Showing 231001 words to 234000 words out of 244674 words

Chapter 78 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

kuwa k’ofar falon ta bud’e ya fice.

Sassanyar ajiyar zuciya Oum Ayush ta sauk’e, tare da sakin murmushi

n jin dad’i, Lallai tayarda cewa akan komai Allah Ne ke ikonsa yanda yaso, domin duk da rashin sakewa irin ta Maleek d’in, hakan bai hanata hango zallan nutsuwa da kuma farinciki acikin k’wayoyin idanunsa ba.

Daga wani sashi na zuciyarta kuwa, tausayin

Laylerh ne yayi mata tsaye, saboda batasan wani irin aika aikane Maleek d’in yayi mata ba, duk da tana da yak’ini akan cewar Maleek bazae tab’a cutar da Laylerh’n ba, amma tasan dole baza’a rasa wani d’an wahala da Laylerh’n tasha ba, saidai koma meye tay

i alk’awari cewa da yamma zataje ta duba Laylerh’n.

Ab’angaren Maleek kuwa yana fitowa daga sashin Oum Ayush d’in, kaitsaye wajen motarsa ya nufa, bud’e bayan motar yayi ya saka babban basket d’in abincin dake hannunsa.

Yana gama rufe motar kuwa

Abbou Jaheed da kuma Abbou Khareem suka shigo cikin gidan.

Ganin Maleek d’in da sukayine kuma yasasu fad’ad’a murmushi da kuma fari’ar dake kan fuskarsu.

Maleek kuwa Kamar yanda yasaba gaishe da mahaifin nasa, haka yayi yau ma, d’an durk’usawa yayi

ya gaishe dasu dukansu.

Saidai gaba d’aya ya kashesu da mamakin ganin murmushi da sukayi kwance akan fuskarsa.

Wani irin sanyi Abbou Jaheed yaji acikin zuciyarsa, tare kuma da samun gamsasshiyar nutsuwa, Tabbas akaron farko yaji ajikinsa cewa, yayi

abunda ya dace, sannan ya samawa y’ay’ayen nasa nutsuwa da kuma farinciki na har abada.

Haske da kuma annurin daya gani kwance akan fuskar Maleek, ya tabbatar masa da cewar zuciyar Maleek ta samu gamsuwa da kuma abunda takeso.

Hakika ya sake tabba

tarwa kansa cewar, zuciyar Maleek dana Laylerh’n ahad’e suke, sannan kuma farincikin kowannensu shine rayuwa tare da d’an uwansa.

Sannan ada bawai ya nesanta Maleek da Laylerh’n saboda wani abu na daban bane, ya nesanta sune kawai saboda gujewa halin

rayuwa da kuma biyewa zuciya.

Saboda abune daya jima da sani cewar, akwai soyayya mai k’arfi atsakanin Maleek da Laylerh’n, wanda kuma k’arfi da tasirin soyayyar kan iya haifar da faruwar komai atsakaninsu, Domin abune da ke abayyane, matuk’ar k’arf

i da tasirin soyayya tayi yawa, takan iya makantar da idanun masu yinsa, har ya Kaisu ga kasa iya jurewa lokaci, ahaka ne kuma za’a samu makancewar zuci, ta yanda zasu mallakawa juna gangar jikinsu, batare kuma da tunanin girman zunubin da suka aikata ba

, haka koda yaushe zasu kasance tamkar abu d’aya.

Wannan abun Abbou Jaheed yake matuk’ar gujewa, akullum shiyasa ada yake nesanta LaylerhMaleek d’in.

Abbou Khareem da bakinsa ya kasa rufuwa saboda farinciki ne kuma ya kalli Maleek d’in, tare da cew

a.

“Maleek kaine haka da safe, to ina kabaromin y’artawa kuma?

‿



Jajayen labb’ansa yad’an cije, tare da Kallon Abbou Khareem d’in, cikin yanayin dake bayyana, gajiyarsa da tambayar Abbou Khareem d’in yace.

“Oum Ayush ma abunda ta tambaya kenan.

‿

Murmushi dukansu sukayi, saboda dama sunsan halinsa bai cika yawan son tambaya ba.

Kafad’ansa Abbou Jaheed yad’an bubbuga, cikin son dad’a basa k’arfin guiwa yace.

“Kayi maza ka koma gida, Allah Ubangiji ya baku zaman lafiya mai d’orewa, Insha All

ah Muma zamu zo gidan naku mu duba ku.

‿

Idanunsa yad’an lumshe, tare kuma da jinjina kansa, hannun Abboun nasa ya kamo ahankali ya rik’e acikin nasa.

