Showing 183001 words to 186000 words out of 259716 words
yanzunma kafin ya shigo Sai da ya ga motarsa.
Yassir kasa zama dinner d’in ma yayi saboda tashin hankali da kishi….ya yi trusting Kausar
amman the fact that
zata kwanta da wani na**d
a same bed and blanket yasanya
gaba d’aya ya gaza
sukuni..babu damar ya yi magana yanzu sai tace bai yarda da ita ba!and hakan shine kad’ai mafitarsu ba su da
mafita sama da wannan!
Kai kawo ya dinga yi
har sai da 40 minutes d’in da suka riga suka tsara ya cika tukunna ya sauk’o k
’asan lokacin ana tsakiyar cin abinci
shi a tunaninsa ma an gama…
Tunda aka zauna dinner Mommy da Baba larai suka sha jinin jikinsu dan kallar kallon tsanar da Daddy yake jifan mommy da shi sai da ya saka su a al’ajabi.
Da kyar Yassir ya dake ya
gaida Daddy daga haka ya juya ya ja kujera ya zauna ya fara zuba abinci a ransa yana
adduar Allah yasa wani ya yi masa maganarta dan idan ya yi da kansa to ya b’ata komai.
Yassira ce tace
“Am Yassir Kausar tana sama ne?”
Kallon ta yayi yana jin w
ani sanyi a ransa a fili kuma sai ya sake tamke fuska kawai ya d’auke kai.
Mommy ce tace mishi “ba tambayar ka takeyi ba?”
Dan itama shirun na Kausar d’in ya d’an dameta saboda missing dinner ba aladar Kausar baceba babu abunda ta tsana irin ta kwanta
bacci da empty stomach.
Ajiyar zuciya ya sauk’e ya ajjiye spoon d’in
tukunna yace
Mommy pls..kar ki yi mini maganarta ku rabu da ni kawai.
Ni da na san ma kuna nan da ba zan sak’k’o ba…”
Daga haka ya ci gaba da chin abincin sa.
“Hmm”kawai jun
ior yace”daga haka ya d’auke kai bai ce komai ba.
Ajjiye spoon d’in sa Daddy ya yi daga nan ya gyara zama
ya yi gyaran murya ya kalli Yassir yace
“Kai!
Ina Yashjub?”
Ahankali ya d’ago ya kalli Daddy yace
“Yana side d’in sa”
“Okay ni kum
a ka raina ni ko?”
Mommy ta fad’a.
Kamar irin an dameshin nan ya ajjiye cokalin gaba d’aya ya ture abincin sannan yace”Mommy Kausar ta tafi side d’in Yashjub dubo sa tun d’azu kafin magrib!”
Sai kuma ya yi shiruuu kamar mai tunanin wani abun kafin ya
kalli Daddy yace
“Which is taking too long
Allah dai ya sa lafiya”
Sai kuma ya mik’e da sauri ya fita ya nufi side d’in Yashjub.
Gaba d’ayansu mik’ewa suka yi suma suka bi bayanshi har Yahanasu
……..
Tun a bakin corridor din da zai sadaka da b
abban parlourn gidan suka tsinci doguwar rigar Kausar…da k’arfi k’irjin Daddy ya buga dan haka suka tura k’ofar suka shige.
A tsaye suka tarar da Yassir a parlour ya k’urawa rigar Kausar ido wadda ke nan a yashe a tsakar parlourn.
Daddy yana gani tun kaf
in ragowar mutanen wajen su gani ya juya ya kalli Yadira da su Yusra yace musu
“Ku fita!”
K’urawa Yassir ido kawai Junior ya yi…a rayuwarsa wallahi ko tari Yassir ya yi ya san me yake nufi shiyasa tun d’azu da ya sauk’o ya san he’s up to somethin yanz
u kuwa da ya ga sun fara tsintar kayayyakin kausar tun kafin a tafi conclusion ya fahimci komai…Tabbas Yassir ya tabbata d’an iska…but bari komai ya lafa zai titsiyeshi ya gaya masa reason d’insu shi da Kausar behind all of this if it’s lame Allah sai ya t
ona musu asiri,kasancewarsa best friend d’insa ba shi zai sa ya tsaya yana ji yana gani a k’ulla wa Yashjub sharrin da bai ji ba bai gani ba.
