Showing 237001 words to 240000 words out of 244674 words
ya ciro mata wata net tight pencil gown marar nauyi, mik’a mata rigar yayi tare da yi mata alama akan tasa, kana ya juya shima ya soma kimtsa kansa.
Laylerh kuwa ganin ya juya mata bayane yasa ta shirya kanta atsanake tare da zura riga
r daya bata d’in a jikinta, saidai kuma kasancewar rigar ya kamata sosai ne yasa duk wani shape d’in jikinta bayyana.
Dogon gashinta daya kwanta agadon bayanta ta d’aure, tare da neman waje ta zauna, Idanunta ta tsayar akan Maleek d’in daya gama shirya
kansa cikin wasu had’add’un riga da wando.
Kamar yanda kuma komai yasa ajikinsa yana yi masa kyau, haka wannan kayan d’in ma sun amshi jikinsa sosai.
Juyowan da taga Yayine kuma yasata yin k’asa da kanta tare da kama y’an yatsun hannunta ta shiga murza
wa.
“Zo muyi sallah.
‿
Ya fad’a adaidai lokacin daya gama daidaita tsayuwarsa akan darduma carpet d’in dake shimfud’e agefen gadonsu.
Jin abunda ya fad’a d’inne kuma yasa ta mik’ewa tsaye, tare da k’arasawa gaban drawer ta d’auko hijab ta saka a jiki
nta.
K’arasowa wajen da Maleek d’in ke zaune tayi, tare da d’an tsayawa abayansa, daidai lokacin kuwa ya tada sallah.
Cikin nutsuwa ta bisa sukayi sallah’n, bayan sun idar da sallah’nne kuma ya kama hannunta suka fita falo.
Ganin kuma yanda take t
a hamma ne yasashi gane cewar ita d’inma yunwa takeji sosai.
Akan d’aya daga cikin kujerun falon ya zaunar da ita, tare da k’arasawa gaban fridge ya d’auko musu, babban goran fresh yoghurt da kuma cups.
Bayan ya zuba musu yoghurt d’in acikin cup ne kum
a, ya zauna akusa da ita, tare da soma bata yoghurt d’in abaki tana sha ahankali.
Saida kuma tasha fiye da rabin cup d’in kafun ta janye kanta ahankali, tare da karb’an cup d’in daga hannunsa, ahankali takai bakinsa kamar yanda yayi mata.
Duk da cewar
kuma baiso shan yoghurt d’inba, amma ganin da yayi cewar Laylerh’nne zata basa yoghurt d’in da kanta, ya sashi bud’e bakinsa anutse ya soma sha.
Bai kuma janye kansa ba har saida duka yoghurt d’in dake cikin cup d’in ya k’are.
“Ka k’oshi?.
‿
Ta tayi m
asa tambayar alokacin da ta ke saka tissue ta goge masa bakinsa, da duk ya b’aci da yoghurt d’in.
“Eh, kefa?.
‿
Ya dawo mata da tambayar.
“Nima.
‿
Tafad’a asanyaye tare da ajiye cup d’in dake hannun nata, ta kwantar da kanta akan chest d’insa.
Idan
unta da har yanzu ke cike da bacci ta d’an lumshe, saboda kwata kwata sam baccin da tayi d’in bai isheta ba, Dan ji yake kamar ma yanzune maganin da tasha zai soma aiki.
Shikuwa Maleek ganin yanda Laylerh’n ta lafe acikin jikinsa ne, yasashi soma shafa
bayanta ahankali, saboda tun d’azu ya fahimci cewar bawai baccin da tayin ya isheta bane.
Aikuwa shafata daya soma yid’inne yasa ta sake narkewa ajikinsa, cikin k’ank’anin lokaci kuwa ta sake maida baccinta.
Shid’inma idanunsa ya d’an lumshe adaida
i lokacin da yaji d’umin numfashinta na sauk’a acikin jikinsa.
Wanda kuma hakan alamace dake nuna masa cewar Laylerh’n tayi bacci.
“Ayshnoor!
‿
Ya k’ira sunanta akasalance, jin bata amsa shi bane kuma yasa shi sake gyara mata kwanciyarta, tare da zaro w
aya da kuma earpiece d’insa dake cikin aljihun wandonsa, sak’ala earpiece d’in yayi acikin kunnensa, tare da kunna wak’ar Aligatie (Running on my mind) yana saurara.
Yanayin yanda yayi da idanun nasa ne kuma, yasa duk wanda ya gansa zaiyi tunanin cewar ba
cci shid’in ma yakeyi kamar dai yanda Laylerh’n keyi.
