Showing 117001 words to 120000 words out of 259716 words

Chapter 40 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

23

sun fito gaba d’ayansu

Har Kausar Um

mi da Munirat..shine ya fara fitowa tukunna ya bud’ewa Manubiya gidan baya itama ta fito..kallon Kausar take yi tana mamakin kwalliyarta ta cikin glass d’in shiyasa ma ta kasa fitowa.

Gashi kayan jikinta k’anana ga hula ta d’aura a kanta amma ba ta cusa g

ashinta a ciki ba instead ta fito da shi duka yana reto gefe da gefe da baya ko k’aramin ribbom ba ta mak’ala ba ga wani irin high makeup da ta yi kamar wadda za ta je gasar saurauniyar kyau!

Ko ba a fad’a mata ba ta san saboda Mijinta ta yi wannan kwalli

yar da shigar shiyasa ta kasa hana kanta jin kishi,dama tun d’azu a jirgi take jin amai da ciwon Kai ga zazzab’i yanzu kuma ganin Kausar ya sake b’ata mata rai shiyasa gaba d’aya ta shiga jinta wani iri sosai sosai.

Ahankali yake nazartar ta kafin yace”mu

je mana”

Ya fad’i hakan yana k’ok’arin ruk’o hannunta,gudun magana yasa ta d’an janye da style ta d’aga masa Kai alamun ‘to’

daga nan suka nufi inda dandazon su Mommy suke a tsatstsaye.

Ba abunda ya fi d’agawa Mommy hankali irin farin da ta ga Manubiy

a ta yi dan har wani d’aukar ido ta ga tanayi

Ta san sun yi mata ajiya a ciki

amma she can’t help it but to think ko dai cikine da ita,har Manubiya ta k’arasa inda take tsaye ta d’urkusa ta na gaida ita ba ma ta sani ba saida Baba larai ta d’an zungure

ta tukunna ta dawo cikin haiyyacin ta

Ahankali ta dafa kan Manubiya ta ce “lafiya y’ar albarka ya hanya?”

“Alhamdulillah”kawai Manubiya tace daga nan ta gaida Baba larai itama ta amsa mata da kulawa kafin ta mik’e ta nufi Ummi tana shirin durk’usawa Um

min ta rik’eta tace

“Sannu ya hanya”

cikin tsananin ganin girman matar Manubiya tace “Alhamdulillah”daga nan ta gaida ita sai kuma suka hau murna da hugging juna ita da su Yahanasu yayin da Yashjub yake chan suna gaisawa da su Mommy Baba larai tana tso

kanarshi da ‘ya yi k’iba.’

Ko kallon Kausar bai yi ba

ko da ta matso ma tana kwarkwasa ta gaida shi bai amsa ba sai da Mommy tace’’Kausar fa tana gaida kai,”tukunna yace ‘’Alhamdulillah’’ba tare da ya kalle ta ba, dukda haka bata damu ba haka ta matsa

kusa da shi sosai ta tsaya ana magana wanda hakan ba kad’an ba ya sake tunzura lissafin Yassir.

Sosai ran Ummi ya b’aci itama duba da yadda Kausar d’in ta matso kusa da Yashjub sosai

kuma Mommy ta rik’e masa hannu ta hanasa matsawa ana hira ana dariya i

t’s like so take ma Manubiya ta gani.

Shiyasa tun kafin Manubiyan ta juya ita kuma ta kamo hannunta suka yi ciki su da Munirat da Yahanasu.

Bata barta ma ta zauna a parlourn ba chan sama side d’in ta ta kaita har bedroom d’in ta tace “ta huta”daga nan t

a cewa Munirat ta kawo

mata abincin da suka yi..

Sai dai a ga shishshiginta amman ba za a yi wannan cin kashin a gaban idanunta ta ta kyale ba

Dama tunda ta ji su Mommy sun dage a kan Yassir ya kawo su nan ta fahimci akwai abun da suke son yi….kuma ita

har ga Allah girkin da Mommyn ta yi musu ba ta yarda da shi ba dan haka ba za ta bari ta ci ba shiyasa ta cewa Munirat ta kawo wa Manubiyan wanda su suka dafa.

