Showing 48001 words to 51000 words out of 244674 words
"Barka da sapia Abbou." Murmushi Abbou Jaheed
ɗ
in yayi mata tare da jinjina mata kai, cikin kulawa yace. "Yauwa Laylerh barka, fatan kin tashi lapia?."
Murmushin daya bayyana kyawawan
fararen haƙoranta tayi, cikin sanyi tace. "Lapia ƙalau."
Murmushi Abbou Jaheed
ɗ
in ma yayi, saboda ganin murmushin ta da yayi a yanzu yasa shi jin wani irin ƙwarin guiwa, wanda acikin ƴan sakannin da suka wuce yanzun ya soma ƙoƙarin rasa su, saidai g
anin yanda fuskarta ke asake ya sashi jin dadi acikin zuciyarsa, tare da sake tabbatar wa aransa cewa Laylerh bata da wani miji sai Najeeb.
Laylerh kuwa maida kallonta wajen da Momy ke zaune tayi, cikin sanyin da ya zame mata sabo tace.
"Good m
orning Momy!."
ɗ
an
ɓ
ata fuska Momy'n tayi, cikin rashin kulawa tace.
"Morning!."
Bata damu da yanda momyn ta amsa mata gaisuwan nata ba, because idan da sabo ta saba da irin halayyan Momyn.
miƙewa tsaye tayi tare da
ɗ
an g
yara zaman jakar dake rataye akan kafa
ɗ
anta, kallonta Abbou Jaheed yayi tare da ƙiran sunanta. Wanda hakan yasata
ɗ
an juyowa ta kalleshi, tare da cewa "Na'am Abbou." jaridar sa dake aje agefe ya
ɗ
auka, cikin kulawa yace.
"Je ki ƙiramin Yayanki Mal
eek!." Ambatan sunan Maleek
ɗ
in da yayi ne yasanya taji ƙirjinta ya buga, yayinda hakanan taji zuciyarta ta tsinke,
ɗ
an lumshe idanunta tayi tare da ha
ɗ
iyan wani wahalallen yawu da lokaci
ɗ
aya ya tsaya mata amaƙoshi.
Jakar makarantar nata ta ajiye
anan kan kujera, cikin takunta na nutsuwa ta nufi sashin M.Jay
ɗ
in.
Ahankali ta
ɗ
an murda handle
ɗ
in ƙofar da zai sada ta da babban falonsa, cikin sa'a kuwa tana tura ƙofar ciki ta bu
ɗ
e, wanda hakan ke nuna cewa dama bai rufe ƙofar da kyau ba.
Ƙ
amshi
da kuma dadda
ɗ
an sanyin A/C ne suka daki hancinta, wanda hakan yasa ta shaƙi wani dogon numfashi me dadi, yayinda ta
ɗ
aura ƙafanta akan lallausan carpet
ɗ
in dake malale nan bakin ƙofar, aje ƙafarta akan carpet
ɗ
in yasa take ƴan yatsun ƙafarta suka soma nut
sewa acikin carpet
ɗ
in, idanunta da ta lumshe ta
ɗ
an ware tare da soma bin ko'ina dake cikin falon da kallo, komai akimtse yake yayinda sassanyan ƙamshi ke tashi, wanda sanadin hakan yasa duk wanda ya samu kansa acikin falon bazai so ya fita ba. Ganin
babu alamarsa acikin falon ne yasa ta
ɗ
an sauƙe ajiyar zuciya, karo na biyu kenan da ta shigo cikin
ɗ
akin tun dawowarsa, soma takawa tayi ahankali ta ƙaraso cikin falon, idanunta ta tsayar akan ƙofar bedroom
ɗ
insa, hakanan take
ɗ
anjin zuciyarta na tsanant
a bugawa, yayinda wani abu me kama da tsoro yake ƙoƙarin mamaye duk wani kuzarinta. Cikin dauriya haka ta ƙarasa jikin ƙofar, ahankali takai hannunta ta
ɗ
anyi knocking ƙofar, shirun da taji ne ya sata sake yin knocking door
ɗ
in, still nan ma bataji alaman
za'a bu
ɗ
e ƙofar ba, rumtse idanunta tayi tare da
ɗ
aura hannunta akan handle
ɗ
in ƙofar, duk da kuwa yanda zuciyarta ke bugawa amma bata da wani za
ɓ
i wanda ya wuce shigarta cikin
ɗ
akin. Tura ƙofar tayi tare da
ɗ
an kutsa kanta ciki, again wani fitinannen ƙams
hi ne ya kawowa hancinta ziyara, ƙamshin da tafi so, yafi kuma kowanne ƙamshi yi mata da
ɗ
i adunia, wannan ƙamshin nasa na dabanne, domin shaƙansa ka
ɗ
ai acikin hancinta yana sama mata nutsuwa.