Ahankali Oum Ayush dake tsaye abakin k’ofar da zai sada ta da falon saman ta juyo ta kalli su Abbou Jaheed dake bayanta, wanda ayanzu sun share sama da 10minute suna tsaye abakin k’ofar suna ta doka
sallama da knocking amma ba’a amsa musu ba.
“Anya suna nan kuwa?.
‿
Abbou Khareem ya tambaya, saboda yanda suka share tsawon mintuna suna knocking k’ofar batare da an bud’e musu ba.
“Sunanan Oum Ayush bud’e mana k’ofar falon mushiga.
‿
Abbou Jahe
ed ya fad’a atak’aice saboda ya gaji da tsayuwa awajen.
Hannu Oum Ayush tasa ta murd’a handle d’in k’ofar ahankali, tare da tura kanta cikin falon kana su Abbou Jaheed dake tsaye suka rufa mata baya.
Turus haka suka tsaya gaba d’ayansu, saboda to
zali da idanuwansu sukayi musu da Maleek wanda ke zaune akan sofa ya lumshe idanunsa, Yayinda Laylerh’n ke jikinsa, da dukkan alama kuma dukansu bacci sukeyi.
Wani irin murmushi mai d’auke da tsananin farinciki ne ya bayyana akan fuskar kowannensu, musa
mman ma Abbou Jaheed daya kasa d’auke idanu akansu, saboda yanda yaga sunyi matuk’ar dacewa da juna, wanda ayanzu ya sake tabbatarwa kansa cewar Lallaine Maleek da Laylerh ya dace, haka itama Laylerh’n da Maleek ta dace.
Saidai kuma tuna irin tarin k’
addarorin da suka fuskanta ne yasa shi jin idanunsa sun ciko da k’walla, Domin har yau ya kasa iya cire damuwar mummunan k’addarar da ta auku acikin rayuwar Maleek d’in, saidai kuma ya sani cewar Allah Baya tab’a d’aurawa bawansa abunda bazae iya ba, sabod
a haka yayi imani cewa komai yayi farko zaiyi k’arshe, idan kuwa k’addara ta dindince, to Allah Yakan sawa zuciyar bawa salama, tare kuma da k’arfin jure k’addarar da ta sameshi.
Oum Ayush da fuskarta ke cike da yalwataccen murmushi ne, ta k’arasa shigo
wa cikin falon, tare kuma dasa hannunta ahankali tad’an tab’a kafad’ar Maleek d’in, saboda duk atunaninsu bacci yakeyi.
Sab’anin gaskiyar lamarin daya kasance, idanunsa kawai ya lumshe amma bawai baccin gaske ya keyi ba, bai kuma ji knocking d’innasu b
ane saboda ya saka earpiece akunnensa, sannan ya kuma k’ure volume d’in wak’ar da yakeji.
Jin da yayi antab’a kafad’ansa ne kuma yasashi ware idanunsa ahankali, tare da sauk’esu akan Oum Ayush dake tsaye tana sakar musu murmushi.
Idanun nasa yad’an z
aro waje tare da d’an saurin gyara zamansa.
“Oum Ayush.
‿
Yak’ira sunanta cikin yanayin dake bayyana mamakin ganinta.
Oum Ayush kuwa hararan wasa ta watsa masa, tare dasa hannu ta d’an buge kanshi, cikin kuma nuna masa tsananin kulawa tace.
“Wato
dama ba bacci kakeyi ba, shine kanajin mu muna knocking nida su Abbou Jaheed amma kaki bud’ewa ko, to gamu mun shigo.
‿
Murmushin daya d’an bayyana hak’waransa yayi, tare da juyawa ya kalli su Abbou Khareem da suka k’araso cikin falon suka zauna.
A
hankali ya sakarwa Abboun nasa murmushi, tare da dawo da kallonsa ga Laylerh dake kwance ajikinsa tana bacci.
Batare kuma da yaji kunyan su Abbou Jaheed dake cikin falon ba, ya d’aura bakinsa adaidai saitin kunnenta, cikin muryarsa dake fita slowly yak’
ira sunanta, tare kuma da hura mata sassanyar iskan dake bakinsa.
Ashagwab’e tad’an motsa tare da sanya hannayenta ta mak’alesa, Domin duk da kasancewar bacci takeyi amma hakan bai hanata jin sautin muryarsa acikin kunnuwanta ba.
“Ayshnoor!
‿
Ya sake
k’iran sunanta akaro na biyu, tare dasa hannunsa ya tallafo hab’arta cikin muryar dake bayyana shauk’inta akansa yace.
