Showing 180001 words to 183000 words out of 244674 words

Chapter 61 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

ta fito, wanda tayi hakanne kuma saboda yanda takejin idanunta da sukayi nauyi, da kuma ganint

a dake d’an disashewa.

Jin bakinta ba dad’ine kuma yasa direct ta k’arasa wajen da take ajiye hand bags d’inta, d’aya daga cikin handbags d’in ta d’auka tare kuma da zuge zips d’insa ta ciro wani babban chocolate.

Akan madaidaicin stull din dake gaban dr

essing mirror ta zauna, tare da b’are ledan chocolate d’in ta soma gutsura da kad’an kad’an.

Ganin hakan da yayine kuma yasashi d’an soma matsowa inda take ahankali, duk da cewar kuwa k’irji da zuciyarsa bugawa suke sosae amma haka ya cije, tare da som

a yunk’urin bawa kansa k’arfin guiwa.

“Laylerh!

‿



Ya k’ira sunanta cikin wata irin muryarsa da yayi sanyi sosae.

Yanayin yanda amo da kuma sautin muryartasa suka fitane kuma yasa Laylerh tayi saurin d’ago kai ta kalleshi.

Saidai kuma wani bak’in ab

u da ta hango acikin idanunsa yasata saurin sadda kanta k’asa.

Ahankali ya d’an rank’wafo gareta tare da d’aura hannayensa akan shoulders d’inta ya mik’ar da ita tsaye.

Wani irin kallo ya shiga yi mata da idanunsa wanda sukayi jajur, kana awahalce ya

ce.

“I’m very sorry Laylerh!!.

‿



Yanayin yanda yayi maganar da muryarsa wacce ke bayyana abunda ke kwance acikin zuciyarsa ne, ya tilasta mata d’ago kae ta kalleshi, cikin mamaki, da kuma wani bak’on yanayin da ta samu kanta aciki tace.

“Yah Naje

eb Sorry for what?

‿



Idanunsa ya d’an lumshe, tare da sake matse shoulders d’inta dake cikin hannayensa, asanyaye yace.

“Saboda nayi wani abu da bansan ya zaki d’aukesa ba, bansan tayaya zaki fuskanci hakan ba Laylerh, amma nayi imani cewa hakan sh

ine mafita, sannan banyi komae dan na cutar dake ba Laylerh, please forgive me!!!

‿

Ya kai k’arshen maganan nasa yana me had’e tafukan hannayensa waje d’aya, alaman rok’o.

Idanunta wanda suka d’an soma sanja kala ta zuba masa, domin sam ta kasa sanin

inda kalaman nasa suka dosa.

“Inasonki Laylerh, inasonki sosae, amma sonda yake miki ya zarce nawa, buri da kuma fatansa akanki ko kad’an ba yankakke bane, yana miki son da daga shi, babu wani wanda yake miki irinsa, ni a iya zuciyata kawae nakejinki L

aylerh amma shi ked’ince gaba d’aya rayuwarsa, I don’t mean to hurt you Laylerh, just kawae na yarda komae yazone amatsayin k’addara, amma bazan tab’a mantawa dake ba Laylerh har abada....

‿

Kasa k’arasa maganan nasa yayi saboda yanda zuciyarsa ke wani i

rin tsalle da kuma harbawa.

Laylerh kuwa idanu kawae ta tsura masa sam ma bata fahimtar ma’anar abu ko d’ayane daga Cikin kalamansa, babban abunda ya jefata acikin rud’ani da mamaki kuma shine hawayen da idanunta ke gane mata kwance acikin idanun Najeeb

d’in, abunda ko sau d’aya bata tab’a gani ba.

Hakanan taji yanayin yazo mata wani na daban, yayinda jikinta ke bata cewar Lallai tabbas akwae abunda yake faruwa.

“Yah Najeeb meyasa.....

‿

“Shiii!! Karkice komae please, sannan kije Oum Ayush na k’ir

anki.

‿

Ya katseta daga maganar da takeyi d’in ta hanyar fad’an haka.



Idanunta dake kansa ta d’an lumshe tare da dafe daidai saitin zuciyarta da takejin tana bugawa akai akai. Yayinda wani abu maikama da tsoro da kuma fargaba suka lullub’e ta, wanda du

k batasan dalilin faruwar hakan ba.

Ahankali ta rab’a tagefensa tare da soma tafiya ahankali dan zuwa amsa k’iran da yace Oum Ayush nayi mata.

Idanu ya tsura mata tare dasa hakw’aransa

Ya cije labb’ansa da k’arfi.