Hangosa da tayi akan gado ne yasa ta maida ƙofar ahankali ta
rufe, kyawawan idanunta ta ƙura masa, musamman ganin irin kwanciyan da yayi, gaba
ɗ
aya ƙafafunsa aƙasa suke, kuma da dukkan alama bacci yake da gasken gaske, irin kuma baccin nan da ke nuna mutum baya cikin nutsuwarsa.
Ƙ
arasawa jikin gadon nasa tayi, ta
re da sauƙe idanunta akan naked skin
ɗ
in bayansa wanda yaji zanen tattoo, haka nan taji wani iri ajikinta, lokaci
ɗ
aya kuma taji zuciyarta ta karye, ƙasa tayi da idanunta tare da kama ƴan yatsun hannunta ta shiga murzawa, take kuwa ƙwalla ya cika idanunta
. wani dogon numfashi taja tare da soma ƙoƙarin shanye hawayen ta, cikin sassanyar muryarta dake cracked taƙira sunansa.
Jin shiru bai amsa mata bane yasa ta
ɗ
an
ɗ
ago kanta ta kalleshi, still har yanzu yana nan ayanda yake ko motsawa baiyi ba. *"Ya M.
jay"* ta ƙara ƙiran sunansa ashagwa
ɓ
e tare da
ɗ
an ta
ɓ
a ƙafarsa, har yanzu baiyi motsi ba, balle tasa ran zai bu
ɗ
e idanunsa, hannunta dake rawa tasa ta
ɗ
anja yatsar ƙafarsa,
ɗ
agowan da zatayi ne kuwa idanunta suka sauƙa akan white bedsheet
ɗ
in daya ke ka
i wanda ke
ɗ
auke da jini, daidai inda ya kwantar da cikinsa, amatuƙar ru
ɗ
e ta zaro idanunta waje lokaci
ɗ
aya jikinta ya soma
ɓ
ari, sam tama manta da me yakawo ta
ɗ
akin, cikin sauri ta haye saman gadon tare da ƙarasawa ta tallafo kansa, gaba
ɗ
aya ƙarfinta
ta tarrara ta shiga ƙoƙarin juyasa ta yanda zataga daga ina jinin ke fitowa ajikinsa, wani abun mamaki kuwa ko motsawa baiyi ba duk kuwa ga yanda ta saka gaba
ɗ
aya ƙarfinta wajen juyasa, wani irin nauyi yake dashi wanda hakan yasa ƙarfinta bazai ta
ɓ
a iya m
atsar dashi daga inda yake ba, ganin ta kasa matsar dashi gefe ne yasa taja wani irin dogon numfashi, tare da sakin wani wahalallen nishi, zama tayi akan gadon tare da tanƙwashe ƙafafunta, ahankali ta
ɗ
ago kansa ta
ɗ
aura akan cinyarta, wanda hakanne ya ba
wa kyakkyawar fuskarsa daman bayyana, idanunta da suka ciko da ƙwalla ta sauƙe akansa, tare da
ɗ
aukan hannunta dake ta faman
ɓ
ari ta
ɗ
aura adaidai kan kumatunsa, cikin muryar kuka tace. "Please Ya M.Jay ka bu
ɗ
e idanunka kaji! Katashi please!!..."