“Wakeup Ayshnoor nah Oum Ayush da Abbou Jaheed nefa suka zo.
‿
Tamkar wacce aka zabura haka ta bud’e idanunta, tare da d’an d’agowa
ta kalleshi.
Da idanu yayi mata alama akan ta juya ta kalli su Abbou’n.
Da atunaninta wasa Yah M.Jay d’in keyi mata, amma kuma ganin da gaske yakeyi ne yasa tayi saurin juyowa, ai kuwa atake ta sauk’e Idanunta akan su Oum Ayush d’in, da sauri ta diro
daga jikinsa, tare da fad’awa jikin Oum Ayush d’in ta rungumeta k’am, cikin muryar dake bayyana zallar shagwab’a tace.
“Nayi kewarku Oum Ayush nah.
‿
Murmushi Oum Ayush tayi tare dasa hannunta tashafa kan Laylerh’n, murya d’auke da farinciki tace.
“Nima nayi kewarki sosai Laylerh, amma kwana d’aya ne fa kawai tak, gashi kuma naga aure yayi dad’i har kinsaba da mijin naki.
‿
Saurin sanya tafukan hannayenta tayi ta rufe fuskarta, tare da zame jikinta daga na Oum Ayush d’in ta zauna akusa dasu Abbou
Jaheed, tare kuma da gaishesu akunyace, saboda sosai maganan da Oum d’in ta fad’a yasata jin kunya.
Su Abbou Jaheed kuwa fuska asake duk suka amsa mata gaisuwan nata, tare da tambayarta jikinta, saboda kafun suzo Oum Ayush ta fad’a musu cewar batajin
dadi.
Akunyace duk ta amsa musu gaisuwar tasu, tare da mik’ewa ta kawo musu drinks da ruwa.
Still dawowa tayi ta zauna akusa da Abbou’n, wanda suke d’an tab’a hira sama sama da Abbou Khareem.
Bayan kuma sun d’ansha drinks din da takawo musu d’in
ne, Abbou Khareem ya d’anyi musu Nasiha, irin wanda iyaye keyiwa yayansu idan sunyi aure.
tare da bawa Laylerh’n atm card d’in bank d’in daya sa mata sadakinta na aure aciki.
Kasancewar kuma yammaci ya danyi ne yasa basu wani jima ba sukayi musu salla
ma, har waje kuwa Laylerh da Maleek d’in suka rakosu, gefe Oum Ayush ta jawo Laylerh’n tare da tambayarta batun ciwon mararta, da sauki ta bata amsa, saboda tun adaren jiya ta nemi ciwon marar nata ta rasa.
wani abu me kaman chocolates Oum Ayush d’in ta
bata, tare da tabbatar mata cewar kullum tasha guda d’aya, zai taimaka mata sosai.
Godiya tayiwa Oum Ayush d’in, bayan kuma sun tafi ne Maleek ya kama hannunta suka koma cikin gida.
Suna shiga cikin falon nasu kuwa wayar Maleek din ta soma ringing,
ganin sunan Fou’ad akan screen din wayarne kuma yasashi saurin picking call din tare da kara wayar akan kunnensa.
Daga b’angaren Fou’ad kuwa jin Maleek ya daga wayarne yasashi d’an gyara zamansa tare da shafa sumar kansa, cikin yanayin dake bayyana ts
ananin farincikinsa yace.
“Kagama yangan angwancinka nima soon zan angwance malam, saboda na samu mata ajiya kawai har mun daidaita tsakaninmu Insha Allah zamuyi aure nan bada jimawa ba.
‿
Murmushi Maleek d’in yayi, tare da d’an lumshe idanunsa ahanka
li yace.
“Naji To Wacece matar?
‿
“Aleeyah frnd din Laylerh mana, gaskiya babe din ta hadu, yanzu ma maganan da nake maka fa harna fadawa Abbana, yace nanda 3daya zaije gidansu, kai intak’aice maka dai Insha Allah nanda 2weeks Ina da mata, nima nagaj
i da zama haka
‿
Murmushi Maleek d’in yayi, batare kuma da yace komai ba ya katse kiran, saboda yasan halin Fou’ad matuk’ar ya biye masa to zai ta damunsa da surutu ne, shikuwa ayanzun akwai abunda yakeson aiwatarwa.
Kallon Laylerh dake gefensa yayi
, tare da manna mata kiss a forehead dinta, asanyaye yace.
“Bari naje wani waje Ina dawowa yanzu.
