Showing 108001 words to 111000 words out of 244674 words

Chapter 37 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

kisha."

Kamar kuwa dama jira take, har hannunta na rawa wajen kar

ɓ

an goran ruwan takae bakinta.

Alokacin da ruwan y

a shiga maƙoshinta kuwa idanunta ta lumshe tare da sauƙe ajiyar zuciya, sosae tasha ruwan har fiye da rabin goran, kafun ahankali ta janye goran daga bakinta, idanunta ta lumshe ahankali ta maida kanta jikin Oum Ayush.

Cikin abun da bae wuce mintuna ka

ɗ

an

ba kuwa taji wani irin nutsuwa da kuma bacci na zuwar mata, hakanne kuma yasa tasake lafewa ajikin Oum Ayush

ɗ

in.

Abbou Jaheed da gaba

ɗ

aya tausayinta ya cika masa zuciya, ƙarasowa wajen yayi tare dasa hannu ya shafa kanta, cikin kulawa yace. "Laylerh

are you okay?."

Jin muryar Abbou Jaheed

ɗ

inne yasata bu

ɗ

e idanunta, ahankali cikin muryarta da tayi sanyi sosae tace. "Am okay."

Murmushi Abbou Jaheed din yayi, tare da dafa kafa

ɗ

anta, cike da jin da

ɗ

in dawowa hayyacinta da tayi yace.

"Good girl, ki

je ki kwanta kiyi bacci kinji, namiki alƙawarin babu abun da zae sameki."

Kanta ta jinjinawa Abbou Jaheed

ɗ

in alaman to, domin dama ko bai fa

ɗ

a ba, bacci ya fara zuwar mata.

Ganin kuma ta samu nutsuwa ne yasa Abbou Jaheed din juyawa ya koma

ɗ

akinsa, do

min sanin haƙiƙanin abun dake faruwa da Laylerh'n yasa samma babu amfanin tsayawa wani dogon magana.

Kallon babban agogon dake cikin falon Oum Ayush tayi, ganin ƙarfe shabiu harda rabi da tayi ne yasa ta miƙewa tsaye, shafa kan Laylerh'n tayi, cikin kulaw

a tace. "Kije ki kwanta kinji."

Batare da ta jira me Laylerh'n zatace ba kuwa ta juya ta shiga

ɗ

aya daga cikin

ɗ

akunan dake cikin falon.

Ganin kuma duk sun watse ne yasa ahankali ta miƙe tsaye, juyowan da zatayi ne kuma idanunta suka sauƙa akan Najeeb d

ake tsaye ya har

ɗ

e hannayensa akan ƙirjinsa, wanda kuma shi

ɗ

in ma kallonta yake, ha

ɗ

a idanun da sukayi ne yasashi sakar mata murmushi, tare da bu

ɗ

e mata hannayensa alaman tazo garesa.

Babu musu ko tunanin wani abu ahankali kuwa ta shiga takowa inda yake.

*5/January/2021*

1/19/21, 8:28 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Chapter 34*

Ahankali ta shiga takawa zuwa inda yake, yayinda takejin zuciyarta nayi mata wani iri, domin kuwa duk da cewar bata wani cikin nutsuwarta sosae, abun da Maleek

ɗ

in

yayi mata, yasa duk taji jikinta yayi sanyi, yayinda kuma gaba

ɗ

aya rauni ya lullu

ɓ

e ta, domin zuwanta garesa da farko yasa taji cewar ta samu mafaka, saidai kuma turetan da yayi daga jikinnasa, ya

ɓ

ata Duk wani tunaninta, yayinda ya haifarmata da karyewar

zuciya.

Hakanne kuma ya ƙara sa mata tausayin kanta sosae.

Isowarta kusa da Najeeb

ɗ

inne yasa ta lumshe idanunta, dake cike da ruwan hawaye, yayinda ƙiris take jira da za taga Maleek

ɗ

in to da ta fashe masa da kuka, ta yanda zai fahimci abun dake cikin

zuciarta.

Sannan duk da cewar har yanzu tanajin tsoro da kuma fargaba acikin rai da zuciarta, saedae ba tajin cewa ayanxu akwae wani wanda zai rarrasheta sama da Najeeb din, domin shi ka

ɗ

ai ne yake tare da ita ayanzu.

Ganin ta iso kusa dashi ne, yasa aha

nkali ta tsaya da tafiyan da takeyi

ɗ

in, saboda batajin zata iya shiga jikinsa kai tsaye, kamar yanda ya buƙata.

