Showing 21001 words to 24000 words out of 259716 words

Chapter 8 - MANNUBIYA COMPLETE

Unknown   

01 Sep 2026

70

musu da wu

ri dan Allah’’

Gaba d’aya ita kam ta shiga damuwa idan ka ganta ta yi jigum ta zama so silent.

Sai da hayaniyar ta ragu tukunna ta samu ta aika Muhsin ya je ya karb’o mata wayarta daga charji dan kwana biyu Nepa suna nuna musu hali.

Dama ta san sai

ta ga misscalls d’insa dan haka ko tsayawa k’irga wa ma ba ta yi ba ta shiga kiransa dan itama ta yi missing d’insa iya wunin yau da ba ta ji muryar sa ba duk wani iri ta ke jinta,tana tsananin son Yashjub amma kuma ba ta so ta yi aure a d’auke ta a rabata

da ahalinta….

‘’Assalam alaiki Matar Yashjub!!’’

Muryar sa ta katse mata tunani,ba ta san lokacin da murmushi ya sub’uce mata ba,dan wani sanyi ta ji yana ratsata daga jin sunan da ya kira ta da shi,

Cikin sanyin muryar a hankali tace’ameen wa alaikass

alam’’

Murmushi ya yi kafin yace’’ba ki ce mijin Manubiya ba’’

Shiruu ta yi tana murmushi k’asa k’asa dan haka yace’’ashe wata za ta ganni na zo yanzunnan tunda na san hanya kuma wallahi idan nazo sai k….’’ameen wa alaikassalam mijin Manubiya’’

Ta fad’

i hakan cikin tarar numfashinsa dan tana tuna abunda taurin kanta ya janyo mata ranar a asibiti.

Aikuwa murmushi da dariyar da ya shiga yi sai da ya mamaki da dariya itama,kafin chan ta ji ya sauk’e ajiyar zuciya tukunna yace‘’bana jin akwai sunan da aka

tab’a kirana da shi na ji dad’i kamar wannan,da farko da na kira ki fushi nakeyi dake akan cillar da wayarki da kika yi tun d’azu na kasa samunki amman yanzu kam na daina kin yi bribing d’ina da wannan daddad’an sunan,dan sake fad’a mu ji….’’

Sai da ya

sake cewa’’plsss mana’’kamar zai yi kuka tukunna tace’’mijin Manbiya’’

Cikin tsananin nishad’i ya sauk’e wata nannuyar ajiyar zuciya kafin yace’’Allah ya barmu tare Allah ya tabbatar mana da alkhairi’’

Ahankali tace’’Ameen’’

Daganan suka shiga hira

Manubiya in banda mamaki ba abunda take yi dan murna da zumud’in da Yash yake yi har tsoro ya fara bata kamar a kanshi za’a fara aure a duniyar nan,wani abun ya bata dariya wani abun ya sata jin kunya,har sunan y’ar su ta farko sai da ya tsayar dan shi yac

e ‘’ya fi son ta haifa masa baby girl a farko mai kama da ita sak! sak!!InshaaAllah amman in Namiji Allah ya fara basu shima zai yi tsananin murna as long as daga gareta ne babu abunda zai gani next bayan auren su da zai sanya shi matuk’ar farincikin da sa

i ya kusan suma kamar ya ga jninsa shi da ita,ranar bai san wani kalar farin ciki zai yi ba,yana masifar son yara yana kuma masifar son ta dan haka ta yi imagining kalar dad’in da zai ji idan ya samu babies daga wajenta…..’’

Ita kam Manubiya gaba d’aya

hirar ta sa ta fara zama mata uncomfortable dan yadda yake batun soyayyar da zai nuna mata!ciki!da haihuwa!kanshi tsaye ba kara abun ya girme mata tunani gaba d’aya ji take yi kamar ta nutse,shiyasa ta samu ta yi masa wayo tace’’bacci take ji sosai’’dan t

a

samu ya barta,da kyar kuwa ya barta bayan ya ce mata’’ta shirya gobe inshaaAllah zai zo su d’an fita su sayi abubuwan buk’ata da za ta yi amfani da su a biki’’.Kafin ya d’aura mata da zazzfan ‘i love you’d’in da sai da ta ji sa har tafin k’afafunta da ts

akiyar kanta,tukunna suka kashe wayar.

