Showing 72001 words to 75000 words out of 244674 words
ne?" Yayi mata tambayar yana mai sake maeda kansa ga wayarsa.
"Akwai mutane yanzu Hajiyan ma suka haura sama, aƙirawo maka ita ne?" Larai ta fa
ɗ
a.
Kai ya girgiza a
laman "A'a."
Ganin hakanne kuwa yasa Larae miƙewa tsaye ta koma kitchine,
ɗ
an madaidaicin tray ta
ɗ
auko wanda yake
ɗ
auke da
ɗ
an ƙaramin cup asamansa, da kuma bottle water me sanyi, sai kuma kwalin juice
ɗ
in exotic.
Ƙ
arasowa gabansa tayi tare d
a
ɗ
aura
ɗ
an ƙaramin tray
ɗ
in anan kan saman table
ɗ
in dake gabansa.
koda ta kammala zuba masa juice
ɗ
in acikin cup, juyawa tayi tare da soma ƙoƙarin barin falon, ganin hakane yasashi
ɗ
anyin gyaran murya, cikin nutsuwa yace.
"Please kimin magana da Layl
erh mana."
Jin Abun daya fa
ɗ
a ne yasata jinjina kai kana kuma cikin sauri tace.
"To."
Juyawa tayi kaitsaye ta nufi hanyar
ɗ
akin Laylerh'n.
Kwance take akan
ɗ
an madaidaicin gadon daya kasance mallakinta, yayinda kyawawan idanunta wanda sukayi ja ka
na suka disashe saboda kukan da tayi suke alumshe, hakan yasa yanayinta yayi kamar na me bacci.
Ajiyar zucia take sauƙewa akai kai, yayinda kuma har yanzu numfashi da kuma bugun zuciarta suka kasa daidaita, ita kanta batasan dame zata fassara yanayin da t
akejin kanta aciki ba, saboda kwata kwata bata cikin mood me da
ɗ
i.
Duk kuwa da irin yanayin da takejin kanta aciki, hakan bai hanata wasa ha
ɗ
i da murza zoben dake sanye a yatsar hannunta ba, saboda hakan ya zame mata kamar
ɗ
abi'a, matuƙar ta samu kanta ac
ikin yanayi na damuwa ko farinciki, sometimes takan samun kanta tana wasa da zoben nata, sanadin hakan kuwa yana sawa taji sanyi aranta.
Kasancewar batayi nisa acikin tunanin nata bane yasa ta jiyo knocking ƙofar
ɗ
akin nata da akeyi.
Idanunta wanda suk
ayi luhu luhu ta bude tare da zubawa ƙofar shigowa
ɗ
akin idanu, saboda bata tsammanin ƙiran kowa adaidai wannan lokacin..
"Laylerh!."
Larae dake tsaye abakin ƙofar, tana knocking ta ƙira sunan Laylerh'n tana me sake ƙonƙwasa ƙofar.
Jin muryar Lara
e ne yasata sauƙe ajiyar zuciya, ahankali cikin amon sautin Muryarta da baya fita sosai tace.
"Yes come in."
Larae dake waje kuwa kwata kwata batama ji abun da Laylerhn ta fa
ɗ
a ba, azatonta ma bacci Laylerhn take, tunanin hakanne kuwa yasa ta cigaba
da ƙonƙwasa ƙofar.
Ganin Larae'n bata daina knocking ƙofar bane yasa ta
ɗ
an lumshe idanunta, ahankali ta tatashi zaune, tare da zuro da kyawawan ƙafafunta ƙasa daga kan gadon.
Miƙewa tsaye tayi tare da nufar jikin ƙofar
ɗ
akin, dan tasan idan bata bu
ɗ
e ƙ
ofar ba larae ba zata ta
ɓ
a daina knocking door
ɗ
in ba.
Ahankali ta murda handle
ɗ
in ƙofar, wanda yasa take ƙofar ta bu
ɗ
e.
Ƙ
oƙarin daidaita nutsuwarta tayi, kana cikin yanayin sanyi tace.
"Inna Larae ashe kece kike bugun ƙofa."
Murmushi Larae tayi tare
da cewa. "Eh wallahi nice, dama baƙo kikayi afalo shine yace na ƙiraki."
Jin ance wae tayi baƙone yasa ta
ɗ
an zaro idanunta waje, cikin yanayin mamaki tace. "Ni! Baƙo kuma?"
"Eh" Larae tabata amsa ataƙaice tare da juyawa tabar wajen.
