Showing 3001 words to 6000 words out of 259716 words

Chapter 2 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

3

da Mommy da Yassir

kafin matar nan ta zo ta fahimci wani abun.

Ka duba fa kaga duk kowa yaji haushi ya fice

Mommy fa ko Allah ya sanya alkhairi bata ce ba ka san maanar hakan kuwa?wallahi no matter what dole sai da albarka ta.

Dan Allah kar ka bari matarka ta fahimci kanada issue da su,na ji na yarda mu ci albar

kacinta

ka jawo Yassir jikinka ka dinga nunawa Mommy itace ta haifeka

Plss Ya Yash dan Allah.’’

Ahankali ta juya ta kalli Daddy tace’’Daddy ka sa baki’’.

Daga haka ta juya ta fita itama.

Ganin duk sun fita kuma kamar Daddy yanaso yayi magana

da su Yash d’in ne yasa Ummi ta mik’e tace’’akwai abunda kake sha’awar ci?ko in dafa maka komai ma??’’

Murmushi yayi yace

‘’Anything Ummi,tnx’’

Allah ya k’ara sauk’i suka yi mishi daga haka suka juya suka fita itada Munirat.

Suna fita Daddy y

a mik’e daga inda yake ya k’araso ya zauna akan kujerar da ta ke kusa da gadon inda Yash yake kishingid’e Yahanasu kuma a zaune.

Shiruu duk suka yi kafin Daddy ya kawo k’arshen shirun ta hanyar cewa’’Yashjub abunda Yassira ta fad’a gaskiya ne’’

Lum

she ido Yash yayi kafin ya bud’e ahankali yace’’haba

Daddy,kana jin maganar tasu fa kasan kawai shirmen mata ne’’

‘’Koma akwai shirmen mata to gaskiya ta fi yawa a ciki’’

Daddy ya bashi amsa cikin katseshi kafin ya d’aura da cewa’’ba ka kyauta ba!

F

rom today onwards banason ka bada chance d’in da wata zata gane akwai banbanci tsakanin y’an uwanka,inaso ka nuna mata duk d’aya suke a wajen ka sanann ka nuna mata mahimmancin su da mu kanmu

a wajen ka hakan shine dai dai,kuma kamar yadda Yassira ta fa

d’a hakan ne zai sa ba zata samu damar shiga tsakanin kuba’’

Kamar Yashjub zai yi kuka dan takaici cikin b’ata fuska yace

‘’Haba Daddy you sound exactly like them, yanzu ta Ina Manubiya…’’

Cikin katseshi yace

‘’Bana son musu’’

A hankali Yaha

nasu ma tace

‘’Yashjub ka yi abunda sukeso a samu a zauna lafiya’’

Cikin jin dad’in abunda tace Daddy yace’’yauwwa y’ar albarka,rivalry a tsakanin y’an uwa bashida dad’i sam kuma ba zan lamuntaba,karka

sha mamaki hakan da kayi ya sanya wa ita Yahana

sun bak’in jini.meyasa ka ji ana cewa iyaye kar su ke nuna wanda suka fi so a tsakanin y’ay’an su?’’Bai jira jin amsar su ba

ya cigaba da cewa ‘’saboda irin haka!.

Kuma aure ya zo a k’urarren lokaci mahaifiyar ka kanta bata sani ba ni kaina ina tunanin

ta yadda za su d’auki abun ba tare da sun ji wani iri ba

sannan kuma kwatsam ka zo da wannan al’amari

dole a ji haushi mana Yashjub.

Umarni nake baka daga yau bana so in sake jin komai,kana ji Ummi har ta fara cewa kun fi shak’uwa kaida Yahanasu

It

a da ta zo jiya jiya har ta fahimta,dan haka kamar yadda suka buk’ata ka gyara tun kafin itama ta zo ta fahimci wani abun azo ana samun matsala.

