Showing 1 words to 3000 words out of 244674 words
*Bismillahirrahamanirraheem*
*LAYLERH MALEEK*
*Written By*
Phatymasardauna
*Dedicated To My Blood Brother, My Happiness, My Sweetheart, nd My Heartbeat (AUWAL) I love you so so much my big bro, wish you quick recovery darling
👏🏻
.*
*FOLLOW ME ON*
*Wattpad*
@fatymasardauna
#Firstlove.
*Friday 31/October/2020*
*(
📿
Happy Jumma'at Mubarak To All Muslims Ummah, May Allah Bless You And Your Family.
🕋
)*
*CHAPTER ONE*
*(SOYAYYA wata irin ƙaddarace, da take
ɗ
aure akan wuyan kowa, sannan kuma wata abace da ba'a iya ganin launinta da ido, hakanne ma yasa ba'a iya sauyata, saidai idan taso takan tashi daga sunanta na SO ta koma ƘIYAYYA. Acikin kowani ra
yuwar
ɗ
an Adam akwai salon ƙaddarori masu tarin yawa, akowacce duniya akuma koda yaushe ƙaddara tana tafiya ne daidai da rayuwa, haka kuma tana rayuwa da mu cikin farinciki ko akasin haka, abu
ɗ
ayane yake tafiya acikin zuƙatanmu, shine MURADI, FATA, da k
uma son samun ABUNDA ZUCIYA KESO. Sannan kuma babu wani bawa wanda ke iya gujewa ƙaddaransa, Lallai ƙaddararmu tana gudana ajikinmu kamar jini, akowace rana abubuwa mabanbanta suna faruwa, to haka itama ƙaddara takan iya sauyawa ako da yaushe, wannan rayu
war daban take da saura, komai yana cikin zuciya da tunanin LAYLERH MALEEK.)*
*** *** ***
Cikin sauri take ƙoƙarin sanya uniform
ɗ
in makarantar ta, sosai take sauri dan tasan idan ta tsaya wasa zatayi latti, wanda zuwa yanzu batasan da wa
ni baki zata fara fa
ɗ
an excuse
ɗ
inta ba, ga masu gadin makarantar, domin tasan zuwa yanzu suma sungaji da kar
ɓ
an excuse
ɗ
inta.
Ɗ
an madaidaicin sket
ɗ
in makarantar nata tasanya, wanda yake da
ɗ
an tattara ajikinsa, wanda idan kasanya sa, zaka jawosa har s
aman cikinka, dan iyan high waist
ɗ
innan ne, bayan ta saka sket
ɗ
inne.
Cikin sauri sauri ta zura wata farar rigan long sleeve ajikinta, ahanzarce ta tura rigar acikin sket
ɗ
in, take ta zuge zip
ɗ
in sket
ɗ
in, hakan da tayi ne kuma yasa ba'a ganin ƙasan ri
gar makarantar nata.
Sauri sauri ta maƙala aninayen dake jere agaban rigar, farin safa ta sanya aƙafafunta, tare da
ɗ
aukan wani toms
ɗ
inta me kalan baƙi ta sanya.
Dayake sket
ɗ
in makarantar tata da ka
ɗ
an ya wuce guiwanta, hakan yasa safan da tasa aƙafa
nta ya
ɗ
an taimaka wajen suturta fatar ƙafanta.
Kyawawan fararen idanunta ta
ɗ
ago, tare da sauƙesu akan agogon bangon dake saƙale jikin bangon
ɗ
akin.
8:15 am daidai ta gani, jitayi ƙirjinta yayi wani irin bugu, take taji zuciyarta ta karye, shiken
an yau ma ta sakeyin latti kamar sauran ranakun, by 8:00 am daidai ake kulle gate
ɗ
in makarantar tasu, da zaran an kulle kuwa babu me shiga, idan kazo late saidai ka koma gida, duk da tasan cewar tana samun alfarmar shiga makarantar daga wajen masu gadi
koda an kulle, saidai yau bata tunanin cewa zasu dubeta ma bare har su kar
ɓ
i roƙonta.
Cikin azama ta zura
ɗ
an madaidaicin hijabin makarantar ajikinta, wanda duka tsayinsa baiwuce guiwan hannunta ba, kallon kanta tayi amadubi, tare da kafe madubin da
ido, kyakkyawar fuskarta take kallo ta cikin madubin, sannu ahankali idanunta suka ciko da hawaye, lumshe idanun nata tayi, wanda hakan ya bawa hawayen dake ciki daman gangarowa.