Ganin kuma ya isa bakin k’ofar f

ita daga cikin d’akinne yasashi d’an d’aga murya.

Sunanta ya k’ira, da wani irin tone din da bata tab’a jinsa atattare dashi ba.

Duk da cewar kuwa harta kai jikin k’ofar amma hakan bai hanata tsayawa ba tare da juyowa ta fuskancesa.

Murmus

hin da yafi kuka ciwo da kuma kallo mai d’auke da tsananin shauk’i yayi mata, hannayensa ya hard’e akan k’irjinsa, cikin silently mood yace.

“Please ki kula da kanki, kada kiyi kuka mai yawa, sannan kuma karkiyi fushi mai yawa!

‿

Duk da batasan cikakk

en ma’anan kalaman nasa ba amma haka tasamu kanta da jinjina masa kai, kana asanyaye ta murd’a handle d’in k’ofar ta fice.

Haka ta nufi sashin Oum Ayush zuciyarta cike da fargaba, duk yanda kuma taso daidaita nutsuwarta, ta yanda k’wak’walwarta zata bat

a ma’anonin kalaman Najeeb d’in abun yaci tura.

Isowarta sashin Oum Ayush d’inne kuma yasa ta tsaida tunaninta waje d’aya tare da murd’a handle d’in k’ofar ta shiga.

Najeeb kuwa ganin fitan Laylerh’nne yasa shi d’aukan wani big trolly ya zuba kayans

a dama duk wani abu dayasan zae buk’ata aciki, passport d’insa ya d’auka sai kuma car key da wayoyinsa.

Kaitsaye ya fice daga cikin d’akin.

Koda ya fito compound d’in gidan kuwa babu kowa sai y’an tsirarun soldiers d’in Maleek dake shawagi suna kewaye

gidan.

Cikin motarsa k’irar Mercedes benz C300 2018 ya saka trollyn nasa, batare da tunanin komae ba kuwa ya shiga cikin motar tare dayi mata key, bayan kuma mai gadi ya wangale masa gate d’in gidanne ya cilla hancin motar tasa waje.

Daga gidan kuwa k

aitsaye office d’in Abbou Jaheed ya nufa, domin kuwa da bakinsa yakeson sanar masa abunda ya aikata batare da tambaya ko neman shawaran kowa ba, yana kuma da hujja akan hakan koda kuwa duk mutanen duniya zasu k’alubalance sa.

Ci gaba da kutsowa cikin f

alon tayi saidai kuma abunda idanunta suka gane matane yasa ta tsayawa, tare da kafe Oum Ayush d’in da idanu.

Wanda tun da Najeeb ya tafi yabarta take ahaka, ta zuba tagumi da duka hannayenta biyu, kallo d’aya zaka mata kafahimci kuma cewar tana cikin d

amuwa.

“Oum Ayush!

‿

Laylerh’n ta k’ira sunanta adaidai lokacin da ta k’araso tsakiyar falon.

Amon sautin muryar Laylerh’nne kuma yasa Oum Ayush dawowa hayyacinta, wanda hakan yasa ta sauk’e idanunta akan Laylerh’n, take kuwa cikin sauri ta b’oye env

elope d’in dake hannunta, tare da k’ok’arin samawa fuskarta fake smile wanda zata yak’i duk wata tambaya da Laylerh’n zata zo mata dashi.

Cikin kuma son kauda tantama acikin zuciyar Laylerh’n tace.

“Na’am Laylerh yaushe kika shigo?

‿

“Yanzu na shigo,

amma Oum Ayush meyake faruwa naganki ahaka? Kodai jikin Yah Maleek ne ya sake tashi!!

‿



Ambatan sunansa kad’ae da tayi acikin maganar nata shiya raunata duk wani gab’a dake jikinta, saboda dama shid’inne acikin mine d’inta.

Baga ita ba kuma harg

a Oum Ayush d’in jin da tayi Laylerh’n ta ambaci sunan Maleek shi ya k’ara sanyaya mata jiki, har takai ga damuwar ta ta bayyana k’arara.

Tabbas sai ayanzunne tasake hango abunda Najeeb ya hango, shin ma tayaya zai iya jurewa yanda Laylerh’n ke mu’amalant

uwa da sha’anin Maleek d’in? kowani magananta d’aya fa da zatayi akansa ne, komae shine, shine acikin zuciyarta, tunaninta dama jinin jikinta.

Itakuwa Laylerh zuciyartace ta sake karyewa musamman da taga yanda Oum Ayush d’in ke kallonta bata ko d’auke i

do.

“Please Oum Ayush meyake faruwa? Yah Najeeb yace kina k’irana, Dan Allah idan wani abune yasake samun Yah M.jay ki fad’amin please!!!

