Showing 183001 words to 186000 words out of 244674 words

Chapter 62 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

rashin uwa da uba, duk da kuwa Abbou

Jaheed ya tsaya mata amatsayin uba, amma ko yaya dai ba kaman iyayen da suka haifeta ba.

D’an numfasawa tayi tare kuma da sanyaya murya ta yanda tasan Laylerh’n zata fahimceta, a hikimance tace.

“Kada kimin k’arya Laylerh, inason ki fad’amin gaskiya, sh

in wani abu na auratayya ya tab’a shiga tsakaninki da Najeeb aduk zamanku koda sau d’aya ne?

‿

Awani irin bazata Laylerh taji tambayar da Oum Ayush d’in tayi mata, wanda har saida hakan yasa taji zuciyarta tayi wani irin tsalle, domin ita sai alokacinne

ma tatuna da cewar akwae wani abu wae shi hakk’in Najeeb dake kanta.

Take taji zuciyarta ta karye, yayinda kuma wani irin tausayinsa ya kamata, domin tabbas tasan ya buk’aceta amma ta juya masa baya.

“Laylerh tambayarki fa nayi kibani amsa.

‿



Muryar

Oum Ayush ya katseta daga tunanin da takeyi.

Ahankali kuma cikin tarin fargaba ta girgizawa Oum Ayush d’in kanta alaman. “A’a.

‿

Idanu Oum Ayush ta d’an zaro waje cike da mamaki, domin koda wasa bata tab’a tunanin hakan zai faru ba, lokaci d’aya kum

a taji duk jikinta yayi sanyi, harta idanunta sai gashi sun ciko da k’walla.

Asanyaye tace.

“Shikenan jeki kwanta.

‿

Kamar kuwa dama jira take cikin sauri ta juya ta shige d’akin Oum Ayush d’in, domin dama har ta kawo bakin k’ofar jin maganan Oum d’inn

e ya tsaida ita.

Itakuwa Oum Ayush bayan Laylerh’n tabi da idanu, zuciyarta cike da tarin sak’e sak’e maban banta, lallai ta sake yardarwa kanta cewa. “Da akwae abunda Allah Ya tsara, wanda babu mai sani ko iya ganewa saishi kad’ai.

‿

Dawowa cikin falo

n tayi ta zauna tare da soma, al’ajabin rashin kasantuwar wani abu atsakanin Laylerh’n da Najeeb.

Wani tunani daya zo cikin brain d’inta ne kuma yasa sakin wani d’an murmushi, duk da kasancewar tana cikin bad situation, saidai kuma babu inda murmushin nat

a yaje, domin tasan abunda zuciya da kuma tunaninta ke shirin bata, abune da faruwarsa zaiyi matuk’ar wahala, domin kuwa ba Lallai bane, tunani da kuma hasashensu ita da Najeeb ya zama ya wanzu acikin sauk’iba, musamman tunawa da tayi cewar watarana abunda

kake so da hasashe bashine yake tabbata ba.

Koda yaushe kasa rai da kuma tsammanin cewa wani abu sab’anin tunaninka yana iya afkuwa.

*M.JAY*

Wayartasa k’irar iphone12promax ya zubawa idanu baya ko k’yaftawa, yayinda kuma k’wak’walwarsa ke tayi mas

a yawo da maganan da Abbou Jaheed d’in ya fad’a.

Cikin rashin fahimta da kuma gane inda maganganun Abbou Jaheed d’in suka nufa yasa hannu ahankali yad’an bugi kansa dake juyawa.

Daidai lokacin kuwa wani k’iran Abbou Jaheed d’in ya sake shigowa cikin way

ar.

Akasalance ya mik’a hannunsa ya d’au wayartasa da tuntuni ta fad’i ak’asa, lumshe sexy eyes d’insa yayi adaidai lokacin dayayi picking call d’in.

Daga can cikin wayartasa kuwa muryar Abbou Jaheed ne ke tashi, inda cikin bada umarni yace.

“Maleek

kaje kayi abunda nasaka yanzun nan.

‿



Batare kuma daya jira abunda Maleek d’in zaice ba ya kashe wayar.

Maleek kuwa jin da yayi Abbou Jaheed d’in ya kashe wayarsa ne yasashi bud’e idanunsa da suka d’ayi ja.

Har yanzu shikam kwata kwata bai fahimci k

omae na daga cikin kalaman da sukeyi masa yawo acikin kansa ba.

“Yaje yacewa Oum Ayush kada ta bawa Laylerh takardar sakin da Najeeb ya bata, why way’annan maganganun duk na menene? Najeeb yayi divorced d’in Laylerh ne?