Sannan whatever it is

da yake going on tsakaninka Kai da Mahaifiyarka

inaso ka gyara shi da wur wuri ku sh

irya in dai kanason albarka kuma kanaso nima mu shirya nida kai,uwa ba abar wasa bace

sabuwar rayuwa zaka shiga

kaje ku shirya ka nemi albarkar ta’’

Ahanakali Yashjub yace

‘’InshaaAllah Daddy’’

Shiruu d’akin ya kuma yi kafin chan Daddy ya fur

zar da numfashi yace’’sai maganar Yassir,his company…wallahi har bana so in yi tunanin abun,ban san Ina yakai kud’in ba komai ya tsaya chak

sannan contract d’in ma da ya d’an samu shima abun yak’i ya yiu kuma laifin sa ne dan sam bai d’auki abun serious

ba.

Da farko da nace zan zuba masa ido ne kawai in kyale sa amma no matter how hard I tried ba zan iya ba he is still my son’’

Daddy ya k’arashe maganar tasa ahankali yana mai fesar da iska kafin ya cigaba da cewa’’ni dai na riga na gama sakawa araina

ba zan sake basa jari ba tunda bai san ciwon kanshi ba,amman kai zaka iya if you wishi ba wai tilasss nakeyi maka ba sai

In kaga dama.’’

Ajiyar zuciya Yashjub ya sauk’e kafin yace’’akwai abunda nake shirya mishi,aikin da nake yi d’azu da safe ma kenan

sMANNUBIYA

(Book 2)

Page 02

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Association.

Shiruu yayi kafin chan ya fesar da iska yace’’sabon company ne na bud’e masa na riga na gama registerring da CAC tun tuni na biya komai na karb’a har certifica

te,dama wani d’an information suka bid’a kuma shima na tura

a d’azun.Na bud’e masa company d’in ne dan ya samu ya dinga shigo da k’ofofi windows bulbs da duk wasu kayan gine gine dai nake ganin dacewar ya fara k’arbar kwangilar su,naga abun it’s easier kum

a in a fancy way tunda za’a dinga yawan travelling abunda ya fi so kenan gashi ba wahala,inshaaAllah ni da uncle d’in Najeeb zamu harhad’a shi da mutane da zarar ya fara,zai samu alkairi a ciki sosai inshaaAllah kuma kaga yanada ilimin architect so in yana

da wayo he can make use of that,tunda wannan aikin dai will not take much of his time and strength tunda na san wahalar ce dama baya so.

Already yanada building d’in shi,so sai ya fara anan dan adress d’in ma na saka tunda yanzu ya fara wajen zai ishe s

a kafin muga abunda gaba za ta haifar.

Amman Daddy ka yi hak’uri ka yi mishi magana ka ja mishi kunne,kaga dai yadda ya maida wanchan campany d’in zane zanen nasa,na san wannan babu wani wahala kowa ma zai iya

But it’s Yassir that we are talking about h

ere

sai an ja masa kunne akan ya maida hankali.’’

Ahankali Daddy yana jin tsananin k’aunar Yash d’in tana sake ratsa sa yace‘’inshaaAllah Yash,zan ja masa kunne sosai’’ kasa hak’ura yayi sai da yace ‘’na ji dad’i sosai da ka damu da d’an uwanka har ha

ka

Allah ya maka albarka Allah ya sake had’a min kanku.

Amman naga kamar har yanzu bakwa shiri har tun incidence din da ya faru ranar a gida’’

Murmushi Yashjub yayi kafin yace’’yeah!baya min magana he’s still mad at me shiyasa dama na bari sai na gam

a komai sai in had’a a lokaci guda in basa takardun tare da sabuwar motar da na siya masa ta neman sulhu.

Murmushi Daddy yayi kafin yace’’Allah ya muku albarka’’

A tare duk suka had’a baki

suka ce ‘’Ameen’’

Daganan suka shiga tattaunawa akan yadda

auren Yashjub d’in zai kasance…da farko Daddy cewa yayi ko za a d’an k’ara lokaci tunda bashida lafiya amma kalar zaburar da Yash d’in ya yi saida ya sakasu dariya

shikuma ya sa kanshi a kunya

dan haka ya ja bakinshi yayi gum bai sake cewa komai ba a

ransa yana mamakin yadda Manubiya ta maida shi.