Tana ajjiye wayar ta shak’i numfashi sannan ta sauk’e wata nannuyar ajiyar zuciya kamar wadda ta yi gasar rik’e numfashi.

……

Sai dare bayan sun kammala dinner tukunna Abokin Daddy ya yi

musu sallama ya tafi,ko cikin gida Abhi bai bari sun shiga ba,anan garden d’in inda suka zauna da Abokin Daddyn yace wa Daddy’’ya tsaya za su yi magana’’.

Murmushi kawai Daddy ya yi dan dama ya lura da yanayin Abhi tun d’azu shiyasa ahankali tun kafin Abh

i ya ce wani abun ya dafa kafad’arsa yace ‘’Abhi

da mai kud’i da talaka duk Ubangiji ne ya haliccesu,

Yashjub yarinyar ya nuna yana so itace zab’insa,namu kawai mu yi supporting d’in shi mu aura masa ita ko da kuwa a bukka take’’

Cikin katse shi Abhi

yace‘’seriously???talaucin

nasu is too much,Yashjub is way too rich ya je wajen ta’’

Numfashi Daddy ya fesar kafin yace‘’and yet he did,so dan Allah Abhi kawai mu yi supporting d’insa.’’ya fad’i hakan a gajiye.

Shiruu Abhi ya yi yana tunani a ciki

n ransa’’wallahi in da ace ya san irin wannan Yash zai kwaso da ya gwammaci ya yi masa auren dole da y’arsa Naeema yarinyar tana son shi shiyasa ma ta ce ita zata zauna a gida har a yi bikin a k’are dan ba zata iya ganin auren sa ba,baya so ya yi masa dole

shiyasa bai tada maganar ba,amma yanzu yana dana sani dan gwara auren dole akan wannan auren da yake shirin yi…..’’

Cikin son fahimtar da shi Daddy yace’’na san kaine a matsayin uba tunda a wajen ka yake karka ga kamar na yi maka shishshigi dan Allah k

a fahimceni brother sannan kar ka nuna kamar ba ka so kaje ka bawa Hajiya Mama k’ofa itama ta fara,na san ita ba zata k’i auren saboda talaucin yarinyar ba amma indai taga kana kakkaucewa tashi d’aya zata saka questionmark sannan ta fara cewa itama bata so

,ka san kuma na riga na yi musu alk’awari tun ba yau ba kuma nima hankalina sai ya fi kwanciya in ya auri wadda yakeso

sannan

Yash is very obidient baya biye biyen mata s ganina tunda ya nuna wannan yace yana so the best thing da za mu yi shine mu aura

masa ita.

A yadda yake son Manubiya hana sa aurenta is the last thing da za mu yi a wannan situation d’in da yake ciki,idan ka lura ba ya shiri da kowa he’s always moody ga kuma Khadijah wadda har gobe ta k’i ta gyara halinta ballantana a samu ya sake da

ita…..Abhi farin cikin ya’yannan nakeso

Ingani,idan ni bana cikin farin ciki bai kamata ace suma ba za su yi ba’’

Shiruu kawai Abhi yayi a take tausayin d’an uwan nashi ya lullub’e shi,ya lura tabbas idan suka zubawa Khadijah da Kausar harma da Baba L

arai ido tsaf za su kashe mishi d’an uwa da bak’in ciki

tunda ya san ba zai iya yin magana ba kuma ba zai iya aikata komai ba…haka kurum mata ta tattaro gaba d’aya danginta ta tare a gidan tak’i gaba tak’i baya,suna sane da yadda ta hanashi k’ara aure ba

yan kowa ya san yanaso

sai yanzu da Allah yayi.

D’an tapping shoulder d’in shi Daddy ya yi kafin yace’’yanzu mu je ciki,tunda ka zo ba ka shiga ba ba ka ga amarya ba ma’’.

