Showing 81001 words to 84000 words out of 259716 words
da yadda yanayin fuskarsa ta chanja daga jin an ambaci sunan Kausar a ranta ta ce”Tabbas akwai aiki jaa a gabanmu
”
A b’abgaren Yashjub kam hakan take da sunan Kausar da Mommy ta kirawo ne ya b’ata masa rai matuk’a,ya san matsananciyar tsana ba ta da kyau a musulunci shiyasa yake so ya d’an rage tsanar Kausar a ransa amman sam ya gagara,cikin son kawar da ita a kans
a yace”Ba komai Mommy.Bara in je in gaida Daddy sai na wuce,na barta ita kad’ai.”
“To”kawai ta samu damar cewa kafin ya fice fitt!.
Binsa kawai ta yi da kallo
Baki a sake ganin yadda
yake ta uban rawar k’afa ko zama fa bai iya yi su gaisa da kyau ba
,”wanne irin abu ne haka?”ta yi wa kanta tambayar ba tare da ta san wa zai bata amsa ba.
Baba larai ta ce mata ta kuncewa Manu jini sannan shima yanzu a yanayin maganarsa ta d’an fahimci babu abunda ya shiga tsakaninsu amman kalli yadda yake ta rawar k’af
a wannan Allah ya rufa asiri duk ranar da ya san Manubiya a mace ai ta su ta k’are!ya zama dole su yi sauri su san na yi da Manubiya tun wuri ta kama gabanta dan tabbas idan har ta bari Yashjub ya santa a matsayin ta na y’a mace to abun zai yi musu dank’o
kafin su iya fitar da ita a gidan.
Daga side d’in Mommy direct side d’in Daddy ya wuce ya gaida shi….sai da yayi da ya sanin zuwa kuwa saboda yadda Daddyn ya tusa shi a gaba da tsokana har da cewa ya yi fari overnight sai wani kyalli yakeyi….har hajiya
mama wadda ya shiga ya tarar suna
video call ita ma sai da ta tofa albarkacin bakinta.Ganin Yashjub yana shirin shigewa cikin k’asa ne ya sa suka d’aga masa k’afa…Daddy Hajiya Mama da Ummi wadda ta shigo da breakfast ne suka saka sa a gaba suka sake yi m
asa nasiha sannan Daddy ya nuna masa muhimmanci y’an uwansa yace dan Allah kar ya yi fad’a da su saboda Matarsa kuma kar ya yi musu wani abunda bai dace ba a gabanta”Daddy ya yi haka ne saboda idan akwai abunda ba zai so gani shine rabuwar kan y’ay’ansa!ku
ma ya san abunda su Yassira suka yi ba su kyauta ba shiyasa yake so ya yi saurin yi wa tufkar hanci tun kafin abu ya fara tab’arb’arewa tun yanzu.
Jinjina kai Yashjub ya yi kafin yace”inshaaAllah Daddy zan kiyaye”
A ranshi yana lissafin maybe Daddy ma y
a ji tab’argazar da su Yassira suka yi a gidan su Manu,Daddy yau da kansa ya rok’esa abu while he’s in a good mood kuma tunda har Daddy yace’saboda Manubiya’ya san yana yin wani abun to bak’in jini zai janyo mata a wajen Daddyn,shiyasa kawai ya saka a rans
a zai bar maganar ta wuce inshaaAllah ba zai yi musu komai ba amman still zai yi wa Yassira warning!…..
Maganar Ummi ce ta katse masa tunani jin tana cewa”ga breakfast d’inku chan,da har na cewa driver ya yi maza ya shirya ya mik’a muku ashe ma
kazo,in ku
n gama ka yi min magana sai mu je in nuna maka idan kuma ya riga ya shirya gwaggo ta basa ya wuce shikenan.”
Murmushi ya yi yace”Thankyou Ummi”
Tsaf Daddy ya lura Yashjub so yake ya tafi shiyasa ya tsaida Ummi da ta ke shirin fita ta basu guri ya had’ata
da Yash d’in ya sallamesa suka fita shi da Ummi shi kuma suka ci gaba da video call d’insu shi da Hajiya mama.
