Showing 66001 words to 69000 words out of 244674 words

Chapter 23 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

arayuwarta tanason mutum mai tausayin na ƙasa dashi, ha

ɗ

e da mutum mai taimakon mutane masu rauni.

Tana gama daidaita zamanta ta jawo m

urfin motar ta rufe, ahankali ta maida idanunta ta rufe, tare da sauƙe ajiyar zuciya, haka takejin wani irin dadda

ɗ

an sanyi na ratsa duk jikinta, yayinda sabon shauƙin sa ke ratsa zuciya da ƙwaƙwalwarta, sanadin hakanne kuma yasa duk taji kasala ya sauƙa

r mata.

Sanin cewa baya kusa da ita ne yasa idanunta suka cika da tsumayin ganinsa.

Sanyi da kuma tsananin shauƙin dake ratsata ne yasa taji ajikinta cewa, "Inama da ace shine azaune akusa da ita ba Najeeba ba, inama da ace shine ke bu

ɗ

e baki

yana mata magana kamar yanda Najeeb ke mata, ina ma da ace shine keyi mata irin kallon da Najeeb ke mata." tabbas da ace zai zamanto gaba

ɗ

aya duniyarta da har abada ta kasance acikin farinciki, kyawawan idanunsa ne suka shiga yi mata gizo aciki na idanun

, lokaci

ɗ

aya ta saki sahirtaccen murmushin daya ƙarawa fuskarta kyau, tabbas tanason komai nasa, musamman ma yanayin cikin kyawawan idanunsa, jajayen la

ɓɓ

ansa, da kuma lafiyayyen sajen dake kwance akan ƙuncinsa, tabbas yana da tsari me matuƙar burgewa, w

anda ako da yaushe yakesawa taji tana matuƙar son kallonsa, saidai kuma awani sashi na zuciyarta, shi

ɗ

in ya kasance kamar wani abun tsorone agareta.

Najeeb dake ƙoƙarin murza steering motar ne, ya zuba mata idanu cike da mamakin yanda yaga murmushi bayy

ane akan fuskarta, kasancewarsa mai saurin fahimtar yanayi da kuma halayyar

ɗ

an adam ne yasa shi gane cewar tanajin da

ɗ

in tunanin da takeyi, duk da cewar baisan tunanin me take ba, amma kwata kwata bayason katseta daga yanayin nata, saboda murmushin da tay

i ya matuƙar ƙarawa fuskarta kyau.

Ahankali ya murzawa motar key ha

ɗ

e dayin reverse, kaitsaye ya fice daga farfajiyan shoprite

ɗ

in, cike da ƙwarewa ya cilla motar tashi kan titi. wanda kuma sanadin hakanne ya sa Laylerh dawowa cikin hankalin

ta.

Ganin da yayi ta bude idanunta ne yasa shi cewa.

"Tunanin mekikeyi haka da ya miki dadi har kike murmushi?"

Idanunta ta

ɗ

an lumshe, saboda kwata kwata bata ta

ɓ

a tunanin cewa zai tambayeta game da tunanin da takeyi

ɗ

in ba, mekenan z

ata ce masa? tace masa tunanin Ya M.jay

ɗ

inta take, ko kuwa ta fa

ɗ

a masa cewa tafara zargin kanta da cewar idan abun da takeji acikin zuciarta, shi ake ƙira So, to ta fara son Ya.M.jay.?

kanta ta

ɗ

an girgiza, domin ita kanta bata yarda da cewar son Ya M.Ja

y din take ba, saboda kwata kwata ma batasan ya ake gane haƙiƙanin so na gaskiya ba.

Ganin tayi shiru ne yasa shi share maganar, saboda bayason matsa mata akan abun da take

ɓ

oyewa acikin zuciyarta, kansa ya

ɗ

an girgiza tare da sakin wani murmush

i me

ɗ

auke da ma'anoni daban daban, kana kuma cikin nutsuwa yaci gaba da tuƙinsa, yayinda kuma kusan rabin hankalinsa ya maidashi zuwa gareta.

