Showing 51001 words to 54000 words out of 244674 words
da cewar baya cikin maye, amma haka yakejin kansa yayi masa nauyi.
Juyawa Abbou Jaheed yayi ya fice daga cikin
ɗ
akin batare da ya sake cewa Maleek din komae ba.
Jin motsin fitan Abbou Jaheed daga
ɗ
akin ne ya sashi bu
ɗ
e idan
unsa, ahankali ya
ɗ
an
ɗ
ago da kansa tare da tashi zaune ya jingina bayansa da jikin saman gadon da yake kai, amatuƙar kasalance yakai dubansa ga ha
ɗ
a
ɗɗ
en agogon dake saƙale jikin bangon
ɗ
akin.
7:40 am daidai da ya gani ne yasashi sanya hannu ya
ɗ
an mur
za idanunsa, dan yana ganin kaman gizo ne idanunsa keyi masa, sake duban agogon yayi inda yaga 7:41 am, wato har minti
ɗ
aya ya ƙaru akan ganinsa na
ɗ
azu.
Cikin hanzari ya tashi daga kwancen da yake, duk da cewar ba shi da wani kuzari ajikinsa kaitsaye ha
ka ya nufi toilet, zuciyarsa cike da takaici, domin kuwa ko sallan asuba baiyi ba, abun da tunda yake a iyaka tsawon rayuwarsa bai ta
ɓ
a bari yayi missing ba, matuƙar kuwa da lafiyansa. amma wani abun takaici sanadin cocaine
ɗ
in daya shaƙa sai gashi yau h
ar 7:41 am bai yi sallan asuba ba, treating
ɗ
in ciwonsa yayi tare da
ɗ
auro alwala, yazo ya gabatar da sallah.
A
ɓ
angaren Laylerh kuwa tana fita daga part
ɗ
in M.jay
ɗ
in kaitsaye compound
ɗ
in gidan ta nufa, ba ka
ɗ
an ba kuwa tsawan da Abbou Jaheed
ɗ
in ya yi mata ya tsorata ta, kasancewar tunda take da Abboun bai ta
ɓ
a yi mata magana cikin irin wannan sigar ba, ako yaushe yana yi mata magana ne cikin yanayin lalla
ɓ
awa da kuma tausayi.
Da tunani kala kala acikin ranta haka ta ƙarasa wajen da driver
ke tsaye yana jiranta, koda drivern ya ganta bu
ɗ
e mata murfin motar yayi ta shiga, cikin sauri shima yashiga tare dayiwa motar key, maigadi ne ya wangale musu makeken gate
ɗ
in gidan, wanda hakan yabawa drivern daman cilla motar kan titi.
Jin mota
r tasu ta hau titi ne yasata kwantar da bayanta ajikin kujeran da take kai tare da lumshe idanunta, har zuwa yanzu zuciyarta bata daina bugawa ba, kyakkyawar fuskarsa da kuma ha
ɗ
a
ɗɗ
un idanunsa ne suka soma yi mata yawo acikin idanunta, wanda hakan yasa lok
aci
ɗ
aya tsikar jikinta suka mimmiƙe.
Tabbas ganinsa da tayi yau
ɗ
in yasa ta samu kanta cikin wani irin sabon yanayi me wuyar fassaruwa, yanayin daya zamar mata me da
ɗ
i kuma na musamman, tunawa da yanda sexy eyes
ɗ
insa keyi mata wani irin kallo ne yasa ta
rungume hannayenta akan ƙirjinta, tare da sakin wani lallausan murmushi, sosai yanayin ya mata da
ɗ
i, dan taji moment
ɗ
in har acikin jikinta, lallai ta sake yardarwa kanta cewa Yah M.Jay
ɗ
in na musamman ne, haka kuma komai nasa me kyau ne, tuna yanayin ya
nda ya
ɗ
aura hannunsa akan nata ne yasa ta saurin ware idanunta, saboda wani irin sabon shock da taji ya shigeta.
Daidai lokacin kuwa suka kawo ƙofar shiga makarantar tasu.
