Showing 30001 words to 33000 words out of 221574 words

Chapter 11 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

173

faWi, bata taSa kawowa yawan kuWin ya kai haka ba, bata yi tunanin kuWin su kai miliyan goma ba balle sama da haka, tsoro ya mamaye mata zuciya, amma sai ta daure ta zare takardar hannunsa, ta tafi wajan payment bata kula shi ba.

Shi dai ya kasa motsi yana kallon ta tana cike form, ?arshe ta mi?a musu rafar dalar, suka karSa tana yi musu magana suka bata takarda bayan an yi photocopy.

Ta kusa dashi ta wuce da sauri, ta nufi inda suke ajjiye suka ta bata file Win Baffa ta saka a ciki payment bill Win a ciki.

Wanda ya bata file Win ya ce, "donar Win yazo, yau a nan zai kwana."

Ta Waga kai ta dawo wajan Sadik ta ce, "a kira Kawu, sun ce a nan zai kwana yau." Shi dai Sadik ya zuba mata ido ya kasa motsi sai kallon ta yake yi tana ta kai kawo daga nan zuwa nan kamar ba wacce aka sace ba.

Ganin ya kasa magana sai ta tafi wajan Mama ta faWa mata sannan ta dawo wajan Sadik ta ce, "Yauwa na gama, zamu iya zuwa inda zamu je yanzu" tana faWa ta ?arasa wajan Safeera da Saleem suka fita.

Sadik ya biyo bayansu jiki a sanyaye, zuciyarsa tana faWa masa abubuwa marasa kyau akan islaha, a haka suka shiga mota suka tafi wajan ?an sanda dan a sanar dasu ta dawo.

Babu wanda iya yi mata magana har suka je, suna zuwa wajan sa suka zauna. Dpo ya kalle ta ya ce, "Islaha barka da dawowa gida cikin aminci."

Ta Waga kai ta ce, "yauwa barka."

"Islaha zamu so mu ji waWanda suka sace ki, hankalin mu ya rabu gida biyu saboda abubuwan da suka faru. Jiya mun amsa kiran da aka ce sai an bada naira miliyan ashirin za a bada fansar ki."

Islaha ta sauke numfashi ta ce, "ni ba garkuwa aka yi dani ba, sace ni aka yi, amma ba masu garkuwa da mutane bane."

"To kenan su waye suka kira mu waya?."

"Wallahi ban sani ba, amma na tabbatar a inda nake, da inda aka ajjiye ni babu wanda zai yi waya ya ce a basa kuWi."

"A ina aka ajjiye ki? Waye ya sace ki kenan?."

Ta Wan yi shiru tana sauke numfashi cikin wani yanayi, ta lumshe ido ta buWe ido tana tunawa da in fa ta faWa zancen kuWinsa zai fito, gashi ba a riga an yiwa Baffa aikin ba balle ta ce taci riba. Kuma kowa zai san ta Wauko masa kuWi, ita kuma ba haka take so ba.

Ta kalle sa ta ce, "ni ban san sunansa ba, abinda na sani kawai ba Wan ?asar nan bane, dan ko kaWan bai yi kama damu ba. Sannan yana da kyau sosai, sannan yana da dogon gashi, kamar balarabe ko Wan india haka. An ajjiye ni a wani estate da bazan banbance ina ne ba, sannan an kashe services Win wayata, da aka fahimci ina video sai aka goge komai na wayar tawa, aka mayar da camerar waya ta blank, yadda bazan iya komai ba."

"Kuma babu hannun abokiyar aikin ki Ummi a Satan ki?."

Islaha ta girgiza kai ta ce, "Gaskiya bata da hannu ko kaWan."

Dpo ya ce, "Amma ta yi i?ararin sai taga bayanki, bakya tunanin ita ta sace ki?."

Ta girgiza kai ta ce, "dan tace sai taga bayana ba hakan yana nufin zan yi mata sharri ko na Wora mata laifi ba, gaskiya Ummi bata da hannu a sace ni Win da aka yi."

Dpo ya ce, "Kuma gashi kin ?i yi mana bayanyi yadda zamu gane waye ya sace ki. Meyasa bakya so mu sani? Bakya so a yi bincike a kai ne?."

