Showing 150001 words to 153000 words out of 221574 words

Chapter 51 - RAGAYAR DUTSE BOOK 2 COMPLETE

Unknown   

25 Aug 2026

175

ina ruwansa? In ma itace ina ruwansa da zai damu?.

Ya sauke numfashi, ya girgiza kai yana so ya kawar da ita daga ransa amma sai ya kasa, ya tallafi haSa yana tunani, sai kuma ya yi tsaki ya Wauki wayar ya kira reception.

Daman sun san daga inda kiran yake, suna Wauka ya ce, "what happened to the patient in room 202 of the emergency ward?"

"Wait a minute."

Ya yi shuru yana ji ana danna computer sannan aka ce, "She had a miscarriage Sir, She was three weeks pregnant... and she took the wrong medication without knowing it was harmful to her condition."

Rehaan ya ji wani irin dummm a tsskiyar kansa, ya runtse ya furzar da iska, ya haWWiye yawu don son tabbatarwa ya ce, "Are you sure it's the patient in room 202 who had the miscarriage?."

"Yes Sir. There is no mistake, her name is Maddibo Mu....."

Rehaan kafin ta kai ?arshe ya dakatar da ita ya ce, "is okay, thnak you."

Ya ajjiye wayar yana tuna sunan Islaha Muhammd Maddibo, ya shafa kansa yana ji kamar wutar tsanar ta ake hura masa a zuciyarsa.

Kenan condition Win da ta shiga a train ciki ne? Ya Waga kai sama yana jin wani irin yanayi, kuma ya tuna abinda Ubaid ya tura masa.

A bayyane ya ce, "Oh Allah! Meyasa nake haWuwa da yarinyar nan ne? Meyasa ?addara take haWa mu da ita ko yaushe?" Ya faWa yana dukan table, yana ji ina ma bai taSa saninta a duniyarsa ba.

"Kuma cikin Ubaid ne!."

Ya rufe ido ya buWe, sai ya sauke numfashi ya ce, "bazan sake ganin ta ba daga yau, in sha Allah!" Ya faWa yana jan numfashi, sai kuma ya Wauki kayansa ya fita daga asibitin.

Labiba ta kasa yiwa Islaha magana itama bata ce komai ba, sai dare sannan aka aka yi discharging Winsu Labiba da kanta ta biya duk wani bill.

A taxi suna tafiya Labiba ta kalli Islaha ta ce, "Don Allah kar ki faWawa kowa wannan maganar, tsautsayi ne, kuma baza a sake ba."

Islaha ta wani kalle ta ta ce, "ina ruwana Labiba? Lokacin da ki ka yi na sani, In ba dan neman taimakona da ki ka yi a lokacin ba kin taSa nema ne?. Nima saboda zuciyar musulunci ya saka na kalle ki, kuma ina kallon ki a matsayin ?anwar Hamma.

Labiba bata ce komai ba, itama ta share ta suna zuwa ta fita daga motar bata sake kallon ta ba.

Haka Islaha ta kwana da wannan tunanin, da ta motaa abin take tunawa tana ganinsa kamar a mafarki. Da safe bayan sun gama komai ta nufi gidan Rehaan dan yin aiki, da kuma sake yi masa godiya akan abinda ya yi mata.

Tana shiga ta ji falon shiru babu kowa, lokacin sallar azahar ne ta tabbatar bacci yake yi. Ta dafa tea ta ajjiye, tana zaune ita kaWai har aka yi sallar la'asar.

Da yake ba sallar zata yi ba bata tashi, tana zaune a kitchen tana danna waya ta ji an shigo falon. Ta Wago kai, sai kuma mi?e a sanyaye ta fito tana fitowa falon suka haWa ido.

Ta Wan yi murmushi, da son nuna masa ta gode akan taimakonsa, ba dan haka ba shi ya isa ta kulasa. Islaha ta ce, "ina yini" ta faWa da hausa tana kallonsa.

Ya yi shiru bai ce komai ba, yana kallon fuskar ta sau Waya ya Wauke kai, domin yanayinta da komai na ta ya yi kama da wacce ta samu miscarrige Win.

Islaha ta ce, "na gode da taimakona da ka yi."