Anutse ta bu
ɗ
e murfin motar ta fito, kaitsaye da
ɗ
an sassarfa ta nufi hanyar
shiga makarantar, dan kuwa baifi saura 5 minute ba ne ya rage arufe gate
ɗ
in shiga makarantar nasu gaba
ɗ
aya.
Koda ta shiga cikin makarantar kai tsaye class dinsu ta nufa.
Tana ƙarasawa cikin ajin Teemah da tun
ɗ
azu take jiran zuwanta, tana hang
ota ta saki murmushi tare da ƙarasowa da gudu ta fa
ɗ
a jikinta.
Idanunta ta
ɗ
an lumshe tare da
ɗ
an jan jikinta baya, cikin salo da kuma yanayinta na shagwa
ɓ
an da ya zame mata jiki tace.
"Auchh Teemah zaki karyani."
Murmushi Teemah tayi, tar
e da
ɗ
anyin fari da idanunta, cikin son bayyana abun dake cikin ranta tace.
"Dole ae tunda anyimin Surprise!."
Da
ɗ
an mamaki Laylerh ta kalleta, cikin rashin fahimta tace
"Surprise kuma?."
"Yeah." Teemah tafa
ɗ
a tana me kamo hannun Laylerh'
n suka ƙaraso kan parmanent sit
ɗ
insu.
Bayan sun zauna ne cike da zumu
ɗ
i Teemah ta zuge zip
ɗ
in jakarta tare da sa hannu ta ciro wata waya ƙiran iphone 8+ ta miƙawa Laylerh.
Idanu Laylerh ta
ɗ
an zaro cikin mamaki tace.
"What?."
Murmushi Tee
mah tayi, cike da murna tace. "Ya Mu'azamz ne ya sayamin, jiya kusan kwana nayi banyi bacci ba saboda murna." Murmushi Laylerh tayi tare da
ɗ
an rungume Teemah'n, cikin son tayata farinciki tace.
"Congrat my headache saura kuma ki bari ya hanaki ka
ratu."
Kai Teemah ta girgiza tare da cewa.
"Bazan ta
ɓ
a bari hakan ya kasance ba kuwa Insha Allah." Murmushi sukayi su dukansu.
Shigowan malami cikin ajin nasu ne kuma yayi sanadiyar katsewar hiran nasu, inda suka maida gaba
ɗ
aya hankalin
su kan darasin da ake koya musu.
M.Jay
koda ya idar da sallah ganin bashi da wadataccen lokaci ne yasa anan cikin
ɗ
aki ya gudanar da gym
ɗ
insa, wanda yin hakan kuma ya
ɗ
aukesa kusan sama da 1hour, lokaci
ɗ
aya duk gaba
ɗ
aya jikinsa ya jiƙe da gumi,
duk da kasancewar sanyin A/C' na busawa acikin
ɗ
akin kuwa, hakan bai hanasa fitar da gumi ba, kasancewar ya motsa jikinsa sosai, lokaci
ɗ
aya yaji duk wani kasala da kuma bad mood
ɗ
in da yakejin kansa aciki sun kau.
Track suit
ɗ
in dake jikinsa ya cire
tare da
ɗ
aura towel akan waist dinsa, kaitsaye ya wuce toilet dan yanaso yayi wanka. Bai wani jim acikin toilet
ɗ
in ba ya fito, bayan ya sake treating ciwonsa inda ya na
ɗ
e wajen da sabon bandage.
koda ya fito kuwa bai wani
ɓ
ata lokaci wajen kimtsa kansa
ba, hakanan yau
ɗ
in yaji yana buƙatar saka kayan da suka kasance na al'adar hausawa wato riga da wandon jumper, domin kuwa yana dasu saidai bai fiye sawa bane kawae.
Kasancewar zaman da yayi a USA gaba
ɗ
aya kullum cikin uniform yake, hakan yasa bai fi
ye saka wasu tarkacen kayayyaki ba.
