Showing 201001 words to 204000 words out of 259716 words

Chapter 68 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

26

lalacewa na san Yashjub d’anki ne…ba zan bay

arda k’ofa a kowa ba banda Yassir har sai na ganni a d’akin Yashjub zaune a matsayin Amaryarsa.

Yadda Yashjub ya gigice d’innan tsaf za ki tausaya masa shi kuma na san in dai ya ji wani abun to ba zai yi takin step d’in da nake shirin d’auka next! seriou

s ba…

Mommy ta dad’e tsaye a dakin

tana tunani amma kwakwalwarta ta kasa yin lissafin abu mai kyau…da kyar dai ta ja k’afafuwanta ta fita bayan ta yanke shawarar yarda da abunda Kausar d’in ta fad’a mata.

Shiruuu!!!haka gidan ya koma kamar na

zaman makoki…daga jigum sai tagumi….sai da Daddy da Abhi suka gama ji da Hajiya mama tukunna Daddy ya kira Junior yace a kuma yin wani test d’in.

Yana fitowa daga wajen Daddy ya nufi d’akin Kausar domin ya d’auki jininta ya wuce office d’insu…

Knocking

ya yi bai jira an basa izini ba ya tura k’ofar d’akin nata ya shige…a nan ya tarar da Yasssir.Yana shiga Yassir d’in ya fara murmushi ya taso ya nufi bakin k’ofar inda Junior ya ja ya tsaya,kamar zai yi

hugging d’inshi haka Yassir d’in ya matso shi yana

cewa”My best Man!Our savior…”

Daddagewa Junior ya yi ya zuba masa naushi yana huci.

D’agowa Yassir ya yi yana dariya ga jini yana zuba daga hancinsa dan ya fasa mishi hanci,yana murmushin yace”My pleasure!”

Tsaki Junior yayi bai

damu da ya sake bi

ta kan Yassir ba ya k’arasa ya kamo hannun Kausar ya d’auko sirinji

Cikin rashin fahimta tace “me kuma za ka yi??”

“Test zan kuma yi”

Kawai yace mata

dan ya tsaneta.

Matsowa Yassir ya yi yace

“Ki barshi ya d’auka,ba komai ai.Kawai dai ka ta

bbatar ka sake kawo result d’in 12 days

besides y do you even need it?tunda ka riga ka san k’arya za ka sake rubutowa??”

Ya fad’i hakan yana mai dafa kafad’arshi.

Juyowa Junior yayi ya zuba mishi ido fuskar nan tamau!!

kafin ya tunkud’e hannun Yassi

r d’in.

Already ya gama d’aukar jinin dan haka ya tartara komai ya fara k’ok’arin juyawa.

“Oh no!

Haba Junior

U and I are best friends fa

Ba zan iya tolerating wannan attitude d’in daga bestiena ba

Haba mana! you of all people ya kamata ace k

a san ba zan tab’a exposing

Nak***ss d’inka ba kawai dai na san za ka yi mini abunda nakeso idan ka ji na fad’i hakan,na san hakan shine kad’ai abun da zan yi in iya controlling d’inka which is the reason da ya saka na ajjiye video d’in dama in the fir

st place saboda ban san me gobe ta k’unsa ba,but daga yau ba zan k’ara ba tunda na ga ranka ya b’aci sosai!!na ma

goge video d’in!!Forgive me

Pretty please!!”

Ya fad’i hakan cikin had’e hannuwansa biyu waje d’aya sannan ya yi kalar tausayi da fuskars

a.

K’ura masa ido Junior yayi

shima Yassir d’in shi yake kallo da serious face kafin dariyar da ta taso masa ta samu nasarar kufcewa bayan ya fara fesar da ita a hankali

a hankali da farko.

Kauda kai kawai Junior ya yi cikin fushi ya juya ya nuf

i k’ofa zai fita.Da sauri Yassir ya bisa ya rik’o hannunsa

yace”Pls mana!!

I’m serious I’m sorry..so sorry

truce???

