Showing 75001 words to 78000 words out of 244674 words

Chapter 26 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

da tayi.

A mutun

ce suka gaisa da Abbou Jaheed din.

Cikin farinciki Abbou Jaheed yace.  "Bayan lokaci mai tsawo da kuka

ɗ

auka bakwa ƙasar yau gashi kun dawo saboda auren ƴarku."  Murmushi Oum Aysha tayi cikin zaƙuwa tace. 

"Ƙwarai kuwa, bana ma tunanin sake komawa wata ƙ

asar yanzu gaskia, dan ayanzu naji shauƙin ƙasata sosai, yayinda kuma na ƙosa naga tilon ƴata."

Murmushi Abbou Jaheed yayi cikin nuna jin da

ɗ

in zuwan nasu yace.  "Tabbas nasan Laylerh zatafi kowa farinciki da zuwanku, dan gaba

ɗ

aya rayuwarta acike take da

kewa, yanzu kuwa kunzo adaidai lokacin da tafi ko yaushe buƙatarku."

Murmushi sukayi su dukansu, kafun Abbou Jaheed ya musu jagora zuwa mota.

Kaitsaye suka kama hanyar unguwar ta Asokoro.

Koda suka iso gidan cikin kulawa Momy ta tarbesu, duk da kuwa

har cikin zuciyarta bataso zuwan nasu ba, musamman ma zuwan Oum Aysha, saboda kwata kwata batason matar.

Anan cikin falon suka zauna, inda Momy tasa Larai ta cika musu gabansu da kayan ciye ciye.

Basu wani ci abincin sosai ba Oum Aysha da idanunta suka m

atsu dason ganin Laylerh, ta ture plate

ɗ

in abincin dake gabanta, tare da

ɗ

ago kai ta dubi Abbou Jaheed, cikin yanayin ƙosawa tace. 

"Nifa idanuna sun matsu dason ganin Laylerh, har yanzu kuma naji ta shiru, kodai bata nan ne?."

Murmushi Abbou Jaheed ya

yi tare dayi mata nuni da hanyar

ɗ

akin Laylerh'n, alaman cewa tana

ɗ

aki.

Gane abun da yake nufine yasata miƙewa tsaye kaitsaye ta nufi

ɗ

akin Laylerh'n.

Ahankali ta tura ƙofar

ɗ

akin ta shiga bakinta

ɗ

auke da sallama.

Tana shiga kuwa idanunta suka sauƙa

akan Laylerh'n dake kwance tana bacci, duk da cewar bacci take amma sai sakin sheshsheƙan kuka take, kana cikin sangartacciyar muryarta take ƙiran sunan Maleek.

Murmushi Oum Aysha tayi tare da

ɗ

an girgiza kanta, sam batayi mamakin jin da tayi Laylerh'n n

a ambatan sunan Maleek ba, domin abune da yake tilas, kuma hakan dama baikamata ya zama abun mamaki ba, dan kusan rabin jinin dake gudana ajikin Laylerh'n na Maleek ne, zuciya da kuma ruhinsu

ɗ

aya, haka ma tunaninsu

ɗ

aya. Sake sakin wani murmushi tayi domi

n

tabbas tana ƙaunar

ɗ

iyar ƙanin mijin nata sosai, bawai kuma dan bata ta

ɓ

a haihuwa bane yasa takeson laylerh'n ba, tana matuƙar kaunar Laylerh'n ne saboda maraicinta.

Ƙ

arasawa jikin gadon tayi ta zauna tare da sanya hannu ta

ɗ

an dafa goshin Laylerh'n, c

ikin kulawa taƙira sunanta.

Kasancewar bata da nauyin bacci ne yasa ta jin sautin muryar Oum Ayshan acikin kunnuwanta, hakan yasa ahankali ta

ɗ

an bu

ɗ

e idanunta, cikin sa'a kuwa ta sauƙesu akan Oum Aysha.

Ganin kaman gizo idanun nata ke matane yasata tas

hi da sauri tare da ƙara ware idanunta.

Murmushi Oum Aysha tayi cikin kulawa tace.

"Bu

ɗ

e idanunki da kyau Laylerh, ni

ɗ

ince dai Oum Ayush

ɗ

inki bawata daban ba."

Cikin wani irin matsanancin farinciki tafa

ɗ

a jikin Oum Aysha'n tare da wani irin maƙalƙalet

a, zuciyarta cike da tsananin farinciki tace.  

"Oyoyo Oum Ayush

ɗ

ina, oyoyo nayi kewarku sosai, meyasa kuka daina zuwa wajena keda Abbou Kareem?, meyasa kuka manta dani? bayan kuma kunsan zanyi kewarku sosae?." 