Ƙ
arasawa gaban drawer'n sa yayi tare da bu
ɗ
e
ɓ
angaren da yake ajiye manyan kayansa, wani ha
ɗ
a
ɗɗ
en yadin getzner ya ciro wanda aka masa
ɗ
inkin half jumper da kuma wandon pencil.
koda yasa kayan kuwa sosai suka zauna a
jikinsa, yayinda suka sake bayyana zallan kyau da kuma kwarjininsa.
wasu black toms ya saka aƙafansa, tare da feshe jikinsa da wani fitinannen turaren Dolce & Gabbana me da
ɗ
in ƙamshi,
Koda ya kalli madubi, kallo
ɗ
aya yayiwa kansa ya
ɗ
auke kai, domin
ya riga daya sani tunda da
ɗ
ewa cewa shi kyakkyawane, haka zalika komai nasa me kyau ne, don haka baya buƙatar duba madubi.
Sanin cewa Abbou Jaheed na jiransa a falo ne yasa bai wani tsaya bata lokaci ba kaitsaye ya nufi falon.
Koda ya ƙarasa cikin falon kuwa zaune suke dukansu ciki kuwa harda Alhaji Ahmad Rufae da kuma Najeeb, sai Momy dake zaune agefensu. Ganinsu a zazzaune ne yasashi ƙarasowa cikin falon, cikin girmamawa ya gaishe da Alhaji Ahmad Rufae, fusk
a asake Alhaji Ahmad din ya amsa masa. Ɗan ha
ɗ
e fuskarsa yayi, tare da maida asalin mood dinsa na Soldier ya miƙawa Najeeb dake zaune hannu sukayi musabaha, yayinda zuciyar ko wannensu da abun da take saƙawa.
kan kujeran dake facing na Abbou Jaheed
ya zauna, batare daya kalli Momy ba yace mata.
"Good Morning!."
Momy da tasan cewa da ita yake ne yasa ta washe baki, fuska asake ta amsa masa gaisuwar tasa, dan har acikin ranta so take tasamu kar
ɓ
uwa awajensa, domin ta hakanne ka
ɗ
ai zata iya ci
mma buri da kuma ƙudurin dake ranta, wanda alƙawari ne ta
ɗ
aukar wa kanta, cewar dashi zata yi amfani wajen ruguza rayuwar Laylerh.
Abbou Jaheed wanda dama tuntuni zuwan Maleek
ɗ
in yake jira ne ya
ɗ
ago kansa, tare da
ɗ
anyin gyaran murya, cikin yanayin
dattako irin nasa yace.
"Alhamdulillah ban taraku anan dan na sanar daku wani abu na daban ba, saidan sanin cewa dukanku kuna da haƙƙi akan maganar da zanyi." Ɗan numfasawa Abbou Jaheed
ɗ
in yayi tare dayin gyaran murya, kana yace.
"Na tsaida lokac
in auren Laylerh da Najeeb nan da makonni uku masu zuwa. ina fatan kuma dukanku zakuyi farinciki da hakan."
Tamkar Sukan kifiya akan ƙahon zuciyarsa haka yaji sauƙan kalaman Abbou Jaheed
ɗ
in acikin kunnuwansa.
Idanunsa ya rumtse domin ko ka
ɗ
an b
ayason sake jin wani batu daya danganci auren Laylerh'n, wanda yayi imani hakan zai iya fasa masa zuciya.
(Wayyo Bacci
😪😓😭😴
)
*3/December/2020. time 9:50 pm*
1/19/21, 8:12 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting By*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp Number 07017879464)*
*Chapter 16*
Zaune suke ita da Teemah aƙasan wata bishiyar flower, wanda kuma da yawan lokuta sukan zauna awajen ne, idan suka fito break.