Daddy dama ya san maganar gida ba shi zai yi ba tunda abun na masu yi ne,aikuwa ilai yana yin maganar Yashjub yace ya yi covering wannan ma.

Sun tattauna sosai tukunna

Daddy ya tafi bayan Yashjub ya

yi mishi alk’awarin shiryawa da Mommy da zarar ya koma gida InshaaAllah dan dama already ya ji ya d’an fara hucewa akan abunda ta yi masa,ga kuma maganar da suka yi da Manubiya kuma yanzu kam tunda har Daddy ma ya sa baki inshaaAllah zai je su shiraya ya b

ata hak’uri dukda kuwa itace mai laifi.

Sai da Daddy ya fita tukunna Yashjub ya sanar da Yahanasu cewa’’kunce masa tayoyin mota akayi’’

Dan sam baya so kowa ya sani ba tare da ya gama sanin abun yi ba.

Hankalin Yahanasu ba k’aramin tashi ya yi ba ga

shi ya ce mata ‘’ta yi shiru ta tsaya tukunna kar a fara investigation sai ya gama deciding akan ‘zai d’au mataki ko ba zai d’auka ba’ tukunna ’’.

Sai da yayi da gaske tukunna ya kawar da batun yana daya sanin gaya mata dan in da ace ya san haka zata d’a

ga hankalinta to da shiru zai yi.

Cikin son kawar mata da tunanin ya sake sako maganar auren nasa,ta fahimci abun da yake son yi shiyasa kawai itama ta d’an sake ta biyemasa ba wai don fargaba tashin hankali tare da tunanin abun sun barta ba.’’

Ahankal

i Yashjub ya fesar da numfashi ya shiga tunani’’abu ya kankama sai shirye shirye akeyi amma shi matsalarsa d’aya

bai san ya za su kaya da shi da amaryar tashi ba dan a cikin kwana biyun nan ya lura gaba d’aya a k’ule take da shi

jiya kamar za ta yi m

asa kuka wai kaff su ya Musbah da inna gani akeyi kmr auren takeso da wuri shiyasa ta bada number Ya Musbah da wurwuri

ita dai gaskiya in b….!.

‘’Inaga gara mu ci gaba da had’a kayan ni da su Ummi ko?’’

Muryar Yahanasu ta katsewa Yashjub tunani.

Girgiza kai kawai Yashjub yayi

kafin yace ‘’karki damu,suma za su yi wani abun important,had’a lefe is your job ke kad’ai…’’ har ya d’an lumshe idonshi ya sake kishingid’ewa sai kuma ya bud’e ya kalleta yace’’Yaha!a tunanin ki Kausar za ta iya kasheni??

’’

Shiruuu tayi ta dad’e tana nazari kafin ta sauk’e ajiyar zuciya tace’’gaskiya a’a!.

what makes u think that?ta basa amsa tare da jeho masa tata tambayar.

Ajiyar a zuciya ya sauk’e kafin yace‘’it’s just…kinsan na fad’a

miki conversation d’in su

da na ji itada Mommy that very day

da attitude d’in ta towards me and everything.Da suka had’u da Manubiya kuma naga tashin hankali a idanunta ba kad’an ba…a ganina a nawa tunanin da nake yi shine’ta ga she doesn’t stand a chance against Manubiya shiyas

a ta yanke shawarar ta kasheni kenan kowa ya rasa’ ko ya abun yake??

I’m confused…’’

Ajiyar zuciya Yahanasu ta sauk’e kafin tace’’ka tabbatar

tayoyin kunce su akayi ko?’’

Jin jina kai yayi kafin yace’’I’m certain’’

‘’To ka bari ayi investiga

tion mana Yash’’

Ya jima yana nazari kafin ya sauk’e ajiyar zuciya ya d’an furzar da iska tukunna a hankali yace’’i don’t want to dig up more dirt,as u heard

just now

Daddy yana buk’atar zaman lafiya a tsakanina da Mommy A ganina indai har Mommy za

ta iya rufe ido ta goyawa Kausar baya su yi betraying Yassir sannan kuma ta so ta k’ulla aurenta da ni

to I don’t think akwai abunda ba za ta iya goya mata baya blindly akai ba.’’