Tayiwa Oum Ayshan duka tambayoyin cike

da zallan shagwa

ɓ

a.

Murmushi Oum Ayush

ɗ

in tayi tare da

ɗ

an soma shafa kan Laylerh'n, cikin kulawa tace.  "Am so sorry my daughter bamunki zuwa bane, kinsan yanayin aikin Abbou Kareem din naki babu zama shiasa bamu samu isashshen lokaci munzo ba, kiyi ha

ƙ

uri ki yafe mana kinji!."

Murmushi tayi tare da ƙara shigewa jikin Oum Ayush din, cikin son bayyana farincikinta tace. "Naji dadi sosai Oum Ayush, naji dadin zuwanku ina Abbou Kareem

ɗ

ina?."

Murmushi Oum Ayush tayi tare da cewa. "Abbou Kareem dinki yana

falo." 

Tana matuƙar son Ƴan uwan baban nata, domin kuwa suna iyaka ƙoƙarinsu wajen nuna mata ƙauna, hakama Oum Ayush data kasance mata ga yayan baban nata tana nuna mata soyayya sosae kamar uwar da ta haifeta.

Cikin yanayin zumudi ta sauƙa daga jikin

Oum Ayush din, da sauri ta nufi falon zuciyarta cike da son ganin Abbou Kareem.

Da gudu ta fa

ɗ

a jikinsa ha

ɗ

e da rungumesa ƙam, cikin yanayin zallar shagwa

ɓ

a tace.  "Oyoyo Abbou na."   Murmushi jin dadi Abbou Kareem yayi, cikin jin da

ɗ

in ganinta yace.  "

Oyoyo Laylerh nayi kewarki sosai."   Jin ya ambaci kewa ne yasata

ɗ

agowa daga jikinsa asangarce tace. 

"To ba kune kuka ƙi zuwa ba.!"

Murmushi sukayi daga shi har Abbou Jaheed.

Kanta ya

ɗ

an shafa tare da ha

ɗ

e hannuwansa biyu waje

ɗ

aya, cike da ƙaunarta

yace. 

"Tuba muke munsan munyi laifi, hakanne ma yasa muka taho da tsarabar jaka guda na chocolate"

Dariya tayi harsaida fararen haƙwaranta suka bayyana.  

Cikin jin dadi tace. "Wow thank you Abbou nah.!"

Murmushi sukayi dukansu zuciarsu cike da f

arinciki, saidai banda Momy wanda take murmushin nata abisa dole.

Sosai Laylerh tasake acikin iyayen nata, wanda zuwansu ya gusar mata da kaso 70 acikin 100 na damuwarta, suna tare har aka ƙira sallan Magriba, atare su Abbou Jaheed suka wuce masallaci,

yayinda Oum Aysha kuwa suka wuce masauƙinsu ita da Laylerh, kasancewar part guda ake ware musu agidan idan sun zo Nigeria.



12:30 am.

Amatuƙar razane ta farka daga nannauyan baccin daya

ɗ

auketa, lokaci

ɗ

aya taji duk jikinta ya soma bari, hannayenta da

ke rawa tasa ta dafe daidai saitin zuciyarta dake bugawa da ƙarfi.

Yanayin yanda jikinta ke rawane yasata cije la

ɓɓ

anta, tare da rumtse idanunta ƙam, tabbas ta matuƙar tsorata da mafarkin da tayi akansa, ahankali ta

ɗ

an soma jujjuya kanta da taji yayi mat

a nauyi sosae, sosai mafarkin da tayin ya

ɗ

ata mata hankali, ya kuma hautsuna duk wani tunaninta.

Yayinda wani irin tsoro me

ɗ

auke da zallan fargaba ya lullu

ɓ

eta, batajin zata iya jurewa, domin zuciyarta ta karye sosai, tsoro takeji kada mafarkin nata ya

zamanto gaskiya, hakan yasa ahankali ta zuro da ƙafafunta ƙasa tare da sauƙowa daga kan gadon.

Kallon agogon dake saƙale ajikin bangon

ɗ

akin tayi, duk da cewar dare ya raba sosai bata tunanin akwae wani abu dazai hanata zuwa garesa.

(Gobe akwae update

insha Allah, saboda ba'anan naso tsayawa ba, rashin time ne kawae.)

*Wednesday, 16 December.2020*

*12:28 pm*

1/19/21, 8:14 PM - Ummi Tandama: *Laylerh Maleek*

*Writting By*

fatymasardauna

*22*

Ahankali take tafiya, yayi

nda kuma zuciarta ke cike da tarin tsoro, domin kuwa babu wani abu dake motsi acikin gidan ko ina ya

ɗ

au shiru, kasancewar awannan lokacin dayawan mutane sunyi nisa acikin baccinsu. 

