Showing 18001 words to 21000 words out of 259716 words
Baba yace’’ya riga ya gaya mata d’azu’’dan haka sun
san
inshaaAllah nan da kwana biyu za ta taho idan anci sa’a
mugun mijinta jatau ya barta kenan….Gwaggwo Furaira tana da son zumunci amman sai ta yi rashin sa ar miijin aure
Jatau sarkin yak’i,a chan k’auyen su inna take har yau,
Mijinta irin bokay
en soron nan ne ya kafeta a gidan ko
kara ya ajjiye ba ta isa ta tsallake ta ba,dan tun lokacin da ya fahimci ta fara shiryen shiryen guduwa sakamokon ganowa da ta yi ba ya haihuwa ga kuma mugayen halayen shi da su ka yi yawa,ya kafeta a gidan.
Tun daga
ranar ko waya sai ya so tukunna za ta yi da inna…..
Gwaggo Furairah sai Mama ta
ta gidan Ammi,su kad’ai ne waenda Manubiya za ta nuna tace za su yi mata uwa tunda
Inna tana kwance
Dukda ta so ace inna ta ga aurenta akan k’afafunta
amman bata
isa jayayya da abunda ubangiji ya riga ya tsara ba.Ta san su Umma Kuluwa ba lalle su kulasu ba amma still za’a gaiyyace su watak’ilan in sunga dama su yarda mazajensu ma su yarda idan aka zo d’aukarta su rakata d’akin mijinta kmr yanda akeyi wa ko wacce ‘y
a mace….
Siyama kam sunsan batada matsala za ta tsaya mata a y’ar uwa haka ma Aisha matar ya Nafi’u
Su kenan jama’ar Manubiya bata da wani dandazon Jama a sai ko mak’ofta,dan haka suka yanke akan ko gwaggwo Furairah ta zo tace a yi taro sukam ba za su
yi ba iyakacin
abunda suke buk’ata suke kuma adduar samu
shine a yi auren a gama lafiya ta samu matan da za su rakata d’akinta,dama kuma ita Manubiya tun ba yau ba bata da buk’atar hayaniya a biki sam ba ta so.
Maganar kayan d’aki kuwa
Jidda tan
a sako zancen Manubiya tace’’Jidda babu wani kayan d’aki da za’ayi,Idan ma ya ce ayi jere nikam zan fito mishi k’iri k’iri ince ya yi hak’uri,
dan ba zan ma fara d’aga wa su Baba hankali da wannan batu ba,an samu da taimakon Allah da na ya Nafi’u da ya Mu
sbah muna ci muna sha
hakan ma ya ishemu
Alhamdulillah,ke kanki kinsan yanzu ana fara maganar jere
Baba zai fara tunani,k’arshe na san bashi zai ci dan cewa zai yi sai ya yi,kuma na san k’arshen abun ba zai yi kyauba.’’
A take Jidda ma ta goya mata b
aya d’ari bisa d’ari dan haka suka yanke shawarar ana fara maganar jere ma za ta yi
kicin kicin tace ‘’bataso!’’.
Sun jima sosai da Jidda
kafin daga k’arshe Jidda ta yi barci ta bar Manubiya tana ta tunani,sai da ta ga shigowar Baba tukunna ta sa
mu ta yi barci bayan kowa a d’akin ya yi.
Washegari..
A jiyan,dare ya yi kafin suka gama confirming shiyasa sai washegari da safe su Jidda suka tura Muhsin ya je ya gayawa Mama za a kawo kud’in auren Manu,ba k’aramin
dad’i matar ta ji ba dan haka ba
yan zuwan Muhsin da minti biyar sai ga ta,duk da ta san Inna ba za ta iya bata amsa ba amma haka ta zauna ta shiga yi mata ‘’Allah ya sanya alkhairi’’tana ta murna
aikuwa ga mamakinta ta ji Inna tace mata’’Ameen’’itama,
ba k’aramin dad’i Mama ta ji b
a murna kamar za ta yi kuka
haka nan ta yi ta maimaita ‘’Alhamdulilla’’su Manubiya suna ta murmushi suna jin tsananin dad’i da annashuwa.