Yashjub ya so su zauna a side d’in sa amman sai Mommy tace”tunda na kwana d’aya ne kawai su

zauna a guest room gobe sai su wuce”

“To”kawai yace ba dan ya so ba dan 3 months ago Yahanasu ce masa ta yi ya zauna da matar sa kawai a uk har abada

In kuma hakan bai yiu ba to kar ya kuskura ya dinga favoring d’inta sannan ya d’an rage nuna mata soyayy

a a gaban su Mommy…..shima ya fahimci hakan kuma dama ya sa a ransa ba kwana kusa za su dawo d’in ba but no mattter yadda yaso ya dad’e ya yi kamar 2 years haka sai ya ji ya kasa kuma bazai ma yiu ba aiyyukan sa duk suna nan shiysa ya fara shirin dawowa to

a wannan time d’in ne ma Daddy ya kira sa wanda kiran da ya yi masa da yanayin yadda ya yi masa magana da sanyin murya gaba d’aya ya kashe masa jiki duk abunda ya shirya ma zai fahimtar masa kuma zai yi a kan su Yassira gaba d’aya sai ya ji ba zai iya ba

dan Daddy d’in sounds so disturbed it’s like Irin ya gaji da damuwa da cases d’innan tunda har ya sauk’o da kansa,kuma kamar akwai abunda ya taso masa yake damunsa maybe case d’in marigayiya…shine babba a ganinsa bai kamata ace shine zai saka Daddy a damuw

a ko

ya k’ara masa damuwa ba..kwanaki ya yi masa wuta wuta yanzu kuma tunda ya sauk’o to Alhamdulillah shi kuma inshaaAllah ba zai taimaka wajen sake d’aga masa hankali ba,shiyasa ya yanke a kan zai yi ta addu’a kawai komai ya daidaita kuma inshaaAllah ba

zai yi abunda Manu za ta kwana a ciki ba…

Baba larai ce tace “mu shiga ciki mana ku gaisa da Daddy a ci abinci ko?

Naga su Manubiyan ma har sun wuce.

Tun safe Mommyn naka take yi muku girki..babu wanda ya ci abinci ku ake ta jira”.

Murmushi ya y

i ya kalli Mommy yace ‘’Thankyou Mommy’’

Daganan duk suka shige cikin parlourn Yashjub ya nufi chan sama wajen Daddy yayinda su Mommy suka fara rarraba idon neman su Manubiya

Da sauri Baba larai ta matsa kusa da ita k’asa k’asa tace

“To!Ummi ta yi sam

a da ita kuma in ba da kyar ba ta cika mata ciki da nata abincin kinga shikenan mun yi shiri da wahalar banza kenan….”

A zabure Mommy ta nufi sama d’akin Ummi.

Tun d’azu dama Ummi ta lura kamar Manubiyan bata jin dad’i dan haka suna zama da Munirat

ta tafi d’ebo abinci ta kalle ta tace

“Baki da lafiya ne?”

Sai da ta d’an sunkuyar da kanta k’asa dan gaba d’aya kunyar Ummin take ji gashi ta hanata zama a k’asa kan kafet ta d’aura ta akan gadon ta d’are d’are

tukunna tace

“Zazzab’i nake ji da a

mai”

Wani kalar murmushi Ummi ta yi kafin tace “Sannu..

Inaga flight d’in ne ya ja miki hakan,akwai pottage na san za ki ji dad’in sa sosai yanzu Munirat za ta kawo sannu ko”

Ahankali ta jinjina Kai tace “Nagode Ummi”

Daganan ta d’auko wayarta ta

shiga kiran su Innaa, tun a mota Jidda ta kirata tace mata sun iso

amma ita Jidda tana skul ta kira Innar kuma bata d’auka ba shine yanzu take sake gwadawa.

Ummi na cikin gaisawa da inna Mommy ta shigo…sai da ta basu mamaki sakamokon ganin ta a harg

itse da suka yi,

dan haka sukayi sallama da Inna tukunna Ummi ta bata dukkannin attention d’in ta tace”ya na ganki a gigice ince dai lafiya ko?”