Daid
ai lokacin kuwa aka turo ƙofar
ɗ
akin aka shigo.
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:11 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting by*
fatymasardauna
*(This book is mainly for those that pay, if you know you did'nt pay please don't read
it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464)*
*Chapter 15*
Gaba
ɗ
aya hankalinta akan M.Jay
ɗ
in yake, wanda hakanne kum
a yasa ko ka
ɗ
an bataji motsin bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin nasa da akayi ba.
Kyawawan idanunta dake cike da ruwan hawaye ta zuba masa, hakanan taji duk gaba
ɗ
aya jikinta yayi sanyi, yayinda lokaci
ɗ
aya taji wani irin matsanancin tausayinsa ya rufe mata zucia.
Idanunta ta
ɗ
an lumshe, cikin wata irin sassanyar murya me
ɗ
auke da sanyin amo tace.
"Please Yah M.Jay katashi, ka bu
ɗ
e idanunka kaga yanda jini ya
ɓ
ata maka bedsheet, please dan Allah ka bude idanunka kaji!."
Kamar amafarki, kana kum
a cikin nannauyan yanayin daya samu kansa aciki, yaji sauti da kuma amon muryarta na ratsa kunnuwansa, hakan yasa duk da bai gama sanin awace duniya yake ba, ahankali ya
ɗ
an soma motsa kyawawan sexy eyes
ɗ
insa wanda suka masa nauyi, cikin dauriya ha
ɗ
e da w
ani fitinannen baccin da bai gama sake shi ba, ya
ɗ
an soma bu
ɗ
e kyawawan idanun nasa ka
ɗ
an ka
ɗ
an, anan kan kyakkyawar fuskarta ya tsaida idanun nasa, yayinda ahankali yake
ɗ
an bu
ɗ
ewa da kuma lumshe su, duk kuwa da cewar baya iya ganin fuskar nata da kyau
, amma hakan bai hanasa shaida cewar itace agabansa ba.
Mayun idanunta masu
ɗ
auke da ruwan hawaye ta zuba mai bata ko ƙyaftawa, ganin da tayi ya
ɗ
an bu
ɗ
e idanunsa ne, ya sata waro nata idanun.
Take taji wani irin sanyi na ratsa duk ilahirin
jikinta, wanda hakanne ya tilasta mata ƙiran sunansa.
"Yah M.Jay!."
Ta fa
ɗ
a cikin wata irin unique voice
ɗ
inta me da
ɗ
in sauraro.
Wanda sanadin zaƙi da kuma da
ɗ
inta yasa idanunsa dake amarairaice ƙara bu
ɗ
ewa, sanadin hakanne kuma yasa shi soma gan
in fuskarta da kyau.
Da idanunsa masu
ɗ
auke da zallan yanayin bacci, wato really sexy eyes yake kallonta, yayinda yake mata wani kallo, irin kallon nan mai kama dana mayen sha'awa, tare kuma da kashe jiki.
Akaron farko kenan itama da ta kas
a
ɗ
auke idanunta akansa, duk da kuwa da irin kallon da yake mata, wanda yasa takejin kaman an jona mata shocking ajikinta, lokaci
ɗ
aya tsikar jikinta suka mimmiƙe, wani irin yaaaarr yaarrr haka takeji ajikinta, yayinda takejin wani abu na musamman na r
atsa cikin ƙashi da
ɓ
argonta.
Bata ta
ɓ
a ba, haka kuma bata saba ba, bakuma tajin zata iya jurewa kallon da yake mata, saboda hakan baƙon yanayi ne awajenta, wanda kuma sanadinsa ya sa takejin kaman zata shi
ɗ
e, kyawawan idanunta dake cike da ƙwalla ta
lumshe.
hakanne kuma ya bawa hawayen dake cikin idanunta daman sauƙawo kan fuskarta, batare kuma da ta shiryawa hakan ba.