‿

Ta k’are maganar cikin yanayin magiya, lokaci d’aya kuma hawaye suka cika idanunta.

“Ba abunda ya sake samu

n Maleek, hasalima yana nan lapia.

‿



Ta fad’i hakan dan son samawa zuciyar Laylerh’n nutsuwa.

Amma kuma sam Laylerh bataji zuciyarta ta gamsuba, saidai babu yanda ta iya, asanyaye tace.

“Yah Najeeb yace kina k’irana.

‿

Kai Oum Ayush d’in ta jin

jina alaman “Eh.

‿

Duk da kuwa tasan bata fad’i hakan ba, amma saitaji wani irin tausayin Laylerh’n ya lullub’e zuciyar ta.

Wanda Hakan yasa taja wani irin dogon numfashi, tare da d’an matsawa ta kamo hannun Laylerh’n ta zaunar da ita akan kujeran dake ku

sa da nata.

K’warai so take Laylerh’n ta fahimci abunda zata fad’a mata, duk da cewa kalaman dake bakinta suna da nauyi sosae amma ya zama dolene tasan hakan, Dan awannan lokacin ba amfanin b’oye saki ga wanda aka saka.

hannunta tasa ahankali ta

shafi fuskar Laylerh’n, cikin so da kuma bata k’warin guiwa tace.

“Tabbas wata k’addarar takan zuwa da sauyi, sannan kyakkyawar k’addara takan zo ta kori mummuna, kamar yanda yake komae da zae faru da bawa rubutaccen al’amarine, wanda Allah Ya tsara mas

a tunkafun zuwansa duniya, ba kuma Lallai ne fahimtarka da kuma abunda ya sameka su zamo abu d’aya ba.

Lallai littafin k’addara guda d’ayane amma yana da shafuka mabanbanta, yau idan mai dad’i ya bud’e, gobe watak’ila akasinsa ne zai bud’e.

‿

D’an tsaga

itawa da maganan nata tayi tare da sake damk’e hannun Laylerh’n dake cikin nata.

“Kada zuciyarki ta tab’a karaya Laylerh, domin babu abunda yake dawwamemme, watarana abunda kakeso karasa, watarana kuma abunda kakeso ka samu sannan wanda bakaso ya nisant

a dakai, idan kuma kasamu abunda bakaso yau, to hakan Bawae yana nufin cewa har abada bazaka tab’a samun wanda kakeso bane, ba akanki ba kad’ai dayawan matan duniya suna fuskantar wannan k’alubalen, hakan kuwa yakansa suji babu dad’i koda kuwa ba wanda su

ke so bane ya aikata musu hakan, Tabbas matuk’ar sunsan ciwon kansu dole zasuji babu dad’i, domin hakan kamar ragewar wata k’ima ne na y’a mace, banason kiyi kuka bakuma naso ki zargi kanki, kawae ki d’au k’addararki domin kuwa hakan ma wata damace.

‿

T

akai k’arshen zancennata adaedae lokacin da take sawa Laylerh’n envelope d’in Najeeb ya bata ahannunta.

Tabbas k’wak’walwa da zuciyarta sun d’au charge, wanda hakan yasa ta kasa tantance ma’anar wasu maganganun.

Envelope d’in dake saman hannunta ta ts

urawa ido, yayinda takejin wani sashi na zuciyarta na bugawa.

Ahankali ta bud’e envelope d’in tare da zaro takardar dake cikinsa ta warware.

Take kuwa idanunta suka sauk’a akan d’an tak’aitaccen rubutun dake cikinsa.

Tsurawa rubutun idanu tayi yayin

da kuma take ware kowacce kalma d’aya bayan d’aya, ahaka har tazo kan kalmomin dake k’arshe wanda suke d’auke da harafin Divorce.

Adaidai kan kalmar ta tsaida idanunta bata ko k’yaftawa, yayinda kuma duk wani tunanin da Brain d’inta keyi ya tsaya cak.

Adaedae lokacinne kuma wayar M.Jay dake kan kunnensa ta zame ta fad’i k’asa, saboda jin maganan da Abbou Jaheed ke fad’a masa cewar yayi maza yaje sashin Oum Ayush yasanar da ita cewar kada ta sanar da Laylerh duk wani abu dake faruwa, sannan kuma kada

ta bata takardar sakin da Najeeb ya rubuta mata.

