Showing 63001 words to 66000 words out of 259716 words

Chapter 22 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

69

murmushi.

Yusra ce ta d’aura da cewa”ai yakamata ta san mu ta san matsayin mu

na siblings d’in mijinta tun yanzu,ta san cewa idan ta shigo zata girmama mu ne ta bamu girman mu,a garinmu hakan shine main purpose na b’ullo da wannan al’adar.

As it is banga alamun haka daga gareta ko wani a cikin parlourn nan ba dan na lura

it’s li

ke ba ma a san da mu ba

ko irin y’ar amanar ta ma ba a bamu ba Ummi kad’ai aka bawa

So yakamata ta yi gaisuwa ta yi durk’uso kafin mu d’auke ta

mu kaita gidan ya Yashjub d’in mu mai tsada…

Ku duba fa kuga yadda zamu d’auke ta daga nan!”Yusra ta fad’

i hakan tana kallon parlourn tana nunawa da hannunta kafin ta ci gaba da cewa”mu kaita chan aljannar duniya gidan Yash”

“A ganina ko cewa mukayi ta kwanta ta gaida mu bai kamata ace kunyi jayayya ba.

Besides ba wai mu muka tsara ba Al’Ada ce ta Mahaifiya

rmu sannan Mahaifiyar ya Yash,mune wakilanta dan haka a gaskiya babu inda amarya za ta je ba tare da an gwada kuma anyi da one thing d’in da zai yi nuni da an darajata an daraja mu sannan an karrama Al adarmu ba……”

Ganin kowa yayi tsit an kasa magana ne

yasa

Siyama cewa “Tou inaga za ku iya kwasar motocin ku ku koma saboda an samu babban misunderstanding anan

ta inda mu muke ganin munyi muku alfarma na baku one in town din y’ar uwarmu da mukayi kuma kuma naga kuna ganin kamar kunyi mana alfarma ne…”

Da sauri iya ramma tace”Siyama ya Isa haka!”

Ba dan Siyama ta so ba ta yi shiru tana mai rama hararar da taga Baba larai tana yi mata.Bayan Ya’isha

Baba larai ce second halittar da Siyama ta fi tsana a cikin su,Ita wallahi tunda take bata tab’a gan

in babbar kwabo babbar banza irin wannan matar ba…

Matsawa Iya ramma ta d’an yi tukunna ta kalli Ummi

tace “y’an uwan sa ne kika ce ko?”

Jinjina kai Ummi tayi tana shirin yin magana

Yassira tace”Daga Yashjub!sai ni da d’an uwana twin brother d’in

a Yassir!sai wannan Yasmeen! sai wachchar Ya’isha!

sai Yusra sai y’ar autar mu

Yadira!”

Tana dasa aya ta d’aura da cewa”ku ne fa kuke ganin kamar cin fuska ne yin hakan ko wani abun na daban alhalin mu al’ada kawai muke so mu raya

kuma munaso mu sam

u good beginning da ita

that’s all Amaryar.

Ku ne kuke ta complicating abubuwa,you guys should just

let her bow down!a yi a wuce

wajen.”

Jin jina kai tsohuwar tayi

kafin tace “na ji na fahimceki!”

Sai kuma ta kamo hannun Manubiya ta mik’ar d

a ita tsaye dakyar tukunna tace”y’ar albarka!mu je ki gaidasu”.

D’iff!

Haka parlourn yayi tsit ba wanda ya iya cewa uffan!

Ummi tana so ta yi magana amma ta san idan ta yi magana abun sai ya fi haka zafi dan tanada tabbacin maganar da Siyama ta yi n

e ya sanya su yin wannan haukar..

Ahankali Ahankali sheshek’ar kukan Manubiya yake tashi a cikin parlourn…cikin rarrashi Iya ramma tace”ki yi shiru kiyi hak’uri ki je ki gaidasu ki tafi d’akin ki,aure fa ibada ne dama haka abun yake sai kinyi hak’uri da

duk wasu k’alubale da zaki fuskanta,ki yi hak’uri ki yi ta hak’uri ki rungumi hak’uri dan yanzu kika fara hak’uri

Indai har zaman auren kike son yi kuma aljannah kike nema…”

Kamar Siyama za ta fashe da kuka tace”Iya ramma,ta Ina gaida su ya zama ibada

??”.