Mama ba ta jima da zuwa ba Sofia ta zo suka fara aikin su su kuma su Mama suka koma gefe itada su Manubiya daga
nan ta shiga tsokanar Manubiya wai dama ashe tana da saurayinta amma shine bata tab’a ba ta labarinsa ba…..
Ahaka Sofia ta yi ta gama ta ce musu sai zuwa anjima da magrib za ta sake dawowa daga nan ta yi musu sallama ta tafi ita
kanta tana mai mama
kin improvement d’in Innar.
Da Mama da Siyama sai Aisha
su hud’u ne har Jidda suka zauna har rana lokacin da aka kawo kud’in auren Manubiya daga b’angaren Yashjub.
Maama ta yi matuk’ar mamaki da ta ji sati biyu kacal aka saka
haka ma Aisha da siy
ama,haka su ma Baba Habu da kaka Mallan wanda da da farko ya cewa Baba ‘’Ba zai je ba ai an ja musu layi a tsakaninsu’’amma tunda ya lek’a ya ga zunduma zunduman motoci a bakin masallaci hankalinsa ya tashi
haka nan ya je harda zagin Baba Habu akan ya ce
’’shi fa ba zai je ba’’,haka nan ya azalzalo Baba Habun yace’’ai shine Babba ya yi hak’uri ya turawa Baba aniyar sa ya je ko dan zumunci’’da fad’a da lallashi ya jijjib’oshi suka nufi masallaci yanata sauri
dan karsu makara,ai kuwa jama’ar wajen sun ga i
kon Allah a wajen Kaka Mallan.
Daddy da K’anninsa(Abhi) wanda ya iso daga uk jiya around 3:00am
sai Yassir da wani babban Abokin Daddy ne suka zo suka kawo kud’in(naira miliyan biyu)
aka saka rana nan da sati biyu inshaaAllah…kaff cikinsu babu wanda
Kaka Mallan bai bi ya karb’i numbersa ba,duk kalar disgin da Yassir ya yi masa da b’ata ran da yake ta yi sai da ya hak’ura ya kula sa ya bashi wrong number,ya tsani tsohon ya tsani layin gaba d’aya
shi tunda yake a rayuwarsa
bai tab’a tunanin akwai
t
sukukun layi irin wannan ba karakakaf layin gida uku ne manya sai masallacin da yake da kyau shima amma gaba d’aya ragowar gidajen kamar kango a ransa yace’’me Yashjub ya gani da ya zo nan??’’yayi wa kansa tambayar ba tare da yasan wa zai ba shi amsa ba Ka
fin ya d’an tab’e baki a ransa yace ‘’anyways shi ya sani atleast zai k’ask’anta kafin ya mutu dama nan ne ya fi dacewa da shi shiyasa ya zo nan d’in ya d’and’an k’ask’anci daganan ya mutu’’
Ko gama tattaunawa ba a yi ba
Yassir ya mik’e ya fita daga mas
allacin
Kallonshi kawai Daddy da Abokinsa suka yi kafin suka d’auke kai aka ci gaba da tattunawa.
Dakyar Baba ya yarda da buk’atar da Daddy ya zo da ita ta inda yake cewa’’Dan Allah kar su zo da komai Yarinyar kawai ake so
basa buk’atar kayan d’aki’
’
Daganan suka tsayar nan da kwana goma za a d’aura aure inshaaAllah bayan Baba ya nemi a d’aura a nan masallacin sun amince.
