Showing 228001 words to 231000 words out of 244674 words

Chapter 77 - LAYLERH MALEEK COMPLETE

amak’oshi ya had’i

ya, tare da d’an sunkuyowa ya zura mata doguwar rigar ajikinta, kana cikin danne new feeling d’in dake taso masa, ya mik’a mata Hijab d’in dake hannunsa.

Da sauri kuwa ta karb’i hijab d’in ta saka, tare da mik’ewa tsaye tahau kan darduman dake shumfud’

e agefen gadon, cikin nutsuwa kuma ta tada sallah’n.

Shikuwa Maleek zama yayi agefen gadon, tare da k’urawa Laylerh’n idanu, har acikin ransa yana mejin sanyi da kuma samun gamsuwa da Laylerh’n ta zama matarsa, duk da cewar kuma akwai k’addara mai k’ar

fi da ta wahalar da rayuwarsu, amma kuma yau gashi, suna acikin inuwa d’aya, saidai kuma ayanzu babban tunanin dake yawo acikin kwakwalwarsa, shi ne yanda akayi Najeeb yabar masa Laylerh’n sa bai kusanceta ba.

Idanunsa yad’an lumshe ahankali tare dasa

hannunsa, ya shafi beard d’insa, Yayinda yakejin wani irin sanyi na sake game duk jikinsa.

Daidai lokacin kuwa Laylerh’n ta idar da sallah, tare da kammala azkhar d’inta.

Juyowa tayi tad’an kalli Yah M.jay d’innata daya lumshe idanunsa, hakanan ta

samu kanta da kasa d’auke idanunta akansa, domin duk da cewar akwae d’an k’arancin haske acikin d’akin, amma hakan bai hanata ganin kyau da kuma haskensa ba, shid’in kyakkyawa ne tabbas, sannan akowani yanayi yake kyawunsa baya b’uya.

Sam bata hango wata

nakasa ko tawayayyar k’addara atattare dashi, domin ayanzu tasake gamsuwa cewar, lallai zata rayu dashi rayuwa kuma irin ta har abada, batare da fargaba ko kuma tsoron cewar zasu k’are rayuwarsu ahaka ba y’ay’a ba, komai Allah Ne ke tsarawa bawansa, rash

i kuma bashi ke nuna cewar kazama kasashshe ba, haka zalika kuma rashi bashi ke nuna cewar, Allah Baya sonka ba, kowa da irin k’addararsa arayuwa, duk girman taka k’addarar kuwa idan zakayi dubi da wani, sai kafahimci cewa acikin munanan k’addarorin ma kai

taka bata fiye muni ba, kuma asannu duk wani wanda yayi hak’uri ya kuma jure zaidace Insha Allah, abu mafi inganci akullum shine katsaya akan daidai, kada kuma kabari wata damuwa ta hanaka farinciki.

Ajikinsa yaji cewar Ayshnoor d’in na kallonsa, haka

nne kuwa yasashi d’an bud’e idanunsa ahankali, take kuwa suka fad’a acikin nata idanun.

Murmushin daya sake bayyana kyawun fuskarsa yayi, tare da d’an ware hannayensa, cikin sanyin murya yace.

“Zo.

‿

Idanunta tad’an lumshe ahankali tare da sunkuyar

da kanta k’asa, ahankali kuma ta mik’e tsaye, tare da soma taka k’afafunta dake d’an mata ciwo, ahaka harta k’araso inda yake zaune, durk’usa guiwowinta tayi ak’asa, tare da kama y’an yatsun hannunta ta shiga murzawa, cikin muryarta dake tafiya very slowly

tace.

“Good morning Yah M.Jay!

‿

Hannayenta ya kamo tare da jawota jikinsa, ahankali ya had’e forehead d’insu, tare kuma da d’aura labb’ansa agefen bakinta.

“Morning!!!

‿

Yafad’a yana me sakar mata wani irin sassanyan kissing, d’in daya haifar mat

a da tashin duk wani tsikar jikinta.

Hakanne kuwa ahankali ta lumshe Idanunta.

Shikuwa Maleek hannunsa yasa ya zare mata hijab d’in dake jikinta, tare da d’aura hannunsa akan zip d’in dake gaban rigar ta, cikin yanayin nutsuwa kuma ya zuge gaba d’aya

zip d’in.

Ahankali ya d’ago idanunsa ya kalleta.

Cikin wata irin kasalalliyar murya yace.

“Daren jiya nayi hurting naki sosai ko? har yanzu kinajin zafi?

‿

Kanta tad’an jinjina masa alaman “Eh.

‿

Hannunta dake cikin nasa ya d’an murza, tare da fesa

r da iska ta bakinsa, still asanyaye yace.

“I’m sorry Ayshnoor nah, i promised you bazan sake hurting naki ba, ki yafewa Maleek kinji, bansan ya abun yake ba shiyasa, amma yanzu I know idan zanyi bazanyi sosai ba promise!!

‿

Ya k’are maganar yana me d

’aura kansa akan shoulder d’inta, tare da shak’an daddad’an k’amshin daya kama fatar jikinta.

Saidai kuma ganin yanda duk tayi laushi ne, yasashi kwantar da ita akan gado, tare kuma da kwantawa shima ya jawota jikinsa.

Rigar dake jikinsa ya cire, had’e

dajan blanket ya rufa musu.

Ahankali ta sake shigewa cikin jikinsa, saboda bakad’anba take matuk’ar son k’amshinsa, domin k’amshin yana bata nutsuwa sosai.

Cike da kasala kuma ta lumshe idanunta masu cike da bacci, alokacin da taji, sauk’an hannunsa ak

an bayanta yana shafata slowly, saboda dadin hakanne kuma yasa, cikin abunda bai wuce 10 minutes ba bacci ya d’auketa.

Almost 15minutes kenan yanzu da kwanciyarsu, amma ya kasa d’auke idanunsa daga kallon kyakkyawar fuskarta.

Wani irin yanayi na mu

samman yakeji akanta, hakika shikansa baisan cewar abunda yakeji akan Laylerh’n, ya zarce duk wani tunaninsa ba, sai ayanzu da tazama Halal d’insa.

Haka yakejinta acikin kowani jijiya da jinin jikinsa, Tabbas yayarda duk wani feeling d’inta da yakeji ad

a, ba feeling bane matuk’ar za’a had’ashi da wanda yakeji ayanzu.

Lallai kuma yayarda cewa itace cikon rayuwarsa, dole ne saida ita zaiyi rayuwa, Domin kuwa k’addara d’aya aka rubuta musu, wacce daga yanzu har abada zata ci gaba dayi musu yawo acikin j

ininsu, zuk’atansu guda ne, haka ma fata da burinsu duk abu d’ayane, K’AUNA’r junansu kuwa halittace dake rayuwa acikin jiki da zuk’atansu, har abada kuma wannan k’aunar ba zata tab’a gushewa ba.

Idanunsa da suka ciko da k’walla ya lumshe ahankali, tar

e da d’aura bakinsa atsakiyar forehead d’inta.

Yanayin yanda Laylerh’n ta sake cusa fuskarta acikin wuyansa ne kuma yasashi, soma sakin wani sassanyan numfashi ahaka har bacci ya d’aukesa.

9:30 am. Daidai vibrating d’in wayarsa dake aje akan bedside d

rawer ta tashe shi.

Zare jikinsa daga na Laylerh’n yayi ahankali, tare da sauk’a akan gadon kaitsaye ya wuce toilet.

Koda ya shiga cikin toilet d’in kuwa wanka yayi, bayan ya fito ne kuma ya sake kimtsa kansa cikin, wasu black T shirt and trouser.

Sosai kayan suka bayyana haske da kuma annurin dake jikin fatarsa, domin ayanzu kallo d’aya kawai zakayi masa, ka fuskanci wani sauyi da kuma nagarta dake yawo akan fuskarsa, lallai Tabbas yana cikin farinciki, domin abune da kowa ya sani cewar samun Layle

rh yafiye masa komai.

Turarukansa na Oud ya shafa ajikinsa, tare kuma da d’aura babban agogo na company’n Gucci a hannunsa, cikin yanayin d’an hanzari ya saka wasu white sneaker shoe ak’afafunsa, bayan ya d’auki wayoyinsa da car key d’insa ne kuma, y

a juyo ahankali ya k’araso inda Laylerh’n ke kwance tana bacci.

Ganin yanda take d’an had’a gumi ne, kuma yasashi yaye mata blanket d’in dake jikinta, tare da sunkuyowa ya sunbaci beautiful lips d’inta.

“I LOVE YOU Ayshnoor!!

‿



Yafad’a ahankali tare

da gyara mata kwanciyarta.

Bayan ya k’ara mata gudun AC ne kuma, ya juya ya fice daga cikin d’akin, tare kuma da jawo mata k’ofar ya kulle.

Koda ya fito falon kuwa, kaitsaye stairs d’in da zai sauk’ar dashi k’asa ya nufa.

Bayan ya sauk’o falon k

’asanne kuma ya tsaya yana k’arewa falon kallo, wanda shi kansa yasan bak’ananan millions su Abbou Jaheed suka kashe ba, wajen tsara had’uwa da kyawun faluka da kuma d’akunan gidan.

Sanin kuma da yayi cewar sam bayason b’ata lokacinsa ne yasashi nufar

k’ofar waje, domin so yake yaje inda zashi har ya dawo ba tare da Laylerh’n tatashi daga baccin da takeyi ba.

Cikin takusan na nutsuwa ya gama fitowa daga cikin falon, inda ya samu kansa acikin babban compound d’in gidan.

Kaitsaye wajen motarsa wanda A

bdoul ya kawosa da ita daren jiya ya nufa, yana zuwa kuwa ya sawa motar key ya bud’e tare da shiga cikinta ya zauna.

Kasancewar kuma su Abbou Jaheed sun turo masa maigadi ne, yasa tun kafunma ya tada motar, tuni maigadin ya wangale masa gate, atsanake ya

cilla hancin motar tasa waje.

Kaitsaye kuma hospital ya nufa, koda ya isa cikin hospital din kuwa, direct Office d’in Dr.Mouhammad ya nufa, yana zuwa kuwa aka bashi izinin shiga.

Bayan kuma sun gaisa da Dr. d’inne Yayi masa bayanin cewar, yanaso ya r

ubutawa Laylerh magunguna ne saboda zazzab’in dake jikinta tun daren jiya.

Sarai Dr. Mouhammad d’in ya gane abunda ya faru, saidai kuma bai tambayi Maleek d’in dalilin dayasa baizo da Laylerh’n ba, sanin irin cases d’inne kuma yasashi rubutawa Maleek d

’in magungunan da ya kamata ace Laylerh’n tasha, ba ita kad’ai ba kuma harda Maleek d’in, saboda shima har yanzu akwai d’an zazzab’i kad’an ajikinsa.

Gashi kuma tunda yayi sex d’in yakejin mararsa na rik’ewa, saidai kuma hakan bawani abun damuwa bane, dom

in hakan na faruwane ga wasu k’alilan daga cikin maza a lokacin da suka fara yin sex.

Bayan ya k’arbi card d’in magungunan ne kuma yayiwa, Dr. Mouhammad d’in godiya, kana sukayi sallama, koda ya baro office d’in Dr din anan cikin pharmacy na hospital d’

in ya saya magungunan.

Bayan yafito daga hospital d’in kuwa kaitsaye hanyar gidansu ya nufa, Domin sosai yake da buk’atar ganin Oum Ayush musamman dan akwai wasu tambayoyin da yakeson yi mata, saboda abune da ke abayyane cewa, ita kad’ai ce zata iya

bashi amsar tambayar da ke cikin zuciyarsa.

*(Sorry kuyi manage bani da enough charging ne, sannan Insha Allah kafun Ramadhan zan gama Laylerh Maleek, because ma pages d’in da suka rage basu da yawa.)*

*8:56 pm*

4/9/21, 6:43 PM - Ummi Tandama: *L

AYLERH MALEEK*

*Note editing*

*Chapter 79*

Horn d’in motarsa ya danna adaidai lokacin daya iso gaban, tankamemen gate din gidannasu.

Cikin abunda bai wuce 4minute ba kuwa maigadi ya wangale masa gate d’in, anutse ya tura hancin motar tasa

cikin gidan.

Saidai kuma sanin da yayi cewar bazae jima bane yasashi yin parking motar a tsakiyar compound din gidan, tare da bud’e murfin motar ya fito.

Cikin yanayin nutsuwa ya soma takawa, saidai bai wuce taku biyar yayi ba, ya tsaya tare da j

uyowa ya sauk’e idanunsa, akan part d’in da Laylerh da kuma Najeeb d’in sukayi rayuwa.

Idanunsa ya d’an lumshe ahankali, tare kuma da d’an cije jajayen labb’ansa, akaron farko kenan da yaji wani abu na rangwame acikin zuciyarsa.

D’auke kansa daga kallon

part d’innasu yayi, lokaci d’aya kuma direct ya nufi b’angaren Oum Ayush.

Tsaye take agaban dinning table tana me harhad’a wasu had’add’un food flask acikin babban basket, k’aran knocking d’in falon da taji ne kuma yasa ta d’an dakatawa, tare da d’au

ko basket d’in ta rik’e ahannunta, dan a tunanin ta Abdoul ne, saboda tace masa yazo ya kaiwa su Laylerh’n kayan breakfast.

K’arasowa jikin k’ofar tayi tare dasa hannu ta bud’e k’ofar.

Idanu hud’u da sukayi da Maleek d’inne yasata dan bud’e baki, ci

kin kuma yanayin mamakin ganinsa tace.

“Maleek kaine da safe haka ina kabaromin Laylerh’n?

‿

Idanunsa ya d’an lumshe, batare kuma daya amsa mata tambayar da tayi masa d’inba, ya rab’a ta gefenta ya shige cikin falon.

Ganin hakan da tayi d’inne ku

ma yasata d’an tab’e baki, tare da maida kofar ta rufe, saboda dama tasan dole idan dai zasu had’u to sai ya nuna mata halinnasa na shariya, wanda kuma idan da sabo ta riga da ta saba da hakan.

“Good morning Oum Ayush.

‿

Ya fad’a adaidai lokacin da ya

k’arasa gaban, makeken fridge’n dake cikin falon, batare kuma daya jira amsawarta ba, ya bud’e murfin fridge’n ya d’auko bottle water maisanyi sosai.

Dawowa tsakiyar falon yayi tare da zama akan d’aya daga cikin kujerun falon, ahankali ya b’alle murfin

bottle water’n, tare da d’aura goran abakinsa.

Only 8second kawai ya shanye rabin ruwan dake cikin goran, ahankali ya d’an janye kansa, tare da d’ago idanunsa ya kalli Oum Ayush da ta zuba masa ido.

Nuni yayi mata da goran ruwan, tare dayi mata alam

a akan ko zata sha.

“Bazan shaba, ko ce maka akayi ishin ruwa nakeji, da fari ka fara amsamin tambaya ta tukunna, ina kabaromin Laylerh, kodai barinta kayi awannan babban gidan ita d’aya?

‿



Ta fad’i hakan tana me harararsa tare da ajiye basket d’in d

ake rik’e a hannunta, kana ta zauna akan kujerar dake facing d’inshi.

Jin still Oum Ayush ta sake nanata masa tambayar ne kuma, yasashi d’an sake lumshe idanunsa, ahankali cikin kuma yanayin daya sabayin magana yace.

“Bata da lafiya tana bacci.

‿

“Bata da lafiya kuma Maleek? Meya sameta?

‿

Oum Ayush d’in ta fad’a ad’an rud’e, Domin abunda ya fara zuwa ranta, shine wannan ciwon marar da Laylerh’n keyi.

Kansa ya d’an sunkuyar kana cikin yanayin sanyin, dake bayyana tausayawarsa agareta yace.

“No bawani babban ciwo bane, fever ne kawai, kuma na saya mata pain relievers a pharmacy.

‿



Sassanyar ajiyar zuciya Oum Ayush d’in ta sauk’e, asakamakon jin abunda ya fad’a, lokaci d’aya kuma taji wani irin nutsuwa yazo mata, take kuma tunaninta ya ba

ta cewar Lallai wani abu, ya faru atsakanin Laylerh da Maleek d’in, saboda haka kawai tasan cewa Laylerh’n bazata yi zazzab’i ba.

“Allah Yabata lafiya, ga breakfast nan dama ku Abdoul zai kaiwa, amma yanzu tunda kazo saika tafi dashi.

‿

Tafad’i hakan ci

kin kulawa, sannan ga kuma wani sahirtaccen murmushi da ya bayyana akan fuskarta.

D’ago kai Maleek d’in yayi ya kalleta, tsawon minti d’aya kaman kuma zaice wani abu amma saiya fasa.

Mik’ewa tsaye yayi, tare da k’arasowa inda Oum Ayush d’in ke zaun

e.

Zama yayi agefenta tare kuma da juyowa ya fuskanceta, cikin yanayin daya tabbatar cewa zata fahimcesa yace.

“Me yasa Najeeb ya saki Laylerh?

‿



Oum Ayush kuwa saurin d’agowa tayi ta kalleshi, saboda jin tambayar nasa da tayi abazata.

Ganin

kuma da tayi cewar shid’inma kallonta yakeyi ne ya sata d’auke kanta, tare da sauk’e ajiyar zuciya, kana asanyaye tace.

“Meyasa ka tambayeni hakan?

‿

“Saboda inason sani.

‿

Ya bata amsa atak’aice, had’e da janye idanunsa gefe.

D’an Jim Oum Ayus

h d’in tayi acikin ranta tana me mamakin dalilin da yasa, Maleek d’in yayi mata wannan tambayar, saidai tasani koma meyene ayanzu bai kamata tak’i Gaya masa ba, saboda ta fahimci cewa ayanzu, shida Laylerh’n sun riga da sun zama abu d’aya, wanda kuma dama

hakan shine burinsu gabaki d’aya.

D’an gyara zamanta tayi, tare kuma da juyowa ta fuskanci Maleek din.

Asanyaye tace.

“Saboda ya baku dama kuyi rayuwa tare, Domin ya fahimci hakan shi ne samun saukin zuciyoyinku, zuciyoyin da kullum suke awa

hale, Tabbas Najeeb bai saki Laylerh dan baya sonta ba Maleek, ya saketa ne kawai don samun sauk’in zuciyar da take gab da tarwatsewa, kaima kasani Maleek abune da yake abayyane, wanda kuma kowa ya fahimta, Domin ko zaka iya b’oye abundake cikin zuciyarka

, bazaka tab’a iya b’oye wanda ke rubuce akan fuska da kuma cikin idanunka ba, Najeeb ya saki Laylerh ne saboda ya gano cewar kuna yiwa junanku tsananin so kai da ita, sannan mafarki dama duk wani burin dake cikin zuciyoyinku ahad’e suke, Lallaine kuma Al

lah ya tsara cewar dole duka ku biyun zakuyi zaman aure da ita, da farko Allah ya tsara mata zama da Najeeb, saidai bai k’addara zaman nasu zaiyi tsawo ba, ayanzu kuma gashi tana zaune ak’arkashin inuwarka, shin tayaya kake tunanin zai iya jure zama da Lay

lerh’n, da akullum sunanka ne cike acikin bakinta? Koda acikin bacci sunanka take k’ira masa, duk wani ciwonka kuwa acikin jiki da zuciyarta takeji, koda sau d’aya fa Maleek Laylerh bata tab’a bashi kulawar aure ba, kuma duk asaboda kai, safe, rana, dare d

uk bata da wani aiki sai tunaninka, ta ya ya zai jurewa hakan?

Tabbas akullum bamu iya sauya k’addarar mu Maleek, komai da Allah ya tsara mana, mai kyau ko marar kyau, bamu iya sanjawa ko guje masa, koda yaushe acikin k’addara da kuma jarrabawar Ubangi

ji muke rayuwa, saboda haka komai da ya faru rubutaccen al’amari ne, dan haka mu rungumeshi ayadda yazo mana, matuk’ar akwai Allah Kuma to kasani akwai zab’in alkhairi.

‿



Idanunsa dake alumshe ya bud’e tare da sakin wani irin ajiyar zuciya.

Tabbas

kalaman Oum Ayush d’in sun shigesa, saidai kuma abun da zuciyarsa ke kokonto akai shine, dalilin dayasa Najeeb ya saki Laylerh batare da ya tab’a kusantarta ba.

Ahankali ya kifa tafukan hannayensa akan fuskarsa, tare da fesar da wani sassanyan numfashi

, akaron farko kenan da ya fara jin wani abu na rangwame na ratsa zuciyarsa adangane da Najeeb d’in, saboda ada wani mummunan kallo yakeyi masa, Kallon wanda ya rabasa da duk wani Fata da Muradinsa, Kallon wani na daban, wanda yayiwa rayuwarsa kutse.

Jajayen idanunsa ya d’an ware, tare da mik’ewa tsaye ya zura duka hannayensa acikin aljihun wandon dake jikinsa.

Ahankali ya d’an soma zagaye tsakiyar falon, tamkar wanda ke son nazartar wani abu.

Ganin hakanne kuma yasa Oum Ayush ta zuba masa

idanu, tare da shirin sauraran duk wani abu dazai fito daga bakinsa.

Almost 6 minute kuwa acikinsu babu wanda ya sake cewa komai.

Saima sunkuyawa da yayi ahankali ya d’auki basket d’in da Oum Ayush d’in ta ajiye atsakiyar falon, batare kuma daya s

ake kallonta ba yace.

“Zan tafi, but please idan kinsamu time kizo ki duba Laylerh.

‿

Kai ta jinjina masa alaman “To.

‿

Juyawa yayi cikin nutsuwa kuma ya nufi hanyar fita daga cikin falon.

Da kallo Oum Ayush ta bisa, ganin da tayi yakai bakin k

ofar fitane kuma yasa ahankali tace.

“Please Maleek kakula da Laylerh sosai, duk da nasan cewar tana da mahimmaci sosai agareka, amma kada ka matsa mata domin kasancewar itad’in har yanzu yarinyace, zaku ma ta taso ne akan duk wani abu daka d’aurata.

‿

Kansa ya jinjinawa Oum Ayush d’in, tare dayi mata alama akan cewar yaji duk abunda tace.

Hannunsa dake kan handle d’in kofar ya murd’a, take

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login