‿

Yayiwa kansa tambayar cikin rar

rabewar tunani, saidai kuma tambayar da yayiwa kansa na k’arshe ita ta zaburashi da sauri ya mik’e tsaye, tare dasa hannu ya dafe daidai saitin zuciyarsa, da lokaci d’aya yaji ta soma bugawa, wani irin abu mai kama da fargaba ne yaji ya shiga dukan k’irjin

sa, take kuma yaji wani abu mai kama da zufa na fitowa ta kowanni k’ofar gashi dake jikinsa.

Red soft lips d’insa ya d’an cije tare da k’arasowa gaban bed d’insa, ya zura wasu bedroom slippers dake zube agaban gadon, cikin yanayin sauri ya nufi hanyar fit

a daga d’akin ko wayartasa bai tsaya d’auka ba.

Direct sashin Oum Ayush ya nufa, koda ya k’arasa bakin k’ofar da zata sadashi da babban falon dake cikin sashin nata, knocking door d’in ya somayi.

Bai kuma wuce 2knocking yayi ba, yaji muryar Oum Ayush n

a bada izinin shigowa.

Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar ya shiga bakinsa d’auke da sallamar da shi kad’ae yasan yayi ta, saboda labb’ansa ne kawae suka motsa.

Ganinsa da Oum Ayush tayi ne yasa ta saurin daidaita nutsuwarta, tare da kafesa da id

anu.

Shid’inma kallonta yakeyi, ahaka har ya k’araso tsakiyar falon, k’warai so yake ya fahimci wani abu daga yanayin fuskarta shiyasa ma ya k’ura mata mayun idanunsa.

Gane hakanne kuma yasa Oum Ayush d’in sake controlling kanta, cikin son b’atar da tu

naninsa tace.

“Lafiyanka k’alau kuwa kaketa kallona, haka baka ko k’yafta idanu?

‿

Sam bai tanka mata ba, saima gyara tsayuwarsa da yayi, duk da cewar yanajin zuciyarsa na bugawa amma haka ya daure, saboda baisan menene sababin bugawar zuciyar tasa ba

.

Cikin halin ko inkulawarsa daya sabayin magana yace.

“Abbou Jaheed ya k’ira wayarki baki d’auka ba.

‿



Hannu tasa ta d’an dafe kanta, cikin nuna rashin saninta tace.

“Subahanallah gaba d’aya na sha’afa nabar wayartawa acikin d’aki bari naje na

d’auko.

‿

Mik’ewa tsaye tayi da sauri tare da juyawa ta nufi hanyar bedroom d’inta.

Saidai ko taku hud’u batayi ba ta tsaya cak tare da juyowa ta kalli Maleek d’in, da abubuwan dake cikin zuciyarsa suka bayyana akan fuskarsa.

Shikuwa Maleek falon

nata ya soma bids kallo, ganin babu wata alama da zuciyarsa keyi masane yasa shi dawo da kallonsa ga Oum Ayush din, wanda tayi saurin dawowa ta d’auki farar envelope d’in da ta bari akan kujera.

Envelope d’in hannun nata ya zubawa ido, kamar wanda zai

nazarci wani abu kuma sai ya fasa ahankali ya juya, taku biyu kacal yayi ya tsaya tare da juyowa ya fuskanceta.

“INA AYSHNOOR?.

‿



Ya tambaya

cikin wata irin murya da ita kanta Oum Ayush d’in batasan yana da ita ba.

Sanin kuma da tayi cewar Layle

rh’n yake k’ira da Ayshnoor ne yasa ta tsuke fuska, cikin son rashin bashi daman ganin Laylerh’n tace.

“Batanan.

‿

Idanunsa ya d’an lumshe tare da bud’e jajayen labb’ansa, magana yasoyi amma kuma sai ya fasa, madadin hakan sai ya d’an juya tongue d’i

nsa, batare daya sake cewa komae ba kuwa ya juya ya fice daga cikin falon.

Hakanne kuwa yasa ta bisa da kallo, ganin ficewarsa yasa ta sauk’e wani irin ajiyar zuciya, idanunta ta d’an lumshe kana asanyaye tace.

“Daga yanzu har zuwa wani lokaci mai

tsawo bazaka sake ganin Laylerh ba Maleek wannan alk’awarine!!!

