Showing 111001 words to 114000 words out of 244674 words
da janye hannayensa dake kan fuskarsa, wata gauruwar ajiyar zuciya ya sauƙe, kana ya kuma sauƙe ganinsa akan Laylerh'n.
Kallon agogon dake maƙale a
ɗ
akin yayi.
Ƙ
arfe
ɗ
aya 1:00 am dai dai ya gani, aransa da kuma zuciyarsa yace. "Sabuwar ƙaddara da k
uma sabuwar rayuwa."
Sake dawo da kallonsa ga inda Laylerh'n ke kwance yayi, wanda zuwa yanzu yasan ta riga da tayi bacci, sannna kuma har yanzu sosae yakejin feelings
ɗ
inta na ratsashi, musamman ma idan ya tuna da yanda
ɗ
azun ya sauƙe lips
ɗ
insa akan so
ft skin
ɗ
inta, me tsananin taushi da ƙamshi, haka yakejin tsikar jikinsa na zubawa, gefe guda kuwa ga mararsa dake ta faman mur
ɗ
awa, saidai kuma sanin kansane babu yanda zaiyi dole haka zaiyi haƙuri ya ƙyaleta, saboda baisan me zai faru anan gaba, idan ya
sake ta
ɓ
ata ba.
Ahankali ya miƙe tsaye daga zaunen da yake, cikin yanayin dake bayyana cewar gaba
ɗ
aya jikinsa ya gamayin sanyi, ya ƙarasa gaban gadon da Laylerh'n ke kwance.
Ɗ
an sunkuyawa yayi ya leƙa fuskar Laylerh'n wanda ke
ɗ
auke da danshin hawaye.
Murmushin daya
ɗ
an bayyana
ɓ
oyyayen dimples dinsa yayi, ahankali yakai hannunsa kan fuskarta, tare dasa ƴar yatsarsa ya lakato hawayen dake maƙale agefen idanunta.
"Wataƙila kuka baya bata wahala." Yafa
ɗ
i hakan azuciyarsa yana me shafa gefen fuskarta, wa
nda sili silin dogon gashinta suka kwanta awajen.
Jawo blanket
ɗ
in yayi ya rufa mata da kyau, tare da zagayawa ahankali ya hau kan gadon, gudun kuma kada ya tasheta abaccin da takeyi
ɗ
inne yasa shi yin komansa ahankali, inda yaja blanket
ɗ
in shima ya ruf
e rabin jikinsa, yanayin yanda ya kwanta
ɗ
inne yasa yana iya kallon bayanta, da kuma dogon gashinta da ya watse akan pillow.
Idanunsa wanda sukayi ja ya lumshe tare da shaƙan wani sassanyan numfashi, me
ɗ
auke da fitinannen ƙamshin dake fita ajikin Laylerh
'n, jin ƙamshin na ratsa hancinsa ne yasashi bu
ɗ
e idanunsa ya tsurawa bayanta ido, take kuwa yaji wani irin sabon sha'awarta na sake shiga jikinsa, yayinda yake jin kamar ya juyo da ita ya ha
ɗ
e bakinsu waje
ɗ
aya, ko hakan zaisa yaji sassauci na daga abun d
a yakeji.
Ahankali ya
ɗ
an matso da jikinsa kusa da ita, saidai kuma hakan baisa ya zama suna kusanci da juna ba, saboda tsakaninsu akwae
ɗ
an tazara ka
ɗ
an, alokacin da ƙamshin nata ya ci gaba da shiga hancinsa kuwa, lumshe idanunsa yayi tare da sakin wani i
rin numfashi me kama da nishi, asanyaye yasa hannunsa ya dafe mararsa da yakejin tanayi masa ciwo, haƙiƙa shi kansa baisan cewa ƙarfin sha'awan Laylerh'n da yakeyi yakai haka ba sae yau, dayake ganinta gashi gata, a
ɗ
aki
ɗ
aya, kuma agado
ɗ
aya, saidai kuma b
abu yanda za'ayi ya kawar da duk wata damuwar da ta dameshi ayau
ɗ
in, duba da irin halin da Laylerh'n ke ciki, idan kuma har bazai tauyawa mata ayau
ɗ
in ba, to haƙiƙa baicika masoyin gaskiya ba, duk da kuwa cewar yana matuƙar buƙatarta, akuma yanda yakejin
kansa ayanzu, nutsuwa kawae yakeson samu daga gareta, tabbas da ace ta
ɓ
ata bazai zamo masa wani sabon case ba, to daya shiga jikinta yayi romancing
ɗ
inta ko zaiji nutsuwar da zata sa ya iyayin bacci, saboda Allah Ma ya gani amatuƙar matse yake, ayanzu kuw
a sosae yake buƙatar mace akusa dashi.