Su Yaa Musbah ne suka tartare
Pepper chicken da su cake da doughnuts da lemukan da ya Nafi’u ya kashe uban kud’i ya yi
order dan a cewarshi bai kamata a ji kunya ta ko wanne b’angare ba,ya san ba za su yi
abunda ya kamata su yiwa mutane masu uban arzik’i kamar su Daddy ba amma atleast ya kamata su kamanta
Har mota suka kai musu suka jibge Daddy ya na ta faman saka mu
su albarka da shi da Abokin shi daga nan suka yi musu sallama suka shiga motocin su suka wuce suka bar su Baba suna mamamakin Yassir!ko da ya shigo fa sune
suka gaida shi,tunda ya zauna a cikin masallacin bai ce komai ba hakanan ya had’e fuska yana kallo
n mutane akan hanci,ko irin murmushin nan bai yi ba lokacin da Daddy ya gabatar da shi a matsayin d’an uwan Yashjub wanda yake bi masa
daga k’arshe ma tashi ya yi ya fice gaba d’aya yanzun ma da suke yi masa sallama bai ko kalli in da suke ba ballanta s
u sa ran zai amsa har hannu kaka Mallan ya mik’a mishi amman ya wuce da sauri ya shige motarshi…..addu’arsu d’aya itace’’Allah dai ya sa ragowar y’an uwan Yashjub ba haka suke ba’’dan yanayin Yassir da yadda sam Daddy ya kasa tsawatar mishi ko da da ido ne
ya ba su mamaki ya tab’asu matuk’a.Daddy dai ba shi da matsala amma sun lura hatta k’aninsa bai yi wani farin ciki da wannan hadi’in ba,
Gudun kar ma su kawo wani tunanin su je su janyo abu da bakinsu ne ya sanya gaba d’ayansu su ukun sukayi shiru ba wan
da ya kawo zancen rashin da’ar Yassir,kowa kawai ya rik’e abun a cikin ranshi kawai.
Su biyu suka tartare
masallacin suka kunna turare
daganan ya Nafi’u ya d’auki jakar kud’in dama shi su Baba suka cewa ya k’arba tun lokacin da Abokin Daddy ya mik
’o.
Da sauri kaka Mallan yace ‘’yanzu menene abun yi?’’bai jira an bashi amsa ba ya d’aura da cewa’’ku kawo kud’in akwai
wani Abokina da d’ansa yake kayan d’aki na gani na fad’a kunga sai a basa ya had’a mata komai mu samu mu fita kunya itama yariny
a ta fi k’arfin gori kar ku biyewa Mahifinsa dan ya ce kar a kawo komai ya zama dole mu yi mata ko dan mu fita kunya.’’
Da mamaki Ya Nafi’u yake kallonsa daman tun d’azu ya k’ule da behaviorn da kaka Mallan d’in yake yi a gaban su Daddy gaba d’aya ya b
asu kunya sai wani zumud’i yake yi,shiyasa yana shirin ci gaba da magana yanzun Ya Nafi’u yace’’dakata Kaka Mallan
da kai da wa za ku fita kunya??’’bai jira jin amsar shi ba ya d’aura da cewa’’besides what are u even doing here?’’
Da sauri Baba Habu y
a juya
ya fice gaba d’aya daga cikin masallacin
Cikin takaici ya Nafi’u yace
‘’Ba kai ka ce ba zaka zo ba jiya?ina har hantarar mu ka yi da muka je gaya maka?’’
Cikin fushi kaka Mallan yace
‘’Ka ci ubanka Nafi’u!ashe baka da hankali?banza d’an
karere kawai’’
Da sauri ya Musbah yace
‘’A’a kaka Mallan Nafi’u kam ba d’an karere bane a wannan lamari a ko wanne lamari ma na rayuwarmu Nafi’u ba d’an karere bane dan ya yi mana uwa da uba’’
Salati kaka Mallan ya rafka kafin yace ‘’Musa kana j
i abunda suke yi min ba za ka
ce komai ba?’’
Sai kuma ya fashe da kuka daga nan kawai ya juya ya fita
yana cewa ‘’Dama amana nakeso in rik’e ammanm tunda bakwaso shikenan,kai musa ubanka yana chan kabari
amman na san an haska mishi wanna son datse
zumuncin da kake k’ok’arin yi’’.