Da sauri ta share hawayen, ta
ɗ
auki ƙatuwar hand bag dinta ta goya.
Text
book
ɗ
in ta da tayi assigment acikinsa jiya, wanda ta
ɗ
aurasa bisa kan mirror ta
ɗ
auka, da sauri tafice daga cikin
ɗ
akin.
Koda ta bude ƙofar
ɗ
akin nata ta fito, nan cikin babban falon gidan, da kai tsaye za'a ƙirasa da aljannar duniya ta samu kanta, f
alo ne tankameme wanda tsarinsa da ha
ɗ
uwarsa ya zarce misali, kallo
ɗ
aya zakayiwa falon ka tabbatar da cewar mamallakansa ba ƙananan masu arziki bane, saboda wasu irin ha
ɗ
a
ɗɗ
un royal cushions masu uban kyau da tsada da aka ƙawata cikin falon dasu, adon ji
kin royal cushions
ɗ
in ma ka
ɗ
ai abun kallo ne, tsakiyan falon kuwa wani irin ha
ɗ
a
ɗɗ
en lallausan turkish carpet ne a malale, wanda kana takawa ƴan yatsun ƙafanka na lumewa aciki, tsabar laushi, ta cikin falon acan gefe kuwa wani irin ƙawataccen dinning a
rea ne me azabar kyau da tsaruwa, an kewaye gaba
ɗ
aya wajen da ha
ɗ
a
ɗɗ
en decoration me kyau, wasu irin ha
ɗ
a
ɗɗ
un labule kewaye da kowani ƙofa da window dake cikin falon, ga kuma wasu irin flowers masu kyau da aka saka akowani kusurwan falon, wanda sai shinni
ng suke suna
ɗ
aukar ido, still daga
cikin falon kuwa wani irin tangamemen tv plasma ne keta aikin
ɓ
a
ɓ
atu shi ka
ɗ
ai, bayan plasman dake magana shi ka
ɗ
ai babu wani halitta acikin falon, sai sanyin A/C dake ta busawa.
Kan dinning area' n ta kalla, wayam h
aka taga saman table
ɗ
in babu ko cokali, bare kuma food flask, da dukkan alama dai yau
ɗ
inma ba'a rage mata break fast agidan ba.
Cikin rashin ƙarfin jiki ta mur
ɗ
a handle din ƙofar falon ta fita zuwa babban compound
ɗ
in gidan, wanda yayi matuƙar ha
ɗ
uw
a, kanta tsaye ta nufi hanyar babban gate
ɗ
in gidan, sunkuyar da kanta ƙasa tayi, tare da sanya hannunta duka biyu ta riƙe jakar makarantar dake goye a bayanta.
Ɗ
ahiru me gadi dake tsaye abakin gate
ɗ
in gidan, ganinta yasashi
ɗ
an sakin murmushi cikin
kulawa yace. " *LAYLERH* ƴan mata sarkin makara yau madai amakare za'aje makarantar kenan."
Idanunta ta
ɗ
an lumshe tare da jinjina masa kai alaman
"Eh."
Murmushi ya kumayi tare da cewa. "To Adawo lafiya Allah ya bada sa'a." Cikin zazzaƙa k
uma tattausan muryarta tace.
"Ameen Malam Ɗahiru nagode."
Bu
ɗ
e ƴar ƙaramar ƙofar dake jikin gate din tayi ta fita.
Malam Ɗahiru kuwa binta yayi da kallo yana girgiza kai, cike da matsanancin tausayinta, dan yasan babu makawa yanzu haka ko k
aryawa batayi ba, kuma haka zata tafi makarantar, ga kuma motocin da suke ajiye agidan basa aikin komai sunkai guda 7, amma daga cikinsu babu wanda ake bawa umarni ko izinin kai Laylerh'n makaranta, kullum saidai ta fita bakin titi tahau taxi , ranan da
bata da ku
ɗ
i kuwa saidai ta taka akan sawayenta, wannan dalili yana daga cikin abunda yasa yake matuƙar tausayin yarinyar.