Sassanyar iskan bishiyan dake hura duk ilahirin jikinta ne yasa ta lumshe idanunta, tare da sakin ajiyar zuciy
a me ƙarfi, wani irin dadda
ɗ
an yanayi ta samun kanta aciki, wanda kuma hakanne ya taimaka wajen gusar mata da kaso 40 acikin 100 na damuwar dake kwance acikin ranta.
kallonta ta mayar ga Teemah dake ta aikin latsa wayarta, time to time take sakin murm
ushi, wanda hakan ke bayyana cewar tana jin dadin abun da takeyi acikin wayar tata, zubawa Teemah'n idanu tayi, yayinda lokaci
ɗ
aya kuma maganar auren ta da Najeeb ya dawo cikin tunaninta, wanda hakan yasa ta lumshe kyawawan idanunta, take kuwa wani irin f
a
ɗ
uwar gaba da tsoro suka sauƙar mata, in one second duk wani yanayin nisha
ɗ
in da takejin kanta aciki ya kau, wanda hakan yasa damuwa ta maye gurbin farincikin dake kan fuskarta.
Teemah kuwa da take buga game din zombie high way awayanta ba tar
e da ta
ɗ
ago kai ta kalli Laylerh'n ba tace. "Babe kinsan yanda game
ɗ
innan keda da
ɗ
i kuwa?."
Laylerh da tun
ɗ
azu idanunta ke alumshe, yayinda ta fa
ɗ
a wata duniya ta daban, hakan yasa sam bata ji abun da Teemah'n ta fa
ɗ
a ba, hasalima gaba
ɗ
ay
a hankali da nutsuwarta ba'ajikinta suke ba.
Jin shiru Laylerh'n bata amsa bane yasa Teemah ta cire kai daga kallon wayarta ta, tare da
ɗ
agowa ta kai dubanta zuwa ga inda Laylerh'n ke zaune.
Ganin Laylerh'n tayi shiru ne yasa ta ƙira su
nanta, cikin yanayin mamakin sauyawan mood
ɗ
inta lokaci
ɗ
aya.
Laylerh kuwa kasancewar har zuwa yanzu bata cikin nutsuwarta, hakan yasa still bataji ƙiran sunan ta da Teemah'n tayi ba.
Idanu Teemah ta zuba mata, domin bata ta
ɓ
a ganin L
aylerh'n acikin matsananciyar damuwa irin wannan ba, gane cewa da gaske Laylerh'n ta tafi duniyar tunani ne yasa Teemah
ɗ
an buga kafa
ɗ
arta, cikin kulawa tace. "Wai meye haka Laylerh?.".
Jin Teemah ta ta
ɓ
ata ne yasa ta bu
ɗ
e idanunta wanda sukayi jajur
dasu.
"Tunanin me kikeyi?."
Teemah ta tambaya tana me tsareta da idanu.
Ƙ
asa tayi da kanta ha
ɗ
e da fesar da wani irin numfashi me zafi, tabbas tasan cewa agaba
ɗ
aya rayuwarta bata da wata ƙawa ko ƴar uwa sama da Teemah, duk
da kasancewar tasan ƙwaƙwalwa da kaifin hankalinsu iri
ɗ
aya ne da na Teemah'n, amma tanaji ajikinta cewa Teemah zata iya warware mata wani abu daga cikin matsalarta, hakanne kuwa yasa taji zuciyarta ta aminta da ta fa
ɗ
awa Teemah'n damuwarta.
Ga
nin yanda idanun Laylerh'n suka ciko da ƙwalla ne yasa Teemah cewa.
"Ganin hawaye a idanunki, da kuma shirun da kikayi, hakan alamace dake nuna cewar lallai akwai damuwa atattare dake, meyake damunki Laylerh, ko Abbou Jaheed ne zai koma Polland?."
Idanunta ta lumshe tare da girgida kai alaman "Aa."
Ajiyar zuciya Teemah ta sauƙe, cikin halin nuna kulawa tace.
"Okay tell me whats wrong? ba kuma naso ki
ɓ
oyemin komai dan Allah!."
Jin abun da Teemah'n ta fa
ɗ
ane yasa idanunt
a sake cikowa da ƙwalla, kanta dake ƙasa ta
ɗ
ago tare da duban Teemah wanda ta tsura mata ido. Ganin ruwan hawayen dake cikin idanun Laylerh'n sun ƙaru ne, yasa Teemah zaro idanu, cikin yanayin mamaki tace.
