Showing 57001 words to 60000 words out of 259716 words
/>
a tunanin ki ni da hannuna zan cutar da d’an uwana ne ko me kike zato?dan tsaf na fahimceki na kuma gano abunda kikeyi wanda har ya kai ga kina k’ok’arin saka dou
bt namu a idanun waennan k’azaman mutanen!
so kike ki nuna musu wani abu akan mu ko me?.
Nasan ba uwa d’aya ce ta haifemu ba amman still ke y’ar uwa tace kuma na san matsayinki a wajen na shiyasa kika ga Ina binki a sannu
amman fa Yahansu karki kaini b
ango kar ki bari mu fara yak’i dake a cikin gidan Imam kura wallahi baza ki ji dad’i ba.
Dan na lura kwana biyun nan
wani gigi kike ji kina overstepping boundaries d’inki,tsabar rainin hankali in tanbayeki kwatancen gida ki ce baki sani ba sannan kuma k
o kunya ma bakiji ba mun had’u da ke kinsan mun gane k’arya kika yi mana amman shine zaki zo da wani sabon shirme?
I think it’s about time da ya
kamata ace kin koma place d’inki dan na lura freedom bai kamace ki ba
Murmushin takaici Yahanasu ta yi
kafin tace”Very well good said,yayi kyau!gara da kika fito k’iri k’iri kika gayamin komai na ji dad’i sai dai inaso ki san cewa nima fa na san kaina kuma zan iya tsare jikina da ayoyin Ubangiji dan haka
ko me kike tunanin yi a banza ne”
Da fushi sosa
i Yassira tace
“me kike nufi?wa ma ya
damu dake balle ya miki wani abun besides me kika maida mutane?”
Dariya sosai Yahanasun tayi sannan tace “dad’ina da ke Yassira har gobe ba ki iya magana ba annan rashin iya sakaya maganar ki har yau bai chanza
ba.Nasan kinsan me nake nufi dan haka mu rufe chapter kawai.
I just want u to know that ba zan tab’a bari ku zalinci Manubiya ba..and kamar yadda kikai suspecting to be frank ban yarda daku bane
shiyasa nayi duk abunda nayi
kuma karki sha wasa in aka
kawo Manubiya in zaunar da ita in gaya mata su waye ku
gudun karkuyi mata shigo shigo ba zurfi,an yi min ban ji dad’i ba shiyasa ba zan bada k’ofa ayiwa wani ba
hatta su Ummi lokaci kawai nake jira sannan akwai abunda nake dubawa but still akwai ranar
da zanyiwa kowa zazzagar kwanyo,har a gaban Daddy dan wallahi ba wai ke kad’ai ba hatta Mommy ba
tsoron ta nakeji yanzu ba kuma za ki tabbatar da hakan soon”
Cikin fushi Yassira ta d’aga hannu zata kifa mata mari,da sauri Yahanasun ta rik’e hannun ta
ce “Wannan era d’in ya riga ya wuce Yassira na wuce haka daga gareki
har abada wallahi,sannan Ina so ki san kunyi mistake!
tara abokanan adawa da yawa shi yake janyo mutum k’asa wanwar,kinga ga ni ga Ummi sannan ga Manubiya
kuma dukkan mu babu yadda ku
ka isa kuyi damu wallahi,ban san wanne dukan za ku fara
karewa ba dan tabbas kun d’aukarwa kanku dala babu ganmo….
Kin d’aukar wa kanki aiki mai tsananin wahala,kin jefa kanki a masifa sannan kin biyewa son zuciyar da ba inda zai kaiki sai garin dana sa
ni”
Cikin sauk’e ajiyar zuciya tace “I just wish za ki san kuma za ki ga abunda na sani da kin gane wacece Mommy da kin daina biye mata.Gaba dayanmu mu
uku ba abun tsana bane a wajen ki,ni y’ar uwarki ce
Manubiya matar wanki
Ummi kuma matar Daddy ce
masoyiyar mahaifinki ba abar gaba bace a gareki.