Sam bata damu da duhun da ya mamaye falon ba, haka kaitsaye ta nufi ƙof

ar da zata sada ta da part

ɗ

insa.

Duk da cewar ayanzu zuciyarta ta fara kawo mata wani abu me kama da tsoro,  saidai sam batajin akwai abun da zai hanata zuwa garesa awannan daren, domin kuwa zuciyarta cike take da son ganinsa, saboda ba ka

ɗ

an ba mafarki

n da tayi akansa ya

ɗ

aga mata ahankali.

Ɗ

aura hannunta akan handle din kofar tayi tare da tura ƙofar ciki ahankali.

Sassanyan ƙamshi da kuma sanyin A/C ne suka daki kan fuskarta, wanda hakan ya tilasta mata lumshe kyawawan idanunta, tare kuma da bu

ɗ

esu a

lokaci guda, ayanzu kam tafahimci cewa shi mutum ne me son ƙamshi, wannan yasa ako da yaushe

ɗ

akin nasa baya rabo da ƙamshi.

Ahankali ta shiga ƙarewa falon nasa kallo, wanda komai dake cikinsa yake need babu alaman datti ko akasin hakan, duk da cewar babu

yalwataccen haske acikin falon, dan blue light ne ka

ɗ

ai ke kunne, amma hakan baisa ta daina ganin tsarin falon ba.

Gaba

ɗ

aya zuciyarta ta riga da ta karye da tunaninsa, hakan yasa kaitsaye ta nufi

ɗ

aya daga cikin ƙofar dake cikin falon, wanda kuma anan b

edroom

ɗ

insa yake.

Bata ko tashi jin fargaba da matsanancin fa

ɗ

uwar gaba ba, saida ta ƙarasa jikin ƙofar

ɗ

akin nasa ta tsaya.

Ɗ

an lumshe idanunta tayi tana me sauraran yanda heart dinta ke beating, take wani irin tsoro ya lullu

ɓ

eta, abu biyune aranta wan

da na farkon shike ƙara karya mata zuciya, domin kwata kwata batason ace mafarkin da tayi akansa ya tabbata, dan koda da second

ɗ

aya ne batajin zata iya jurewa cutuwarsa, idanunta da suka cika da ƙwalla ta lumshe, lokaci

ɗ

aya mafarkin da tayi ya shiga dawo

wa cikin kanta, wanda hakan yasa ta riƙe kannata da sauri, yayinda idanunta keyi mata imagine

ɗ

insa kwance acikin jini kamar yanda tagani amafarkin nata,  cikin sauri ta mur

ɗ

a handle

ɗ

in ƙofar, tare da tura ƙofar ciki take kuwa ƙofar ta bu

ɗ

e.

Ahankali ta

ɗ

an tura kanta cikin

ɗ

akin, take kuwa taga duhu ya mamaye ganinta, kasancewar ko

ɗ

igon haske babu acikin

ɗ

akin.

Ganin duhun ne yasa ta jin wani irin fa

ɗ

uwar gaba, tare kuma da tsinkewar zuciya, domin kuwa hakan alamace dake nuna mata cewar babu kowa aciki

n

ɗ

akin, dan da akwae mutum to da dole zai bar haske komin ƙanƙantansa.

Kanta ta

ɗ

an soma girgizawa cike da fargaban abun da zuciyarta ke ƙoƙarin raya mata,  bazata iya jurewa ba domin kuwa taji zuciyarta ta kasa samun nutsuwa, duk kuwa da yanda zuciyarta

ke sanar da ita cewar baya cikin

ɗ

akin bata amince da hakan ba.

Ahankali ta soma

ɗ

an bin jikin bangon

ɗ

akin, tare da soma lalu

ɓ

e ko zataji makunnin wuta.

Sanin da tayi cewar duka

ɗ

akunan gidan makunnan wutansu kusa da ƙofa ake saka su ne yasa ta bin jik

in bangon ƙofar ahankali.

Cikin sa'a kuwa taji ta

ɗ

aura hannunta akan makunnin wutan.

Idanunta ta rumtse da ƙarfi, sakamakon yanda zuciyarta ke cike da fargaba, ha

ɗ

i da kuma tsoron abun da zata gani bayan ta kunna hasken, tabbas tana matuƙar jin tsoro, d

omin tasan acikin biyu dole ne

ɗ

aya saiya faru, maybe kunna hasken da zatayi yasa mafarkinta tabbata, wata kila kuma akasin haka shine baya cikin

ɗ

akin nasa.