Cikin wata irin muryar dake bayyana rauni da kuma sanyin zuciyarsa yace.

“Thank you so much Abbo

u Jaheed!!

‿

Ya k’are maganar murya atausashe tare kuma da d’an karyar da wuyansa gefe.

Murmushin tsananin farinciki Abbou Jaheed d’in yayi, lokaci d’aya kuma yaji hawaye sun cika idanunsa, wanda suke bayyana tsananin tausayin Maleek d’in da yakeji.



Ahankali ya jinjinawa Maleek d’in kai, tare dayi masa alama da idanu akan ya tafi gida.

Hannunsa dake rik’e dana Abbou’n ya janye, tare kuma da bud’e murfin motarsa ya shiga.

Bayan yayiwa motar tasa key ne kuma ya soma yin reverse, ganin hakan

ne kuma yasa mai gadi ya wangale masa gate d’in gidan ya fice.

Da kallo su Abbou Jaheed sukabi motar tasa, kowannensu jin zuciyarsa yake tas, babu wani alama ko sauran damuwa.

Domin yau sunga farinciki, da kuma nutsuwar da suke so da fatan gani

akan fuskar Maleek tsawon shekaru.

Kowannensu haka ya nufi sashinsa fuska d’auke da murmushi.

Saidai kuma ak’asan zuciyar Abbou Jaheed damuwa ce, damuwa mai d’auke da Rauni, da kuma tsananin tausayin Maleek da Laylerh, wanda suka amincewa rayuwa

ayadda tazo musu, suka kuma yi imani da k’addararsu.

Tabbas ba’a tabbata acikin k’unci, Lallai watarana kowani mai damuwa damuwarsa zata yaye, farinciki zaizo koda kuwa acikin farincikin akwai nak’asu, hakan bazai tab’a hana zuciyar da ta wahala samu

n nutsuwa ba.

Maleek

Ahankali yake driving d’in motar tasa, Yayinda daga gidan nasu, kaitsaye juya akalar motar tasa yayi zuwa shoprite.

Kasancewar kuma daga inda yake zuwa shoprite din babu wani tafiya sosai ne, yasa cikin mintuna kadan ya iso.



Bayan ya gama daidaita Parking din motar tasa ne kuma, ya fito kaitsaye ya nufi cikin shoprite d’in.

Saidai kuma koda ya shiga baiwani jima ba ya fito, saboda mafiyawancin abunda ya saya chocolates ne, shiyasa bai wani b’ata lokaci ba.

Alo

kacin daya iso gaban tsararren gidannasa kuwa, horn d’aya kawai yayi maigadi ya bud’e masa gate.

Bayan kuma ya gama daidaita parking d’in motar nasa ne, ya bud’e ya fito, tare da d’aukan babban ledan da yayi sayayya aciki, da kuma basket d’in abincin d

a Oum Ayush ta bashi.

Ahankali ya tura k’ofar falon ya shiga, still kuma falon k’asan Yana nan kamar yanda ya barshi.

Sama ya haura direct, a zuciyarsa yana mai fata da kuma addu’ar Allah Yasa Laylerh’n bata tashi daga bacci ba.

Basket da kuma l

edan dake hannunsa ya ajiye acikin falon, tare kuma da nufan bedroom d’innasu kai tsaye.

Ahankali ya murd’a handle d’in k’ofar ya shiga.

Sauk’e idanunsa da yayi akan gadonne kuma, yasa k’irjinsa wani irin bugawa...

*(I’m sorry nayi azumi shiy

asa na makara wajen typing, insha Allah amma gobe zan baku update)*

*9:26 pm*

4/10/21, 7:32 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*

*Note editing*

*Chapter 80*

Sauk’e idanunsa da yayi kuma akan gadonne yasa k’irjinsa wani irin bugawa.

Saboda b

aiga Laylerh’n kwance akan gadon ba.

Da sauri ya maida k’ofar d’akin ya rufe, tare da k’arasa shigowa cikin d’akin, fuskarsa d’auke da mamaki yake yawo da idanunsa akan gadon, kenan ina Laylerh’n tatafi, yaushe ma tatashi daga baccin?

Zuciyarsa tayi m

asa tambayar da bashi da amsarta, hannayensa ya sanya ya kama waist d’insa, tare kuma da d’an juyowa ya zubawa k’ofar bathroom d’in dake cikin d’akin idanu.

Ganin k’ofar da yayi ad’an bud’e ne kuma yasashi, d’an matsawa ahankali tare da k’arasawa jikin k

’ofar ya tsaya.