Dasauri Yahansu tace’’no no no no Yash! Mommy ba za ta tab’a supporti

ng Kausar ta kashe ka ba’’

Cikin tarar numfashi ta yace’’Yeah I know that,

but idan aka fara bincike na san za ta rufe ido ne ta bi bayan Kausar kuma na san ba zata tab’a bari ayi interrogating d’in ta ba.

Ni kuma in dai haka ta faru to daga ranar ni

da Mommy mun raba gari kenan har abada

saboda I can’t bear inga tana sopporting wanda yaso ya kasheni!.Kinga kuwa babu zaman lafiya kenan kuma ni

kaina nasan na janyowa kaina bala’i ne saboda fushin uwa ma kad’ai fitina ne ballantana kuma ince zan ra

ba gari da ita.’’

Wata zazzaafar ajiyar zuciya ya sauk’e kafin ya ci gaba da cewa’’like I said’i don’t want to dig up more dirt’.

I’ll just have to be more careful from now onwards,sannan inshaaAllah zan zauna da ita lafiya,I think i’m just gonna have to

live with the fact that ‘mahaifiyar da ta haifeni bata wani damu da ni ba!’,sam ban yi sa’a ta wannan fannin ba.’’

Ahankali Yahanasu ta sunkuyar da kanta k’asa muryar ta na d’an rawa cikin

son kwantar mishi da hankali da kawar mishi da tunanin tace

‘’Komai zai yi daidai komai zai gyaru,it will be okay,we all will be okay.’’

‘‘InshaaAllah’’yace

Daganan duk sukayi shiru

Sunanan zaune family d’in driver suka zo,dan haka ya mik’e ya fita…shi bai samu zuwa har k’auyen ba Daddy da wasu dribobine

suka zo asibitin suka bi mutanen har chan kauyen da baifi tafiyar mintuna talatin ba inda za’a yi masa sutura achan a binne sa.

Bai dad’e da dawowa d’akin ba likita ya shigo ya sake duba sa,daga nan yayi masa allurar bacci.

Ba shi ya tashi ba sai da

su Ummi suka dawo itada Munirat

da abinci nik’i nik’i.

Yaji zafin rashin ganin su Ya’isha

amman kamar yadda su Daddy suka ce dukda ya san ba su fi sa gaskiya ba amma shima kawai sai ya bar abun akan sun ji haushin fifita Yahanasu da yayi akan su ne

shiyasa suka yi fushi da shi if not wallahi wannan attitude d’in da suka bashi da sai ya nuna musu origin d’in attitude tunda basuda kunya.

Sallah ya fara yi tukunna ya ci abinci kad’an da taimakon d’uren Yahanasu.

Ranar Yashjub ya bawa su Ummi mamak

i dan ba su yi

tunanin yana magana har haka ba,abu d’aya da suka fahimta tashi d’aya shine’in dai

kana buk’atar yayi maka hira sosai da fara’a to ka sako maganar Manubiya,

dan haka suka samu abunyi

haka suka dinga hirarta dama suma abunda suke so

kenan.

Ya kuwa ji dad’in yadda suke k’aunar Manubiyan tun kafin su ganta

Babban burinshi a yanzu shine

su Mommy ma su k’aunaci Manubiya kamar yadda su Ummi suke k’aunar ta.

Tabbas ya na son y’an uwanshi ko ba komai jininshi ne su,bai san wanne kalar

shed’an da sabon iskanci ne ya shiga kwakwalwarsu suka fito da wannan shirmen ba but it definitely has to end,bai

damu da wacce hanya zai bi ba ta lallashi ko ta k’arfi

iyakar abunda ya sani shine ‘it has to end’!.

….

Dakyar Munirat ta rabu da shi t

a hak’ura dan da itama cewa ta yi sai an kira Manu ta gaishe ta.Shi kuma Yash baya so ya kira ta sai zuwa gobe gudun kar ta ji muryar sa somehowta fahimci ba shi da lafiya dan baya so ma ta sani balle hankalinta ya tashi.