Cikin yanayi na
ɗ
an
ɗ
aga ƙafa take tafiya, akan shumfufa
ɗ
a
ɗɗ
iyar hanyar da ta kewaye unguwar tasu, wanda kowani ƙofar gida akwai ti
ti shumfu
ɗ
e agabansa, haka ƙa'idar unguwan tasu take, kasancewarta unguwar masu ku
ɗ
i shiyasa, saikayi tafiya me nisa aƙafa baka ha
ɗ
u da wani ko wata ba, kowa na cikin gidansa akulle, idan ma zaka ga mutane tofa saidai acikin tsala tsalan motocinsu suna wuc
ewa, musamman ma a irin wannan lokacin babu Ragowan ababen hawa akan titin unguwartasu, domin masu tafiya office da makaranta duk sun tafi.
Tafiya take sosai, sai cira ƙafa take burinta baiwuce taganta abbaban gate
ɗ
in da zai fitar da ita daga unguwar tas
u ba, dan ananne ka
ɗ
ai zata iya samun abun hawa.
Sauri take sosai, duk da kasancewar ma babu wani abu na kirki da tasa acikinta tunjiya da dare, gashi yanzuma bata samu arzikin yin break fast ba ta fito.
Saurin da takeyine yasa bata wani
ɓ
ata lokaci ba,
ta iso ƙofar gate
ɗ
in, me gadin gate
ɗ
inne ya bita da kallo dan idan da sabo ya saba da ganinta kusan kullum, matuƙar akwai makaranta to fa sai yaga wucewanta.
Ɗ
aga masa gaisuwa tayi sannan tabude ƙofar gate
ɗ
in ta fice.
Samun kanta tayi akan wata sabuwa
r titi, wanda take akwai ragowan ababen hawa akanta, saidai kuma duk ba motocin haya bane ke kai da kawowa awajen.
Ahankali ta
ɗ
an bubbuga ƙafafunta tare da ciza la
ɓɓ
anta, cikin wata irin murya me sanyi tace.
"Ya Allah Ka taimakeni katuromin abun haw
a, yauma na makara, bansan yazanyi ba, nayi missing lectures, gashi by 9:00 muna da test."
Yanayin yanda ta ƙare maganan tana
ɗ
an rawar da idanunta ne yasa ƴan guntun ƙwallan da suka maƙale acikin idanunta suka samu daman gangarowa.
Daidai lokacin
kuwa wata motar taxi tazo wucewa, da sauri ta sanya hannu tana taran taxi
ɗ
in, cikin sa'a kuwa ya tsaya.
Tana fa
ɗ
a masa inda zai kaita, batare da tajira me zaice ba ta bu
ɗ
e motar ta shiga, yayinda me taxi
ɗ
in yaja motar sukayi gaba.
Jakan dake goye abay
anta ta
ɗ
aura akan cinyarta, zage zip
ɗ
in jakan nata tayi, ahankali ta sanya hannu acikin aljihun jakan ta zaro 1k wanda shine iya ku
ɗ
in da ya rage mata, bayan shi kuwa bata da ko sisi.
Ɗ
an jingina bayanta tayi da jikin kujeran motar, ahankali ta sauƙe a
jiyar zuciya me nauyi, tabbas idan naira dubu
ɗ
ayan nan ta ƙare batasan ya zatayi ba, dole ne ta fara takawa da ƙafa.
Ahankali ta
ɗ
an lumshe kyawawan idanunta.
Tunani ne kwance acikin zuciyarta har suka iso bakin katafaren school
ɗ
in nasu batare da ta sa
ni ba.
Jin taxi
ɗ
in ya tsaya ne yasa ta bu
ɗ
e idanunta, ganin sun iso bakin gate
ɗ
in makarantar ne yasata fitowa daga cikin taxi
ɗ
in bayan ta miƙa wa me taxi
ɗ
in, 1k ya bata canji.
Ganin gate
ɗ
in makarantar tasu a rufe ne yasa taji gabanta ya
ɗ
an fa
ɗ
i, da
n tabbas tasan cewa tayi latti.
Ahankali ta ƙarasa jikin gate
ɗ
in tare da
ɗ
an ƙwanƙwasawa.