Zan so ki gane sannan ki fahimci cewa Mommy using d’inku kawai takeyi amman na san ba za ku fahimci hakan ba
Like I said before
U are not living in reality,there is a lot for you to know”
“Mommyn t
awa ce take using d’ina?,tabbas yau na sake tabbatar da ke mahaukaciya ce,bari kiji
Mahaifiyar da ta tsugunna ta haifeni idan tana da hali ko mosquito ba za ta tab’a bari ya cijeni ba.Ni ba mahaukaciya ce Irin kiba na san menene right
nasan menene wron
g nobody is using or pushing me…”
Shiruu kawai Yahanasu ta yi tana la’akari da yadda maganganunta suka tab’a Yasira……tashi d’aya mood d’in Yahanasu ya chanza da kyar ta iya hana kanta kuka,ahankali ta kalli Yasira sosai kafin tace “Mommy can do more tha
n
using d’inki Yasira,believe me!”
Wani irin yanayi Yassira ta ji ta shiga daga kallon idanuwan Yahanasu,da sauri da kauda kanta gefe ta yi shiruu na y’an sakanni…da kyar ta fatattaki tausayin Yahanasu da mugun tunanin da take k’ok’arin dasa mata a
rai ta juya fuuu ta fita da sauri.
Tabbas sun yi sake kam
d’an hakkin da ka raina….
gashi har tana treatning d’inta
Yahanasunda da idan ta saka mata kara bata Isa ta tsallaka ba amman wai yau itace take fad’a mata maganganu har haka!ba laifin kowa
bane laifin
Mommy ne da ta fara taka musu burki a kanta,a tunanin Mommy Yahanasu ba ta Isa yin komai ba to gashi yanzu ta zame musu problem.
…
Ba bu yadda ba su yi ba amman duk ta inda suka zaga gidan a cike yake taff.
Baba larai kamar ta d’aura hann
u aka ta fashe da ihu haka tanaji tana gani ta hak’ura da abubuwa da suka zo da su za su yi,ko d’aya cikin kwalayen flask d’in da suka shirya a kan za su saka turaren a ciki suje su jere ya gama su tafi da shi
fasawa sukayi dan zuwa yanzu ba damar yin w
annan basajar,dan Yasira ta yi mata signal d’in Yahanasu
sannan ga dangin amarya
sun kunna nasu ba zai yiu su suna dangin ango su zo su hau kunne kunne ba suma,besides ko mahaukaci Idan ya ji warin ya san ba turare bane suka kunna.Yayyafe yayyafen da s
uka shirya yi shima ko Ina mutane……
Dakyar Yassira ta lallab’a Baba larai had’e da d’an fad’a
tukunna ta hak’ura amman da cewa tayi”sai ta yi a gabansu bata damuba”
Ita dai yassira tsoro takeji da kyar dama ta yadda ta biyo su
bata nuna bane amman
maganganun Yahanasu sun ratsata ga kuma abunda Ya’isha tace mata sir Najeeb yace kuma ta san tsaf zai iya bada sheda in Yahansu taje ta fad’i wani abun akansu….ita tsoronta kar su je su sake lalata relationship d’insu da d’an uwansu shiyasa ta yi dagaske
suka tarkata suka yi gaba
bayan sun gama kushe gadon Manubiya a gaban su Jidda
Yasmeen harda cewa “Irin gadon matar mai gadin su ne
exactly
Itakam dan Allah anjima a rufe d’akin in an kawo amarya dan wanann abun kunya ne ba kad’an ba”
Yadira
ma y’ar k’arama da ita
amman harda ita a masu cewa
“Ita Wallahi da ta ji anata jeere jere ta d’auka za ta zo ta ga wani abun kirki ita wallahi
gadon ma tsoro yake bata…”
Ba wanda yace musu uffan
amman Ummi ta gama shirya gayawa Daddy in ta koma
dukda basa magana
amman for Manubiyas sake zata kulashi ko da ace zai ji haushin tane dan ba za ta
zuba ido su tisa y’ar mutane a gaba ba dan a yadda
taga take taken su indai aka barsu to akwai kallo.