Ko da ya biya d’akin Yahanasu ya ga kamar bata jin dad’i ya tambayeta “me ya faru?”ce masa ta yi “babu komai”dan ta san idan ya ji to yanzun
case zai tashi a cikin gidan hankalin kowa sai ya tashi,ita kuma ba ta son ta yi masa ruining special days d’insa dan yadda ta gansa cike da annuri da annashuwa hakan ba k’aramin dad’i ya yi mata ba.
Da taimakon Ummi wadda ta shigo d’akin basa basket d’in
abinci aka samu Yash ya yarda ‘ba komai, kawai gajiya ne ya saukar mata da zazzab’i’
Daga haka yayi musu sallama bayan ya karb’a basket d’in abinci ya wuce nndc quaters.
A tsaye ya sameta tana d’aura d’ankwali,ta chanza kaya zuwa wani red lace mai d’a
nkaren kyau shima d’inkin fitted gown
ya zauna a jikinta d’ass!!kamar
ka saceta ka gudu. K’arasowa ya yi ya ya tsaya a bayanta ya rungumota yana mai sauk’e ajiyar zuciya.
Tunda ta ji shigowarsa dama ta ji gabanta ya fad’i amman sai ta dake….cikin
sunkuyar da kanta ta yi masa sannu da zuwa,bai iya amsata ba sai juyo da ita da yayi ya zuba mata ido ya shiga yi mata wannan kallon k’urillar nasa..
“Ya su Mommy??”
Ta yi masa tambayar cikin son kawo k’arshen kallon.
Ahankali ya ce
“Um..l-afiya s
una gaida k e”
Sai kuma yace
“K inyi k yau s osai”
Ya yi maganar kamar Yaro mai koyon magana
“Thankyou”ta ce ta d’an kallesa tanaso ta tambayesa ko ba shi da lafiya ne ta ji
muryarsa a rarrabe kuma yana d’an shivering…bai ba ta damar tambayar tasa
ba
sakamokon kissing d’inta da ya fara yi…sai da tafiya ta yi nisa tukunna Manubiya ta fahimci dalilin yanayin maganar tasa,ai kuwa tace ba zai yiu ba shi kuma ya ce ba ta Isa ba!.
Tou dai wannan karon su Manubiya har da cewa “Allah sai ya yi musu hisa
bi!”
Tayi kuka kamar ranta zai fita! jiya ta fi jin zafi amman wahala da azaba kuwa sai yanzu ne ta san menene meaning d’insu,ashe jiya bata ga komai ba Introduction ne akayi mata…..shi kansa sai da yayi mamakin yadda ya kasa
controlling kansa ganin kom
ai ba a hannunsa yake ba ya sa ya ci gaba da godiya ga Allah ba tare da ya san lokacin da Allah zai ba sa ikon tsayawa ba……”
After 3 days…..MANNUBIYA
(Book 2)
Page 22
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Associatio
n.
After 3 days
Ramar da Kausar ta yi a cikin kwana biyun nan sai da ya bawa kowa mamaki,har
duhu sai da ta yi gaba d’aya ta fita a haiyyacinta wanda hakan ne ya sake tasowa da Yassir tsumin zargin ta da ya yi a kwanakin baya.A kaff cikin siste
rs d’insa babu wadda bai tambaya “mai yake damun Kausar?”ba,amman duk suka b’oye masa,Mommy ce ma ta sake ba da goyon bayan a b’oye masa d’in dan ta san ba k’aramin aikin sa bane ya d’aga wa kowa hankali ya hautsina komai ba tare da sun samu yadda suke so
ba.
Shi kam zuwa yanzu ya san tabbas akwai abunda ake b’oye masa….ya na zargin Kausar tana son Yash tunda sai da ya yi aure tukunna ta zama haka kuma ko a baya chan ma sai wata maganar aurensa ta taso tukunna take burkicewa,shiysa ya kullaci su Mommy y
ana mamakin ta yadda suka yi supporting Kausar ta yi betraying d’insa….tabbas ba zai barsu ba kuwa especially ma Kausar d’in wadda a kwana biyun nan ko wajenta ya je sai ta ke yi kamar ma irin takurata d’innan yakeyi.
