kallonsa da tayi kuwa yayi daidai da
ɗ
ago kansa da yayi.
Akaron farko kenan da tafara sa idanunta ac
ikin nasa kusa da kusa.
Wani irin matsanancin shock ne ya shigeta asakamakon hakan, lokaci
ɗ
aya gaba
ɗ
aya jikinta ya fara kakkarwa, kanta ta shiga girgizawa yayinda la
ɓɓ
an bakinta suka soma vibrating,
ɗ
an jan jikinta baya tashiga yi, aru
ɗ
e ta saki plate
ɗ
in dake hannunta, tare da sakin wani razanannen ƙara.
*(Menene buƙatar Najeeb akan Laylerh? sannan kuma me yakeso awajenta? wani buri yakeson cimmawa akanta? Aurenta yakeson ko kuwa wani abu yakeso awajenta na daban? WANENE MIJIN DA ABBU ya za
ɓ
awa Lay
lerh? Me kuma Momy zata aikata akan Laylerh? Miye Laylerh ta gani akan fuskar Maleek daya ke ƙoƙarin fitar da ita a hayyacinta? Lallai Tabbas akwai wani abu, BURI ƊAYA ne ke yawo da kuma gudana acikin zuciyar Laylerh da kuma Maleek.
Shin Laylerh Mallakin
Wayene acikin MALEEK da NAJEEB? Kada ku manta tun da farko nafa
ɗ
a muku cewa ba irin yanda kuke tunani bane, cos ba amayi komai ba, ko wasan ma ba a fara ba.)*
*Karku manta game buƙata zata turo katin MTN na 300 ko kuma ta turo 300 ta account number.*
*Whatsapp number 07017879464*
*Account number 0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Ja'iz Bank.*
*Thank You*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:11 PM - Ummi Tandama:
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*LAYLERH MALEEK*
*Writing By*
*fatymasar
dauna*
*(Wannan littafin na ku
ɗ
i ne, kada ki karanta idan kinsan baki biya ba, zaki iya turo ku
ɗ
inki 300 ta account number 0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna. Whatsapp nomber 07017879464)*
*Chapter 11*
Hannayenta ta sanya tare da toshe k
unnuwanta, wanda hakan yasa indomie'n dake cikin plate
ɗ
in zubewa akan ƙafanta.
razanannen ƙaran da ta saki ne yayi daidai da shigowar Abbu cikin falon.
Yanayin yanda jikinta ke ta faman karkarwa ne yasa ƙafafunta ƙoƙarin kasa
ɗ
aukanta, take tatafi
luu zata fa
ɗ
i.
Cikin hanzari ya sanya hannunsa ya tallafota ta fa
ɗ
a jikinsa, take wani irin shock ya shiga yawo ajikinsa, kyawawan idanunsa ya sauƙe akan cute face
ɗ
inta, tare da kai dubansa ga lips
ɗ
inta daketa faman
ɓ
ari.
"Hey!." Ya fa
ɗ
a cik
in wata irin ha
ɗ
a
ɗɗ
iyar lion voice
ɗ
insa, wanda dadin sauti da amonta ya ratsa cikin kunnuwanta.
Wani irin sassanyar iska ne ya shiga ratsa dukkan illahirin jikinta, sannu ahankali ta soma sakin numfashi, tare da
ɗ
an bude kyawawan idanunta wanda lokaci da
ya suka bayyana asali da kuma zallar kalansu na sexy eyes.
Adisashe ta soma ganin kyakkyawar fuskarsa, tare da jefa idanunta acikin nasa, lokaci daya taji kwakwalwarta na kokarin birkicewa, tabbas wayannan idanun da take gani ayanzu sune idanun da tajima
tanaso da kuma burin gani agaba daya rayuwarta, wayannan idanun sune idanun da suka zama kaman abincin ruhinta, mafarkinta da kuma dukkan fatan ta.
Wani irin zubawa tsikar jikinta ya shiga yi, hakan yasa sexy eyes dinta soma lumshewa, take kuwa hawaye su
ka soma gangarowa daga cikin idanun nata.
Tabbas bazata iya jurewa yanayin da takejin kanta aciki ba, haka nan takejin duniyar na juya mata.
Narkakkun idanunsa masu oily ya zuba mata, domin ya lura da tana kokarin fita cikin hayyacinta ne. Fuskarsa d
ake dauke da danshin ruwa ya hade, cikin husky voice dinsa yace.
