Showing 255001 words to 258000 words out of 259716 words

Chapter 86 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

35

hope!! idan wani yace mini zaki bada kud’i sabi

da a kamania kashe ni Wallahi tsaf zan kashe mutumin saboda abune da na tabbatr ba za ki yi ba!amma kwararan shaid’an da na gani sun tabbatar mini betraying d’ina kawai kike yi kina using d’ina tun usuli kuma

ba nine zab’in ranki ba…..

amma dukda haka in

aso ki san cewa da sanki na rayu kuma da son ki zan mutu kuma wallahi babu wanda zan barwa ke a doron k’asa…ni yanzu tawa ta riga ta k’are! da a kan a kamani a yi hanging d’ina ko a fille mini kai gara ni in kashe kaina da kaina amma Kausar kamar yadda na

fad’a miki ba zan barwa kowa ke ba ke d’in tawa ce ni kad’ai dan haka you are coming along with me!!!!”

Wani irin zabura Kausar ta yi ta sake fashewa da kuka ta manne a jikin marfin motar ta shiga magiya da basa hak’uri bil hakk’i da gaskiya……

Fincikot

a kawai ya yi ya fara k’ok’arin k’arb’ar key d’in amma ta hana dan haka ya sa k’arfi ya lankwasa hannun nata ya k’arya Hannun ya bada k’arar k’asss!!! Alokaci d’aya itama ta saki wata razananniyar k’ara!!!!

Key d’in kawai ya d’auka a fili yace mata”ke da

zaki mutu ma Kausar menene na ihu dan hannunki ya karye???”

Daga haka ya zura ya kunna ya bawa motar wuta ya nufi d’urmemen ramin da ke a gabansu da wani kalar mahaukacin gudu….



Kausar kira take”Yassir!! Yassir!!!Yasssir!!!!!”Amma inaaa! sam bai saura

reta ba,sai da suka kusan fad’awa ramin tukunna ya juyo ya kalleta yace mata “I love you!” Daga haka ya take gudu da k’afarsa sosai! ya saki sitiyarin ya d’aga hannuwansu biyu sama yana kallonta yana murmushi tana ihu tana kuka tun k’arfinta haka suka fad’

a cikin ramin….

Sai da motar tasu ta yi galantoyi ta bubbugu sau wajen biyar tukunna ta Isa k’asa tana fad’awa kuwa ta kama da wuta……..

Kowa in banda dukan uku uku babu abunda k’irjinsa yake yi tsabar zullumi….da Ya Musbah suka fara had’uwa a bakin g

ate shi da Ya Nafi’u da Aisha waenda suma duk Gwaggo Suwaiba ce ta kirasu…Manubiya cikin zumud’i ta fara kokarin fita ta je ta sanar da su amma sai Yash yace mata ta tsaya tukunna surprises ne kar ta gayawa kowa…hakanan ta ja bakinta ya yi shiru farinciki

kamar zai fasata haka

Suka nufi ciki gaba d’ayansu.

Daddy a waje ya tsaya shi da Yashjub sai da Baba ya zo ya shigar da su parlourn bak’i Yayinda su Ummi suka nufi ciki gaba d’ayansu….Hajiya mama ta na shiga sukayi ido biyu da Mama wanda hakan ya sany

a duk su biyu suka k’ame a yadda suke kowacce ta kasa motsi.

Kuka Mama ta saka a take ta durkushe a wajen tana jin wani kalar nauyin Hajiya Mama yana lullub’eta…k’arasawa inda take Yahanasu ta yi ta durk’usa itama cikin kuka Mama tace”sai da kika yi abund

a na hanaki ko?”

Dai dai nan Daddy Yashjub da Baba suka shigo dan suna ce masa Yahanasu ce ta kawosu gashi gashi yace to su shiga cikin suga menene surprise d’in…….

A hankali Yahanasu ta girgiza kai tace”kamar yadda na gaya miki basuyi tunanin kinada rai

ba kuma Daddy bashi da wani burin da ya wuce ya had’u dake a halin yanzu..d’azun nan ya gama fad’in haka a gabana a gaban kowa shiyasa na kawo su…..”