Ɗ
aya daga cikin securities
ɗ
in dake gadin gate
ɗ
inne ya bu
ɗ
e ƴar ƙaramar ƙofar dake jikin gate
ɗ
in, ganinta ya sashi zuba mata ido, tare da
ɗ
aure fuskarsa, duk
da cewa shi sabo ne awajen amma tabbas ya shaida fuskarta saboda tana yawan zuwa late, cikin gur
ɓ
atacciyar hausan sa da bai gama iyawa ba yace.
"Yarinya ki koma gida dan kinyi latti, kin san kuma bazan barki ki shiga ba, saboda yin hakan sa
ɓ
awa aiki n
a ne."
Idanunta da suka
ɗ
an ciko da ƙwalla ta
ɗ
ago ta kalleshi, cikin sassanyar murya tace.
"Dan Allah kada ka hanani shiga, wallahi ban samu bus da wuri bane, please insha Allah zanna kiyayewa." Kai ya girgiza mata, tare da maida ƙofan ya soma ƙoƙ
arin rufewa, dan yasan idan har ya barta tashigo, muddin aka ganta akwai matsala, dan dokane na makarantar duk
ɗ
alibin da baizoba har aka rufe gate to fa ko yazo saidai ya koma gida, idan kuwa aka kama
ɗ
aya daga cikin masu gadi da laifin bu
ɗ
ewa wani
ɗ
alib
i ko
ɗ
aliba ƙofa to zai kar
ɓ
i punishment me ƙarfi.
Saurin riƙe ƙofar tayi cikin yanayin roƙo tace.
"Dan Allah Kamin alfarma koda sau
ɗ
aya ne, na yau kawai kabarni na shiga, 9 daidai muna da test kuma idan banyi ba zai iya kawomin nakasu please."
Kallon yanda idanunta suka ciko da ƙwalla gate man
ɗ
in yayi, hakanan yaji wani abu adangane da ita, duk da cewa shi ba musulmi bane, amma yakanji wani irin nauyi aransa idan aka ha
ɗ
asa da ALLAH.
Ɗ
an jinjina kansa yayi, cikin gur
ɓ
atacciyar hausan sa yace
.
"Zan barki ki wuce, amma ki kula kada wasu su ga shigowarki, saboda idan aka kamaki nima hakan zai shafeni."
Dasauri ta jinjina kanta, cikin jin da
ɗ
i tace.
"Nagode sosai." da sauri ta shige cikin makarantar, shi kuma ya maida ƙofar ya rufe.
Ci
kin hanzari take tafiya, har kafafunta suna har
ɗ
ewa, tsoro ne fal zuciyarta, addu'a take tayi Allah Yasa kada aganta.
Cikin ikon Allah kuwa har ta kawo bakin class
ɗ
insu bata taradda malami ko
ɗ
aya awaje ba, duka suna cikin aji suna gudanar da lectures, h
aka ma securities
ɗ
in da suke kula da makarantar basu taho ta wajen da take ba.
Ɗ
an leƙa ajin nasu tayi ta window, gabanta ne ya fa
ɗ
i ganin tuni Maths teacher
ɗ
in da zaiyi musu text ya shiga, har ya fara rubuta musu questions akan board.
Jikinta ne ya s
oma rawa, dan sarai tasan Teacher David baida mutunci ko ka
ɗ
an, yanzu sai yace bazata shiga ba.
Ɗ
an danne siraran la
ɓɓ
anta masu kalan pink tayi, ahankali ta ƙaraso bakin ƙofar ajin nasu ta tsaya.
Ƙ
arasowanta kuwa yayi daidai da
ɗ
ago da kansa, yakai duba
zuwa bakin ƙofar.
Ganinta ya sashi ƙanƙance ƙananan idanunsa, cikin halin baƙin hali yace.
"you, from where?".
Yatsun hannunta ta soma
ɗ
an murzawa, samun kanta tayi da kasa cewa komai, dan tasan sa kamar maye yake, daka masa ƙarya zai gane.
Kallonta y
ayi na
ɗ
an wasu daƙiƙu, wani yawu ya ha
ɗ
iya tare da cewa. "Oya come in."
Jin haka yasa taji wani sanyi aranta, ƙarasowa cikin class
ɗ
in tayi, hakan yasa idanun gaba
ɗ
aya ƴan ajin ya dawo kanta,
ɗ
an satan kallonta Teacher David yayi, can ƙasan maƙoshi y
ace.
"Oya Go and sit down." ai kuwa kamar jira take da sauri, ta nufi wani benci wanda bakowa akansa ta zauna.