Ya fad’i hakan yana mik’o masa hannunsa alamun su yi musabaha.

Juyowa Junior ya yi kafin ya kalleshi yace

“Na san ba ka goge ba!.

U

want truce?”

Ya yi mishi tambayar yana kallonshi.

Da sauri Yassir yace

“Yes,Wallahi.”

“I need u to delete it,

ba ma na buk’atar dole sai na ganka ka yi deleting dan na san za ka iya sake yin kmr ka goge bayan baka goge d’in ba,kawai inaso ka gog

e tsakanin ka da Allah da kuma darajar friendship d’in da yake a tsakani na da kai!

Dats all I’m asking for Yassir

This might be a joke to you

but to me! it’s not a joke.”

Numfashi Yassir ya fesar ya saka hannuwanshi duka biyu a cikin aljihu cikin y

in serious sosai da fuska shima yace

“Actually this is no joke to me either,I’m morethan serious.

Sannan video d’inka is safe Junior safe with me

Me alone

Untill u try to tell the truth…..”

Yadda Junior yake ji kmr ya rufe Yassir da duka ya b’ata

komai ne ya sanya shi juyawa kawai da sauri ya fice daga d’akin ya banko musu k’ofar ransa a mugun b’ace.

Yana fita Kausar tace”ka san dai Abotar ku ta lalace forever ko?”

Sai a lokacin Yassir ya juyo,inda take ya nufa ya zauna a gefenta ya ruk’o

hannunta a hankali yace”I don’t give a f**k!!ki manta da shi kawai mu duba kanmu first a ko da yaushe

In ba haka ba akwai matsala.”

Numfashi ta fesar tace”yeah nima ba wai damuwa na yi da shi ba kawai dai gaya maka na yi sannan ko komai ya yi settling

ya wuce don’t trust him ever saboda zai iya cewa shima bari ya rama.”

Cikin kawar a zancen Junior d’in ta d’aura d’ayan hannunta a kan nasu ta damk’e da kyau tace

“Thankyou Yassir”

Murmushi ya yi kafin yace

U re welcome

Sweetheart…ai I’m doing it

for us…”

Ajiyar zuciya ta sauk’e ganin ta kusa kwafsawa ya sa ta d’an yi murmushi ta kawar da zancen tace “ya akayi da masu evidence?”

Sai da ya fesar da iska tukunna yace “da farko 5m suka buk’ata, da kyar muka tsaya a three, na tura musu 2 gaba d’aya

kud’in accnt d’ina kenan yanzu saura 1.Sun ce dai sun ma riga sun goge but kin san halin Irinsu 2 hours suka bani in tura musu cikon ko su sake yi mini b’arna.

Gyara zama ta yi tace “a drawer chan akwai sark’ata,ka d’auka ka saida sai ka cika musu a samu

a wuce wajen.….”

Jin jina kai ya yi yana jin babu dad’i kafin ya ce”inshaaAllah zan siya miki dozen d’in ta.”

A hankali ta yi wani d’an guntun murmushi ta zuba mishi ido ba tare da ta ce komai ba.

Shima itan yake kallo kafin ya fesar da numfashi yace

”bara in tafi… kafin ma wani ya shigo

d’akin nan a ganmu tare a san ba haushin ki nake ji ba!”

Murmushi duk sukayi shi yana jin tsananin k’aunarta tana ratsashi ita kuma tana jin tausayinshi kad’an dan ba ta san ya zai ji ba idan ta auri Yashjub…..

Sark’ar ya d’auka har da receipt ta bashi suka rabu bayan yace mata duk abunda take buk’ata ta kira shi …..

Yassir yana fita Yadira ta kira ta tace”Junior yana jiranta a k’asa Daddy yace scanning mai kyau yake so a yi dan haka ta fito su tafi…

Haka

nan ta shirya ta fito bayan sun yi waya da Yassir ya ce”ta je,ba komai..shi har ya kama hanya yana so ya gama da masu evidence da wuri.”