Ganin hawaye na sauƙa akan fuskarta ne yasa akasalance ya lumshe idanunsa, ahankali yakejin wani sassanyan yanayi
na shiga jikinsa.
akaron farko kenan kusan sama da 7 years da zuciyarsa ta fara kwa
ɗ
aita masa riƙe hannunta, wanda kuma tunanin nasa yayi daidai da abun da ke cikin zuciyarsa.
Ahankali cikin yanayin sanyi ya
ɗ
aura hannunsa akan nata hannun da ta
ɗ
aura
bisa saman kyakkyawar fuskarsa.
Ha
ɗ
ewar hannun nasu waje
ɗ
aya kuwa, shi ya sanya shi lumshe idanunsa tare da jan wani dogon numfashi.
Itama Laylerh jin sauƙan hannunsa akan nata ne yasa ta lumshe idanunta, wanda eye lashes
ɗ
in samansu ke
ɗ
auke da danshi
n hawaye.
Take kuwa lokaci
ɗ
aya wani irin zazzafan yanayi ya soma fusgarta, tabbas shi
ɗ
in kawai takeji yana yawo acikin jikinta.
Haƙiƙa hakan ya zame musu yanayi na musamman, kuma yanayin farko da ya fi komai da
ɗ
i acikin yanayin rayuwarsu.
Kamar k
uma yanda sassanyar iska me dadi ke hura duk wani ƙofar gashi na jikinsa, haka itama ya kasance takeji acikin jikinta, sanadin hakan yasa yanayinta yaso fin nasa yanayin ƙarfi, dan wani irin diffrent feeling takeji akansa, wanda cikin mintuna ka
ɗ
an yake
neman fitar da ita daga duniyar tunaninta.
*LAYLERH!!.*
Abbou Jaheed da kusan mintunansa 10 da shigowarsa cikin
ɗ
akin ya ƙira sunanta da wata irin kakkausar murya, kasancewar tun shigowarsa ya zubawa gaba
ɗ
ayansu idanu yana kallonsu.
Tamkar sauƙan guduma atsakar kanta, haka taji sautin muryar Abbou Acikin kunnenta, lokaci
ɗ
aya gabanta yayi wani irin fa
ɗ
uwa, yayinda ƙirjinta ya soma dukan uku uku, cikin hanzari ha
ɗ
i da zallan tsoro ta ture kan M.jay
ɗ
in wanda ta
ɗ
aura bisa kan cinyar
ta, ahankali ta
ɗ
an soma ja da baya, tare da zubawa Abbou Jaheed dake tsaye abakin ƙofar shigowa
ɗ
akin idanunta wanda suka firfito waje saboda tsoro.
Shi
ɗ
inma Abbou Jaheed
ɗ
in kallonta yake, saidai wani abun mamaki babu alaman wasa ko murmushi akan
fuskarsa.
Ganin hakan kuwa shiya ƙara tsorata zuciyarta, cikin hanzari ta diro daga kan gadon tare dayin ƙasa da kanta, dan batasan me zata cewa Abbou Jaheed
ɗ
in ba.
Lura da hakan da Abbou Jaheed din yayi ne, yasa shi sake ha
ɗ
e fuska cikin mur
yarsa da bata
ɗ
auke da alaman wasa yace.
"Da nace ki ƙirashi, hakan na nufin kizo ki zauna ne?."
Cikin tsoro ta soma girgiza kanta, take duk jikinta ya
ɗ
au rawa, cikin sanyin murya tace.
" Kayi haƙuri Abbou ƙin tashi yayi shine na tas
he shi, kuma ma jini na gani ajikinsa shi yasa na hau, amma bazan sake ba......."
"Ya isa!." Abbou ya fa
ɗ
i haka ta hanyar katseta daga maganan nata, fuskarsa kwata kwata babu alaman walwala.
