Showing 12001 words to 15000 words out of 221574 words

Chapter 5 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

110

miki hukunci daidai da abinda ki ka aikata."

Ummi ta Wora hannu a kai ta ce, "Kotu kuma yallaSai?."

"Eh kotu, zamu cike muku FR mu tura ku kotu ranar monday in sha Allah. Kafin ranar zamu ri?e ki a nan."

Ummi ta fashe da kuka ta ce, "na rantse da girman Allah bani da hannu a case Win nan ranka ya daWe, wallahi ban aikata komai ba."

Dpo ya ce, "babu mai fitar dake sai Allah. Ke da kan ki kin amsa kin furta sai kinga bayanta, dan haka kina cikin case Win nan tsamo-tsamo."

Wani Wan sanda ne ya shigo ya ?ame kafin ya ce, "Sir ga wani Muslim yazo tare da wata shaida akan Satan Islaha."

Dpo ya ce, "su shigo."

A lokacin mahaifin Ummi da yake zaunse ya ce, "Dpo ayi mana alfarma a bamu belinta, duk abinda ya faru da kaina zan kawo ta."

Dpo kafin ya yi magana Muslim ya shigo shida mai napep Win da ya so zuba mata acid.

Suka samu waje suka zauna Muslim ya ce, "Sunana Muslim, nima abokin aikin Islaha ne. Wannan bawan Allah ya zo gidan tv ya same ni ya ce ya ga lokacin da aka Wauke Islaha."

Dpo ya kalli mutumin ya ce, "Bawan Allah ya sunanka."

Mutumin ya ce, "sunana Muddasir ranka ya daWe."

"Kana ina daidai inda abin ya faru?."


"ina kan titin da abin ya faru a cikin adaidaita sahu. Da farko ni ta fara tsayarwa zata shiga, sai na faWa mata kuWi ta ce ya yi tsada baza ta iya biya ba. Ta nemi nayi ragi sai na?i yi. Muna wannan maganar sai ga wata ba?ar mota mai zubin motar asibiti, tun kafin su ?araso wajan suka buWe ?ofar motar, suna zuwa inda take aka ja ta ciki da ?arfin gaske. Kafin na fito daga napep Win sun yi nisa sosai saboda gudu suke yi."

Ya girgiza kai ya ce, "Meye kalar motar ka ce?."

"Ba?a ce, mai zubin motar asibiti."

"Ka ga waWanda suke a ciki?."

"Ban gani ba, ban farga ba kawai naga an ja ta ciki sa ?arfi."

"Ka kula da lambar motar?."

"Gaskiya ban kula ba ranka ya daWe, saboda ruWewar da nayi da lamarin, ban tsaya na kula ba."

Ya girgiza kai ya ce, "amma me ya hanaka kai repost a ofishin ?an sanda mafi kusa ba? Yadda abin ya faru a gaban ka ya kamata ka kai rahoto wajen hukuma.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? Meyasa baka yi ba?" Ya faWa yana karantar yanayinsa.
[6/16, 10/ AM] KRBBK: RDB2P05
Nana Haleema

Muddasir ya Wan yi ajiyyar zuciya ya ce, "ban yi wannan tunanin ba gaskiya, ranka ya daWe."

Ya sauke numfashi ya ce, "hakan yana nufin da gaske sace Islaha aka yi..."

ya Waga ido ya kalli Ummi da fuskarta ta yi gaje-gaje da hawaye ya ce, "Za ki iya faWa mana waWanda ki ka saka suka Wauke ta, bana so maganar nan ta bar wajan nan, in ba haka ba za ki sha wahala."

Ummi ta rushe da kuka ta ce, "wallahi bani bace, ban aikata komai ba wallahi."

Sadik ya ce, "ai koda Islaha ta bayyana, wallahi matu?ar tana da hannu sai kotu ta raba mu. Sai an yi mata hukunci daidai da abinda ta aikata, baza mu bar maganar nan ta tafi a banza ba."

Dpo ya ce, "kwantar da hankalin ka, a gaban hukuma ku ke, in sha Allah za a fitarwa da kowa ha??insa."