Har suka k’arasa office d’insa babu wanda ya cewa wani uffan…Yassir kam ya tura masa messages sun fi biyar duk threa

ts…

Lucky for them colleague d’insa ba ya nan dama office d’in nasa na cikin asibitin su biyu ne kawai shi da wani d’an India.

Rai a b’ace haka ya yi scanning d’in…yana fara scanning d’in kuwa ya ga cikin ya fi 2 months kamar yadda ya yi lissafin d’az

u a gida.

Gashi dai ciki k’ato amma ya na ji yana gani ya dank’ara 2 weeks a jikin report da conclusion amma ya san tabbas ko Yasmeen in ta gani wata rana sai ta gane…shi

kuma da gangan ya bar shi a haka ya bar komai b’aro b’aro

Atleast ya bar hint kuma

ko ta kwab’e by then ya san ba shi da case da Yassir,hopefully.

Suna gama scanning d’in ya mayar da ita gida shi kuma ya koma domin ya kammala had’a result d’in jinin da ko tab’a jinin bai yi ba saboda kamar yadda Yassir ya fad’a no need na jinin tunda

k’arya zai rubuta.

Har dare gidan shiruu kowa ko

dinner yau kam babu wanda ya tab’a kowa da abunda ya damesa su Mommy kuwa kamar an yi musu bushara da gidan aljannah dan haka suka sake k’aimi wajen aikin da suka saka a gaba kwana biyu inshaaAlla

h yau za ta tunkari su Daddy da maganar auren Yash da Kausar tunda gashi komai ya zo musu da sauk’i sun samu hujja….a da tace ba za ta bari Kausar ta auri Yashjub ba amma Manubiya ce ta farkon da ta fara fusatata dole ta yi using Kausar ta taimaka musu su

kawo k’arshen Manubiya. Another reason d’inta shine da ta zauna ta yi tunani duba da yadda Daddy ya chanza mata abubuwa suka fara rinchab’ewa ya sa ta ga dole fa ta tsaya a kan Kausar d’in ta auri Yashjub,atleast susamu su samu abunda suke so in yaso daga

nan ba sai Kausar d’in ta san me suka shirya ba cikin sauk’i za su zagayeta su yi abunda ya dace ba tare da ta san su d’in ne ba,kuma ta san a yanzu idan ta taimaki Kausar to za su shirya komai zai gyaru tsakaninsu za ta daina ganin kamar ba ta so ta taima

ke ta ne.Daganan sai ta taimaka mata itama dan akwai aikin da take so Kausar d’in ta yi mata bayan ta auri Yashjub a kan Daddy,ta hakan ne kawai take ganin abubuwa za su gyaru a yadda ya birkice kwana biyun nan…………

Yashjub kuwa waya ya yiwa Manubiya y

ace mata”wani abu ya rik’esa…ta yi hak’uri idan ya dawo zai yi mata bayanin komai.”

Sam bai ji alamun ta ji haushi ba instead addu’ar fatan alkhairi da samun nasara ta yi ta yi masa daga haka suka yi sallama dan ta ji yanayin sa kamar yana gaban su Daddy…

shi kuwa tunda ya shiga side d’in nasa wani Irin zazzab’i ne ya lullub’esa.

Suna gama wayar ya lumshe idanunsa daganan wani Abu kamar bacci kamar suma ya dannesa ba shi ya samu kanshi ba sai da gari ya yi duhu sosai….yana duba time ya ga har an idar da sa

llar isha…dan haka ya mik’e da sauri ya nufi bathroom yana istighfari…zazzab’in da ciwon kan sun sauk’a dan gashi har yana iya tafiya sakamokon d’azu da ya kasa tashi ma amma fa sharkaff yake jinsa cikin gumi shiyasa yana shiga bathroom d’in ya sakar wa ka

nsa shower yana jin yadda zuciyarsa ta shiga dagulewa dan tashi d’aya komai ya dawo masa sabo…….