Tabbas zuwa yanzu Ummi ta fara kai Mommy bango da yanayin maganganunta masu harshen damo marasa respect.

B

a ta ita take ba yanzu

amman tabbas za ta samu lokacin ta soon .

Shiyasa kawai ta k’ak’alo murmushi da kyar tukunna tace “lafiya k’alau Ummi,

naga ban ganku a k’asa bane shine na biyo d’aukar y’ar tawa”.

Ita kanta Manubiya sai da ta ji bambarakwai d

an yanayin kulawar da su Mommyn suke ba yau ta musamman ce saboda ko a waya idan za su gaisa da ita ba ta cika yi mata irin haka ba.

Murmushi Ummi ta yi tana shirin yin magana Munirat ta shigo d’auke da tray..cikin

tattausan lafazi tace

“Ai ni kam wa

i da har na yi shishshigi na sa Munirat ta d’ebo mata abinci,ki bari kawai ta ci anan naga duk kunya take ji ga gajiya”.

Jin jina Kai kawai Mommy ta yi daganan ta juya ta fita..tana fita ta hango Yashjub yana sauk’owa tare da Daddy.

Cikin sanyin jiki t

a k’arasa suka gaisa da Daddy dama Yashjub d’in take nema ga kuma har da Daddy a kusa da shi dan haka a ranta tace “perfect’’.

Cikin sanyin murya tace

‘’Am ko za ka yiwa Manubiya magana ta fito mu je kuci abinci ,na gama had’a dining a k’asa Inata jirank

u tun dazu’’

Murmushi ya yi yace ‘’ok Mommy.

Bara in kira ta tana d’akin Ummi ko?”

Jin jina kai ta yi kawai.

Daga haka ya wuce itama ta nufi k’asa Daddy ma ya wuce k’asan.

Yashjub yana shiga ya tarar da su Yahanasu suna ta faman k’ok’arin zub

a mata abinci.

Sai da suka gaisa da Ummi dan d’azu su Mommy ba su bashi dama ba tukunna ya kalli Yahanasu da ta gama zubawa Manu abinci ta mik’a mata ta fara k’ok’arin bud’e d’aya kular.

Bai so zai ce wani abun ba dan ya san Ummi zata ji babu dad’i amman

kuma Mommy ta yi masa magana kuma a gaban Daddy sannan ita da kanta aka ce ta yi girkin shiyasa kawai ya dake ya ce “Am Yaha!ko za ku sauk’o da ita da abincin k’asa ko?,basu gaisa ma da Daddy ba”

“Ok”kawai Yahanasun tace

Daga nan shi kuma ya juya ya

fita dan baiji dad’i ba

Ummi zata ga kamar ya gwale ta ne.

Yana fita Ummi ta girgiza Kai kawai ta riga ta san ba yin kan sa bane ba.

Daga haka tace musu su sauk’a da abincin.

Ba a dad’e da zama ba su Manubiya ma suka sauk’o wadda zuwa yanzu zazza

b’i ya yi mata ruff daurewa kawai take yi ga wani Irin amai da ya taso mata tun d’azu da su Yahanasu suka fara bud’e kuloli har yanzu bai kwanta ba.

Suna k’arasawa ta sunkuya har k’asa ta gaida Daddy da kulawa ya amsa yana tambayar ta ya Cyprus sannan y

a suka baro su Hajiya mama ta amsa masa da “Alhamdulillah,suna lafiya Alhamdulillah.”Da kyar saboda wani jirijiri da ta ji yana d’ibar ta ga amai da taji yana shirin taho mata gadan gadan.

Cikin murmushi Daddy yace “MashaaAllah.

Bismillah have lunch wi

th us’’

Ya fad’i hakan yana mai nuni da table d’in dake nan a cike a gaban sa mak’il da abinci.