Ya kalli Mudassir ya ce, "kai jeka. Ka bada sunan ka da lambar wayar ka a kan kanta, in amfanin hakan ya taso za a neme ka." Ya amsa da to ya mi?e a nutse ya fita.

Dpo ya kalli mahaifin Ummi ya ce, "kamar yadda na faWa Alhaji, zamu ri?e Ummi a nan har sai ranar litinin mun aika maganar kotu."

Mahaifin Ummi ya ce, "ayi ha?uri ranka ya daWe a bamu belin ta, in sha Allah duk abinda ya faru da kaina zan kawo ta. Baza a samu matsala ba, zan san duk abinda za a yi."

Dpo ya Waga kai ya ce, "Alhaji Ummi ta shiga cikin case Win nan gaba da baya, ta ko wanne Sangare sai an nemo ta."

"Na yi al?awarin bazan bari ta gudu ba, zan tsaya wajan ganin case Win ya zo ?arshe in sha Allah."

Ajiyar zuciya Dpo ya yi, aka tsayar da magana aka ba da belin Ummi suka fito.

Sadik suna fitowa ya kira Sheer ya da ya addabe sa da yawa, ya faWa masa duk yadda aka yi har wanda ya zo ya bada shaida ya faWa masa.

Saheer ya ja tsaki ya ce, "akan me za a bada belita? Akan wanne dalili za a bada belin wacce ake zargi?."

"Don Allah ka kwamtar da hankalin ka,ko da an ga Islaha na faWa musu baza mu bar case Win nan ba, zamu tsaya wajan ganin an yi musu tsakani da Ummi."

"Yanzu ya ake ciki?."

"Babu komai a ?asa, zamu jira mu gani zuwa wani lokaci, yanzu dai babu komai a ?asa, amma in sha Allah zata bayyana."

"Shi wanda ya ce ya ga lokacin da aka ja ta motar, waye shi?."

"Mai napep ne kawai, sanarwa ya gani ya je ma'aikatarsu ya faWa."

"Ni fa ban yarda ba, akwai wani abun a ?asa wallahi."

"Kar ka damu, komai zai daidaita in sha Allah."

Saheer ya ce, "ya batun aikin Baffa?."

Sadik ya ce, "shima a nan ana ?o?ari in Allah ya yarda, kar ka damu."

Saheer ya ce, "Babana bashi da lafiya, an sace min matata amma ka dinga cewa in kwantar da hankalina. In ban ganni a nigeria ba hankalima bazai taSa kwanciya ba wallahi. Haka kawai an kulle ?asar nan, ji nake kamar na haura na gudu wallahi."

"Sai ha?uri, zasu buWe shigowa nan Win, matsala ce ta tsaro."

Saheer ya yi tsaki ya kashe wayar cikin wani irin yanayi na bugawar zuciya da tashin hankali.

******

A hankali Mansur yake tu?a motar da Rehaan yake ciki, cikin salon tafiyar kwantar da hankali, babu ta hayaniya da wuce ?a'ida.

Gab da zasu shiga gidan ya danna horn, mai gadi da yake yasan da zuwansu ya buWe suka shiga da motar cikin gidan.

A hankali Rehaan ya fito, mai gadin ya ?araso yana du?awa ya ce, "barka da zuwa ranka ya daWe."

Ya Wan kalle sa ya ce, "ya aiki?."


"Alhamdu lillah. Ranka ya daWe na ga sa?o, Allah ya saka da gidan aljanna."

"Amin. Ba?i sun zo?."

"eh ranka ya daWe, suna ciki suna jiran ka."

Bai ce komai ba ya wuce cikin gidan Shams yana bayansa yana takawa a nutse.

Wani part ya buWe ya shiga falon, mutanen da suke ciki ba su wuce biyar ba, suna ganin shogowarsa duk suka mi?e ya ?arasa ya basu hannu duk suka gaisa, sannan ya zauna ya ce, "ku zauna." Ba musu suka zauna.

Ya kalli Bilal ya ce, "Sangaren ka kun yi magana da Jazy?."

"Eh, mun yi magana dashi ya ce na sanar dakai bai san kan abun ba. Ga takardar da aka turo mana" ya faWa yana mi?a masa, ya karSa yana Wan nazarinta kaWan.