Sai da ya idar da sallolin yana cikin karatun Al’Qurani,kiran Daddy ya shigo wayarsa ya ce “ya zo yana son ganinsa kafin ya wuce gida.”

Sama sama hay

aniya ta fara tashi a cikin gidan kafin ta karad’e ko’ina.

Ko ba a fad’a ba ansan Kausar ce dan ga muryarta ana ji

dan haka duk suka firfito parlourn saman….

Akwatuna wajen ashirin suka gani a jejjere…

Dafe Kai Hajiya mama ta yi

kafin ta k’arasa

inda suke tsaye Yassira ta rik’e mata jakar hannunta ta hanata tafiya ita kuma Kausar d’in tana k’ok’arin kwacewa tana kuka tana cewa”ki bar ni in tafi

kowa ya samu salama.”

Hajiya Mama tana zuwa ta fincike jakar daga hannun duk su biyun ta yar k

afin tace “Yanzu ke ashe rashin tsoron Allah n naki har ya kai haka?

Apart from tashin hankalin da kika saka mu a ciki throughout

shine kika sake cin wani burin hana kowa bacci??.

Ki wuce ki shige ciki kafin gobe da safe a san yadda za a yi da ke!”.

Ta fad’i hakan tana mai juyawa za ta koma inda ta fito.

Cikin kuka Kausar tace

“Eh ai dole ku ce in zauna…in zauna a ci gaba da aibanta ni sannan kowa yana jin haushina ana bi na da mugayen tunani da sharri!.

Haba Hajiya mama

Ni ce ma na saka ku

a cikin tashin hankali

Ba ku ba??

Ni na yiwa kaina cikin??”.

Cikin tsananin fushi Hajiya mama ta juyo tace”idan ba ki

rufe Baki kin daina zancen

ciki da ni ba sai na fasa miki Bakin wallahi!

Shegiyar Yarinya mara kunya

kawai!.”

Fashewa Kaus

ar ta kuma yi da wani sabon kuka

kafin tace”Eh tabbas kam!!na ji na kuma yarda ni shegiya ce

amman kuma yanzu ai ga shege zan haifa muku!jikanki!.”

Duk yadda Hajiya mama ta so daurewa kasawa ta yi sai da ta juyo a fusace ta kifawa Kausar mari!

D

a kyar Yassir wanda suka yi da ita akan za su yi pretending kmr yana fushi da ita na y’an kwanaki,ya iya danne kansa.

Cikin fushi Hajiya mama tace

“Like I said ki koma ciki

kafin zuwa gobe in gama tunani”.

Cikin kuka Kausar tace

“Ni kuma na k’i

yarda in k’ara kwana d’aya a cikin gidan nan!.

Haba mana! wai shin maraici da rashin uba hauka ne??

shikenan sai a dakeni a hanani kuka?

ce muku akayi Inada burin in haifi shege??.

Bari ki ji in gaya muku

last miscarriage d’ina

Likita ya tabbata

r mini in har na sake samun wani fitar cikin to mahaifata ba za ta sake rik’e ciki na tsawon wata hud’u ba!meaning ba zan sake haihuwa ba!.

Tun daga ranar na riga na yanke na gama tsara rayuwata

yadda zan kula da kaina da yadda zan yi aurena in haihu s

ai dai kash!!!tashi d’aya bagatatan Yashjub ya tarwatsa mini tsari da duk wani abun dana shirya.

Amma dukda haka kaff cikinku babu wanda ya duba yadda akayi raping d’ina haushina ma ake ji da hantarata da kyarata saboda bani da kowa ba ni da gata ko??.

Kowa in banda cin fuska ba abunda yake mini a cikin gidan nan safe da dare dan haka na gama tsarawa zan tafi kuma

rest assure idan na fita kowa sai ya san abunda ya faru dan babu wanda zan b’oyewa kowa sai ya san wannan d’an Yashne

Daganan kuma ba z

a ku sake ganina ba

Ni ko d’ana.