‿
Kai ta jinjina masa alaman to, shikuwa Cikin hanzari ya juya ya fita, ganin kuma da tayi cewar zama waje Dayan zai takurata ne yasa ta jawo sabuwar way
arta tare da soma setting d’in abubuwa Domin ayau takeson fara amfani da ita.
Ab’angaren Maleek kuwa yana fita daga cikin gidan, kai tsaye hotel ya nufa, saboda acanne yake da yakinin samun mutumin da yake nema.
*(Yau nayi yping mai yawa amma ya goge
😭
yanzu kuma wallahi bacci nakeji)*
*10:06 pm*
4/13/21, 11:27 AM - Ummi Tandama: *LAYLERH MALEEK*
*Writting by*
fatymasardauna
*Note editing*
*CHAPTER 83*
8:30 pm daidai ya shigo cikin gidan, idanunsa ya zubawa Laylerh dake kwa
nce akan sofa, Yayinda wayarta ke d’aure asaman chest d’inta, wanda da dukkan alama kuma amfani take da wayar bacci b’arawo ya d’auketa.
Murmushi yayi tare da k’arasowa cikin falon ya ajiye ledodin dake hannunsa.
“Ayshnoor!
‿
Yak’ira sunanta ahankal
i tare dasa hannunsa yad’an bubbuga k’afarta.
Kasancewar kuma baccin nata baiyi nisa sosai bane, yasa ta bud’e idanunta, ganinsa da tayi d’inne kuma ya sata d’an shagwab’e fuska, aksalance tace.
“Shine katafi ka barni ko Boo!
‿
Yanayin yanda ta k’are
maganar tana me d’an karyar da wuyane kuma yasa shi, d’an lumshe idanunsa, tare da kamo hannunta ya tada ita zaune, cikin muryar dake bayyanar da kulawarsa agareta yace.
“I’m very sorry Wifey, naje wani waje mai mahimmanci ne, bayan haka kuma na sayo mi
ki ice cream.
‿
Jin yace ya sayo mata ice cream ne kuma yasa tad’an sake fuskarta, saboda dama tayi missing ice cream sosai.
D’aya daga cikin ledodin daya shigo dasu d’in ya mik’a mata, tare da shafa kanta, kana akasalance
ya mik’e ya nufi hanyar be
droom.
Da kallo ta bisa, saboda yanda taga yana tafiyan, da dukkan alamu agajiye yake, har saida ya shige cikin bedroom d’in nasu kuwa kafun ta d’auke kanta daga kallosa, tare da bud’e ledan daya bata ta ciro babban robar ice cream, atsanake ta soma sha
, time to time takan maida idanunta ga tv, saboda kallon wrestling da takeyi.
Ab’angaren Maleek kuwa yana shiga bedroom din kayan jikinsa ya rage, tare da wuce bathroom kaitsaye, ruwa ya sakarwa kansa tare da d’an lumshe idanunsa, lokaci d’aya kuma m
agangun da sukayi da Najeeb ya shiga dawowa cikin tunaninsa.
Wani irin sassanyar murmushi yayi, tare dasa hannayensa ya dafe bango, Tabbas kamar yanda Najeeb d’in ya fad’a shine mutumin daya fi dacewa, da Laylerh, Domin ita d’in gaba d’aya rayuwarsa ce
, itace komai nasa dama duk wani farincikinsa, shi kansa baisan wani irin so yakeyiwa Laylerh’n ba, saidai koma mene yayi imani cewar yana sonta fiye da yanda yakeson kansa, zai kuma iyayin rayuwa da ita ako wani irin yanayi, yana da kuma kyakkyawar gamsuw
ar cewa zasu rayu shida itad’in rayuwa ta har abada.
Atsanake yayi wanka, bayan kuma ya fito daga cikin toilet dinne ya saka wani long trouser ajikinsa, tare da shafa turarensa mai dad’in k’amshi.
Wayarsa dake kan gado ya dauka tare kuma da juyawa
ya nufi falon.
Har yanzu tana nan zaune akan kujerar daya barta, saidai zuwa yanzu ta shanye Ice cream dinnata, Yayinda takai sauran Roban ice cream din cikin fridge ta ajiye.
K’arasowa cikin falon yayi, bayan ya zauna akan carpet ne, kuma yasa hann
unsa ya jawo Laylerh’n jikinsa, tare da soma bubbud’e ledodin daya shigo dasu.
Wanda cikinsu ke cike da kayan ciye ciye.