Numfashi Baba ya fesar ya girgiza kai yana msmakin yadda sam kaka mallan
ba shi da lissafi baya jin
shakkar ya ji kunya ko ya zubar da kanshi indai ta b’angaren abun duniya ne.
Kuma ya tabbata inda gari banz
a ne Nafi’u ya yi masa haka ya san da sai ya tara musu jama’a ya yi musu tijira amma dake yaga da akwai abu a wajen su shine ya kwantar da kai har da kuka,a hankali a fili yace’’Allah ya kyauta’’ yana aiyyanawa a ranshi inshaaAllah zuwa anjima zai je ya y
i musu godiya da shi da Baba Habu,Allah ya sa su k’are lafiya.
Suna zuwa suka mik’awa Manubiya kud’in ta…kasa karb’a ta yi dan tashi d’aya fargaba da kunya suka rufe ta daga k’arshe ma sai ta saka musu kuka
Murmushi kawai duk aka yi ana kallonsu ita
da Jidda da Siyama da Muhsin da suka shiga taya ta kukan.
Ya’ar tattaunawa aka yi su ya Nafi’u suka ce Daddy yace kar azo da komai amma dukda haka tunda ga kud’i nan ta samu sai a siya mata gado mai kyau da tsada da shi,Shi kuma da Ya Musbah da Baba za
su siya mata y’an kayan kitchen dangin su flask sannan za su yi y’ar walima.
Kowa yayi amannah da hakan banda Manubiya sam ta k’i yarda a yi hidima ko wani kayan daki,dan ko da su ya Nafi’u ma suka fita cewa
tayi’’kud’in a barshi kar a siya mata kom
ai,za ta bawa Baba ya Nafi’u da Ya Musbah jari bayan auren da shi.
‘Dama ta shirya za ta gayawa Yashjub ba za ta zo da komai ba to kuma yanzu tunda iyayenshi sun buk’aci hakan to Alhamdulillah’’
Murmushi Mama ta yi kafin ta matso ta dafa kanta tana ji
n
tsananin k’aunar Manubiyan a ranta,za ta iya cewa bata tab’a had’uwa da yarinyar da ta shiga ranta lokaci d’aya ba
kamar Manubiya tanada hankali da hangen nesa,ahankali Mama ta sauk’e ajiyar zuciya bayan ta dafa kanta tukunna tace’’Ba za ayi
haka b
a Manu,ba zai yiu mutanen nan su kawo har naira miliyan biyu sannan ga sadaki a gaba da zasu kawo
amma kice ba za’a kai ki da komai ba,ni sai naga rashin dacewar hakan’’ta fad’i hakan tana mai juyawa ta kalli Inna kafin tace ‘’ko ya ki ka ce??’’
Lumshe
ido innar ta yi ta bud’e alamun eh sannan a hankali ta d’an yi murmushi,murmushi suma duk suka yi kafin Aisha tace ‘’Nima na bi bayan su inna
gaskiya Manubiya kamar yadda baban khairat yace ya kamata ko gado wanda za ki saka a d’akinki d’an waje mai kyau
a samu a siya miki,ki je da shi,ba dan komai ba ko dan kema ki dinga gani kina jin dad’i sannan atleast muma zamu ji dad’i bamu kai ki haka ba komai ba kuma ke kanki kin wuce gori,dukda dai na san a yadda suke da kud’in nan ba lalle su yi k’arancin tunani
irin na k’ananun mutane ba
amman fa y’an uwanshi mata fa su shida yace miki ko?kinga kuwa ai mata ba‘a rabamu da k’ananun maganganu ba,dan haka gara kawai ki bari ayi miki wani abun su Baba Allah zai duba su suma’’.