Girgiza kai kawai Abhi yayi kafin yace‘’idan Hajiya Mama ta zo ma gaisa da i

ta a tare’’

Yana shirin shigewa Yashjub ya k’araso wajen,tun d’azu da safe da suka fita shi da Najeeb sai yanzu ya dawo…har k’asa ya durk’usa yayi

musu godiya bayan sun gaisa daga nan suka wuce tare shi da Abhi dan a side d’insa dama Abhi ya sauk’a,h

akanan da Abhi da Daddy suka yi ta mamakin tsananin murna da walwalar Yashjub d’in ta yau abunda ba su saba gani ba.

Ajiyar zuciya daddy ya sauk’e bayan sun shige kafin ya furzsr da iska a hankali ya lumshe idanuwansa.

…..

Washegari da Asubah around

4:00am Daddy da Abhi suka nufi airport domin d’auko su Hajiya Mama.

5:00am dai dai jirginsu ya yi landing a garin Kano…

Suna tsaye suna jiransu

Daddy ya hango Junior ya karyo kwana

Murmushi Daddyn yayi

kafin yace’’Wai!!ai ban ga

chanjin a hotuna d

a video call ba kamar yanzu a fili’’.

Da sauri Abhi ya d’ago shima ya kalli direction d’in da ya ga Daddy ya na kallo yana tsananin murmushi…..dogon saurayine wanda a k’alla zai kai shekaru 27 a duniya,kalar

fatar sa bak’i ne irin mai shek’i da kyau d’i

n nan,ba shi da muni kuma ba za a kirashi da kyakkyawa ba yana da fad’in k’ashi sannan jikinshi a murd’e yake dan kallo d’aya za ka yi masa ta fahimci ya saba da ziyartar gym.

Sanye yake da dogon wando pencil bak’i irin na maza sai bak’in takalmi da fara

r riga mai gajeran hannu me kama jiki an rubuta ‘lucky trip’a jiki

yayinda kanshi yake cikin hula irin ta sanyi bak’a itama ya d’an tura ta baya kad’an,sai jakarsa bag pack da ya goya da trolly…

Daddy yana cikin k’are mishi kallo ya k’araso daff dash

i

yana zuwa ya sa hannu ya yi huggin Daddyn yace

’’I miss u Daddy’’

Murmushi Daddy ya yi ya d’agosa yana mai sake k’are masa kallo kafin yace’’Imam ya gida ya uk ya aiki??’’

Murmushi yayi yace’’Alhamdulillah

Ina wuni’’

Cikin katsesu Abhi y

ace ‘‘Ina Hajiya Mama?’’

Dariya Junior ya yi kafin yace

‘’Suna chan tana karb’ar number wata mata,wai matar tace mata tana Maganin mayu da asiri shine ta tsaya karb’ar numberta wai za ta yi inviting nata gidan a yi maka feshi da ruwan addu’a.’’

Ya fa

d’i hakan yana kallon Daddy yana dariya

Shiruuu duk su ka yi kafin Daddy yace ‘’Allah ya kyauta’’

Dai dai nan wasu mata guda biyu suka tunkaro su,d’ayar ba za ta kai shekaru hamsin ba..bak’a doguwa sanye cikin doguwar rigar abaya ta rufa

mayafinta.

Sai d’ayar matar kuma wacce a k’alla za ta kai shekaru 70 a duniya…fara ce k’all sannan doguwa ce sosai amman bata da jiki,kyakkyawace sosai dukda ta tsufa smman hakan bai b’oye kyawunta ba,tana

sanye da laffaya blue black

Idanunta kuma sanye cikin f

arin glashi.

Magana suke yi k’asa k’asa itada d’ayar matar kana gani kasan sirri akeyi shiyasa har ba su ma lura da su Daddy waenda suka nufesu ba dan sai da suka k’arasa daff da su tukunna suka lura dasu.

Har k’asa su Daddy suka durk’usa suka gaida

ita,da kyar ta iya cewa’’lafiya Alhamdulillah’’

Idanunta suna masu ciccikowa da hawaye tun lokacin da ta kalli Daddy kafin a hankali ta d’an rissina ta d’agosa tsaye.