‿



*(ALHAMDULILLAH two days na d’an shiga busy, amma yanzu komae normal zanyi kokari wajen baku update kullum, saboda na gama duk wasu tests d’ina

💃💃

littafi yazo gangara mutanen Maleek how

far

😉

)*

*7/March/2021*

*6:14 pm*

3/9/21, 4:53 PM - Ummi Tandama: *LaylerhMaleek*

*Writting by*

fatymasardauna

*Chapter 64*

“Daga yanzu har zuwa wani lokaci mai tsawo ba zaka sake ganin Laylerh ba Maleek wannan alk’awarine.

‿

Cewar Oum

Ayush da har zuwa yanzu ta kasa d’auke idanunta daga kallon hanyar da Maleek d’in yabi ya fice.

Ak’alla kuma saida ta d’auki almost 5minutes tsaye awajen kafun daga bisani ta juya ta nufi d’aya daga cikin bedroom d’inta wanda kuma anan cikinsa ta manto wa

yartata.

Laylerh.

Akaro na barkatai kenan da take ta so da kuma k’ok’arin daidaita nutsuwarta amma abun yaci tura, duk yanda taso tsagaita tunaninta kuwa abun na neman gagararta.

Tabbas amatsayin bak’o takejin komae dama duk yanayin.

Sannan kuma hak

’ik’a zuciyarta acike take da fargaba, wanda takasa tantance k’arfinsa da kuma yanayinsa, ayau d’in akuma wannan lokacin shine karo na farko da ta fara jin wani abu akan Najeeb, wanda yasa gaba d’aya hawayen dake cikin idanunta kasa daina gangarowa kan fus

karta.

Sake rumtse idanunta dake aikin zubar da k’walla tayi, tare da mirginawa ta gyara kwanciyar da tayi akan makeken gadon Oum Ayush.

Sannu ahankali kana cikin wani irin sassanyan yanayi gaba d’aya rayuwar da tayi da Najeeb d’in suka shiga dawowa ciki

n kanta filla filla, yayinda take ganin fuskarsa nayi mata gizo acikin idanunta.

Tabbas Najeeb Ya isa Namjin da kowacce mace zata soshi, yana kulawa da ita matuk’a, ko da kad’anne kuma bayason ganin damuwar ta, akoda yaushe idan tana cikin k’unci yakanyi

k’ok’ari wajen ganin ya magance mata duk wani damuwarta, koda kuwa baya cikin mood mai dad’i yakanyi k’ok’arin wanzar da murmushi akan fuskarsa matuk’ar yana gabanta, bai damu da hakk’insa ba matuk’ar zatayi farinciki, sannan yakan iya danne duk wani abu d

ake zuciyarsa wajen ganin ya mu’amalance ta yanda bazata ga komae na b’acin ransa ba.

Idanunta ta kuma rumtsewa, wanda sanadin hakan suka fitar da wani irin hawaye mai zafi, ahankali tasa hannunta ta dafe daidai saitin zuciyarta dake d’an bugawa da k’arfi

.

Tabbas tasan Najeeb yayi halacci agareta duk da bata da masaniya akan dalilin dayasa ya saketa.

Matsanancin kukan dake shirin k’wace mata ta shanye tare da jawo wani pillow tayi hugging d’insa, still har yanzu maganganun Najeeb d’inne ke dawowa cikin

brain d’inta, musamman ayau d’in dayake fad’in cewa.

“Yafini buk’atarki Laylerh, domin ni da zuciyata kawai nake sonki, shi kuma ke d’ince rayuwarsa gaba d’aya.

‿

Kalmarsa na “I love you

‿

daya furta mata da ta tuno ne yasa ta fashewa da wani irin kuka

mai tsuma zuciya, cikin kuma wata irin muryarta mai d’auke da tsananin rauni tace.

“I’m sorry Yah Najeeb, I’m very sorry, banyi maka abunda ya dace nayi maka ba tuntuni, sanadin hakan kuwa gashi ayanzu bansan me kakeji acikin zuciyarka ba.

Lallai Tab

bas da ace inada dama da ikon sauya k’addara dana sauya tawa k’addarar, duk da nasan cewa rayuwa babu soyayyar Yah M.Jay abune agareni da har abada bazae tab’a yiwuwa ba, so da k’aunarsa acikin jiki da jinina suke, babu wani second ko minute da zai wuce ba

tare da naji soyayyarsa acikin jinina ba, hasalima ina rayuwane da sonsa, bansan tayaya zan iya jurewa hakan ba, domin ako da yaushe sonsa shi yake maye gurbin duk wani tunanina.

‿

D’an tsagaitawa da maganan nata tayi, saboda yanda zuciyarta ke wani irin

tsalle, numfashinta kuwa haka yake yi kamar zae d’auke, hakan ya farune kuma saboda kukan da tayi sosae.