Najeeb kuwa murmushi ya kuma sakewa akaro na barkatai, saboda sam baidamu da rashin shigowa jikin nasa da Laylerh'n batayi ba, domin dama yasa

n cewa ba lallaine tazo gareshi ba.

Ahankali ya

ɗ

an matso kusa da ita, ha

ɗ

e da miƙa mata hannunsa, cikin muryarsa da tayi sanyi sosae yace. "Trust to me Laylerh bazan cutar dake ba, i promise you, idan bakyaso na ta

ɓ

aki, bazan sake ta

ɓ

a ki ba, am sorry nas

aki kuka." yakare maganar yana me ha

ɗ

e hannayensa alaman ban haƙuri.

Jin abun daya fa

ɗ

ane yasa ta bu

ɗ

e idanunta dake alumshe, ahankali ta sauƙe ganinta akan fuskarsa, murmushin da ta gani, kwance akan fuskar nasa ne kuma yasa duk taji zuciyarta ta karye,

take duk saitaji tausayinsa ya kamata, musamman yanayin yanda taga fuskarsa awadace da murmushi, yayi kaman baidamu da abun daya faru

ɗ

in ba, wanda kuma tasan dole ne zaiji ba da

ɗ

i acikin ransa.

Haƙiƙa dayawan lukuta takan tambayan kanta, dangane da soya

yyar da Najeeb

ɗ

in keyi mata, saboda tun bata fahimtar kalan soyayyar tasa, harta fara fahimta, wanda kuma saudayawa takanji ajikinta cewa badon soyayyar Maleek da ya cika zuciyarta ba, tabbas da ta amincewa rayuwa da Najeeb, saboda ko ka

ɗ

an bashi da makus

a, daga kan tsarin halittarsa har zuwa kyawun fuskarsa, komae nasa me kyaune daidai da tsarin da Allah Yayi masa.

Tabbas tausayinsa yayi tasiri acikin zuciarta, hakanne kuma yasa taji cewa ayanzu'n bazata iya ƙin amsa tayinsa ba.

Asanyaye ta

ɗ

aura hannun

ta akan tafin hannunsa da yake miƙo mata.

Sauƙan taushi da kuma lallausar fatar hannunta acikin nasane ya sashi lumshe idanunsa, tare da riƙe hannun nata ƙam.

Murmushi ya

ɗ

anyi, tare da juyawa yana me riƙe da hannunta, suka nufi hanyar fita daga cikin fa

lon.

Ganin kuma yanda gaba

ɗ

aya jikinta ke asanyaye ne yasa shi tafiya ahankali, saboda har yanzu hannunta na cikin nashi.

Kaitsaye part

ɗ

in da aka ware musu na musamman suka nufa, isarsu ƙofar dazai sadasu da falon nasu ne yasa shi sake mata hannu, tare

da bu

ɗ

e musu ƙofar falon suka shiga, maida ƙofar yayi ya rufe ha

ɗ

e da murza mata key.

Lura kuma da rofe ƙofar da yayinne kuwa yasa ƙirjin Laylerh soma wani irin bugawa, a

ɗ

an tsorace ta

ɗ

ago kai ta kalleshi.

Shi

ɗ

inma kallonta yayi, saidai kuma gane ta t

sorata ne yasashi

ɗ

an girgiza mata kai, tare da kamo hannunta, batare daya ce da ita ƙalaba, ya nufi hanyar bedroom

ɗ

in dake cikin falon, yayinda ahankali yake

ɗ

an murza hannunta dake cikin nasa.

Acan

ɓ

angaren Maleek kuwa tun barinsa falon, ransa amatuƙ

ar

ɓ

ace ya fito compound

ɗ

in gidan, saboda tsabar ƙunan da zuciyarsa keyi masa ne, yasa ko iya ganin gabansa da kyau bayayi, kaitsaye wajen da yake parking cars

ɗ

insa ya nufa.

Kasancewar kuma lokacin dare yayi ne yasa kosu Abdoul babu awajen duk suntafi s

un kwanta.

Hannunsa yasa acikin aljihun wandonsa ya lalu

ɓ

o key

ɗ

in wata baƙar mota benz, batare da tunanin komae ba ya bu

ɗ

e murfin motar ya shiga, cikin sauri yayi mata key, ha

ɗ

e dayin reverse ya fito daga cikin parking space din, ƙarasowansa bakin makek

en gate

ɗ

in gidan dake akulle ne, yasa shi soma danna wani irin mahaukacin horn, wanda yasa gateman

ɗ

in dake onduty wanda tuni ya fara bacci, ya taso ahanzarce,

ɗ

an leƙowa gateman

ɗ

in yayi, ganin Oga Maleek ne da kansa, yasa ahanzarce megadin ya wangale ma

sa gate

ɗ

in, kamar kuwa wanda zai tashi sama haka ya cilla hancin motar tasa waje.

Gudu sosae yake shararawa akan titi, yayinda yakejin kansa nayi masa wani irin sarawa, zuciyarsa kuwa tamkar wanda aka kunna wuta acikinta haka yakeji.

Komae bayayi masa

da

ɗ

i, hoton surar ƙirjin Laylerh'n ne ya fa

ɗ

o cikin idanunsa, sanadin hakan kuwa yasa saura ka

ɗ

an steering motar ta ƙwace masa, saboda yanda yaji wani irin abu ya ratsa har cikin tafin ƙafarsa.

Tabbas akowacce rana idan ya tuna da yanda ya iske wani banza

n bature na shirin yiwa Laylerh nasa fya

ɗ

e yakanji kaman kansa zai tarwatse, yayinda baƙinciki da

ɓ

acin rai ke cika masa zuciya, tabbas har yanzu baya iya manta wannan banzan moment

ɗ

in, idanunsa kan yawan yi masa imagine lokacin da Laylerh'n ke kuka tana

ƙ

iran sunansa, sautin kukanta da har yau yakasa gogewa daga cikin kunnuwansa, kamar yanda tunanin abun ya kasa fita daga cikin mind

ɗ

insa, tuno wa da yanda idanunsa suka haska masa, lokacin da baturen ke ƙoƙarin yagawa Laylerh'n rigar jikinta da yayi ne ya

sa shi, kaiwa steering motar tasa wani irin bugu, wanda hakan yajawo har saeda motar tasa ta karkace daga hanya, ganin hakane kuma ya sashi taka wani irin birki, ha

ɗ

e da kashe motar ma baki

ɗ

aya.

Hannayensa duka biyu yasanya ya dafe kansa dake ciwo, kana

cikin wata irin muryarsa dake fidda gur

ɓ

ataccen amo asanyaye yace.

"Why Lyalerh? Why zaki bari wani nadaban ya ta

ɓ

a jikinki? sure da ace irin haka bai ta

ɓ

a faruwa dake ba, da shikenan Najeeb zaiyi duk abun da yakeso dake, sannan da ya samu chance

ɗ

in da

any how zaiyita yunƙurin ta

ɓ

aki, hakan kuma damace agaresa da zai lalataki dason sanin Namiji."

Shiru yayi tare da rumtse Idanunsa da ƙarfi, still cikin ƙunan da zuciyarsa keyi yace.

"Bazae ta

ɓ

a yiwuwa ba, naji na amince akaron farko na zama loser, sabo

da rashin sa'a na kinyi nesa dani, Nayarda cewa Najeeb shine Mijinki, amma hakan bawae yana nufin cewar, shine mamallakin jiki da kuma virgin

ɗ

inki ba, tabbas bazan ta

ɓ

a bari haka takasance ba, sam bazan ta

ɓ

a bari wani Namiji na daban ya shiga jikinki har

yasan testing

ɗ

inki ba, domin haƙiƙa zan iya jure komae amma banda hakan, bazan juri hakan ba Ayshnoor bazan iya jurewa ba sam......"

Yafa

ɗ

a cikin ƙaraji, tare kuma da da katawa da maganan nasa da yakeyi da kansa shi ka

ɗ

ai, ahankali yazaro wayarsa dake c

ikin aljihun wandonsa.

madannin kunna wayar ya danna, take kuwa screen

ɗ

in wayar ya kawo haske, bawani

ɓ

ata lokaci ya shiga gurin saka password

ɗ

in wayar, tare da rubuta haruffan L.A.Y.L.E.R.H, yana gama rubutawa kuwa wayartasa ta bu

ɗ

e.

Direct image

ɗ

in

sa ya shiga, hoton farko da idanunsa suka fara sauƙa akansa kuwa bana kowa bane face, hoton Laylerh'n daya

ɗ

auka batare da saninta ba.

Wanda take zaune akan dining table ta

ɗ

an

ɗ

aga kanta ka

ɗ

an, inda ya kuma

ɗ

auki hoton ne daidai lokacin da ake ta shirye s

hiryen bikin nata.

Idanu ya zubawa hoton tare dakai hannunsa daidai saitin

ɗ

an ƙaramin bakinta.

Akankali ya shiga yawo da ƴar yatsarsa adaidai saitin bakin nata, cikin muryarsa wacce ta zama slowly lokaci

ɗ

aya yace.

"Am sorry Ayshnoor, am really sorry,

.

I don't mean to hurt you, is just that i can't control my self, so am very sorry Mah Noor...."

Yafa

ɗ

a yana me shafa fuskarta dake mamaye akan screen

ɗ

in wayar, saboda haka yakejin tamkar Laylerh'nce akusa dashi.

Ahankali ya

ɗ

aura wayartasa akan ƙirji

nsa, tare da sa hannunsa

ɗ

aya ya tada motar tasa dake fake agefen titi, cikin yanayin sanyin daya samu kansa aciki, ya cilla motar tasa kan titi, zuciyarsa cike da saƙe saƙe kala kala haka yake tuƙa motar, yayinda kuma tafiya kawaw yake batare dayasan ind

a zaije ba.

Ɓ

angaren Laylerh kuwa duk yanda ƙirjinta ke bugawa, da kuma yanayin yanda bugun zuciarta ke tafiya da sauri sauri, haka ta daure, duk da kasancewar tanajin tsoro, saidai kuma ta

ɗ

anji sauƙi ba kaman mood

ɗ

in da tasamu kanta

ɗ

azu aciki ba.

S

higowarsu cikin bedroom

ɗ

inne kuma yasa ta rumtse idanunta.

Najeeb kuwa dake riƙe da ita, jin yanda hannunta dake cikin nasa ke rawa ne yasashi tsayawa tare da juyowa ya kalleta, yanayinta ka

ɗ

ai ya kalla kafahimci cewa amatuƙar tsorace take, hakan kuwa y

asa ahankali ya

ɗ

an saussauta riƙon da yayiwa hannun nata, anutse yakai hannunsa

ɗ

aya ya shafi gefen fuskarta, cikin yin ƙasa da murya yace.

"Again har yanzu, duk da na miki promise tsorona kikeji?."

Shiru tayi tare da kasa amsa masa tambayar nasa, domin

aganinta babu amfanin mayar masa da amsan abun daya riga ya sani, saboda tsoron nasa abune dake bayyane akan fuskarta, wannan kuwa yasa, koda zata fa

ɗ

i wani abu, to baiwuce ƙarya zatayi masa ba, ahaƙiƙanin gaskia kuma sam ayanzu batason yi masa ƙarya shiya

sa kawae tayi shiru.

Ganin da yayi tayi shiru ne yasa shi jan hannunta suka ƙarasa bakin gadon dake cikin

ɗ

akin, da kansa yasa hannayensa ya riƙe shoulder'nta, tare dayi mata nuni da hannunsa alaman cewa ta kwanta.

Gane abun da yake nufi ne kuma yasa aha

nkali ta

ɗ

ago

ɗ

ara

ɗ

aran idanunta tare dayi masa wani irin kallo me

ɗ

auke da ma'anoni daban daban.

Sarae yasan abun da take rayawa azuciyarta, hakan yasa ya jinjina mata kai.

Asanyaye ta zare hannunta dake cikin nasa, cikin yanayin sanyi ta haye saman gad

on, anan baki baki ta kwanta, kamar dae yanda tayi

ɗ

azu.

Najeeb kuwa ganin ta kwanta

ɗ

in ne yasashi

ɗ

an numfasawa tare da komawa kan wata ha

ɗ

a

ɗɗ

iyar kujeran dake cikin

ɗ

akin ya zauna, hannayensa yasa ya tallafi ha

ɓ

ansa, tare da tsurawa Laylerh'n dake kw

ance idanu, abubuwa da yawane ke yawo aransa dangane da ita, yayinda kuma har yanzu jarababben feelings

ɗ

inta ya kasa sakeshi, saboda tsabar bala'ima har ji yake mararsa na mur

ɗ

awa, shikansa baesan cewa ƙarfin sha'awar da yakeyiwa Laylerh'n takai haka ba s

ae yau, da yaga samu ya ga rashi nan take, abun da yake tambayar kansa ayanzu kuwa shine.

"Shin haka zai zauna da Laylerh'n batare da ya shayar da ita dadi, da kuma

ɗ

an

ɗ

anon dake cikin aure ba?." Tabbas abun ya tsaya masa arai, saboda Allah Yasani amatuƙa

r buƙace yake da Laylerh'n, dan ko ada duk lokacin da ya kalleta, sai yaji wani irin hot feelings

ɗ

inta na sukarsa, burinsa ako da yaushe shine ta zamo mallakinsa, tayanda zai kashe duk wani sha'awarta da yakeji, wanda akusan kullum take hanasa sukuni, amm

a kuma sai gashi ya kasa samun daman hakan.