Islaha a gajiye ta ce, "kamar yadda na faWa maka wallahi ban san sunsan ba, in na sani zan faWa maka, kuma bazan rantse akan ?arya ba, fuskarsa kawai na sani a idona."

"Zaki iya yi mana bayanin fuskar sa mu tura a Wauko forensic sketch artist su zana mana shi?."

Ta Wan yi shiru tana sauke numfashi, zuciyar ta tana tuna mata da kuWinsa da yake hannunta, tabbas in yana da laifi itama tana da laifin aron kuWinsa ba tare da ya sani ba. Da ace tana da kuWin da zata bashi, da ta saka an zana shi Win kawai ko dan a kamo shi. Dan zata iya bada bayaninsa cikakke, tana hango fuskarsa yadda ya kamata a idanunta, ?wa?walwarta ta ri?e fuskarsa sosai. Kuma tana da hoton Shams, in aka kamo Shams mai gidansa ya kamu. Babbar matsalar da zata hanata magana itace kuWinsa.

Ta Wan yi shiru kaWan ta ce, "Ranka ya daWe...." Sai tayi shiru bata ?arasa ba.

Ya ce, "Ina jin ki, faWi abinda yake bakin ki."

Islaha ta Wan lumshe ido kaWan ta ce, "kawai a kulle case Win nan."

Sadik da mamaki yake kallon ta ya ce, "kamar ya kulle case Win? Islaha sace ki aka yi fa."

Dpo ta Waga masa hannu alamun ya ?yale ta, ya kalle ta ya ce, "sun yi miki bazarana kenan, sun ce in muka ji labari sai sun kashe ki ko sun cutar dake, haka ne?."

Islaha ta yi shiru bata amsa ba, bata so ta amsa ?arya ta zama gaskiya a wajensu, dan ta san ?arya take yi in ta amsa.

Dpo ya Waga kai ya ce, "Sadik kuje da ita ta huta ta samu nutsuwa, in yaso sai a dawo mu tattauna."

Islaha ta girgiza kai ta ce, "A nutse nake ranka ya daWe, ina gane komai yadda ya kamata. Kawai tunda Allah ya bayyana ni a rufe case Win, bani da bu?atar a yi dogon bincike a kai. Ummi kuma bata da hannu a sace ni Win da aka yi, sannan waWanda suka yi waya akan kuWin fansa wasu ne daban a gefe, sun yi amfani da Satan da nayi suka kira waya suna neman kuWin fansa, amma ni ba garkuwa aka yi dani ba" ta ?arasa faWa cikin sanyin murya tana kallonsu.

Nana Haleema.
[6/22, 9:41/ AM] KRBBK: RDB2P13
Nana Haleema.

Dpo kallon ta yake yi yana nazarin yanayinta daki-daki, ya girgiza kai ya ce, "Tunda har kin tabbatar ba Ummi bace, kuma kike da tabbacin ba waWanda suka sace ki ne suka yi waya ba, hakan yana nufin kin san waWanda suka sace ki."

Ta Wan dafe kai ta ce, "Officer na faWa maka na sani, amma ban san sunansa ba."

Dpo ya kalli Saleem da Sadik ya ce, "ku je da ita gida ta huta, zuwa jibi sai ku dawo mu cigaba da magana. Tana cikin ruWani ne yanzu, wata?ila sun yi mata barazana."

Zata musa ya dakatar da ita ya ce, "Ki je gida, kar ki ce komai, kawai ki je." Bata iya cewa komai ba suka tashi suka fito daga office Win suka koma mota.

Safeera ta dafa Islaha ta ce, "ni ban gane miki ba Bestie, meyasa zaki ce a kulle case Win nan? Sannan su waye suka sace ki?."

Sadik ya kalli Safeera ya ce, "Safeera ba wannan zaki tambaya ba, tunda har Islaha tace basu Ummi bane, sannan ta ce waWanda suka yi waya suma ba su ne, kin ta tabbata ta san waWanda suka Wauke ta."