Ganin larai'n
tatafi ne yasata
ɗ
an lumshe idanunta, tare da juyawa ta koma cikin
ɗ
akin, direct gaban dressing mirror ta ƙarasa tare da
ɗ
an tsayawa ta shiga duba kanta.
Riga da sket
ɗ
in atamfa ne ajikinta, wanda akayi masa
ɗ
inkin 8 pieces, yanayin yanda akayi tsarin
ɗ
inkin ne kuma yasa hips
ɗ
inta wanda akullum suke ƙara fasowa suka bayyana, rigar atamfar kuwa da ta kasance fitted sosai ta kama jikinta, yanayin yanda rigartata ta kamata ne yasa shape
ɗ
in lafeffen cikinta bayyana, baƙaramin kyau kuwa kayan yayi mata ba,
kasancewar tana da body structure me kyau.
Rashin sanin baƙon dake ƙiran nata ne yasata ƙarasawa gaban drawer'nta, ta ciro wani
ɗ
an madaidaicin chiffon vail wanda aka ƙawata jikinsa da adon manyan duwatsun stones.
Yafa gyalen tayi akanta, wanda hakan y
asa tsawon gyalen ya sauƙo zuwa iyaka guiwar hannunta.
batare da ta tsaya sa takalmi ba, kaitsaye ta nufi falon, zuciyarta
ɗ
auke da mamakin saƙon ƙiran daya sameta, dan kwata kwata batakawo cewar adae dae wannan lokacin wani zaezo nemanta ba.
Takun f
arko na shigarta cikin falon idanunta suka sauƙa akansa.
Zaune yake akan kujeran dake facing part
ɗ
inta, yayinda wayarsa ke riƙe ahannunsa yana dannawa, gefe guda kuwa cup
ɗ
in juice ne ke riƙe ahannunsa yana sipping ka
ɗ
an ka
ɗ
an.
Ganin Najeeb
ɗ
inne yasata
tsayawa cak daga tafiyan da take, tare dayin ƙasa sa kanta, lokaci
ɗ
aya ta soma wasa sa yatsun hannunta.
Najeeb kuwa jin alamun shigowar mutum cikin falonne ya sashi
ɗ
ago da kansa, take ya sauƙe idanunsa akan kyakkyawar fuskarta.
Lokaci
ɗ
aya yaji wan
i iska me sanyi ya shigesa, wanda ya sashi lumshe idanunsa tare kuma da bu
ɗ
esu alokaci guda, sake dubanta yayi ha
ɗ
e da soma yawo da idanunsa akanta, yana me kallonta tun daga ƙasa har zuwa kan fuskarta.
Sosai yaga shigar atamfar jikin nata ya mata kyau, w
anda hakan yasashi kasa
ɗ
auke idanunsa akanta.
"You look so beautyful!."
Yafa
ɗ
a in a slowly voice batare da ya bayyana sautin muryarsa ba.
Laylerh kuwa da kanta ke ƙasa, ahankali ta
ɗ
an bu
ɗ
e idanunta, yayinda ta samu kanta da kasa
ɗ
ago kae ta kallesh
i, dan hakanan taji wani irin nauyin sa ya cika idanunta, sau dayawa takanyi mamakin yanda take samun kanta dajin nauyinsa, bayan haka kuwa batajin komae adangane dashi, domin gabaki
ɗ
aya feelings
ɗ
inta akan mutum
ɗ
aya ne, wato *M.Jay* domin tasa aranta
cewa shi
ɗ
in na musamman ne, saboda ako da yaushe brain
ɗ
inta jigila take wajen kai da kawowan tunaninsa.
Sakeyin ƙasa da kanta tayi, dan taji ajikinta cewar Najeeb din kallonta yake, duk da kuwa cewar bata ganinsa, amma taji ajikinta cewa idanunsa na yawo
akanta.
Sanin halinsa na kallon ƙurulla ne yasa cikin yanayin sanyi ta ƙaraso cikin falon.
Kusa da kujeran da yake kai ta ƙarasa, ahankali ta
ɗ
an durƙusa akan guiwowinta, batare da ta yarda ta
ɗ
ago kanta ba tace.
"In kwana.!"
Jin amon sautin muryarta n
e yasa shi lumshe idanunsa, lokaci
ɗ
aya yaji wani irin nutsuwa ya sauƙar masa, ha
ɗ
e da zazzafan shauƙinta.
Cikin son daidaita nutsuwa da kuma muryarsa yace.
"Kafun gaisuwa kyakkyar fuskarki nakeson gani, saboda nayi kewarta sosai, please ki
ɗ
ago ki kal
leni!."