Cikin fushi da d’an fad’a fad’a

Iya ramma tace “za kiyi shiru ko sai na hamb’are ki?”

Cikin kuka Manubiya ta cewa iya ramma “ba zan fa gaidasu ba,ku maida ni d’aki ka…”

Cikin katseta Iya ramma ta girgiza kai kafin tace

“Manu ki yi hak’uri,k

ar ki ce haka dangin mijinki ne su..ki

kauda kai kawai kar ki biyesu”.

Dariya Ya’isha ta yi kafin ta matso tace

“Au wai itanma cewa tayi A’a?.

Wow!this is gonna be fun…dan mu kam yau sai an yi Al’ada,bari ki ga ta kaina ma za ki fara”

Ta fad’i ha

kan tana matsowa

kusa da Manubiyan ta tsaya daff da ita.

Kowa shiruu yayi kawai yana kallon ikon Allah…tabbas waennan sun tabbata dabbobi!

Wanne irin cin mutunci da cin fuska ne wannan haka a gaban mak’ofta da y’an unguwa saboda Allah…

Kuka ne ya

tahowa Jidda dama a high take shiyasa ta yi sauri ta juya ta shige d’aki.

K’ok’arin juyawa itama Manubiyan ta fara yi…a hankali cikin tsananin mutuwar jiki Inna ta mik’e ta k’arasa inda take tace…………..MANNUBIYA

(Book 2)

Page 19



Na

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Association.

K’ok’arin juyawa itama Manubiyan ta fara yi…a hankali cikin tsananin mutuwar jiki Inna ta mik’e ta k’arasa inda take dai dai ta gama juyawa,sai da ta juyar da ita tukunna ahankai murya cik

e da rauni tace”durk’usa!”

Shiruu Manubiya ta yi ta k’i motsi sai da Innaa ta sake cewa”durk’usa!”

Tukunna a hankali ta durk’usa a gaban Ya’isha tana wani irin kuka.

Jin jina kai Inna ta yi kafin tace

“Allah ya yi miki albarka”

Gaba d’aya parlour

n a tare aka amsa da “Ameen”har su Yahanasu.

A hankali Innaa ta cika ta

ta kalli Iya ramma tace”ki kaita ta gaida ragowar.”

Mik’ar da ita Iya ramma ta yi suka nufi Baba larai,suna

wucewa Inna ta yi sauri ta fice

daga parlourn.Tana fita ta saki

hawayen da take ta k’ok’arin rik’ewa….

Hatta Yadira sai da Manubiya ta je ta durk’usa a gabanta.

Tukunna Yassira tace “Alhamdulillah,muna iya wucewa da Amarya yanzu tunda ta nuna zatayi biyayya.

Once again,sorry fa!idan na b’atawa wasunku rai,Al’ada c

e ta zo da hakan.”

Daga haka ta mik’e ta kalli Ummi tace “za ku iya fitowa da ita,ni na gama nawa.”

Tana gama fad’in haka ta d’auke d’ankwalinta da ta shimfid’a ta zauna a kai ta yi gaba,a take Yasmeen da Baba larai suka mik’e suma suka bi bayanta.Suna f

ita su Yadira ma suka fice.

Za’a fara maganganu da gulmace gulmace

Iya ramma ta yi sauri ta mik’ar da Manubiya ta nufi k’ofa da ita,ganin haka yasa Umman su Siyama ma ta mik’e haka ma

su Yahanasu.

Su Maman Baraka sun shiga

wajen Amaryar uncle ba

sanan akayi show d’in,labari kuma yana zuwa musu da suka fito lokacin suka tarrar har an fito da Manubiya,sun so sun tarar sun ganewa idanunsu…..sallama suka yiwa Amaryar uncle suka bi bayan y’an kai Amarya,kar a yi babu su.