Ya kalli wata baturiya ya ce, "and you."

Itama ta faWa masa abinda yake tafiya a Sangarenta. Sun jima suna tattaunawa a akan abinda ya shafi kasuwancinsa. Sai da aka samu matsala da maganin matsalar sannan suka yi masa sallama suka fita daga falon.

Ya Wan sauke ajiyar zuciya yana shafa kansa a lokacin aka yi kiran sallar i'sha.

Ya mi?e ya fita waje suka haWu da masu aikin gidan suka yi sallar i'sha, sananan ya koma ciki bayan ya kira babban yaronsa a Sangaren tsaro. Ya amince da Shams Wari bisa Wari, ya kan bashi aikin sirri ba tare da kowa ya sani ba. Shams babban yaronsa ne, duk inda zai je suna tare dashi a mota, in dai kaga Shams kaga Rehaan.

Ya kalle sa ya ce, "Shams where is she?."

"Sir tana middle part."

"Any update?."

"Sir, She is so funny, and she is also stubborn. Abincin da aka bata for lunch ta?i ci, haka aka kai mata dinner shima yana nan bata ci ba. But Sir, it seems like she is not feeling well "

Ya Wago ya kalle sa yana binsa da wani irin kallon ?asa ya ce, "ya aka yi ka san haka? Ka kai mata ziyara ne?."

Shams ya girgiza ya ce, "A'a, na shiga kai mata abinci ne."

"Babu wanda zai bata abincin....."

Sai ya dakata da maganar yana kallonsa tare da Wora ?afa kan Waya ya ce, "sai kai?."


"Ni kaWai ka ce na dinga kula da ita, shiyasa nake shiga."

Ya Wan Waga kai kaWan bai ce komai ba. Shams ya ce, "chef ya zo Sir."

Bai ce komai ba ya yi masa alama da ya fita, ya fita shi kuma ya zubawa waje Waya ido yana kallo ba tare da ya san tunanin me yake yi ba.

Ya jima a zaune yana tunannin da bai san dalilinsa ba, kawai ya zubawa waje Waya ido yana kallo, bazai ce ga abinda yake tunawa ba.

A hankali ya mi?e kamar ba ya son tafiya ya nufi middle apartment Win slowly.

Kamar mai jin tsoro haka ya yi unlocking ?ofar ya shiga, ya ji wani irin Wumi a falom, falon ya Wauki Wumi sosai kamar babu ac a ciki.

Da fasassun plates ya fara cin karo, a hankali ya kai idanunsa kan tray guda biyu na abinci har ya sauke idonsa a kanta, tana zaune ta cure waje Waya ta haWa kai da guiwa tana jan numfashi a hankali.

Mayar da ?ofar ya yi ya kulle, ya tsaya yana kallonta ba tare da ta san yana tsayen ba.

?arar kulle ?ofar ya saka ta san an shigo, ba tare da ta Wago ba ta ce, "bana son cin komai, ku barni na mutu kawai."

Jin yadda maganarta take fita sai ya yarda da maganar Shams da ya ce bata da lafiya, ko baka santa ba in ka ji voice Winta ka san bata jin daWi, balle shi da yasan yadda maganar ta take kamar parrot.

Bai ce komai ba, kuma bai motsa daga inda yake ba ita kuma bata Wago ba dan bata san waye a tsaye ba.

A hankali ?hamshinsa ya fara zuwa inda take, ?hamshin da ta sha?a ya mamaye ta lokaci Waya, duk da hancinta ya Wan rufe saboda sanyi amma hakan bai hana ?hamshin ratsa hancinta ya shiga ba.

Ta Wan Wago a hankali tana tunanin a ina ta taSa jin ?hamshin turaren nan, ta Wago a hankali kai tsaye ta kalli inda yake, ta gan shi a tsaye yana ?arewa falon kallo kamar mai neman wani abu.

Yana juyowa suka haWa ido, duk da nauyin da kanta ya yi mata haka ta mi?e zunbur tana binsa da kallo, shi kuma kallo Waya ya yi mata ya Wauke kai daga kanta, ya cigaba da nazarin ko ina a falon, dan bai yarda da ita ba ko kaWan.