Sake dafe mararsa yayi da ƙarfi, saboda yanda yaji ta mur
ɗ
a masa, tare kuma da rumtse idanunsa, ahankali ya sake matso da jikinsa kusa da Laylerh'n, tare da cusa fuskarsa acikin bajajjen gashin kanta dake fitar da ƙa
mshi, kasancewar turarukan gashi na musamman Oum Ayush ke bata tana shafawa.
Ahankali ya sake gyara kwanciyarsa, tare da ƙara kusanta gansa da ita, saidai kuma duk da haka baiyi yunƙurin ta
ɓ
a jikinta ba, saboda yasan abu kiris ne zai iya tada ta daga bacc
in da takeyi.
Idanunsa ya lumshe, tare da sake dafe mararsa, ahankali yake fitar da wani irin numfashi, domin tabbas awannan lokacin shi ka
ɗ
ai yasan me yakeji.
Duk abun da yakeyi
ɗ
in tanajinsa, saboda dama baccin nata bawae yayi wani nisa bane, tun hawa
nsa kan gadon kuwa ta
ɗ
an bu
ɗ
e idanunta, saidai kasancewar bataso yagane cewar ta farka
ɗ
inne yasa ta maeda idanunta ta rufe, tare da ƙinyin kyakykyawan motsi, duk da cewar kuwa hawansa kan gadon yasa taji fa
ɗ
uwar gaba, saedae bisa dole ta daurewa duk wani
fargaba da tsoronta, dan tayi imani awannan karon idan wancan mood
ɗ
in ya dawo mata babu wani me cetonta,, jin kuma yanda ya matso bayanta ne yasa ta, soma ambaton sunan Allah acikin rae da zuciyarta, tare dayin fatan Allah Yasa bacci yakuma sake
ɗ
aukarta
, cikin ikon Allah kuwa ko 5 minute ba'ayi bacci me
ɗ
an ƙarfi ya
ɗ
auketa.
Ɓ
angaren Najeeb
ɗ
inma dae rufe idanunsa yayi, tare da yiwa kansa fatan bacci, saboda ya tabbatar cewa nan da mintuna ka
ɗ
an idan bacci bae
ɗ
aukesa ba komae zai iya faruwa, domin feel
ings
ɗ
in nasa ƙara hawa yake, wanda kuma zuwa nanda ƴan mintuna ka
ɗ
an yasan bazae ta
ɓ
a iya control
ɗ
in kansa ba.
Jin kuma yanda sautin numfashin Laylerh'n ke fita ne ya sashi gane cewar baccinta ya
ɗ
an soma nisa, wannan dalilin ya sashi sake matsowa jikin
ta, wanda kuma hakanne ya bashi daman jin feelings
ɗ
in nasa na
ɗ
an sauƙa, take kuwa bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
aukesa.
Maleek.
Yanayin yanda yake tuƙar motar tasa cikin yanayin sanyi ne yasa saida ya share wasu mintunoni kafun ya iso babban katafaren wajen da yak
e kamar night club, domin wajene dake
ɗ
auke da yalwar mutane, duk kuwa da cewar dare ne amma wadataccen haske da kuma yawan mutanen dake wajen zaka
ɗ
auka cewar rana ne, duba da irin yanda dayawan mutanen wajen keta hada hadansu, wanda kuma da yawansu sama
rine da ƴan mata, sannan kuma daga yanayin shigar jikinsu ka
ɗ
ae zaka gane ko su
ɗ
in suwaye ne, domin babu wata mace ko
ɗ
aya awajen da take sanye da shigar mutumci.
Yayinda da yawan mutanen dake wajen ke enjoying cool music
ɗ
in dake tashi awajen ta hanyar r
omancin junansu.
Haƙiƙa daga yanayin tsarin wajen ka
ɗ
ai zai tabbatar maka da cewa bawajen zuwan kowa da kowa bane, saedae waƴanda suka jiƙe acikin nairori, musamman duba da irin tsala tsalan ha
ɗ
a
ɗɗ
un maza da kuma ƴan matan dake wajen, saboda su
ɗ
in ba irin
gama garin samari da ƴan matan nan bane.