Sake gyara kwanciyarta tayi had’e da nutsa kanta acikin pillow, take kuma ta shiga sauk’e wani ajiyar zuciya akai akai, wani irin sanyi ne takeji na

ratsa duk ilahirin jikinta, wanda hakan shiya tilasta mata, jan babban blanket d’in dake kan gadon ta rufe gaba d’aya jikinta dashi.

Sake takure kanta waje d’aya tayi, tare kuma da sanya hannayenta duka biyu ta toshe kunnuwanta, tayi hakanne kuma saboda

muryar Najeeb da takeji na yawo acikin kunnuwanta, wanda kuma hakan shike sanya mata jin fad’uwar gaba maitsanani, musamman idan ta tuna da cewar azamansu koda sau d’ayane bata tab’a bashi hakk’insa na aure dayake kanta ba.

Wannan abu shike k’arasawa taji

hawaye sun tsananta zuba daga cikin idanunta,

Tabbas awani sashi na zuciyarta taso ace ta rayu da Najeeb d’in ko da na d’an k’ank’anin lokaci ne, musamman ayanzu da k’addara ta fad’awa Maleek, ta yanda zata iya jure duk wani wahala wajen ganin ta haifi

d’a ko y’ar da zata bawa Yah M.Jay d’in nata kyauta na har abada.

Asanyaye ta share hawayen da suka zubo mata, tare kuma da soma ambaton sunan Allah acikin zuciyarta, domin kuwa zuwa yanzu ta kawo wani matakin da zuciyarta ta riga da ta gama karyewa, h

asalima ayanzun so takeyi tayi bacci ko hakan zaisa ta d’anji sauk’in abunda ke damun zuciyarta.

Cikin ikon Ubangiji kuwa ko mintuna 15 bata share ahakaba wani irin bacci mai nauyin gaske ya d’auketa, wanda cikinsa ke d’auke da tarin mafarkai kala kala.

Acan b’angaren Maleek kuwa koda ya fito daga part d’in Oum Ayush d’in kaitsaye nasa part d’in ya nufa, saidai yanayin yanda zuciyarsa ta kasa nutsuwa waje d’aya ne yasa duk yaji zaman gidan ya ishesa.

Yanaji ajikinsa cewar lallae Tabbas akwae abunda y

ake faruwa, amma kuma menene shi abun ya kasa sani, duk da kasancewar kunnuwansa sun jiye masa abunda Abbou’n nasa ya fad’a da kyau, amma sam ko kusa ya kasa aminta da abunda zuciyarsa ke gaya masa akan hakan.

Akan wata had’add’iyar sofa dake gefen gad

onnasa ya zauna, tare kuma dasa hannu ahankali ya dafe kansa da yakejin yanayi masa wani irin sarawa, atake kuma ganin da yayiwa wannan farar envelope d’in dake hannun Oum Ayush ya fad’o masa.

Wani irin abune yaji ya daki k’ahon zuciyarsa, wanda har saida

hakan kuma ya tilasta masa zabura.

Lallai ne Tabbas yanason sanin gaskiyar abunda ke faruwa.

Idan kuma har da gaskene cewa Najeeb ya saki Laylerh to yana da buk’atar sanin dalili da kuma hujja.

Idanunsa da sukayi ja ya sake rumtsewa da k’arfi, wani i

rin tafasa zuciyarsa keyi, domin lokaci d’aya tunaninsa ya basa cewar Najeeb d’in ya auri Laylerh’nne dama dan kawae ya tozartata, maybe ya samu abunda yakeso awajenta shiyasa yake k’ok’arin tozartata, wanda shi kuma Allah Yasani bazae tab’a iya jurewa hak

an ba, har abada bazae tab’a barin wani abu na damuwa mai tsanani ya samu Laylerh ba.

Raya hakan da yayi acikin ransa ne kuma yasashi d’an soma girgiza kai, tare kuma da dunk’ule hannayensa waje d’aya, lokaci d’aya idanunsa sukayi wani irin ja tamkar wand

a aka watsawa garin barkono, yayinda jijiyoyi da kuma gargasan dake jikisa suma duk suka mimmik’e.

K’una sosae yakeji ak’irjinsa wanda ke d’auke da matsanancin b’acin rai.

Hakanne kuwa yak’ara sawa yaji komae bayayi masa dad’i.

Kaitsaye wajen da yake aj

iye car keys d’insa ya nufa, key d’in wata had’add’iyar BMW 5201 k’iran 2018 navy blue colour ya d’auka, tare da d’aukan wayoyinsa, kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin d’akin, duk da cewar sam bayajin dad’in jikinsa ko kad’an, amma yana da yik’inin ce

wa fitansa daga cikin gidan yafiye masa zamansa.