"Kuma da ta tashi dawowa babu wahala a tare da ita, babu wata kama da zata nuna mana an sace ta. Kuma sai ta dawo da bandle Win hundred dollors, cikakkiyar rafa da ta kai miliyan sha bakwai. Ba rafar dubu Waya ba, rafar dala Wari. Da nayi converting dollor to naira a wayata, a yadda dollor ta yi tsada a yanzu, naira miliyan goma sha bakwai da wani abun ne a hannunta. Tana dawowa kai tsaye ta biya kuWin aikin Baffa......" ya ?arasa faWa yana kallon ta.

Ya ce, "Islaha ta ya zamu amince da wannan abubuwan da mu ka gani a tare dake? Sace ki aka yi ko kuma tafiya ki ka yi?."

Saleem ya buWe ido cikin mamaki ya ce, "Rafar dala fa ka ce?."

"Wallahi da gaske nake maka, yanzu maganar da nake yi ta biya kuWin aikin baffa dasu."

Sadik ya juyo ta kalle ta ya ce, "Islaha kar ki ce min saboda kuWin aikin Baffa ki ka je kika sadaukar da kanki aka baki wannan kuWin?."

Da sauri ta Wago ta kalle sa tana buWe ido cikin firgici, ta dafe ?irji ta ce, "Hamma Sadik! Zargin zina ka ke yi a kaina?."

"Dole a zarge ki Islaha, bani kaWai ba, ko Saheer in yaji wannna tatsuniyar taki dole wani abun ya Warsu a ranki. Haka kawai wanda ya sace ki zai Wauki waWanan kuWi ya baki ba tare da ya ?aru dake ba?."

Ta goge hawayen da suka taru a idanunta ta ce, "Wallahi Allah ni ban aikata komai ba, abinda ku ke zargi ba haka bane. Mutumin nan ban san shi ba, ko sunansa ban sani ba, kuma ni ko hannuna bai ri?e ba."

Saleem da ya cika da mamaki ya ce, "To wani Sangare daga sassan jikinki ki ka siyar masa? Na tabbatar haka kawai namiji bazai Wauki wannan kuWi a baki ba."

Ta dafe kai ta ce, "Ku yarda dani, wallahi sace ni yayi, sannan duk zargin ku a kaina ba haka bane. Rantsuwa nake yi muku da wallahi, ku yarda dani."

Safeera a sanyaye ta ce, "Islaha ba ?in yarda muka yi dake ba, mun ji ya sace ki, kina nufin bayan ya sace ki da ya tashi sakin ki sai ya baki kyautar kuWin? Kuma ya aka yi ki ka bar hannunsa? Sa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????nnan waye shi?."

"Na faWa muku ban san sunansa ba."

"Meyasa ki ka ce a rufe case Win?."

Ta sauke numfashi ta kalli Safeera a sanyaye ta ce, "kema zargina ki ke yi?."

Ta girgiza kai ta ce, "bana zarginki da fasi?anci, amma zuciyata tana faWa min kin san wani abu akan case Win nan. Meyasa zaki ce a kulle case Win? Ki bari hukuma tayi bincike a gano mai hannu a ciki mana."

Islaha ta ce, "Wallahi Allah ban san komai akan case Win nan, kawai na buWe ido na ganni a wani gida, daga nan aka dinga kawo min abinci kamar ina gida. Abinci ake bani mai rai da lafiya kamar na hotel, shiyasa baku ga wahala a tare dani ba. Ac nake kwana nake tashi, tsabar sanyi sai da numfashina ya fara ri?ewa. Sai daga baya naga asalin wanda ya saka aka Wauko ni."

Sadik ya ce, "akan wanne dalili ya saka aka Wauko ki?."

"Saboda kawai nayi masa rashin kunya, yana so ya nuna min yana da ikon da zai iya Wauke ni. Shine kawai."

Sadik ya ja tsaki jin tana raina musu hankali, tana wata magana kamar a drama ko a tsatsuniya, ya kawar da kai dan tsaf zai iya zaginta, haushinta yake ji sosai, baya a dinga magana cikin rainin hankali.

Saleem ya girgiza kai ya ce, "kawai dan kin yi masa rashin kunya sai ya sace ki?...."