Yusra za ta yi magana Daddy yace”Fita nace!”
Da k’arfi…
Ficewa suka yi ita da Ya’isha da Junior, tun kafin a
ce wani abun Munirat ma ta bi bayan su Yusra hakama Yasmeen.
Da sauri Yasira da Ya’isha
dan karma a koresu suma suka shiga suka wuce suka nufi d’akin da ya ke a nan k’asan wanda suka ga k’ofar a d’an bud’e….
Kausar tana jin Yassir ya turo k’ofa
ya shigo ta yi tsaki..
tabbas ta san Yassir da gangan ya bata k’ank’anin lokaci ta samu ta shirya komai iyakar wanda suka tsara..gashi yanzu ko gama hakin jan Yashjub ba ta yi ba har ya zo if not ai ba ta ga dalilin da zai hanata appreciating wannan exp
ensive and special moment d’inba.
Ahankali ta yi kissing Yashjub for almost 5 seconds kafin
ta lalubo sachet water d’in dayake ajjiye a gefenta ta kawo dede setin fuskar su
ta matsa da k’arfin gaske
ya fashe da k’arfi toss!! A kan fuskarsa.
….
.wata bagwariyar nannnauyar ajiyar zuciya
Yashjub ya sauk’e, tun lokacin da ya rungume Kausar
ya fara ganin dishi dishi
tace
“Zata kaisa d’aki ta kira Doctor tun daga wannan lokacin jin sa da ganinsa suka d’auke sai yanzu tukunna suka dawo
Abu
d’aya ne ya basa tsananin mamaki d’ayan kuma ya firgita sa ya saka shi a tashin hankali….na farko yadda gaba d’aya wannan mahaukaciyar desire d’in da tsananin ciwon kai da jiri suka d’auke d’iff lokaci guda
Komai ya dauke
Garau yake jinshi…
Sai kuma ab
u na biyu wanda ya firgita sa dan indai ba mafarki yakeyi ba tou tabbas yau mummunar bak’ar rana ce a garesa saboda kamar naked ya ke jinsa daga shi har Kausar d’in wadda tashi d’aya ya fahimci da ita yake
tare tunda itan ce d’azu daga shi sai ita kuma h
ar yanzu ga k’amshin turaren ta nan.
A hankali ya d’an fara k’ok’arin bud’e idanunsa domin ya tabbatar ya ji Yasira
tace
“Subahanallah!!”
Sai kuma yaji
Mutane sun taho
rututu!! gaba d’aya sun antayo cikin d’akin…
Runtse idanun naasa kawa
i yayi ya koma ya kwanta a kan
Kausar d’in dan bai ma san me zai yi ba!
In Banda sunayen Allah babu abunda yake karantowa yana ji kamar ya shak’e kansa!
Juyawa Ummi ta yi ta fita hankalinta a tsanain tashe ranta a masifar b’ace.
Tana fita Baba Lar
ai ma ta fita…
Yahanasu kuwa kuka ta fashe da shi…..a ranta tace
“wannan wacce iriyar k’addara ce Yash da Manu suke ciki daga an toshe wannan sai wannan!waenna irin mugayen mutane ne haka Ubangiji ya taundumosu a tsakiyar su!!”
Ba za ta iya ci gaba da g
anin wannan abun bak’in ciki takaici da tashin hankali ba shiyasa kawai ta juya ta fita dan tabbas idan ta ci gaba da zama to za ta iya kashe Kausar a take.
Kallonsu Yassira Daddy yayi kafin yace”kuma sai na ce muku ku fita!!!
Ba na kori kowa ba tun d’
azu???”
Ya daka musu tsawa
Dasauri duk suka fice
d’akin ya rage daga Mommy Daddy Kausar Yash sai Yassir
wanda idanunshi suka kad’a sukayi jazir.
Suna had’a ido da
Kausar ta fashe da wani irin kuka sannan ta fara k’ok’arin tashi
Cikin kukan ta
ce
“Yassir pls
Wallahi
Forcing d’ina ya yi.”
D’aga mata hannu kawai yayi,hawaye suna zirara daga idanunsa sai ya bud’e baki zai yi magana sai ya kasa
Yayi haka yafi sau uku
kafin kawai ya juya ya fita.
Tausayin shi ne ya lullub’e Daddy…ya f
ara ji kamar ya rufe su da duka…cikin tsananin b’acin rai yace”Ki tattara kayanki ki bar gidan nan!
kafin nan da awa d’aya tak!”.
Daga haka ya juya ya fice
Dasauri Mommy ta bisa har ya kai tsakaiyar parlour
ta rik’o hannunsa tace
“Wallahi babu
inda za ta je!
Wai mai yake damunka ne?
Mai ya sa a ko da yaushe idan Abu ya faru sai ka huce a kan Kausar ne?
Laifin ta ne?
In dan ma tanada laifi shi kuma Yashjub fa?
Kuma fa kana ji tace forcing d’inta yayi a gabansa amman bai musa ba!”
Da mama
ki Daddy yake kallonta kafin yace”Khadija ke wacce iriyar dabbar uwa ce???
Baki ganin abunda Yarinyar nan take mayar da ya’yan ki?
Ta lalata Yassir yanzu ta koma kan Yashjub mutum da aurensa!
Brothers fa
kuma
Ya’yan ki Khadijah
amman bakya gani??
?”
Ya yi mata tambayar kamar zai
rufeta da duka tsabar takaici da tsana!
Bai jira Jin amsartaba yace
“My decision is final!
Kausar za ta bar mini gida kafin nan da awa d’aya tun kafin ta fara bin y’ay’ana mata tana lalata musu tarbiyyar da na sha wa
hala wajen yi,tunda ta riga ta gama lalata mazan…ba ku Isa ba wallahi,da ke da Kausar ba ku Isa ku tarwatsa mini zuri’a ba.”
Daga haka ya juya zai fita ta sake ruk’o hannunsa
Ido cikin ido tace
“Nima bari ka ji decision d’ina!babu inda Kausar za ta
je!idan kuma ka nace akan hakan
Tou
Tabbas nima zan bita.”
Dasauri yace”Alhamdulillah!!!
abunda na dad’e Ina son gani kenan!
Bari kiji in gaya miki
Khadija ranar da za ki bar gidan nan ki bar cikin rayuwata
Itace
Ranar da nake kwad’ayin gani
all my life!!”
Duk yadda Mommy ta so daurewa sai da hawaye suka zubo mata,cikin d’aci da treat tace”shikenan zan tafi!da
Yassira
Yasmeen
Ya’isha
Yusra
da Yadira
sannan zan had’a har da Yahanasu tunda ni ce na zame mata uwa!
Yashjub da Yass
ir ma na san shekaru na suna yin gaba tare za mu zauna da su da matayensu,kaga wa gari ya waya?kai ne zaka k’are Kai d’aya kwal daga kai sai Ummi da agolar y’ar da wadda ba zata ji tausayinka idan ka tsufa ba!”
Cikin son fahimtar wani abu tace”kuma wallah
i sai na ganka a prison tukunna hankalina zai kwanta dan sai duniya ta ji abunda ka aikata ga amaryar ka Khadija,ka ce Mallan Lawal yana raye bai dad’e da rasuwa ba na ji shi babu hakkinsa a kanka amma Khadijah kam wallahi sai ka yi paying for what you did
!babu abunda zan b’oyewa duniya ko Yahanasu kowa sai ya san abunda ka yi.Tunda ka nuna saboda hakan ne kake tolerating d’ina a gidan nan ko?
To yau nima gashi na fito maka a mutum!
If you like ka cigaba da treatning d’ina ko Kausar akan barin gidan nan k
a ga ikon Allah.Ka riga ka nuna mini babu so ko k’auna a tsakanina da kai dan haka nima ba zan
ji tausayinka kamar shekarun baya ba,fito na fito za mu yi da kai a cikin gidan nan daga yau!