"Ke what's wrong?". Shiru tayi tare da sake sakar masa jikinta, ganin da yayi cewar batayi motsi bane ya sashi zare hannunsa dake bayanta, wanda dama hannun nasa ne ke riƙe da ita.
Sakinta
da yayine yasa tatafi luu zata fa
ɗ
i.
"MALEEK!".
Abbou da tun
ɗ
azu yake tsaye yana kallonsu ya kira sunansa, jin muryar Abbou'n acikin kunnensa ne ya sashi saurin sake riƙota, hakanne yasa bata kae ga fa
ɗ
uwa ƙasa ba.
Ƙ
arasowa dining area
ɗ
in A
bbou Jaheed yayi, gaba daya fuskarsa babu alaman walwala.
Kallon Maleek
ɗ
in yayi tare da kau da kansa gefe "Me kayi mata?" Ya tambayi Maleek
ɗ
in yana me kallon Laylerh'n.
Kyawawan fararen idanunsa yadan zaro, tare da rolling dinsu alaman
"Me nayi mat
a kuma?."
Fuska Abbou ya ha
ɗ
e tare da cewa. "Tabbas ruwa baya tsami banza, ni nasan cewa Laylerh bazata ta
ɓ
a fa
ɗ
uwa haka kawai ba, dole saidai wani abu tagani daga gareka.". Jin hakane ya sashi sakin murmushin da shi ka
ɗ
ai ya baiwa kansa sani
n ma'arsa, ahankali ya
ɗ
ago ya kalli Abbou'n, kaman zaice wani Abu kuma sai ya kuma maida kansa kasa.
Laylerh da gaba daya ta Shiga shock din ganin idanunsa, jin muryan Abbou Jaheed akunnenta ne yasa ta fashewa da kuka, lokaci daya taji gaba daya zuciya
rta tayi rauni.
Ganin yanda ta fashe da kuka ne ya sashi lumshe idanunsa, lokaci daya yasa tafukan hannunsa ya rufe fuskarsa.
Hannun Laylerh'n Abbou ya kama tare da dagota tsaye cikin kulawa yace.
" Stop crying Laylerh, fa
ɗ
amin me ya miki kike k
uka?."
Kanta ta Dan shiga girgizawa tare da kokarin shanye hawayen dake idanun nata.
Hannunta Abbou ya kama tare da zaunar da ita akan daya daga cikin kujerun falon.
Kallon ƙafarta yayi wanda tuni fatar wajen ya somayin ja, saboda yanda zafin indomie'n
ya kama fatar ta.
Ɗ
ago kai Abbou yayi ya kalli Maleek
ɗ
in, wanda har yanzu fuskarsa ke cikin tafin hanunsa.
Kansa kawai ya girgiza, da kansa ya
ɗ
auko ƙanƙara acikin fridge tare da
ɗ
aurawa Laylerh'n asaman ƙafarta inda indomie din ya ƙon
a ta.
Dubanta Abbou yayi cikin kulawa yace."Kije
ɗ
aki ki kwanta kinji, nasan zuwa anjima ciwon zai daina miki zafi."
Kanta ta jinjina tare da
ɗ
an jan sheshshekan kuka.
Mikewa tsaye tayi ha
ɗ
e da
ɗ
an
ɗ
aga ƙafarta ta soma takawa ahankali, taku biyu kadai t
ayi ta tsaya da tafiyan tare da sakin yar siririyar kara, zafin da ta ji sosae ne yasata rumtse idanu, tare da cije la
ɓɓ
anta.
Cikin zafi da kuma radadin da takeji tace "Abbu kafana zafi, bazan iya tafiya ba." Yanayin yanda tayi maganan tana me yar
fa yan yatsun hannunta ne yasa Abbou jin tausayinta.
Kallon Maleek Abboun yayi cikin yanayin bada umarni yace.
"M.J ka mata ka kaita
ɗ
aki please bari zan kira Dr."
Jin abun da Abbou'n ya fada ne yasashi saurin dago kansa.
Kai Abbu dake kallonsa ya jin
jina masa tare da ha
ɗ
e fuska.
Bottle watern dake aje a gabansa ya zubawa ido, yayinda zuciyarsa ta Shiga saka masa abubuwa da yawa. Ajiyar zuciya ya sauke tare da dagowa
ya kalli inda Laylerh ke tsaye, wanda tsawon one minute kenan da take tsaye ta kas
a tafiya.