Yanayin yanda ya kai ƙarshen maganan nasa da wata irin tone ne yasa Laylerh ta sake ƙasa da kanta, domin har acikin zuciyarta batason irin kashe murya da kuma kallon da Najeeb
ɗ
in keyi mata.
Ganin taƙi
ɗ
ago da kan nata ne yasa shi tashi tsaye, t
are da ƙarasowa inda take, ahankali ya durƙusa akan guiwowinsa kamar yanda tayi, hakanne da yayine kuwa yasa suka ƙara samun kusanci da juna.
Ganinsa da tayi haka agabanta batare dayin zato ko tsammani ba ne yasata
ɗ
an waro manya manyan idanunta waje, cik
in yanayin mamaki, da kuma muryarta dake
ɗ
auke da shagwa
ɓ
a tace.
"Meye haka, ae bance bazan
ɗ
ago da kaena
ɗ
in ba." tafa
ɗ
i maganar asangarce.
Murmushin daya bayyana fararen haƙwaransa yayi, cikin son kwaikwayon salo irin nata yace.
"Basai kin
ɗ
ago ba
ma ae tunda dai gani nazo kusa dake."
Jin amon muryartasa, da kuma yanda yayi maganar ne yasata
ɗ
agowa ta kalleshi, hakan kuwa shiya bawa idanunta daman fa
ɗ
awa cikin nasa, ganin irin kallon da yake mata yasa, cikin sauri tayi ƙasa da kanta, tare kuma da
sake turo
ɗ
an ƙaramin bakinta gaba.
"Why bazaki iya jurewa kallona ba? ko kunyana kike ji?."
Ya fa
ɗ
i maganar yana me kallon yanda take wasa da ƴan yatsun hannunta.
Shiru tayi ta kasa amsa masa, domin ahaƙiƙanin gaskia bata da amsar da zata bashi.
Ras
hin ganin ring
ɗ
in da ya bata da yayi ne, ya sashi zubawa ƴan yatsun hannunta ido. ahankali ya sauƙe idanunsa akan ring
ɗ
in da ya zame mata tamkar rai da rayuwa.
*"L.M"* ya maimaita sunna haruffan dake jikin zoben, wanda har yau kalmomi biyun sun tsaya
masa arai, aduk sanda ko yaso yin tunani dangane da kalmomi biyun sai yaji kansa ya kulle.
Rumtse idanunsa yayi, sakamakon yansa yaji wani zafi zuciyarsa.
Baisan meyasa zuciyarsa ta kasa yarda da zoben dake hannunta'n ba, saboda aduk sanda ya kalli zoben
ahannunta sai yaji wani abu na daban azuciyarsa, domin yayi imani cewar zoben bawae nahaka kawai ko kuma na ado bane, tabbas zoben alƙawari ne, alƙawari me matuƙar girma, wanda kuma iya asalin mamallakin zoben ne yasan asalin alƙawarin, wanda aka
ɓ
oye ba
ason bayyanarwa.
Jin zuciyarsa na ƙoƙarin gaya masa wani abu na dabanne yasa, ahankali yakai hannunsa kan fuskarta tare da
ɗ
an
ɗ
ago ha
ɓ
arta.
Take kuwa full face dinta ya bayyana.
Ƴ
an ƙananan la
ɓɓ
an bakinta masu launin ja ya zubawa ido, lokaci
ɗ
aya ya
ha
ɗ
iyi wani yawu mai
ɗ
auke da matsanancin sha'awa.
Hucin numfashinta daya daki kan fuskarsa ne yasashi lumshe idanunsa, take kuma yaji wani irin feeling
ɗ
inta na shiga jikinsa, yanayin yanda suka samu kusanci sosai ne, ya sashi ji ajikinsa ba abun dayake
kwa
ɗ
ayi kamar kissing kyawawan la
ɓɓ
anta, sauƙe mata idanunsa yayi yana me ƙarewa beauty face
ɗ
inta kallo, yayinda yakejin wani irin hot feeling ajikinsa.
Laylerh kuwa da gaba
ɗ
aya yanayin ya zame mata baƙo, ganin ya zubawa lips
ɗ
inta ido ne yasa tayi ƙ
asa da idanunta.
Lokaci
ɗ
aya taji zuciyarta ta karye, sanyi ha
ɗ
i da zazzafar shauƙin Maleek dake kwance acikin zuciyarta ne suka motsa.