Ahankali ya fesar da wani irin numfashi me zafi, tare da sa duka tafukan hannayensa ya rufe fuskarsa, da kuma idanunsa wanda sukayi jajur.

Laylerh kuwa da tun

ɗ

azun take kallonsa, ganin ya rufe fuskarsa ne ya

sa ta lumshe idanunta, wanda suke fitar da hawaye.

Ƙ

aƙƙarfan numfashi taja, yayinda awani sashe na zuciyarta, takejin tausayin Najeeb

ɗ

in ya lullu

ɓ

eta, domin duk da kasancewarta yarinya, hakan bai hanata sanin cewar ga kowanni Ango da Amarya ranar farkons

u, ranar farinciki ce agaresu ba, amma awajensu su ba hakan bane.

Sannan tambaya

ɗ

aya da ta fara yiwa kanta shi ne.

"Meyasa Ƙaddara ke wujijjiga rayuwarsu?."

Haƙiƙa dukansu suna buƙatar canjin rayuwa, ba itaba ba Maleek ba har ma Najeeb

ɗ

in kansa, domin

kwata kwata ita tasan bata dace dashi ba, dan ba irinta wanda zuciyarta tayi nisa acikin son wani ya kamata ya samu amatsayin mata ba, me ƙaunarsa ya kamata ya samu.

Ɗ

anjim tayi kana kuma acikin ranta take fa

ɗ

in.

Inama da ace kowa zai gane cewa Maleek s

hine za

ɓ

in zuciyarta, mafarkinta, da kuma muradinta, inama da ace agogon ƙaddaranta zai juya ta hanyar kusanta ta da MALEEK, saboda shine ya kasance mafarkinta akullum.

Babban abun dake damunta kuwa shine, tayaya zata fara koyawa zuciyarta zama batare da

shi ba? Tayaya zata koyawa kanta soyayyar Najeeb, wanda acikin kaso

ɗ

ari na zuciyarta, batajinsa acikin kashi biyar, kana tausayi da kuma feeling

ɗ

in da takeji akan Maleek sam batajinsa akan Najeeb, ƙwarai tasan akwae banbanci atsakaninsu.

Idan tace banba

nci kuma, to tana nufin tazara me nisa.

*6/January/2021*

1/19/21, 8:28 PM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Writting By*

fatymasardauna

*(This book is mainly for that, if you know you did'nt pay, please don't read it. Here is the account numbe

r for people that are willing to pay-0002214625 Abubakar Muhammed Sardauna Jaiz Bank. Whatsapp number 07017879464.)*

*(Note Edit)*

*Chapter 35*

Ajiyar zuciya ta kuma sauƙe akaro na barkatae, tare da sake matse jikinta waje

ɗ

aya, haƙiƙa awani

ɓ

angare na sashin zuciyarta tausayin Najeeb

ɗ

inne yayi kwance, wanda har hakan yasa takejin kamar akwai wani abu na rashin kyautawa da tayi masa, saidai kuma bata da wani za

ɓ

i wanda ya wuce ta ƙyalesa, duk da kuwa ta lura da cewar yana cikin damuwa.

Ahank

ali kuma cikin yanayin sanyi takae hannu ta share hawayen dake tsiyaya ta gefen fuskarta, jin brain

ɗ

inta na ƙoƙarin tuna mata kalaman da Oum Ayush ta fa

ɗ

a mata ne yasa ahankali takai hannayenta ta toshe kunnuwanta, saboda tuna maganganun Oum Ayush

ɗ

in zai

ci gaba da sawa taji kaman bata aekata daedae ba, wannan yasa ta soma ƙoƙarin nutsar da kanta yanda bacci zai

ɗ

auketa, kasancewar tun

ɗ

azu takejin baccin, amma kwata kwata rashin samun gamsashshiyar nutsuwa ya hanata.

Najeeb, Kusan mintuna 15 ya

ɗ

auka

yana zaune akan kujeran, yayinda kuma har yanzu tafukan hannunsa ke kan fuskarsa, tunani daban daban ne ke yawo acikin ƙwaƙwalwarsa,yayinda wani tunanin yake kasancewa me da

ɗ

i, wani kuma akasin haka.

Ahankali ya fesar da wani numfashi me zafi ta bakinsa,

ha

ɗ

e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login