Yahanasu ta so ta kwana da sh

i amman ya tubure akan shi ba Yaro bane kuma ai ciwon nashi is not that severe

Ba yadda suka iya haka suka hak’ura suka shirya suka tafi.

Suna zuwa gida

Yahanasu ta turo masa wani a cikin masu gadin su,shi ya zo ya kwana da shi.

A b’angaren su M

anubiya kuwa,ganin abun ya fi k’arfinsu kuma ba yadda za suyi ne ya sanya su ya Nafi’u suka samu dattijawan layin akan maganar su Uncle.

Dakyar kuwa aka samu aka shawo kan su Baba habu da Uncle da

kaka mallan wanda yafi kowa zak’ewa akan sai su Baba s

un tashi a gidan…..da kyar suka

hak’ura bayan an yanke an kuma ja layi

Akan

‘Babu ruwan kowa da kowa

Kuma ko kallon banza su Manubiya suka sake yiwa wani a cikin yaran gidan

to sai sun fuskanci shariah.’

Gaba d’aya in kaga Baba sai ya baka ta

usayi,ya zama so silent ko a wajen meeting d’in ma ‘’To’’ kawai ya dinga cewa.

Ko bai fad’a ba tashi d’aya in ka kalle shi zaka fahimce

Abunda su Uncle sukayi masa

ya girgizashi matuk’a……..hiyasa na zauna a doguwar kujerar baya…..’’MANNUBIYA

(Book 2)

Page 03

Na

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Association.

Yassir yana fita daga asibitin,direct gida ya nufa dan yana buk’atar ya ganewa idanunsa wanne hali

Kausar take ciki.

It’s either tana chan ta b’oye kant

a tanata kuka ko kuma dai bata damu da Yashjub d’in ba shiyasa bai ganta a asibitin ba….

A b’angaren Kausar kuwa sai yanzu ta samu maganin baccin da ta sha ya sake ta.Dan haka ta mik’e ta nufi toilet,tana cikin wanke fuskarta ta fara jiyo muryar Baaba

Larai a cikin d’akin nata tana cewa’’Kausar wai baccin uban me kike yi ne haka tun d’azu…’’

Dan haka ta yi maza ta k’arasa wanke fuskar tata ta fito.

‘’Lafiyarki kuwa??’’

Muryar Baba Larai ta katse mata tunanin da ta fito tana yi,ahankali ta d’an sauk

’e ajiyar zuciya kafin tace’’na d’an sha maganin bacci over dose ne

shiyasa har yanzu kaina yake juya wa’’

Girgiza kai Baba Larai ta yi kafin tace’’Ni dai ince,na ga ban ga kin fito an tafi da ke ba’’

‘’ina?’’

Kausar tayi mata tambayar cikin katset

a.

‘’Yashjub ne yayi hatsari shine aka tafi asibiti tun d…..’’

Da k’arfi Kausar d’in tace’’what!!!’’sai kuma ta tafi luuu za ta fad’i.

Dasauri Baba Larai ta tarota a rikice tace‘’relax,ba abunda ya same sa sai gocewar k’ashi kawai a hannu,amma Baba

Iliya kam an amsa kira’’

Ajiyar zuciya Kausar ta sauk’e

da kyar ta k’arasa bakin gadonta ta zauna kafin tana haki da kyar ta samu ta iya cewa ‘’ba shi yake driving d’in ba kenan?’’sai kuma ta sake mik’ewa ganin tana shirin zubewa yasa tace’’Baaaba d’

an rik’e ni jiri nakeyi,bari in je asibitin ki zo ki taya ni sauk’a’’.

Matsowa Baba Larai ta yi ta rik’eta sannan tace ‘’ki nutsu su Mommy sun kirani yanzu suma suna hanya,ki nutsu sosai mu jira ta dawo tukunna..’’

Cikin fushi ta hankad’e ta tace’’ B

aaba kin san me kike fad’a kuwa ?

In nutsu kmr ya?Yashjub ne fa ba lafiya yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login