A b’angaren Jidda kuwa,zuwa yanzu wallahi
ji take kamar ta hana Manubiya tarewa da wannan mutumin,kamar ta wargaza auren ma gabad’aya saboda waenan mutanen,ta san yanzu is too late
shiyasa kawai ta yi shiru ta dinga ajiyar zuciya
tanaji kamr za ta fashe.
Haka ma Siyama,ga takaicin Najeeb ga
kuma takaicin dangin mijin Manubiya…anya akwai haske a lamarin nan kuwa!dan ita ko a wasa bata tab’a jin labarin jahilan dangin miji Irin waennan ba.
K’iri k’iri suke yin abunsu ba b’oye b’oye ba kauda kai babu kissa babu kawaici,a yadda
suke ta gaya mu
su zafafan maganganu babu control
wallahi da waensu aka samu
da sai an dambatu!,kawai dai sun samu masu kauda kai ne da gudun magana shiyasa suka kyalesu.
A haka ma basu ga matsugunnin su ba kenan,shiyasa daga Jidda har Siyama suke ta addu’ar ’Allah y
asa banda su za a zo d’aukar amarya.’
Bawai suna jin kunyar gidan na su bane A’a kawai dai ba sa so su zo su yi musu shirme a gaban mutane ne.
Suna wucewa Ummi ta yi musu sallama bayan ta ajjiye ragowar frames d’in da ta so da su tace “za ta je ta d’au
ki k’awarta,sai sun had’u a wajen d’aukar amarya.
Munirat tashi d’aya tace”ta tafi kawai sa had’u a wajen d’aukar amaryar”
Ummi tana wucewa suma suka fara shirin tafiya
Aisha da Yahanasu za su zauna a gidan har a kawo amarya, Siyama kuma za su w
uce gida wajen Manubiya dan an santa ba k’awaye gareta ba so tana buk’atar su.
Jidda ba ta son shiga motar Yassir Siyama ma ta nace itama ba zata shiga motar Najeeb ba.
Allah ya so Siyama Najeeb ya tafi gida yin wanka dan an kusa tafiya d’auko amarya,Y
assir ma ya d’an fita shiyasa suka yi wayo suka ce “ba za su iya jira har su dawo ba babu time za a b’ata lokaci,kuma akwai vail d’in manubiya a wajen Siyama kuma yanzu ta kirata tace tanaa buk’ata zata chanja kaya…”
Ba dan Yahanasu ta so ba ta barsu su
ka tafi su kad’ai amman da har ta d’auki waya za ta kira musu Najeeb.
Sallama suka yi musu daga haka suka fita suka yi tafiyarsu a adaidaita sahu.
Ba kad’an ba Munirat ta girgiza da ganin gidansu Manubiya
hatta su Jidda sai da suka d’an fahimta.MAN
NUBIYA
(Book 2)
Page 18
Na
Humayrah Bulama
Mikiya Writers Association.
Manubiya tana chan d’akin su Siyama dan inna kara ta yi ta ce a tafi da ita chan idan an zo d’aukarta a d’auke ta a chan.Haka nan aka wuce d
a ita d’akin Anty umma bayan inna Baba ya Nafi’u da ya Musbah sun gama yi mata fad’a sun yi mata sallama had’e da saka albarka..da kyar aka b’anb’are Manubiya daga jikin su Baba tana wani Irin kuka kamar za ta shid’e!
Ba k’aramin mamaki Inna ta ji ba d
a taga maman Abbakar
da maman Baraka sun zo mata,dan ana fita da Manubiya sai ga su sunzo suna ta washe baki kamar ba su ba,sai da suka zauna a d’akin suka shiga yi mata Allah ya sanya alkhairi tukunna ta tabbatar da gaske wajen ta suka zo dan sam ita b
ata yi expecting ko iskar su ba…kasancewarta mace mai kawaici yasa kawai ta karb’esu ba yabo ba fallasa,daga haka ta gaya musu inda amaryar take.