Babu yadda Manubiya bata yi

ba amman haka tanaji tana gani suka hanata shiga wurin Inna wadda tun d’azu ta lura ta fita daga parlourn,ba tare da sun barta ta shiga d’akin nasu ba aka yi waje da ita aka saka ta a mota tanata kuka kamar ranta zai fita,Mata kuma sunata rangad’a gud’a!.

Yahanasu tana fitowa daga gidan su Manubiya ta d’au waya ta kira Yashjub….duk abunda su Yassira suka yi saida ta kwashe kaff ta gaya masa komai har abubuwan da suka faffad’a akan gadon Manubiyan d’azu da rana sai da ta fad’a masa.

Ran Yashjub idan yay

i dubu tou yau ya b’aci shiyasa ko gama sauraronta ma bai iya yi ba ya kashe ya kira Yasira ransa a masifar b’ace yace mata”kar ta kuskura ko da wasa ta k’arasa masa gida!tunda mahaukaciya ce ita to ta kad’a kan ragowar mahaukatan su wuce gida in suka kus

kura suka je masa gida wallahi sai ya ba su mamaki,Iyakar b’arnar da suka yi masa ya Isa haka kuma hakan ma su jira zuwansa gobe zai samesu they will answer to him…”

Tabbas yau mai rabata da Yahanasu sai Allah dan tashi d’aya ta san itace ta gaya ma Yas

h! Abunda basa so kenan

gashi kuwa tun yanzu ya fara korarsu yana cewa ‘kar aje masa gida’.

Sun kusan Isa gidan lokacin da ya kirata,haka nan tana ji tana gani ta kira Yasmeen da Ya’isha ta zaiyyane musu tace”su juya akalar motocin su su nufi gida,Ida

suka isa gidan sai a tattauna,sai da suka yiwa Ya’isha da gaske tukunna ta yarda ta yi reserve dan da cewa ta yi wallahi sai ta je,haka dai ta hak’ura ta nufi gida tana jin kamar ta kama da wuta dan bala’i…..

Guiwa a mugun sace sannan zucyoyinsu fal ta

kaici da bak’in ciki suka k’arasa gida Yasira tana ji tana gani next step d’insu ya tafi a banza dan akwai abunda ta kuma shiryawa za su yi a gidan Amaryar……

Maman Siyama da Iya ramma ne a gefe da gefen Manubiya,sai Maman

Aisha a gaba.

Kukan da ta

keyi sai da ta bawa kowa tausayi,Yassir kam wanda shine ya d’auki amaryar ba k’aramin mamakinta yake yi ba,dan shi bai yi tunanin Amare suna kuka har haka ba besides ita da za ayi mata gata!ita da za a

d’auketa daga wannan garbage d’in a kaita aljannar d

uniya ga kuma mijinta miji kmr Yashjub ta samu amma

shine take wannan kukan!…..shiyasa gaba d’aya mamakinta ya rufe sa ya shiga

tunani da kuma san ya nemo

ko dai akwai wani dalilin da ya sanyata kuka….

“Mu je”

Muryar Iya ramma ta katse masa tun

ani. Jin jina kai kawai ya yi daga haka ya kunna motar ya danna double signal,ragowar na gabansa da bayansa suna ganin haka suma suka tashi motocinsu da suka cika taff da jama’a suka sanya double signal suka fara k’ok’arin barin layin…..



Komawa ciki Si

yama ta yi domin taje ta taho da su Jidda dan ta lura ba su fito ba.

Sir Najeeb sam bai yadda ya bud’e motarsa a kowa ba,ba ya so Siyama ta hango sa ta k’i shiga kuma ba ya so a cika motar dan bai shirya d’aukar kowa ba sai su d’in,shiyasa ya ji dad’i so

sai da ya ga har an fara tafiya su basu riga sun tafi ba.Dan haka ya gyara motar tasa a dai dai k’ofar gidan.

Babu irin neman da Ya’isha ba ta yi masa ba….shi kam ya ganta sarai amma ya manna mata!dan tana d’aya daga cikin reasons d’in da ya d’auko mota m

ai tint kuma da ya zo d’in ya sake jin takaicinta dan tun daga farkon zuwan su har kawo yanzu da aka fito duk yana kallonsu,ba k’aramin haushi ta sake basa ba da yaga kalar shigarta!kayan jikinta da kuma yadda ta rufa mayafinta a iyaka kai

gaba d’aya jik

inta a bud’e gashi ta yiwa lace mai mugun tsada d’inkin fitted gown matsattse har da tsaga a baya,a rayuwarsa ko bai san mace ba sam ba ya so ya ga ta yi irin wannan shigar.