Daidai lokacinne kuma ta zuro k’afafunta k’asa ahankali, tare da fitowa daga cikin bathtub d’in wanka, taku biyu kawai tayi ta tsaya, tare da kuma da rumtse idanunta, kana ahankali ta d’an ciji labb’an bakinta, saboda wani irin zafi da

kuma zogin da taji acikin jikinta.

Ahankali cikin daurewa zafin da takeji d’in, ta mik’a hannu ta ciro wata light purpule bathrobe dake cikin wani cover na glass.

Anutse ta saka bathrobe d’in ajikinta, tare da soma taka k’afafunta ahankali, cikin kum

a sabon yanayin tafiyan da tasamu kanta aciki, ta nufi k’ofar fita daga cikin toilet d’in.

Saurin janye jikinsa daga jikin kofar yayi, tare da sanya tafukan hannunsa ya dafe saman mararsa, da lokaci d’aya ya soma wani irin harbawa, lips d’insa ya cije

dad’an k’arfi tare da soma sakin ajiyar zuciya akai akai.

Tabbas ganin da yayiwa Laylerh’n naked ayanzu bak’aramin d’aga masa hankali yayi ba, lokaci d’aya yaji duk tsikar jikinsa na mimmik’ewa, Yayinda wani irin feeling d’inta ke game duk kan sassan jiki

nsa.

Ahankali ta k’arasa bud’e k’ofar bathroom d’in, tare da sako kai zata fito, kasancewar kuma baiyi nisa da k’ofar bathroom d’in bane, yasa tana fitowa Idanunta suka sauk’a akansa.

Saurin ja da baya tayi tare da sakin wata yar siririyar k’ara, d

ake bayyana tsoronta, saboda sam bata san cewar ya shigo cikin d’akin ba, ganinsa kuma da tayi yanzu abakin k’ofar bathroom d’inne yasa tayin tunanin cewar ko ya jima yana kallonta.

Jin ihunnata ne kuma yasashi bud’e tsumammun idanunsa, ahankali ya sau

k’e ganinsa akanta.

Da sauri tayi k’asa da kanta, tare dasa hannayenta duka biyu akan k’irjinta, Cikin yanayin da yafi kama da shagwab’a tace.

“I’m sorry naji tsoro, saboda bansan kana nan ba shiyasa.

‿

Hot breath ya fesar, tare da takowa Ahankali

ya k’araso gab da ita, hannunsa dake kan mararsa ya zare tare da kamo nata hannun ya rik’e acikin nasa.

Rikitattun idanunsa da suke bayyana zallan feeling d’inta da yakeji ya sauk’e akan baby innocent face d’inta, dake d’auke da danshin ruwa, har kuma zu

wa kan jajayen lips d’inta.

Wani hawalallen yawu daya tsaya masa amak’oshi ya had’iya, tare da bud’e bakinsa, cikin sanyi yace.

“Yaushe kika tashi?

‿



Sanyi da kuma sautin amon muryartasa da suka ratsa cikin kunnuwanta ne, yasa ta d’an lumshe Ida

nunta, saboda wani irin abu da taji na musamman, ga kuma kusan cin dake tsakaninsu yasa duk taji Maleek d’in yayi mata kwarjini.

Ahankali ta d’an d’ago kanta ta kalleshi, saidai kuma ganin wani irin kallo da yakeyi mata ne, yasa tayi saurin janye idanun

ta daga fuskarsa, ta dawo dasu kan faffad’an chest d’insa, cikin muryar dake fitar da zallan yarintarta tace.

“Please ka ganni ahaka ne?.

‿

“Eh.

‿

Ya fad’a asanyaye still kuma yana me yawo da idanunsa akan bakinta.

Jin yace “Eh.

‿

ne kuma yasa ta r

umtse Idanunta da k’arfi tare da juya masa baya, saboda wani irin nauyinsa da taji ya sauk’ar mata, duk da tasan cewar jiya yaga komai da komai nata, amma ba kamar yanzu ba, saboda jiyan kallon dare yayi mata, amma yanzu tasan kallon daya mata na sosai da

sosai ne.

Murmushi’n daya k’arawa fuskarsa kyau yayi, tare dasa hannunsa ahankali ya jawota zuwa cikin jikinsa, kansa ya d’aura akan shoulder d’inta, sassanyan k’amshin shower jel d’in da tayi wanka dashi, daya ratsa cikin hancinsa ne kuma yasa shi d

’an lumshe idanunsa, tare da sauk’e ajiyar zuciya, saboda wani irin kasala da yaji na musamman na sauk’a ajikinsa.

Itama jinta acikin jikin nasa ne yasata lumshe Idanunta, had’e da sake manne jikinta da nasa, saboda sosai duk wani abu daya shafesa key

i mata dad’i, musamman ma k’amshi da kuma laushin fatar jikinsa.

Hannayensa dake kan waist d’inta ya d’an matsar gefe, tare da jan igiyan bathrobe d’in nata, wanda hakan yasa gaba d’aya rigar ta bud’e.

Ahankali ya tura hannayensa cikin jikinta, tare d

a soma shafa saman shafaffen cikinta, slowly har zuwa kan mararta.

Sake rumtse Idanunta tayi, tare dajan wani dogon numfashi saboda yanda taji sauk’an tafukan hannayensa akan soft skin d’inta ya masifar rikita ta, musamman da ayanzu taji yana cycling

marar ta.

Wani silent breath da yake fitarwa ahankali yana sauk’a acikin kunnenta ne, kuma yasa tsikar jikinta suka mimmik’e.

“Uhummmm Yah M...Jay!!

‿

Ta k’ira sunansa ahankali, cikin kuma yanayin shagwab’an dake nuna cewar tana enjoying duk wani

abu da yake mata.

Maleek kuwa da tab’a skin d’innata keyi masa dad’i sosai, jin tak’ira sunansa ne yasashi d’an bud’e idanunsa da suka k’ank’ance, kana kuma sukayi ja.

Cikin muryarsa da tayi sanyi sosai yace.

“Ummmmm Ayshnoor what happened?

‿



Ya k’ar

e maganar yana me juyo da ita,ya zamana suna fuskantar juna.

Wanda hakanne kuma yasa idanunsu dake d’auke da matsanancin sha’awa had’ewa dana juna, wani irin kallo mai gigita tunani da Maleek d’in yayi matane kuma yasa ta d’an bud’e lips d’inta ahankal

i, tare da narkewa lokaci d’aya taji k’afafunta na rawa, ga kuma wani sanyi da takejin na ratsa cikin tafin k’afanta.

Shikansa Maleek ayanzu feeling d’innasa k’aruwa yake, Domin har wani nauyi yakejin eyes d’insa sunyi masa, saidai yasani duk feeling d

’insa ayanzu bai dace ya sakeyin sex da Laylerh’n ba, duk da cewar yana matuk’ar buk’atar ta, da kuma son sake jinsa acikin duniyarta ta musamman, amma yasan yin hakan tamkar sake hurting d’inta ne, alk’awari yayi kuma cewar bazae dake hurting nata ba, lal

lai dole zai daure zuwa dare, kafunnan yasan zata d’an daina jin zafi, musamman idan tasha pain relievers d’in daya kawo mata.

Ahankali ya kamo hannunta tare da jawota, ya zaunar da ita agaban dressing mirror d’in dake gefensu, bathrobe d’in dake jikin

nata ya d’an zare kad’an, tare da d’aukan wani body lotion ya soma shafa mata ajikinta.

Ajiyar zuciya ta sauk’e ahankali tare da zubawa yatsun hannunsa ido, Domin duk da kasancewar mai yake shafa mata, amma ji take tamkar wani salon yake mata na daban

, sam tarasa meyasa ko meye Boo d’in nata zaiyi mata, sai tajisa har cikin jikinta.

Shikuwa Maleek atsanake ya gama shafa mata mai d’in, ga mamakinta kuma sai gani tayi ya d’auki powder tare da bud’e murfin powder’n, soson fowder’n ya d’auka tare da so

ma shafa mata akan fuskarta.

Har ya gama kuwa bata bud’e idanunta ba, saboda wani irin dariyarsa ne ma ya kamata, because bata tab’a tunanin ya iya irin way’annan abubuwan ba.

Ganin da yayi kuma cewar fowder’n ta gama shafuwa ne, yasa shi ajiye soso

n tare da zubawa fuskarta idanu, lokaci d’aya kuma Brain d’insa ta soma dawo masa da wasu moments d’in da suka jima da wucewa shekaru masu tsawo.