Kan Manubiya har ya fara juyawa tsabar turaren wuta,a
neighbors d’insu dama akwai wata mai siyar da kaya
yyakin gyara,haka aka had’a da wanda Inna ta basu kafin su fito da na matar da na wajen su mama ake ta banka mata,dan dama ita inna kunyar fulani ba lalle ta barta ta cewa Manubiyan tayi ba.
Haka suka d’aura ta akan kujerar tsugunno itakam kanta in banda
ciwo ba abunda yake yi mata.
Har zuwa wannan lokacin ba matar Baba Habu ba matan Uncle babu y’ay’ansu kamar
ba biki akeyi ba.
Adaidaita sahun su Siyama tana yin parking
motocin Abokan ango suka k’araso suma wajen guda goma.Ba k’aramin dad’i Siyam
a ta ji ba da taga babu motar Najeeb a ciki,abunda ba ta sani ba kuwa ashe mota ya chanza…d’azu da Yahanasu ta yi shirin kiransa ashe ya shiga ita bata sani ba,daga jin yadda Siyaman take bada excuse tashi d’aya ya fahimci dodging d’insa take yi,shiyasa ya
chanjo mota mai tint yana tunani da addu’ar shigarta motar dan yana buk’atar su fahimci juna a yau ya wanke bak’in fentin da tayi masa.
Ana ajjiyesu ya hange ta kuwa,murmushi ya yi yana jin wani sanyi yana ratsashi,
ya san ya yi mata laifi
kuma Ya ish
a ta b’ata mishi sunanshi a idon Siyama
amman kuma abunda tayi
wanda yake nuni da kamar kishinsa ne takeyi hakan ba k’aramin dad’i ya yi masa ba….
Ba kad’an ba Munirat ta girgiza da ganin gidansu Manubiya
hatta su Jidda sai da suka d’an fahimta,g
udun kar su ji ba dad’i ne ya sanya ta yi sauri ta ware dan ita kawai mamaki ta d’an yi ba wai kyama ko wani abun ba dan ta san da talaka da mai kud’i duk Allah ne ya yi su.
Kudin yana cikin jakar jidda shiyasa ta tsaya sallamar mai napep d’in su Siyama
kuma suka ce bari suyi sauri suje su sanar dasu a fara shirye shirye.
Tana gama bada kud’in ta juyo kenan kawai ta ga mutun a tsaye a daff da ita.Ba ta d’ago ta kalli fuskarsa ba
amman tabbas ta fahimci shine sannan ga k’amshin turarensa da ta sansh
i da shi
shekara da shekaru!
She’s not suppose to be feeling this way!kamata ya yi ace babu wani sauran son sa da k’aunar sa da ya rage dede da kwayar zarrah a cikin zuciyarta sai dai kuma tashi d’aya ta ji komai ya dawo mata sabo kamar ma bai tab’a yi m
ata laifi a rayuwa ba haka takeji a halin yanzu,ba ta da wani burin da ya wuce ta d’ago ta kalli kyakkyawar fuskarsa ma’abociyar murmushi wadda ta bada gudun mawa matuk’a
wajen sace zuciyar ta!
ta yi misssing d’insa sosai sannan ta tabbatar wa da kanta
har yanzu tana son abunta amman kuma ba zata iya ignoring abunda ya yi da kuma wahalar da y’an uwanta suka sha duk a ta dalilinsa ba.!
Dan haka da sauri ta yunk’ura za ta matsa shi ma ya yi sauri
ya sake shiga gabanta ya tsaya har sai da goshinta yad’an
bugi k’irjin sa!.
She’s trying real hard amman tabbas ta ga alamun
Al’ameen ya rantse sai yayi breaking d’inta….ba ta san
lokacin da hawaye suka fara sintiri a kan kyakkyawar fuskarta ba tana jin wani irin yanayin shauk’i k’auna tausayi mai tafe da
rashin jin dad’in hakan da ta ke ji game da shi.