Yana wannan tunanin yaga su Siyama sun fito ita da Jidda har da Munirat. Tsayaw

a kawai ya yi yana kallon yanayin shigar ta simple and cute so breathtaking!.

Yana kallonsu suka bud’e har motoci biyu amma babu guri.

Haka kawai dama Siyama ta ji motar datake fake a k’ofar gidan bata burgeta ba,ganin ana shirin wucewa a barsu

yasa ta

ja hannun Jidda suka nufi motar,sai a lokacin ya sauk’e ajiyar zuciya.Bai ji dad’i ba da Munirat ta bud’e gaba ta shiga,ya so Siyaman ce ta zauna a gaba…tana shiga tace “laa!Ya Najeeb Ina wuni.”

“Alhamdulillah”kawai yace a hankali ba tare da ya kalleta

ba dan baya so Siyama da take shigowa yanzun ta fahimci shi d’in ne.

Tana shiga ta rufe ta juya ta kalli Jidda tace “Da ikon Allah motar kuma empty ma”

Yana jin ta rufe k’ofar ya sa lock ya kunna motar dai dai itama ta fahimci ashe shi d’in ne dan gefen

fuskarshi kawai ta kalla ta gane shi.Da sauri ya kunna motar ya bi bayan convoy d’in.

Yana ganin ta tana ta k’ok’arin bud’e k’ofar amman ta kasa,dariya ta basa dan yadda ya ga ta had’e rai ba kad’an ba ta burgesa,abunda ya kasa fahimta guda d’aya shine i

dan ta samu ta bud’e k’ofar motar shin fita za ta yi kenan a haka yana cikin tafiyar ko yaya?…..Murmushi ne ya sub’uce masa wanda duk saida suka ji,daga nan ba wanda ya yi magana haka suka d’au hanya motar shiruu

a haka har suka k’arasa gidan amarya Manu

biya,dan already Yassira ta sa Yassir ya gayawa ragowar ba sai an je gidan Mommy an gaida ita ba direct kawai a wuce gidan amarya.

….

Ko da su Yasira suka fito daga motocinsu babu wadda ta iya cewa k’ala har Baba larai,hakanan suka nufi cikin gidan kowa

da abunda take sak’awa a cikin ranta…..ba k’aramin dad’i suka ji ba da suka hango Daddy zaune a main parlourn k’asa yana kallo,tashi d’aya Ya’isha ta k’ak’alo hawaye ta k’arfi da yaji,ganin haka ya sa su Yusra yin kalar tausayi suma,yanayin su kawai Dadd

y ya kalla ya fahimci akwai matsala shiyasa ya kafe su da idanuwa har suka k’araso suka shiga gaishe sa,bai amsa gaisuwar ba sai tambayarsu da ya shiga yi akan “mai ya far?”.

nan kuwa suka zauna suka shirya masa k’arya da gaskiya…

A haka Mommy ta sauk’o

ta samesu,ba k’aramin dad’i taji ba da ganin yadda Daddyn ya fusata matuk’a….ya na jin jina maganar tana kuma yi masa zafi…ta ya ana bikinka zakace ‘k’annenka kar su kai Amarya’har wani ‘kar suje masa gida’!.Tabbas da sake

dan ba zai yiu ba,dole ya san a

bunyi!,bai aurowa d’an sa wadda zata raba masa kan ya’ya ba ba wallahi…!

Hatta Baba larai zagewa ta yi suka yi ta shirya labarai ba kunya ba tsoron Allah dan ta san Daddy ba zai yi titsiye yace zai bi diddigi ba shiyasa suka shirga k’arya kala kala

ku

ma duk a bayanin nasu suna yi ne akan wai misunderstanding suka samu su da k’annen amarya shine Yashjub ya bi bayan k’annen matarsa har ta kai sa ga hanasu zuwa kai amaryar.