Ɗ

anjim tayi tare da sake rumtse idanunta, lallai tabbas tasan cewa acikin biyu za'ayi

ɗ

aya, zuciy

arta cike da tsoro da kuma fargaba ta danna makunnin wutan

ɗ

akin, take kuwa gaba

ɗ

aya

ɗ

akin ya gauraye da haske.

Atsorace tasoma

ɗ

an ware idanunta dake akulle, inda ta sauƙe ganinta akan ha

ɗ

a

ɗɗ

en gadon dake cikin

ɗ

akin,  gani da kuma nutsuwarta ne suka sa

uƙa akansa, inda yake kwance anan kan tsakiyar bed din yayi kwanciyar nan irin ta rub da ciki, yayinda kuma yake sanye yake da dogon wando ajikinsa, kasancewar bashi da riga ne yasa faffa

ɗ

ar surar bayansa dake

ɗ

auke da ƴan tsirarun tattoo ya bayyana.

Sauƙ

e idanunta akansa da tayi ne yasanya ta sakin wata ƙatuwar ajiyar zuciya, wanda ƙarfi da kuma sautinta ya bayyana, wani irin matsanancin farinciki ne ya shiga zuciyarta, yayinda takejin wani irin dadda

ɗ

an sanyi na ratsa har tafin ƙafarta, jingina bayanta d

a jikin bangon

ɗ

akin tayi, tare da lumshe idanunta, wanda hakan yasa ahankali wasu sirararan hawaye suka silalo daga cikin idanunta.

"Alhamdulillah Allah!." tafa

ɗ

a cikin wata sassanyar murya dake bayyana zallan abun dake cikin zuciyarta.

Ahankali ta kuma

bu

ɗ

e kyawawan idanunta, tare da sauƙesu akansa, wani irin matsanancin farinciki takeji na ratsata, sanadin hakan kuwa yasa bugun zuciya da fitan numfashinta daidai ta.

Sauƙe idanunta akansa da ta yine yasata jin wani irin matsanancin shauƙinsa na bin jik

i da jininta, ahankali cikin nutsuwa ta shiga takawa zuwa jikin gadon nasa.

Ayanayin yanda takejin zuciyarta ta tsumu da matsanancin shauƙinsa, batajin akwae wani abu na daban da zai kawar mata da tunaninsa.

Samun kanta da tayi abakin gadon nasa ne yasa

ahankali ta zauna abakin gadon, still idanunta akansa yake, yayinda takejin wani irin matsanancin tausayinsa ya rufe mata zuciya, sanadin hakan ko yasa duk wani rauninta ya bayyana.

Idanunta wanda ke cike da ruwan hawaye ta sauƙe akan zanen tattoo

ɗ

in dak

e bayansa, tsaida ganinta tayi akan wani zane da akayi masa me kaman butter flay, sosai zanen yayi mata kyau hakan yasa taji gaba

ɗ

aya ta kwa

ɗ

aitu dason ta

ɓ

a zanen.

Batare da tunanin komae ba ahankali ta kai hannunta dake rawa kan fatar bayansa, daidai in

da zanen butter flay

ɗ

in yake.

Sauƙar hannunta akan fatar bayansa ne yasa tajin wani irin abu me ƙarfi ya shiga jikinta, yayinda lokaci

ɗ

aya tsikar jikinta suka mimmiƙe, saidai kuma taushin skin

ɗ

insa da taji ya shigeta ne yasa ta kasa

ɗ

auke hannunta daga

jikin nasa.

Ahankali ta

ɗ

an lumshe idanunta tare da sauƙe ajiyar zuciya.

Cikin muryar dake bayyana tsananin rauninta tace.  "Alhamdulillah Allah Nagode maka, da baka bari mafarkina ya zama gaskiya ba, Allah Na godema daka tsare shi ayanzu, Ya Allah Na In

a roƙonka daka tsareminshi ako da yaushe!."

Yanayin yanda takai ƙarshen maganan nata, cike da son bayyana abun dake cikin zuciyarta ne yasa wasu hawaye masu sanyi suka zubo daga cikin idanunta, take kuwa suka

ɗ

iga akan fatar bayansa. Sauƙan hawayen nata a

kan fatarsa ne yasa taga gargasan jikinsa sun mimmiƙe, yayinda kowani ƙofar gashi dake jikinsa suka bubbu

ɗ

e.

"Ya Maleek.!!"  Akaron farko ta ƙira full sunansa, cikin wata irin kasallaliyar murya, tun bayan wani lokaci me tsawo daya shu

ɗ

e.