Ya juyo ya kalle ta, sai kuma ya dawo da baya ya zo kusa da ita yana kallon ta ya ce, "I don't ever want to see your face again. Stay away from this house. Your face is the first face I've ever hated seeing in my life......"

Ya dakata yana kallon ta kamar yadda take kallonsa, ya girgiza kai ya ce, "Bana so na sake ganin ki, daga yau!."

Islaha ta bi sa da kallo tana mamakin kalamansa, daman yana da guts Win cewa ya tsane ta? Ta yi tunanin itace zata ce ta tsane sa ba shi zai faWa ba.

Sai ta ga ya ja bayac ya ajjiye kuWina inda ya taSa ajjiye mata ya ce, "ki Wauka, ki je ki cigaba da abinda ki ka saba. But I don't want my name dragged because of you."

Da mamaki take kallonsa ta ce, "Dragged your name? Akan wanne dalili kenan."

Bashi da lokacin bata amsa, ya wuce ta sai ta ga kamar in ta bari ya tafi bata tanka ba ya gama ci mata fuska.

Ta ce, "Ji mana! Dan na zo gidan ka ina aiki ba haka yana nufin kana da ikon faWa min abinda ka ga dama ba. In kana so kace na daina zuwa gidan nan ka faWa kai tsaye, ba sai ka yi ?o?arin ci min mutunci ba. Ka ke zancen ka tsane ni, kai ka Wauka nima sonka nake yi? Wallahi nima babu wanda nake jin haushi kamar ka, in ba ka sani ba yau ka san da hakan. Ina zuwa gidan nan saboda wani dalili, kuma na samu mafitarsa, dan na daina zuwa kai zaka ragu da rashin zuwana, ba ni ba."

Ya waiwayo ya kalle ta yana mamakin ?arfin hali da rashin kunyar yarinyar nan.

Ya record Win miscarrige Winta ya zo har office Winsa, amma ta dinga faWa masa wannan maganar banzar?.

Kamar bazai kula ta ba, sai kuma ya Wan Waga kai ya ce, "Thank God you've found your solution. Now leave! I don't want to see you again. Go and continue your filthy prostitution."

Islaha ta wani zaro ido, cike da tsiwa da rashin kunya, da tafasar zuciya ta ce, "Kar mu zo nan, kar ka kuskura ka kira ni da kalmar karuwa!" Ta faWa da hausa tana kallonsa.

Ya Wan buWe ido, wani irin haushinta yake ji ba kaWan ba, sai ya ya jingina da staircase yana yi mata kallon ?as?anci ya ce, "Let me say it again, you're a prostitute and a thief. Za ki dake ni?.."

"Bazan dake ba, amma harshena zai dake ka. Ni ba karuwa bace, kar ka sake kirana da wannan sunan. Sannan ni ba Sarauniya bace, sau Waya na taSa Waukar abinda ba nawa ba, kuma saboda shi nake a ?asar nan. Ba ka isa ka faWa min magana wacce bata yi min ba na ?yale ka. Kar ka yi tunanin saboda kai ne Rehaan Yola zan saurara maka, wallahi bai dame ni ba, ko kai waye a duniyar nan ba ka isa ka Waga min murya na ?yale ka ba."

Sai ya ga kamar yana zubar da ajinsa in ya tsaya yana magana da ita. Ya Wauke kai ya ja tsaki ya fara hawa sama, sai kuma ya tsaya ya kalle ta kamar zai yi magana sai kuma ya fasa ya hau sama bai sake waiwayonta ba, dan Allah ya sani ba ?aramin haushinta yake ji ba.

Ta kalli kuWin da ya ajjiye, ta kalle sa tana ganin a lokacin zai shiga bedroom, ta zubar da kuWin a ?asa ta ce, "bani da bu?atar kuWinka, kuma Allah sai ya saka min ?azafin da ka yi min...bazan yafe wannan kalma ba, sai Allah ya tsayar damu a ranar hisabi, ka yi bayanin sunan da ka kira ni dashi."

"Kuma ka jira Rehaan Yola, wallahi sace ni Win da ka yi bazai tafi a banza ba, sai na nuna maka waccece Islaha!."