Tun shigowarsa farfajiyan wajen, da idanunsa suka sauƙa akan tsirarun ƴan matan dake ta shawagi awajen, da kuma wasu dake cikin tabkeken swimming pool
ɗ
in dake tsakiyar compound
ɗ
in, ya yi ƙasa da idanunsa tare d
a kawar da kansa gefe.
Irin yanayin takun da yakeyi ne, cikin ƙasaitar da tabi jininsa, ya jawo hankalin Mutane da yawa dake wajen ya dawo kansa.
Kasancewar tun shigowarsa wajen hasken fata da kuma kyawun fuska, ha
ɗ
i da mur
ɗ
a
ɗɗ
iyar surar jikinsa ya
ɗ
auki
hankalin mutane da yawa.
Shikuwa duk da yasan dayawan mutanen dake wajen kallonsa sukeyi amma sam baidamu ba, saboda idan da sabo yasaba da irin haka, wannan dalilin nema yasa baicika yawan shiga wajen taron jama'a ba.
Direct gurin da ya zama kamar nann
e cikin glub
ɗ
in ya nufa.
Ɗ
aya daga cikin ha
ɗ
a
ɗɗ
un kujerun dake wajen yaja ya zauna, tare da zaro wayarsa dake aljihunsa ya ajiye anan kan
ɗ
an table
ɗ
in dake gabansa.
Ɗ
aya daga cikin masu aikin wajenne ya ƙaraso inda Maleek
ɗ
in ke zaune, cikin rusunawa h
a
ɗ
i da girmamawa yace.
"Barka da zuwa ranka ya da
ɗ
e me za'a kawo ma?."
Maleek kuwa daya sunkuyar da kansa ƙasa jin muryar mutum akansa ne yasashi
ɗ
agowa ya kalli mutumin, yanayin fuskarsa ne ta sanja, duk da kuwa bae ta
ɓ
a zuwa wajen ba, wannanne karo na
farko, amma yaga alaman cewa bazae samu abun da yake so ba, wani abun mamakin ma shine kwata kwata baisan dalilin daya kawosa wajen ba, hakanan dae ya samu kansa da shigowa wajen, duk da kuwa yasan cewa wajen holewa ne da yake tara isassun ƴan iska da yawa
.
"kabani drinks." yafa
ɗ
a ataƙaice, domin bayaso ya tsawaita dogon magana.
Mutumin dake tsaye kuwa jin Maleek
ɗ
in ya ambaci drinks ne, yasashi gane cewar kwata kwata Maleek din bae ta
ɓ
a shigowa wajenba,
ɗ
an rusunawa yayi tare da cewa. "I'am sorry sir, b
amu da normal drinks saedae wanda akayi mix
ɗ
insa, sae kuma alcohol and wine non alcoholic."
Jin mutumin ya ambata masa alcohol ne yasashi saurin
ɗ
ago kae ya kalleshi, saboda tun da yake adunia bae ta
ɓ
a shan giya ba, kuma bayajin akwae watarana da zae sha
.
Kansa ya
ɗ
an girgiza, tare da kama La
ɓɓ
an bakinsa ya
ɗ
an ciza, cikin muryarsa da bata fita sosae yace. "Kabani wine amma non alcoholic."
"Okay sir" mutumin ya fa
ɗ
a tare da juyawa cikin sauri ya tafi dan kawowa Maleek
ɗ
in wine kamar yanda ya buƙata.
B
ajimawa kuwa mutumin ya dawo hannunsa
ɗ
auke da kwalbar wine da kuma wani glass cup me yanayin zinare.
Ajiye kwalban yayi agaban Maleek
ɗ
in, tare da juyawa ya tafi.
Maleek kuwa
ɗ
aukan kwalban wine
ɗ
in yayi batare kuma daya duba, ko wine
ɗ
in non alcoholic
bane, ya
ɓ
alle murfin ya zuba wine
ɗ
in acikin cup.
baikuma damu da yawan wine
ɗ
in da ya zuba acikin cup
ɗ
inba, ya kafa kofin abakinsa, bai kuma cire daga bakinsa ba har saida yaga ya shanye gaba
ɗ
aya wine
ɗ
in dake ciki,
Ahankali ya
ɗ
auki wayarsa dake aj
e, tare da kunnata, kifa kansa akan table
ɗ
in dake gabansa yayi, ha
ɗ
e da tsurawa hoton Laylerh dake mamaye akan screen
ɗ
in wayar idanu, wanda da ace zae tabbata yana kallo, to har abada bazae ta
ɓ
a gajiyawa ba, domin sosae kallon hoton yake bawa zucia da ƙ
waƙwalwarsa nutsuwa, idanunsa da suka sauƙa akan kyawawan lips
ɗ
inta ya
ɗ
an lumshe, tare da fesar da wani irin numfashi me sanyi.