"Laylerh kuka kuma? Please ki fa
ɗ
amin meke
damunki da har ya saki kuka!."
Ayanda takejin zuciyarta, yasa batajin zata iya
ɓ
oyewa Teemah komai, kuma ya zama dole ta fa
ɗ
awa Teemah'n koda hakan zaisa taji sanyi acikin ranta, ƙoƙarin shanye hawayen nata tayi, cikin sanyi da kuma muryar
dake bayyana rauninta tace.
"Teemah Aure Abbou Jaheed zai yimin, zai aurar dani ga wani daban, wanda bansan cewa yana sona ko baya sona ba, tsoro nakeji Teemah bansan ya ake zaman aure ba, bansan ta ina zan fara ba, zuciya ta da ƙirjina bugawa suke, in
ajin gaba
ɗ
aya duniyar bata min da
ɗ
i, haka nakejin tamkar zan rasa wani abu ne da yafi komai mahimmanci arayuwata!."
Ta fa
ɗ
i maganar hawayen dake cikin idanunta suna me sauƙa akan fuskarta.
Idanu Teemah ta
ɗ
an zaro cikin yanayin mamaki tace.
"Au
re kuma Laylerh? wai kina nufin Abbou Jaheed da kansa yace zai aurar dake? waye zai aura miki to?." Teemah tayi mata duka waƴannan tambayoyin alokaci
ɗ
aya, domin ba ka
ɗ
an ba maganar auren Laylerh'n ya shigeta.
Guntun hawayen da suka
ɗ
an gang
aro daga cikin idanunta ta share, araunane tace.
"Ki ta
ɓ
a saitin zuciyata kiji Teemah, gaba
ɗ
aya fargaba ne ya cika cikinta, sannan inajin wani abu me zafi na sukana."
Tsagaitawa da maganan tayi tare da kamo hannun Teemah ta
ɗ
aura adaidai saitin
zuciyarta, cikin wani irin yanayi tace.
"Tabbas inada buƙatar sanin haƙiƙanin abun da nakeji acikin zuciyata Teemah, ki ta
ɓ
a zuciyata da kyau kiji, sam bata da nutsuwa, haka zalika tunani da komai na akansa ne, yanzu na, anjima na, da ma ko yaushe na,
inajinsa yana gudana ajikina tamkar yanda jini ke gudana, haƙiƙa nayi imani cewa matuƙar na cigaba da rayuwa ahaka wannan yanayin zai illatamin zuciya da kuma gangar jiki, please Teemah ki fa
ɗ
amin me yasa nakejinsa ako yaushe? ko acikin baccina shi nake
gani, ko wani bugun zuciyata da tunani ha
ɗ
e da komai nasa yake tafiya, shin me hakan yake nufi ki fa
ɗ
amin dan Allah tun kafun narasa hankali na!."
Idanu Teemah ta zuba mata akaron farko kenan da taji ajikinta cewa, ƙawartata ta samu zaucewar ƙ
waƙwalwa.
Riƙo hannun Laylerh'n tayi da kyau cikin rashin fahimtar inda kalaman Laylerh'n suka dosa tace. "Ki dawo cikin hayyacinki Laylerh, kada ki bari ki zautar da kanki akan abun da gaskiyarsa yake abayyane, bansan akan wa kike magana ba, ki faiyy
ace min komai ta yanda zan fahimta, sannan kidaina waƴannan kalaman masu wuyar fahimta please!."
Jin abun da Teemah'n ta fa
ɗ
a yasa ta lumshe idanunta, tare da
ɗ
an soma girgiza kai, akaron farko kenan da ta riga ta fahimci cewa Teemah, bazata
iya warware mata tsalarta ba, haka zalika kuma ba zata ta
ɓ
a fahimtar abun dake cikin rai da zuciyarta ba, "Why ƙaddara zata zo mata da nauyi me girma irin haka?, nauyin da har takai ga tanajinsa kaman zai fasa mata