Munirat kuwa idanunta sun rufe ba
ta ji ba ta gani har side
d’in Yassir zuwa takeyi su
sha hira su sha soyayaya,hakan kuwa ba k’aramin dad’i yayiwa Yassir d’in ba dan Munirat ta sakar masa ragamar rayuwarta….kamar yadda ta yi zato kuwa tabbas ta taimaka wajen yaye masa tunani da murad
in Jidda amman fa ko kad’an ba ta samu gurbi a cikin zuciyarsa ba dan tsantsar so da kishin Kausar ne cike taff a zuciyarsa…a halin yanzu yanzu bayan san ganin bayan Yashjub babu abunda ya fi sakawa a gaba kamar ya samu ya gano gaskiyar lamari ta fannin Ka
usar.
Sir Najeeb ma yana cikin damuwa dan kusan kullum sai ya kira Siyama amman sam ba ta d’auka jiya kam ya san saboda shi ne ma ta kashe wayartata gaba d’aya…zai ba ta space ta huta daga gajiyar biki sannan ta d’an yi tunani shima kuma ya samu ya rabu
da Ya’isha cikin lumana kafin ya fara yi mata nacin da shi kansa ya san sai ya takurawa kansa.
Jidda kam itama tana cikin matsala gashi nata problem d’in ma bata isa ta yi sharing nasa da kowa ba dan kunya takeji..dukda ta ji Mama tana cewa Inna”jikin
Al’ameen d’in Alhamdulillah ulcer da hawan jini ne yake damunsa but yanzu ya ji sauk’i anma sallamosa”amman hakan bai hanata shiga cikin matsananciyar damuwa ba,all she wants a halin yanzu shine to be with him ta samu ta ga ya jikinsa su shirya su yi auren
su….ta san babu wanda zai fahimceta shiyasa ta rik’e damuwarta iya ita d’aya take fama….har ramewa ta yi tashi d’aya ta yi zuru zuru.
A b’angaren Manubiya kuwa
Yashjub ya zame mata abun mamaki….tun tana fushi tana jin haushi har ta daina,dan ita gani
takeyi ma kamar he’s possessed….shiysa ta zubawa sarautar Allah ido amman fa a cikin kwana ukun da suka wuce ta gane Allah d’aya ne! ga wahala ga azaba shi kuma Yashjub bai san maganar kauda kai ko kawaici a wanga harka ba….ita kam gaba d’aya komai ya fita
kanta gashi sunk’i su yi bak’o
ko guda d’aya ballantana ta samu ta huta kullum sai ta kira su Jidda amma an hanasu zuwa har y’ar rama ta yi shi kuwa Yash sai kace wanda yayi watanni da yin auren dan ya yi k’iba abunsa ya yi haske sosai ya k’ara kyau.
Yau dai Allah ya d’aura Manubiya akan Inna ta yarda akan su Jidda su zo su kawo mata ragowar takardunta da aka manta ba a had’o da su ba.
Har da su ya Musbah za a zo amman Manubiya bata saniba…Ya Musbah da Baba har ma da Ya Nafi’u ne suka
harhad’a ku
d’i suka yi mata
gara kuma sunyi k’ok’ari sosai. Shine za su zo su kawowa a yau.
Tun safe taketa faman zumud’i dan ma Yash ya ce “kar ta damu ya riga ya yo order”ne da tuni ta shiga kitchen….bata ma riga ta fara shiga kitchen ba saboda ya ce “sai sun d
awo daga honey moon tukunna sai ta fara girki”,Ummi ce take ta faman yi musu aike breakfast lunch har dinner.
Suna zaune ta ji k’arar doorbell dan haka ta mik’e da sauri ta nufi k’ofa,murmushi yayi ya bi ta da kallo yana mamakin zumud’in da takeyi ya sa
n kuma har da murnar freedom d’in da zata d’an samu na wunin yau takeyi.
Tana bud’ewa ta ja ta tsaya ta yi turuss sakamokon ido biyu da sukayi da Yassira ita da muk’arrabanta a bayanta har da Kausar.
Kallo d’aya Kausar ta yiwa Manubiya ta d’auke kai
da sauri sakamokon bugawa da ta ji k’irjin ta ya yi!tun ba ma da ta yi yi tunanin’yanzu fa a haka taketa yawo a gaban Yashjub kwalliyar ma saboda shi ta yi.’.
A b’angaren Manubiya kuwa ba wata kwalliya tayi ba sakamokon gajiya da ciwon jikin da take fa
ma da shi..ita batama da energy d’in yin kwalliyar.Sanye take da red lace mai adon duwatsun silver d’inkin riga da skirt wanda ya d’an kamata ba laifi kuma ya fito da asalin surar jikinta,
babu komai a fuskarta sai d’an ragowar jan jambaki da kana gani ka
san sid’e wa akayi,jewelries kuwa iyaka y’an kunne ne kawai a kunnenta sai agogo.
Kayan ba k’aramin karb’ar ta ya yi ba ya haskakata
sannan yanayin simple d’aurin da tayi ya sake fito da asalin kyawun fuskar ta,ga kuma kyallin amarci shiyasa ta sake fi
towa ta yi wani irin azababben kyau….
Da kyar ta iya danne takaicin abunda sukayi mata ranar da aka je d’aukota dan tana ganinsu komai ya dawo mata sabo,a take ta shiga k’ok’arin yakice abun a cikin ranta…dan a ganinta fad’a da gaba da su bashi da amfani
tunda su dolen ta ne itan ma kuma dolen su ce!sannan in dai har tana son Yash ya zama dole ta so su.
Ta ji zafi kwarai amman tunda shine na farko gara kawai ta manta ta yafe but zatayi k’ok’ari wajen ganin ba su maimaita cin kashin su a kanta a karo na bi
yu.
Murmushi ta yi a hankali da niyyar welcoming d’insu warmly ta ji Ya’isha tace
“Yassira ki bangaje ta mana ki wuce!”
Dariya Yusra ta yi kafin tace
‘’ki yi mata uzuri, kin san a gidan tsoho dogon soro ake antayawa…sannan kin san
babu k’ofa ba do
or bell
shiyasa take tunanin ya kamata ta barmu mu shige musu parlour kai tsaye ko kuwa?…tunda ba ta san ya ake shiga gida mara soro ba.”
Lumshe idanu kawai Manubiya ta yi tama kasa magana ta tsaya waje d’aya nan rike da k’ofar.
Tsaki Ya’isha ta yi
kafin ta taho gadan gadan zata bangajeta ta shige daidai Yash ya k’araso wajen yana cewa”Baby ya kuka tsaya a waje su shigo man.. “
Da sauri Ya’isha ta ja ta tsaya
sai kuma ta koma gefe ta had’e rai ta tamke fuska.
Kallon su ya yi d’aya bayan d’ay
a kafin yace”Ina Yahanasu?”
Sai da Yassira ta d’an fesar da iska tukunna tace”May be tana hanya”
Shiruu ya yi kamar zai ce wani abun sai kuma kawai ya yi shiru.Sam bai yi tunanin suna da audacity d’in da za su zo inda yake kwana kusa ba after what th
ey did,sannan har da wata Kausar,ba ya so ya yi musu wani abun a gaban Manubiya kamar yadda Daddy ya fad’a shiyasa yake k’ok’ari wajen ganin bai bada k’ofar da Manubiya za ta ga wani abu na sab’ani tsakaninsa da y’an uwansa ba.
Dakyar ya danne zuciyar d
a ya ke ji tana taso masa dan yana ganin fuskokinsu komai ya dawo masa sabo.
A hankali yace “baby mu je” yayi maganar yana rik’o hannun Manu kafin ya kalli Yassira yace mata”bismillah”
Daga haka ya ja hannun Manu,kamar wata Yarinya haka ta juya ta bisa s
uka
nufi cikin parlourn wanda hakan yasa Kausar ta ji kamar ta kurma uban ihu!..dama sai da ta cewa Yasira “ba za ta zo ba!kar ta zo ta ga tashin hankali”amman suka tilasta mata a cewarsu “ba za su bar Manu ta sake ta shak’i iska a cikin gidan dai dai d
a na kwana d’aya ba,sun dinga zuwa kenan daga yau har zuwa lokacin da zata koma mansion d’insu da zama su samu su fitar da ita daga rayuwarsu gaba d’aya.
A kan one seater Manubiya ta zauna dan taga suna da yawa sannan bata buk’atar zama kusa da d’aya da
ga cikinsu.
Tana jira taga shima ya zauna a d’ayar one seater d’in kawai taga ya nemi guri ya zauna a kusa da ita kamar
zai shige cikin jikinta dan kujerar ta yi musu kad’an sosai.Ahankali su Kausar suka k’araso cikin parlourn duk suka nemi guri suka zaz
zauna,Kausar ta sunkuyar da kanta k’asa sosai kamar zai karye.
Tun d’azu Yash ya lura da yanayin Manubiya kuma bashi da tantama a zuwan su ne kafin ya k’arasa k’ofar akayi mata wani abun
maybe Kausar ce ta harare ta ko ta fad’i wani abun….
Yana wannan
tunanin ya ji sun fara gaida shi cike da mutuntawa,jimullah ya yi musu yace “lafiya”
Daganan ya koma ya fara kallonsu one by one yana jira ya ji sun gaida Manubiya amman sai ya ji shiru,
Minti d’aya ya ware musu
yana cika kuwa ya gyara zama yace “ba z
a ku gaisa da matar gidan ba?”.
Ba iya ka su ba ita kanta Manubiya sai da ta ji wani iri
dan ba ta yi tunanin zai iya ce musu hakan ba.
Ganin yadda ya tamke fuska kamar bai tab’a dariya bane
ya sanya Yusra cewa “Ina wuni”
Ta fad’i hakan ba tare da
ta kalli Manubiya ba,dakyar Yadira ma ta gaida ita.
Ahankali Manubiya tace
“Lafiya Alhamdulillah”kanta a k’asa ba tare da ta d’ago ba,
daga haka parlourn ya d’auki shiru kamar babu halittar mutane a ciki kafin Yashjub ya mik’e tsaye kawai ya wuce sama
bayan ya cewa Yassira “ta biyosa”.
Suna hawa,a nan parlourn saman ya ja burki ya tsaya ya juyo ya ce “Kun zo
Gidana!kuma na gode,amma ba zan d’auki iskanci ba!
dan haka na baku 3 minutes ku tattara ku tafi duk lokacin da kuka san abunda ya kamata u g
uys are free to come back.”
Kamar za ta fashe da kuka tace”Ya Yash ni ce zan gaida ita??”ta yi masa tambayar tana mai nuna kan da yatsa.
Cikin takaici yace
“Yassira gidan ta fa kuka zo!a
gaban ta kuka gaida ni,
a matsayinta na matata ya kamata ace
kun gaida ita ko da kuwa kun girmeta, idan ma kuma kuna ganin kun girmeta ai ko ‘Hi’ da ‘ya gida’ ya kamata ace kun ce mata.
Na ga take taken ku na lura fitina kuke nema da ita wanda ban san ribar ku a kan hakan ba, sarai na san abunda kukayi a gidansu D
addy ne ya ja min burki shiyasa na d’aga muku k’afa if not Wallahi da sai kun gane kuranku!na yi masa alk’awarin ba zan yi muku komai ba akan wanchan abunda kuka yi amma hakan ba wai ya na nufin zan zuba ido ku taka min mata ba,dan haka be warned!…kin riga
kin san wat i’m capable of but for now!kar ki bari in sauk’o in same ku a cikin gidan nan.”
Yana gama fad’in haka ya wuce