Ta sunkuyar da kai bata amsa ba, Saleem ya ce, "Hmm Islaha ba fa film muke kallo ba, ya kamata ki faWa mana abinda ya faru, in kuma kina ganin sirrin ki ne ba sai mun san maganar ba sai mu cigaba da sabgar mu."

Sadik ya ce, "shine kawai, kai tsaye ta ce mana bata bu?atar mu san komai, shikenan sai muyi shiru. Rayuwarta ce ai ba tamu ba, ita ta ga zata iya ai."

Islaha ta yi shiru, bakin ta yayi nauyi ta kasa ce musu Wauko masa kuWin tayi, nauyin kalmar take ji sosai a zuciyar ta shiyasa ta kasa magana.

Amma dan ta fitar da kanta daga zargi sai ta ce, "ni dai na faWa muku wallahil azim ko hannuna bai ri?e ba, kuma ban siyar da ko wanne sassa na jikina ba. Wanda ya Wauke ni kuma ban san sunansa ba, amma na san fuskarsa a yanzu. Kuma kuWin nan aronsu na karSo, kuma......" sai ta kasa ?arasawa ta yi shiru tana kallon ?asa.

Sadik ya yi murmushin takaici yana binta da kallon kin raina mana hankali ya ce, "kar ki damu Islaha, tunda Allah ya bayyana ki abinda muke fata kenan daman. Ummi ta fita daga zargi, yanzu waWanda suka yi waya suna neman kuWin fansa za a nemo. Ko da yake, tunda kin ce a rufe case Win ai case close."

Ta sauke numfashi a sanyaye ta ce, "Don Allah Hamma Sadik kar ka bari Hamma ya san labarin nan, don Allah kar ka ce masa ni na biya kuWin aikin Baffa, ka ji?."

Ya Waga kai ya ce, "akan me zan yi shiru, bayan ban san daga inda ki ka samo kuWin ba?."


"Wallahi ban yi abinda ku ke zargi ba."


"Shikenan Islaha, bazan faWa masa ba." Ta sauke ajiyar zuciya ta ce, "na gode."

Ta kalli Safeera da itama ita take kallo ta, ta mayar da ido ta rufe tana jin haushin kanta akan akan Wauko kuWin da tayi. Danasani ya cika mata zuciya, da bata Wauko kuWin ba da yanzu ta faWawa hukuma kamanninsa an kamo shi.

Sadik ya ce, "Na kira Saheer bana samunsa, ina jin ya taho ne."

Ita dai ta yi shiru bata ce komai ba tana tuna yadda komai ya kasance a can gidan.

Saleem ya ce, "na faWawa Muslim ya yi update akan bayyanar ki, mutane sun damu da rashin ki sosai."

Ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba, ta jinginar da kanta a jikin ?ofar motar tana tunani kala-kala. Bata san haka kuWin da ta Wauko suke da yawa ba, da ta san haka suke da matu?ar yawa da bata Wauko ba. Yanzu wacce hanya zata bi ta samo masa kuWinsa ta biyasa? Yanzu a ina zata samo kuWin da zata biyasa? A ina zata gansa har ta basa kuWinsa?.

A ?ofar gida suka tsaya Saleem ya ce, "ki je ki huta." A sanyaye ta buWe ?ofar ta fita ita da Safeera.

A hankali aka buWe gate Win gidan aka fito, tana kallon gate Win idonta ya faWa cikin na Saheer, da dawowarsa kenan ya shiga ya ajjiye kayan hannunsa ya fito.

Suna haWa ido ta ji hawaye ya taru a idonta, gabanta ya faWi tana tunanin da wacce kalma zata kare kanta a wajensa? Ta san bazai taSa yarda a rufe case Win ba, dole sai an yi bincike ita kuma bata so. Saheer ya zuba mata ido yana kallonta cikin wani irin yanayi na kewa.

A hankali ta taka ta ?arasa inda yake ta ce, "Hamma!."

Ya runtse idonsa cikin wani yanayi na rauni da sanyin zuciya, bai san lokacin da ya ri?o hannunta ya rungume ta tsam ba.