Kamar kuma yanda ya sabawa Laylerh’n, yanzu ma shida kansa ya ciyar da ita, saida kuma ya tabbatar da ta koshi kafun ya kyaleta
taje tayi wanka.
Kasancewar kuma shima bai damu da cin abinci sosai bane, yasa sama sama yaci shawarma da kuma fresh milk din daya sayo.
Ahankali ya d’aga kansa ya kalli agogon dake cikin falon, wanda ke nuna k’arfe 9:00 pm daidai.
Har zuwa lo
kacin kuwa Laylerh’n bata dawo cikin falon ba.
Mik’ewa tsaye yayi tare da k’arasawa ya kashe tv da kuma hasken dake cikin falon, bayan kuma yayi locked na k’ofar falonne ya nufi daki kai tsaye.
Shigansa cikin dakin kuwa yayi daidai da fitowar Laylerh
daga cikin toilet, wanda take daure da d’an karamin towel ajikinta.
Hannayensa ya ware mata tare kum da d’an karyar da wuyansa gefe, cikin kuma muryar dake bayyana kasalan da yakeji yace.
“Please Ayshnoor hug me!
‿
Murmushi mai sanyi tayi tare da
k’arasowa, ta fad’a jikinsa kamar yadda ya buk’ata.
Jin jikinta mai d’auke da danshin ruwa acikin nasa jikinne kuma yasashi, maida hannayensa ya rufe, tare da d’aukanta ahannayensa ya nufi kan gado da ita.
Kwantar da ita yayi tare da bin jikinta sh
ima ya kwanta, yana me shak’an k’amshin dake fita ajikinta.
“Ayshnoor!!
‿
Ya k’ira sunanta asanyaye, tare kuma dasa hannunsa ya warware towel d’in dake jikinta.
Jin muryarsa acikin kunnuwanta ne kuma yasa ta lumshe Idanunta, tare da jan wani dogon nu
mfashi, adaidai lokacin da taji saukan hannunsa asaman mararta, yana shafawa slowly.
Shid’inma numfashin ya shiga sauk’ewa akai akai, saboda yanda hannunsa ke yawo akan soft skin dinta, yasa shi jin wani sabon feeling na taso masa.
Ahankali yad’an
zame tare da
jawota saman jikinsa, bayan ya zare gaba d’aya towel din dake jikinta.
Hakan da yayi d’inne kuma ya bawa chest d’insu daman had’ewa, wanda take taushi da kuma laushin breast d’inta, ya sashi Jin kansa acikin wata duniya ta daban.
A
hankali ya maida kansa k’asa tare da soma fitar da wani irin numfashi, mai kama da sexual eraction.
Laylerh da ke kwance asaman jikin nasa kuwa, Jin irin numfashin da yake fitarwa ne, yasa ta d’aura hannunta akan zanen tattoo din dake jikinsa, tare das
a yatsarta d’aya ta soma zagaye rubutun dake kwance agefen cikinsa.
“Ayshnoor!
‿
Ta fad’i kalmar da taga anrubuta da tattoo din ajikinsa.
Yanayin yanda tayi maganan murya ad’an sanyaye ne, kuma yasa shi bud’e fitinannun idanunsa masu cike da yanayi
n sha’awa.
Ita kuwa Laylerh yalwataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarta.
Take kuma ta sake aminta cewar Lallai soyayyar da Yah M.Jay din keyi mata, yakai soyayya tunda har zai iya rubuta sunanta ajikinsa.
Dad’in ganin hakanne kuma yasa ta
d’aura d’an karamin Bakinta, adaidai kan tattoo din, tare da sakar masa professional kiss din dayasa numfashinsa tsayawa na wucin gadi.
Musamman saboda yanda yaji kiss din ya ratsa duk jikinshi.
Take kuma yaji feeling d’in dake jikinsa ya sake k’
aruwa, dan kuwa har wani har bawa yakejin jijiyoyin dake mararsa nayi.
Ahankali ya d’ago kansa tare da sake d’an mirginawa ya kuma dawo da Laylerh’n k’asan sa.
Bakinsu ya had’e waje d’aya tare da soma kissing dinta, saboda zuwa yanzun amatuk’ar buk
’ace yake da ita.
Laylerh kuwa Ganin yanda lokaci daya nutsuwarsa tabar jikinsa ne yasa itama ta soma mayar masa daduk wani salo da yake gwada mata.
Wannan dalilin yasa cikin abunda bai wuce 13mn ba gaba d’aya suka fice acikin hayyacinsu.
Yayind
a ko wannensu ya fad’a cikin wata duniya ta daban.
Aikuwa