Sanin cewar bac

ci yake hakan yasa batasa aranta cewar zae amsa mata ba.

Jin bai amsa mata ba ne yasa ahankali ta soma wasa da ƴar yatsarta akan fatar bayansa, kana kuma cikin wani sabon  yanayi ta soma zagaye zanen tatto

ɗ

in dake jikinsa.

Gaba

ɗ

aya ta shagala kan abun

da takeyi masa din, wanda har hakan yasa ta soma sakin murmushi batare da ta sani ba.

Ahankali ta

ɗ

an lumshe idanunta, yayinda takejin wani irin dadda

ɗ

an sanyi na ratsa ta, sassanyar ajiar zucia take sauƙewa tare kuma da shaƙan nunfashi me

ɗ

auke da dadda

ɗ

a

n ƙamshin turarensa, wanda da

ɗ

insa ke ƙara kashe mata jiki.

Akasalance ta soma yawo da yatsar hannun ta har zuwa tsakiyan bayansa.

Zubawa shining skin

ɗ

insa idanu tayi, dan har acikin ranta tana mamakin yanda skin

ɗ

insa keda kyau da kuma laushi, ganin ya

nda gargasan jikinsa ke mimmiƙewa da kuma tsikar jikinsa dake tashi ne yasa taji ƙirjinta ya buga, domin bata fata ace ya farka ya sameta haka, kuma akan gadonsa, sannan tana ta

ɓ

a masa jiki batare da izininsa ba.

Kallon kanta tayi dan sai alokacinne ma ta

tuna da rigan dake jikinta, wanda take na bacci ce kuma iyakanta guiwa, gashi gaba

ɗ

aya saman wuyar rigar net ne, wanda hakan yasa kusan gaba

ɗ

aya rabin breast

ɗ

inta suka bayyana kansu ta cikin net

ɗ

in.

Da sauri ta sanya hannu ta kare ƙirjinta, dan sai a

lokacin gaba

ɗ

aya hankalinta ya dawo jikinta,  kasancewar kansa na facing

ɗ

in door ne yasa ahankali ta

ɗ

an ranƙwafo kansa, dan so take ta duba bacci yake ko kuwa idonsa biyu.

Ranƙwafowan da tayin ne kuwa yasa jikinta gogan nasa jikin, yayinda tausasan brea

st

ɗ

inta suka gogi bayansa.

Ɗ

an leƙa fuskarsa tayi, ganin kyawawan idanunsa arufe ne ya sata sauƙe ajiyar zuciya,  idanu ta zubawa fuskar tasa tana kallon yanda zara zaran eye lashes dinsa suka kwanta lub aƙasan idanunsa, kana kuma ga eyebrow

ɗ

insa wanda

suma suka kwanta lub, yayinda  gashin  nasa ya kasance baƙi si

ɗ

ik dan har wani shining yake.

Ahankali ta sauƙo da idanunta zuwa kan dogon hancinsa, da kuma

ɗ

an ƙaramin bakinsa, wanda ke

ɗ

auke da jajayen la

ɓɓ

a masu sheƙi.

Ƙ

urawa lips

ɗ

in nasa idanu tayi b

ata ko ƙyaftawa, domin ba ka

ɗ

anba suka mata kyau, kana kuma sukayi matuƙar burgeta.

Hakanan taji wani irin abu na tsirga mata, lokaci

ɗ

aya kuma taji wani irin abu na yawo acikin tafukan ƙafarta, hakanne ko ya tilasta mata lumshe ido tare da sakin numfash

i, lokaci

ɗ

aya taji duk jikinta yayi weak, yayinda kasala ya sauƙar mata.

Sake lumshe idanunta tayi akaro na barkatai cikin muryarta daya zama very silent tace.  "Kana da kyau Yah M.Jay, ban ta

ɓ

a ganin wani irinka ba, your so so beautyful.!!" tafa

ɗ

i hakan

tana me sake ninƙaya acikin wani sabon shauƙin da ta samu kanta.

Ƙ

aran bugawan agogon dake aje kan bedside din gadonne yasata bude idanunta da sauri ta kalli agogon 1:00 am daidai agogon ya nuna, ganin hakane yasa ta

ɗ

an zaro idanunta waje dan gaba

ɗ

aya

ta shagala.

Cikin sauri ta matsa daga jikinsa tare da zuro da ƙafafunta ƙasa.

Tana sauƙa daga kan gadon nasa kuwa ta soma ƙoƙarin gyara rigar jikinta.

Ɗ

agowa tayi ta kallesa, ganin yanda yake fitar da numfashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login