Wata nannauyar ajiyar zuciya ta ji ya sauk’e kafin yace
“Ba ki ma yi missing d’ina ba ko?takura miki ma nayi ko?
Jidda kin tsanesu har haka
ko kalllona ma bakya son yi?”
Ya k’arashe maganar tasa
a hankali sannan kamar mai shirin fashewa da kuka!.
Sai da ta yi kokawa da zuciyarta tukunna ta samu ta d’aga mishi kanta alamar ‘EH’.
Shiruuu yayi kamar baya wajen
shiyas ta d’an d’ago ta kalle sa,ba ta yi zaton ganin hawaye a idonshi guda d’aya b
a amman sai ta yi sauri ta saka a ranta crocodile tears ne sannan ta yi saurin mayar da kanta k’asa….
So take ta ce ya matsa ta wuce amman ta kasa saboda asalin gaskiya sam bata k’aunar matsawa daga gareshin.
Ajiyar zuciya ya sauk’e
tare da fesar da nu
mfashin da har sai da ta ji calm scent d’in numfashinsa kafin yace”Na san dole za ki ji haushina dole
za ki yi fushi da ni amman ba ki san yadda na ji da kika ce ko ganina bakya son yi ba,a tunani na mun wuce haka!.
Amman ba komai laifina ne
na d’auk
i blame d’in saboda Jidda bakya laifi a wajena kin riga kin sani.Alfarma d’aya nake nema a wajen ki
dan Allah dan Annabi kiyi min adalci ki taimaka ki bani lokaci
In yi miki clearifying komai
dan Allah pls”
Ya k’arashe maganar tasa yana mai had’e ha
nnayen sa biyu waje d’aya alamun rok’o ba tare da ya damu da a waje su ke ba.
D’agowa ta yi ta kallesa da idanuwanta da suka cicciko da hawaye kafin tace
”Ya Al Ameen!
ni da kai
ba zai yiu ba!.
Baka san halin da ahalina suka shiga ba duk a ta dali
lin biyewa son zuciya da nacin mu,idan
akwai alfarmar da zan rok’a a duniya a halin yanzu daga gareka shine ka fita a harka ta ka hak’ura dani ka rabu dani har abada dan girman Allah”
Da sauri yace”Jidda kin san ba zan iya ba”
D’an matsawa gareta ya y
i wanda hakan yasanya ta ja baya da sauri,kamar zai fashe da kuka ya share fuskarsa da duk hannunwansa biyu sannan
ya d’an ja hanci kafin yace”Pls just one more chance!I’ll make everything right I promise
sannan zan yi miki clearifying komai,na san
ki
na jin haushi na ne akan rashin nemanki da na yi tun bayan tafiya ta,Inada reason Jidda kuma na san idan kika ji za ki yi min uzuri”
Sunkuyar da kanta ta yi sosai ta share hawayenta daga haka ta zagayesa dan ba ta ga amfanin tsayuwar tasu ba,ita kunya m
a takeji wani a cikin y’an gidan su ya ganta da Al’ameen.
Tana wuce sa ta ji ya rik’o vail d’inta,da sauri ta juyo da niyyar ce masa ya cikata amman sai ta gagara sakamakon ido biyu da suka yi da Ya Musbah.
Tashi d’aya ta rikice wanda hakan yasa Al’am
een d’in waigawa shima,shi kansa sai da ya d’an ji kunyar Musbahu dan haka ya d’an lumshe ido ya bud’e kafin ya k’arasa juyawa gaba d’ayanshi.Ganin yadda Ya Musbahn ya k’i kallon either of them instead kawai ya tsurawa hannun Al’ameen wanda ke rik’e da may
afin Jiddan ne ya sanya Al Ameen d’in cikata a hankali,daga haka ya d’an fesar da numfashi ya kallesa sosai