Shi dai Daddy zuwa yanzu hatta tsokar datake a jikinsa karkarwa take yi…bai riga ya ga wadda Yahansu

take magana da ba amma dukkan bayananta suna nuni ne da Khadijarsa ce……

Tashi d’aya numfashinsa ya d’auke jinsa ya d’auke a daidai lokacin da Hajiya Mama ta k’arasa ta mik’ar da ita tsaye tace”Khadija!!!”

Sai kuma ta rungumeta ta sa kuka…

Kallonsu Y

ashjub ya yi saboda Unlike Yahansu shi tun yana Yaro da aka ce ta rasu bai sake sakata a idanunsa ba shiyasa bai ganeta ba tashi d’aya ammafa kalar k’auna da son matar da yake ji suna shigar sa tashi d’aya a halin yanzu bana wasa baneba….

Yanaji Hajiya Ma

ma tace”Khadija”

ya tabbatar tabbas ita d’ince dan haka ya taka izuwa gareta idanunsa suna zubar da kwallar….yana zuwa Hajiya mama ta matsa ya tsaya a gabanta yana hawaye…duk yadda ya so ya yi magana kasawa ya yi dan haka kawai sai ya rungumeta ya fashe d

a wani irin kuka wanda hakan ya sanya gaba d’aya suma su Manubiya suka saka kuka…..cikin k’ok’arin zaro sa daga jikinta take d’in tapping bayansa alamun rarrashi tana mamakin kalar so da tausayinsa da suke shigarta ga kuma da suka yi ido biyu ido d ido sai

taga Yash d’in kamanninsa d’aya da ita…

Hajiya Mama ce ta share hawayenta tace”ki rungumi d’anki Khadija!

d’an da makircin mace ya sanya baki san kece mahaifiyarsa ba”

A rikice ta juya tana kallon Hajiya Mama!

Jinjina mata kai Hajiya Mama ta yi ta

ce”tabbas!kece mahaifiyar Yashjub ta asali makirci rashin tsoron Allah da son zuciya ne ya sanya Larai da Khadija suka musanya miki shi..amma yanzu komai ya zo k’arshe,ranakun kuka bak’in ciki k’umbiya k’umbiya da munafurci sun k’are a zuri’ar Imam kura….”

gaba d’aya parlourn a tare sukace inshaaAllah kowa yana sheshek’ar kuka banda Mama da Daddy da suka yi mutuwar tsaye tun d’azu…

Ba kad’an ba Ammi ta shiga shock ba na wasa ba yanzu Yash d’in Manu shine asalin d’an Mama tabbas a duk yadda ka ga mutum kar

ka rainasa…Bata ci zarafin mama ba bata wulak’antata ba tun bayan da ta fahimci ba ta da interest a kan Mijin ta amma duk da haka a take wata kalar kunya da nauyinta suka yi mata k’awanya.

Da kyar Hajiya Mama ta b’anb’are Yash daga jikin Mama ta kamo h

annunta ta ja ta ta kaita gaban Daddy wanda ya yi mutuwar tsaye,ta kamo hannunsa ta saka hannun Mama a ciki tukunna ta juya ta shige cikin parlourn da su Daddyn suka fito a ciki yanzun…kowa wucewa ya yi banda Yashjub suka bi bayan Hajiya Maama suna shiga p

arlourn Baki’in dai dai nan kamar gwaggwo Suwaiba ta san suna nan itama ta shigo Inna a bayanta.

Suna shigewa Daddy ya fashe da wani irin kuka sai kuma ya durk’usa a gaban Mamaa yana kuka yama kasa yin magana

A hankali ta durk’usa itama tana hawaye

da kyar ta iya cewa”sharri aka yi mi….”

Cikin tarar numfashi yace”you don’t have to explain anything to me Wallahi na dad’e da gane gaskiya na dad’e da fahimtar cewa sharri ne aka yi miki…ki yi hak’uri ki yafemini abunda na yi miki wallahi kunyar kallo

n kwayar idanunki nake yi,ban kyauta miki ba bai kamata ace na yarda da sharrin da aka k’ulla miki ba ki yi hak’uri ki yafe mini ki manta da komai ki yarda da ni a karo na biyu inshaaAllah ba zakiyi dana sani ba….”