Koda ya fito compound d’in gidan, Abdoul dake zaune yana hango Ogan nasa ya tashi tsaye da sauri tare da k’arasowa wajen Da Maleek d’in yake.

Cikin girmamawa yace.

“Barka da fitowa Oga, ya jiki?.

‿

Da kai kawae ya iya amsawa Abdoul d’in, batare kuma da yace komae ba ya sa key ya bud’e murfin motar.

Idanunsa da suka sauk’a akan cutie cat d’insa dake ta shawagi acikin babban compound d’in gidan ya d’auke, tare da shigewa cikin motar b’angaren dri

ver ya zauna.

Ganin hakanne kuma yasa Abdoul d’an rank’wafowa cikin yin k’asa da murya yace.

“I’m sorry Sir bai kamata ka fita kai d’aya ba, kodan gujewa abunda ya faru...

‿

Kasa k’arasa maganan Abdoul yayi saboda wani irin kallo da yaga Maleek d’

in yayi masa.

Bisa dole haka yaja bakinsa yayi shiru tare da d’an Jan jikinsa baya.

Shikuwa Maleek rufe murfin motar nasa yayi, tare da danna wani irin horn da ya saka maigadi wangale masa makeken gate d’in tun kafun ma ya k’araso.

Da wani irin s

peed ya cilla hancin motar tasa waje, ko sauraron mai gadi ma da yakeyi masa adawo lapia baiyiba yasa kai ya fice.

Da wani irin isa yake murza kan steering motar nasa, duk da cewar kuma yanajin k’asan mararsa nayi masa ciwo amma haka ya cijewa fitan, k

aitsaye CASH and CARRY ya nufa.

Abdoul kuwa jiki asanyaye ya koma can gefe ya zauna, domin dama yasan halin Ogan nasu watarana idan ya juye babu mai iya gane gaba da bayansa.

After 2hours..

Abbou Jaheed, da kuma Abbou Khareem sai Oum Ayush ne

ke zaune acikin babban falon, daya kasance mallakin Abbou Jaheed d’in, Inda ya kasance kuma kowannen su da abunda yake sak’awa acikin rai da zuciyarsa.

Daga gefen Oum Ayush kuwa Aunty Zee ce, (k’anwar Oum Ayush) ke zaune, wanda da zuwanta gidan kuwa

yanzu bai wuce 20 minute ba.

Inda sukayi zama na musamman suna masu tattauna sabin matsalolin da suka fuskantosu batare kuma da sun shiryawa hakan ba.

Ahankali Abbou Jaheed ya d’ago kansa wanda kallo d’aya zakayi masa kafahimci cewar yana cikin

matsananciyar damuwa, da kuma zallan fargaba.

Kallon Oum Ayush wanda tayi tagumi yayi, asanyaye cikin kuma muryarsa da ke matuk’ar bayyana damuwarsa sosae yace.

“Ayush kije ki k’iramin Laylerh, domin nasan zuwa yanzu tatashi daga baccin da kikace t

anayi, sa’annan idan kin k’irata d’in kuma kibiya ta part d’insu ki had’a mata duk wani kayanta, da kuma abunda zata buk’ata, Saboda na yarda na amince da shawararku, tabi Zainab can gidanta idan yaso bayan ta kammala iddanta saita dawo, nayi hakanne k

uma badon komae ba saidan bazan iya jurewa ganinta acikin halin da take ciki ba, kasancewarta kuma marainiya banason k’uncin rayuwa yayi mata yawa.

‿



*(Not ending Gaskia yau banacikin mood

😒

mai dad’i so bazaku samu long typing ba.)*

*6:52pm*

*8/March/2021*

3/11/21, 9:28 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*Not editing*

*Chapter 65*

Mik’ewa Oum Ayush tayi domin zuwa k’iran Laylerh’n kamar yanda Abbou Jaheed ya buk’ata, acikin zuciyarta kuwa tana me

jin dad’in yarda da shawararsu da Abbou Jaheed d’in yayi, domin kuwa ko ba komai tafiyan Laylerh’n gidan Aunty Zee zai d’an rage mata kad’aici da kewa, kasancewar akwae y’ar k’anin Mijin Aunty Zee d’in Aliya agidan kuma bata wuce sa’ar Laylerh’n ba.

Ah

ankali ta tank’washe kyawawan k’afafunta dake aje bisa kan sallayan da take zaune akae, maida gajiyayyun idanunta tayi ta lumshe,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login