Lallai har abada bazae tab’a iya manta rayuwar da yayi da Laylerh’n ashekarun baya ba, shine komai nata, i

dan tayi wanka shi yake shafa mata mai, sannan yayi mata kwalliya kamar yanda yaga sauran mata nayi, akanta ne ya fara sanin duk wani abu daya shafi Mace, akanta yake b’ata tsawon lokuta, akullum bashi da wani Uzuri sai nata, koda yaushe itace first acikin

mine d’insa, tamkar kuma yanda jini ke gudana acikin jikin kowani d’an Adam mai rai, haka yakejinta acikin jikinsa, Yayinda akowani bugun zuciyarsa ita muradinta ne ke yawo, koda sau d’aya kuma numfashinsa bai tab’a fita da shiga ba, saida tunani da kuma

burin kasancewa da ita akullum a kuma har abada.

Hakika zuciyarsa ta jima tana yiwa Laylerh’n tsananin So, So kuma irin wanda har abada bazae tab’a misaltuwa ba.

Hannayensa dake kan fuskarta ya d’an janye ahankali, tare da saurin kawar da kansa gefe

, Cikin yanayin son kawar da damuwar dake shirin danne masa zuciya kuma ya nufi gaban babban wardrobe d’in da kayansa ke ciki.

Bud’e murfin wardrobe d’in yayi tare dasa hannunsa ya zaro wata white t shirt d’insa, wanda agaban ta akayi rubutu da red pai

nt, kasancewar kuma rigar tana da d’an fad’i ne yasa shi nufo Laylerh’n da ita.

Mik’ar da ita tsaye yayi, batare da tayi tsammani ba kuwa taji ya zare bathrobe d’in dake jikinta, saidai ayanzun sam bai bari idanunsa sun sauk’a awajen da ganinsu yafi ko

mai azabtar dashi ba.

Rigar dake hannun nasa ya zura mata, take kuwa rigar ta sauk’o har kan cinyoyinta, maida ita yayi ya zaunar, tare da d’aukan comb ya gyara mata gashin kanta, bayan ya gama yi mata gyaran gashin ne kuma

Ya shafa mata, turaren da

yasan tana amfani dashi.

Ganin yanda tayi masa kyaune kuma yasashi d’an lumshe idanunsa, kana asanyaye yace.

“Ki k’irasa shiryawa inazuwa.

‿

Kai ta jinjina masa, tare da bin bayansa da kallo har saida ya fice, kafun ta maida idanunta ga mirror, w

ani irin sassanyar murmushi ta sake tare dasa hannunta ahankali ta shafa gefen fuskarta, sam babu wani gyara kokad’an a shafa fowder’n da yayi mata.

Kallonta ta mayar ga rigarsa dake jikinta, wanda tayi mata kyau sosai, kana ta kuma bayyana shatin brea

st da nipples d’inta.

Hannunta tasa ta jawo hand bag dinta dake gefen mirror, wanda acikinsa ne Oum Ayush tace ta samata duk wasu k’ananan abubuwanta.

Zuge zip d’in jakan tayi tare da zaro wani siririn gold anklet d’inta ta d’aura ak’afarta na dama, tan

ason anklets sosai saboda yana k’ara sawa kwalliyar mutum tayi kyau.

Ab’angaren Maleek kuwa yana fita daga d’akin, direct kitchine ya nufa, plates spoons and cups ya d’auko, tare da dawowa cikin falon, rigar dake jikinsa ya zare Domin dama ba al’adarsa

bace zama da riga.

Kaitsaye d’akin ya nufa daidai lokacin daya shiga cikin d’akin kuwa Laylerh’n ta gama mak’ala mahad’in anklet d’in dake k’afarta.

D’ago kan da tayi ne kuma yasa suka had’a ido, saidai ganinsa babu riga yasa tad’an sunkuyar da kan

ta.

Shikuwa Maleek hannunta ya kamo suka fice daga cikin d’akin.

Koda suka fito zama yayi akan lallausan turkish carpet d’in dake malale atsakiyar falon, tare da jawo hannun Laylerh’n ya zaunar da ita acikin jikinsa.

Basket d’in abincin da Oum

Ayush ta basa ya jawo, tare da ciro food flask d’in dake ciki.

Duka food flask d’in dake d’auke da abinci kala kala ya bud’e, tare da kallon Laylerh’n da ta sake shigewa cikin jikinsa.

“Ayshnoor nah me zakici, chips and ketchup?.

‿



Yayi maganan ya

na me kama y’an yatsun hannunta.

Kai ta jinjina masa alaman “Eh.

‿



Murmushin daya k’arawa fuskarsa kyau yayi saboda dama yasan abunda takeso kenan.

Chips and ketchup d’in ya zuba a plate, tare da soma d’auka da hannunsa yana bata, ahankali take t

auna abincin, Yayinda kuma duk sanda yazo sa mata abaki sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login