A hankali tako tazo gab dashi, ta buWe ido sosai a kan fuskarsa tana ta tabbatarwa da kanta shi Win ne ko wani ne daban.

Ta girgiza kai tana kallonsa, ta nuna sa da yatsa hannunta yana rawa, ta Wan dafe kanta da yake ciwo ta ce, "kaine ka saka aka kawo ni nan ko kaima Waya daga cikin azzaluman da suka ajjiye ni a nan ne?."

Rehaan kamar bai jo ba, kallon ta yake yi kamar yadda yake yi mata in sun haWu.

Ganin bai motsa ba sai ta dafe kai, tunawa da baya jin hausa, duk da bata taSa ji ya yi magana ba, amma kana ganin sa ka san bai yi kama da wanda zai ji harshen hausa ba.

Ta buWe baki zata yi fulatanci sai ta kalle sa ta ga sam bai yi kama da fulani ba, kallo Waya zaka yi masa ka hango kamanni na ?an ?asashen waje a tare dashi.

Ta Wan rike kanta da yake juyawa, ta canja harshe zuwa turanci ta ce, "kaine ka saka a kawo ni nan?."

Bai yi magana ba sai kallonta da yake yi, yana so ya ga ?arshen rashin kunyar yarinyar.

Ta sake kallon sa ta ce, "me nayi maka, Dan ka zuba min tea a jikina nayi magana? Ko dan ka fasa min waya na yi magana shine na cancanci wannan zaluncin?. Ban sanka ba, ban san sunanka ba, ban san waye kai ba. Dan ka yi min ba daidai ba na faWa sai ya zama laifi?."

Ta ja numfashi ta sauke, ta kalle sa ta ce, "kana ji? Ka bar ni na tafi naje na ?arasa abinda yake gabana, in na kammala sai ka sake turawa a Wauko ni, zuwa lokacin na nutsu, amma yanzu ba a nutse nake ba."


_Wannan yarinyar bata da hankali._

Ya faWa a mind Winsa yana kallonta bai Wauke ido ba kuma bai ce komai ba.

Islaha ta ja numfashi mai tsaho, ta zauna akan kujera saboda jirin da yake Waukarta tana sauke numfashi, dan ji take numfashinta yana sar?ewa, ga ciwon kai da ya saka mata jiri.

Ta ce, "kana jina, ko kai kurma ne?."

Kamar tana magana da rock haka Rehaan ya koma mata, yana tsaye cak bai motsa ba, babu inda yake motsawa a jikinsa ya ?ame a wajen kamar soja.

Sai kuwa ta hargitse ta firgice, cikin bala'i da masifar da take ranta ta koma hausa ta ce, "Ina faWa ka bar ni na tafi inda aka Wauko ni ka zuba min ido kana kallona kamar ina magana da dutse, kawai dan na yi magana a kan ha??ina sai ka saka a Wauko maka ni kamar wata kayan miya?."

"Ina da iyaye, suna bu?atata a kusa dasu, ina da mara lafiya da yake bu?atar kasancewata a kusa dashi. Me nayi ka Wauko ni, Sata na yi maka ko fashi da makami? Ban yi maka komai ba ka kawo ni nan!."

Ta sake jan numfashi ta ce, "Me ka ke nema dani da ka kawo ni nan? Meye ribar ka na ajjiye ni a nan kamar wata kayan wanki?."

Sai kuma ta dafe kanta da yake harbawa, lokaci Waya ta daina masifar ta sanyaya murya ta ce, "ka barni in tafi, ina da mara lafiya, dashen ?oda za a yi masa, ?an gidanmu suna can suna nemana. Ka ?yale ni, ni ban yi maka komai ba, laifi ka yi min, laifi ne dan na nuna hakan kenan? Laifi dan ka saSa min na nuna maka?."

Rehaan ya Wan sunkuyar da kai ya Wago ya kalle ta, ganin yadda take hawa da sauka abin ya tsorata shi. Yanzu tana masifa, yanzu ta canja ta sanyaya murya. Sai ya ga kamar tana da mental disorder. Bai saba da hayaniya ba, ita kuma ya ga yar hayaniya ce, hakan ya saka ya juya zai koma inda ya fito.