Tabbas zata so ace ayanzu shine agabanta haka ba Najeeb ba, zataso ace shine akusa da ita, tana shaƙan dadda
ɗ
an ƙamshi
n turarensa dake matuƙar narkar mata da zuciya, zataso ace ta acikin fitinannun kyawawan idanunsa ta jefa nata idanun, yayinda idanunta zasuyi yawo acikin beautyful eye balls dinsa, wanda ganinsu ke haifar mata da matsanancin kasala.
Lokaci
ɗ
aya taji gaba
ɗ
aya jikinta ya sake, sanadin hakan kuwa yasa ta lumshe idanunta, wandake cike da masifaffen shauƙin Maleek.
Najeeb kuwa har yanzu ya kasa
ɗ
auke idanunsa akanta.
feelings dinta yakeji sosai, wanda hakan yasa yake jin kamar yayi hugging dinta, ayanay
in yanda yakejin kansa yasan cewa idan suka ci gaba da kasancewa ahaka, lallai zai iya hugging
ɗ
inta kowani lokaci, hakanne ko ya sashi miƙewa tsaye, anutse ya zauna akan kujeran dake gefenta.
Ahankali ya
ɗ
aura hannayensa akan kafa
ɗ
unta tare da
ɗ
agota ya
zaunar da ita akusa da shi, sanadin hakan har arms
ɗ
insu na gogan juna.
"Laylerh.!"
Yaƙira sunanta da muryarsa wanda ta koma can ƙasan maƙoshi.
Ƙ
iran sunan nata ne yasata bude idanunta ahankali, kana cikin sanyin murya ta, amsa masa.
Ɗ
an gyaran za
mansa yayi tare da juyowa ya fuskanceta.
Tabbas so yake ta fahimci kalamansa, ayanzu so yake ta gane manufa da kuma hujjarsa, duk da cewar bayason bayyana mata irin fa
ɗ
uwar gaban da yakeji.
Ahankali ya kamo hannunta ya riƙe acikin nasa,
cikin sanyin mur
ya yace.
"Inasonki Laylerh, bansan da yaushe soyayyarki ta shigeni da yawa har haka ba, duk da kasancewar tun aganin farko da nayi miki naji ajikina cewa lallai zamu rayu tare, har yanzu kuwa inaji ajikina cewar lallai zaki rayu aƙarƙashin inuwata."
Ajiy
ar zuciya ya sauƙe, wanda yasa ya
ɗ
an tsagaita da maganar, hannunta dake cikin nasa ya kuma riƙewa.
Cikin son gamsar da kansa ha
ɗ
e da kawar da tunanin dake cikin zuciyarsa yace.
"Nasan cewa aurena dake ha
ɗ
in Allah ne, amma daga wani
ɓ
angare na zuciyata,
ina yawanjin fa
ɗ
uwar gaba, tare kuma da fargaba, inaji ajikina tamkar wani abu zaimin shamaƙi, wanda zai hana zuciyata samun nutsuwa, lallai ina hango wani ƙalubale wanda nasan zuciyata bazata iya jurewa ba, saboda haka nayiwa Abbou Jaheed magana ya kuma
dawo da lokacin auren mu kusa, Insha Allah nanda sati 1 zaki zama mallakina tawa halak malak, matata ta har abada, dan hakan ne ka
ɗ
ai zai gusar min da fargaban dake sukan zuciyata akowacce rana, ina da kishi Laylerh, kishi kuma matsanancin, saboda haka ban
a fata wani ya shigo cikin rayuwarki."
Wani irin dummm da taji acikin kunnenta ne yasa ta
ɗ
ago kai ta kalleshi.
"Nanda sati
ɗ
aya zaki zama mallakina, matata ta har abada.!"
Sune kalmomin da taji sun daki zuciya da kuma dodon kunnenta, haƙiƙa har yanz
u takasa yarda da kuma tantancewar wai zata zamo mata ga Najeeb, saboda har yanzu bata samu wani ƙwaƙƙwaran gamsuwa azuciyarta dangane da hakan ba, bugun zuciya da shigar numfashinta duk batare dashi suke tafiya ba, haka zalika babu ko
ɗ
igon dangar takars
a dake yawo acikin jininta, bazata ce tanasonshi ba, haka zalika kuma baza tace tana ƙinsa ba, tabbas ta yarda cewa koda ace shidin yana daga cikin littafin ƙaddaranta, to baikasance ababi me tasiri ba, domin zuciya da tunaninta kwata kwata ba'akansa suke
ba.
Idanunta dake neman kawo ƙwalla ta lumshe tare da zare hannayenta dake cikin nasa, ahankali ta kawar da kanta gefe, dan karon farko kenan da taji wani abu me kama da ƙuna na yawo acikin ƙirjinta.
Najeeb kuwa ganin ta zare hannunta daga cikin nasa n
e yasashi jin zuciyarsa tayi wani iri, the first time kenan daya fara tunanin cewa Soyayyar sa bata shiga zuciyar ta ba.
"Idan kuwa har dagaske ne babu soyayyar sa azuciyar Laylerh, to waye kenan take so?. "
Yayiwa kansa tambayar da bashi da amsarta.
Saurin girgiza kansa yayi domin bashi da lokacin da zaiyi wani dogon tunani, yanayin yanda yaga canjawar mood
ɗ
inta lokaci
ɗ
aya ne yasashi jin duk wani confidence
ɗ
insa na zama very low.
Ahankali ya tura hannayensa cikin aljihun wandonsa, bandir din fara
ren ƴan dubu dubu
ɗ
auri biyu ya ciro daga cikin aljihun nasa, wanda aƙalla zasu kai 100k, kasancewar kowani bandir
ɗ
aya na kudin 50k ne.
Sake kamo hannayenta yayi akaro na biyu, ya
ɗ
aura mata ku
ɗ
in akan tafukan hannunta.
Cikin muryarsa da tayi sanyi yace
. "Gashi kiyi amfani dasu, idan kuma kina da buƙatar ƙari ko wani abu na daban ki sanar dani."
Ɗ
an tsagaitawa da maganar tasa yayi, tare da sake sanya hannunsa acikin aljihun wandonsa, waya ƙiran iphone 11 ya ciro, tare da
ɗ
aura mata wayar akan cinyarta
, ahankali ya sanya hannayensa ya juyo da fuskarta,
ɗ
an ranƙwafowa yayi, tare da kissing forehead
ɗ
inta, cikin sanyin murya da ha
ɗ
e da mood
ɗ
insa daya sanja lokaci
ɗ
aya yace.
"Please ki kulamin da kanki."
Miƙewa tsaye yayi batare da ya sake duban yan
ayin fuskarta ba kaitsaye ya juya ya nufi hanyar fita daga cikin falon. da idanunta wanda suka ciko da ƙwalla ta bisa da kallo har ya fice daga cikin falon.
Maida idanun nata tayi ta lumshe tare da sauƙe wata irin ajiyar zuciya.
Duk yanda taso ga tsaida
hawayen dake cikin idanunta kasawa tayi, dole saida suka sauƙa akan fuskarta.
Ku
ɗ
i da kuma wayar daya ajiye mata takalla, hakanne yasa taji zuciyarta ta ƙara karyewa, haƙiƙa so take tayi kuka sosai ko zataji sukunin abun dake addabar zuciyarta.
Kudi d
a kuma wayan daya bata ta
ɗ
auka asanyaye ta wuce
ɗ
akinta.
Tana shiga cikin
ɗ
akin nata kuwa anan kan gado ta zube tare da watsar da kudin harma da wayar.
Fashewa tayi da wani irin marayan kuka, kukan da ita kanta batasan dalilinsa ba, kukan da tarasa mad
ogara da kuma dalilin yinsa, kana kuma kukan dake fallasa asiri dakuma sirrin zuciyarta, kukane me
ɗ
auke da yanayin yarinta, damuwa, ha
ɗ
e kuma da ƙunan zuciya.
Haka kuwa tasha kukanta ta ƙoshi har bacci
ɓ
arawo ya
ɗ
auketa, wanda kuma ko acikin baccin nata
sheshsheƙan kuka ta dinga sakewa.
3:30 pm. Daidai jirginsu ya sauƙa anan cikin airport din Nnamdi azikwe international airport.
Abbou Jaheed dake tsaye ajikin motarsa hango
ɗ
an uwan nasa wato Abbou Kareem da kuma matarsa Oum Aisha da yayine yasashi fa
ɗ
a
ɗ
a fari'ar dake kwance akan fuskarsa, cikin matsanancin farinciki ya ƙarasa garesu.
Rungume Abbou Kareem din yayi cike da tsananin murna shima Abbou Kareem
ɗ
in ya rungeme
ɗ
an uwan nasa, domin kuwa yanzu kusan shakararsu 1 kenan basu ha
ɗ
u ba, duk da kasan
cewar ma Abbou Jaheed
ɗ
in na kaiwa
ɗ
an uwan nasa ziyara lokaci zuwa lokaci.
Bayan sun gama murnar ganin junane cikin farinciki Abbou Jaheed ya dubi Oum Aysha dake ta faman sakin murmushi, dan zuciyarta acike take da nisha
ɗ
in zuwa ƙasarta