It’s either ka hak’ura ka zauna da ni da Kausar
ko kuma ka sha
mamaki!.”
Kallonta kawai Daddy yake yi zuciyarsa ta na tunzura shi da ya shak’e ta ta mutu kowa ya huta.
Tabbas duk abunda Babba ya hango Yaro bai Isa ya gani ba Hajiya mama ta yi gaskiya dan gashi tun yanzu ya fahimci tsaff Mommy zata rabashi da ya’y
an shi kuma kamar yadda ta fad’a tsaff za ta kaishi prison
wanda shima abunda yake so d’in kenan amman ba zai tafi prison ya bar y’ay’ansa a hannunta babu wanda yayi aure ba,damage d’in da ta yi ma kad’ai ya isa shi ya kamata ya dage ya gyara ba wai ya b
ada goyon baya wajen bata k’ofa ta ci gaba da aikata b’arna ga ahalinsa ba….
Ajiyar zuciya Mommy ta shiga sauk’ewa a b’oye a yadda Daddy ya yi shiru bai tanka mata game da case d’in Khadija ba ta fahimci abunda take tunani ba haka bane dan yadda ransa
yake a b’acen nan da ta yi maganar inda ace yana zargintane da ya yi mata zazzagar kwanyo…to amma me yasa ya yi hacking wayarta sannan me yasa yake yi mata kallon da kowa ya gani ya san kallon tsana ne tsagwaronsa!!.
Daddy kuwa ya riga ya tsara zai yi
yadda Hajiya Mama tace ne shiyasa har zuciya ta ciyo shi zai yi ta ta k’are a take sai kuma kawai ya yi shiru ya danne zuciyar sa da kyar ya zuba mata ido kawai tsanarta tana sake shigarsa.
Suna tsaye a haka…suka fara jiyo ihun Kausar.
a minute before
now.
Su Daddy suna fita Yashjub ya mik’e ya zauna,
Jallabiyarsa da ya gani a yashe a k’asa ya d’auka ya saka tukunna ya janye bargon daga jikinsa.
Ya daina jin jiri ya daina ciwon kai sannan desire d’in ma ya tafi amman fa dishi dishi yake gani t
sabar tashin hankali.
Yan juyowa ya yi sauri ya d’auke kansa,saboda a yadda ya yaye bargon ya barta a haka take still tana nan a kwance ko kyalle bata ja ta rufa ba.
Wata kalar arniyar tsanar ta ce ta lullub’esa tashi d’aya!bai san lokacin da ya yi kan
ta ba ya hau kifa mata mari ba ji ba gani!
Bayason dukan mata sam
sannan shi kanshi ya san marin da yake kifawa Kausar a halin yanzu tsaff zai iya kashe ta!
Yasan idan ya kasheta
ya yi babban laifi amma gara ya kasheta ya tafi jail
a kan ya zauna
bai yi mata komai ba ya barta tana rayuwa
a doron k’asa bayan shi ta tarwatsa shi ta tarwatsa rayuwarsa.
Ganin ta fara ihu kuma ta k’i mutuwa ne yasanya kawai ya rarumo pillow ya danna mata..Ba dan su Daddy sun shigo da wuri ba da tuni Kausar ta bak’o
nci lahira.
Da farko duk yadda Daddy ya so ya janyesa su ture pillow d’in
kasawa sukayi daga shi har Mommy saboda Yash gaba d’aya k’arfinsa ya saka ya danne pillow d’in bashi da wani burin da ya wuce ya ga ta daina motsi
Dan haka Daddy ya daddage ya
kifa masa wani rikitaccen mari wanda ya taimaka aka samu Yash ya d’an dawo cikin haiyyacinsa tukunna da sauri Daddy ya turesa Mommy ta d’auke pillow d’in ta yi sauri ta rufawa Kausar blanket
Ganin Yash d’in yana k’ok’arin sake yin kan Kausar d’in ne y
asa Daddy ya rik’esa ya
tsayar da shi ya daka masa tsawa yace”One more hit!,
Tou
zata mutu ne
kuma believe me
It will hunt you for the rest of your life!
Dan haka ka nutsu!!!!”