Da sauri ta bu
ɗ
e jakanta ta ciro paper da abun rubutu, sunanta ta rubuta ajikin papern sannan ta zubawa white board
ɗ
in nasu ido, cikin ran
ta take karanta questions
ɗ
in dake rubuce akan allon.
Daga bayanta yaji anja hijab
ɗ
inta ta ƙasa ,ƙin juyawa tayi dan tasan Teemah ce ka
ɗ
ai zata mata haka.
Ɗ
an cije lips kyakkyawar matashiyar budurwan da ake ƙira da suna Teemah tayi, cike da takaicin
rashin juyowan na LAYLERH, ƙasa ƙasa tace.
"Wallahi Laylerh ke ƴar air ce, kina sane da cewar ban iya maths ba, me makon ki zauna akusa dani shine zakije ki zauna awani sit daban ko hmmm."
Ƙ
wafa tayi tare da hararan teacher david ƙasa ƙasa, cikin ranta
tace. "Banza tsohon maye, sai shegen son bada assigment da test, saikace an fa
ɗ
a masa kowa ke gane darasin aljanu irin nasu, zaka gane wallahi kai da kunnuwan ƙwarangwal zan zana maka, sai injera maka sufuli aƙasansu." Murmushi tayi tare da soma rubata
wa takardan nata zero zero.
Laylerh kam da gangan taƙi juyowa, dan tasan da ta juyo Teemah bazata barta ba, sai tayi duk yanda tayi teacher David ya ƙwace musu takardan su.
Idanunta ta
ɗ
an lumshe ahankali bayan tagama karanta questions
ɗ
in, wani tunani
ne yasoma shigowa ƙwaƙwalwarta, ahankali yanayinta ke sauyawa, zuciyarta ne ta fara bugawa da ƙarfi, yayinda numfashinta yasoma ƙoƙarin hautsunewa, hannunta tasanya inda ta ƙanƙame jikinta, tare da sake rumtse idanunta, gaba
ɗ
aya jikinta ne ya
ɗ
auki
ɓ
ar
i, wani irin zufa ne ya shiga keto mata.
Sannu ahankali hoton ha
ɗ
a
ɗɗ
un cikin idanunsa masu masifar kyau suka soma yawo acikin idanunta, la
ɓɓ
an bakinta ne suka soma rawa.
So take ta fa
ɗ
i abun dake rai da kuma zuciyarta, kalma
ɗ
aya tak, ita takeson furtaw
a ako da yaushe, amma har yanzu takasa samun dama.
Tabbas tanason sa ni, tanason sanin wanene mamallakin wannan kyawawan idanun masu kyau da burgewa, meyasa yake shigowa cikin tunaninta akoda yaushe? batasan shi ba, batasan a ina zata ganshi ba, abu
ɗ
aya
kawai take iya fahimta amatsayinta na matashiyar budurwa, wanda ayanzune take ƙoƙarin mallakan hankalin kanta, wannan abu shine BUGUN ZUCIYA, tana da yaƙinin cewa lokuta da dama bada tunaninta take aiki ba, sannan kuma bugun zuciyarta na tafiya ne da abu g
uda.
Farinciki, ko akasinsa, tsoro, ko fargaba, rauni da kuma tarin ƙaddara, tayaya zata iya
ɗ
aukan hakan, bata fatan zuciyarta ta tarwatse akan wannan dalilin.
(Kubiyoni, dan wannan labarin ba irin sauran bane, wannan daban yake da kowanne, kuyi comme
nt da kuma votting
ɗ
ina kamar yanda kuka saba, har ma fiye da haka, dan ta hakane ka
ɗ
ai zan iya gane cewa lallai kuna enjoying labarina yanda ya kamata, sannan kuma karku manta ina alfahari daku akullum akuma koda yaushe, sannan ina neman Alfarma awajenku
gaduk wani ko wata da ya karanta fejin nan, dan Allah kuyiwa YAYANA addu'a, akan ALLAH yabasa lafiya
😭
. Then masoyana kuyi haƙuri da jinkirin dana samu na rashin kawo muku sabon labari da wuri, nagode sosai da nuna ƙaunarku agareni.
🙏🏻
)
*Vote*
*and comment*
*fatymasardauna*
1/19/21, 8:09 PM - Ummi Tandama: