Showing 33001 words to 36000 words out of 259716 words

Chapter 12 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

59

had’uwar sa da Mommy gudun kar ta kuma yi masa abunda ta yi d’azu…wayoyinsa kawai ya d’auka ya zuba a aljihu daga haka ya rufe motar ya nufi cikin gidan.

Tun kafin ya shiga cikin main parlourn ya fara jiyo hayanaiyar Hajiya Mama,tashi d’aya ya fahimci i

ta da Mommy ne sakamakon yadda ya ji tana

magana cikin fad’a da rashin kara sannan tone d’inta very rude!.

“Ai dama ba ki gaji arzik’i da ‘da’a ba,wallahi yadda na ga ba ki wani damu ba na san kece kika b’ata masa rai ya

bar gidan nan bani da tantam

a.Dama ta ya za ki so ya yi aure ya tara iyali ba tare da kin riga kin mallakesa ba!..y’a y’a dai Allah ya baki amma wallahi ko Akuya ta fi ki sanin ciwon y’ay’anta,ke kuwa kanki kawai kika sani burinki kawai ke kanki kad’ai sam baki damu da farin cikin su

ba.

To bari kiji wallahi tun wuri ki san yadda kika yi ya dawo gida idan ba haka ba kema sai kin bar gidan nan!yau zan nuna miki cewa ba fa surk’ullenki da munafurce munafurcenki ne suka sanya na barki cikin gidan d’a na ba”

Ahankali ya ji Daddy yace

“Mama ba fa inda Yash yaje

maybe aiki ne ya rik’e shi..”

Cikin tsawa Maaman tace”shiyasa sometimes nake jin kamar in rufeka da duka!,ai ko ba’a fad’a ba na riga na sani jikina ya bani gashi kuma ba ya d’aukar waya amman sai ce min kake yi aiki ne ya r

ik’esa wanne irin aiki ne zai hanasa d’aukar waya??”

Ba ta jira jin amsar sa ba tace”kuma Yadira tace min fita yayi ranshi a mugun b’ace,cikin fushi ta juya ta nuna Mommy tace “Kuma na san wanann makirar ita ta janyo fad’a da shi,ba ni da tantama

Ita ta

b’ata mishi rai ita za ta yi abunda zai fasa auren dama tun farko ita ta hanashi yin budurwa.Wallahi Khadijah ki ji tsoron had’uwar ki da ubangiji

son zuciyarki yayi yawa,kwata kwata ba ki da tunani da lissafi mai kyau!”

Wani irin kuka Mommy ta fas

he da shi wanda ya sa su Yassira suka k’arasa inda take itada Yasmeen suka rufar mata suka shiga bata hak’uri,fuskokinsu

tamau! alamun sun ji haushin abunda Hajiya maman take yi.

Itakam ko a kwalar rigar ta,haka nan ta ci gaba da tsigale Mommy tass.

A haka Yashjub ya yi sallama ya shigo ya samesu,da da farko so yayi ya juya dan wallahi kansa har ya fara ciwo amman kawai sai ya dake ya shigo.

Dasauri kowa ya d’ago ya na kallonshi Hajiya mama kuma ta nufeshi cikin takun ta na tsoffi da d’an sauri

tana zuwa

ta yi hugging d’inshi sai kuma ta d’ago tana kallonshi tace “Karka b’oye min komai,mai ta yi maka?me ta ce maka?matsala take shirin kunno wa ko?so take ka fasa auren na sani.”

Ajiyar zuciya Yash ya sauk’e kafin yace “idan akwai wanda zai kun

no matsala a aurena ai kece,tunda gashi yanzu ma abunda kike nasan duk kishi ne ya rufe miki ido kike k’ok’arin ki tada husuma tun kafin kishiyar taki ta zo”

Dariya Yadira da Munirat suka yi kafin Ummi ta d’an matsa kusa da su ahankali cikin ladabi tac

e “Hajiya mama mun gaya miki tun d’azu,babu komai InshaaAllah

Yadira kuma zolayar ki kawai take yi maybe kawai so take ta ja ki da magana”

“Umm um fa Ummi,ba ki san

halin matar chan ba kuma na san duk zolayar Yadira ba za ta

fad’i abunda zan yi wa

uwarta fad’a ba ai.Anyways tunda kowa b’oyemin yake yi ba komai.”

Tana gama fad’in haka ta cika Yashjub ta Isa gaban Mommy ta tsaya tace”ko za ki mutu!sai

Yashjub yayi aure da yardar ubangiji,kuma idan kin haifu ki

je kiyi wani abun da zai jawo tangard

’a,ko a makirce ko a asirance ko a Isa da mallaka na matsayinki na uwa!a nan za ki gane shayi ruwa ne!”.

Tana gama fad’in haka ta wuce sama ta bar ta anan ita da su Yasmeen da suka kawo iya wuya

Mom da Ummi ne suka bi bayanta daga haka aka fara watsewa

daga parlourn.

Sai da Yash ya k’arasa wajen su Daddy da Abhi suka d’an gaisa tukunna ya juya ya nufi side d’insa…har ga Allah yadda Mommy ta durk’ushe tana kuka duk sai ya ji bai ji dad’in abun ba.

Da ruwa mai zafi sosai ya yi wanka ya d’an gwada kira

n Manu jin shiru bata d’auka ba ne yasa ya fahimci ta yi barci dan haka ya ajjiye wayoyin sa ya fito ya nufi wajen Mommy bayan ya rufe side d’in nasa dan already

Junior ya tartare kayansa ya koma side d’in Yassir tun lokacin da aka gama masa gininsa.

A

llah ya so shi kuwa basu rufe ba dan haka ya shige ya haye sama yana mai sake jaddadawa da tirsasawa kansa”dole ya yi creating truce a tsakaninsa da Mommy,dole ya nemi albarkar ta!dole ya lallab’ata!uwa uwa ce!”

Ya yi mamakin samun su da ya yi a d’aki

n Mommyn su dukansu har Baaba Larai da

Yadira kamar wasu masu yin meeting.

Sake gaidashi suka yi gaba d’ayansu daga haka suka fara mik’ewa suna yiwa Mommyn sai da safe suna ficewa one by one dan yana gama amsa gaisuwar ta su ya koma gefe ya ya chake ya

tsuke fuska…sai da Baaba Larai ta zo fita tukunna ya kamo hannunta yace “Banda ke Baaba”

Kallonshi ta yi ta kalli Mommy kafin tace “to d’an albarka”daga haka ta koma kusa da Mommyn ta zauna anan gefen gado.

Shiruu d’akin yayi kafin ahankali Yashjub ya

fara takawa zuwa inda suke zaune,yana zuwa ya durk’usa a gaban Mommy.

Ba k’aramin shock suka shiga ba dan ko da wasa ba su tab’a kawo hakan ba,yaushe ne ma Yash ya durk’usa mata irin haka ba lalle ta iya tunawa ba

Suna wannan tunanin suka ji a hanka

li ya fara magana yana cewa “Mommy akwai abubuwa da yawa da kuma misunderstandings a tsakanin mu,ke mahaifiyata ce shiyasa no matter how na so in rik’e ki a raina hakan ba zai yiu ba dan ya zame min dole in yafe miki

sannan kuma in nemi gafarar ki amman

pls Baaba ki zama shaida sannan ki nuna mata mahimmancin mu especially ma ni

a wajenta.Akwai abubuwan da kikayi min da yawa shiyasa in na tuno raina yake b’aci,idan

nine wani abun ya faru da ke hankalina a tashe har sai na ga anyi miki adalci amman ke

sam bakya dubani a ko da yaushe..

Anyways komai ya wuce yanzu albarkarki da yafiyarki nake nema.

Sannan akan abunda kika yimin magana d’azu shima ki yi hak’uri zan yi k’ok’ari in gyara kema

kuma dan Allah ki gyara Mommy.”

Ahankali ta sa hannunta du

ka biyu ta d’ago shi ta zaunar dashi a gefen ta.

Shiruu ne ya biyo baya kafin ta sauk’e numfashi tukunna ta fara magana “Yashjub ba wai ban damu da kai bane

A ‘a

Ina duba circumstances ne,

na san kana jin haushina akan Yassir.Yashjub!ba ka riga ka

haihu ba shiyasa bazaka tab’a sanin yadda na ji a lokacin da naga Yassir kmr gawa ba….inaso ka fahimceni ka fahimci ba wai na fi son shi akan ka bane ya sanya na fad’i maka abunda na fad’a ba a wachchar ranar,na fad’a na sake fad’a gaba d’ayanku ya’yana da

idai kuke a cikin zuciyata,na san ko kai ne ka tarar da d’anka a halin da na ga Yassir a wachchar ranar na tabbatar sai ka yi kuma ka fad’i abunda yafi wanda ni nayi na kuma fad’a.Amman duk da haka kayi hak’uri ba zan sake ba inshaaAllah b’acin rai ne”

Ahankali Yash ya rik’o

hannunta ya girgiza mata kai yace “ba komai Mommy ba sai kin bani hak’uri ba”

Murmushi ta yi ta d’an shafa fuskarshi kafin tace”I love all of you amman kuma in ka lura mahaifinku ya fi fifita ka sama da kowa idan nima na yi hak

an

to tabbas mu da kanmu zamu taru mu lalata tsakanin ku ne especially ma kai da

Yassir wanda yake ganin kamata ya yi ace kunada equal right da kai da shi,shiyasa dole wani abun zan ke kauda kai ba wai dan ban damu da kai ba sai dan son ganin an zaun

a lafiya.

Sannan maganar Kausar dan itama na san kana ganin kmar Ina fifitata sama da ku ko?”

Bata jira jira jin amsar sa ba ta d’aura da cewa”Kamar yadda ka kauda duk wani abun da kake tunanin na yi maka ka zo

ka bani hak’uri sannan kake neman yafiya

da albarka ta a matsayina na mahaifiyarka

To

nima albarkar tawa mahaifiyar nake nema dukda kuwa ba ta

raye saboda inaso inga na cika mata burinta dan kafin mahifiyarmu ta rasu sai da ta damk’a min amanar maman Kausar tana kuka tana rok’ona in zame m

ata uwa da uba mu had’e kawunanmu,to haka itama maman Kausar a lokacin da ta zo rasuwa tana kuka haka ta bani amanar Kausar,

ta yaya

kake tunanin zan zubar da wannan amanar??

Kuma bayaga haka ma

Allah ya d’aura min tausayi da k’aunar Kausar sannan ka

duba kaga Yarinyar nan ko uban da ya haifeta bata saniba wasu lokutan a gaban idonta Mama da Daddynku

suke kiranta da ‘shegiya!’na san ba mu Isa chanza wannan fact d’in ba amma kara ai tana da dad’i

kuma abun yana damunta sosai sannan gashi ba uwa ba

uba ka gayamin idan banyi making nata ta yi feeling at home sannan whole ba wa zai yi?ina za ta saka kanta?

Ba wai nafison Kausar a kanka ba ne kai kanka ka san hakan bazai tab’a yiwuwa ba tunda

kai a cikina ka fito

kawai dai

Ina k’ok’arin inga ban

biyewa son zuciyata na cutar da kowanne a cikin ku ba,kuma

kamar yanda kake fushi da ni akan na fi son wasu akanka

ko kuma kake ganin kmr ban damu dakai ba to haka nima nake fushi dakai shiyasa kaga kawai Ina rabuwa dakai wasu lokutan dan sai inga kam

r baka damu da ni sosai ba d’azun ma k’ureni ka yi kuma ai kai kanka ka san gaskiya na fad’a Yash baka shawara dani,ban gama jin d’uminka ba aka d’auke min kai kuma ban Isa in ce wani abun ba sannan kai d’in da nake counting on you gaba d’aya ka k’i ka sak

e da ni da y’an uwanka gashi har za ka yi aure ka sake yin nesa da mu shikenan na san burina na ganin mun had’e kai

Ni da Kai da y’an uwanka ba zai tab’a yiwuwa ba kenan??”