*5/March/2021*

*1:15 pm*

*(

🙏🏻

Kaena ya dau charge ne nashiga test sai yanzu na nutsu, amma dai kam yau nasha da k’yar

🤢

.)*

3/9/21, 4:41 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymas

ardauna

*NOTE: Please and Please masu karantamin novels d’in LaylerhMaleek a YouTube kudaina tunda bada izinina kukeyi ba, sannan baku tambayeni ba kawae kuna ta karantamin book, bayan kuma kunsan book d’in ba free bane, abunda kukeyi ba abubane me ky

au saboda a k’a ida duk abunda ba mallakinka bane kafun kayi amfani dashi yana da kyau kafara neman izinin mamallakin abun, kudaina please hakan bashida kyau tunda bawae izinina kuka nema ba, gaban kanku kukayi, banason abunda zaisa na samu matsala da muta

ne, so kuma kada kubari ku samu matsala dani

🙏🏻

*

*Chapter 63*

Kyawawan idanunta wanda cikinsu ke fitar da shek’in ruwan hawaye ta ci gaba da zubawa takardar dake hannunta, Tabbas idan tunanin ta zai isa ga k’wak’walwarta adaidai to hakan na nufin

wani sabon babi ne ya sake bud’e mata, amma kuma saidai duk da abunda idanuwannata ke gani sam zuciyarta ta kasa aminta da hakan, kamar yanda gangar jikinta ya kasa aminta da daina b’ari.

Wani irin sabo da kuma bak’on yanayin da bata tab’a jin kanta aciki

bane ya rusketa, lokaci guda duk wani tunani da hasashenta suka tsaya, sai bugun zuciyarta dake ta faman harbawa kaman zuciyarta ta zata faso k’irjinta ta fito.

Ahankali cikin kuma wani irin yanayi mai wahalar fassaruwa ta d’ago da kanta ta kalli Oum Ay

ush wanda itama d’in ta zuba mata ido.

Kanta ta d’an girgiza tare kuma da had’e idanunta waje d’aya ta rumtse su, cikin wata irin murya dake bayyana tsananin rauni da kuma karyewar da zuciyarta tayi, asanyaye tace.

“Oum Ayush da gaskene Yah Najeeb ya sak

eni? Menayi masa wanda bansani ba?

‿



Takai k’arshen maganan nata murya araunane wanda kuma hakan shiya bawa hawayen dake cike a idanunta daman gangarowa kan fuskarta.

D’an numfasawa Oum Ayush tayi, cike kuma da tausayin Laylerh’n tace.

“Komai muk’add

arine daga Allah Laylerh, sannan kuma komae tsararrene saboda haka babu wanda ya isa sanjawa ko juya abunda yake rubutacce acikin littafin k’addara, ba ki kuma yiwa Najeeb komae ba Laylerh, ya sakeki ne kuma Bawae don baya sonki ko kaunarki ba, kawai k’add

ara da kuma lokacine yazo da hakan, saboda haka kiyi godiya ga Allah da kuma fatan ya sanja miki k’addararki izuwa ba madubin rayuwarki, bak’in ciki ya koma farinciki, fargaba, k’unci, damuwa, da kuma duk wani tsoro ya gushe, kisa aranki cewar hakan shine

mafi alkhairi domin Allah baya zab’awa d’an Adam zab’i mafi muni, saidai idan shi d’an Adam d’in ya kasance mai sab’one, Tabbas amatsayinki na yarinya k’arama nasan zakaji ciwo da kuma k’unci acikin zuciyarki, amma duk da haka sawa kanki damu

wa ba shine ba

, da k’arfafawa kanki guiwa ne kad’ae zaki samu salama da kuma hanyar b’ullewa, kamar kuma yanda na fad’a miki tun farko ki d’auka cewa komae muk’addarine daga Allah, kuma shima aure rai ne dashi, da zaran lokacin mutuwarsa yazo to babu wanda ya isa ya han

a.

‿



Kanta tad’an soma girgizawa ahankali kuma cikin wani irin kuka dake so da neman k’wace mata tace.

“Bansan meyasa k’addara take wasa da rayuwarmu ba Oum Ayush, duk da cewar kuma bani da yawan cin shekarun da zan iya fuskantar wasu manya manyan k’

alubalen amma still k’addara bata jin tausayin tahowa gareni akoda yaushe, duk da cewar bani da confidence d’in da zanke kare kaina aduk yanda tazomin, bansan ya akeji ko me akeji idan akayi saki ba, koda wasa ban kuma tab’a kawowa araina cewar hakan zae f

aru dani watarana ba.

‿

Idanunnata dake arumtse, wanda kuma har yanzu suke tsiyayar da hawaye ta bud’e tare da juyowa ta kamo hannun Oum Ayush ya zamana suna fuskantar juna.