Sai da suka tabbatar Daddy ya hau ya zauna daram!tukunna

kowacce ta zame ta w

uce

ciki.

Dukda bak’in cikin dake k’unshe a cikin zuk’atansu game da auran da Manubiya da Yashjub d’in kansa sai da suka ji kamar su taka rawa,dan a yadda suka ga yanayin mood d’in Daddy

sun san gobe akwai case!!!!

Direct d’akin Mommy Baba Larai ta

wuce,a tsaye ta same ta kamar yadda ta yi zato…tana shigowa ta k’arasa inda take tace”Ya ake ciki”

Tiryan tiryan Baba larai ta zaiyyano mata yadda suka yi na k’akarin ganin sunyi ammman Yahanasu ta kafa ta tsare ta hana a yi komai….”

Dab’ass!!!

Haka

Mommy ta zauna akan gado ta yi shiru kawai dan ta ma rasa me zata ce.

Ajiyar zuciya Baba larai ta sauk’e kafin tace

“Ki yi hak’uri wallahi d’azu shiyasa da suka zo chanja kaya na k’i yarda in shigo

saboda banaso in baki mugun labari….so na yi idan

aka tafi kaita ko da ace ta riga ta shiga gidan ne in samu in yi dan da babu gara ba dad’i to sai kuma Yash d’in ya hanamu kai amarya.

Amman kar ki damu,na hango mana wata hanyar da za mu iya bi cikin sauk’i mu yi nasara a kanta,shiyasa ma kika ga na haw

o da kwarin guiwa ta.”

Ba ta jira jin me zata ce ba ta d’aura da cewa”Yanzunnan yanayi da mood d’in da Daddy ya shiga daga jin bayanin su Yassira ya sanya na fahimci

idan akace Yashjub da matar sa su dawo cikin gidannan da gudu zai yarda…Daddy yana son Ya

sh matuk’a na san ba yadda zai yi ne shiyasa tun farko ya barsa ya je ya tare a wani waje daban amman in ta shine bai k’i su zauna a nan a bangaren Yashjub d’in ba kusa da shi tunda akwai space……yanzu a yadda na lura da shi ya fusata all we need to do sh

ine mu kuma d’aura sa akan ‘idan ya yi sake to Manubiya da y’an uwanta za su kwace masa d’a!’,ke kuma sai ki tado da maganar dawowar ta su nan,daganan inshaaAllah za ki ga yadda al’amari zai chanja,ni kuma daga nan zan karb’i aikin kuma muddin ta dawo nan

d’in wannan karon kam InshaaAllah bazamu samu failure ba.Dan zaman ta a kusa da mu kamar k’arshen ta ne…”

Ita dai Momy da “to”kawai ta bi Baaba larai dan ba kad’an ba ta ji haushi kuma ta tsorata da ta ji tace “ba su yi komai ba”a ganinta tunda har basu

yi d’in ba kuma ga abunda ita kanta baba larai d’in ta fad’a da farko akan abun to fa babu wani abu da zasu yi daga baya wanda zai yi tasirin da za su samu nasarar cire Manubiya a gidan….da sauri ta kawar da tunanin gudun ma kar tunaninta ya tabbata dan i

dan ya tabbata bata san kuma ya zata yi ba….cikin son bawa kanta kwarin guiwa ta d’aura gaba d’aya hope d’inta akan zancen dawowar Manubiya da Yash kusa da su.Sannan tana addu’ar Allah ya sa kar Manubiya ta samu ciki kafin ta dawo cikin gidan da zama...

T

ana cikin wannan tunanin ta ji Baaba larai tace”sai kuma maganar Yahanasu itama ya kamata asake..”

Dasauri Mommy ta katseta ta hanyar cewa “Larai mu bar maganar Yahanasu tukunna”

Cikin tarar numfashi ta Baba larai tace”She is out of control

Yahanasun d

a na sani ko

shegen duka su Yassira sukayi wa Manubiya bai kamata ace ta yi magana ba,kar fa Yarinyar nan ta zo ta yi miki b’aramb’atama wata rana.!”

Kallon da taga Mommy tana yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login