Yana jin duk abinda take faWa, ya shiga Waki ya rufe ?ofa, ta tsaya tana kallonsa cikin wani irin ba?in cikin da bata taSa jin irinsa a rayuwar ta ba.

Ta kasa tafiya saboda takaici, bata san ta fara hawaye ba, sai Wuminsu ta ji akanfuskarta. Ta goge ido, ta sake kallonsa sai ta fashe da kuka, tana tunanin wacce halitta ce a jikinta da ake yi mata kallon karuwa?. A haka ta ja ?afar ta ta fita daga gidan, tana ji a ranta ta fita kenan har Allah ya tashi duniya baza ta dawo ba.

Rehaan fan's yaneee>?#?>?#?>?#?

Nana Haleema.
[7/20, 10:26/ AM] KRBBK: RDB2P67
Nana Haleema.

Islaha ko da? ta koma gida Maleek sai kawai ta sake fashe da kuka, kuka ta yi sosai, kuka mai mai tsuma zuciya da ba?in cikin da bata san na meye ba.

An daWe ana kiran ta da karuwa, ba yau aka saba kiran ta da sunan ba, sunan ba ba?o ne a gare ta ba. Bata san dalilin mutane na faWa mata ba, amma bata taSa jin zafi da haushin kalmar kamar yau ba.

Ko dan Rehaan Yola ne ya faWa mata bata sani ba, amma yadda kalmar ta yi mata zafi a ranta ko kalaman Mama basu taSa yi mata zafi haka ba. Tunanin ta Waya ko yaushe, wacce halitta ce a jikinta da ya saka ake yi mata kallon karuwa? Aikinta ne ya jawo ko kuma ina ta tashi? Haka ake yiwa waWanda suka tashi a gidan marayu kallon karuwai ko kuma ita kaWai ta fita zakka?....

Ta yi kuka ta gode Allah, kalmar Sarauniya tana sake tsaya mata a zuciyata. Ta lumshe ido tana goge idanunta, tana jin zafi da Waci yana mamaye mata ko ina na jikinta da jinin jikinta. Ashe da ?aryar haushin sa da take yawan faWa take yi, sai yanzu ta san meye asalin jin haushi, bata taSa jin ta tsani abu kamar yadda take jin ta tsani Rehaan ba, yanzu ta san meye tsana da jin haushi, da bata san komai ba.

Ta goge idonta ta kanta a hankali tana ji hawaye yana sake sakkowa.

Bata san lokacin ta kwashe a haka ba, tana ji wayar ta tana ?ara amma bata iya Wauka ba saboda yadda jikinta yake a sanyaye, haushi da ba?in ciki ya gama mamaye mata zuciyarta. GabaWaya zaman ?asar ya fita daga ranta, komawa gisa take da bu?atar yi cikin gaggawa, bata son zaman ko kaWan.

Ta jawo waya ta ga wanda ya kira ta, bata bi kiran ba ta kira Alhaji Musa. Bata jima tana ringing ba ya Wauka, suka gaisa sannan ta ce, "Don Allah zan iya ganin ka zuwa gobe?."

Alhaji Musa ya ce, "wani abun ne ya faru?."

Islahs ta ce, "eh, ina so na ganka don Allah."

"Zan shigo zuwa dare, ina garin Jeddah, amma ina airport, zuwa anjima zan zo."

Ta amsa ta kashe wayar ta koma ta kwanta, sai kuma ta mi?e Wauko kuWin da suke hannunta gabaWaya. Wanda ya bata a ?arshe suna nan bata taSa su ba, ta bi kuWin da kallo, da tana da dama da iko da ta ?ona su ko ta yi sadaka dasu, dan bata bu?atar amfani da abin hannunsa, amma tana bu?atarsu dole zasu yi mata amfani.

Riyal dubu sha bakwai ta irga, sune gabaWaya? kuWin har albashinta. Ta Wauki waya ta yi converting kuWin zuwa naira, ta ga kuWin suna da yawa sosai, ya ishe ta ta biya su Mama ta koma gida da duk abinda zata yi. Ta sauke numfashi tana kallon kuWin, a haka gasu ?an kaWan, amma a kuWin nigeria kuWi ne masu yawan gaske.