"Zoki wuce!." Ya fa
ɗ
i hakan cikin kaurara murya tare
dayi mata nuni da ƙofar fita daga cikin
ɗ
akin.
Ganin yanda Abbou ya tsume ne yasa taji gabanta ya fa
ɗ
i, saboda akaron farko kenan da taga Abbou Jaheed
ɗ
in yayi mata magana cikin tsawa, domin kuwa tasan hakan ba al'adarsa bace, ji tayi gaba
ɗ
ay
a jikinta yayi sanyi, hakanne yasa hawaye taruwa acikin idanunta, kasancewar dama ita gwanace wajen saurin kuka.
Cikin hanzari tazo ta ra
ɓ
a ta gefen Abbou Jaheed din ta wuce, duk kuwa da yanda zuciyarta ke ƙara kwa
ɗ
aita mata son sake kallon M.jay
ɗ
in,
amma tsoro da fargaba sun hanata haka ta fice daga
ɗ
akin.
Jin alaman fitanta daga cikin
ɗ
akinne yasa Maleek dake kwance maida idanunsa ya lumshe.
*"Maleek"*
Abbou Jaheed dake tsaye ya ƙira sunansa.
Batare da ya bu
ɗ
e idanu ko mots
a jikinsa ba yace. "Na'am!!."
Idanu Abbou Jaheed ya zuba masa, tare da ƙarasowa cikin
ɗ
akin, kallon tattoo
ɗ
in dake jikin Maleek
ɗ
in yayi, tare da girgiza kansa, kana ya maida dubansa zuwa ga bedsheet
ɗ
in da Maleek
ɗ
in ke kwance akai, wanda ke
ɗ
auk
e da
ɗ
an
ɗ
igo
ɗ
igon jini, cikin yanayin dake
ɗ
auke da
ɗ
an mamaki yace.
"Jinin meye wannan ajikin bedsheet
ɗ
inka?"
Jin tambayan da Abbou Jaheed
ɗ
in yayi masane ya sashi
ɗ
an bu
ɗ
e idanunsa, tare da kallon gefensa inda
ɗ
igo
ɗ
igo
n jini ya
ɓ
ata, hannunsa yakai kan cikinsa tare da
ɗ
an shafa saman ciwonsa, wanda yakejin yana
ɗ
anyi masa zafi ka
ɗ
an ka
ɗ
an, koda ya
ɗ
ago hannun nasa jini ya gani anan jikin tafin hannunsa, wanda hakan ke nuna masa cewa jinin daga ciwonsa yake fitowa, ah
ankali ya maida idanunsa ya rufe, saboda baisan dame zai amsa tambayar da Abbou'n yayi masa ba.
Ganin yayi shiru ne yasa Abbou Jaheed zuba masa ido, aransa yana me mamakin hali irin nasa, sam baidamu da kansa ba bare kuma lafiyar jikinsa, wata irin ra
yuwa yake ta ko oho, banda taurin zuciya da miskilancin tsiya ba abun da ya iya, kullum sai yayi ta abu kaman Jarumi, bayan kuma azahirance ba hakan yake ba.
Sake dubansa Abbou Jaheed
ɗ
in yayi da kyau, domin hakanan jikinsa ya basa cewa kamar Maleek
ɗ
in b
a adaidai yake ba, kasancewar bai ta
ɓ
a ganinsa acikin irin wannan yanayin ba.
Take wani sabon tunani yaso
ɗ
arsuwa acikin ran Abbou Jaheed
ɗ
in, amma sanin da yayi cewa
ɗ
an nasa baya shaye shaye yasa shi kawar da wannan tunanin acikin ransa, domin ayanzu s
am bayason abun da zai kawowa zuciyarsa, da tunaninsa kokwanto.
Ɗ
an gƴara tsayuwarsa yayi, cikin kulawa ya dubi Maleek din agajarce yace.
"Kasameni a falo by 8:00 am."
Kansa kawai ya iya jinjinawa Abbou'n, saboda har zuwa yanzu bai fara
jin kansa adaidai ba, duk