Kujeran da yake zaune akai ya
ɗ
an baya tare da mikewa tsaye, ya nufi inda Laylerh'n ke tsaye, yayinda gaba
ɗ
aya idanunta suka ka
ɗ
a sukayi ja. Hannunsa ya
ɗ
aura akan kafa
ɗ
arta, wanda hakan bisa dole ya tilasta mata juyowa,
ɗ
an ranƙwafawa yay
i batare da tunani ko tsammani ba kawai taji ya
ɗ
aga ta ca
ɗ
ak.
wani irin abu me kama da shocking ne ya shiga yawo ajikinta.
Idanunta ta rumtse da ƙarfi, domin hakan ya zama wani baƙon yanayi na musamman agareta, akaron farko kenan da ta samu
kusanci dashi har haka, dadda
ɗ
an ƙamshin turarensa ne ya soma ratsa hancinta, tare da caku
ɗ
ewa da numfashinta.
Samun kanta ajikinsa da tayi, yasa bata da wani za
ɓ
i daya wuce maƙale wuyansa da hannayenta, Cikin nutsuwa ya nufi hanyar da zai sadashi
da
ɗ
akinta, daga gefe guda kuwa irin yanayin riƙon da yayi mata ne yasa tsikar jikinsa mimmiƙewa, lokaci
ɗ
aya brain
ɗ
insa ta soma ƙoƙarin juya tunaninsa zuwa wani waje daban.
Ƙ
arasowarsu bakin ƙofar
ɗ
akin nata ne yasa shi tura ƙofar da ƙafarsa, wan
da hakan yasa ƙofar bu
ɗ
ewa da kanta.
Yana kutsa kansa cikin
ɗ
akin sassanyan ƙamshin cool perfumed
ɗ
inta ne ya ratsa cikin hancinsa, hakanne ya sashi
ɗ
an lumshe idanunsa, shi mutum ne me tsananin son ƙamshi wannan ne yasa hancinsa baya raina ƙanshi
aduk inda yake. Ƙarasowa cikin
ɗ
akin yayi, sai kuma alokacin ne ya kai dubansa kan kyakkyawar fuskarta.
Wanda har yanzu idanunta alumshe suke, yayinda zara zaran eye lashes
ɗ
inta ke jiƙe da danshin ruwan hawaye, dawo da kallonsa
kan ƙananan lips
ɗ
inta yayi, wanda duk ta tattaune su da teeth
ɗ
inta hakan yasa sukayi ja, take yaji wani irin abu na mamaye duk ilahirin jikinsa, wanda hakan ya sashi saurin
ɗ
auke idanunsa akanta.
ƙ
arasawa kan
ɗ
an madaidaicin gadon nata yayi, ahankali y
a soma ƙoƙarin zareta daga jikinsa, tare da kwantar da ita akan gadon.
Jin ya kwantar da ita akan gado ne yasa ta saurin juya masa baya tare da cusa kanta acikin pillow, tabbas da ace zai ga yanda ƙirji da zuciyarta ke bugawa sanadin
ɗ
aukarta da yayi,
to da bai
ɗ
auketa a dadda
ɗ
an jikinsa kamar yanda yayi ayanzun ba.
Ɗ
an lumshe idanunsa yayi tare kuma da bu
ɗ
esu alokaci guda.
Akaro na biyu kenan da tun dawowansa ya tsura mata idanunsa masu rikitata.
Kallon dogon dunƙulallen gashin kanta wa
nda ya baje akan pillown da ta
ɗ
aura kanta sanadin juya masa bayan da tayi yayi, ahankali ya soma yawo da idanunsa akanta, har zuwa kan hips
ɗ
inta da suka sake cikowa, ƙasa yayi da kansa ahankali ya
ɗ
an soma jan jikinsa baya, tare da zuba hannayensa acikin
aljihun wandon jeans
ɗ
in dake jikinsa. Abu
ɗ
aya ne ke yawo acikin zuciyarsa, wanda akullum kuma ako da yaushe ke sukan zuciyarsa, wanda hakan kuwa shi ya haifar masa da rauni me girma acikin rayuwarsa, bayajin zai iya jure kallonta,domin yayi imani cewa i
tace raunin zuciya da kuma rayuwarsa, sannan kuma ya jima da sanin cewa itace ƙaddara mafi girma agaresa, tabbas akwai wani abu dake kwance acikin ƙirjinsa, wanda yake azabtar da zuciyarsa akowacce rana. Baisan meyasa yazama haka ba, baisan kuma dalilin
dayasa raunin zuciyarsa ke ƙara fallasa kansa akowacce rana ba, baya fatan wani lokaci yazo masa da zai kasa jure abun da yake ji.