Tunda dama abunda kikeso kenan na yarda zanyi rayuwata ni kad’ai tunda dama bani da kowa”.

Da sauri Mommy ta matsa inda take ta yi hugging d’inta cikin

kuka tace

“Kausar u have me

Kinada ni ga y’an uwan ki

Kin

ada gata mana Kausar.”

“Kar ki yi mini haka Mommy

kar ki kashe mini guiwa

Ki ci gaba da fushi da ni kmr yadda kika d’auka da

farko hakan zai fiye miki.”

Zuwa yanzu kowa ya hallara har Yashjub wanda Daddy ya kira yace ya zo yana son ganin sa kafi

n Kausar ta fara dramar tata.

Tabbas Mommy tana son Kausar da gaske shiyasa ta sake fashewa da kuka cikin

kukan tace

“Ke nake gani na ke jin sauk’in rashin y’ar uwata Kausar idan kika tafi kika barmu ni da Larai

kin san ba kiyi mana adalci ba.

Ha

ba Kausar ya zaki yiwa uwar da ba ta san komai ba sai k’aunarki haka??”

Hawaye ita ma Kausar d’in ta share tace

“Mommy na san kina sona

amman anzo gab’ar da a cikin gidan nan nan da y’an kwanaki dole ki zab’a Ni ko d’aya a cikin y’ay’anki kuma na s

an dole Yashjub da farin cikin sa da rufar asirinsa za ki zab’a tunda ba zai tab’a yarda a haifi cikin nan ba saboda abubuwa dayawa ni kuma saboda mahaifata da aka ce za ta lalace in na kuma zubar da ciki

Wallahi ko sama da k’asa za ta had’e ba zan zubar

ba!.

Besides in banda gori da masifa da bak’ak’en maganganu babu abunda nake janyo miki a cikin gidan nan fa

Na gode da yadda kika tsaya tsayin daka akaina kika bani gata but lokaci yayi da ya kamata nima in tsayawa kaina

shekaru na sun ja

Uwa ce n

i so I can take care of myself and move on…..”

Gaba d’aya har Yadira kan Kausar suka rufa suka shiga lallab’ata amma ta birkice furr ta dage akan “itafa sai ta bar gidan”,su kansu sun tsorata da Lamarin nata ballantana su Daddy

Ba abunda yafi daga m

usu hankali Irin yadda ta rantse ta sake rantsewa akan idan

ta sa k’afa ta fice ba wanda zai

sake ganinta ko ita ko d’an da za ta haifa tunda babu wanda yake buk’atar su.

Tsaki Hajiya mama ta yi tace”ai sai ku yi”

Daganan ta juya ta wuce ta nufi d

’akinta ta shige ta banko k’ofar da k’arfi.

Sai a lokacin Abhi ya matsa

kusa da ita yace”Kausar ki je d’akinki ki zauna..zuwa nan da

2 hours zan neme ki,in decision d’in da na yanke still bai yi miki ba sai ki tafi babu wanda zai tsayar da ke.”

“Kausar plss..Listen to us

b’acin rai da zuciya ba abunda yake janyowa sai da na sani!.

Fushi ne mukayi dake na y’an lokuta amma yanzu komai ya wuce..kar ki yi punishing d’inmu ta hanyar rabuwa da mu har abada

Muna k’aunarki ke d’in y’ar uwarmu ce

jininmu ce!.”

Cewar Yasira

Shiruuu kowa ya yi

kafin Kausar ta juya kawai

ta wuce ta koma ciki ba tare da ta kalli kowa ba,ranta fess!!

Ba abunda ya fi yi mata dad’i irin zuwan Yashjub kuma ta tabbata maganganunta sun yi tasiri a kansa duba da y

adda ta ga ya tsaya yayi shiruuu

a stairs d’in ya ma kasa k’arasowa saman.

Tana shiga ta rufo k’ofar ta da sauri ganin su Yasira sun biyota suna shirin shigowa suma.

Dama Mommy bataso ayi abunda ta shirya ta kuma gama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login