Kuka duk su biyun sukeyi Mama tana mam

aki da al’ajabin Mommy dan tunda Yahansu tace mata itace silar komai ta tsorata da lamarin d’an Adam matar da a ko da yaushe take yi mata kamar zata goyata ashe ba sonta take yi ba……

A hankali Yashjub ya k’araso ya had’e iyayen nasa su biyu waje guda ya

rungumesu…tabbas inda ace a gida d’aya ya rayu da Mama da it won’t take long before ya fahimci itace asalin mahaifiyarsa ta gaskiya saboda so da k’aunar matar da yake ratsashi da yadda yake jinta a cikin jinin jikinsa kad’ai ya isa ya fahimtar da shi itac

e Mahaifiyar sa.

Sun jima a haka kafin Yash ya cikasu ya kalli Daddy yace”mun yafe maka Daddy zamu baka second chance…”

Duk murmushi suka yi daga nan suka tambayi Ina ta shige nan ta gaya musu komai tun barinta gidan Daddy har kawo yanzu….

Sosai suka

sake girmama da Al’amarin Ubangiji

Ga ta dai tare da Manu amma kalli sai da Ubangiji ya k’addara saduwarsu tukunna suka had’u..dama shi Yash a ko da yaushe idan za su gaisa da ita ya kanji yanayinsa ya chanja itama Maman haka Ashe duk jini da asalin soy

ayyar tsakanin uwa da d’a ne dalilin abunda sukeji.

Sun jima kafin su shiga parlourn da suke ta jiyo koke koke da murna dama shi Yash da Daddy duk sun san menene Mama kuwa sai da ta kusan suma da suka yi idanu biyu ita da Inna dan haka ta tafi taje s

uka rungume juna cikin tsananin farin ciki nan murna ta zame musu biyu farinciki ba a magana musamman ma Yash wanda yake ta mak’ale da Mama duk inda ta zauna a nan shima zai zauna kamar wani d’an yaye……

Kabarin Ya’isha suka nufa anan k’auyen su Inna s

uka yi mata addu’a kowa yana kuka sai dare suka dawo dama already Yash ya yi magana da y’an sanda dan haka suna zuwa suka tarar da su a k’ofar gidan Mommy suna jiransu….Mama Manubiya Yahanasu da su Yadira k’in shiga suka yi Daddy Hajiya Mama da Yash ne suk

a shiga har cikin gidan sai da suka damk’a Mommy a hannun y’an sanda suka tabbata an tafi da ita tukunna suka wuce gida rayukansu fess!

Ba k’aramin dad’i Daddy ya ji ba da ya fahimci ba ta gani…ya san lokaci yayi da zata fara ganin masifu da bala’i reflec

tion d’in abubuwan da ta shuka….

A Daren ranar aka sake d’aurawa Daddy da Mama aure…Daddy ya lura da yadda jikin Ummi ya yi sanyi matuk’a dan shi kansa ya san zumud’i da rawar kan da yake yi ba kad’an baneba Shiyasa ya sameta ya taushe ta yace mata ta k

wantar da Hankalinta itama yana sonta kuma ta kasance tare da shi a worst times na rayuwarsu iinshaaAllah ba zai tab’a juya mata baya ba…”.

Ya san ba zai tab’a had’a son Ummi da Khadija ba amma in sha Allah zai kamanta adalci.

Sai a lokacin itama Ummi

ta samu kwarin guiwa ta d’an sake Mama kuwa dama tunda ta ga Ummi ta san matsayinta sam bata ji haushi ko kishinta ba tunda dama ita hakan ba d’abiarta baceba.. nan ta rungumi Ummi itama Ummin haka suka rungumi juna zaman lafiya sai wanda ya gani!……

Sa

i bayan kwana uku tukunna y’an sanda suka tsinci gawar Kausar da Yassir! da taimakon wallet d’insa suka gano identity d’insa da gidansu…

Dama a lokacin da basu ga Kausar tare da Mommy ba tunaninsu basu ya yi tana tare da Yassir ai kuwa ilai…

Hannu bibbiy

u su Daddy suka karb’i gawawwakin suka yi musu wanka aka yi musu sutura aka mik’asu gidansu na gaskiya.