Duk da tana cikin wani irin yanayi, amma hakan bai saka ta ji abin ba?o ba. Duk da son da Hamma yake yi mata bai taSa rungume ta baa, sau Waya ya taSa haWa jikinsa da nata lokacin da ta samu attack, amma tana hayyacinta bai taSa aikatawa ba.

Sadik ne ya ?araso ganin ya ri?e ta gam yana lumshe ido ya?i sakin ta, ya kalli inda suke yaga babu jama'a sosai, ya ?arasa daidai kunnensa ya ce, "A kan hanya ka ke Malam, ka sake ta."

Kasa sakinta ya yi, dan ji yake in ya sake ta kamar za a sake cewa ba a ganta ba. Ita ta fara ?o?arin raba kanta daga garesa, jin hakan sai ya sake ta ya ri?e hannunta suka shiga cikin gidan.

Ya zaunar da ita a inda suka saba zama a harabar gidan yana binta da kallo. Sai ta sunkuyar da kai,? dan a yau idanun Hamman nata ba irin wanda zata tsaya kalla bane.

"Matar Hamma, kina lafiya? Su waye suka Wauke min ke!?" Ya faWa cikin murya mai sanyi yana kallon ta.

Ta Wago ta kalle sa, a sanyaye ta ce, "Lafiya lau nake Hamma. Amma kai ma ka rame."

"ta ya hankalina zai kwnata ina can an ce min ba a ganki ba? Ga Baffa babu lafiya, ga ki kema kin Sace. Ai dole na rame."

"Yanzu na dawo ai."

"Waye ya Wauke ki? Ina suka kai ki, basu yi miki komai ba?. Kin faWawa ?an sanda komai akai?."

A sanyaye ta ce, "babu abinda suka yi min, kuma ni ban san wanda ya Wauke ni ba Hamma."

Ya ce, "Amma kin yi bayani yadda ya kamata a gaban ?an sanda ko?" Sai ta juyo ya kalli Saleem da Sadik da Safeera da suke tsaye suna kallon su ya ce, "anje wajan hukuma? Sun Wauki bayaninta yadda ya kamata?."

Sadik ya ce, "anje, amma ta ce a rufe case Win."

Da mamaki ya ce, "Kamar ya a rufe case Win?."

"Haka ta ce."

Ya kalle ta ya ce, "kamar ya a rufe case Win, meyasa za a rufe matar Hamma?."

Ta sauke numfashi ta ce, "Saboda ni ban san shi ba, hasalima ba yaren mu bane ba fa, baya jin fulatanci kuma baya jin hausa. English Win da yake yi ma british ne, kana ji ka san ba Wan ?asar nan bane."

Saheer ya ce, "saboda haka kawai sai a kashe case Win? Saboda kawai ba Wan ?asar nan bane sai a kashe case Win?. Mu mun isa mu je ?asar su mu yi abinda ya yi, sai shine zai yi ya ci bulus?."

Ta Wan Waga kai ta ce, "kawai bana so ai ta wahala ne, domin baza a iya kama sa ba wallahi, babban mutum ne sosai. Kuma ni nafi so mu mayar da hankali akan rashin lafiyar Baffa shiyasa na ce haka."

Saheer ya bita da kallo yana Waga kai ya ce, "saboda hakan kuma sai waWanda suka sace ki a ?yale su sun sace banza kenan? So ki ke a rufe case Win, shi kuma ajjiye ki Win da yayi ya yiwa banza ko?." Ta yi ajiyar zuciya bata ce komai ba dan tasan bazai fahimce ta ba.

Ya kalli Sadik ya ce, "ku ji fa abinda take faWa."

Saleem ya ce, "haka ta faWa a police station, ta ce bata bu?atar a yi bincike akan case Win."

Ya bita da kallo tuhuma yana rolling idanunsa a kanta ya ce, "Islaha meyasa bakya so a bibiyi case Win, kin san shi ne?."

Zata bashi amsa ya Waga mata hannu ya ce, "kar ki maimaita abinda ki ka faWa min a farko, ki bani dalili mai ?arfi wanda zai saka na amince."

Ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, Saheer ya ce, "tunda baki da dalili ba za a rufe case Win nan ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login