"I LOVE YOU!!!" ahankali ya fa
ɗ
a ta hanyar motsa jajayen la
ɓɓ
ansa, da suke
ɗ
auke da danshin wine
ɗ
in da yasha.
Kwantar da k
ansa akan table
ɗ
in yayi, saedae kuma ko mintuna 16 ba acika da shan wine din nasa ba, yaji kansa na
ɗ
an juyawa, yayinda idanunsa ke sake marairaicewa, tamkar wanda yakejin bacci haka yanayinsa ya dawo, musamman ma idanunsa da suka soma juyewa, ha
ɗ
i da sanj
a launi.
Take kuma cikin mintuna ka
ɗ
an yaji duniyar na neman juya masa, ganin da yayi cewar da gaske yana neman fita acikin hayyacinsa ne yasashi miƙewa tsaye, tare da
ɗ
aukan wayarsa, wallet
ɗ
in dake cikin aljihunsa ya ciro tare da bu
ɗ
ewa batare kuma daya
duba ba ya ciro fararen ƴan dubu dubu ya ajiye musu akan table
ɗ
in.
Ahankali cikin yanayin da yakejin kansa ya fice daga cikin club
ɗ
in,
Koda ya fito farfajiyan club
ɗ
in kuwa, har zuwa yanzu mutane hada hadansu kawae sukeyi, yayinda wasu keta rawa.
Ka
nsa ya
ɗ
an buga, saboda yanda yaji jiri na neman kada shi, acikin zuciarsa yake tambayan kansa shin ma meya kawosa wajen?, gashi sanadin zuwansa yasha abun da yake neman dagula masa lissafi.
Cikin
ɗ
an cijewa ya fito daga wajen gaba
ɗ
aya, inda ya ajiye mota
rsa ya nufa, yana zuwa kuwa ya bude murfin motar nasa ya shiga, da wani irin speed kuwa yacilla motar kan titi,
Duk da kuwa cewar baya cikin hayyacinsa, amma hakan bai hanashi, dagewa wajen ganin ya hana kansa, wrong driving ba.
Saidai kuma sanin dare y
a raba sosae ne yasashi ƙarawa motar tasa gudu.
Kae tsaye ya nufi gida, sam baedamu da me zaije ya tarar agidan ba, duk da cewar bae ta
ɓ
a raba dare haka awaje ba.
Isowarsa gaban makeken gate din gidan nasu ne yasashi soma danna wani irin horn, wanda kum
a kwata kwata baedamu da waƴanda horn
ɗ
in nasa zae katsewa baccin ba.
Sama da 7 minute ya
ɗ
auka yana ta faman danna horn
ɗ
in, ganin da yayi kuma ba'a bu
ɗ
e masa bane, yasashi ci gaba da dannawa, yayinda kuma ƙaran horn
ɗ
innasa ka
ɗ
ae zakaji ka fahimci cewa
baya cikin hayyacinsa.
Acan cikin gidan kuwa jin matsanancin ƙaran horn
ɗ
in mota da yaƙici yaƙi cinyewane, yasa amatuƙar razane me gadin dake onduty ya farka daga nannauyan baccin daya
ɗ
aukesa, fitowa daga
ɗ
akinsa yayi, tare da zuwa jikin ƙofar gate
ɗ
in
ya
ɗ
an leƙa, ganin motar Maleek
ɗ
inne keta danna horn yasa ahanzarce ya wangale masa gate
ɗ
in.
Maleek kuwa da yakejin kansa asama, da wani irin gudu ya shiga cikin gidan.
Ko gama daedaeta parking
ɗ
in nasa da kyau kuwa baiyi ba, ya bu
ɗ
e murfin motar nasa y
a fito, kallo
ɗ
aya zaka masa kasan cewa baya hayyacinsa.
Maida murfin motar nasa yayi ya rufe yana juyowa kuwa ya sauke ganinsa akan Abbou Jaheed dake tsaye ya har
ɗ
e hannayensa, akan fuskarsa kuwa sam babu alaman fari'a.