A hankali take kallon shi tana me shafa gefen fuskarshi kamar wani Yaro tana jin tsa

nanin tausayin sa yana sake ratsata.Murmushi yayi yana mai kallon mahaifiyar tasa kafin ya kama hannun ta wanda ke a gefen fuskarshi ya rik’e a hankali ya ce ‘’ya hanya?’’

‘’Lafiya’’kawai tace still idanunta suna a kansa kafin

daga bisani da kyar ta

kauda idanunta ta maida kan Abhi tace ‘’Hankalina bai kwanta ba sam shiyasa nake ta jera addu’o’i tunda muka taho.

Yanzu haka ma a jirgi yi nakeyi

da ikon Allah kuwa sai na ji matar bayana suna magana da ta gefenta,daga conversation d’insu na fahimci ma

ganar tasu shiyasa da aka fito na tsaida ita,shine

take ce min’’Dad d’inta babban malamine kuma da ya zo rasuwa ita ya barwa malintar

shine fa na tsaya na karb’i numberta,to cut it short dai na bata adress za ta zo ta yi feshi

gaba d’aya gidan da ruwa

n addu’o’i’’

Ajiyar zuciya Daddy ya sauk’e

Abhi kuma ya sunkuya da kanshi k’asa saboda a da yana ganin rashin kyautawa da rashin gaskiyar Hajiya Mama amman shima yanzu gaskiya ya d’an fara bin bayanta…

Ahankali Daddy yace’’Mama pls mana matar da b

a ki gama saniba itac……’’

Wani kallo Hajiya Mama ta yi mishi wanda yasa shi had’iye ragowar maganganun shi,ba ta sake bi ta kansa ba ta juya ta kalli Abhi tace’’take me to the car’’

‘’Right away’’Abhi yace da sauri daganan suka nufi inda Junior yake ts

aye gaba d’ayansu har wad’anda suka

turo akwatunan su Hajiya mama

Suna zuwa Junior shima ya bisu duk suka d’unguma motocin da suka taho da su.

Ana kiran sallah suka isa gidan dai dai Yashjub ya fito kenan zai tafi masallaci,sai da aka murna da

oyoyo tukunna su Hajiya Mama suka shige ciki bayan Daddy ya kira gwaggwo yace mata‘’ta nuna musu inda aka gyara musu’’

Junior ma da wucewa zai yi sai da Daddy yayi mishi da gaske tukunna ya yarda ya bi su masallaci

A cewarshi’’ya gaji bacci yake ji.’



Ana idarwa kuwa ya ce a nuna mishi inda Yassir ba ya nan

dan ya san indai suka had’u to

ba zai yi baccin ba.

Side d’in Yashjub suka nuna mishi daganan Daddy suka nufi sama side d’insa dan akwai maganar da suke so su yi both akan business da kuma f

amily issue.

Sai around 7:00am

Tukunna y’an gidan suka shirya kowa ya fara shirin sauk’a k’asa domin yin breakfast.

Sai da numfashin Mommy ya yi sama a lokacin da ta fito dan ta na fitowa suka yi ido biyu da mom,ta san kuma indai ta ga mom tou kam

ar ta ga Hajiya Mama ne.

Murmushi ta k’ak’alo da kyar tukunna ta k’arasa inda mom din take tsaye jikin k’ofa

ahankali tace’’Sameeha

sauk’ar yaushe?’’

Murmushi mom ta yi bayan ta juyo tukunna tace’’Khadija ykk ya gida ba mu dad’e da zuwa ba’’

Dai dai nan Hajiya Mama ta fito daga d’akin inda mom ta rik’e mata k’ofa,tana fitowa suka yi ido biyu da Mommy dan haka ahankali a fili tace ‘’A’uxubillahi

Bismillah’’

Sunkuyar da kai Mommy ta yi

kafin tace ‘’ina kwana mama

sannu da zuwa’’

B

anza Hajiya Mama ta yi da ita

dan haka ‘’Mommy ta sauk’e numfashi kafin ta durk’usa sosai har k’asa tukunna tace

‘’Ina kwana mama’’

‘’Ashe dai kinada tarbiyya kad’an’’cewar Hajiya Mama ba tare da ta kalle ta ko ta amsa gaisuwa tata ba.