Kasa ci gaba da magana tayi

sakamokon kukan da ya taho mata…

Ahankali ya janyo

ta ya saka ta a jikin shi ya shiga rarrashinta

kafin cikin kwantar da murya yace “Mommy sam ba haka bane ata b’angare na,su Yassira mata ne

Yassir kuma kinga yanayinshi

In ban tsaya na yi haka akansu ba akwai matsala sannan Mommy ba wai ban saki jiki

dake bane kasa fahimtata kikayi…amman inshaaAllah zan gyara.

Ina da fatan za ki daina fushi da ni sannan ki saka min albarkar ki.”

Ahankali Baba Larai tace”Ku dai gyara tsakanin ku,family

is above everything kuma new member za ka kawo Yashjub

du

k abunda ta ga kana yi wa family d’inka to itanma haka za ta yi musu”…Cikin son fahimtar da shi su biyun suka shiga nuna mishi importance d’in family kama daga y’an uwanshi har iyayensa.

Tabbas kuwa maganganun su sun ratsa jikinshi matuk’a…

Daganan su

ka fara maganar auren nashi…ya saki jiki dasu sosai bai b’oye musu komai ba

ya ji dad’in yadda Mommy ta ce”komai komai ya wuce”sannan ta nuna farin cikin ta a auren ta kuma gaggaya mishi abubuwan da da shi ba su ma shirya da shi da Yahanasu ba.

Tabbas

duk lalacewar uwa

Uwa ce kuma tanada matuk’ar amfani ata ko wanne b’agare

na rayuwar y’ay’anta dan shi sai yanzun ma da suke maganar tukunna yake jin wasu aladun da kuma abubuwan da ya kamata ayi waenda da duk ba za ayi ba.

Bai bar wajen ba har numbe

r Manubiya sai da ya bawa mommy,hakanan suka rabu ran Yashjub fess…Mommy ta sake sosai

sannan ta amince kuma ta sanya albarka a auren d’ari bisa d’ari.

Yana murmushi haka ya fito daga d’akin,da fari ko sanda ya shigo cikin gidan ko kallonta baya son y

i amman gashi da ya danne zuciyar shi ya zo suka fuskanci juna ya ji sanyi a ranshi. Addu’ar sa itace”Allah ubangiji ya bashi ikon had’a kan Manubiya da su gaba d’aya,Allah ya sa komai ya zo mishi da sauk’i dan no matter yadda mutum yake jinshi though inda

i case ya had’a da mata dayawa kuma ya zamana shine a tsakiya to fa

abun ba sauk’i.

Yashjub yana fita Mommy ta sauk’e wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ta kalli Baba Larai tace “yanzu menene next???”

Shiruu Baba Larai tayi kafin ta furzar da aj

jiyar zuciya tukunna tace”ki yi hak’uri mu ajjiye komai mu hak’ura a yi auren”.

A mugun furgice sannan da k’arfi Mommy tace “watt!!”

Jin jina kai Baba Larai ta yi kafin tace “Khadijah!ba ki kaini tsanar Yarinyar nan ba inaga

sannan baki kaini k’in

auren nan ba amman ya zama dole mu hak’ura dan bazan b’oye miki ba bamu da yadda zamu yi,ba bu yadda zan yi dan babu abunda zan iya sake yi.Kuma ko ba ni d’in ba ko ina za ki je Wallahi sai dai a ci kud’inki…k’arshen basirata na k’arar amman ki duba ki ga

jinkiri kawai aka samu,ki yi hak’uri tunda ta nace sai ta shigo gidan mu barta ta