Ganin tana hammane yasashi gane cewar bacci takeji, hakanne yasa shi ƙara gudun motar tasa, sai gashi ku

wa cikin mintuna ƙalilan sun iso gida.

Laylerh da bacci ya soma

ɗ

aukarta jin tsayuwar motar da kuma ƙaran horn ne yasa ta bu

ɗ

e idanunta, ganin su a ƙofar gida ne yasata sauƙe ajiyar zuciya, domin dama duk jin kanta take atakure.

Ƙ

aran horn din motar

nasu ne kuwa yasa maigadi tahowa cikin hanzari ya wangale musu gate din, anutse ya tura hancin motar nasa ciki, sai kuma da ya ƙarasa babban parking space

ɗ

in gidan sannan ya daidaita parking

ɗ

in motar.

Ɗ

agowa yayi ya kalleta cikin sigar tsokana yace.

"Miss sleep wakeup mun iso gida."



Jin abun daya fa

ɗ

ane yasa ta

ɗ

an sake ware idanunta, tare da turo

ɗ

an ƙaramin bakinta gaba, cikin yanayin shagwa

ɓ

an da batasan tanayi ba tace. "Nifa ba bacci nakeyi ba." Murmushin daya bayyana fararen ha

ƙ

waransa yayi, cikin yin ƙasa da murya yace. "Really?."

Kai ta jinjina masa alaman ''Eh." Idanunsa ya

ɗ

an lumshe saboda sosai yanayin shagwa

ɓ

an nata ya burgesa.

Ganin yanda ya zuba mata idone yasa ahankali ta soma ƙoƙarin bu

ɗ

e murfin motar.

Akasalance yaƙira sunanta cikin wani irin murya, wanda jin amo da kuma sautin fitar muryar tasa ne yasata dakatawa, daga fitan da take ƙoƙarin yi tare da juyowa ta kalleshi.

Ganin ta juyo garesa ne yasa shi tura hannunsa acikin aljihun wandonsa, inda

ya ciro wani ha

ɗ

a

ɗɗ

en

ɗ

an ƙaramin box me masifar kyau, irin dai box

ɗ

innan da ake sanya zobe ko sarƙa aciki, sosai aka ƙawata jikinsa, wanda kuma hakan alama ne dake nuna cewar zobe ko sarkan dake cikinsa me tsadane sosai, ahankali ya bu

ɗ

e murfin box

ɗ

in w

anda hakan yabawa ha

ɗ

a

ɗɗ

en diamond ring

ɗ

in dake ciki daman bayyana, ring ne me kyaun gaske wanda aƙalla ku

ɗ

insa zai iya kaiwa 500k, yanayin tsadan zoben da kuma kyaunsa ne, yasa yake wani irin shining, musamman ma duwatsun da akayi masa ado dashi, dan sun

fi komai dake jikinsa

ɗ

aukar hankali, ciro zoben daga ma'ajiyinsa yayi tare da

ɗ

agowa ya kalleta, ganin ta zubawa zoben idanu ne yasa shi

ɗ

an lumshe nasa idanun tare da sauƙe ajiyar zuciya, hannunsa

ɗ

aya ya miƙa mata tare dayi mata alama akan tabashi hannu

nta.

Gane abun dayake nufi ne yasa tayi ƙasa da kanta, tare da soma wasa da ƴan yatsun hannunta, haka takejin kamar bazata iya sa hannunta acikin nasa ba.

Ganin tayi ƙasa da kanta ne yasa cikin wata irin kasallaliyar murya ya sake ƙiran suna

nta.

Awannan karon kam bazata iya jurewa yanda amon muryarsa ke fita ba, gashi kuma duk ta ƙosa ta tafi, hakanne yasa ta miƙa masa hannun nata, kamar yanda ya buƙata.

Sauƙan lallausan fatar hannunta akan nasa ne, yayi sanadiyar miƙewar tsikar

jikinsa, take yaji ƙofofin sadarwar tunaninsa sun tsaya, yayinda taushi da kuma laushin hannunta suka birkita masa tunani lokaci

ɗ

aya suka kuma sauƙar masa da nannauyan kasala, idanunsa da suka

ɗ

an soma marairaicewa ya zubawa kyawawan ƴan yatsun hannunta,

wanda suke

ɗ

auke da shining nails masu kyau, ahankali ya sauƙe ganinsa akan hafa

ɗɗ

en zoben dake sanye cikin ƙaramar ƴar yatsan hannunta wanda aka rubuta, *L.M* asamansa da manyan baƙi.

*L.M* ya maimaita kalman da aka rubuta ajikin zoben, wanda kuma har

uffan da aka rubuta

ɗ

inne suka ƙara ƙawata zoben, ƙurawa zoben idanu yayi, domin kuwa ya tabbatar cewa zoben ba gama gari bane, bakuma irin zoben nanne da ake zuwa super market asaya ba, zobe ne da idan mutum yanaso musamman ake ha

ɗ

a masa a company, kuma

ba ƙaramin ku

ɗ

i zoben ke dashi ba, musamman duba da irin yanayi da kuma tsarin zoben, wanda aƙalla ku

ɗ

insa zai iya kaiwa 1.5 million. Ɗago shanyayyun idanunsa yayi, cikin sanyin murya yace.

"Waya saya miki wannan zoben?." Jin tambayar tasa

ne yasa ta

ɗ

an

ɗ

ago ta kalleshi, sanin cewa bata da amsar da zata bashi shiyasa tayi shiru, domin azahirance itama batasan waya siya ko ya bata zoben ba, saboda itama kawai ganin ring

ɗ

in tayi ahannunta, wanda kuma har yau takasa ciresa daga yatsanta duk d

a kuwa cewar ayanzu ring

ɗ

in ya

ɗ

an matse hannunta.

Ganin tayi shiru ne yasashi sauƙe ajiyar zuciya, lokaci

ɗ

aya yasoma ƙoƙarin yaƙi da mummunan tunanin dake son shiga zuciyarsa, ƴar yatsan hannunta na tsakiya ya kama, ahankali ya zura mata ha

ɗ

a

ɗ

ɗ

en zoben dake hannunsa.

"Happy Engagement!" yafa

ɗ

a adaidai lokacin da yagama zura mata zoben a yatsarta, wanda ya zauna

ɗ

as kana ya kuma ƙarawa hannun nata kyau. "Engagement!." Ta maimaita kalmar acikin zuciyarta, dan kuwa hakanan taji kalma

r tayi mata ban baraƙwai abakinta, gefe guda kuwa yanayin yanda ya riƙe hannunta ne yasa duk taji ta takura, ƙoƙarin janye hannuta daga cikin nasa tayi, saidai yanayin irin riƙon da yayi mata ne yasa bazata iya ƙwace hannun nata ba, har sai in dan kanshi

ya sake mata, kwa

ɓ

e fuska tayi ha

ɗ

e da

ɗ

an karyar da wuyanta gefe, cikin muryarta dake

ɗ

auke da zallan shagwa

ɓ

a tace. "Please ni zanje nayi bacci."

Sassauta riƙon hannun nata yayi, cikin kasalalliyar murya yace.

"Okay please ki kulamin da kanki

sosai, sannan kiyi bacci me da

ɗ

i kinji, good night and sweet dreams my beautyful girl!." ya ƙare maganar yana me kissing

ɗ

in soft hand skin

ɗ

inta.

Cikin sauri ta janye hannunta tare da bu

ɗ

e murfin motar ta fice, batare kuma da ta tsaya sauraran wa

ni abu da zaice ba kaitsaye ta nufi ƙofar babban falon gidan.

Idanunsa da sukayi matuƙar ƙa

ɗ

awa kana sukayi ja ya rumtse, cikin wani irin zafin zuciya da kuma ra

ɗ

a

ɗ

in daya keji ya dunƙule hannayensa tare da naushin glsss

ɗ

in window'n, wanda h

akan yasa gaba

ɗ

aya glass

ɗ

in amsawa, saidai kasancewar glass

ɗ

in me ƙarfin gaskene yasa bai wani fashe wa sosai ba, akaro na farko kenan da tun tsayuwarsa awajen ya zame, inda ya zauna akan guiwowinsa, wanda kusan sama da 40 minute ya

ɗ

auka a tsaye yana j

iran dawowarsu, yanayin yanda yakejin ƙuna acikin ransa ne yasashi dafe ƙirjinsa daidai saitin zuciyarsa dake bugawa, komai kuwa daya faru atsakanin Laylerh da Najeeb din akan idanunsa, amatuƙar zafafe yakejin ƙirjinsa nayi masa suka, yayinda yakejin wani

irin fushi ya cika zuciyarsa, haka yakeji kaman ya tashi yaje ya kakkarya Laylerh'n gida biyu, domin kuwa wani irin haushi da takaicin sune ya cika ƙirjinsa, babbar abun dayake sukan zuciyarsa kuwa shine, yanda yaga Laylerh'n ta miƙawa Najeeb hannunta, ta

bbas ganin da yayi musu yasa gaba

ɗ

aya duniyar ta daina yi masa da

ɗ

i, yayinda baƙin ciki da ƙuna suka maye gurbin nutsuwarsa, bakomai yafi ƙona masa zuciya ba kuwa face kissing hannun Laylerh'n da yaga Najeeb

ɗ

in yayi, wanda hakan ya zamanto tamkar sauƙa

n mashi ne akan ƙahon zuciyarsa, idanunsa ya kuma rumtsewa da ƙarfi, yayinda yakejin kansa na wani irin juyawa, sanadin hakanne kuwa yasa take memories din baya suka soma dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa, wanda hakan ya sashi ƙara birkicewa, kunnuwansa ne suka

soma dawo masa da gunjin kukanta, inda yakejin siririyar muryarta dake cikin matsanancin neman taimako na dukan zuciya da kuma hautsuna masa ƙwaƙwalwa, ahankali yanayin daya wuce ya soma wanzuwa acikin idanunsa, hakan yasa shi jin tamkar alokacinne abun ke

faruwa. Lokaci

ɗ

aya gaba

ɗ

aya jijiyoyin kansa suka amsa da wani irin azababben ciwo, yayinda kuma gashin jikinsa suka mimmiƙe, still kuka da sautin muryarta yakeji suna tashi acikin kunnuwan sa, wanda hakan yasa amatuƙar zauce ya soma buga kansa da jiki

n bango, kwata kwata bayason jin ihun nata dake ƙoƙarin mai dashi mahaukaci, kana kuma bayason ganin moment

ɗ

in daya riga ya wuce acikin idanunsa.

Cikin 10 minute gaba

ɗ

aya ya fita hayyacinsa tare da zaucewa, da ƙyar ya iya tashi ya ƙarasa gaban drawer'n

da anan ciki yake ajiye cocaine

ɗ

insa,

ɗ

e

ɓ

o cocaine

ɗ

in yayi ya zuba akan tiles din dake malale ƙasan

ɗ

akin, kwanciya yayi aƙasan wajen kana cikin yanayin zaucewa ya shiga shaƙan cocaine din azafafe, yanayin yanda yake zuƙanta kaman mahaukaci ne yasa take

hankalinsa ya soma gushewa, sanadin hakanne kuma yasa duk wani tunani dake cikin ransa ya kau, lokaci

ɗ

aya ya samu kansa cikin wata sabuwar duniya.

Ahankali ya bu

ɗ

e idanunsa wanda suka riki

ɗ

e suka sake yin ja, saman

ɗ

akin nasa dayake ganin yana juya masa

ya ƙurawa ido, saboda haka yake gani kamar ba acikin duniya yake ba, cikin abun da bai wuce 14 minute ba ya sake samun kansa cikin wata duniyar, wanda take kama da bacci, suma, da kuma fitar hankali. Idanunsa ne suka rufe yayinda gaba

ɗ

aya jikinsa ya dai

na motsi.

Ɓ

angaren Laylerh kuwa koda ta ƙasara cikin falon, bata iske kowa ba hakan yasa kaitsaye ta wuce

ɗ

akinta, kasancewar amatuƙar gajiye take hakan yasa doguwar rigar dake jikinta kawai ta cire, kana ta wuce toilet ta

ɗ

auro alwala, baccine sosai

ya cika idanunta hakan yasa tana fitowa daga toilet

ɗ

in ta fa

ɗ

a saman gadonta, cike da mayen bacci tayi addu'a, cikin abun da baiwuce mintuna 15 ba kuwa bacci ya

ɗ

auketa.

Najeeb kuwa zuciyarsa cike da tarin tunani ha

ɗ

i da saƙe saƙe kala kala ya wuce

masauƙinsa, babu abun daya tsaya masa arai kamar kalmomi biyun da yagani ajikin zoben dake hannun Laylerh'n, gaba

ɗ

aya zuciyarsa taƙi nutsuwa masa da hakan, baisan meyasa akaron farko yaji fa

ɗ

uwar gaba ta ziyarcesa ba.

haka dai yayita juyi akan gadon, zu

ciyarsa cike da tunani kala kala bacci

ɓ

arawo ya

ɗ

aukesa.

Washegari.

Kasancewar ranan yau takasance ranan weekend, hakan yasa Laylerh koda ta tashi tayi sallan asuba wani sabon bacci ta sake komawa, ba ita ta farka ba kuwa sai kusan 9

am, tun tashinta taji gaba

ɗ

aya gidan nasu ya cika da hayaniyar mutane, kaitsaye toilet ta wuce tayi wanka, koda ta fito mai kawai ta shafa ajikinta sai normal tpowder da ta

ɗ

an murza akan fuskarta, wata doguwar rigan abaya me kyau tasaka ajikinta, tare

da yane kanta da

ɗ

an kwalin kayan, kasancewar tun tashinta takejin cikinta na kukan yunwa ne yasa ta zura takalmin flat shoe aƙafanta, kaitsaye ta nufi falo duk da kuwa kasancewar yau din tun tashinta takejin fa

ɗ

uwar gaba ha

ɗ

e kuma da tsinkewar zuciya na z

iyartarta, sanin cewa bata da makama sai addu'a ne, yasa ta shiga karanro addu'a ha

ɗ

i da ambaton sunan Allah azuciyarta, tunkaro falon da tayine yasa tasoma jiyo

ɗ

an surutan mutane wanda kuma da dukkan alamu Momy ce da ƙawayenta, ƙarasowanta cikin falonne

yasa idanunta suka sauƙa akan wasu ha

ɗ

a

ɗɗ

un akwatunan da suka cike tsakiyan falon, wanda aƙalla yawansu zasu kai goma sha hu

ɗ

u, akwatuna ne different colours masu kyau da kuma burgewa, hakanne yasa ma ta zubawa akwatunan ido.

"Gaskiya Hajiya Suw

aeba kayan aure sunyi kyau Laylerh tayi goshi, saura kuma afara yi mata gyaran amarya, tun da dai biki ya matso kusa."

Ɗ

aya daga cikin ƙawayen Momy tafa

ɗ

a, tana me

ɗ

aga wani tsadadden lace

ɗ

in dake hannunta, wanda yake

ɗ

aya ne daga cikin kayan auren.



Maganganun da ƙawar Momyn ke fa

ɗ

a ne yasa zuciyar Laylerh tayi wani irin bugawa.



(note edit)

1/19/21, 8:13 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting by*

fatymasardauna

*(This book is mainly for those that pay, if you know you di

d'nt pay please don't read it. Here is the account number for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz bank. Whatsapp number 07017879464. )*



*Chapter 20*

Da idanunta da suka cika da ƙ

walla take kallon kayan lefen, lokaci

ɗ

aya taji bugun zuciyarta ya tsananta, yayinda duk wani kuzarin da ya rage mata yayi ƙaura, tabbas tasan da cewar Abbou Jaheed zaiyi mata aure kana kuma abun yana damunta, amma kwata kwata aranta bataji ta gamsu da ha

kan ba sae yanzu, haka kuma tsoron hakan bai

ɗ

arsu acikin rae da zuciyarta ba sae yanzu da taga kayan lefen da suke amatsayin nata, tabbas ganin kayan lefen ya sake karyar mata da zuciya, domin hakan alamace dake nuna cewa aurenta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login