Yasira ce taje ta sanar da Mommy rasuwar tasu…aikuwa nan ta haukace jininta ya hau..gashi ta so ta d’an karkato hankalin

Yasirar ta samu wani by her

side amma tun daga ranar ko

mai irin muryaarta ba ta sake gani ba…ga ba ido ga rashin lafiya gashi ba ta da kowa shiyasa ta sake shiga cikin masifa.

Tun saura kwana uku appointment d’in Manu da Dr ya basu su cika suka wuce Berlin….da gaske mahaifarta

ta tab’u kamar yadda Dr ya fad’a musu a Nigeria due to maganin da ta sha amma kuma za a iya treating d’inta ta samu ta haihu sai dai ba lalle ta iya haihuwar sama da Yara biyar ba….Manu ta ji dad’in good news d’in Alhamdulillah amma dukda haka sai da ta ko

ka Astaghfirullah amma a k’aiyyade wa mutum haihuwa a ganinta hakan ma damuwa ce…..

Yash kuwa kamar ya zuba ruwa a k’asa ya sha hakanan ya yi ta jero hamdala ga Ubangiji subahanahu wata ala..Manu d’insa zata haihu kuma har morethan 4 kids ai Alhamdulilla

h,ya san dai babu dad’i ace mutum yanada matsala ga iya yaran da zai Haifa amma shi kam Alhamdulillah!!!Alhamdulillah!!!

….

Sosai ta samu cikakkiyar kulawa aka d’aurata a kan magani… watannnin uku suka yi a Berlin suka juyo da d’an cikinta cikin da su k

ansu basu san da shi ba sai da suka dawo Nigeria da sati d’aya tukunna ta fara ganin alamu aikuwa tana gwadawa ta ga positive.

Sai da ta yi kuka ta godewa Allah ta yi sujjada tukunna ta fad’a wanka ta yi ta fito ta chab’a kwalliya dan Yash ya kusan dawo

wa.

Dama ta gama girki dan haka ta jere girke girken da ta yi akan dining…..gwaggo tana tafiya ta d’auko disposable plate mai murfi ta saka masa pt d’in a ciki ta rufe ta ajjiye kamar had’in baki dai dai nan ya turo k’ofa ya shigo…murmushi suka sakarwa

juna kafin ya ware hannuwansa alamun ta zo garesa kamar jira take yi kuwa ta tafi ta fad’a jikinsa ya mayarda hannuwansa ya k’ank’ameta yana mai sauk’e wata nannuyar ajiyar zuciya a baiyyane dai dai satin kunnenta yace”I love you!irin sosai d’inna!!!”

Dar

iya duk suka yi,sun jima a haka kafin ta jasa zuwa dining d’in ta zaunar da shi..

Murmushi ya yi yace”yau kenan tun kafin in yi wanka za a bani abinci?”

Itama murmushin ta yi tace”Inada surprise ne”

Wani irin kallo ya shiga yi mata yana murmushi kamar z

ai cinye ta kafin yace”to bismillah,zuba mini.”

Waje ta nema ta zauna a kan cinyarsa ta zagaye wuyansa da hannayenta tukunna tace”special na girka maka…shi yana ciki ga kuma waenanna a kan dining…

A cikin kalmomi biyun da zan fad’a yanzu ka d’auki guda d

’aya ‘Ni’ ko ‘Kai’”

Dariya ya yi sosai har sai da kyawawan hak’oransa suka baiyyana kafin yace”abun game ne kenan?yau babyna tab’ara take ji naga alama.

Shikenan ki gama taki nima zan yi tawa!”

Ya fad’i hakan yana mai kashe mata ido d’aya kafin ya sak

ata a jikinsa sosai tukunnan yace “na zab’e ki!”

Dariya tayi sosai tace”ka yi winning! Ka zab’i in kawo yanzun kenan!

Inda’kai’ ka d’auka da sai nan da dare tukunna zaka samu special d’in.”

Mik’ewa ta yi taje ta d’auko disposable plate d’in ta dawo ta

koma

Inda take zaune nan kan cinyarsa ta zaune rik’e da plate d’in tace “gashi”

Murmushi ya yi yana kallonta tashi d’aya ya sa hannu ya bud’e…

….

Shiruuu ya yi yana kallon pt d’in dake nan ajjiye a kan tissue wanda yake nuna masa positive….