zo inshaaAllah sai ta fita da k’afarta,barin ma yadda muka samu Yash d’in ya fara jan mu a jiki ki duba fa ki ga yau har durk’usa miki ya yi sannan ya nuna miki girmanki da m

atsayinki a wajensa kinga kuwa wannan ai babban victory ne,dan haka daga yau inaso tundaga kanki har izuwa kan Yadira kowaccenku kawai ta nuna tana son auren bama so amma mu nuna masa muna so d’in,idan aka yi aka gama sai a san abunyi,daga yau inaso duk k

u daina fushi da shi sannan ko goya su Yahanasu zai yi wannan ma ba ruwanku a tak’aice dai duk wani abun da zai janyo misunderstanding ko fushi a tsakanin ku da shi ku gujeshi,a iyaka maganar sa ta yanzu na lura kuma na fahimci

Idan har muka yi haka zamu

samu kanshi cikin sauk’i,kinga kuwa idan muka samu kanshi komai zai zo mana da sauk’i dan inshaaAllah kafin ma amaryartasa ta gano steering da zata kama ta tuk’a rayuwar gidan nan da shi kansa Yash d’in tuni sai dai ta ji ta a waje.”

Sosai hud’ubar Baba

Larai ta ratsa Mommy,dan haka washegari da safe suka tara su Kausar suka yi musu bayani,kowa ya yarda ya amince amma banda Kausar,babu yadda ba a so a fahimtar da ita ba amman furr ta birkice musu k’arshema barin d’akin ta yi ta banko musu k’ofa bayan ta

cewa Mommy”ai dan ba ita ta haifeta ba shiyasa ta k’i bawa abun mahimmanci gashi yanzu har za a yi aure kuma a haka suke so ta kwantar da hankalinta,tana ji tana gani Yash ya auri wata su tare kenan ko ya suke nufi???…..”

Ganin duk sunyi mata shiru ne ya

sa kawai ta fice ta bar musu d’akin.

………….

Abun har mamaki yake bawa mutane yadda jikin inna ya ware,dan tun wata biyu da suka wuce take tashi ta zauna da kanta wanka ma

Manubiya zata kama ta ta kaita band’aki ta sa mata kujera ta fito ta barta ta yi

abunta,dukda ba fita take yi ba amma a wannan lokacin likitar tace”a barta ta dinga gwadawa shima wani exercise d’in ne”

Sannan magana d’aya biyu tana kwatantawa cikin ikon Allah,har waya ta karb’a dukda

maganar tata bata fita sosai haka ta yiwa Yashjub

godiya dan ba kad’an ba ta jinjina masa akan yadda ya tsaya tsayin daka ba kowa zai

Iya abunda ya yi ba dan har wasu magunguna likitan ta rubuta ya siyo mata masu mugun tsada wanda akace ta dinga sha safe rana da dare!aikuwa ba ta sha na kwana hud’u ba

ta k’ara jin dad’in jikinta matuk’a,kafin wata d’aya kuwa tsaff inna ta ware gar kamar wadda ba ta tab’a samun stroke a rayuwarta ba,sai dai y’an abun da ba’a rasa ba.

Kowa in ka ganshi a gidan cikin farin ciki yake,abinci suna samu jikin Inna kam Alha

mdulillah.

Jidda ma har ta fara first semester exams d’inta na level one a northwest yayin da Manubiya kuma ta gama first semester level 3 a buk.

A yau zasu karb’i lefen Manubiya wanda yayi dai dai da sauran kwanaki 7 d’aurin auren,shiyasa gaba d’aya s

uketa hada hada isu isu tun shekaran jiya…..MANNUBIYA

(Book 2)

Page 12

Na

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Association.

Ya Musbah ma ya samu aiki a wani company wanda Yash ya nema masa,har makaranta ya koma (ta ma

nya) dan inda Yash d’in ya nema masa dole sai da karatu,dukda yana gane aikin ba wai ba ya ganewa ba amma yana buk’atar k’ari.

In ka gansa har ya murmure dan wajen ana samun alkhairi

sosai,a cikin watannin da basu kai uku ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login