Kansa ya soma girgizawa, sakamakon yanda yaji kasala na ƙoƙarin sauƙar masa, cikin sauri ya juya ya fice daga cikin
ɗ
akin.
Jin alaman ficewarsa daga
ɗ
akin ne yasa Laylerh dake kwance bu
ɗ
e idanunta, tare da juyowa tabi ƙofar
ɗ
aƙin da kallo, wani irin sanyi ne ke ratsa duk jikinta, yayinda dadda
ɗ
an ƙamshinsa ya kama numfashinta. Idanunta ta lumshe wanda
hakan ya bawa hawayen dake cikin idanun nata daman gangarowa.
Tabbas yau ranace ta musamman agareni, mutumin da nake gani acikin mafarkina ya bayyana, "Ya. M.Jay" tafa
ɗ
a cikin tsananin shauƙin da takejin kanta aciki.
Sam bata ta
ɓ
a kawo cewa M.JAY
shine mamallakin waƴannan kyawawan idanun da take gani acikin mafarkinta ba.
Hannu tasa tare da dafe daidai saitin zuciyarta dake ta faman bugawa da ƙarfi.
Tuno da yanayin da kuma zalla. kyawun eye balls dinsa da tayi ne, yasa ta ƙanƙame jiki
nta waje
ɗ
aya, pillown dake gefenta tayi rungume tare da
ɗ
an sakin murmushi.
"Jikin ka akwai da
ɗ
i ya M.Jay, haka ma ƙamshin ka komai naka akwai da
ɗ
i na tabbatar da hakan!." Tafa
ɗ
i hakan cikin yanayin dake bayyana zallar abun dake zuciyarta, ta
ke taji ta nemi duk wani zafin da ƙafartata keyi mata ta rasa.
Ɓ
angaren Maleek kuwa yana fita daga cikin
ɗ
akin nata kai tsaye part
ɗ
insa ya wuce.
Yana shiga cikin bedroom ya turo ƙofar dakin nasa ya rufe, tare da murzawa ƙofar key.
Ah
ankali ya
ɗ
an jingina bayansa da jikin ƙofar, tare da lumshe gajiyayyun idanunsa.
Bai tabbatar da abun da yakeji ba sai ayau
ɗ
in, Lallai ne akan Laylerh komai na musamman ne agareshi. Bu
ɗ
e idanunsa yayi ha
ɗ
e da ƙarasowa cikin
ɗ
akin, kan wata ha
ɗ
a
ɗɗ
i
yar kujera ya zauna tare da sanya hannu ya dafe kansa, still ajiyar zuciya ya sauƙe, tare da
ɗ
an dafe ƙirjinsa. Abubuwa da yawa ne ke yawo acikin tunaninsa, ahankali ya soma
ɗ
an murza gold ring
ɗ
in dake hannunsa, daga gefe guda kuwa idanunsa ne suka
ka
ɗ
a sukayi ja, tabbas tausayi da rauni sun riga da sunyi tasiri acikin rayuwarsa, wanda sanadin haka ako da yaushe yakanjin cewa ba akan daidai yake ba, ako da yaushe LAYLERH ce, kaman yanda jini ke gudana acikin jikinsa haka zanen ƙaddaranta ke bibiyan
rayuwarsa. Ƙaran wayarsa ne ya katsesa daga duniyar tunanin daya ke ƙoƙarin fa
ɗ
awa.
Kallon wayar tasa yayi, ganin sunan Abbou Jaheed na yawo akan screen
ɗ
in wayar ne ya sashi
ɗ
agawa tare da kara wayar akan kunnensa.
Abbou Jaheed dake
zaune jin Maleek ya
ɗ
aga wayarne yasa shi cewa. "Idan kayi sallan Isha kazo dinning area inason ganinka."
"To." ya amsa cikin wata irin murya, dan lokaci
ɗ
aya yaji ƙirjinsa na bugawa.
Take Abbou Jaheed na gama jawabinsa ya kashe wayar.
Jin Abboun ya katse ƙiran ne ya sashi aje tasa wayar shima, tare da miƙewa tsaye ya shige bathroom.
Ruwa ya sakarwa kansa saboda hakanne ka
ɗ
ai