Yadda ya y

i shiruu ya k’ame ya sanya ta d’an d’ago ta kalli fuskarsa shima a dai dai nan ya kalleta da Idanunsa da suka yi jazir hawaye ya fara zirara bakinsa yana karkarwa yace”d-daaa g-ask-e??”

Jin jina masa kai ta yi ta kamu free hand d’insa ta d’aura a kan ciki

nta tace”Eh!!”

Bata Ida rufe bakinta ba a zafafe ya had’e bakinsu waje guda ya shiga kissing d’inta yana mai sake sakata a jikinsa kamar wanda zai mayar da ita cikin cikinsa…..

Haka rayuwa ta ci gaba da tafiya cike da zallar farinciki….

Najeeb ya sauk

’a ya mayar wa da Yash gaba d’aya companies d’insa da businesses d’insa dan shima aiyyukansa sun yi masa yawa dama kawai manage yake yi…Ummi da Mama kuwa shi kansa Daddy ya fad’a ya sake maimaitawa”ko a labari ko a film bai tab’a ganin kishiyoyin da suka

had’e Kai suke shimfid’a rayuwar asalin zaman lafiya na tsakani da Allah da kwanciyar hankali ba!”.

Gashi sun rungumi su Yasira ta ko wanne b’angare sun zame musu Uwar da sukayi rashin sa’arta idan ka shigo gidan in ba fad’a akayi ba ba za ka tab’a sanin

mahaifiyarsu bata cikin gidan ba dan su Ummi basu rage su da komai ba.

Tsakanin su Yasira da Manubiya ma haka abun yake dan sosai suke nuna mata da gaske fa sun shiryu..sosai suke kyautata mata suke mutuntata da nuna mata asalin k’auna da tsantsar tatta

li…hakanan suke girmama su Ummi da Mama ma sun d’aukesu iyaye suna zaune da kowa tsakani da Allah rayuwar gidan asalin jin dadin da farin ciki zallah gashi arzik’in Daddy da Yash sai sake bunk’asa yake yi.

Har islamiyya su Yasira suka koma saboda su sam

u su yi repenting da kyau su kama Allah dan da gaske sun shiryu shiryuwa ta tsakani da Allah sun yi danasanin abubuwan da suka dinga yi a baya….Miji ne dai ko saurayi har yau shiru apart from Yaha babu wadda take da mashinshini a kaff cikinsu.

Manu kam

wani zubin har kuka take yi…saboda indai farin ciki ne da tsantsar soyayya ta miji da dangin sa to itakam ta samu tabba Ubangiji ba yadda ba ya iyawa ya kan chanja situation daga bak’ik’irin ya koma fari k’alll!!.

Bayan dangin miji da Miji ita kanta rayuw

arta da rayuwar gidansu abun sha’awa ce ga kowa tabbas ta samu komai itakam,Alhamdulillah.

Daddy ya so su Manu su tashi su yi gidansu a daban dan shi gani yake yi kamar an takura musu amma ita da su Yasira suka ce sun fi jin dad’in zaman taren dan haka

aka sake gyara mata side d’in Yash suka ci gaba da zama.

Yahanasu itama an saka ranarta da Dr Engr Kamal haka Hadiza itama an bayar da ita a Ya Musbah har an saka rana suma.

…………

Bayan shekara bakwai.

Babu zancen Yusuf babu labarinsa har gobe a

n gagara amsoshi.

Company da businenss d’in da Yashjub ya so ya d’aura Yassir akai shi ya bawa Ya Musbah kuma abun ya bunk’asa ya yi albarka fiye da tunanin mai

tunani….

Ya kammala degree d’insa a buk yayi masters d’insa a cairo duk a fannin business

admin

Allah ya dafa masa kasuwanci duk wanda ya tab’a sai ya yi albarka yanzu haka a kaff layin nasu babu wanda ya kaisa bud’i da arzik’i jama’a har maula suke zuwa wajen Ya Musbah haka masu buk’atar taimako suma…daga ya dawo daga tafiya zaka ga ana lay

i a kofar gidan duk ana son ganinsa….

Ya gyara musu gidan nasu ya mayar musu hawa biyu ya kyalkyalce musu shi ta koina kana shigowa cikin layin gidan ne zai fara d’aukar idanunka.

Shekaru uku baya da suka wuce su Baba habu suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login