Kanta ta d’an sunkuyar k’asa kana araunace tace.

“Kalmar Saki itace wacce take

tabbatar da cewa aurena da Yah Najeeb ya k’are, itace kuma take nuna cewar bazan sake rayuwa da shi amatsayin miji ba har abada, meyasa Yah Najeeb zai aikata haka? bayan kuma yasan da cewar aduk lokacin da akayi saki sai al’arshin Ubangiji ya girgiza.

‿

D’an tsagaitawa da maganan nata tayi tare da sake lumshe idanunta, sanadiyar hakan kuwa yasa wasu irin hawaye masu tsananin zafi suka sauk’a akan kyakkyawar fuskarta.

Saidai kuma awannan karon d’in baga itaba harta Oum Ayush ta kasa danne hawayenta, sab

oda sosae takejin tausayin Laylerh’n.

Ahankali tasa hannu na dama ta d’ago hab’ar Laylerh’n, cikin kulawa, da kuma tsananin tausayawa tasa d’ayan hannunta ta sharewa Laylerh’n hawayen dake kwance afuskarta.

Kana murya atausashe tace.

“Ko kad’an kada

kiga laifin Najeeb Laylerh, domin kuwa yayi babban abunda ya dace, zuciyarsa cike take da alkahiri, sannan kuma shima bai aikata hakan ason ranshi ba, Tabbas yana da dalili.

‿

Jin abunda Oum Ayush d’in ta fad’a cewar Najeeb d’in yana da daliline yasa ta

d’ago kai ta kalleta, ahankali ta bud’e bakinta da niyar yin magana amma kuma sai taji wani irin kuka mai sauti ya k’wace mata, wanda kuma ta kasa iya control d’insa, bisa dole ta fad’a jikin Oum Ayush, cikin yanayin sanyi ta shiga rera wani kuka mai d’auk

e da ma’ana biyu, wanda kuma sam duk iya ganiyar mutum bai isa tantance ma’ana da kuma manufar kukannata ba, domin kuwa hatta ita kanta da take kukan batasan dalili da kuma hak’ik’aninsa ba.

Domin kuwa ba kukane dake fitowa daga sassanyar zuciyarta ba, ku

kane kawae dake fita daga cikin Idanunta abayyane, yayinda kuma bad’ininsa ya kasance sanyi da kuma wani irin yanayi na daban.

Ahankali Oum Ayush ta sa hannunta ta shiga shafa bayan Laylerh’n, cikin yanayin rarrashi kuma tace.

“Kukan ya isa haka Layl

erh please ki daina shi ko so kikeyine kanki yayi ta ciwo, tashi kije d’akina ki kwanta zansa atattaro miki duk wasu suturun sawa dama abubuwan buk’atarki dake wancan sashin, saboda yanzu maganar zama acikinsa ya k’are, haka Allah Ya tsara bazakuyi doguwar

rayuwa da juna ba.

‿

Ahankali ta janye jikinta daga na Oum Ayush d’in, kana cikin yanayin sanyi ta mik’e tsaye.

Har yanzun dae ta kasa tsaida hawayen dake zuba daga cikin idanunta, hakanan takejin abun kamar al’amara, wae yau kuma yanzu haka babu auren

Najeeb akanta, ayanzu ta zama ba matar aure ba, sab’anin awannin baya da suka shud’e da take amatsayin matar Najeeb.

Asanyaye take taka k’afafunta wanda takejin sunyi mata sanyi sosae.

“Laylerh.

‿

Oum Ayush tak’ira sunanta cikin tausasawa.

Wanda kuma

sanadin hakanne yasa ta tsaya cak daga tafiyan da takeyi tare da juyowa ta kalli Oum d’in.

Oum Ayush kuwa nannauyar ajiyar zuciya ta sauk’e tare da d’an kafe Laylerh’n da idanu, azahirin gaskiya nauyin tambayar da zatayiwa Laylerh’n takeji, saidai kuma

amma ya zama dole tayi mata tambayar, musamman ayanzu da zuciyarta ta raya mata wani abu.

Mik’ewa tsaye tayi tare da soma takowa anutse harta k’araso inda Laylerh’n ke tsaye, wanda zuwa yanzu ta sunkuyar da kanta k’asa.

Hannayen Laylerh’n ta kamo tare

da d’an cigaba da tsura mata ido, Allah Yasani har acikin zuciyarta jin Laylerh’n take kamar y’ar da ta Haifa acikinta, tana matuk’ar so da tausayin yarinyar, musamman duba da cewar tun tana k’arama ta taso da maraicin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login