‘’tam,na gode Daddy”tace,daganan ta mik’e tsaye aikuwa tashi d’aya wani irin gigitaccen jiri ya kwasheta ta tafi luuu za ta zube da sauri Yassir wanda shigowa

r sa kenan yasa hannu ya tareta had’i da rungumeta tsamtsan a jikinsa tashi d’aya wani yanayi na gigita da fitinar da bai tab’a ji ba ya sauk’ar masa sakamokon tsananin laushi da d’umin jikin ta.

Duk mik’ewa suka yi

A mugun rikice Mommy ta shiga cewa Su

bahanallah Manubiya lafiyarki?sannu kin ji,Yashjub dama bata da lafiya?”

Cikin tsananin b’acin rai Yash ya finciko ta daga jikin Yassir tsabar tsananin kishi bai san lokacin da ya rufeta da wani irin fad’a ba

‘’Baki da hankali?ba za ki iya rik’e kanki

ba?za ki kama ki tafi ki fad’a masa a jiki?yanzu……”

Cikin tarar numfashinsa Ummi wadda ta lura da yadda Manubiya take jin jiki ta k’arasa tace” yi hak’uri Yash

gajiya ce da kuma jiri

a yi mata uzuri ko?

duba ka ga halin da take ciki mana.”

Sai

a lokacin ya fahimci yadda ta fara hawaye ta ido d’aya gashi ta dafe kanta ta runtse idanuwanta da k’arfi.

A hankali ya cika mata hannu

kawai ya juya ya nufi cikin parlourn….

Wani kalar farin ciki ne ya lullub’e su su Yassira ganin yadda Yash d’in ya

yi mata yayinda Mommy ta fara shiga masifaffan tashin hankali dan yanayin manubiya ya bata tsoro.

Ummi ce ta d’an ruk’ota ta share mata hawayen tace

“Kar ki yi kuka a gaban mutane mana”

Ba tare da kowa ya gani ba

ta d’an sake share mata fuska tace

”Mu je ki ci abinci sai mu je sama ki sha magani in ma asibiti zamuje sai aje ko?

ki yi hak’uri”

A hankali Manubiya ta d’aga mata Kai alamun to dan ita mamaki ma ya hanata jin haushin Yash..anya kuwa shine ya yi mata wannan tujarar a gaban jama a har da

wani cewa ‘bata da hankali!’



Da kyar dai ta kawar da tunanin suka k’arasa Ummi ta ja mata kujera ta zauna itama ta zauna.

Sai a lokacin tukunna Mommy ma ta zauna tana jan

numfashi da kyar dan ji takeyi gaba d’aya iskar parlourn ta yi mata k’adan

Y

anayin Manubiya da kalar cika da fresh d’in da ta ga ta yi dama a gaskiya indai idanuwanta ba gizo sukayi mata ba tou kuwa ciki ta hango d’anye ma kuwa,yanzu kuwa jirin da ya kwasheta ya sake tabbatar mata…amma taya?ta san dama shi Yashjub ba kasafai abu y

ake kama sa ba ko ya kama sa ma to ba ya dad’ewa a jikinsa wannan gado ya yi a jininsa yake sannan bata tab’a iya juya masa lissafi…to amman ita Manubiya fa??

taya akayi har ta bari wani abun ya shiga tsakanin ta da shi da har ta kai ga samun ciki

Idan

ma ta bari d’in to taya ciki zai iya zama a jikin ta bayan ajiyar da akayi

Anya ba gaskiya Yasira ta fad’a ba kuwa da tace ‘aikin Baba larai ya daina ci yanzu!’

Tunda gashi dai

tun farkon had’uwarsa da Yarinyar nan aka gagara rabasu aka gagara lalata m

aganar auren

suka gagara su hana d’aurin auren suka gagara cireta a ransa da rayuwarsa

yanzu gashi ciki yana neman b’ullowa kuma sun gagara cusa Kausar cikin gidan Yashjub.

Dan haka

Indai har Yarinyar nan ba waliyyiya baceba tou tabbas da gaske aiyy

ukan Baba larai sun daina ci.”

Mommy ta aiyyana hakan a cikin ranta.

Yasira ce ta zuzzuba mata duk abubuwan da suka dafa a plates ta tura mata gabanta tana mata wani kalar murmushi kafin tace “bismillah”

Ahankali Manubiya tace “thankyou”sannan ta sa

hannu ta d’an sake jan abincin gabanta.

Da kulawa Daddy yace

“In duk abincin ba su yi miki ba akwai cooks ki fad’i abunda kike ra’ayi sai a dafa miki.

Ahankali Yassira tace

“Idan ma na waje kike so sai a siyo miki”

Dakyar Manubiya tace

‘’A’a

zan ci wannan d’in ,nagode sosai ‘’

Tana mai jin dad’in yadda Daddy yake yi mata had’e da mamakin Yassira.

Sai da ta juya ta kalli

Inda Yashjub yake zaune a chan cikin parlour ya yi kicin kicin da rai tukunna ta juyo

ahankali ta d’auki lomar abin

cin da Yahansu ta zuba mata ta kai Baki…..ba don kar ta fito da shi waje su ji ba dad’i ba tou da tuni ta fiddo sa dan tashi d’aya ta ji wani irin amai ya yunk’uro mata dan haka ta yi sauri ta had’iye ta d’auka ruwa ta kora ta shiga k’ok’arin danne aman da

yake ta so ya fito, a ranta kuma tana mamakin ‘wacce irin fever ce haka wadda bata tab’a yin irin ta ba mai amai’ dan har ga Allah kwata kwata lissafin ta bai kawo mata ciki ba.

Cike da k’arfin hali ta d’aura spoon d’in ta a plate d’in da Yassira ta turo

mata gaban ta

gudun kar Mommy ta ji ba dad’i idan ba ta ci nasu ba…a hankali ta deb’o ta yi bismillah a cikin ranta ta nufi bakin ta da shi wanda hakan ya sa tun

daga kan Mommy har izuwa kan Yadira gaba d’ayansu suka tsaya da cin nasu abincin sukayi m

ata ‘k’uuurrr!’ da ido suna jira kawai su ga ta kai bakinta.

Da mamaki Daddy ya saki Baki kawai yana kallon su…lura da hakan da Baaba larai ta yi ne yasa ta yi sauri ta zunguri Mommy cike da takaici,da sauri Mommy ta juya ta kalle ta Baba larai tana shi

rin nuna mata yadda Daddy yake kallonsu suka ji Manubiya ta tura kujerar ta baya da sauri ta mik’e…

Ko gama juyawa ba ta yi ba amai ya kece shaaa……..MANNUBIYA

(Book 2)

Page 27

Na

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Ass

ociation.

Da wani irin sauri Yashjub ya taso ya k’araso inda suke yana zuwa ya rik’eta da niyyar shigar da ita ko da d’akin Yahanasu ne amman hakan bai yiu ba

Tashi d’aya ta shiga kwarara masa aman a jikin sa ba ji ba gani…ganin yadda jikin ta yake kar

karwa ne ya sanya ya riketa sosai had’eda d’an tallafota,ahankali ahankali yana d’an bubbuga mata baya.



Sai da ta amayar da gaba d’aya abun dake a cikin ta tukunna ta d’an fara dawowa haiyyacin ta…dukda yadda take cikin jin zafin abunda ya gama yi mata

d’azu,sai ta tsinci kanta da jin tausayin sa da kuma rashin jin dad’i ganin yadda gaba d’aya ta b’ata masa jiki.

Still layi ya ga tana yi

besides wannan uban aman da ta shek’a dama dole ta zama bata da k’arfi dan haka ya durk’usa bai damu da wai a ga

ban su Daddy yake ba ya kinkimeta ya nufi d’akin Yahansu da ita.

Da sauri Kausar ta goge hawayen da suka silalo mata sai kuma ta juya ta nufi sama da gudu.Kallon ta kawai Yassir ya yi saida ta b’ace wa ganin sa tukunna ya juya ya kalli su Yashjub da su

ke shiga d’akin Yahanasu kusan a tare da shi da su Ummi da Munirat da Yahanasun.



Sai da ya kaita cikin shower glass tukunna ya dire ta.

Sai a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login