_?arfin kuWin nan dai shine ya ba ki, a cikin sha bakwai shine ya ba ki sha huWu. Kin ga kenan da kuWinsa za ki kashe wutar gabanki. KuWin mara mutunci, wanda ya ce miki karuwa. Kawai ki watsar!._

Abinda zuciyarta take faWa mata kenan, ta rutse ido tana ji kamar ta yi hauka saboda takaici da Sacin rai, tabbas kuWinsa ne, ba dan ta haWu dashi ba da bata samu kuWi masu yawan waWannan ba. Da?yar ta rarrashi zuciyarta bata watsar dasu ba, ta haWe su ta ajjiye ta yi tagumi tana tuna Labiba ta zubar da ciki.

Zuwa dare ya yi mata waya ya ce gashi ya zo, ta fita zuwa ?ofar gidan suka shigo compound Win tare.

Ya kalle ta ya ce, "Ya dai?."

Ta ssuke numfashi ta ce, "yanzu misali, in zan biya kuWin da ku ka kashe ku ka kawo ni nan,
nawa zan bayar?."

Ya kalle ta ya ce, "a cure wai?."

Ga Waga kai ya ce, "Miliyan uku ne da wani abun, a nan kuma zai kama riyal dubu takwas kenan."

Ta Wan yi shiru kafin ta ce, "in na bayar shikenan na biya gabaWaya?."

Shi dai kallon ta yake yi ya ce, "eh."

Ta gyaWa kai ta ce, "ina zuwa" ta faWa tana komawa ciki.

Ba jimawa ta dawo ta bashi kuWin, ya kalli kuWin ya kalle ta ya ce, "Wai kin biya gabaWaya kenan?."

Ta Waga kai ta ce, "gasu ina ba ka."

Ya mi?a hannu zai karSa sai ta fasa bashi, ta ce, "shaida nake so ka bani, wacce in na bayar kowa zai san na biya ka, bazan ba da kuWin nan ba tare da shaida ba."

Ya murmusa ya ce, "buWe idon ki da kyau yarinya, na fi ?arfin na cuce ki, na wuce na damfare ki na karSi wannan kuWin. In ki ka je makka ki sha shiga kasuwar mai zogale, ki ka ce Alhaji Musa ki ke nema, babu wanda bazai nuna miki ni ba. Nawa riyal dubu takwas take a wajena da har zan cuce ki?."

"Nima ban ce zaka cuce ni ba, abu ne na shaida, ka saka hannu nima na saka hannu. Ina zuwa" ta faWa tana sake komawa shi dai ya bita da kallo.

A bayyane ya ce, "da wannan yarinyar zata zauna zuwa wani lokaci da ba ?aramin kuWi zata haWa ba, kalli yadda take ba da riyal dubu takwas ba tare da ta ji komai ba. Lallai an ji?ata, ta zama shalelen mutanen jeedah. Ko wata uku basu cika ba ace har ta samu waWanann uban kuWin?."

A lokacin ya hango ta tana tahowa, ta ?araso da takarda ta bashi ya saka hannu ta saka hannu, sannan ta yiwa takardar hoto sannan ta bashi kuWin.

Ya lissafa ya ga sun cika cif, ya bita da kallo ya ce, "na tambaye ki?."

"Ina ji."

"A ina ki ka samu waWanan kuWin? A kuWin albashi dai bai kai ki tara wannan kuWin ba, kuma ba ki yi kama da mai bin maza ba, amma waWanann kuWin da na gani a hannunki sun bani mamaki. Ba ku cika wata uku a ?asar nan ba har yanzu, amma kin tara wannan kuWin mai uban yawa."

Ta Waure fuska ta ce, "tunda na biya ai shikenan. Mun rabu lafiya, ni zan koma nigeria a cikin kwanakin nan."

Ya bita da kllo ya ce, "ke kuwa kina samun wannan kuWin me za ki koma nigeria ki yi?."

Bata ce komai ba, yana ta jinjina kuWin sai ta kalle sa ta ce, "don Allah nawa zan samu ticket Win Abuja?."