*9/January/2021*
1/19/21, 8:28
PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*Chapter 36*
Tsaye yaga Abbou Jaheed ya harde hannayensa, fuskarnan tasa babu ko alaman murmushi, kallo daya kuwa zakayi mishi kafuskanci cewa yana cikin matsanancin bacin rae, duba
da irin yanda yanayin fuskarsa take.
Sosae ganin Abbou Jaheed din yasa jikinsa yin matukar sanyi, duk da kuwa cewar bawae yana wani cikin hayyacinsa sosae bane, ahankali yayi kasa da kansa tare dasa hakwaransa ya cije teeth dinsa.
kallon tsab
Abbou Jaheed ya masa, cikin hade fuska yace.
"Daga ina kake?"
jin tambayan da Abbou Jaheed din yayi masane yasashi sake sunkuyar da kansa, dan ahakikanin gaskia karya ba al'adarsa bace, bakuma yason farata ayanzu.
Shirun kuwa da yayine yasa ran Abbo
u Jaheed Kara baci, cikin muryar fada yace.
"Tambayarka nake daga Ina kake, da har sae yanzun kake shigomin gida? kenan hakan na nufin kanason maedamin gida kamar nightclub, da zaka fita alokacin da kakeso kakuma dawo alokacin da kakeso? to kasani bazae
taba yiwuwa ba, domin bazan taba lamuntar hakan ba."
Idanunsa da sukayi ja ya dago ya kalli Abbou Jaheed din, ahankali ya dan motsa labban bakinsa, kamar wanda zae ce wani abu sae kuma yayi shiru, tare da dan girgiza kansa wanda yakejinsa yadanyi masa na
uyi, saboda yanda yakejin wani irin bacci da kuma yanayin maye na dibansa.
agogon dake sakale atsintsiyar hannunsa ya duba, ganin karfe daya harda kusan mintuna 20 ne, yasa batare da tunanin komae ba ya raba ta gefen Abbou Jaheed din ya soma tafiyarsa dak
e bayyana yanayin mayen da yake ciki karara.
Ganin yanda yake tafiyan aharde ne yasa Abbou Jaheed riko hannunsa, tare da juyo dashi ya zamana suna fuskantar juna.
ganin yanda idanunsa sukayi jajur ne yasa Abbou Jaheed rumtse idanunsa da karfi domin sara
e yagano cewa Maleek din ba acikin hayyacinsa yake ba.
“Meyake shirin faruwa dashine haka? Lallai hakika Allah ya aiko masa babban jarabawar rayuwa, shin ma yana ina yabari hakan ya kasance?
‿
Atake yayiwa kansa duka wayannan tambayoyin da bashi da
amsarsu, sassauta rikon da yayiwa Maleek din yayi saboda yanda yaji zuciyarsa tayi matukar raunana, yayinda kuma idanunsa suka ciko da kwallan tausayin kansa da kuma sabuwar rayuwar dannasa Maleek yasamu kansa aciki.
Ahankali cikin yanayin sanyi ya saki
hannun Maleek din, wanda kuma hakanne ya bashi daman cigaba da tafiya, batare kuma da ya sake juyowa ya kalli Abbou Jaheed din ba.
Dakallo kuwa Abbou Jaheed ya bisa harya bacewa ganinsa, idanunsa ya rumtse da karfi tare da jingina bayansa ajikin motar Mal
eek din.
zuciyarsa dake yi masa kuna ya dafe tare da soma ambaton sunan Allah.
B’angaren Maleek kuwa ta babban falon gidan yabi inda kae tsaye ya wuce part dinsa.
Ahankali ya maida kofar dakin nasa ya rufe,tare da karasowa bakin gadon dake cikin dakin y
a zauna.
Hannayensa biu yasa ya kama kansa dake wani irin ciwo, hakanan yakejin kunci da damuwa acikin rae da zuciarsa, lokaci daya ya tambayi kansa." shin meyasa ma'aikacin hotel din ya yaudaresa,ta hanyar basa wine me alcohol aciki?."
Shima baesaniba b
akuma shi da hanyar da zaesan meyasa hakan ta faru.
Ahankali ya dago idanunsa da sukayi jajur ya saukesu akan hadadden zanen hotonta daya manna ajikin bangon dakin nasa.
Tashi tsaye yayi tare da karasawa wajen da zanen hoton nata ke lik’e.
Ahankali ya d
aura hannayensa akan hoton tare da sakin