Ta mi?e da sauri ta ?araso inda yake, ta tsaya a gabansa ta ce, "baka jina ne? Kai kurman banza, baka jin me nake faWa ne?."

Ya Wan kalle ta ya watsar da ita, ya sake motsawa zai wuce ta. Islaha ta lumshe ido tana jin jiri yana Waukarta ta ce, "ina da mara lafiya, aikin ?oda za a yi masa, ka bari in je a gama komai, in ya so sai ka saka a kawo ni....."

Muryar ta tana sar?ewa ta ce, "A lokacin daidai nake dakai, daidai nake da duk wani rashin kirkin ka. Duk abinda ka ke ji dashi wallahi na fika, ?ar?ari ka kashe ni ko? To na shirya...."

Ta Wan lumshe ido cikin jirin da yake Waukar ta, hakan bai hana ta fasa magana ba, ta ce, "A yanzu kam bana cikin nutsuwata ko kaWan!" Ya Wan yi baya kaWan bai kalle ta ba, sai yaga ta yi baya luuu zata kifa a ?asa....
[6/17, 11:58/ AM] KRBBK: RDB2P06
NanaHaleema.

Rehaan daman ya yi expecting zata iya faWuwa, yana kula da yadda take jiri daga tsaye, kuma yanayinta ya nuna zata iya collapsing. Ganin zata faWi a ?asa ya saka ya tako ya ri?o ta, ta faWo jikinsa a sume. Ya kalli fuskar ta da idanunta suke a rufe, ya Wauke kai daga kallon ta yana mi?ar da ita tsaye a jikinsa. Gently ya ri?o ta ya kwantar a kan kujera, ya Wan taSa skin wuyanta ya ji zafi sosai.

Ya Wan shafa kansa kaWan yana kallonta na wani lokaci, ya san stress da yunwa ne suka saka ta a haka, Shams yace bata cin abinci, kuma shima ya gani, ga kukan da take yi dole ta samu zazzaSi. Sai kuma ya ja tsaki ya fita daga falon dan ya yi waya, dan ya saka an kashe duk service Win da yake wajan dole sai ya fita zai samu.

Kamar ya kira asibiti ya ce a turo masa nurse sai ya fasa, ya yi order duk abinda zai taimaka mata a wayarsa, ba jimawa rider ya kawo, ya saka aka kawo masa inda yakr ya karSa ya koma inda take.

Ya Wan kalle ta ya Wauke kai, ya Wan yi baya kaWan ya Wauko ruwa ya shafa mata a fuskar ta, ganin ta fara farfaWowa sai ya ajjiye ruwan,? ya ri?e hannunta zai yi mata allurar da zata saukar da zazzaSin. Da zata yi bacci, ta ci abinci, ta daina kuka da kansa zai sauka, to ya san ba zata daina ba, gwara ya yi mata kafin ta gama nutsuwa ta fara yi masa shirme.

Throw the vein ya yi mata pcm ya haWa mata da allurar bacci, ya mi?e yana kallon ta yana taSe baki. Shi ba dan ta suma ya Wauko ta ba, ya Wauko ta saboda dalilinsa amma ba dan ta yi rashin lafiya, wannan dalilin shine ya saka ya tsaya ya taimaka mata, kar ta mutu a hannunsa.

Ya Wan ja tsaki yana kallonta, yana tuna abinda ta faWa masa sai kawai ya fita daga falon bai ce komai ba.


Wayar sa ya Wauka ya shiga camera record Win gidan yana kallon yadda aka shiga da ita falon, tun lokacin da suka ajjiye ta da haukan da ta dinga yi. Da lokacin da ta tashi sallah, ta shiga ciki ta yi alwala ta fito ta yi sallah ta dawo.

Yana ganin faWan su da Shams da duk abinda ta ce, ya yi murmushi yana girmama girman taurin kai da rigima irin ta yarinyar.

Ya sake dawo da inda take yiwa Shams Allah ya isa, ya sake yin murmushi yana shafa kansa ya girgiza kai ya ce, "Za ki ba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login