Ya kalle ta ya ce, "Zai kai riyal dubu Waya da wani abun, kin ga lokacin umrah ne yanzu, ana ta shigowa dole ticket ya yi tsada. Amma za ki samu, musamman in ki ka nemi jirgin saudia."

Ta gyaWa kai ta ce, "in zan siya a ina zan je na siya?."

Alhaji Musa ya buWe baki ya ce, "wai da gaske ki ke?."

Ta sauke numfashi ta ce, "da gaske nake."

Ya gyaWa kai ya ce, "ni kuwa na ba ki shawara mana Islaha?.."

Ta sake haWe rai ta ce, "ina ji."


"Me zai hana baza ki je umrah ba, tunda visa ki bata ?are ba, kuma kina da kuWi. Ki je ki yi umra sannan sai ki koma gida."

Ta Wan jim alamun tunani sannan ta ce, "ni dai ka amsa min kawai."

"Kamfaninsu kawai za ki je, daga nan in ki ka tambaya za a kai ki."

Bata jira mai zai ce ba ta ce, "na gode" ta faWa tana juyawa ta koma ciki.

Tun kafin ya fita ya kira Mama a waya, tana Wauka ta ce, "Alhajin Allah, tunda na ga kiran ka na san ta samu."

Ya gyaWa kai ya ce, "ta samu kuwa. Wacce yarinya ki ka samu mai zafin hannu haka?."

Mama ta ce, "kamar ya kenan?."


"Cikin ?an matan da aka kawo mana, wacece wannan mai sa'a haka?."

Mama ta ti dariya ta ce, "ai ?ata ce ta cikina."

Ya gyara tsayuwa ya ce, "ke ki ka haife ta?."


"Eh mana."

"Amma za ki bari ta yi mana asarar dukiya? Tana matsayin ?arki za ki bari ta dawo gida duk da ma?udan kuWin da take samu?."

Mama da mamaki sosai? ta ce, "ta dawo gida kuma, Yaushe kenan?."

"Ga shi ina faWa miki, kin ganni a tsaye a gidan da take aiki, ta kira ni ta bani kuWin da aka kashe wajan kawo ta. Kin gansu riyal dubu takwas, naira miliyan uku ta Wauko ta bani. Yarinyar nan babu wani War ta lissafa ta bani, kuma tana zancen zata siyi ticket ta dawo gida, in ki ka bari hakan ya faru ba ki kyauta mana ba Zulai."

Mama cikin firgici ta ce, "ban sani ba, kuma da muka yi waya Wazu bata faWa min ba."

"To maza maza ki kira ta, ta canja sahwarar dawowa gidan nan. A cikin wata biyu da kwanaki ta haWa waWannan kuWin, ina ga an sake kwana biyu?."

"Yanzun nan ma kuwa alhajin Allah, yanzu zan kira ta."

"Ki yi maza ki kira ta" yana faWa ya yanke wayar.

Islaha kuwa da ta shiga sai ta fara tunani, sai take ji ko dai ta shiga makka ta yi umran ne kamar y????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? adda ya faWa mata? Tunda gashi tana ?asar kuma ba wani kuWi zata kashe ba, an ce babu nisa daga Jeedah zuwa Makka.

Ta sauke numfashi a bayyne ta ce, "To amma hotel fa? Zan je na dinga zama a masallaci ne?."

_Kuma in ki ka je da kuWin Rehaan ki ka je, gwara ki bari Allah ya kawo ki daga baya._

Ta runtse ido jin shawarar zuciyarta, ta dafe kai dan Allah ya sani Alhaji Musa ya saka mata kwaWayin hakan, amma kuma zuciyarta gaskiya take faWa mata, da kuWin Rehaan zata je Umra, ita kuma bata so.

Ta zauna tana sauke numfashi, ta dafe kai cikin rashin mafita. Gashi bata so a san zata dawo balle ta kira Safeera ta yi shawara ta je umrar ko kar ta je, bata so kowa ya san da zuwanta sai dai kawai su ganta.

Cikin tunani ta kwanta, tana tunanin zuwa umrah da kuWin Rehaan. Sai tunanin zagin da ya yi mata, da cikin Labiba da kuma Zainab. A

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login