Dai dai na

n Yassira ta fito sanye cikin skirt da suite

sai d’an mini hijab iya kafad’arta,yanayin tsayuwar tasu kawai ta gani ta fahimci har an fara,da farko ba ta yi niyyar zuwa inda suke ba sai

kuma suka had’a ido da Hajiya Mama dan haka kawai sai ta dake ta k’

arasa inda suke tana zuwa ta yi hugging Hajiya Mama kafin a hankali tace’’welcome we are glad u make it’’

D’an guntun murmushi tsohuwar ta yi kafin tace’’ya aiki?’’

‘’Alhamdulillah’’Yassira tace

kafin ta cika Hajiya Mama ta kalli mom tace ‘’Sannan ku d

a zuwa,i’m late muna da bak’i bari in yi sauri in wuce we’ll

catch up later’’

Tana gama fad’in haka ta wuce .

Ganin suna shirin wucewa suma kamar ma sun manta da ita ne yasa Mommyn tace’’bara in yi sauri in d’an had’a muku special,ba ku ce za ku zo y

au ba ai da an had’a muku special tun wuri’’

‘’Eh ni na cewa d’an albarkar kar ya gaya miki ai,gudun kar ki hana,ki bar abincinki zan ci na masu aiki’’.

Baki ta bud’e za ta yi magana

su Abhi da suka fito yanzu suka k’araso Abhi yace ‘’Mommy mu je gaba

d’aya mana’’

Sai da ta juya za ta yi

mishi magana tukunna ta lura da su Yasmeen….shi kanshi Abhi d’in ta san ya zo amman bata ganshi ba sai yau dan haka tace’’duk sannun ku da zuwa daganan ta juya ta nufi d’akinta dan ba ta jin za ta iya had’iyar ko

da ruwa ne a yau kam.

Sai da Daddy ya yiwa su Yasmeen wani irin kallo tukunna suka matsa kusa da Hajiya Mama suka gaida ita

Itada Ya’isha dan Yusra da Yadira ba su tashi ba tunda ba fita za su yi ba

Yusra ta gama finals d’in ta

Yadira kuma sun far

a hutu.MANNUBIYA

(Book 2)

Page 09

Na

Humayrah Bulama

Mikiya Writers Association.

Ba yabo ba fallasa ta amsa musu daga nan aka sauk’a aka nufi dining table,ko zama

Daddy bai yi ba ya shiga kitchen dan ya san Um

mi tana ciki,ai kuwa yana shiga da ita ya fara tozali ita da Munirat da masu aiki…a gaban mutane ne shiyasa Ummi ta d’an gaida Daddy da kulawa ba yabo ba fallasa but still ji takeyi kmr ta je ta shak’e sa dan ita kanta tana mamakin yadda haka kurum tsanars

a ta nunku a cikin zuciyarta kwana biyun nan wani irin mugun haushinshi takeji.

Amsawa ya yi yana mai binta da kallo dan ba kad’an ba ta yi masa kyau yau d’in sosai dad’in dad’awa yana son matarshi kuma yayi missing d’inta ‘’Daddy Ina kwana’’ d’in da Muni

rat tace masa ne ya dawo da shi cikin kitchen d’in,a hankali ya juya ya kalleta tukunna ya amsa da kulawa kafin

ya maida dubanshi ga Ummi yace’’Hajiya Mama sun zo,tare da d’an uwana da matar sa ki fito ku gaisa’’

Tukunna ya shiga amsa gaisuwar masu aikin

.

Murmushi ta yi tana mai jin wani tsananin farin ciki yana lullub’eta dan suna waya da hajiya mama kuma suna shiri sosai shiyasa ko gama abunda take yi ba tai ba haka ta cika ta kira gwaggwo ta bata daga nan ita ta fita ita da Munirat da murna kwance a

kan fuskarta.

Daddy ya ji dad’in yadda Ummin ta yi farin ciki da zuwan mahaifiyar tasa,ya san Hajiya Mama ba sa shiri kwata kwata da Mommy kamar ba y’ar aminiyarta a farko ba haka take rufe ido ta tsigale ta tass!sannan ya ji abunda ta yi mata yanzu amm

a dukda haka yadda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login