Dasauri Siyama tace ‘’Nasan ma za
i bawa ya Musbah aiki shi mijin naki inshaaAllah’’
Murmushi Aisha tayi kafin tace
‘’Ban d’au wannan akai ba
amman dai in ya bayar Alhamdulillah’’
Ba yadda Manubiya ta iya haka nan ta yarda ba dan ta so ba amma dukda haka sai da aka ware duba d’
ari d’ari
akan zata bawa ya Musbah d’ari ya Nafi’u d’ari Baba d’ari
sannan ta ware kud’in saka Muhsin a makaranta,ba dan
Mama da Aisha sunso ba haka suka yarda suka yi respecting decision d’inta.
Still Manubiya ba ta so ba amma sai da su Siyama suk
a fitar da anko,ba yadda ta iya haka ta yarda ta biye musu ta barsu za su yi ankon atamfa wadda za su saka ranar da za a kaita dan walimar ma
tace’’dan girman Allah su hak’ura tunda za ayi wuni in an d’aura aure kar su d’aurawa kansu hidima da yawa.
Siya
ma dama tanada d’an kud’in ta dan haka ita da Aisha da Manubiya da Mama suka cikawa Jidda
A take a lokacin Aisha ta fitar musu da atamfar da za su yi aka turawa Siyama a wayarta
akan za ta nunawa anty umma sai kuma sukace zuwa
anjima za su lek’a it
ada Jidda har side d’in su Uncle duk su nunawa kowa dukda dai an ja layi an musu tsakani amman za su gwada sunsan za su samu lada.
Bayan kamar awa biyu
su Aisha suka tafi kasuwa itada Siyama da Jidda,suna fita Mama ma ta yi musu sallama ta tafi dan ta
naso ta
karb’i number wata mata
a wajen Ammi mai sayar da magungunan gyara na mata
InshaaAllah ita za ta yiwa Manubiya uwa,tana tsananin k’aunar yarinyar sannan ba ta samu chance da damar aurar da tata y’ar ba wadda a yanzu tana kyautata zaton ta rig
a ta yi aure ta ma hayayyafa,dan
haka inshaaAllah za ta zamewa Manubiya uwa ta yi mata duk wani gata,ta
aurar da ita.MANNUBIYA
(Book 2)
Page 08
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Association.
In da rabo ida
n Allah ya k’addara za ta ga y’ar tata ta ga jikokin ta Alhamdulillah
In kuma Allah ya riga ya k’addara sun rabu kenan to
Allah yasa hakan ne mafi alkhairi,fatan ta shine Allah ya sa itama y’ar ta ta samu
wadda za ta tsaya mata kamar yadda itama za ta
tsayawa Manu da zuciya d’aya tunda itakam ba ta da ikon zuwa
ko da kusa da ita ne ballantana ta kula da ita.
Ba za ta yi counting akan kishiyar ta da ta bari a wanchan gidan ba dukda ba ta tab’a kamata da wani mugun hali ba amma kishiya a duk inda take
kishiya ce.Ta san ba za ta cutar da y’arta ba tunda idan ta tuna yadda mijinsu yake tsananin son y’ayansa ta san ba zai bari ba,amma kuma ta san ba za ta tsaya mata ta kula da ita ba kamar yadda ko waccce uwa take yiwa y’arta tsakaninta da Allah dan duk g
irman y’a mace to tana buk’atar uwa ko wadda za ta zame mata kamar uwa a rayuwarta.
Da yamma lik’is likitar
Inna ta dawo…kamar ko yaushe yanzun ma ba kyama ba komai haka take kula da duba inna da wasu ingina
sannan ta d’an yi mata exercise.Sai da duh
u yayi tukunna ta tafi…
Wani abun mamakin kafin dare kusan kaff mak’oftansu Manubiya sai da suka shigo,har k’awayenta da sukayi islamiyya tare ita tama manta da wasu dan ba harka suke yi tare ba tun rabuwar makarantar amma haka suka dinga shigowa suna
yi mata Allah sanya alkairi suna
tambayar ta anko da event nawa ne.
Itakam sai dai tace musu’’ba komai ba event’’kawai.
Haka dai suke tafiya suna masu cewa’’idan an fitar ko an chanza ra’ayi za’ayi event d’in kar ta manta da su ta sanar