Ya fad’i hakan cikin tsawa sannan ya girgiza sa.”
Sai a sannan Y
ash ya d’an kalli Daddy jikinsa yana wani irin karkarwa fuskarsa da idanunsa sun yi jaaa.
Kawai kuma tashi d’aya sai ya fashe da kuka ya rungume Daddy….
Babu abunda ya fi d’agawa Mommy hankali kamar yadda gaba d’aya pillown ya b’aci da jini kacha kacha
!
Ga kausar d’in ta ma k’i motsi fuskarta kacha kacha.
Dan haka a gigice ta juyo kan Yash za ta rufesa da duka Daddy ya yi saurin juyawa ya rik’eta.
Tsakiyarsu Yash ya shiga
ransa a mugun b’ace idanunsa suna zubar da hawaye ya fara magana cikin b’ac
in rai”Ka barta ta dake ni Daddy!ai ba yau ta fara taking sides ba.
Ki kasheni kawai idan ma za ki iya tunda abunda ya rage kenan!
Kinsan me ta yi?”bai jira jin amsarta ba yace”Tricking d’ina ta yi na aikata Zina! da aurena!
Amman na san dukda haka stil
l bayanta za ki bi….
Dan haka ki dakeni
Ki kasheni
Gara ma ki kasheni
Dan muddin ba ta riga ta mutu yanzun ba
Tou idona idonta kasheta zan yi sai dai duk abunda zai faru ya faru!
So inma kasheni za ki yi gara ki kasheni tun kafin in kashe y’ar d
a kike fifitawa sama da mu ya’yan da kika Haifa a cikin cikin ki
Especially ma ‘Ni’.…”
Dakyar Mommy ta samu ta yi lissafi mai kyau ta danne zuciyar ta…a gigice ta juya ta fita kiran Yasmeen…MANNUBIYA
(Book 2)
Page 35
Kallonsa kawai Daddy yake yi
yana nazarinsa,tashi d’aya ya fahimci tabbas dagaske tricking d’insa Kausar ta yi…tunda
ya haifi Yashjub bai tab’a ganin tsoro firgici da tsananin
tashin hankali k’arara a tare dashi ba sai yau.
Ahankali ya rik’e sa yace”Mu je sama ka huta,ka kwa
ntar da hankalinka ka ji ko?ka sasssauta zuciyarka ka bi komai a sannu”
….
Shiruu ya yi yak’i motsi
dan baima san me Daddyn yake cewa ba sam ba ya fahimtarsa tsabar tashin hankali…
“Mu je Yash”
Daddy ya sake cewa.
Sai a lokacin tukunna ya bar kallon
k’ofar da Mommy ta bi ta fita ta fice daga d’akin…runtse idanunsa ya yi ya d’an jima a haka kafin ya bud’e,bai yarda ya kalli Daddy ba ya fice
da sauri….
Yana fita ya ga makullin motarsa a inda ya yar d’azun tashi d’aya ya sa hannu ya d’auka ya d’auk
i wayarsa kawai ya fice gaba d’aya ko bi ta kan Daddy bai sake yi ba.
Yana fita ya shige motar ya kunna ya fice daga gidan…..
Test din HIV ya fara zuwa akayi masa
Negative
Daganan ya biya Bristol ya kama d’aki dan ba ma ya so ya je inda wani zai ne
mo shi…….Idan ya rufe idanunsa fuskar Manubiya kawai yake gani…”innalilla wa inna ilaihirrajiun” yake ta ambata a cikin ransa…idan ya b’oye mata ya ha’inceta amma kuma bai san ta Ina zai iya kallonta ya gaya mata wannan mummunan al’amari ba,ya san it’s the
worst thing da za ta iya tolerating!
He almost die a lokacin da Abbakar ya shirga masa zantukan nan,ba dan su Najeeb sun wayar masa da kai ba ya san tsaf ciwon zuciya zai iya yin ajalinsa shiyasa he can’t even begin to imagine halin da za ta shiga idan y
a gaya mata abunda ya faru tsakaninsa da Kausar besides bai ma san ta Ina zai fara had’a ido da ita ba balle ya yi mata bayani wani irin